Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tabbatar in har tai ™wa™w™waran juyi babu abinda zai hanata wantsalawa ™asan. Kansa kawai ya Wan girgiza, a ransa yana faWin (yarinya idan nayi niyyar yin wani abu ba pillows ba ko block kika jera ai sai nayi) ya taSe baki tare da maida idanunsa ya lumshe.......

_________&

     GIRO

  A fusace ta bankaWe labulen Wakinta ta fito har zanen jikinta na neman taWeta, shi kuma ya nema kwancewa a jikin nata tai saurin yayumoshi ta soke. Cikin rawar murya data jiki ta ce,  Sailuba uban waye ya shigar min Wakin yanzu dana fita? .
       Da farko kamar Sailuba batama jita ba, tanata tankaWen garin tuwo da zata Wora, sai da ta sha™i iska dan kanta ta ce,  To Gwaggo nikam ina zan sani, nima yanzu nake dawowa sashen ina Sangaren su Zainaba ina jiran Audu ya kawo min ni™a, wani abu akai miki a Wakin ne? .
           A harzu™e Gwaggo tace,  In ba wani abu akai min ba zakiga na fito ina tambaya ne. To wlhy bazan yarda ba, yanzu ´an sauran kuWin nan da suka rage mana ™arshe da za'ai noma akeje aka lalube, kuma kema kin san Wayan biyu ne, a cikin ´a´anki ko Ha™ilah ko Sule, tunda ALLAH ya basu dogon hannu da bai iya zama waje guda sai sunyi ´an Wauke-Wauke......
     A'a Gwaggo ya zakice haka, naga Wauke-Wauken nan kowa ya samu dama yi yake yi, sannan yaran wasu sashen ma bazasu iya zuwa su Wauka bane. To Ha™ilah ma bata kwana a gidan nan ba tana gidanmu ne balle ace itace, shi ko Sule tun safe yace min zai tafi Suru sayen kayan sana'arsa.....
          Siyen kayan sana'a ko sayen kayan shaye-shaye da yake koyama ´a´an mutane. Tunda kince basa nan sai ke ki fito da kuWin tunda kema in kika faki ido Wauke-Wauken kikeyi shiyyasa gashi nan duk kin tsiyata min yaro. Lokacin da Habibu ke tare da Asiya arzi™i har zuba yake, amma ke da yake mai farar ™afa ce bayan talauci da kika saka masa harda ciwo..
    Cikin matu™ar Sacin rai Sailuba ta mi™e tana nuna Gwaggo.  K! Tsohuwar banza ya isheki, kodan kinga kwana biyu na Waga miki ™afa ne a gidan nan shiyyasa kike tunanin dawo da tujarar taki. To bari kiji Sailu na nan da kika sani ban canja ba. KuWinki Win banza da zanje na Wauka, kuWin ma da wani ne ya bayar ba guminki ba, sai dai idan Wan naki ne ya Wauka ko shi Baban tunda shima Wan hauma-haumar ne ai .
        Kafin kace mi rigima ta kacame tsakanin Gwaggo da surukarta Sailu. Hakan ba sabon abu bane a gidan, dan sau karo biyu Sailu na lakaWawa Gwaggo duka. ³a´anta kuwa idan kaji zagin ™are dangi da sukema Gwaggo bazaka taSa yarda kakarsu data haifi ubansu bace ba.
