Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cikin nata. Batare daya kalleta ba can ™asan ma™oshi ya furta,  Let's go .
       ˜in motsawa tayi, dan haka ya waiwayo yana kallonta. Da wani salon ™an™ance idanu tamkar ya manta a inda suke tsaye, muryarsa acan ™urya ya furta,  Ko goyo kike so? . Yay maganar da Wan takowa gabanta kamar zai du™a Win ta hau bayansa. Ai a zabure ta ri™o hannunsa jikinta har yana Wan rawa. Hakama muryarta na rawa ta ce,  Ya ilahi mi kake yi haka? .
          Karo na farko ya saki wani shegen murmushi da ita kanta sai da zuciyarta ta motsa. Girarsa Waya a Wage yana wani wara mata fararen idanunsa masu ™yalli a cikin nata. Sai taji tsigar jikinta na tashi. Da sauri ta Wauke kanta. Shima bai sake magana ba yaja hannun nata. Dole ta bishi yanzu kam suka fara tafiyar a jere. A nutse suke Waga ™afafunsu su ajiye kuma a tare. Hakan yasa ´an gulma sake nutsuwa a kallon nasu, harda masu Waukar hoto a kaikaice. Sarai AA na lure da komai, amma da yake gwani ne a iya basarwa da kama kai yayi tamkar ma bai san da wasu halittu a harabar Companyn ba bayan shi da ita. Ita ko kunya da nadamar ™in saurin shigewarta tuni duk ta baibayeta.
         Securitys Win ™ofar kansu sunyi kasare suna kallon abin mamaki, yau boss ri™e da handbag Win mace. Macen da kowa yake cikin Wunbin mamakin aurensu. Dan tunda akai bikin a companyn gulmar kenan. Burin kowa wannan ranar da zasu dawo kan aiki, dan kowa jima yake kamar bai taSa ganin Maanal Win ba. Cikin sauri suka shiga mi™a gaisuwa ganin suna neman gota su. Tare da yi ma boss murnar aure da jajanta masa yaya jiki. A mamakinsu ya amsa harda Wan murmushinsa. Duk da dama can ba wai yana wula™anta kowa bane, amma ganin murmushin boss haka arhar banza ai sai mai rabo.
     To a cikin ma suna shiga kowa yay tsit, waWanda ke le™ensu ta windows da musu video duk sun koma mazauninsu da gudu. Gaba Waya Maanal ji take kamar ta zura da gudu, dan gaba Waya attention Win kowa ya dawo kansu ne. Ta gefe ido take kallon ganin yanda duk suka mi™e a tare cike da girmamawa, shima sai yaja ya tsaya. Da WaWWaya suka shiga mi™o gaisuwa. Hannu ya dinga Waga musu fuskarsa da sakewa amma ba murmushi yake ba. A mamakinta sai itama suka shiga gaisheta. Karo na farko ta Wan Wago ta dubesu, ba wani yawane da su ba dan ba'a gama zuwa ba. Nan kuma iya waWanda ke a ™asa ne, mafi yawansu ma cleaners. Guntun murmushi kawai tai musu.
      Fahimtar a takure take yasa AA Wan kallonta tare da matsa hannunta dake a cikin nashi. Dubansa ta Wanyi, a saman lips ya furta mata,  Muje . Yanzu kam bata musaba ta bishi, dan hakan zaifi mata sau™i ita kam. Duk da dai a ranta bata son binsa office Winsa department Winsu take son wucewa. Suna shiga elevator ta wani sauke ajiyar zuciya tare da janye hannunta dake a cikin nasa. Dariya ma shi kam ta bashi, dan haka ya taSe baki da faWin,  Matsoraciya, nine kika raina kawai .
       Kallonsa tai baki a tunzure ta ce,  Waye matsoraciyan? .
        Kamar wasu masu faWan yara ya juyo yana ri™e ™ugu idanunsa ware a kanta ya ce,  Ke mana .
          Itama juyowar tai tana matsowa gab da shi idannunta cikin nasa da yanayin harara hannayen nata a ™ugu kamar yanda sukeyi a da in suna faWa ta ce,  Niba matsoraciya bace sai dai idan kai .
