Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yiwuwa ba .
 Ka tuna kai fa Bestyna ne .
 Hakan ne zai sake bamu damar zama AMINAI na musamman na kuma har abada .
 Bazaka haura ba kenan .
 Idan na haura ni wazai bani haurin .
 Besty! .
 Na'ama Bestyn Bestynsa .
Baki ta sake buWewa zatai magana arfin kukanta na aruwa ya ce,  Shiiiii!!! ya sake maida lips Winsa akan nata. Yayinda yake wani kalar bata saonsa mai nauyi da karya garkuwar jiki, cikin gushewar tunani ya sake himmatuwar isa inda ya daWe a cikin mafarki da hasashen zuciya kawai..
A dai-dai lokacin su Maman Saheeba ke arasa hawawo upstairs Win, a kuma dai-dai nan Maanal ta fisge lips Winta a karo na biyu ta fashe da kuka mai arfi na azaba da wala kiran sunan Oum da Ammie a tare cikin matsamnaciyar gigita.........
'


Subahannallah, Jamila tayi Sari, aranar jajibiri==. A ririya-ririya Kamila=؃ ar sarar wuya... Iya nan na iya>#=<



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*
*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'7 4


______________



.........Ai wani irin cak Maman Saheeba da Saheeba da Nuratu suka tsaya kamar waWan da aka dakama tsawa, sai kuma suka kalla juna, mizai faru sautin disa-sashshiyar muryar AA ce ta daki cikin kunnuwansu. Tare da fitar kukan Maanal dake magiya da roo da neman Wauki harda sunan Mamy kanta amma tabbas AA ya zama kurma, kuma makawo dan yau dai sai addu'a kawai.....
Rikica, Mama da Saheeba sukaji a asa, da sauri suka kalli wajen suma nasu jikunan na rawa. Al'amari mai matuar nauyi da girma na cigaba da shiga cikin kunnuwansu.  Na shiga uku! Nuratu! Nuratu! . Suka shiga faWa suna kamo Nuratu datai wanwanr a asa, cike suke da tashin hankali da unci da bain ciki ololuwa dan duk wani mai shekarun girma irin Maman Saheeba dama Saheeba Win yaji wannan kukan da Maanal keyi har tana yin kamar zata shiWe yasan ina.....
Sosai jikin Maman Saheeba ke sake rawar mazari, wlhy da tasa abin kunnayensu zasu zo suji musu kenan da bata yarda sunzo Win ba. Gashi nan basu gama saka maganin ba sunji abinda zai yi maganinsu. Amma shegen bokan nan fa ya tabbatar mata da yayi aiki babu abinda Ajwaad zai ma yarinyar nan a wannan daren, acewarsu ma barci zai sakar musu har suzo suyi abinda zasu yi su fita wani bai sani ba, dan ita kanta Mamyn abu ta zuba mata a shayin data sha kuma bokan ne ya bata.