Sosai sashen ya cika da matan gidan, ma™ota ma na le™e ta katanga. Abin zai baka mamaki yanda kowa Sailu kawai yake bawa ha™uri, duk da kuwa zagin da take surfama Gwaggo a gaban kowa. Kuka Gwaggon ta sanya yuuu-yuuu tana rantsuwar yau sai Habibu ya saki Sailu a gidan, idan ba haka ba sai ta tsine masa.
        Sailu dake Wura mata zagi ta ce,  A hayye nanaye koba saki ba. To maza sakashi ya sake nin kiga idan zai iya. Ko an gaya miki ni Asiya ce kukarki mai daWin hawa. Iyayenta sun muku bauta sun gina Wanki kunci amanar zuminci, to wlhy Talle ni nafi ™arfinki, ke wanda ma ya fiki nafi ™arfinsa. Tsohuwar banza da bata iya komai ba sai sa ido, Wanki na kwanciyar aure dani kina le™enmu ta taga saboda ke kwartuwa ce....
      Ai gaba Waya gida ya Wauki salati da sallalami, yayinda Gwaggo ta fashe da kuka tana rantsuwa sharri Sailu take mata. Amma ina kowa ya™i saurarenta sai aibantata akeyi akan wannan al'amari, saboda kowa dai ya tabbatar Gwaggo zatayi abinda yafi hakan. Ana cikin hakan wani matashi ya shigo, agaba Waya shekarunsa basu wuce goma sha ba. Amma abin tausayi da mamaki a kallo Waya zaka gane shaye-shaye ya gama kassara rayuwarsa. Ga raunuka a jikinsa na tabbacin wu™ace da sauransu. Sule kenan, da ake kira da AUTAN MASHAYA a garin na giro. Wasu kuma suke ˜ARAMINSU BABBANSU. Dan kuwa Sule hatsabibin yaro ne na gaske, baya ji ™warai da gaske, ga sata ko Sera albarka, dan duk iya tattalinka da kayanka idan Autan mashaya ya ™yalla ido a kansu sun zama ba naka ba. Baya tsoron kowa a garin baya shakkar kowa. Idan ma ka cika takura masa koda da kallo ne kaWan daga aikinsa ya maka zanen yarbawa a fuska koya tsiyayar maka da idanun. A ™arancin shekarun nan nasa ™aramin dila ne na kayan shaye-shaye anan cikin ™auyen har ma da ™auyukan kusa da su, babban tashin hankalin da ´an garin suke ciki yanzu yanda yake koyama yaransu ™anana masu tasowa shaye-shaye, a yanzu haka bawai ya gama kaiwa cikakkun shekarun balaga bane, amma yasan yanda zai tarfa mata a lungu ya mammatse koda kuwa matan aure ne, kai koda tsoffi ne. Dan ita kanta Gwaggon ya taSa matseta a cikin Waki wataran taita ihu tana neman taimako, kafin wani ya shigo ya ware ta taga, daya faWa uwarsa ta ™aryata.
      Wai lafiya naga an tarar mana a part Winmu ne?, kufa wannan zuri'ar na fahimci kun fara zama ´an tsugudidi .
      Sule ne ke maganar cikin yanayinsa na ´an daba........
'þ