     Matsawa shima yay ™o™arin yi gabanta sosai idanunsa a cikin nata. Baya ta shiga ja yana binta har suka dangane da bangon elevator Win. Sai da ya tabbatar ya matse mata ko'ina ta yanda ko numfashinta a sar™e yake fita sannan ya Waura hannunsa Waya a bangon shima ya sake mata rumfa, still dai idanun nasa na'a cikin nata da take mar-mar da su na alamar tsoro amma a zahiri a dakenta take. Ran™wafawa yay a kanta da ™yau tsahonsu ya dai-daita, kafin ya sake matsar da fuskarsa gab-gab da tata tamkar zai haWe bakinsu waje guda. Gaba Waya sai Maanal ta rikice, fuskarta tai ™o™arin maidawa gefe cikin in-ina da sar™ewar harshe ta ce,  Wa....w. wai miye haka kake yi? .
          Cikin son ™o™arin hanata janye idanunta a cikin nasa tamkar mai raWa ya furta,  Kulawa da ´ar Abah mana. ya ™are maganar yana hura mata iskar bakinsa akan idanu.
      Baki ta Wan tura tana ™o™arin tureshi da yin mar-mar da idanun saboda iskar da yake hura musu,  To ni nace maka ina so? . 
           Ai basai kin faWa ba, Abanki ma haka yake so naga .
       Kasa cemasa komai tayi, ga idanuwanta sun fara tara ™walla. Dai-dai nan ™ofar elevator Win ta rabe biyu ta buWe kanta. Daburcewa Manaal tayi ganin mutane har kusan uku tsaye saboda itace ke facing ™ofar, shi kuma ya juya musu baya. Ai babu shiri takai hannu gefen cinyarsa ta mintsina cikin rawar murya da raWa ta ce,  Mutane fa .
      Idanu ya Wan lumshe dan har yanzu hannunta na'a jikinsa ta™i sakin mintsinin data masa sai ma sake matsewa take sosai. KaWan ya waiwayo kansa ya kalla ™ofar elevator Win. Sai kuma yay wani kalan luuu da idanun cike da basarwa ya mi™e tsaye da ™yau. MaSallin rigar suit Winsa ya shiga sakawa tare da kallon hannunta dake a jikinsa har yanzu. Silently ya ce,  Sai fatan ya cire ne Besty .
      Da sauri ta janye hannun nata, sai kuma ta yun™ura zata fice ya cafko hannunta. Cike da takunsa na nutsuwa da ™asaita tamkar komai bai faru ba ma ya fito, su HOD dake wajen suka shiga musu barka da dawowa cikin girmamawa.  Thanks you . Kawai ya faWa a ta™aice ya jata suka bar wajen kanta a ™asa ita dai.
       Sai da suka Sace a wajen gaba Waya Director Steven ya kalla HOD da CFO fuska da murmushi ya ce,  Uhm dama haka boss yake .
     Dariya HOD ya sanya, tare da faWin,  Ai irinsu daman yan babu sau™i ne ina gaya maka. Ai kowa ya shirya, dan sai an mana ™urmus a companyn nan da soyayya .
      Dariya suka sake sanyawa a karo na biyu, banda CFO da zuciyarta ke mata zafi da raWaWi saboda kishi. Tsahon lokaci take jin son AA a ranta duk da ta girmesa a shekaru, sai dai tana matu™ar ™o™arin dannewa ta yanda kowa bai taSa fahimtaba a companyn. Shi kansa ta fahimci kamewarta ya sashi bata amanna kai tsaye, dan duk wadda zata nuna masa tana sonshi in har tana a kusa da shi duk iya aikinta sai ya canja mata waje. Hakan data fahimta yasa ita tazo da sabon tsarin kame kanta. Ita Win bazawarace, mijinta rasuwa yayi shekaru biyar kenan, bata taSa haihuwa ba. Bata sake wani auren ba kuma har yanzu. Tun randa akai musu interview a companyn ta Waura idanunta akan CEO taji duk duniya shi kaWai take so. ˜ya™y™yawace itama ta gaske, gidansu kuma gidan kuWi ne ™warai da gaske, tayi karatu mai zurfi, ko aikin nan tana yinsa ne dan ra'ayi kawai bawai dan bu™atar albashi ba, duk da dai AA mutum ne mai ™o™arin kamantawa ma'aikatansa albashi mai tsoka dako gwamnati albarka musamman daya kasance ™asar tamu zalunci yayi gaba ba'a wadata ma'aikatan da albashi mai ™yau..........
'þ




