Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kofin a baki. Hannunta ta Waura akan nashi tasha a haka. Bai kuma barta ba sai da ta shanye tass. Shi ko ya Wan ci sandwich Win dan yana sonshi sosai, ya ™ara shan madarar ya haWe komai waje guda ya fita dasu. Babu wani jimawa ya dawo Wakin. Ganin tana lullumshe idanu ya ce,  Barci? . Kanta ta jinjina masa. Ya ce,  Okay buWe kwalin nan muga.
    Kwalin ta buWe, ganin kaya a ciki sai ta kallesa. Kai ya jinjina mata alamar ta fiddo. Itama sai ta jinjina nata kan, a bisa tsautsayi tana Wago na saman dake matsayin nata kawai rigar ta warware kanta. Ya subahannallah, ai Maanal bama tasan ta saki rigar ba, sai kuma ta juya da sauri ta kalla inda yake. Ganin yanda tai tsuru-tsuru yasa AA kauda kansa ya fuske kamar bai gani ba kafin ma ta juyo. Aiko sai ta wani sauke ajiyar zuciya, da sauri ta cikuykuye rigar da p Winta daya faWo shima ta maida a kwalin. Mi™ewa yay abinsa batare da yace mata komai ba ya nufi closet Win Wakin, bai wani jima ba ya dawo hannunsa da wasu kayan barcin. A saman gadon ya ajiye mata, sannan yazo inda take ya Wauke kwalin wancan kayan da ledan nan daya buWe yaga magunguna ne a ciki.........
'þ





*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ´ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =ØÞ=ØOÞ_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ø-Þ=ØOÞ_*
*_Typing=ØòÜ_*








*_=ØžÜAJIYA A DUHU....=ØžÜ_*




*_Bilyn Abdull ce >ØÝ<Øûß_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ØGÜ_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ØGÜ<Øûß_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=ØÞ=ØÞ<ØÃß<ØÃß_

*_BOOK 2_*
<ØÝþ–'7þã 2þã


______________


.......HaSarta ya kamo ya sumbaci lips Winya.  Ga wasu kayan nan ki tashi ki canja ki kwanta ki huta goodnight . Ya sakimmata fuska ya wuce yana Wan murmushi. Sai da taji ya fice gaba Waya ya rufe mata ™ofar sannan ta wani sauke ajiyar zuciya mai nauyin gaske kai kace irin wadda ta kuSuta daga hannun dodon nan. Kayan daya ajiye Win ta juya ta kalla a karo na farko, nan ma sai ta sake sauke ajiyar zuciya ganin su kam na mutunci ne. Amma waccan gantalalliyar riga ai ba'a magana, duk wanda ya saye ta ma ba ™aramin ™wallon Wan is... Bane. Ta jima tana sa™e-sa™en ta kafin ta mi™e ta kwashi kayan ta nufi bayi. ˜ara gyara jikinta tai sosai kamar yanda Hajiya Shuwa ta Worata a layi, sannan ta saka riga da wandon na barci masu taushi sosai gasu basu wani kamata ba, duk da dai wandon iyakarsa gwiwar ™afarta yafi dama-dama akan waccan rigar.. sosai ta sakama jikin wasu turarurruka masu sirrin ™amshi da Amaal ta sanar mata sun ajiye mata su anan cikin bayin, tana ko buWe haWaWWen drawer Win glass dake bayin da aka cika da kayan gyaran jikin Hajiya Shuwa da turarurruka na wanka da sabulai sai ta gansu. Suma Win dai kala-kala ne dama Hajiya Shuwa tace mata sai tana gida kawai ko zata kwanta sannan zata sakasu, haka ma sai in tana sashenta kawai. In har zata fita koda sashen Oum ne kada ta shafa. Ita bata fahimci ma'anarsu ba, ta Wauka kawai tsarin sakasu kenan shiyyasa ta bajesu a jikinta yanda ya kamata, tsabar rawan kai irin na amare ma kowanne saida ta Wan taSa kuma kala-kala ne fin goma sha. Aiko ya arrahaman, bayin kansa yasan amarya tayi shirin barci....