______&

Duk rakin Maanal a zuwan farko tamkar wasa farin girki ne ga Ajwaad,dan ta riga ta firgita matua tai bashi damar samunta yanda yake so. A nashi Sangaren shima yanayin halin daya daWe a ciki ya sashi samun nutsuwa bada wani nisa ba. Koda ya matsa daga jikinta yanda ta cigaba da masa kuka kansa kawai ya girgiza, dan shi yasan ba'ai komai ba. Kai bama a fara wasan ba na gaskiya dan sharar hanya kawai akayi. Komai baice da ita ba, sai ma miewa da yay yana tafiya a duddue saboda cikinsa dake wani irin sabon ullewa. Bayi ya shiga ya haWa ruwa masu zafi, koda ya dawo cike da dauriya ya Wagata cak. Kuka ta sake sakar masa, cike da tsiwa tana faWin ita ya sauketa ya daina taSata zata iya. Bata so ya barta. Bai kulata ba, sai da ya direba a jacuzzi Win tana oarin miewa tare da sakin kuka ya rieta da yau.
Kuka ta sakar masa sosai wai zafi. Cikin shaaiyar muryarsa ya raWa mata,  FaWan da ba'a fara ba har kike tunanin maida duka, dama kin hutar da kanki dan komai ba'a fara ba yarinya. Yaushe ma aka kai maura balle kiji zafin, daga tonon farko kawai
Da sauri Maanal ta kallesa hawaye shaSe-shaSe a fuska duk da ba komai ta fahimta ba a kalaman nasa ta gane wasu sarsi. Gira ya Wage mata yana sake anance rinannun idanunsa dake cike da fitina. Sai kuma ya Wan cije baki saboda cikinsa sake ullewa yake yi. Ita kanta ta fahimci akwai abinda ke damunsa. Amma haushin abinda yay mata da in saurarenta da yayi da rashin tausayi yasa tai magana. A asan zuciyarta kuwa mamaki take ashe ma ba wata wahala sosai da ake wani sha, dan zafin da take ji ba wani ololuwa bane matua kamar yanda take ji ana faWa, amma dai tana jin zafin tabbas. Haka ya gama kimtsata cikin dauriya ya sata tai wanka shima yayi sannan ya sake Wakkota suka fito. Saman kujera ya ajiyeta ya kwashe zanin gadon, duk da yasan bazai kasance da damuwa sosai a tare da shi ba amma dai zasu fi samun nutsuwa idan ya canja Win. Sai da ya maida mata kayanta tana faman masa ciccika bai kulata ba ya maidata a gadon ya rufa mata duvet. Sai faman sauke ajiyar zuciya take na uban kukan da taci wanda raki yafi yawa. Shi dai yama kasa kwanciyar saboda cikinsa da yay masifar Waurewa. Takai yama kasa zaman kujerar ya koma asan lallausan carpet Win gaban gadon kawai. Tun yana Waukar al'amarin zai iya lafawa harya fara fin arfinsa. Dan wani sabon yanayi jikinsa ke ara Wauka tamkar ma baiyi komai ba. Ga wani irin rawa da jikin nasa ke oarin fara yi. Numfashinsa kansa wani irin fisga yake fita a cikin irjinsa, amma kasancewarsa jarumi gwanin dakewa a nutsensa yake a zahirance. Jin abin na neman fin arfinsa dole ya juya ya Wauka wayarsa daya aje saman side drawer, ko a lokacin bai wani lura da tarin miss call Win Mamy ba ya shiga oarin fara bincike akan minene ya kawo masa hakan, ko dan ya samu ya rage damuwarsa ne yake jin ciwon?. Da yar ma yake iya gane bayanin saboda ciwo dake cigaba da cin arfinsa. Sakamakon da binciken ya bashi ne ya sashi ji a ransa akwai matsala. Saboda ya tabbatar Maanal ta riga ta firgita, idan yace zai sake zuwa mata to wlhy zata iya sume masa ma shi kuma yayi imanin a karo na biyu bazai iya mata sassaunci ba mai gaba Waya zai yi ba kamar a farko ba, mai gaba Wayan ma irin na babu ragi babu ragowar nan. Wayar ya ajiye ya sake kifewa na tsawon lokaci, wlhy ji yake kamar bazai ga wayewar garin gobe ba idan bai samu mafita ba. Dole ya sake Waukar wayar saboda shawarar da zuciyarsa ke basa akan kiran RK ko zai bashi wata mafitar bayan wannan.