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ´ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. =ØOÞ_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ø-Þ=ØOÞ_*
*_Typing=ØòÜ_*








*_=ØžÜAJIYA A DUHU....=ØžÜ_*




*_Bilyn Abdull ce >ØÝ<Øûß_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ØGÜ_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ØGÜ<Øûß_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=ØÞ=ØÞ<ØÃß<ØÃß_

*_BOOK 2_*
<ØÝþ–'1þã 1þã


______________


........Cike da farin cikin aikar da Mamy tai mata ta fito, dan dama hanyar da zata fita a gidan take nema sai kuma ga mafita ta samu cikin sau™i. Abinda ya ™ara mata daWi da Mamyn tace ta hau taxi tunda drivers Win gidan duk sun fita. Šaya ya tafi kai yara makaranta, Waya ya tafi da Abah Wayan AA. Ita kuma tana bu™atar akai mata sa™on ne yanzun nan. Ba komai Haule ta fahimta akan Mamy ba, amma ta daWe da gane wasu abubuwanta a gidan musamman akan fuska biyu ga Oum, kawai dai ba abinda ya shafeta bane shiyyasa bata gaSa WaWara kanta da ™asa ba. Sai dai duk wani aiken Mamy ita take sakawa, ta yarda da ita Wari bisa Wari. Tasan kuma hakan nada nasaba da kasancewar Maman Nuratu ce ta kawota gidan. Sai dai abinda Mamyn bata sani ba Maman Nuratun ta kawota ne dan tai mata aiki a gidan, yayinda ita kuma Maman Nuratu bata san Sille takema aiki ba a kansu su duka da AA. Can gaban wani tsohon Company Haule tace mai taxi ya sauketa. Ta zaro kuWinsa ta basa sannan ta tura kai ciki babu ko War. Kai kawai mai taxi Win ya girgiza zuciyarsa na sosuwa da ganin yanda yaran mu na hausawa suka lalata kansu. Kowa yasan wajen nan maSoyar ´an daba ce da manyan ™asa  ke amfani da su wajen ta'addanci, shiyyasa ko anzo an kama su basa wuce ranar ake sakinsu su dawo. Ya tabbatar yarinyar nan kodai kayan shaye-shaye zata saya ko kuma mu'amular banza. Shi dai yaja taxi Winsa yay gaba.
        Tunda Haule ta shigo cikin tsohon companyn sosai yaran Sille dake zaune daba-daba wasu na shaye-shaye, wasu na wanki, kai kowa dai na hidimar gabansa tamkar wanda suka samu gida suketa gaisheta dan kowa a cikinsu yasan yarinyar oga ce. Ita ko cike da jin kai take amsa musu harta dangane da idan Wakin Sille yake. Bacher ce ta langa-langa, daga ciki kuma katako, sai dai an fenteshi tsaf ta yanda bazaka taSa yarda katako bane ba. Šakin babbane sosai, akwai gado a ciki da kujeru set guda, sai freight da television harda speakers harda AC. ˜asan Wakin kuwa tils ne tsaf. Zaune yake a kujera ya wani barbaje gabansa kwalaben giya ne har uku, sai dai ba giyar yake sha ba taba ce a hannunsa kunnesa ma™ale da waya alamar magana yake, daka gansa kuwa kaga Sillen na gasken gaske, dan sirrine sosai tamkar zai