Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

take da faWin (A lallai yarinya ta samu waje. Dan mulki tun farkon daren nan ki shige da miji wai barci. Asiya duniyar ALLAH, ke dai kin dace da boka kam. Kina baza capacity Yaya na bazawa suma. To bari mu sakawa sarautar ALLAH ido muga da safe kuma karfe nawa za'a fito ni Basariyya....

______&

     A lokacin da ake bidirin isowar amarya Najma acan, anan sashen Mamy Yaya Fawzan ne yasa akai masa kiran Saheeba sashenta bayan ya gama ro™on Babban Yaya da bashi ha™uri. Naufal ya aika yay kiranta. Tunda ta shigo falon Babban Yaya yana zaune shi da Fawzan suna cin abinci da hira. Gaishesu tai a sanyaye dan gaba Waya yau jikinta yayi matu™ar sanyi, ta tabbatar dai da gaske wannan aure babu fashi. Asirin babu irin wanda basu zubaba amma shiru kake ji. Yaya Fawzan ne kawai ya amsa mata. Babban Yaya kam sai ma ya Wauke kansa. Tana nan zaune shiru har suka kammala cin abincin nasu. Kafin Yaya Fawzan ya maida hankali a kanta bayan yaci serious. Nasiha yay mata mai ratsa jiki, tare da nuna mata muhimmancin zamanta lafiya a Wakinta koda zuri'a data gitta. Ya nuna mata ita fa kishiyar nan ba wani bala'i bace ba, yanda ka Wauki zamanta a tare dakai haka zaka sameta, sannan koba komai itace babba a gidan, sai ta ri™e girmanta matansu suma zasu girmamata. Sannan dukkan abinda tayi dashi zasuyi koyi. Yay mata misali da Umma a cikin family, matsayin matar Baba Sardauna take, amma a yanzu itace tamkar uwa ga kowa na family Win kamar yanda ake Waukar Baba Sardauna uba. Sannan Oum, itace matar Abah dake matsayin Wa na farko a family Win, duk da kamar itace mai bi masa ata biyu dama yanda suka ri™e girmansu yasa kowa ke girmamasu. Babu wani Wa dazaiyi abu a family Win sai da say Winsu. Kafin a bari wani abu yaje gasu Baba Sardauna sai idan ya gagari Abah da Oum ne sannan. To itama idan ta gyara ta ri™e kanta a matsayin babba dole haka matansu zasu girmamata. Mamy uwa ce a gareta, huruminta daban. Shi kuma babban yaya miji ne nashi hurumin daban. Sai tasan a yanda zata ri™e matsayin kowa a tare da ita. Abu na ™arshe haWin kan iyalansu, itace zata zama tushen wannan, basa son wata fitina ta dinga Sullowa. Idan har tayi hakan suma bazasu taSa bari sauran su takata ko mata jayayyaba a matsayinta na babbarsu..
Cikin share hawaye Saheeba ta tabbatar masa da cewar zata kamanta. Za kuma ta kiyaye. Tana kuma ro™onsa ya ro™ar mata Babban Yaya yayi ha™uri ya yafe mata bazata sake kwatanta abubuwan da suka faru a baya ba. Yaya Fawzan baiyi ™asa a gwiwa ba ya juya inda Babban Yaya yake. Cike da girmamawa ya ce,  Babban Yaya ayi ha™uri a yafe mata, kai ne second Aban mu, muna yin koyi da komai daga gareka ne muma. Tayi kuskure amma tayi nadama. Gashi kuma tayi al™awarin bazata ™ara ba. Kaine ke tausarmu akoda yaushe akan al'amarin mata, to dan ALLAH ayi ha™uri kaima yau .
