Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Oum tace ta barta gara tai barcin anjima a samu ta tashi. Sun dawo an cigaba da lecture AA ya kira wayar Maanal dake hannun Amaal, Wagawa tai, daga can ya furta,  Zuciyar Ajwaad! .
Murmushi Amaal tayi, cike da tsokana tace wannan anwar Ajwaad ce, zuciyar Ajwaad Win na barci . Idanu AA ya rumtse daga can, dan sarai ya gane Amaal ce duk da muryarta na kama data Maanal Win sosai. Kamar zai yi magana sai kuma ya katse kiran kawai. Dariya Amaal da Shahidah suka sanya.....

arfe biyar aka tashi daga walimar, aka maida Ameerah gida domin shiryota. Itama Maimoon aka wuce da ita sashen Oum dan shirya ta. Maanal dai ba'a san mi duniya ke ciki ba tanata barci. Gasu AA sun dawo gida ya shiga sashensu sai su Shahidah kawai ya samu da su Rufaidah, su Sumayya, su Mufeeda matan su GiWaWo su Nuwaira, duk dai yaran matan nan aa da iyaye, anne da aaye sunata shan shaftarsu cike da nishaWi da yin fashin bai akan lectures Win yau. Kaya kawai ya hau sama ya canja dan hayaniyarsu bazata barshi zama ba. Haka ya sakko ya sake ficewa ya barsu ransa duk kewar Maanal. Kwata-kwata an awoyi ne bai ganta ba amma duk ya damu. Koda ya nufi sashen Oum ya fahimci bai shiguwa, dole ya haura nan ma Win ya nufi can waje inda su Fawzan suka saka tabarmi a bishiwun kan layi da kujeru...

Maimoon da Najma sunsha nasiha a wajen iyaye, dan sashen Abah aka kaisu aka sakasu tsakkiya kowa na nashi duk da kasancewarsu jikoki. An musu addu'oi da gargaWin zama lafiya da abokan zamansu kafin a fito da su. Najma an maidata sashenta Maimoon aka fita da ita gidan Hajiya Shuwa. Tarba ta mutuntawa akai musu, kowa na maraba da zuwan Maimoon Win. Tare da mata addu'ar zama mai yawun hali daya banbanta da matar Ameer Win. Daga haka aka miata sashenta. Sai suma suka fara shirin kawo Ameerah. Itama dai tasha tata nasihar da gargaWin iyaye da addu'oi. Itama haka aka kawota tana shan kuka, sashen Oum aka fara kaita suma aka tarbesu da girma da mutuntawa sannan aka kaita sashenta dake cike da dangin su Saheeba na Sangaren su Mamy dana Sangaren Babbansu da suka iso yau suma. Suna sama wai suna jiran a kawo musu amarya sukaji tsitt an shige da ita Wakinta. Zasu fara ananun magana Hajiya Turai ta tsawatar. Dole sukai shiru sai ar gunguni da gulmar dake ara zafafa zuciyar Saheeba. .........
'



>->->-Saheeba ayi hakuri dai



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*

*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'1 0 9


______________



.......Dan ana cewa an shigo da amarya ta due asa sai hawaye. Dama yau haka ta yini cikin Sacin ran nan, koma ace tun daren jiya data gama shirya ma Babban Yaya kanta ya zabga mata tsiya ya kulle kansa a Waki, bugawar duniya yai ya buWe dole ta haura taje ta kwanta tana matse afafu da kwasar kuka sosai, dan shaye-shayen abubuwa tai emargency a tunaninta tunda Yaya Fawzan ya sasantasu zai nemeta balle taga kusan wata guda, yanda ta sanshi da mace. (=Saheeba kinyi Gwari, Babban Yaya amarya yakema tanadin betar nan>-<).