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ´ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =ØÞ=ØOÞ_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ø-Þ=ØOÞ_*
*_Typing=ØòÜ_*








*_=ØžÜAJIYA A DUHU....=ØžÜ_*




*_Bilyn Abdull ce >ØÝ<Øûß_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ØGÜ_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ØGÜ<Øûß_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=ØÞ=ØÞ<ØÃß<ØÃß_

*_BOOK 2_*
<ØÝþ–'3þã 4þã


______________


.......Cikin ™an™anin lokaci taron ya fara watsewa, dan tsoronsa kowa keji kamar mutuwa, tsabar makirci sai lokacin Sailu ta Waura hannu aka ta ™wallara kuka. Cikin wani irin zaro idanu Sule ya ce,  Kai! Ikon wahabu, k! Tsohuwa ince dai lafiya kike irin wannan tsuwwar haka. Shin ko dai Baba ya wulla ne na fara shirya bikin fatin cin gado? . 
      Kukan Sailu ta sake fashewa da shi, sai kuma ta nuna Gwaggo da tun shigowar Sule tai lakur na tsoro.  Ba kakarku bace tace wai ka shiga Wakinta ka saci kuWi, shine ta tara mutanen gida tanata zagina, harda cewa sai ka shiga wuta kai da Ha™ila da ni, wai mun zame mata jaraba babanku ya talauce sanda Asiya na tare da shi kuWi har zuba suke a ™asa..
       Kan uban can kai.. ke tsohuwar nan ko, to wai ma tsaya Babanmu, da take faWar haka ita ma ai wutar zataje, bakiga fuskarta ba tafi kama data ´an wuta. K! Wlhy Talle idan baki daina sanya mana ido a gidan nan ba sai na miki sabuwar kaciya da gatarina, shegiya mai suffar kwaWi. KuWi kuma na Wauka zan ™ara jari ne, idan kin isa ki ™ara magana ALLAH kinji na rantse ko sai na juya fuskarki daga gaba ta koma baya. Dalla shige daga ciki zanyi lissafi....
       Ai da gudu Gwaggo ta afka Waki ta danno ™ofa, jikinta sai rawa yake kar-kar harda Wan fitsarinta a cikin zani. A waje ko tuni sule yaja tabarma ya baje kayansa dake cikin jakar daya ratayo. Ba komai bane sai ™wayoyi da ganyen tabar wiwi. Ko'a jikin Sailu ta koma ta zauna ta cigaba da tankaWenta tana kallonsa. Idan ma taga wata tabar tafi wata da yake ™ullawa sai ta ce,  Waccan kamar tafi sauran yawa Wan baba. Kodai wani Wan ludayina ™arami zan baka yanda zaka dinga gane gwajin? .
       Eh to kema kinzo da shawara kawo, idan naga kuWin ya fita ribar da Wan auki zan baki ™ulli Waya ki busa .
    Dariya Sailu tai tana mi™ewa.  A'a Wan baba rabani da busawar nan. Wannan ai sai ku ´an zamani, mukam tafi ™arfin mu .
     Dariya ya ™yal™yale da ita da faWin,  Babanmu kefa dama tuni na fahimci kanki ™arami ne, tun randa na baki zoSon nan nawa da za™ami a ciki kika baje kikaita barci har kwana uku nace tabb Babanmu fa ta bazu da yawa .
     Nan ma dariyar takeyi daga Waki. A haka ta fiddo masa da Wan ludayi na cikin madarar jarirai ta mi™a masa. Ya ce,  Yauwa uwa maba da mama, kinga ko gashi Wan kif-kif abinsa. Zako kici burodi anjima da shayi da ™wan wajen kalla .
     DaWi sosai Sailu taji, ta shiga sanya masa albarka. Duk abin nan da akeyi fa Babu na gidan, a kwance yake baida isasshen lafiya, dan ranar ma daga gona sai Wakkosa akayi. Hawaye ne suka shiga gangaro masa, rayuwarsa da Ammie da ´an ´a´ansu uku ta faWo masa a rai.......