=ØÞTo Manaluwa ALLAH ya rabamu da tsautsayi da aikin danganci>ØqÝ>Ø+Ý>Ø-Ý>Ø#Ý>Ø#Ý

_______&

       A dai-dai lokacin da AA ke fita a Wakin Maanal da wancan kaya dai-dai nan Mamy ta farka a barcin da allura ta sanyata. Maman Saheeba kawai ta gani a gefenta tana latse-latsen waya. Cikin sanyin murya irin na mai tashi a barci ta kira sunanta. Maman Saheeba ta juya da sauri ta kalleta, sai kuma ta saki murmushi da faWin,  Lah Aunty kin tashi? Bara na kira Aunty Babba ALLAH yasa basuyi barci ba .
      Ri™o hannunta Mamy tayi a hankali tana girgiza mata kai, sai kuma ta buWe baki da ™yar ta ce,  Ajwaad fa? .
        Šan zuba mata ido Maman Saheeba tayi, sai kuma ta taSe baki da faWin,  Yana sashensa mana Aunty, yazo miki sallama kina barci ai .
     Zaramm kuwa Mamy ta tashi zaune jikinta na rawa. Sai kuma jiri ya kwasheta luuuuu ta tafi zata faWi dole ta koma ta kwanta tana dafe kai. Muryarta na fita da ™yar ta ce,  Shine kuka barshi Nana? Shine baku tasheni ba .
       Aunty kenan, wa kike ganin ya isa a cikinmu ya hana Ajwaad zuwa ga matarsa ne? Sannan ke kuma taya zamu tasheki baki da lafiya....
        Bani wayata .
  Mamyn ta faWa da ™yar. Mi™ewa Maman Saheeba tai ta Wauka mata wayar, haka Mamy ta amsa duk da da™yar ma take iya kallon screen Win wayar saboda ciwon kai da idanunta dake gani bishi-bishi ta shiga lalubo sunansa. Dialing no Win tayi, cikin sa'a kuwa ta shiga, dan haka takai kunne tana jiran a Waga. Sai dai me harta tsinke ba'a Waga Win ba. Sake kira tayi, amma nan ma tsitt kake ji. Haka ta dinga jera masa kira a dukkan layukansa ma amma an™i ai picking. Sosai ranta ya Saci, hankalinta ya tashi. Gefe ga Maman Saheeba na faWin,  Aunty kema kin san bazai Wauka ba shi da ke da amarya duk da dai ba sabon waje bane, amma ai bazasu barsa haka ba sai da sabon shiri...
       Nana rakani sashen nasa .
   Jimmm Maman Saheeba tayi, sai kuma ta ce,  Okay muje . Ta ajiye wayar tana mi™ewa. Itama Mamy Win ta ta™ar™ara ta mi™e sai juwa kuma ta Webeta ta maida akan gadon. Kan ta dafe sosai, dan ya wani sara mata na bala'i. Muryarta can ciki ta ce,  Bari juwar nan ta sakeni Nana ban ruwa ....
       