Duk wannan bidirin da ake na kai-kawon amare Hajiya Maanal bata san anai ba. Dan bata tashi farkawa ba sai kusan goma. Shima yunwa ce ta isheta a cikin barci dan yinin yau duka bazatace ga tsayayyen abinci da taci ba. Madara kawai take Wurama cikinta in ma taji yunwar ta isheta. Ganin ta tashi Ammie tace ta wuce ta tafi sashenta mijinta tun Wazun yake zarya. Cikin rashin damuwa tace,  To Ammie tashi muje, kin san dai kin min alawari zaki kwana a sashena idan kika zo, jiya ban san kinzo ba kinga yau sai ki je can ki kwana ki cika alawari .
Ammie da taSarar Maanal ta girmeta ta ce,  To naji, tashi kije zanzo idan na gama abinda nake yi.
Shiru Maanal tayi kamar dai bata yarda ba, sai kuma ta mie tana faWin,  Ammie idan naji shiru zan dawo fa. Ina su Didi? .
 WaWan nan sun wuce babu jimawa su da su Rufaidah. Sai kuma gobe idan ALLAH ya kaimu .
 Acan su aunty Rufaidahn zasu kwana suma? .
Ammie tace,  Eh .
Ajiyar zuciya Maanal tayi, tare da Waukar mayafinta da wayarta ta fita. Ammie ta bita da kallo tana murmushi. A ranta kam jinjina wa take wai Maanal da ciki, lallai za'aga iyaye kuwa sarakan wauta. Dan ga uwar har uban autanci ya sakasu zama sai a hankali. Ta wani fannin ma gara AA Win. Amma Maanal humm ALLAH dai ya yauta. Yanayin rainon da Ajwaad Win yay mata da su Babban Yaya da Oum dama su Shahidahn yasa ta tashi a muguwar shagwaSaSSiya, al'amarin can ne ma daya gitta fa ya arfafata harta zama jaruma akan rayuwarta. Ta riga ta taso ne a tsakkiyar gatan da a lokacin ita ce arama gaba Waya a tsakaninsu. Kowa ya kwaso gatansa Maanal ce dai. Shiyyasa har yanzu bata kallon su Hameed a anenta, wani lokacin ma Hameed Win ne ke haura ya zama Yayan, balle yanzu daya yake neman isketa a tsaho da girman jiki Abinka da namiji...

AA na zaune da Oum suna magana a compound sai Yaya Fawzan a tsaye da isowarsa kenan wajen Maanal ta fito. Oum data fara hangota ta ce,  Baby ta tashi kenan . Inda Oum Win ke kallo ya kalla. Shi dai Fawzan hankalinsa nakan waya ne dan suna charting da Najma. LallaSata yake ta fito ta samesa a mota ita kuma tace kunya take ji dan tare take da dangin babanta a sashen. Ga kuma awayenta suma.
Ganin yanda Maanal ke Wan dafe bango Oum ta ce,  Auta tashi kaje ka kamata barcin can bai saketa ba. Da alama Ammienku ce ta korota .
Murmushi AA yay da jin aunar Ammie a ransa. Dama shigar da yay sau biyu taso tada Maanal Win Oum ta hana. Yanzu kam taga ba Oum Win ta koro masa ita. Ji Maanal tai kawai an riota, dan haka ta Wago tana kallosa da lumsassun idanunta. Wani yarr yaji a jikinsa dan idanun sunyi kamar wadda tasha wani abin maye. Sun kuma ara girma. Dama abu kaWan ke takalo an maza ai.
A cikin maoshi ya ce,  Miyasa baki kirani a waya nazo na goyaki ba? .
Jikinsa ta shige ta rungumesa, muryarta na fita cikin sanyi da yanayin wanda ya tashi a barci ta ce,  Ba Ammie ce ta koroni ba. Besty yunwa nake ji, muje zanci abinci .
Tausayi ta bashi, cikin sauke ajiyar zuciya ya Wagota daga jikinsa dan yasan su Oum na kallonsu, cike da kulawa ya ce,  Baki ci abinci ba yau halan? .
Kai ta jinjina masa, sai kuma fuska a yamutse tace,   
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~Ka goyani nidai muje naci .
Sashen da su Oum suke ya kalla, sai yaga Oum ta tashi ma bata wajen, sai Yaya Fawzan, ya wani Wage masa gira kuwa. Hararasa AA yayi ya Wauke kai, ya juya Maanal da sam bataga Yaya Fawzan Win ba ta haye bayansa. Fawzan dake Waukarsu video yay murmushi. Haka ya dinga binsu da camara har suka shige sashen su...

