Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tattaunawa sosai kafin shi ya fara tashi ya wuce, su kuma sai da suka tabbatar an tafi sallar azhar sannan suka fito a wajen dan yace baya buatar kowa ya fahimci komai.....

__________&

Sosai Nuratu ta fasa lips, goshinta kuwa yayi irin ullutun nan abin dariya. Yanda take kuka da rantsuwar sai ta kashe Maanal yau a gidan nan ya saka Saheeba kiran uwarta a waya. Dan Mamy gaba Waya ta kasa dawowa a hanyyacinta, kalaman Maanal da marin data ma Nuratun ne kawai ke mata kai-kawo a cikin idanu. Eh tasan Maanal dama tun tana mitsitsiyarta bata da kunya yarinyar, amma bata taSa kawowa a ranta fitsararta zai iso gareta ba. Lallai tayi sake, matuar sakacin da har yarinyar nan ta zauna a gidan na wannan lokacin har ma da ciki. Gabanta ya faWi tuna zancen ciki... Dai-dai nan Saheeba ta mia mata waya dan tunanin da tai nisa a ciki yasa bama tasan su Saheeban na waya da uwarsu ba........
'




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*
*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'5 6


______________



......... Maman Saheeba ta ce,  Aunty miyasa kikai haka? Ni da kinyi shawara dani wlhy bazaki kira yarinyar nan har sashen ki ki wani mareta ba.
 Raina ne ya Saci Nana, babu kunya fa a gabana agaban kowa Ajwaad ya wani rungume yarinyar nan jikinsa na rawa, ya kuma Waga hannu ya mari Nuratu, Fadeel ya amshe kayan hannunta, yabi yarinyar nan da zagi shima. Haka ma Fawzan. Yanzu kodan ganin idona yaran nan bazasu raga ba. Su dukansu suka nuna goyon bayan ar iskar yarinyar nan......
 Na fahimceki, amma da kema kinyi pretending kawai a wuce wajen. Dan wannan faWan ba naki bane na tsakanin su yaran ne ai. Yanzu kuwa abinda kuka kira yarinyar kukai mata kamar kin buWe mata cikinki ne kai tsaye. Karki manta yarinyar nan idonta a buWe yake, tunda kema shaida ce akan halinta na baya, dan yanzu ta koma wannan sum-sum Win bai kamata ki sakankance da yawa haka ba. Rainon Fateema da Ajwaad ce fa, sannan jinin Asiya ce. Dole fa ki dinga oarin control Win fushinki Aunty idan ba haka ba zamuyi wahalar banza, dan in dai mutanen nan suka gane akwai wani abu a tare dake wlhy auren nan bazai yiwu ba na Nuratu da Ajwaad, balle kuma akai ga Fawzan, kuma na tabbatar bazasu cigaba da barin Fawzan a haka ba zasu nema masa matar aure, Ajwaad na auren yarinyar nan, mi kike tunani, ke da Saheeba kaWai zaku iya wasan ne? Bayan sun rinjaye Ku? To dole fa ki cigaba da yin kamar yanda kike yi, shi wannan faWan ki barma yaran suyi, suma kuma a yanzu karda su sake cemata komai su barta sai ta sakankance sannan dan wannan marin sai Nuratu ta rama shi. Haba Aunty kamar bake ba, ke da na sanki tamkar uli-uli babu mai iya gane gabanki balle baya. Karki bari abubuwa suyi miki yawa ki fara sakin layi dan ALLAH. Yarinyar nan kuma ki fita a sabgarta in ba hakaba zata zame mana AN HAKKIN DAKA RAINA tunda bata da kunya sam, kota zame mana RAINA KAMA KAGA GAYYA .
Ajiyar zuciya mai nauyi Mamy ta sauke, cike da gamsuwa ta ce,  Hakane kuma Nana na fahimceki. Amma maganganun yarinyar nan sun min zafi, dan tabbas bada su Saheeba take ba dani take, amma lokaci ne, zan nuna mata uwarta ma da Fateemar da suke taama da ita basu kai ba balle ita haihuwar jiya.
 Karki wani damu lokacin cin ubanta na zuwa. Wannan cikin nata kuma na amso maganin zubar da shi amma sai zuwa bayan salla zai iso, dan so nake mu zubar da shi dai-dai sanda ake hidimar bikin Ajwaad da Nuratu .
 Miye ma'anar yin hakan? Ni gwara kawai ya Sare yanzu dan idan na kalleta wani irin zafi nake ji a irjina wlhy Nana .
 Karki wani damu ki kwantar da hankalinki Aunty, hakan da zamuyi nada ma'anoni masu yawan gaske. Ai gara cikin yay kwari ta yanda zataci azabar fitarsa, a kuma lokacin mu nuna tayi hakan ne dan kishi Ajwaad zai ara aure. Kai idan ma ta kama har Fateema sai tuggunmu ya shafa akan zubar da cikin nan .
Wani sassauci Mamy ta Wan ji a ranta, ta sauke numfashi da faWin,  Shike nan hakan ma yayi, ALLAH ya kaimu ....