Hummmm, kowa ya tuba dan wuya ba lada=Ø.Þ
=بÜ=Ø.Þ
=بÜ>ØqÝ

____________&

         Alarm Win daya saita musu domin tashi sallar asuba ne ya farkar da su. Cikin kasala irin na mai barci ya buWe idanunsa da sukai masa nauyi sosai. Fin minti biyu kafin ya yin™ura ya tashi zaune bakinsa na ambaton sunan ALLAH. Hannu ya kai ya kunna lamp dake a bed side drawer. Hasken ya bashi damar sauke idanunsa akan fuskar Maanal dake facing inda yake. Samun kansa yay da zuba mata idanun, fin mintuna biyu kafin ya matsa sosai, kishingiWa yay akan hannunsa daya tokare kansa da shi yana facing Winta sosai fuskokinsu dab-da-dab dan sai da ya janye filon wajen. Yatsarsa ya kai saman tsukakkun lips Winta ya shiga zagayawa, yaja fin minti Waya yanayi kafin ta fara motsawa kaWan-kaWan, sai kuma idannunta suka fara rawa, da ™yar ta shiga Wagasu sama a hankali tana buWewa. Da farko shaaa take iya ganinsa, sai kuma sannu a hankali idon ya washe ta ganshi da ™yau. Cike da wani irin kasala da shau™i ta zuba masa idanun nata da suka sake shanyewa saboda sanyi, shima dai kallon nata yake da nasa dake a raunane kamar wanda yasha kafso yay marisa. Wani irin kallo sukema juna mai kassara garkuwar jiki dana Sargo, mai saukar da kasala da tsitstsinka jini. Illahirin gaSoSin jikinsu na sakewa a lokaci guda.
        Cikin wani irin motsa lips kaWan ya furta,  Amarya mai rowa .
     Sosai taji ™irjinta ya buga sakamakon yin maganar tasa, babu shiri ta waro idanun gaba Waya domin tabbatarwa bafa a wancan yanayin bane, domin kuwa mafarkinsa take yi a like yanda yake a kusa da itan nan sai kuma gashi Win reality. Yanda ta waro idanun shima sai ya Wage mata gira Waya sama yana mata irin kallon (Miye kike kallona ba haka bane?) Win nan. Hakan da yay ya sake tabbatar mata reality Win ne fa ba a mafarkin ba, ai da sauri tai yun™urin juyawa zuciyarta na dumm-dumm.
        Hannunsa ya Waura akan jikinta ya taro fuskar tata ya hanata juyawa, jitai gaba Waya tama gama daburcewa, ga wani yanayi na saukar mata a cikin jiki. Wannan yanayin ta jima tana fuskartarsa a tare da ita musamman lokacin gabatowar asubahi har zuwa safiya. Wani lokacin takanji kamar tayi kuka saboda yanda take shiga matsuwa da son kasancewa kusa da abokin halittarta. Tsaf AA yake wani binta da kallo daki-daki, dan ya fahimci halin da take a ciki itama sarai a idanunta. Samun kansa yay da Wan murmusawa kaWan, sai kuma ya sake matsar da fuskar tasa gab da tata suna busama juna numfashi. Rawa jikin Maanal ya nema farawa, hakan ya bashi damar janye filon dake ta wajen cikinsu ya matsota jikinsa kawai ya rungumeta, bai wani jira maida ba'asi ba ko bata dama ya manne lips Winsu waje guda. Da wani kalar sanyi jiki da na yanayin asuba yake sumbatarta, yanyinda itama yanayin da take a ciki ya sata shagaltuwa ta fara ™o™arin mi™a masa wuya. Sai kawai yaji ya ™ara rikicewa...
     Tafiya tayi tafiya ya fara ™o™arin kai hari wani sashin daban, a lokacin ne ta nema dawowa a hanyyacinta, sai dai duk yanda taso janye jikinta hakan ya gagara. Kanta ta shiga girgiza masa tana ™o™arin ture masa hannu, sai ga hawaye sharrr-sharrr na sauka har a fuskarsa. Jikinta kuwa rawa yake na tsoro, dan brain Winta ™o™arin dawo mata da wani abu daya shuWe a shekarun baya take yi. Sosai yanzu ta fara kicin-kici, a wannan yanayin ta buge masa ™asan ciki da gwiwar ™afarta batare da ta fargaba itama, dan da gaske AA tunaninsa yayi nisa da duniyar da take ciki.