       Sai da Babban Yaya yaja fasali cike da takaici, sannan yace,  Fawzan kafa san halin yarinyar nan bata da hankali, cewa ta tuba na tabbatar ba har zuciyarta bane ba akwai dai abinda take ™ullawa .
      Wlhy babu abinda nake ™ullawa Daddyn Naufal, dan ALLAH ka yafe min, ALLAH zan gyara yanzu...
      Karma ki gyara, dan wlhy zaSi biyu ne dake yanzu a gidan nan. Kodai kibi shawarar Fawzan ki zauna lafiya, ko kuma ™ofa a buWe take na barin gidan gaba Waya. Shawara ta rage ga mai shiga rijiya....
     Ya mi™e abinsa yama fice a sashen. Nasiha sosai Yaya Fawzan ya sake mata sannan ya fito shima. Yana fita babu jimawa Mamanta ta shigo. Zama tai kusa da Saheeban. Ta Wago da sauri tana kallonta da mamaki. Murmushi Nana tai mata da faWin,  Ai naji duk abinda kuka tattauna ina bayan window Winku. Ina son ki bisu a hakan kawai, dan na fahimci dole ne mu sake sabon taku musamman akan uwarsu (Mamy=Ψή). Dole ne mu ajiyeta a gefe muyi abinda ya dace. Na gaji da wannan tafiyar hawainiyar, ki kwantar da hankalinki komai zai zama labari, daga ke har Nuratu sai kunyi dariya. Dan haka ki jawo ΄ar uwarki ta dawo nan ta zauna tare dake, tunda aikin ma™aryatan malaman nan ya™i ci ya™i cinyewa sai mu koma kissa, dama can Hajiya Turai ta sani wannan biye-biyen banzar da babu riba. Yanzu kam wasan Wan gaske za'a buga. Fatana dai Nuratu ta shigo gidan ki samu abokiyar gwagwarmaya.
        Mama niko da zaki yarda da an ha™ura da abubuwan nan. Wlhy da kike ganin Mamy jarumar kanta ce. Kuma a Wan zaman nan nawa sashenta fahimci abubuwa da yawa a kanta. Kanta kawai ta sani wlhy, sannan amfani kawai take damu dan ganin ΄ayanta sun dawo tafin hannunta. Ki duba fa kiga maganar kishiyar nan ko'a jikinta, sai ma hankalinta data maida akan wani abu daban da ban fahimta ba.
         Na fahimci komai Saheeba, shiyyasa nake son muma mu canja salo, dan munyi sake na jingina da alfarmarta tun farko. Dan ya kamata ace tun bayan shigowarki gidan nan mun raba aiki da ita, amma yanzu ma bamu makara ba. Itama Nuratu zan zauna da ita, ku kwantar da hankaliku ku canja taku. Ku koma musu yanda suke so ta haka ne za'a buga wasa Wan gaske. Dan a yanzu gaSar wasan ™arshe ake mai nasara ya Wauki kofi. Ina fatan ke da Nuratu kune zaku Wauki wannan kofin koda tsiya ko da tsiya-tsiya. Ku barta taje can tai nata wasan da kishiyar tata, kai ku koma yima Fateeman hidima a yanzu, ku maida ita uwa kuma a gidan nan, duk wani rashin arzi™i da take sakaku kuna mata a baya yanzu ku daina shi. Zata gane cewa mu gatanta ne, sannan da bazarmu take duk rawa, bamune mukeyi da tata ba. Sai ta biya diyyar marin da tai miki tas ........
'ώ