_=Wannan ciki dai da ake son a zubar kota ina aka samo shi. Koda yake AA Wan baiwa ne maybe a mafarki ya lallaSo>q==<._


________&

Wannan tattaunawa ta RK da su Maanal ta taka matuar rawar gani akan abubuwa da yawa. Duk da tako wane Sangare kowa akwai abinda ya damesa. Aranar dai Mamy da su Nuratu basu je aiki sashen Oum ba. Nuratu kuwa tasha uban bori akan sai taje har sashen Oum ta daki Maanal. Da yar Mamy da Saheeba suka lankwasata bayan an kira Hajiya Turai a waya itama ta sake yin nata. Sai da Oum taje har sashen Mamy ta bata hauri da lallashinta sannan tace ita fa ba wannan bane ya Sata mata rai bata jin daWi ne. Ita dai Oum ta sake bata hauri ta taho. Sai kuma hakan ya damu Mamy Win, dan da ciwo kaga kanata hauka akan mutum shi ko'a jikinsa, (kamar dai yanda Maaanal tace AJIYA A DUHU kenan=) washe gari suka fito akaje tafsir tare aka kumayi girki tare. A Sangaren Fawzan shima dai ransa danare yake da al'amarin Mamy dan abin sai ya zame masa biyu. Wanda tai masa, da wanda ya faru akan marin Nuratu da AA yayi. Shi ko babban Yaya iya na marin Nuratun ne kawai ya bashi mamakin. Sai kuma ya Wauka kawai Mamyn ta fusata ne saboda Nuratu na jininta. A Sangaren Mamy kam abin da ya tsaya mata a zuciya Abah ne. Dan daga wannan nasiha bai sake cemata komai ba, hatta borin kin zuwa aiki da tayi na kwana Waya da in zuwa shan ruwa sashen Oum ko'a fuska bai nuna mata ba balle ya tanka. Sai hakan ya girgizata ya kuma tsaya mata a zuciya taketa hasashe-hasashe ta kasa gane komai. Gefe ga tsanar Maanal da maganganun data gayama su Saheeba yana ara yima Mamy ciwo bama su Saheeba Win kawai ba. Sun kuma rasa ta yanda zasu rama duk da sun Wauki alwashi kala da iri Saheeban da Nuratu. Na arshe AA, matuar ciwo abinda ya farun yay masa. Dan haka ma a jiya ya shirya tafiya Lagos ya bar musu gidan. Dan baya buatar yin wata magana da Mamy in ba hakaba ALLAH sai zuciya ta kwashe shi yama Nuratu dukan mutuwa ya kuma koreta a gidan duk da Oum ta masa faWa da nasiha sosai a washe gari. Itama Maanal karanta jotter Win da RK ya bata ya sakata kuka sosai jikinta kuma yayi sanyi matua, dan haka ta Wauka Wammarar gyara abubuwa da yawan gaske...