        Babu shiri kuwa ya saketa, saboda wata azaba data ratsa masa jiki har zuwa tsakkiyar ™wa™walwa. Jikinsa ya dun™ule a waje Waya ya ri™e cikin da duka hannaye biyu ya rumtse ido da matu™ar karfi. Dan tabbas badan ya kasance jarumin gaske ba babu abinda zai hana ya fasa ihu. Amma ina jikinsa ne kawai ke Wanyi kamar yana rawa... Maanal kam data samu ta kuSuta tsoro ne ya sakata direwa a gadon, cikin sauri ta wuce bayi. Tana maida ™ofar ta rufe ta jingina a jiki jikinta na karkarwar tsoro hawaye na bin fuskarta. Ji take kamar zai biyota, dan bata taSa ganin AA a irin wannan mugun yanayin ba, tru-tru fa ya fita a yaccinsa ™o™arin isa inda zuciyarsa ke raya masa kawai yake yi. Ina bata shirya hakan ba, wlhy bata shirya ba, da gaske tsoro take ji, matu™ar tsoro. Duk yanda jikinta ke nuna mata bu™atuwa da irin wannan yanayin ko'a film in tana kallo taga kiss ya fara wuce na hankali sai kaga jikinta ya fara rawa tsoro ya kamata, dan wancan abun daya faru a waccan ranar ne yake dinga dawo mata, wani lokacin sai take jin ma kamar zata suma dan tsoro. Shiyyasa bata iya sakin jiki ta kalla film Win turawa musamman na soyayya. Gara na faWa yafi bata kwanciyar hankali. Kai ko'a karance-larance novels Winta bata taSa karanta irin wannan wajejen. Idan kuma ta fahimci book yayi shaiWanci da yawa gara ta ha™ura dan English novels ba komai zaka samu ana Soye ba...
        Ita kanta bata san adadin lokacin data Wauka a wajen ba, dan ™afafunta har sun fara sagewa. Sauran guntun hawayenta ta share, kafin cikin ™arfin hali ta ™arasa shigewa bayin. Dole cikin gilashin da ake wanka ta shiga, ta sakarma kanta ruwa kawai batare data iya cire kayan barcin ba. Ratsatan da ruwan keyi yasa ta fara sakin ajiyar zuciya a jajjere, wani irin tausayin duk yarinyar da akama fyaWe na sake raunana mata zuciya, dan wanda ya fuskanci ™alubalen kawai yasan mi ake ji koda gwada yimasa akai ba'ayi ba kuwa. Ta jima ruwan na dukanta, sai da taji nutsuwa matu™a sannan tai wanka sosai ta kuma tsarkake jikinta dan dole tai hakan, bathrobe ta Wauka ta sanya, ta Waure igiyar da ™yau, taji daWin yanda ya saukar mata ™asa sosai. Sai kuma taja towel ta naWe kanta sannan ta fito a Wakin cikin Wari-Warin zuciya.
      Sai da ta Wan kalla cikin Wakin taga babu alamar shi sannan ta fito gaba Waya, tayi ta wajen gado kaWan dan Waukar kaya ta koma bayin ta sanya a mamakinta sai ta gansa du™un™une a yanda ya barsa, gashi babu alamar ma yana motsi. Gabata ne ya faWi, cikin tsoro-tsoro ta shiga matsawa da sanWa, har tazo jikin gadon bai motsa ba, ta Wan du™o ta le™a fuskarsa, idanunsa a kulle suke, kuma sai taga kamar baya numfashi da gaske. Kamar mai tsoron taSa wani mugun abu haka takai yatsarta saitin hancinsa a slowly. Tai Wan jimm tana saurare, sai taji da gaske fa baya numfashi sam.
       Na shiga uku ni Maanal . Ta faWa a gigice tana hayewa a gadon. Tsabar yanda jikinta ke rawa bama tasan ta kamo kansa ta Waura a cinyarta ba, ta ri™e fuskar da tafukan hannayenta biyu tana girgiza shi da kiran sunansa.
      AA! Besty! AA! Ajwaad! Ajwaad!! Na shiga uku ni Maanal Ajwaad please ka tashi, miya faru? Ajwaad dan ALLAH ka taimakeni ka tashi .
     Ina, AA baima san tanayi ba. Wani irin kuka ta saki ta kife kanta tanayi akan tashi fuskar.........
'þ