     Mamy dai juwa ta hanata motsin kirki, dole Maman Saheeba ta bata shawarar yin wanka ko hakan zai taimaka mata, batai musu ba tace ta haWa mata ruwan. Aiko haka ta mi™e taje ta haWa mata sannan ta dawo ta taimaka mata ta kamata har cikin bayin. Dama ta ajiye mata komai da zata bu™ata ta fito ta barta. Wayar sahiba ta kira sukai ´ar magana ™asa-™asa ta kashe. Sama-sama Mamy tai wankan nan, dan hankalinta gaba Waya yana wajen AA ne, ta riga tama kanta al™awarin bai isa ya kwana da Maanal Win ba yau, wanda yay a baya har ta samu ciki yayi na ™arshe. Kai itafa a wannan daren take son Ajwaad ya saki Maanal saki uku duk ma wacce za'ai sai ayi, shima kuma Fawzan sai ta tabbatar masa itace ta haifi abinta shi da duk masu Waure masa ™ugun yin auren. Haka ta lallaSa tai wankan sama-sama, tai kiran Maman Saheeba dake ™ofa tana jiranta. Shigowa tai ta taimaka mata suka fito, da taimakonta ta Wan shafa mai kaWan saboda bushewar jiki, ta bata doguwar riga ta saka, ta kuma haWa mata tea tace tasha ko zata Wan samu ™arfin jikinta. Batayi musu ba kuwa ta amsa tasha dan itama ™arfin take nema ruwa a jallo. Bayan ta gama sha magani ta bata shima ta sha, tace mata taWan kwanta yabi jikinta sai su tafi.....

Hummmmmmm!!!!! Ashe anan ma ya kamata muyi addu'ar ALLAH ya kiyaye tsautsayi da gangancin ba wajen manalu kawai ba>ØqÝ>Ø#Ý
       _______&