Kwanakin azumi sun cigaba da tirzawa, wasu na ibada wasu zukatansu cike da burikan sharri. A randa aka shiga goman arshe AA ya dawo gidan, zuwa dare kuma ya sake barin gidan acewarsa ya shiga ittikafi. Bai yarda wata keSantacciyar gaisuwa ta shiga tsakaninsa da Maanal ba itama kuma bata nuna ta damu ba a zahiri duk da hakan ya mata ba daWi, dan yanzu so take su daidaita sosai. Ita kanta Oum bataji daWin yanda AA yayi ba amma batace komai ba. Shi kuma a ganinsa hakan da yay zaifi alkairi dan a cikin wani irin matsananciyar buata yake shiyasa ya zaSi duk hanyoyin hana keSancewarsa da Maanal sam.
A Sangaren Abah da Uncle RK da su babban yaya kam suna ibada suna kuma shirya biki batare da sanin kowa ba. Yayinda suma dai ta Sangaren Mamy bikin suke shiryawa acewarsu babu Waga afa sati Waya da salla. A kwana a tashi babu wahala wajen UBANGIJI, azumi nata bankwana su Maanal nata ara dagewa a yin ibada. Duk da ita ma a farkon goman tai period, ALLAH dai ya taimaketa kwanansa uku ya tafi ta cigaba da azuminta. Tun azumi na goma sha biyar tela yazo ya gwada an hutun su Oum bisa umarnin AA. Batare da kowa yaga kayan da za'a Winka Win ba kuma. Yau da azumi ke ashirin da bakwai ana saka ran salla nan da kwana biyu ko uku sai ga Winkuna sun iso kowa da sunansa. Zokaga murna da tsalle wajen yaran. Abinda ya ona ran Mamy babu Nuratu a Winki, duk da taga babu Maanal itama hakan bai dameta ba. Tako ara ullatar AA sosai a ranta, gashi dama ta fassara barin gidansa da wai yana haushi da ita ne. Bata san bawan ALLAH abinda ya damesa daban ba. A ranar shima Yaya Fawzan ya kwashe su da dare yin shopping na takalma da sauran tarkace. Harda Maanal da Oum akaje, nan ma bain ciki kamar zai kar Mamy. Duk da dai ta danne bata nuna ba a fili, harda kuma su Saheeba da Nuratu da Nibras. Kowa kuma ya zaSo ra'ayinsa, Oum kuma ta zaSo nata dana Mamy data i binsu wai ita kawaici sai na Aba. Fawzan ya Wauka musu shi da Baban yaya da AA dan Uncle RK ya fece Kano yace kansa bazai murfi ba ranar salla sabon amarcin shi da Nuwaira >#. Shi kuma babban yaya washe gari ya lodo uban cefane da kaji gyarru sai uban jan nama. Tuni sun hutar da Abah yin komai a gidan nan. Dan shi kansa bai san yaushe ne last da ya sai wani abu na abinci ko sutura ba koda ma kansa a gidan. Hatta da an uwansa duk salla sai su babban yaya sun aika musu da kaji da cefane na abincin salla. Wannan sallar ma hakan ce ta faru, tuni nasu sun wuce Kano. Batare da sanin kowa ba kuma AA ya tura Kaduna da uban kaya ma Daddy kamar yanda suma su Babban yayan kanyi ga nasu surukan duk shekara...
Tunfa a daren masu aiki suka iso, dan duk salla su Oum na Waukar masu tayasu aiki saboda abinci akeyi bana wasa ba kasancewar ana fita da wani wa bayin ALLAH, kuma a cikin azumin ma akwai inda ake dafa abinci a raba duk lokacin shan ruwa batare fa kowa yasan daga su bane. Bayan Wanyan abinci da shi kansa AA ke rabawa duk shekara shi da sauran an uwansa. Dan asusu garesu na tara kuWaWe domin hakan kawai sai shekara ake ciresu ai hidimar taimakon bayin ALLAH. Oum kuma kaWai tasan suna yin hakan.
Masu aiki sun kama aiki, Oum ta kaWa ammatanta saloon da kitso. Mutuniyar taku dai nata daru, Oum tace babu fashi sai an mata. Itako aka fara wanke ma kan sannan akai kitso bamai yawan ba. Dan Oum tace a mata kaWan tunda za'ai na tariya kwanan nan. Haka ma unshi a yatsu kawai akai mata ja shike nan. Ta koma gefe yana sauke ajiyar zuciya ga haushin AA dama na cimata rai. Suma sauran duk an musu harda Oum, basu dawo gida ba sai la'asar, babu Sata lokaci suka shiga haWa abincin buWa baki........... 