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ´ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =ØÞ=ØOÞ_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ø-Þ=ØOÞ_*
*_Typing=ØòÜ_*








*_=ØžÜAJIYA A DUHU....=ØžÜ_*




*_Bilyn Abdull ce >ØÝ<Øûß_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ØGÜ_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ØGÜ<Øûß_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=ØÞ=ØÞ<ØÃß<ØÃß_

*_BOOK 2_*
<ØÝþ–'3þã 5þã


______________


.........Hawayenta da damshin ruwan jikinta na wanka suka shiga sauka masa akan fuska. A hankali cikin ikon ALLAH ya shiga motsawa, sai kuma numfashinsa ya fisga alamar farfaWowa. A yanda ya fisgi nunfashin ne ya sakata Wagowa da sauri. Ga hawaye na cigaba da tarara akan fuskarta. Idanunsa ya Waga da ™yar ya kalleta, ya zuba mata su kamar mai son ganeta, sai dai kuma kukan nata ne ke wani kalar tsinka masa zuciya, tausayinta yake ji matu™a.
        Dan ALLAH kayi ha™uri .
   Ta faWa hawaye na sake Salle mata. Duk da azabar da yake ji a nashi jikin dan kawai ta kwantar da hankalinta sai ya saki mata wani sassanyan murmushi yana Wan lumshe idanunsa da sake buWewa a lokaci guda. Cike da dauriya da jarumta ya motsa lips Winsa a hakali.  Taimaka min na tashi .
    Kanta ta shiga jinjina masa tana share hawayen dake cigaba da gangaro mata. Duk da ya mata matu™ar nauyi da ™yar ta iya kamashin ya haWa da nasa ™arfin halin ya tashi zaune. Yasan bazai iya zama a wannan halin ba, sannan kuma bazai iya cigaba da kwanciya baiyi salla ba, dan tabbas AA mutum ne mai kiyaye ibadarsa, duk runtsu bai yarda yin wasa da lokacin salla ba. Sannan ita kanta baya son cigaba da Waga mata hankali. Wannan wani irin yanayi ne daya Wauka tsahon shekaru a cikinsa, haka kuma zakaga ya gama jigatarsa batare da kowa ya sani ba har ALLAH yasa ya samu sau™i ya mi™e. Har gara ma sau biyu Fawzan ya taSa riskarsa a halin, yayta masa faWa tare da bashi taimako, daga nan ya sake kasancewa a takatsantsan Win kiyayewar hana kowa sanin a halin da yake ciki, kawai yayi imanin komai yana da lokacinsa, kowa kuma da irin jarabawarsa..