    Lokacin da kiran Mamy ke shigoma AA a waya duka wayoyinsa suna anan Wakin Maanal kuma a silent suke. Dan yau ko a vibration bai saka su ba. Shi kuma yana can a nasa Wakin bayan ya ajiye kayan barcin nan da ledar magunguna a zuciyarsa yana sa™a yanda zai sille RK da safe dan ya tabbatar iskancinsa ne saka kayan barcin nan da maganin ya faWa bayi yay sabon wanka da shirin barci shima. Ya baWe jikinsa da turarurruka masu shegen ™amshi da saka zuciya nutsuwa daya tanada domin wannan rana kawai. Ya gyara sumar kansa da kwantaccen sajensa, sai lokacin ma ya Wan shiga neman wayoyin sai ya tuna ya barsu Wakin Maanal. Baiyi niyyar koma mata yanzu ba, yaso sai tayi barci dan yanda take a firgicen nan baiso hanata samun nutsuwa a barcinta kasancewar yana son bata damar sakin jikinta yanda ya kamata. Fitowa yay domin Waukar wayoyin sai ya dawo ya Wan kwanta anan har sai yai barci ya koma. A dai-dai lokacin da yake tura kai cikin Wakin bakinsa da sallama ciki-ciki ita kuma Maanal ta fito a bayin bayan ta gama le™enta ta tabbatar bai dawo ba. Sai dai me tana gama rufe ™ofar ta juyo kawai ta ganshi tsaye a ™ofar shigowa ya wani zuba mata ido. Cak ta tsaya kamar yanda yake shima cak a tsaye. Sai kuma ta du™ar da kanta tare da runtse ido tana jin kamar ta zura da gudu ta koma wani sashe na zuciyarta na kwaSarta da tuna mata AA ne fa Bestyn ta mijin nan nata da suka kasance tare a Chaina, a Waki Waya, gado Waya ba wani sabo daban ba.
     Shi ko mayataccen ™amshin turarenta ne ya wani irin dokar masa brain gaba Waya kasalar jiki data zuciya ta dabaibaiyesa cikin. Ga ™yawun da kayan barcin sukai mata tamkar an zanata a cikinsu. Wani irin sulululu... Jinin jikinsa ke sulalewa a cikin jijiyiyinsa. Cikin sakanni komai na jikinsa ya canja. Wanda suke a sume domin gajiya duk suka farfaWo. Idanunsa kam sun kasa barin kanta, sai ma takawa daya shiga yi a hankali har inda take. Yana gab da isowa ta juya da sauri da nufin komawa cikin bayin. A wani irin hankali ya kama hannunta, muryarsa na sha™ewa ya furta,  Ina zaki je? . Yay maganar yana juyo da ita gaba Wayanta ya tsayar a gabansa cak.
     Maimakon bashi amsa sai ta Wago idanunta da suka tara ™walla ciki ta kallesa. Kauda nasa yayi, sai dai ina zuciyarsa tabbatar masa take bazata bashi haWin kai ba. Hakama gangar jikinsa gaba Waya. Kuma harga ALLAH bai niyyar taSata a yau ba dan shi kansa a gajiye yake barci kawai yake son yi. Amma a yanzu daya kasance a cikin yanayin ™aulani bashi da tabbacin hakan sai abinda ALLAH yay kawai. Jawota yay jikinsa ya rungume ko zai Wan samu sassauci, amma ina komai ma sake yin tashin gauron zabi yayi cikin ´an sakkani, farashin ya sauya daga ainahin farashinsa. Tuni yama manta da wani batun Waukar wayoyi da komawa can Wakin. Cirota yay da ™yar a jikin nasa ya kaita bakin gado ya zaunar, sai kuma yay mata nunin ta kwanta.
      Kamar mai shirin yin kuka ta ce,  Bana jin barci .
        Murmushin gefen baki ya Wan saki, sai kuma ya girgiza kansa kaWan. Sake matsowa yay kusa da ita sosai, ya matsota ya saka a cikin jikinsa. A tare suka sauke ajiyar zuciya, hannunsa na shafa gadon bayanta ya furta,  Yau gadin gida zamuyi ke nan? .
       ˜asa-™asa ta ce,  A'a kai ka kwanta kayi barci .
     Ke kuma fa? .
Shiru tayi ta™i yin magana.
AA da dariya ke cinsa sosai yana dannewa dan wannan asanyayen data koma abin dole ya baka dariya,  Anya wannan amaryan rowanta baiyi yawa ba? .
        Baki ta Wan tura kaWan, sai kuma ta Wan Waga ido ta kallesa, shima kallon nata yayi, amma tai ™o™arin janye nata dan bazata iya kallon juyayyun idanunsa ba. ˜in bata damar cire idanun nata yayi, ya sar™esu da nata dake cike da rauni da fargaba. Rau-rau suka cika da hawaye, maimakon ya tausaya mata ya barta sai ma ya sake narke nashi dake cike da salon shau™i da bu™ata.  Miyasa bazaki iya cigaba da kallon idona ba Besty? Babu abin da zai same ki a cikin su sai natsuwa.
        Cikin raWa, da muryarta mai rawa ta ce,  Ina jin tsoro .
     Why? Zaki ji tsoro Maanal, Ajwaad ne fa, Bestyn ki. Ni ba ™arfe bane mai dukan farin ciki ko ruguzashi. Ni ruwa ne, mai goge tsoro, in shayar da kwanciyar hankali musamman a duniyarki .
          A hankali hawayen da suka cika mata ido suka gangaro, sai kawai ta samu damar lumshe idanun tare da kife fuskarta a ™irjinsa.  Kalamanka nasa zuciyata tana bugawa da sauri, kamar tana son faWin wani muhimmin abu a kanka, amma bana jin kalmanta sam.
       Murmushi ya saki mai taushi, tare da motsawa ya Wagata cak ya maida saman gadon ya shimfiWar, kanta na a saman damtsen hannunsa, sai ya Wan rufu a kanta hannunsa kwance a saman ™irjinta ya kai yatsun yana wasa da gashin kanta mai laushi da santsi........
'þ




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ´ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =ØÞ=ØOÞ_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ø-Þ=ØOÞ_*
*_Typing=ØòÜ_*








*_=ØžÜAJIYA A DUHU....=ØžÜ_*




*_Bilyn Abdull ce >ØÝ<Øûß_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ØGÜ_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ØGÜ<Øûß_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=ØÞ=ØÞ<ØÃß<ØÃß_