Tofa Mamy, kin raini mayakanki zasu dawo yaki dake yanzu >Ψzέ




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ΄ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =Ψή=ΨOή_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ψ-ή=ΨOή_*

*_Typing=Ψςά_*








*_=؞άAJIYA A DUHU....=؞ά_*




*_Bilyn Abdull ce >Ψέ<Ψϋί_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ΨGά_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ΨGά<Ψϋί_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=Ψή=Ψή<ΨΓί<ΨΓί_

*_BOOK 2_*
<Ψέώ–'1ώγ 0ώγ 7ώγ


______________


.....Sosai Saheeba taji daWin bayanin Mamanta. Ta kuma gamsu. Tana wucewa ta tashi ta hau gyara inda su Babban Yaya sukaci abinci, tana bin sashen da kallo dan yasha gyara sosai kam alamar amarya kawai yake jira. Hawaye ne suka zubo mata masu zafi, haka tasa hannu ta sharesu ta wuce bedroom dan gyara kanta. Dan yau bazatai sakaci ba mijinta take bu™atar kasancewa da shi, wata guda ai ba wasa ba.....

________&

     Da safe ainahin rikicewa Maanal tayi da ganin Ammie. Dan AA shiru yay ya™i gaya mata koda ta dawo daga massallaci ya ganta a kitchen. Sanin yau duk abincin da za'aci a gidan kawoshi za'ai yace mi takeyi a kitchen da sassafen nan. Batare data kallesa ba ta ce,  Abah nake haWama abinci, nasan yau Oum ko tunawa da shi bazatai ba .  
      A hankali AA ya lumshe ido ya sake buWewa a kanta, sai kuma ya saki murmushi mai sanyi da takowa a hankali ya tungumeta. Yanzun kam kallonsa tayi, sai kuma ta saka yatsunta biyu a goshinsa. ˜asa-™asa tace,  ShagwaSan na miye kuma? Lafiyan ka dai ™alau Besty. Ko barcin bai isheka ba? .
         Murmushi ya sake saki da jinjina lamarin Bestyn tasa, ji yanda take masa abu like wani Wan yaronta. Hakan na sakashi nishaWi da jinsa dai-dai da shekarunta, harma ya dinga tuna baya yana jinsu kamar a wancan lokacin. 
     Maanal da taji shiru baice komai ba cikin kunensa tace,  Bestie girki fa nake yi, ba kuma mu kaWai bane ba a sashen nan wani zai iya shigowa cikin ΄ammatan nan .
         ˜in sakin nata yay ya kuma ™i magana, sai da ya mula dan kansa sannan. Kanta ta Wan girgiza, tare da juyawa ta cigaba da aikinta. Sake matsowa kusa da ita yay ciki-ciki yace,  Mizan tayaki? .