Baki buWe Maman Yaseerah ke kallon Hajiya Basariyya, dan suna a compound Win ne zaune suma sunata gulmar abubuwan dake faruwa a gidan. Dan yau dai anan zasu kwana jiya Abdull rashin kunya ya zuba musu ashe. Harda marin Yaseerah a gabansu dan tayi magana. Mamanta tace tazo su tafi Yaseerahn tace aa. Shine suka baro gidan ransu a Sace da sassafe ko sallama basuyi da ita ba. Sun zata zata biyosu amma har dare yau ko gidan bikin ma bata leo ba. Kuma shi Abdull Win yazo dan Wazun sun ganshi har cikin gidan ya shigo ma.
 Yau naga iskanci ganin idona? Kaga tantiriyar yarinya . Cewar Hajiya Basariyya ranta fal bain ciki da hassada. Maman Yaseerah ta ce,  Hummm, aini abin ma ya girmi kaina. Jiba fa Wazun abinda yay akan Wakko mana abinci da tai. A dole yaron nan yai Huznah dan ya shawu matua gaya. Jarabahhh .
Takaici ya hana Hajiya Basariyya sake magana. Sai kallon sashen su Maanal Win take, jitake kamar tabi bayansu taga mike cigaba da faruwa kuma. Oho Maanal da AA Win ma basu san sunayi ba, sunyi gaba sun barsu da hasashen zuciya mai dawwamar da takaici. To ashe bama su kaWai ba. Harda Nuratu da Hajiya Turai dake can suna nasu zaman idonsu ya gane musu komai. Nuratu harda hawayenta. Tana sake tabbatarma zuciyarta bazata taSa yafema Maanal ba sai ta mata illa wlhy. Dan ko auren AA tayi tarigata shanye komai ai..
A can ma sashen Nibras da awarta suna a window Win bedroom Winta ne suna kallon komai. Dama tun Wazu suna kallon AA Win ne da Oum, awar tata na sake tunzurata da jinjina yawun AA Win da ajinsa. Can kuma sai ga Fawzan. Yayinda hankalin Nibras ke akan AA ita awarta nata akan Fawzan yake a ranta ayyanawa take (Shasha mijinki ma mijine Wan gaske. Miye marabarsa da anin nasa? Sai dai ya nuna masa miskilanci da murWewar jiki. Ni ko mijin naki na samu wlhy dafewa zan. Kuma ko yanzu ma zan gwada sa'a ta, kina yin waje zan shigo a madadinki wlhy. Wannan daular dolene a cita dani tunda ke baki san inda ke miki ciwo ba keda uwarki. Koda yake ita kishi take tayaki bata san haukan dake a zuciyarki ba nason kanin mijinki dana tabbatar ko kallo baki isheshi ba yanda yake ji da kansa Win nan). Can kuma abinda ya faru tsakanin AA da Maanal itama sai da ya motsa mata zuciya ya tafi da imaninta. A ranta ta sake ayyana (dole ki haukace awata, da ganin guy Win nan dan son rayuwa ne. Yanda yake a murWen nan kuwa zai matuar bada ma'ana a shimfiWa. Sai dai itama matar tasa ta haWu wlhy sun matuar dacewa da juna. Wanda keda wannan zillaziyyar black beauty Win mai dirarren jiki babu yanda za'ai kam ya kalleki koda kike fara tas, dan mazan da suka san sirrin baar mace da wahala kiga farare na zame musu koda abin kallo). Zungurin da Nibras tai mata ne ya maidota a hayyacinta.
 Ikon ALLAH wai mi kike tunani haka? .
 Hummm ta yanda zamu Sulloma guy Win nan mana. Da alama na fahimci yana son matar nan tashi. Duba fa a filin subahana ya dua ta Wane bayansa .
 Humm kaWan ma ai kika gani, yarinyar nan ai shegiya ce ta bugawa a jarida. Wlhy idan muna zaune gaba Waya baya jin kunyar kallonta. Abinci a plate Waya suke ci har a gaban surukanmu. Haka zakiga suna laluben juna ta asan table. Wlhy wani lokacin sai naji kamar na zuba mata guba ta mutu mu huta .
 A'a rufama kanki asiri hakkin rai ba wasa ba. Mudai rabata da mijin ki mallakesa ta ara gaba hakan ya wadatar .
 Hakane, abinne da takaici wlhy, ga wata shegiyar kuma ta aru.
Dariya awar tata tai da faWin,  Kina fa son mijinki wlhy matar nan. Sha'awar aninsa ce kawai ke rinjayar zuciyarki .
 Sha'awa kuma? .
 Kwarai ma kuwa. Dan tabbas da ace zai yadda ya kasance dake ta bayan fage kema zaki ji kina son cigaba da zama da yayansa. Dan ba son Fawzan bane bakiyi, kawai dai arfin sha'awar kasancewa da AA ce ta danne soyayyarsa, saboda kishinsa a bayyane yake cikin idanunki .
Shiru Nibras tai tana kallon awar tata da tunani, dan maganar ta shige ta kwarai da gaske. Dan tabbas tana jin kishin Najma sosai a ranta. Idan taga Fawzan na rawar kai a kan yarinyar jitake kamar ta kamashi da duka. Idan kuma ta tuna zaifa kwanta da yarinyar daga yanzu zuwa ko yaushe tana jin irjinta yay mata nauyi sosai...........
'