*_BOOK 2_*
<ØÝþ–'7þã 3þã


______________



........Gefen fuskarta ya sumbata kaWan, cike da raWa ya furta,  Kar kiji komai, zan saurari bugun zuciyarki har sai ta tsaya cikin nutsuwa. Zan jira fitar sautin kalmanta har su bayyana a cikin kunnuwana. Kin manta na faWa miki zan iya jira na har abada ba a matsayin mijin da ke da HA˜˜I ba, domin ke nake kallo a matsayin ke ba surar jiki ko manufar sauke bu™ata ba .
      Numfashi ta sauke mai Wan nauyi, sai kuma ta buWe idanunta kaWan tana kallonsa yanzu, cikin ido. Idonta yana Wauke da yanayin nuna tausayawa a gareshi da kuma Soyayyar fargaba. Shi ko kallonta yake kamar yana karanta rubutu a cikin idanun nata.
       Murmushi ya mata mai nauyi da isar da sa™o kakkaifa, ita ma sai ta maida masa murtani a karo na farko. Ya lumshe idanu ya sake buWewa saboda murmushin nata ya shigesa, cike da iya sarrafa harshe da wayo cikin siririyar murya ya furta,  Na fahimci idanunki suna cike da tambayoyi. Bari na amsa su da yanayin da kika fi bu™ata a maimakon magana. Ki ce da ni kawai (Kana tare da ni Besty?). Niko nayi al™awarin zance da ke, (Har abada) .
      Murmushi ta sake sakar masa a hankali, zuciyarta na Wan sakewa, gangar jikinta na rage tsoron, haka ma bugun zuciyarta na saisaita a cikin ™irjinta. Kanta ta kauda gefe a cike da kunya, ciki-ciki ta furta,  Kana da wayo sosai .
      Murmushin yayi shima, sai kuma ya rungumeta a hankali. Babu matsawa. Babu gaggawa. Sai nutsuwa da shau™i mai sanyi, a cikin kunnenta ya ce,  Duk wayona na kaiki ne, keda kika Wauka buhunnan al™awurra gashi kina neman Sigewa da zame-zame.
      ˜o™arin janye jikinta tayi, sai ya hanata yin hakan ta hanyar sake rungumeta da ™yau.  Ina kike ™o™arin guduwa? Bayan naji wani abu mai sanyi yana ratsani, kamar numfashinki. Rungumarki ce kuma tamkar addu ar da ta yi karo da cikar amsar da nake nema. Ina so ki cigaba da zama a haka a kirjina, ba dan yau kawai ba, sai dan in cigaba da tuna cewa kece sassanyan lambun da zuciyata take so ta huta daga yau har zuwa ˜ARSHEN RAYUWA. Na miki al™awarin in sha ALLAHU zaki cigaba da kasancewa anan. A duk lokacin da duniya ta rikice, zan ajiyeki a wannan mafakar ta jikina babu mai damunki koda da harara .
        Hawaye ne suka gangaro mata a hankali, tsigar jikinta na ™ara tashi saboda salon da yake mata a cikin gashi mai nauyi ne. Muryarta a ™urya sosai ta ce,  Kafin wata rana ina kallonka ne a matsayin garkuwa ta, amma a yanzu sai na ji kamar zuciyata na rawa da zama cikin ™aulanin ™ila wa ™ala musamman a gaSar tuna rana mai girma da tarihi ya ajiye mana .