Sai da wayar ta kusa tsinkewa RK ya Wauka, cikin yanayin barci ya ce,  Waye? .
an jimmm AA yayi, kafin acan cikin maoshi a kuma dakensa ya furta,  Ajwaad .
Tsai RK yayi shima, sai kuma a hankali ya janye Nuwaira dake jikinsa dan wayo ya mata suka tafi masaukinsa bayan sun ma AA rakkiya. A nutse shima ya furta,  Are you okay? .
Da yar AA ya ce,  No! .
Gaban RK ya Wan faWi, Daga gadon ya sauka gaba Waya ya nufi ofar fita, sai da ya buWe ya juya ya Wan kalla Nuwaira, ganin barci take sosai ya fice. Sai da ya zauna a Waya daga cikin kujerun falon ya kunna lamp dake gefen kujerar sannan yay Wan gyaran murya, dan yana jiyo saukar numfashin AA a wahale duk da yana oarin dakewa. Cikin serious sosai RK ya ce,  Ajwaad akwai matsala ne? .
Shiru AA ya masa na tsawon sakanni kamar bazai ce komai ba sai zuwa can ya ce,  Cikina ke ciwo, ina jin kamar zan mutu. Ka faWa min me zanyi da zan samu sassauci? .
Zama RK ya gyara, babu wasa a tare da shi sam ya ce,  Ajwaad! Ga matarka a kusa da kai mi kake jira? Kaima kasan minene ma'anar wannan ciwon cikin, dan duk da baka kasance likita ba kanada oarin bincike akan abubuwa .
 Rafeeq a tsorace take matua, kuma na samu nutsuwa, sai dai ban kai gareta gaba Waya ba saboda ruWanin data shiga har tana yi kamar ma numfashinta zai bar gangar jikinta. Domin wancan tsoron har yanzu yana a tare da ita.
Cike da nazari RK yace,  Ajwaad karka damu da tsoronta, ka samawa kanka nutsuwa kawai, idan ba hakaba akwai matsala. Dan wannan halin da kake gani kana ciki komai zai iya faruwa da kai. Ba kamar na baya bane da kake shiga ka fita. Nutsuwar farko daka samu saboda tsahon shekarun daka Wauka a ciki ne dole dama hakan zai kasance maka. Amma a zuwa na biyun jikinka da zuciyarka dama wawalwarka zasu samu dukkan dai-daiton daya dace. Kai a yanzu ka fita kasancewa a haWari saboda ba shine na farko a gareta ba....
Sai da AA ya runtse idon azaba da cije lips kafin cikin arfafa kai ya furta, Rafeeq! Manaal is actually a virgin! . Babu abinda ya faru a waccan ra...nar . ya arasa da yar saboda wani irin ullewa da cikinsa yayi.
A hankali RK ya wani irin lumshe idanunsa yana sakin murmushi mai sanyi da sauke ajiyar zuciya mai nauyin gaske, a da hasashe kawai yake yi amma yanzu yaji tabbaci, tabbas wannan shine plan c, dole ne kuma yayi duk yanda zai yi AA ya yajema Maanal gaba Waya a wannan daren kodan ahalinsu dana Mamy dake a gidan su san hakan suma. Dan abu ne dai na sirri ko, amma ALLAH sai ya fasa wai anyi shagalin jinsa gobe a gidan Darma. Dan hakan zai wanke AA da Maanal Win kanta ya cirema kowa shakku, masu aibantata suji kunya. Cikin ture tunaninsa ya ce,  Ajwaad maza ka tashi kaje ga iyalinka, ka ajiye wani tausayi gefe dan hakanne kawai zai baka damar tabbatar ma Maanal kai ba mai laifi bane a gareta, a binda take tunanin ka wata da arfi ita kuma ta rasa yana a tare da ita. Abinda take tunawa taji tsoro yana nan dai. Karka damu babu abinda zai sameta yanzu kaine a gaSar haWari. In sha ALLAHU da asuba zanzo da Nurse ta duba ta. Maza ka tashi baka da isasshen lokaci dan yanayi ka ya tabbatar min ka fara zuwa matakin arshe .