karye ko in iska mai nauyi zata iya yin gaba da shi. Tunda ta shigo ya zuba mata ido, tana ™arasowa gabansa yasa ™afa ya taWota ta faWa a kansa, matseta yay a jikinsa tare da manna mata kan tabar hannunsa a damtsen hannunta. ³ar ™ara tai da ™an™ame jikinta saboda zafin wuta, sai yay murmushi da yarda tabar a ™asa ya shiga shafa mata wajen da har ya Washe dan ya ™onata. A haka ya kammala wayar, ana yankewa daga can bai wani tsaya komai ba yay wurgi da ita gefe ya Wauka Haule cak ya nufi gadon Wakin da ita.....
       Sai da suka gama masha'arsu sannan ta mi™e a Wan rikice tana faWin,  Baby bara na wuce. Aikana matar can tayi gidan su Nuratu nakai sa™o . Ta mi™a masa wayarta tana cigaba fa faWin,  Gashi na Wakko maka yau da safe, dan ita da shi duk sun koma aiki .
       Kamar yanda bai tanka mata ba tun Wazun yanzu ma batare daya ce komai ba ya amsa wayar daga kwancan da yake. A zabure yay wani kalar tashi zaune yana waro idanu waje. Sai kuma ya nufi drawer Win dake a Wakin ™arama ya buWe, kayan ciki ya shiga watsowa a ™asa har ya samu damar ganin abinda yake nema. Ita dai Haule tsoratama tayi da yanayin nashi, da sauri ta mi™e tsaye tana kallonsa. Juyowa yay inda take idonsa akan wani hoto daya Wakko.  K duba min nan ko idona ne? Data cikin hoton nan da wannan duk mutum Waya ne? . Karo na farko kenan dayay mata magana cikin buWaWWiyar muryarsa mara daWin saurare da tafi gangar jikinsa girma. Amsar wayar tata tayi da hoton ta zuba musu ido itama. Sai kuma ta Wago tana kallonsa.  Baby tabbas wannan duk mutum Waya ce, kawai dai anan bata ™arasa kaiwa mace bane ba. Dama kasan matar AA Win? .
        Bai tanka mata ba, sai wani irin naushi daya kaima bangon katakon Wakin yana faWin,  Yanzu ne ya™in na gaske zai fara ..
     Sakare Haule tai tana kallonsa. Sai dai ko kallon inda take bai sake yi ba ya nufi bayin dake Wakin Wan ™arami na wanka, wanda shima dai Win na langa-langa Win ne.. Wanka yake yana dariya sosai kamar mahaukaci sabon kamu. Jinsa yake a wani irin nishaWi mai girman gaske daya daWe baiji a zuciyarsa ba. Ajwaad ya auri Maanal fa? Eh lallai yanzu ne za'ai wasa mai zafin gaske tsakaninsa da shi. Tabbatacen alwashine wannan a garesa sai ya nakasta Ajwaad da Maanal. Dole ne yayi RAMUWAR GAYYA DA TAFI GAYYA zafi. Shine fa Sillen karan gero mai wuyar tsagewa, idan kai nasarar tsagewar baka yanke ba kai mai nasara ne. Uban daba yake a yanzu mai kujerar ™arfin iko. Ajwaad! Maanal! Ku jira sakamako....
    Ya kwashe da wata shegiyar dariya yana kaiwa bangon langa-langan duka har sai da Haule dake shirin tafiya ma ta firgita. Hakama yaransa dake can ta waje duk sai da suka kallo Wakin da mamakin minene ya saka ogan nasu nishaWi haka ne?...