       Fuskarsa ya cusa cikin wuyanta, cikin dun™ullen amo ya furta,  Ki bar ni na lallaSa maki tunanin da ke yawo cikin gangar jikinki, na shafe miki wancan tarihin dake a zuciyarki, na ajiye miki sabon tarihin da zan tabbatarma duniya ke Win SARAUNIYAR mata ce. Tanadina mai girma ne a kanki, mai kuma muhimmancin da zai fitar da sa™on daya daWe AJIYE A DUHU ne Maanal. Ki yarda da ni, duk wata fargaba da ta zo da tsoro ko rashin tabbas, zan shafe ta a yau cikin wannan daren. Ina taSa gangar jikinki ne tamkar yadda ake taSa ZINARE a tsakiyar talalaSuwar ™asa. Saboda a cikinki akwai daraja da tsarki da bai kamata a yi gaggawa da shi ba.
      Ajiyar zuciya ta sake saukewa, fargabarta da tsoro na sake daidaituwa a cikin gangar jikinta. Šagowa tai a hankali ta zuba masa ido, shima kallon nata yake a cikin Wan hasken Wakin mara ™arfi. Lips ta motsa a hankali zatai magana ya Waura yatsarsa a kansu yana wani lumshe mata idanun da buWewa.  Ba sai kince komai ba. Idanunki suna gaya min abubuwan da baki ba zai iya furtawa ba ma. Na ga fargaba, tsoro, juyayi, tausayi, rauni, karaya, amma na fi ganin ™auna da sha awa mai tsarki.
      Idanu ta zaro sosai. Ya kashe mata ido Waya.  Yes! Na ga wata murya a cikinsu da ke cewa, (KA KULA DA NI! KA BANI GARKUWA!) kuma na rantse, zan kula Besty, zan baki garkuwa daga Sangaren kowanne abun hari kina barci ko ido biyu..
     Sosai ta wani kalar lumshe idanu tana Wan murmushi, dan yanda bakinsa ya buWe yake zuba zance sai take jin shau™in hakan. Shima murmushin yake, sai kuma ya kai yatsarsa a saman idanunta yay kamar yana sosawa, hakan ya sata ta Wan lumshe ta sake buWewa a cikin nashi. Shima lumshe nasan yayi ya sake buWewa a cikin nata.  Idanunki sunyi shiru, amma tawa zuciyar nata amsa dukkan abinda suke son isarwa. Bari mu kalli juna har duniya ta manta da lokaci. Saboda ni da ke mun ishi juna a wannan ™ya™y™yawan dare har zuwa sassanyar safiya. Kice kin amince ni kuma zan baki tabbaci .
Cikin wani irin tausayinsa da kasalliyar murya ta ce,  Na amince ta faWa tana Wan sumbatar lips Winsa, sai kuma tai yun™urin ™wace jikinta zata juya dan kunya. Sai kawai ya wani ri™ota da saura ya Waura tausasan lips Winsa akan nata.
       Alhmdllh kamar yanda yay fata batayi musu ba, sai ma ajiyar zuciya da take saukewa a jajjere. Sannu a hankali ta mi™a wuya tare da sake shigewa jikinsa harma da maida murtani, hakan sai ya ™ara masa ™aimi da armashi, gaba Waya yaji duniyar tai wani irin zama shirun da su kaWai yake zaton sun rage a raye a cikinta.....