      Na hutar da kai jeka kwanta, nima saura kaWan na kammala . Kansa kawai ya jinjina mata ya juya ya fita dan da gaske barcin yake ji kuwa. Jiya ya gaji da wannan zuwa Zarian, ya dawo kuma ya cinye daren a aiki. Itama bata wani jimaba ta kammala komai, ta shirya na Abah a basket ta shirya na AA a tray ta haura da shi sama. A dining ta shirya masa shi duk da abincin yafi ™arfin cin mutum Waya ma. Koda ta shiga bedroom barci ta samu AA Win nayi, sai ta wuce bathroom kawai, dan ita koda kuWi kuma akace tayi barcin yanzu bazata iya ba. Wanka tai bayan ta gyara bayin, ta fito tai shiri cikin atamfa lass da akaima wani shegen Winkin ΄an gayu daya zauna mata Was a jiki. Cikin nan a lafe babu alamar akwai wani abu tare da ita. (Koda yake hasashen Mamy ne dama ai>Ψ#έ>Ψέ) Tai Waurinta mara hayaniya tasa turare ta yafa mayafi kamar ka saceta ka gudu. Gaban gadon taje ta shafa kan AA dake barci ta masa kiss sannan ta Wauka wayarsa tama kanta hoto biyu ta ajiye masa kusa da shi ta fita.
     Sai yanzu da take fitowa ne take jin motsin su Maimoon na tashi, batabi takansu ba ta Wauka breakfast Win Abah ta fice. Da yaya Fawzan suka haWu shima zaije sashen Abah Win. Cikin tsokanar daya saba mata suka gaisa, ya kalla basket Win da faWin,  Wannan kayan daWin fa Lilly? .
      oye basket Win tai gefe da faWin,  Yaya F na Abah ne ba cinsa zakai ba kuma . Dariya yay dai-dai suna shiga, tare da faWin,  Lilly ki dinga min biyayya nine second Abanki a gidan nan fa ke da Mijinki tam .
            Wa kai Win, tab Babban Yaya dai. Kaida kake damumu da tsokala .
    Murmushi Abah dake jiyo drama Win tasu tun kan su shigo ya saki, a ransa yana ™ara jin ™aunar yarinyar. Dan sam shi baya Waukar Maanal matsayin suruka, ΄a yake kallonta kamar sauran sojojinsa uku. Ansha tambayarsa yaransa nawa yace huWu.... Shigowarsu ta katse masa tunani, ya ajiye littafin hannunsa yana kallonsu, su duka inda yake suka nufi, Fauzan ya zauna yana gaisheshi, Maanal ta ajiye basket Win itama ta zauna ™asa kusa da ™afafunsa tana gaishesa. Cike da kulawa ya amsa musu su dukan, kafin ya maida hankalinsa ga Maanal ya ce,  Auta har kin tashi kinyi girki da safen nan? .
     Fuskar Maanal da murmushi ta ce,  Abah kasan yau Oum ba tamu take ba, kar'a barka da yunwa shiyyasa . Murmushi Abah ya saki, Yaya Fawzan kuwa ya ce,  To nima dai ALLAH ya kaimu randa Anum zata girma ta fara min irin wannan tattalin da ΄a΄a kema iyaye.
      Abah na dariya yace,  To amin, amma duk jealous Winka ni aka fara yimawa Fawzan .
    Dariya sosai Fawzan yake yi, Manaal ma na murmushi, suna cikin haka sai ga Babban Yaya da RK sun shigo, gaishesu Maanal tayi suma. Sun zauna ana Wan taSa hira ta mi™e domin zuwa gaishe da dasu Oum. Albarka Abah ya saka mata sosai su Babban Yaya na tayashi da Amin. Tana fita suka dasa hirar ™yawawan halinta. Tare da taya Autansu dacewa da samun mace ta gari. Suma sunama kansu fatan ALLAH yasa amarensu su kasance kamar Maanal Win.

