Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

ba. Amma dai baice komai akan hakan ba.
A Sangaren Sille kam a yanzu itace mai nemansa a waya ruwa a jallo. Amma abin mamaki kaf layukan da yake kiranta da su bata samunsa. Tun a daren ranar ta bashi 10m daya buata, dan ta fahimci zai yi dukkan abinda ya ambata. Amma ta saka ana mata bincike a kansa dama Junaid, duk da ita tafi kowa sanin abinda ta aikata ma Junaid Win. Amma hankalinta yai kwanciya sam. Tana son fita a gidan tana tsoron idon mutane, wani gefe na zuciyarta kuma na tunatar da ita idan ma ta fita Win ina zata samo Sillen. Tunda shi dai ba wani waje da yake zaune ta taSa sani ba. Haka dai ta daure tana sauraren sakamakon binciken data saka anai mata akan Junaid.....

________&

A washe garin da za'a iso da Najma da yar Oum ta lallaSa Maanal sukaje saloon. Wankin kai kawai ta yarda akai mata, kitso sai ta sakama Oum kuka. yaleta tayi suka dawo gida akai zaman mata unshi ja da bai. A lokacin su AA da zasu Wakko Najma nata shirin wucewa. Ya shigo sashen Oum Win cikin tsokana yace mata saura kitso ta sanya masa kuka. Ita Oum ma sai abin ya bata dariya, ta dai gimtse batai ba. Sai ma ta harari AA da shima yake danne dariyar da yar.
 Yanzu dan ALLAH Auta banda neman faWa ina ruwanka. Munce maka muna son kitso ne.
AA dai ya sake danne tasa dariyar da yar ya ce,  ALLAH ya baku hauri Oum nayi shiru. Bani keys Win in dai nine yanzu zan yi gaba . Oum na bashi maimakon ya tafi da arzii sai ya faki idonta ya duo ta bayan kujera saitin kunnen Maanal ya raWa mata magana . Tare da sumbatar wuyanta. Kafin ta juyo ya fice, cikin Waga murya Maanal ta ce,  Sai na rama kuma zaka dawo ai . Mai unshi dai abin nasu sai ya bata dariya da birgeta. Dan daka gansu kaga ma'auratan dake matuar son juna....

_________&

A Zaria su Ammie sune amarori irjin biki. Amarya Najma tasha gyara Wan gaske ciki da waje sai Waukar idanun mai kallo takeyi. Dan Ammie babu wasa sai da ta fidda ar tata Masha ALLAH. amshi kuwa ba'a magana, dan bayan nata gana Hajiya Shuwa. A jiya Ammie ta maidata Zaria. Anyi kamu a jiyan da yamma, yau kuma suke unshi da safe. Da yamma aka fara yinin bikin Hajiya Majdiya.
Gaba Waya ran kishiyoyinta su Maman Yaseerah a Sace yake. Suma su Yaseerah dai iri-iri an ubancinsu ya kasa Soyuwa akan shagalin bikin Najma Win. Dan sun san dai kam ta kere musu fintin kau kamar yanda uwarta ta kerema iyayensu a komai. Balle kuma ita Yaseerah zuwa yanzu tasan minene family Win Darma. Randa aka kawo lefen Najma habaice-habaice sukaita saki. Kallon inda suke Hajiya Majdiya batai ba balle kuma su Ammie da ke tsaye akan komai. Hajiya Basariyya kam ai ji take ina bashi yiwuwa, koda tsiya-tsiya sai ta kaso auren Huznah ta shiga wannan family na Darma. Sai kuma tura su Madeena annen Huznah Win take cikin yaran family Win Darman wai suma ko sa samu mazan aure. Abin ya ba Maman Yaseerah haushi ta hau Hajiya Basariyya da masifa amma saita i kulata. Dan ita lissafinta daban dana Maman Yaseerah a yanzu....