(Ikon ALLAH AA mu duk mun mutu kenan, kai dai AA ka dinga tsoron ALLAH 9&þ>ØqÝ=ØÞ)...

         _____&

    A lokacin da can AA kema tunanin duk mun mutu sai shi da Manaluwa gyatumarsa ta haihuwa Mamy ce a yanayi irin na matattu, dan duk yanda taso zuwa sashen nasa da alama jiri bazai barta ba. Cike da zuga Maman Saheeba ta ce,  Yaya kiyi kwanciyarki kawai bara ni naje na kira miki shi kawai. Dan wannan juwar zata iya kadaki a hanya .
Cike da gamsuwa Mamy ta amince, Maman Saheeba ta mi™e ta Wauka hijjab ta zura ta Wauka wayarta,  Ki ajiye wayarki a kusa idan yay gaddama zan kiraki .
Kai Mamy ta jinjina mata kawai. fitowa daga sashen Maman Saheeba tai, ta nufi sashen AA. Tana zuwa kofar kitchen Win sashen ta baya Saheeba da Nuratu da'a daren nan tazo gidan duk ta rame tai duhu na tsaye na jiranta. Murmushi suka sakarma juna, ™asa-™asa tace ku muje. Sai da suka gama bin gidan da kallo suka tabbatar ko'ina tsitt hatta masu gadi sun kwanta sannan sukai wuff ta suka shige ciki. Cikin sa'a kuwa ™ofar a buWe take. Cak Mamman Saheeba ta tsaya tana bin kitchen Win da kallo saboda ta cikinsa suka shigo, itam Nuratu sai ta tsaya tana kallon komai, dan kuwa dai komai yaji, daka gani kuma kasa na ´ar gata ne. Maimakon su wuce abinsu sai Saheeba catai,  Eh lallai wannan daka gani kasan kuWin Ajwaad ne da aka wawura bara muga store Win shi kuma uwar mi suka ajiye mata tunda anje an tile kayan gara sashen haWamatu (Wai Oum). Nuratu batai niyyar shiga ba, sai ta ja kujerar work table ta zauna, ga ™asan zuciyarta na cigaba da bata shawarar ta koma karta biye ma su Mamanata. Amma gefen sheWaniyar na angizata akan bawani nan taje taga ™wal uwar daka... A haka Saheeba da mamansu suka fito suka sameta, sai faman taSe baki suke dan sun rasa abin kushewa acan Win ma. Mi™ewa kawai Nuratu tai suka shige ciki, Mammansu na ayyana a ranta ai wlhy ko tsinke bazasu sayama Nuratu ba suma shine zai yi komai kamar wannan dan sun san shine yayi. Sun sami falon komai a kashe, Mamman Saheeba ta haska fitilar wayarta ta kunna ta falon. Sai ta shiga le™e-le™en bedrooms Win ™asan tana faWin,  Kuyi maza ku sassaka mu haura saman kafin suji motsin mu .
      Da to Nuratu da Saheeba suka amsa suna buWe wasu ™ullikan tsuma suka shiga cusawa a cikin kujeru, sai rubutu a gora shima suka yayyarfa, sai da suka gama komai tsaf suka haura sama harda maman tasu......


ALLAH ka rabamu da mugun ji da mugun gani dai to>ØqÝ=ØÞ=ØÞ<ØÃß.
  
_______&

Sannu a hankali salon wasan ya fara canjawa, jikin Maanal ya fara rawa, tsoronta na dawowa fresh a zuciya. ˜o™arin janye jikinta take amma babu dama, ga baki ma ya rufe mata ruf da nashi ba damar magana. Dai-dai yana gama Salle illahirin botiran rigarta ya finciketa yay wurgi da ita Maanal data fara shiga gigita dan Alaramma AA ya fara zuwa inda ake masa rowa ta sake ™o™arin fincike jikinta ya sake nuna mata ina ai ta riga ta shiga tarko kuma, ba kuma yaji baya gani sam. Siffofin komawarsa kurma, kuma makaho suka fara tattara kansu. A dai-dai gaSar ya gama rabasu da garkuwarsu daga ita har shi, ALLAH ya bama Maanal sa'ar fincike lips Winta da jikinta tana ™o™arin matsawa ya ri™ota, ta fashe masa da kuka. Cikin matu™ar gigitar ro™o da magiya ta ce,  Wlhy bazan iya ba! Ka tausaya min na tuba Yaya Ajwaad na tuba.
       ˜asa-™asa muryarsa a dasushe kamar tata shima a raWa ya ce,  Idan na barki mutuwa zanyi Maanal .
      Wlhy nima mutuwa zanyi Ajwaad .
         I'm sorry .
     Ka ri™e Sorryn ni ka bani salama .
 Idan na baki ni taya zan samu tawa salamar. Ki zama mai adalci da tausayi .
       Na shiga uku, da gaske ka zama kurma da makahon da kai al™awarin komawa? Kafa min al™awarin barina na har abada .
           Maybe a lokacin dana faWa aljanuna ne, amma Maanal wake al™awari zana rubutu akan ruwa mai gudana! Bayan yasan in ma yayi kamar abu ne bamai

Please Login or Register in order to submit comment