     Manaal kam sashen Oum ta wuce kai tsaye. Sai da ta fara shiga ta gaida su Umma dake bedrooms Win ™asa sunata faman tsokanarta irin na kakanni wanda ke matsayin iyaye na kareta. Suma dai kowa ya kalla Maanal Win sai ya ambaci Masha ALLAH. Dan ba ™aramin ™yau tayi ba a sati biyar kacal. Masu idon gane ciki da wuri kam irin su Mah-mah tuni sun fahimci Maanal Win ta harbu kam. Sai dai ai fatan kuma ALLAH ya inganta.
      Rashin ganin Oum a ™asa yasa ta haura sama. Sai da ta fara le™a Wakunan da su Aunty Rufaidah suke taga duk barci suke ta rufo musu ™ofar a hankali dan kar ta tashesu, tana shiga Wakin Oum taci karo da Ammie. Yanda Maanal tai zuru tana kallon Ammie ya bama Oum dariya, dan su biyu ne kawai a Wakin. Oum ta taSata da faWin,  Baby yaya dai? .
       Manaal ta ce,  Oum mamakin duniya ne ya isheni, yanzu ni Ammie zatazo gidan nan ta kwana ta tashi bata nuna ta san da zamana ba, dan ALLAH ya za'a kira wanan abun, sallamawa ko mantawa? .
          Ba ™aramar dariya ta bama Ammie da Oum ba, amma sai Ammie ta fiske. Oum dake gimtse dariya ganin Maanal ta fara hawaye tace,  Gaskiya ™anwata baki kyauta ba, ki kwana ki hantse yarinyata bata san kina gidan nan ba, to faWa mana, kin sallama mu ne ko kin manta da mu? .
     Ammie dake murmushi ta ce,  Aunty ai ni nama manta anan gidan take zaune. Kuma ni ai ba wajenta nazo ba.
      Kuka Maanal ta fashe da shi. Zata juya ta fita Oum ta ri™ota tana faWin,  ˜yaleta kinji Baby, so take dama ta kunnaki. Indai zata manta da Wiyata nima kuwa zata manta da ni kenan .
       Dariya Ammie tayi kawai, dan kallo Waya tama Manaal Win ta fahimci halin da take ciki. ShagwaSa, saurin kuka shine salon da take fara fahimtar ta samu ciki. Dan duk rashin mutuncin Babu a farkon samun cikinta kasa gane kanta yake. Birkice masa take sosai, abu kaWan ta hau taita masa masifa, duk kuma abinda zasuyi faWa tasan hanyar takaloshi, haka ma cikin su Waleed tayi, dan Daddy lokacin data samu cikin Hameed abinda ta dinga masa sai da yace ko aljanu gareta. Sai daga baya data samu cikin Waleed sai ya fahimta cikine ke sata wannan riginar...
     Rungumeta da Maanal tayi ya katse mata tunaninta. Ta kalleta tana murmushi, sai kuma ta shafa bayanta cike da lallashi ta ce,  Kefa shagwaSar ki tayi yawa Auta, yanzu miye abin kuka to anan? .
          Ammie bakin daina soma ba . Ta ™ara faWa cikin kuka bil ha™™i. Abin sai ma ya ™ara bama Ammie dariya ™warai da gaske. Amma ta danne dan tasan irin wannan yanayin sarai. Cikin sake kwantar da murya da lallashi ta ce,  Ni na isa na daina son Auta ta, Babyn Oum Winta. Yi ha™uri sanda muka iso ance kina barci shiyyasa nace abarki sai kin tashi. Harfa tsaraba nayo miki .
      Tashi Maanal tai tana dariya ga hawaye kuma. Ta zauna da ™yau tana faWin,  Shike nan na ha™ura . Sai kuma ta sake rungume Ammie ta ce,  I really miss you Ammie.
        Cikin kunne Ammie ta raWa mata,  I miss you too Autar Ammie .
Maanal ta ™ara ™an™ame Ammie tana dariyar farin ciki. Kafin ta sake tashi da ™yau ta zauna ta gaisheta da tambayarta su Waleed da Aunty Sakeena da su Nene?.
         Kowa yana nan lafiya. Su Hameed anjima zasu zo da Daddynku wajen Waurin auren Yayanku. Sakeena ana biki dangin babansu shiyyasa basu zo ba har su Nene.
       ALLAH ya sanya alkairi. Didi Amaal bataje Zaria ba? .
      Bataje ba surukarta jiya aka kai asibiti, amma da sau™i itama yau zasu taho da mijin, nasan ma yanzu sun taso .
           Addu'a Maanal taima mara lafiyar, sai kuma suka fara hirar yaushe gamo. A haka Oum data fita tun Wazun saboda masu kawo abinci da suka kirata sun iso ta dawo Wauke da abincin data shiryoma Ammie. Sannu Ammie tai mata. Oum ta zauna tana faWin,........
'ώ