Tofa Nibras ya take ne>->#.

Kumin addu'a na dage da baku 5pages Win nan mu samu mu gama. ALLAH na fara gajiya>-<<


*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*

*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'1 1 0


______________


.......Washe gari amare sun kwana sun hantse a Wakunansu Najma ma nada biyu. An tashi da shirye-shirye lunch da aka canja dinner da shi saboda wasu dalilai. Za'a fara arfe Waya a tashi 4. Zuwa biyar ai buWar kai. Zuwa sha biyu mai kwalliyar data ma Maanal a bikinta ta iso. Dan itace zataima amare. Sai da ta fara yoma Maimoon sannan ta shigo nan yima Ameerah da Najma da aka kawo nan sashen Maanal dan anan zasuyi shiri.
Ya subahannallah jama'a kunga amaren kuwa. Nace kunga amaren na Babban Yaya da Yaya Fawzan kuwa. Auwwww itafa amarya kota gunki ce daban take mutanena. Matuar yau sun fita da fitarsu. Dogayen rigunansu na lass zanen iri Waya, sai dai kowanne da kalar nashi. Maanal ta sakasu gaba da hotuna da tsokana harda videos. Mai kwalliya dake musu dariya tace,  Ai kema yanzu zan matseki na miki tunda baki gama amarcin ba .
 A'a Aunty rufa min asiri, ga dai amare nan sabbi fill a leda. Ai yau Babban Yaya da Yaya Fawzan nada bidiri . Ta Wagawa su Najma gira. Gaba Waya sai Najma taji ta sake tsurewa. Dama Yaya Fawzan duk ya rikita mata lissafinta, dan tun jiya data biye masa bazai Waga mata afa ba. Dan hoha ya fito ya nuna mata a matse yake. Badan harda iyaye a wanda ke tare da ita ba ALLAH babu abinda zai sa ya barta ta sani. Ita dai uhum bata sake cewa ba tunda ya tura mata wannan vn Win. A jiya proud Winta ya Wauke, wanda taita addu'ar yafi haka kwanaki amma addu'ar tata bata karSu ba dan ta fara tun kwana biyu kafin a kawota. Ita dai Hajiya Ameerah da saui, da yake shi babban Yaya babba ne yana Wan fiskewa. Dan tunda ma aka kawota gidan bata ganshi ba sai yanzu ne dai zasu haWu. Sai waya daya kirata sukayi jiya da daddare. Kuma gaisuwa ce kawai da ar hira sama-sama dan har yanzu bata iya sakewa da shi sosai. Mai kwalliya na fita bayan tama Maanal ar kaWan a fuska Najma ta jawo hannun Maanal ta zaunar a tsakkiyarsu. Idanunta na cikowa da walla tace,  Dan ALLAH Maanal ba rashin kunya ba ki faWa mana da wuya ko? Wlhy gaba Waya a tsorace nake. Dan Yaya Fawzan yace nama shirya babu Waga afa. Har bana son yau ayi buWar kan nan .
Dariyar mugunta ce ta zoma Maanal, tadai dake da yar tana kallon Ameerah da itama ta zabga tagumi.  Kai ALLAH ku kwantar da hankalinku babu komai fa.