'



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*
*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'5 7


______________



.......Alhamdullah arfe biyar akace anga wata a saudia, yara suka fara murna da fatan ALLAH yasa a Nigeria ma a gani. Hakan kuwa akai, kafin ma tara sanarwa ya iso kunnen kowa daga Sarkin Musulmi cewar anga wata muma a Nigeria gobe salla. Ai fa tuni gida ya yamutse da murna. Zuwa tara sai ga AA ya dawo gida. Tunda ya shigo Maanal kallo Waya tai masa ta Wauke kai, yanda annensa suka gaishesa itama ta gaishesa ne ta basar.Shi dai kallonta kawai yake ta asan ido, Oum tace mizai ci ya mie yana faWin,
 Komai ma na samu amma mara nauyi, bara naje na watsa ruwa Besty ta kai min can dan zata amshi saonta daga can, idan kinzo ina sama . Ya faWa maganar ta arshe idonsa akan Maanal
Cikin rashi damuwa Oum data san da saon tace to. Shima sai ya fice bayan ya Wan kalla Maanal Win karaf kuwa yaga hararar da take masa. Da sauri ya janye idanun yay gaba yana cije lips. Umarni Oum ta bata nata tashi ta haWa masa abincin. Badan taso hakan ba ta amsa da to tana miewa. Shi ko AA sashen Abah ya nufa, acan ya samu Mamy tare da shi, in yarda yay su haWa ko ido. Kansa a risine ya gaisheta bayan ya gaida Abah. Idon Abah ya sakata amsawa kamar babu komai a ranta, amma ta ciki na ciki. Bai wani jima ba yace ma Abah zai je ya watsa ruwa yayi aski yana jin gashi duk a jikinsa. Abah ya sanya masa albarka ya fito. Sai da ya kalla sashen Oum sannan ya wuce nashi sashen.