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ΄ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =Ψή=ΨOή_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ψ-ή=ΨOή_*

*_Typing=Ψςά_*








*_=؞άAJIYA A DUHU....=؞ά_*




*_Bilyn Abdull ce >Ψέ<Ψϋί_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ΨGά_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ΨGά<Ψϋί_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=Ψή=Ψή<ΨΓί<ΨΓί_

*_BOOK 2_*
<Ψέώ–'1ώγ 0ώγ 8ώγ


______________



.........Tawagar maza ΄an kano sun iso, su Baba Sardauna kenan, yanzu kam gida ya ™ara Waukar harama yanda ya kamata. Ga gidan Hajiya Shuwa ma cike yake da danginta da ΄an Katsina suma. Ga gayyar abokan su Baban yaya da Ameer da suma suka fara cika anguwa dam a massallacin street Win nasu za'a Waura auren. Su Maanal ba zama sai kai-kawo ake. Sune ™awayen amare, sune ™annen anguna, sune kuma facaloli. Hankalinta ya rabu tako ina. Dan ma su Didinta na tare da ita. Itama Amal ta iso. Sanda angwaye ke shigowa dan shiryawa da ™yar AA ya samota ta taimaka masa da nashi shirin. Itama dai wanka ta sake ta canja kaya. Sanda suke fitowa ana can sashen Fawzan ana kashe hotuna shi da amarya Najma suma sai suka nufi can dan RK nata kiran AA a waya abokan sha™iyanci sun ™aru su Uncle LamiWo, duk da kawunnai ne kasancewar su sa'oin su RK su AA Win yasa duk suke tambaWarsu a tare kamar abokai.
     Masha ALLAH amarya Najma ansha ™yau. An mata kwalliya tana cikin lass da yay mata ™yau kamar ka saceta ka gudu. Babu kunya Fawzan sai rungume abarsa yake ana hotuna ga dangin Nibras da ita kanta Nibras Win dake upstairs duk suna jiyosu. Wasu ma suna le™owa suna kallon abinda ke faruwa, sai kuma su koma suna gayama Nibras Win. Zakusha mamaki idan nace muku yau zuciyar Nibras a ™untace take. Kai tunma jiya da amarya Najma ta iso tafa tabbatar abin na gaske ne sai taita kuka. Da farko Ya Fawzan shareta yay kamar bai ganta ba, sai kuma can cikin dare ya zauna yana lallashinta da mata nasiha, dan shi wlhy a kwana biyun nan ma tausayi take bashi. Gaba Waya ta koma wata iriya da ita. Ta kasa tsaida zuciyarta waje guda. Batun aurensa na a ranta, abinda ta sakama kanta na shaWanci game da Wan uwansa ma na nan a ranta. Duk ta fige ta fita hayyacinta, aiki ma ta daina zuwa kwata-kwata... Yau da safe ma saida ya ™ara zama ya mata nasiha kwatantacin wadda yayma Saheeba. Sai kuma maganar tasa ta tayar mata da hankali, dan bawai bata son rabuwa da shi bane ba a yanzu, bata son ta rabu dashi bata samu kan AA ba. Dan ta tabbatar indai tabar gidan bata ko bayyanama AA abinda ke ranta game da shi ba akwai matsala, shike nan tayi ziro ne. Dan haka ta ha™ura ta danne komai bisa shawarar ™awarta da taje ta buWema cikinta a kwanakin nan. Tako tayata suka tsara abubuwa da dama yanzun kam lokacin aiwatarwa kawai suke jira....

&&
         Ana idar da sallar azhar aka Waura auren babban Yaya da Ameerah, Ameer da Maimoon. Wani kalar lumshe idanu Babban Yaya yayi, sai kuma ya saki sassanyan murmushi yana mai tafa sa™o ya turama Ameerah. AA dake kusa da shi yana kallonsa sai shima ya saki murmushin. A zuciyarsa ya ayyana (Uhm su Babban Yaya ana murna an sake samun sabon garden). Šagowar da zai yi ya ga iyayen sa ido Yaya Fawzan da RK na gulmar Babban Yaya suma suna dariya ™asa-™asa. Suna haWa ido da AA sukai masa signal da ido. Murmushi yay da girgiza kansa kawai. A ransa yana nema musu shiriya...