AA yasan gaskiya RK ya faWa masa,dan numfashinsa har ya fara fisga kamar mai shirin suma. Anan ya jefar da wayar, ya juya da yar yana kallon Maanal da barcin wahala ya kwashe. Da yake kuma wayar da yake yi magana yake a hankali bata ko motsa ba. Ji yay wani karfi yazo masa, ya kalla agogon dake a side drawer arfe uku da mintuna biyar, gaba Wayansa ya yunura, ya saluSe bathrobe Win jikinsa ya yar anan, ya yaye duvet Win da take ciki ya kwanta kusa da ita. Hargitsatsun idanunsa ya ura mata, zuciyarsa na bugawa da arfin da bai taSa ji ba. Hannunsa ya dafa gefen fuskarta a hankali kamar yana lallabar zuciyarta.
A firgice ta farka 
sakamakon saukar hannunsa akan fuskarta dan dama barci bamai nisa bane, jikinta na Wan rawa ta juyo tana kallonsa da hargitsatsun idanunta da suka sha kuka ga barci data fara. Baki ta buWe da nufin yin magana a firgice ganin ya sake kwanto jikinsa a nata. Bakinta ta motsa kamar za ta yi kuka, sai ya Wan matsa baya kaWan, yana fitar da numfashi mai Wumi akan fuskarta, da matuar zurfin murya mai taushi da santsi kamar ba tashi ba ya ce,  Shhhiii!!... kada ki ce komai, Manaal... ki barni na karantar dake cikakken karatuna daga kundin littafina dana daWe da tanada domin ke kawai... Sai ya runtse ido, ya sake matsawa a hankali ya sumbaci laSSanta da tausayi, kamar yana tambaya ne ba tilastawa ba ya cigaba da faWin,  Ki bar zuciyarki ta saurari tawa. Kada ki ce komai, bari zuciyata ta gaya miki babban ajiyayyen saon da take ya faman ajiyar. Domin dai-dai wannan shiru tafi buata...
Kai ta shiga girgiza masa, hawaye kuwa tuni sun Salle, ta sake yunurowa zatai magana ya ce,  Shhhiiii!!! ki bar ni in koya miki KARATUN da ya fi kowace magana Please My half...
Kafin ta sake yunurowa ya rufe mata baki ruff da nashi, ya rie mata hannun da take oarin kai masa duka da tureshi, zuciyarta ko wani irin mugun bugawa take har yana ji, jikinta ya fara rawa sosai sai ga hawaye na shararowa har akan tashi fuskar. Eh lallai ashe Maanal bataga komai ba Wazun, dan tamkar wasan yara akayi a yanzu ne AA Win ke tabbatar mata da kansa a Ajwaad Aliyu Abubakar Darma. A yanzu ne ya zama kurma na gaskiya kuma makaho. A yanzu ne ya tabbatar mata da dukkan abinda yake faWa mata na zuwan wannan ranar. A yanzu ne yake tabbatar mata dole ta cika alawari. A Wazun da sauranta tunda bakinta a buWe yake har tana iya kiran sunaye da neman Wauki..
Ya rabba, Maanal bata taSa sanin akwai wata azaba da jiki zai iya fuskanta ba sai a yau, a yau Win ma a yanzu. Tun tana some-somen shiWewa harta sume masa gaba Waya batare daya sani ba. Dan shi Win kansa baima san mi yake yi ba. Baya gane komai, baya fahimtar komai, baya ji baya gani. Baya ma tuna kansa a matsayin kansa...........
'