& Koda Maanal ta nema Najma tai mata rakkiya i tayi, tace,  Tab, sokike Yaya AA ya koroni da tsarabar mari. badan Maanal taso ba haka ta tafi ita kaWai. Garin yayi sanyi sosai yau saboda hadarin da aka haWa sai ya zama iska ba'ai ruwan ba. Sanye take da hijjab har asa royal blue dayay mata yau sosai, sai Wan basket Win data rie na abincinsa. Tana gab da shiga idonta ya sauka akan Nibras dake zaune a barandar sashensu ta upstairs ko ubanmi take a wajen oho. auke kai Maanal tayi abunta ta cigaba da tafiya, batai wani zaman yin knocking ba ta shiga da sallama. Babu kowa a falon asan kuwa sai dai ko'ina a gyare tsaf, har yanzu kuma dai sauran kwalayen kaya da ba'a gama shiryawaba suna nan. Saman da yace zata samesa ta nufa, duk da zuciyarta na wani Was-Was na tsoro tadai dake. Shiru falon saman ko wuta ma ba'a kunna ba, sai da ta haska fitilar wayarta ma sannan ta kunna wutar. Zama tai a kujera tana fatan fitowarsa, fin mintuna biyar shiru, gashi tana son zuwa ta kwanta kodan kasancewar gobe idan ALLAH ya kaimu salla. Akwai fita idi da wuri, kuma tana son ya barta ta wuce gidan Didi ta yini. Fahimtar bafa fitowar zai yi ba yasa ta mie, ofar Wakin ranar taje tai knocking. Shiru babu ko motsi, sai ta tura ofar kawai ta lea. Babu kowa a ciki sai uban sanyin ac. an jimm tayi a wajen, sai kuma ta shiga kawai zuciyarta na raya mata ta ajiye masa kawai idan ma wanka yake in ya fito ai zai gani ita kuma sai ta koma falo. Tana maida ofar zata rufe kawai ta ganshi tsaye a wajen ashe bayan ofar ya Soye. Da farko ma ita tsorata tayi, dan har zata fasa ara yay saurin faWin,  Hy relax! Hajiyar tsoro .
Baki ta tura sosai, kanta a asa saboda daga shi sai towel a ugu ta ce,  Haa'a to miye na Soyewa anan Win? .
Gabanta ya taka ya tsaya, sai ta matsa baya saboda kusancin nasu yayi dab da yawa. ara matsowa yay, itama ta matsa, sai kawai abin ya saka shi nishaWi ya cigaba da binta har suka dangane da jikin katakon mirror. Sai data runtse idanu, sai kuma ta Waura duka hannayenta a katakon tai baya da jikinta kamar zata jingina da madubin. Shima nasa hannayen duk biyu ya dafe katakon mirror Win da su ya shiga biyota yana oarin saka idanunsa cikin nata amma tai yarda da hakan. A yanda ya ranwafo Win da yanda take sai yay kamar zai kwanto a jikinta, ga fuskarsu dab da juna suna busama junansu nunfashi.
 I miss you Everbloom .
Ya faWa cikin raWa yana hura mata iska a kan idanunta. Wani yarrr taji a illahirin jikinta. Dole ta buWe idannunta dake wani mar-mar-mar. A cikin nasan da yake so suka shige, tai oarin janyewa ya hana hakan. Dole ta shiga gaishe shi lips Winta na Wan rawa. Matsar da nasa lips Win yay ya sumbaci nata kaWan. Sai kuma ya sake Wagowa yana kallonta. Cike da raWa ya ce,  Na sha? .
Kanta ta girgiza masa alamar a'a.
 Why? .
Ya faWa a hankali idanunta a cikin nasa. Itama a hankalin tace,  Ba yanzu ba .
 Sai yau she? .
Duk da maganar na mata nauyi ta daure cikin raWan tace,  Sai randa aka kawo maka ni .
Murmushi ya saki mai sanyi tare da lumshe idanun ya sake buWewa a kanta slowly. Yanzun ma asa-asa yace  Anya zaki iya cika alawuran da kika Wauka wannan ranar kuwa Besty? .
Murmushi tayi da jinjina masa kanta, sai kuma tasa hannu ta rufe fuskarta. A haka ta ce,  In sha ALLAHU duk zan iya. Kai dai kawai kayi fatan zuwan ranar .
Ajiyar zuciya ya sauke mai fita a hankali, sai kuma ya mie da yau ya kamota kawai ya rungume a cikin jikinsa. Bata hanashi ba, itama tai luf dan zuwa yanzu ta Wauka Wamarar zama masa mar'atussaliha in sha ALLAHU. Sun jima a haka kafin ya Wagota. Fuskarsu ya gaWe a waje guda goshinsu, hancinsu na gogar juna. an sumbatar lips Winta ya sake yi kaWan, sai kuma cike da shagwaSa ya ce,  Please my Babie nayi missing Winsu ALLAH, nayi kaWan? .
Cikin tata shagwaSar ta ce,  Ai matsalan kai baka san kaWan bane, kuma ma fushi nake da kai .
 Nasan kina fushi dani shiyyasa zanyi lallashi ai.