Ameerah tace,  Daina cewa babu komai Maanal, kefa har Winki akai miki kika sha jiyya ta kwanaki. Yaya AA dake aninsu fa kenan, ta bakin Najma ALLAH koni bana son a gama bikin nan yau sam .
Yanzu kam kasa hauri Maanal tai ta shiga kwasar dariya mugunta fal ranta. Saida tai mai isarta taga suna shirin mata kuka sannan ta tsagaita. Wata na oarin zuwa mata ta kare bakinta da hannu tana faWin,  Shike nan na bari na bari. Kun san ALLAH ku kwantar da hankalinku. In sha ALLAHU babu abinda zai faru sai alkairi. Sannan ku auna shi Besty fa saurayi ne maybe shiyyasa bai bini a hankali ba. Amma su Yaya sun san komai in sha ALLAHU zasu biku a hankali . Sai kuma ta kwashe da dariyar tana miewa, tace  an iska kuna son soyayya amma kuna tsoron first night. Ai yau wasu zasu sha kuka . Rige-rigen Waukar pillow Ameerah da Najma sukai tare da jeho mata. Ta fice da gudu tana dariyarta batare data lura da AA ba. Sai da ya kamata ya rie sannan...
A ransa faWi yake, (Ni Wan Aliyu da Fateema naga takaina, ya rabbi indai da wannan ciki da muke hasashe ALLAH ka bashi kariya daga Sare-Saren Besty). A fili kam kallonta kawai yake tana dariyar asa-asa kanta a jikinsa. Dan ko taso ta tsagaita data tuna yanda idanun su Najma sukai zuru-zuru sai taji wata tazo mata sabuwa. Kamata yay suka haye sama har cikin bedroom. Ya zauna tare da zaunar da ita a jikinsa yana kai yatsunsa biyu akan goshinta.
Hannun nasa ta ture tana faWin,  Nace maka banda lafiya ne? .
 Besty alamomin hakan na gani a tare dake. Wannan dariya ai batai kama data lafiya ba sam.
 Uhm bazaka ganeba Besty. Najma da Ameerah ne suka ban dariya wlhy. Kaga idanunsu kuwa kwale-kwale Najma harda hawaye wai Yaya Fawzan yace ta shirya Ba Waga afa....
AA yaji gulma ya ce,  To shirin mi kuma kamar masu tafiya yai .
Labari kaf Maanal ta kwashe ta bashi yanda sukai da su Najma. Sai ga AA yana dariyar shima. Ya ce,  Ai Yaya Fawzan da kike ganinsa nan A Win kansa ne. Amma Besty wannan ai dariyar mugunta ce .
 Ramawa nayi ai, dan baka san irin sherin da Najma ta dinga min ta waya ba ne. Ameerah ko idan Mommy (Hajiya Shuwa) tazo sakani a ruwan zafin nan biyota take dan kawai ta tsokaneni, har gwada irin yanda nake tafiya takeyi. Ai bamma yi musu komai ba sai gobe idan ALLAH ya kaimu. ALLAH yasa shima Babban Yaya kada ya yale Ameerah .
Murmushi AA yay yana girgiza kansa. Sai kuma ya sumbaci lips Winta da yay yau sosai. Tasan ma arshen zancen, dan haka ta tura masa lips Win ta ce,  Nama san bazaka barmin ba shanye kawai .
Kanta ya dungure da faWin,  ALLAH kinga wajen barci na. To na bar miki yau ....