     _Tofa, mike faruwa ne? Wanene kuma Sille? Miyake nufi da yanzu ne wasan zai fara? Menene tsakaninsa da AA ko nace Darma Family da har ya shafi Maanal yake ajiyar hotonta?. Hummm kumuje zuwa kudai cakwakiya ce ta gaske fa<ØÃß<ØÃß<ØÃß=ØÞ._

___________&

       Suna ™arasa shiga cikin office Win Maanal ta ™wace hannunta daga cikin na AA. Babu musu shima ya saketa. Bai kuma ce komai ba ya nufi kujerarsa. Ko'ina a tsaftace yake ™al a office Win. Ga wani ™amshi mai kwantar da zuciya na tashi. Files Win dake a table Win nashi tule yabi da kallo, sai dai an ajiyesu a tsare dan kowa yasan shi ya tsani ganin waje rakwacam ba tsafta. Hannu ya kai a hankali ya kunna computer Win saman desk Win, kafin ya Wago idanunsa ya zuba akan Maanal dake a tsaye har yanzu. Kallonsa take yi itama, sai dai yana Wagowa ta kauda kanta. Baki yaWan taSe, sai kuma ya Wauka kan waya ya danna 1 tare da kaiwa kunnensa. Dai-dai an Wauka. A ta™aice ya furta,  Zo ciki . Bai jira amsa ba ya yanke kiran. Maanal ya kalla fisha ya Wauke idanunsa, ciki-ciki ya ce,  Malam sit .
     Harararsa ta Wanyi, sai kuma taje ta zauna dan bata son wanda taji yace yazo ya shigo ya ganta a tsayen kodan nasihar da Oum da Abah sukai mata na darajta kanta ga ma'aikatan companyn. Bawai tazama mai girman kai ko wulakanta kowa ba. A'a ta mutunta kanta da kame kanta yanda ya dace dai matsayinta na matar ogansu. Inba haka ba mutane da yawa zasu fara amfani da ita a yanzu domin cimmasa a ciki da wajen companyn. Hakama mata dake ™ulafucinsa a ciki da waje zasuji shakkar nunata koda da zunWene balle isa gabanta.
      AS ne ya shigo bakinsa da sallama bayan yayi knocking AA Win ya bashi damar shigowa ciki. Batare daya kalleta ba saboda girmamawa ya wuce sum-sum kamar munafuki inda boss yake. Hankalin AA a computer shima, batare daya Wago ba ya ce,  Daban kiraka ba bazakazo kamin bayanin abinda ya dace ba kenan Haneef? .
            Ayi ha™uri sir, naga kana tare da Auntynmu ne shiyyasa. Amma ai min afuwa .
     Komai AA bai sake cemasa ba. Sai tulin documents Win dake zube ya kalla. Matsowa AS yayi kusa da shi domin fahimtar abinda yake nufi. Cike da nutsuwarsa ya shiga masa bayani yanda ya kamata. Shi kuma yayi shiru yana saurarensa. Hakama Maanal dake latse-latse a waya kunnenta na kansu ne tsaf. Fin minti ashirin kafin su gama magana da AS ya fita. Dan haka ta Wago ta kalla sashen da yake zaune. Ganin zai fara aikinsa kamar ya manta da ita yasa ta mi™e. Wayarta ta saka a handbag Winta sannan ta nufesa, batare data ™arasa inda yake ba ta ce,  Nifa zan tafi .
     Yi yay kamar baijita ba tsawon sakanni kafin ya Wago ya kalleta. Ganin yanda ya kafeta da idanu yasata Wauke nata tana sake tsuke fuska. Shima janye nasan yay ya maida ga aikinsa yana faWin,  Nace miki na gama dake ne? .
          Amma kasan fa aiki nazo ko. Kuma Abah yace ka fita harkata .
     Hakane Aunty Maanal yi ha™uri ´ar gidan Abah .
A yanda yay maganar tasa ta Wan hararesa. Dan irin gatsen da yake mata kenan ko ada can idan tace yay abu kota takura masa idan yace bazaiyi ba sai ya dinga kiranta da Aunty......