Kafin ma ta samu damar sake cewa wani abu ya mamane lips Winsu waje guda. Cike da nutsuwa da kewa ya fara sumbatar ta. Itama dai yau jin abun tai har tsakar kai, bama tasan ta fara bashi haWin kai ba. Ya subahannallah ji AA yay kamar ana masa kiWan general a sama. Baima san ya kamata ya Waga gaba Waya ya zaunar akan katakon mirror Win ba ya wani rie kanta da duka hannayensa biyu. Yi yake kamar zai haWa har lips Win nata ya cinye kawai. Sunfi mintina shida a haka kafin ya haura ya rungumeta, itama rungumesan tayi tsam suna sauke numfashi a tare. Wata irin nutsuwa da farin ciki na zagayesu. Duk da shi dai oga AA ta arashin asa gobara ce ke niyyar tashi. Amma dai yanata oarin tausar zuciyarsa da lallashin gangar jikinsa. Sai ALLAH ya taimakesa ya Wan samu lafawar yanayin nasa a wannan rungumar. Maanal ce ta fara oarin janye jikinta, bai musa ba shima ya barta. Sam tai yarda ta kallesa, kanta a asa, jitake kamar ta nutse a wajen dan kunya. Cikin wani irin nishaWi AA yaja hancinta kaWan tare da sumbatar gefen fuskarta sannan a raWa yace,  Sarkin kunya . Murmushi tayi tana ara duar da kanta. Shima sai ya bar wajen yana murmushin. A zuciyarsa ko mamakin canjawarta yake yau. Dan zai iya cewa bata taSa bashi haWin kai yayi yanda yake so cikin salama irin yau ba. Duk da dai kunyar na nan babu abinda ya canja. Jallabiya ya sanyo a jikinsa, sannan ya dawo inda take. Cak ya kamata ya sauke daga saman mirror Win, sai kuma ya kama hannunta suka nufi bakin gado. Sai da ya zaunar da ita sannan ya zauna shima. Cike da kulawa ya ce,  Bani abincin yunwa nake ji .
Kanta kawai ta jinjina masa, ta jawo basket Win abincin ta zuba masa kunu, sai farfesun naman talo-talo da sukayi. Sai uban amshi yake gashi gwanin sha'awa a ido. Kunun kawai ya amsa, naman ya buWe mata baki alamar ta bashi. aramar harara tai masa, sai ya shagwaSe fuska. Ta dungure masa kai tana murmushi.  ALLAH Besty ka canja hali .
Murmushi yayi mai ayatarwa, zai yi magana ta zuba masa naman data Webo a bakin dole yay shiru ya shiga taunawa. Sai wani kallonta yake, dan ji yake kamar an canja masa ita. Alhamdullah addu'arsa ta amsu kenan. Dan kusan a ittikafin nan addu'oi sa akan Maanal ne. Yaci naman sosai, itako da ya nuna zai bata tace masa ta oshi taci abinci. Bai takura mata ba. Wani yayyawan leda dake gefen gadon ya jawo gabanta.
 Ga kayan sallarki tashi ki gwada .
 A ina Win? .
Ta faWa tana waro idanu waje. Cike da tsokana yace,  A gabana mana, ba mijinki bane? .
 Hu'um ALLAH bazan iya ba. Kadai bari naje sashen Oum duk wanda na gwada zan maka hoto .
Murmushi yayi mai faWi, sai kuma ya Wan laSe baki yana fara fiddo kayan da faWin,  Ni za'ama wayo kenan. To nai Win .
A marairaice ta ce,  Please Yaya AA .
Dariya yayi, sai kuma ya dakata da fiddo kayan yana kallonta.  Ni dai wannan yaya da aka saka min bai ma ko dace da ni ba. A kirani da Besty na nafi so .
 Oh dama ka samu nake cemaka Yayan .
 Na yafe bana so. Tunda dama badan ALLAH kika fara faWa ba ko a waccan ranar .
Kanta kawai ta juyar tana murmushi batace komai ba, sai kayan data fara amsa tana dubawa. Kala biyar ne, duk kuma sunyi yau dan sun sami Winki na nutsuwa kuma mai yau. Godiya tai amsa sosai da addu'a. Yaji daWin addu'ar tata kuwa... Dai-dai nan Oum tai kiran wayarsa. Yana Wagawa tace,  Auta turo min yarinyata tazo ta kwanta da safe ba wani isasshen barci za'a samu ba .
Sai da ya Wan murmushi yana kai hannu ya shafa fuskar Maanal Win sannan ya ce,  Okay Oum gata nan zuwa . Daga haka ya sauke wayar. Kayan ya maida a ledan ya ce,  Tashi muje na rakaki kafin Oum ta biyo sahu .
Dariya Maanal tayi, shima yana murmushi suka fito hannunsa Wauke da ledan ita kuma basket Win. A compound daga can jikin motoci Maanal ta hango Najma da Yaya Fawzan. AA da sam hankalinsa bai kai wajen ba ta taSa.  Besty kalla .
Juyawa yay ya kalla inda ta nuna Win, aiko yay wani tsai yana kallon ikon ALLAH. Maanal dake murmushi tace,  Mika fahimta? .
Maimakon bata amsa sai ya kama hannunta suka nufi wajen. Babu zato kawai su Yaya Fawzan suka gamsu. Daburcewa Najma tayi, dan suna tsoron AA sosai saboda ba sabgarsu yake shiga ba. A Wan rikice taima Maanal alamar miyyasa ta bari yazo. Murmushi Maanal tayi, AA kam yay wani kalar tsaiwa ne yana kallon Yaya Fawzan irin kallon wana kama Win nan............
'




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*
*_Typing=_*










Please Login or Register in order to submit comment