Bayan la'asar kaWan tawagar su AA da abokan Yaya Fawzan suka isa Zaria. Zuwa lokacin an gama shirya amarya Najma dake ta shan kuka tsaff cikin lafaya. An kaita gaban iyaye an mata nasiha. Lokacin da aka kaita gaban Hajiya Majdiya suyi sallama sai kawai ta rungumeta tana kuka mai ban tausayi, ita ko Hajiya Majdiya ta dake abinta, acewarta ai Najma gida zataje minene na Waga hankali. Kuma itama dai gobe nan da safe zata wuce Abujan dan ai bikin su babban Yaya da ita. Da yar Ammie ta cire Najma a jikin Hajiya Majdiya aka fito da ita. AA da RK ne zasu Wauki amarya, ga Ammie itace rie da amarya ita da Aunty Rufaidah.
Kunya ta kama AA, dan yanzu wani nauyin Ammie yake ji na musamman. Ko a waya ya kirata yata sum-sum da murya kenan. Itama dai Ammien nauyin nasa take ji. Cike da shaiyanci RK ya ce,  Babbar magana, suruki zai Wauki suruka a mota .
AA dai bai kula shi ba, dan su Ammie sun riga sun kawo gab da su. Itama kuma sai a lokacin ta farga da shi. A zuciyarta tace (Ya subahannallah ya akai haka) a fili kam ta daure ta saka Najma a motar. Har inda yake AA yazo ya rissina yana gaisheta. Ta amsa masa da kulawa da tambayar yaya hanya. Yace Alhmdllh. Haka dole ta shiga motar, ya rufe mata murfin da kansa sannan ya zagaya ya shiga mazaunin driver dan RK ne ya kawosu, yanzu kuma yace bazai maidasu ba ya gaji sai dai AA Win ya tua. Haka dole ya amsa dan Ammie da zata kasance a motar, sai kuma alawarin da yay ma Yaya Fawzan na shi zai kawo masa Najma har gida. Yana oarin yima motar key kiran Maanal ya shigo masa. Sai da ya saci kallon Ammie da hankalinta ke akan lallashi Najma dake a jikinta sannan ya Waga kiran. asa-asa dan AA ya iya munafuncin magana a asan maoshi ya ce,  Zuciyar Ajwaad yaya ne? .
Daga can a shagwaSe Maanal dake hammar barci hayaniya ta hanata zama sashen Oum ta gudo sashensu duk da nan ma cike yake da ammata awayen Maimoon da aka taho da su daga Kano, amma da yake a asa suke babu wanda ya hau mata sama sai ta haye saman ita. Tace,  Kun taho? .
 Uhm-uhm! A nan zamu kwana .
Ya faWa cikin tsokana. Muryar Maanal harta fara rawa ta ce,  Kwana fa? .
Murmushi yayi jin za'a fara masa kukan shagwaSar. Cike da lallashi ya ce,  Wasa nake, ga amarya nan ma a mota yanzu zamu taho .
Ajiyar zuciya ta sauke, tare da sakin hamma. asa-asa ya ce,  Barcin ne? .
 Uhmm .
Ta faWa can asan maoshi. Murmushi yayi, zai faWa mata tare suke da Ammie yaji ta fara sauke numfashi alamar barcin ya fara Waukarta. Wayar kawai ya katse ya tada motar. Sai suka haWa ido da RK. Kallon da yake masa na shaiyanci ya sashi hararsa kawai ya Wauke kansa. Haka suka Wakko hanyar Abuja da amarya gwanin sha'awa. RK da Aunty Rufaidah ne kawai ke hira a motar. Ammie nauyin kasancewar AA da shi kansa ma RK Win ya sata yin shiru. Haka shima AA Win tuinsa kawai yake. Duk da dama bamai yawan magana bane ba kowa ya sani.
Duk da uban gudun da sukai basu shigo cikin Abuja ba sai gab da sallar isha'i. Dan ma sunyi dabarar bi ta jere ne suka fito ta dutse. Maanal nacan na shaa barci bata san mi akeyi ba. A ofar sashen Oum AA yay parking. Auntyn su Mamy da a yammacin nan. Ta iso, kuma a sashen Oum ta sauka wannan karon ita ce ta fito ta tarbi amarya Najma ta nuna kara ma Oum. Aiko hakan da tai ya saka kowa jin daWi sosai, hatta AA sai da ya murmusa. Oum kam Ammie ta rungume cike da jin daWi, AA ya bisu da kallo yana sauke ajiyar zuciya. aunar dake a tsakanin Ammie da Mamy dabance a rayuwa. ALLAH yayi wannan haWin kam.
Ya matuar gajiya, ga Maanal na ransa dan tunda bai ganta a an tarbar Najma ba yasan tana can tana barci. Sashen nasu ya wuce, awayen Maimoon na falo duk da wasu sun fita saboda shigo da Najma sai Wai-Wai da akaima unshi bai arasa bushewa ba yana shigowa sukai Wif. Sai kuma suka shiga gaisheshi da masa sannu da dawowa. Hannu kawai ya Waga musu ya haura sama ko kallon basu isheshi ba. Yanda Maanal ta hana kowa hawo musu sama ba arin daWi yay masa ba, sai ya ara fahimtar Bestynsa nada hankali. ACn data ure a Wakin ya kashe gaba Waya, yayi yayi ta daina hakan tai, sai dai idan ya shigo ya kashe. Ya matsa gaban gadon yana kallonta, tayi luf a cikin duvet tana sauke numfashi a hankali. Gently yakai zaune gefenta, tare da shafa kanta sai kuma ya dua ya sumbaci idanunta da lips Winta. A hankali ta motsa, sai kuma ta buWe idanunta dake cike da barci ta zuba masa kamar ar maye. Murmushi ya sakar mata mai sanyi, cikin raWa ya ce,  Wakey wakey, beautiful .
Murmushi ta sakar masa, cike da kasala takai hannu ta shafi fuskarsa. Cikin muryar barci da shagwaSa tare da tasowa ta dawo jikinsa ta ce,  Not yet, I'm still sleepy. amshinka ne ya tashe ni .
Murmushi yayi sosai, tare da kaiwa kwance ya sakata a cikin jikinsa sosai ya rungumeta. Sai kawai ta matso da fuskarta gab da tashi, idanunta a lumshe alamar barci sosai ne a cikinsu ta Waura lips Winta kan nashi. Babu musu ya amshe dan dama yau gaba Waya rowa ake masa. Rabonsa ma da ita tun jiya da safe.........
'