     &A gidan Hajiya Shuwa amarya Ameerah tasha ™yau kamar Najma har ta gaji. ˜amshi ba'a magana. Ba wata kwalliya akai mata mai yawa ba, amma masha ALLAH, tana tsakiyar ™awayenta da yammatan family Win su. Sa™on Babban Yaya ne ya fara fargar da ita an Waura. _(Alhamdullahi Fadeel Darma ya zama mijin Ameerah. I love you My Soha)_.
      Sassanyan murmushi Ameerah ta saki idannunta na cika da ™walla. ˜asa ha™uri tai itama ta masa reply da _(Alhamdullahi ya UBANGIJINA daka bani gwarzon maza a gaSar da banyi zato ba. I love you too mijina)_
      Suna fitowa a massallaci sa™on ke shigo masa, ya ciro wayar yana dubawa, sai ga murmushi na suSuce masa har ha™ora na bayyana. AA da yaga komai yanzun kam dan Babban Yayan na ri™e da hannunsa ne yay gyaran murya yana danne dariya. Kallonsa Babban Yaya yayi, sai AA Win ya saki siririyar dariya da faWin,  Babban Yaya banfa ga komai ba .
     Rankwashi Babban Yaya yakai masa. Yay saurin Soye kansa a jikinsa yana dariya. Sai shima Babban Yayan yay murmushi kawai yaja hannunsa suka bar wajen. Fuskar AA cike da farin ciki kamar shi aka Waurama auren ya ce,  ALLAH Yaya dariya na maka ™yau. Kaga fuskarka yau kamar na zauna naita kallo .
      Babban Yaya dake murmushi ™asa-™asa ya ce,  Auta bazaka gane bane soyayya akwai daWi .
         ˜asa-™asa shima AA dake murmushi ya ce,  Sosai Yaya, ai soyayya duniya ce. ALLAH dai ya bamu zaman lafiya da su. Ya dawwamar mana da farin ciki na har abada .
     Amin Auta, ALLAH yay maka albarka .    
     Duk yanda su Fawzan sukaso Babban yaya yazo aje ai hotuna gidan Hajiya Shuwa ™i yayi, dan harga ALLAH kunya yake ji. Dole suka ™yalesa aka wuce inda suka shirya liyafar cin abinci ta iya maza. Anan kuma gidan mata suka fara walimar su suma. Mamy dai bata so fitowa walimar nan ba, amma Umma ta aika aka kirata dole ta fito. Amare sunyi ™yau cikin abaya iri Waya, dan itama Ameerah an shigo da ita. Malama da zata fara lecture da tai a bikin su Maanal sai da tai doguwar addu'a ga ma'auratan sannan ta fara lecture mai zafi akan kishi dan ance mata duka amaren nada abokan zama. Aiko wajen yay tsitt. Maanal na lafe a jikin Oum da farko charting take da AA, jin fa lecture Win babu wasa sai ta nutsu, daga baya kuma barcin nata ya fara Wibarta. Dan haka ta lafe jikin Oum tai shiru. Ammie na gefensu zaune itama, sai su Didi a kusa da ita. Cikin gulma Amaal tace,  Anya Ammie autarki ba cikine da ita ba? Kalla har barci ya Wauketa jikin Oum .
       Šan ran™washin Amaal Ammie tayi, ta dafe wajen tana tura baki. Shahidah ta sanya dariyar mugunta, ™asa-™asa tace,  Maganin mai gulma kenan .
      Harararta Amal tayi. Shahidah ta taSe baki. Sai kuma ta Wan du™o saitin kunnen Amaal Win tana faWin,  Nifa tunda muka iso kallo Waya na mata nace lallai su Ajwaad sharpshooter .
           Amal tace,  Na gaske kuwa. Dama irin miskilan nan ΄an babu sau™i ne. Dam™a Waya sukema mace suyi bugun daga kai sai mai tsaron gida .
    Baki suka gimtse suna dariya. Sai da Ammie ta musu magana suka nutsu suna sauraren lecture Win yanda ya kamata. Lokacin da ake tashi dan yin sallar la'asar da ™yar Oum ta tada Maanal, tana idar da salla ta haye gado ta kwanta. Amaal zata tada ita

Please Login or Register in order to submit comment