Duk da bawani iya ri™esan da ™yau Maanal tai ba saboda ya mata nauyi haka ta lallaSa sukaje har zuwa bayi ko mi™ewa da ™yau bai iyayi. Suna isa ™ofa ya dafe bango yace taje tai sallarta zai iya. Hawaye ta sake sharewa, ta juya kanta a ™asa. Binta yay da kallo, sai kuma ™asa-™asa ya furta,  Kina da alwala ko? .
      Tsayawa tai cak, sai kuma ta jinjina masa kanta batare da ta juyo ba. Dan hawaye ne ke ta gudu sosai a fiskarta, saboda sarai ta fahimci minene matsalarsa. Ita kuma harga ALLAH tana jin tsoro, matu™ar tsoro ta yanda bata san ya zata iya mi™a wuya domin taimaka masa ba. Dan tasan hakan ne kawai samun lafiyarsa yanda ya kamata. Har ta kimtsa tai sallar asuba bai fito ba, tashi tai taje ™ofar bayin, tai shiru tana tunanin yanda zatayi, sai kuma ta kai hannu da niyyar ™wan™wasawa dai-dai nan ™ofar ta zuge ya bayyana. Baya ta Wan ja kaWan, ta sauke kanta ™asa ganin daga shi sai towel, sai wani ™arami dake a hannunsa. Sosai ya zuba mata idanunsa, sai kuma ya janye a hankali ya ™arasa fitowa a Wan du™e dan bai iya mi™ewa da ™yau. Da ™yar ya iya kaiwa cikin sofa yana cigaba da naWe ruwan kansa batare daya sake kallonta ba ya ce,  Bani dogon riga .
      Da sauri ta nufi akwatinsu, dan anan taga jallabiyu har biyu daya sanyo, ta Wakko ta saman kawai ta iso inda yake. Amsa yay ya sanya kafin ya kunce towel Win a zaunen sannan ya mi™e. Kamar dai a yanda ya zauna a haka ya lallaSa kan sallayar datai salla yayi shima. Tana zaune a bakin gado tana kallonsa cike da damuwa, hawaye kam har yanzu lokaci-lokaci sharesu takeyi. Yana idarwa baima iya yayi ko azkar ba ya lallaSa ya dawo saman gadon ya kwanta, a waje guda ya dun™ule kamar Wazun, kafin a hankali ya kalla Maanal dake kallonsa. Murya a sha™e ya ce,  Zoki kwanta mana .
     Kanta ta girgiza masa. Sai ya lumshe idanu ya sake buWewa. Muryarsa na sake komawa can ciki ya ce,  Miyasa? .
      Tata muryar na rawa ta ce,  Ban jin barci .
      Zoki tayani to .
Yay maganar da ™yar yanzu kam. Kallonsa tayi, ganin haka ya sashi basarwa. Itama sai a hankalin takai kwance nesa da shi, sai dai suna facing juna sannan yanzu ba kai da ™afa ta kwanta ba. Idanu kuwa suka zubama juna, tsahon lokaci kafin sannu a hankali nasa su lumshe, itama tun tana kallonsa har barcin ta kwasheta. Batayi wani barcin kirki ba ta farka, dan mafarki tai AA Win a cikin mummunan yanayi. A zabure kuwa ta tashi, sai idannunta suka sauka a kansa. Yanda ya sake dun™ule jikinsa waje guda ya sake tabbatar mata da mafarkinta. Jikinta har rawa yake ta matsa kusa da shi, tana kai hannu kansa taji wani irin masifaffen zafin da har sai da ta rumtse idannunta da ™arfi.. gaba Waya sai taji tama rikice, ita ko ina zata kama a ™asar mutane, gashi bata san inda sauran abokan tafiyarsu suke ba. Dabarar kiran wayar hotel Win ce tazo mata, duk da bata jin yarensu sai tai tunanin yin turanci. Haka kuwa akayi, ta sanar musu tana bu™atar wani a Wakin da suke ta faWi number Wakin, bata jira amsa ba ta yanke wayar saboda yanda taga AA na yamutsa fuska da sake dun™ule jikinsa. ALLAH ko ya taimaketa sai gashi anzo anyi knocking ™ofar, babu ýÿÿÿ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~shiri ta mi™e tana gyara veil Winta taje ta buWe. Ma'aikacinsu ne namiji, bayan sun gaisa ta sanar masa mijinta ne baida lafiya ko suna da doctor dazai duba shi?. Da sauri ya ™arasa shigowa Wakin ganin yanda take magana a ruWe, yana ganin a yanayin da AA Win yake ciki bai wani sake tambayarta ba'asi ba ya zaro waya a jikinsa yay kira. A mamakinta ko minti biyar ba'a cika ba wasu suka shigo sanye da kayan asibiti da Wan abun Waukar mara lafiya. Gaba Waya suka Waga AA zuwa kan abun, shi kuma ma'aikacin yace ta Wakko jacket ta taho dan akwai sanyi yauvkaWan gashi safiya ce. Tashi ta jiya kawai ta yayuma ta biyo su, a tare suka shiga elevator, minti Waya da sakanni ta kawosu ™asa harabar hotel Win, amamakinta ambulance ma na jiransu. Ciki aka saka AA itama akace ta shiga, sai ma'aikatan asibitin. Shi kuma ma'aikacin hotel Win da driver na gaba. Cikin sharara gudu na masifa suka iso wani ™aton gini, da yarensu akai rubutu dan haka Maanal bata fahimci komai ba, amma dai ta tabbatar asibiti ne dan ga ambulance nan da yawa tako ina. Bata da lokacin tunani dan fitowa sukai aka shiga da AA ciki. Sai faman share hawaye take, ma'aikacin hotel Win nan na lallashinta da turancinsa mai fita da harshen Chaines.
      Sunyi zama yakai na mintuna talatin kafin cikin ma'aikatan

Please Login or Register in order to submit comment