=؃ Ragargaza! Rigirgiza! Dagargaza! Wuta direba aljanna tamai rabo ce.... .

Wannan waarfa da akeyi idan za'a kai amarya wani gari a mota ko>q>q. Saura wani ya fassara min waa an sanda ne zasu rabamu==>q<




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*
*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'7 5


______________


.......Mamy na zaune a inda Maman Saheeba ta barta idanunta a lumshe, tun Wazun so take ta motsa tama Wauka wayarta ta kirata saboda jinta shiru amma ta kasa. Knocking ofar da akai ya sata kallon wajen. Aka ara na biyu sai ta bada izinin shigowa. A mamakinta Babban Yaya ne ya shigo bakinsa da sallama. TaWan zuba masa ido, sai kuma cikin arfin hali ta ce,  Kai kuma lafiya a daren nan? .
 Lafiya Lau Mamy, Saheeba ce tace kin kirata a waya, na ji shiru kuma shiyasa nai tunanin ko babu lafiya .
A zuciya Mamy tace (Saheeba kuma...?) a zahiri kam rasa ma abin cewa tayi, sai kuma ganin yanda ya zuba mata ido ta ce,  Yanzu Fadeel dan na kira matarka shine ka taso ka biyo ta? .
 Lah Mamy ki fahimta mana, nace najita shiru shiyasa nai tunanin koba lafiya ba. Yanzu fa magana ake ta sha biyu ta wuce. Kinga dole nai tunanin akwai damuwa. Amma tunda lafiya ai Alhamdullah sai da safe .
Daga haka ya juya ya fice abinsa. Da kallo ta bisa kawai abu uku na mata kai-kawo a zuciya masu Waci. Na farko miyyasa Saheeban zatai arya cewa itace ta kirata? Sannan ina taje a daren nan to?. Na biyu yanda sam su Fadeel basu damu da ita ba, yanzu ace a yanayin nan daya ganta bazaiyi tunanin bata da lafiya ba, ta inda Ajwaad ya Warasu kenan, ko yaya yaga canji daga gareta sai ya gane. Hawaye suka ziraro mata. Tamkar wadda aka bama arfi sai gashi ta yunura ta tashi. Dolene taje ta duba Saheeban da Nana ma da taji shiru babu ita babu Ajwaad Win. Da yar take tafiya saboda afafunta da suka kumbura suntum, ga ciwon kai gana irji da yake mata kaWan-kaWan shima. Shiru tsakar gidan babu kowa, haka ta dinga tafiya cike da arfin hali tana haWa hanya, tama rasa ina zata dosa, shawarar da zuciyarta ta bata na zuwa sashen Ajwaad tabi, dan gwara ta fara duba Nana tasan halin yaron nan ba ragama anwar tata zaiyi ba.
Ta ofar kitchen tabi itama, tunda dama tannan ta bama Maman Saheeba shawarar bi. Itama sai da tabi komai na kitchen Win da kallo tana taSe baki, kafin ta shige sai dai falon asan shiru ne babu kowa. Amma fitula a kunne. Kuka-kuka da kiran sunan kamar Nuratu da taji anayi yasata nufar upstairs Win da yar dan afafunta sun mata nauyi sosai. Ai kamar jira ake ta gama hawowar kunnuwanta suka jiye mata abinda ya sakata tsayawa cak a firgice. Dai-dai nan kuma su Maman Saheeba suma suka ganta duk sai suka ara firgicewa. Jikin Mamy rawa yake sosai, takai hannu ta toshe kunnenta amma abinda take gudun jin tamkar a wawalwarta ake zayyanawa. Idanu a rufe tai wani irin juyawa gaba Waya domin komawa a bisa tsautsayi tai tsallaken taka step Waya, sai kawai ji kake rikicaaaa manyan mata sun kife.
A wani irin mugun tashin hankali Saheeba da Mamanta suka bar Nuratu suka kai kan Mamy da har ta fara mulmulawa tana yin asa. Da shegen gudu suka shiga binta, tana gab da arasa direwa asa gaba Waya suka samu nasarar riota. Sai dai ina aikin gama ya riga ya gama dan gaba Waya jini ya wanke mata fuska, kuma sam bata numfashi.
Anya Saheeba da uwarta sun taSa shiga irin wannan tashin hankalin kuwa a rayuwarsu. Dan Maman Saheeba bama tasan ta fashe da kuka ba tana kirama kanta ta shiga uku. Saheeba da itama jikinta ke rawa kaf-kaf ta ce,  Mama mun mutu, yanzu yaya zamuyi, wlhy idan bamu fitar da su a sashen nan ba akwai matsala. Kada fa ki manta duk an kano suna a gidan nan. Sannan wlhy Ajwaad baida mutunci komai zai iya yi idan yazo ya gammu da uwarsa kwance a wannan halin, zai ma iya cewa mune muka turota. Mama aurena, dan ALLAH ki taimaka ni bari na tafi wlhy suka ganni anan zasu saka Fadeel ya sakeni, kuma shima nace masa Mamyn ce ta kirani.....