*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*

*_Typing=_*

*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*

*_Bilyn Abdull ce ><_*

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R

_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'1 0 4

______________

.....A yanzu gaba Waya hankalin Mamy ba'a kan auren nan yake ba. Dan Sille ya gama rikita mata al'amari gaba Waya. Amma dai tana ta oarin danne yanayin ta dan bata fatan kowa ya san halin da take ciki a wannan gaSar. Abinda ya bama Abah mamaki yanda ta sake ba kamar bikin Maanal da AA ba. Amma dai baice komai akan hakan ba.

<'1 0 6

______________

....Ba aramin narkewa Hajiya Basariyya data biyo an kawo amarya tai ba da ganin gidan Darma. Yo ashe ma yara sun rage mata abubuwa da yawa kenan a labari. Tirashi lallai wannan fa shine ake kira da wani baban wani, wani ma kakan wani. Gefe kuwa yanda kowa ke nan nan da Ammie tun a Zaria ke bata mamaki da shakka. A zuciya sai ayyanawa take (wannan shegiyar mata akwai iya asiri, ita ko ina kowa dai sonta yake). Tana zagin Ammien amma tana nane da ita har bedroom Win Oum. Oum dai batace komai ba, amma a zuciyarta ta udiri dole ne Hajiya Basariyya ta basu waje dan hirar zuminci zasu sha da anwarta (Ammie).
Hajiya Basariyya dai nata baza ido taga Maanal amma shiru. Tadai kasa hauri sai da ta tambaya a kaikaice.
Murmushi Oum tai da faWin,  Wannan kam inaga barci take yanzun, dan tun Wazu da suka gama cin abinci da Mah-mah bayan an gama mata unshi ban sake ganin giccinta ba. Amma bari na taSa mijin naji .
Ammie na jinsu amma saboda kawaici batace komai ba. Sai ma kiran Shahidah daya shigo mata a lokacin ta Waga.....

& Kiran Oum daya shigo wayar AA ne ya sashi raba lips Winsa da na Maanal da yar. Sai da ya Wan ja sakanni ya dai-daita yanayinsa sannan ya tashi zaune yana ciro wayar a aljihu. Kiran Oum Win yay back. Duk da oarin kaurara muryarsa da yay sai da Oum tai Wan jimm da jin yanayinsa. Amma sai ta danne cike da kulawa ta ce,  Halan Baby barci take yi? .
Maanal Win dake lumsha idanu ya kalla, sai kuma ya jinjinama Oum kai tamkar yana gabanta, kafin ya ce,  Eh Oum .
 Okay to barta karka tasheta, da safe taga Ammien. Ga abinci nan yaro zai kawo maka dan nasan kaima Win dai ba sake fitowar zakai ba. Sai da safe .
Murmushi yayi mai sanyi, aunar Oum na sake ratsa masa zuciya. Sai kuma ya ajiye wayar tare da juyawa yana kallon Maanal. Ai shi ma yasan idan ya faWa mata Ammie na gidan nan akwai daru, shiyyasa yay gum da bakinsa. Miewa yay ya fara zame kayan jikinsa dan ko magrib basuyi ba. Yana oarin wucewa bayi kira ya sake shigowa wayarsa. Ganin Babban Yaya ne ya koma ya zauna a bakin gadon yana amsa wayar. Sun Wan jima kafin su kammala. Cak ya Waga Maanal, tana turjewa da kukan shagwaSar ita ya barta barci take ji bai kulata ba ya wuce da ita bayi. Shi yay mata wankan dan da gaske barci take ji, alwala ma da yar ya samu tayita suka fito. Haka ya taimaka mata ta saka doguwar riga sukai salla. Suna idarwa a nan kan sallayar ta sake kwanciya. Ya girgiza kai kawai yana tashi ya fita. Babu jimawa ya dawo da basket Win abincin da Oum ta aiko musu, dan har nan falon sama Salim yazo ya ajiye.
Babu lallashin da baima Maanal ba amma abincin nan bai ciyu ba, iyakarta 2spoon ta saka masa kuka dole ya yaleta. A ransa yana mamakin wannan barci. Gashi komai abin kuka ne a wajenta, abu kaWan zakaga tana hawaye. Shi kam dai abincin yaci sosai dan yunwar yake ji, sannan ya Wagata ya maida saman gado ya lulluSeta. Shima ya canja nasa shirin ya zauna, aiki ya Wan taSa sannan ya kwanta da gobe yasan basu da wani isasshen hutu kuma...

Waya da Oum tayi da AA ya rufe bakin Hajiya Basariyya, amma fa a zuciya sai jinjina lamarin

Please Login or Register in order to submit comment