Takaici ya saka Maanal Wauke hankalinta daga gareshi gaba Waya. Tsohon mintuna arba'in yanata aikinsa kamar ma ya manta da ita akai knocking ™ofar. Sai da ya kalla sashen da Maanal take sannan ya bada izinin shigowa. AS ne ya shigo yanzun ma. Batare daya kalletaba yanzu ma yay mata sannu. Maimakon amsawa saita samu kanta da harararsa, dan haushin ogansa ya shafe sa shima. Shi dai da yake ba kallonta yake ba baima san tanayi ba. Cikin girmamawa ya ™arasa gab da AA, murya a ™asa yake masa bayani like ba'a son taji komai. Sai ta sake tunzura. AA ya jinjinama AS kansa, tare da faWin,  Shike nan kuje ka kaita, su kuma su bari after break na Wan rage aiki .
       Okay sir . AS ya faWa yana nufar inda Maanal take. Kansa a ™asa ya ce,  Aunty bismillah .
       Mi™ewa tayi batare da tace komai ba, sai dai ta kalla inda AA yake zaune cikin yanayin harara. Sai ko akai sa'a shima ita Win yake kallo. Gira Waya ya Wage mata, sai kuma ya kashe ido Waya cike da neman rigima da son tunzurata. Aiko fuska ta yamutse tare da janye nata fuuu tabi bayan AS bayan ta zuba masa harara. Rakata yay da idanu har ta fice gaba Waya. Guntun murmushi yayi yana mai lumshe idanunsa ganin yanda take cika da batsewa. A kan lips ya furta,  ³ar gatan Abanta kenan yay wani murmushin sha™iyanci yana datse lip da ha™ori.........
'þ




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ´ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. =ØOÞ_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ø-Þ=ØOÞ_*
*_Typing=ØòÜ_*








*_=ØžÜAJIYA A DUHU....=ØžÜ_*




*_Bilyn Abdull ce >ØÝ<Øûß_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ØGÜ_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ØGÜ<Øûß_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=ØÞ=ØÞ<ØÃß<ØÃß_