Itama Maman kukan ta fashe da shi,  Yanzu Saheeba sai ki tafi ki barni cikin wannan bala'in? A tunaninki idan ni sun zo sun sameni auren naki zai tsira ne. Ki kamata mu kaita sai mu dawo mu Wauki Nuratu itama .
 Mama tayaya zamu iya? Ta yaya bayan kin san dai matar nan itama ba laifi atuwa ce. Gwara-gwara ma Nuratun. Mafita Waya garemu kawai ki kira Aunty .
 Baki da hankali Aunty kuma? .
 To wlhy itace kaWai mafitarmu, idan ba haka ba ni dai zan tafi gaskiya. Dan wlhy ina son mijina da aana. Bazan so barin gidan nan ba, yo ko kishiya bana fata balle barin gidan kina dai ganin sun haWa kai an aurama Fawzan arsu shima Fadeel Win zasu iya yin haka .
Ran Mama ya Saci amma sai ta danne. Da yar ta iya lalubo number Auntyn su, cikin barci ta Waga wayar, roonta kawai Maman Saheeba ta shiga yi akan tazo sashen Ajwaad ta biyo ta kitchen akwai matsala.
 Sashen Ajwaad kuma? Ke kuwa miya kaiki sashen Ajwaad a wannan daren Nana? .
 Bani kaWai bace ba fa harda Aunty Kamila .
Kamar dai Aunty bazata tanka ba sai kuma ta yanke wayar, ita kanta lokacin da take isowa falon saman abinda ya fara shiga kunnenta duk sai taji ta gigice. Ta oarin juyawa Maman Saheeba daketa sheama Mamy ruwa tai ta farfaWo ta riota. Cikin Sacin rai Aunty ta zubama Maman Saheeba mari.  Ku daian inane zakuzo ma yara sashe a irin wannan lokacin, arfe biyu saura fa. Mike damunku ne? Kun haukace daga ke har Kamila ne .
Duk da Maman Saheeba taji zafin marin nan matua ta ce,  Ni dai dan ALLAH Aunty kiyi hauri, ko kamata mu fita da ita karma yaron nan ya fito ya gammu, ko wani a gidan nan ya fahimci muna nan. Nuratu ma tana a sama a sume
Rasama abin cewa Aunty tayi, dan sai lokacin ta iya hango Saheeba dake wajen Nuratu Win a yanzu. A fusace ta ce,  Ai gara ma asan kuna nan Win, wannan ai jahilci ne da rashin sanin mutuncin kai, ya ALLAH na shiga uku na, wai mi kuke son ku zama ni kam Nana? . Aunty ta faWa tana nufar hanya, cike da magiya da roo Maman Saheeba ta kamota, Aunty ta watsa mata wani mugun kallo. Da yar dai ta yarda suka kamata suka fita su ukun. Aunty taja ofar kitchen Win ta rufe. Sun zo kusan tsakkiyar gidan kawai sai sukai ido biyu da Abah. Gaba Waya rikicewa sukai, suka saki Mamy a asa babu shiri. Aiko sai gashi ta farfaWo, taja wani wahalallen numfashi, sai kuma ta fashe da kuka tana kiran, ta shiga uku.
 Shiga uku? Ai da sauran lokaci .
Abah ya faWa yana sakarma Maman Saheeba da Aunty wani murmushi ya juya zai bar wajen. Sarai kuma abinda ya faWa a kunnen Mamy. Ai ko sai irjinta ya shiga dukan dubu-dubu jikinta na rawa sosai gashi bata gani da yau saboda jini daya Sata mata fuska. Aunty kuwa cikin sauri ta ce,  Aban Fadeel wlhy ban san komai ba, yanzu suka kirani a waya ina barci ma .
Juyowa Abah yay ya kalleta, sai kuma yayi murmushi kawai ya cigaba da tafiyarsa. Mamy da ke jin kamar zata sake suma muryarta na karkarwa ta ce,  Na shiga uku da gaske shine? .
Banza Auntyn tai mata, dan harga ALLAH murmushin Abah ya matuar dakarta. Ita kanta Maman Nana jitai murmushi na girgiza mata zuciya, balle Saheeba da tun cin karo da Aban tai saurin juya baya dan ita ta fara sakin Mamy a asa ma. A karo na biyu Mamy da jini ke rinjaya ta sake sume musu. Aunty da bata fatan bayan Abah wani ya sake zuwa ya gansu kuma, dan gara shi idan tai masa bayani maybe ya fahimceta a zafafe ta ce,  Sai ku kamata muje, kuma wlhy sai dai ku dawo ku Wauki Nuratu .
A wahale suka kaita sashenta, Haule da motsinsu ya sakata leowa ta bisu da kallon mamaki, ganin fa abun mai girma ne zaram ta fito. Gaba Waya sunma manta wacece ita sukace ta taimaka musu dan Mamyn ta musu nauyi sosai. Haka ta kama suka haura da ita sama. Suka shimfiWeta a asa, Aunty sai zagin Maman Saheeba take, ita kuma tanata rantse-rantse Mamy tace ta rakata zatama Ajwaad magana.
 Ai kin rakata, kunje kuma kun jiyo abinda kuke buatar ji, kun kuma samo sakamakon daya dace daku. Yanzu sai ku jira shima randa yaron

Please Login or Register in order to submit comment