&&

Sosai aka shirya wajen lunch Win yay matuar yau. Maza na dawowa sallar azhar aka fara kwasar mutane. Dan ba'a son ai African time sam. AA ya Wauki babban Yaya da Amarya Ameerah, Maanal na kusa da shi. Dan haka Babban Yaya ya kama kansa, ya dai rie hannun Ameerah shima ta yanda su AA Win bazasu lura ba. Fawzan kuma RK ne, shima Nuwaira a kusa da shi. Nan kam babu kunya Najma na shigowa Fawzan ya rungume abarsa, sai da Nuwaira zata shigo ya saketa amma hannunta na cikin nashi. RK na son yin tsokana dole ya shanye saboda dai Najma a ce, ai da kunya a raka bao ya ruga ko. Ameer ma wani cousin Winsa ne ya Waukesu shi da Maimoon Winsa. Shi kam ai sai da ya shanye lipstick dinta tas ya samu natsuwa. Cousin Win nasa nata dariya da faWin,  an iska a gabanmu babu kunya .
Ameer yace,  In kunji haushi ku aro kuma ko Baby . Yay maganar yana rungume Maimoon a jikinsa. Ita dai kunyar duniya ta isheta sai faman sinne kai take. Dan abu ne da bata saba da shi ba sai dai ta gani a film. Duk da kasancewar family Winsu ana karatu mai zurfi iyayensu tsaye suke akan tarbiyyarsu, dan ko namijin family Win Darma sai dai yayi iskanci a Soye amma wane mutum. Balle su mata da dukkan motsinsu akan idon iyaye da yayye da kawunnai yake.
A mota su Maanal suka bar su babban Yaya, sai lokacin ya rungume Ameerah a jikinsa. Ajiyar zuciya suka saki a tare. Murya a asan maoshi ya gwargwaWa mata abu a kunne. Kunya ce tai wani irin baibaiyeta. Dole ta cusa kanta a irjinsa tana murmushi. Shima murmushin yake yi zuciyarsa da jikinsa na masa wani irin sanyi alau. Bai saketa ba sai da akai knocking glass Win. A hankali ta zame jikinta da maida kanta gefe shi kuma ta gyara zamansa kamar komai bai faru ba. Uncle Najeeb ne, ya duo suka Wanyi magana...
Acan ma dai Fawzan su RK na fita ga matse Najma. Dan shi yanayin da yake ciki kam ba'a magana. Abinka da ba'a saba samu available ba sai ansha dambe da Hajiya Nibras=. Ita ko Najma gata a tsorace amma soyayya bata barinta yin musu. Dan haka yake samun na morewa yanda ya kamata. Sai da aka gama kimtsa komai sannan suka fito. An musu rakkiya ciki har wajen zamansu da aka tsara yanda ya kamata. Babban Yaya da Yaya Fawzan a gefe da gefe kowanne da amaryarsa, sai Ameer a tsakkiya da tashi amaryar shima. Kowannensu akwai tazara tsakanin kujerun zaman nasu dan har flowers ma aka saka. Sosai tsarin yayi yanda ya kamata. Iyaye da aa, abokai suma nasu zaman duk a tsare. Dan Sangaren iyaye mata daban, hakama maza daban, ammata daban, yara daban, samari daban. Sai aka saka masu aure a tsakkiya da matayensu irinsu AA kenan. Wajen ya ayatu ya kuma tara jama'a yanda ya kamata, abinka da auren mutum shida. Damma family Win ya kasance Sangare biyu ne kawai. Sai dai kowa nada dangin uba dana uwa. Akwai abokai, akwai abokan aiki, akwai gayyar soWi. To mudai ni da mutane na kowa yasan ba gayyar soWi ba ne=D, saura naji wani yace mana ina zamu biki, ina muka fito biki9&= dan yau duk inda ka juya sai ka gammu yan discussion house da an Arewabooks= . Kai an bati zamu biya acan ma fa harda su duk tare muke a wajen bikin, dan sun ce wannan karon baza'a ci amanarsu a barsu a baya da jin labari a bayan fage ba=. Niko nace duk suzo addu'a muke musu suma ALLAH ya shiryesu ya basu halin girma su daina tarama kansu hakkin kowa kodan suma ALLAH ya tsare musu nasu kasuwancin, inba haka ba an bashi su baibayesu kuWaWe sui fita>q........
'





*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*

*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'1 1 1


______________


.......An fara gudanar da addu'a ga ma'auratan sannan aka fara abinda ya tara mutane. Biki ne irin na masu aji, babu hayaniya babu tarzoma babu juye kaji da lemuka a jaka. Komai yana tafiya a nutse kuma

Please Login or Register in order to submit comment