*_BOOK 2_*
<ØÝþ–'1þã 2þã


______________


........ KANO
  
Ganin yanda ya shareta kwana biyu bai sake gwada son kwana Wakin ba yasa yau ta saki jiki, balle ma daya shirya ya fita wajen aiki. Su uku ne kawai a gidan, ita sai ™annensa biyu ´ammata da suka zo mata wai yini. Dan yana fita babu jimawa suka zo. Sune suka mata gyaran gidan tsaf da tsohon kwana biyu bai samu shara ba. Dama dai yaran anguwa dake Wan shigo mata take ritsawa su mata. Ko kuma ba™in da sukazo ganin gida idan taga ´an tagajan-tagajan ne sai ta saka su. Wasu ma danginsu ne, amma da yake su dama ´an gidansu an musu shaidar girman kai da raina mutane bata jin ko nauyi take cewa su mata aiki koda sun girmeta. Su kuma da shegen kwaWayi da neman gindin zama sai suyi Win kuwa.
        ˜annen nasa ma sai faman yamutse-yamutse take musu. Sajeeda sarkin zuciya har tace su tafi kawai, da ™yar Khadijah ta lallaSata. Aikin ma kinyi tayi sai Khadijan ce tayi mafi yawa a ciki. Huznah dai ana bedroom an Sararraje ana barci, dan daga charting ta Singire a wajen. Ana idar da sallar Azhar Sageer ya dawo gidan. Yaji daWin ganin babu kowa sai ™annensa, ga kuma mutuniyar tasa na sharar barci. Hankalinsa kwance ya kaWa su Sajeeda gida, yaje kuma ya kulle ™ofar gidan sannan ya koma ciki. Hajiya Huznah anji daWin fanka barci yay daWi sai taji hannu na yawo a jikinta. A firgice ta farko sukai ido huWu kuwa da Sageer. Wani irin Sacin rai ne ya sata yun™urawa a masife, sai dai gogan yariga ya mata Waurin huhun goro da jikinsa. ˜arfi kuma ba Waya ba, dan ko motsin arzi™i bata iya tayi ba, tana ji tana gani kuma ya shiga yin yanda yaso da ita batare daya nuna damuwa da hawayen da take ba. Cikin sau™i da nuna mata mazanfa maza ne yay kiWinsa yay rawarsa tare da more sadakinsa. Itako tana faman kuka da zaginsa, zagi kuma na rashin mutunci. Nunawa yay bai damu ba, dan ta ceci kanta data kawo mutuncinta, harga ALLAH bai kumayi tsammanin hakan ba daga gareta, musamman idan yay dubi da wayewar yan gudansu ta tsiya. Sai dai kuma mahaifinsu mutumin kirki ne, dan tsaye yake akan tarbiyyarsu babu wasa. Hakama Yazeed yana nasa ™o™ari kasancewarsa babba kuma namiji. Yaso taimaka mata amma ta™i yarda, dan haka yay ficewarsa yabar mata Wakin ransa fes.
         Kuka bana wasa ba Huznah taci, daga ™arshe tai kiran wayar Hajiya Basariyya. A lokacin Hajiya Basariyya na zaria tare da ™awarta cikin wani ™auye wajen wani malaminsu. Sosai gabanta ya faWi jin yanda Huznah ke kuka. A rikice tace,  Ke dan ubanki minene zakisa zuciyata ta buga .
     Kasa magana Huznah tayi, sai da ta sake jan wani ™ugin kukan sannan ta ce,  Ummy fyaWe yamin .
        FyaWe kamar ya? .
   Wlhy Ummy fyaWe, ina barci a Waki kawai yazo ya haike min, nayi duk yanda zanyi na ™waci kaina amma na kasa. Kuma da yake shi tsinanne ne ya fita yana min dariya. Wlhy ji nake kamar na kashe shi Ummi, gashi nan ko tashi na kasa yi wata irin azaba nake ji a jikina .
     Jagwab Hajiya Basariyya ta kai zaune, kafin ta ce,  Amma dai wannan yaro anyi matsiyaci Wan iska. Munafiki sum-sum da shi. Wlhy Huznah kin cucemu kin cuci kanki. Yanzu duk faWi tashin da nake na ganin kin baro wannan kurkukun gidan kin koma inda daula take ki huta muma ahalinki mu huta shine kikai saken da matsiyacin yaron nan ya ™wace abinda shine kimar taki. Yanzu ubanmi zaki ýÿÿÿ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~kaima AA Darma Win to? .
     Kuka sosai Huznah ta sake fashewa da shi mai ™arfi ma kuwa tana faWin,  Na shiga uku Ummi, wlhy ina sonshi, bazan iya ha™urin rasashi shi ba. Ki taimakeni ALLAH ba laifina bane ba, kullum rufe masa ™ofa nake kamar yanda Aunty tace nayi shine munafikin ya dawo da rana azzalumi dan ya cutar dani. Ummi dan ALLAH ki taimakeni kada na rasashi..... kuka ya sar™eta. Kasa magana Hajiya Basariyya tayi, sai Maman Yaseerah ce ta amshi wayar......

_________&

      
     Mamaki ne sosai ya kama Maanal ganin inda AS ya kawota. Wato sabon Office da aka bata kafin tafiyarta hutu, ita sam tama manta da batunsa. Office ne madaidaici da aka ™awata aka kuma haWa mata komai daya kamata da zata iya bu™ata. Kujerar

Please Login or Register in order to submit comment