Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

kome tafi so? don shi gaskiya ya shiga damuwa sosai na ciwon ulcer nan nata ace kamar Nnenna da irin gidan da take ciki da gatan ta, ace yunwa na Neman kashe ta a banza, tunawa yayi Mara lafiya yafison abun kwadayi-kwadayi hakan yasa sa d'aukar indomie manyan laida guda biyu sai kwai biyar dasu vegetables.

fita yayi a store hannun sa sheke da kayan girki a basket, ajewa yayi yana kallon ummu dake ta kallon sa kamar ta samu madubi ganin sa da kaya Niki naki sai dai batace kome ba ta kauda kanta.

Shima bai mata magana ba ya nufi wankakun bujuwa dake sit nasu ya dau daya sai kuma ya tsaya tunawa da yayi baisan ma ta ina zai fara ba, gashi koh zai mutu ummu bazata taimake saba.

Aje bujuwan yayi da sauri ya fita a kitchen in, ya nufi falon ba kowa sai mai aikin share share dake ta fama, kofar dake gaban kofar sashen su ya tura yasa kai, wow masha Allah falo ne mai kyau da kayatar wa kamar Nasu, sai dai banbancin abin ado.

daya cikin kofofin dake cikin falon ya nufa harya kama zai bude sai kuma ya daga hannunsa a hankali yayi knocking in kofar har sau uku kafun yaji muryar zulaihar cikin muryar bacci tana tambayar wanene? kin amsa mata yayi don yasan mundin suka San shine bazasu bude ba cigaba yayi da bugawa.

Cikin dakin kam muneera ne ta Mike zaune cikin bacin rai jin sai bubuga kofar ake an hanata bacci gashi xulaihat taki bude kofar, kallon ta tayi cikin masifa tace, ke zulaihat don Allah tashi kije ki bude kofar nan an hanani bacci?

Cikin haushi zulaihat ta mike don harga Allah daker ta samu bacci ya dauke ta koh minutes biyu batayi ba sukaji bugun kofar, tana isa kusa da kofar hannu tasa da Sauri ta bude jin bugu ake kamar za'a balla musu shi.

Ja da baya tayi ta rike Baki again, tana bin lahab da kallo don koh ba'ace ba tasan lahab me xaiyi irin bugun kofar tasan ba rahab bakam.

Murmushi ya sakar mata ya cusa Kansa a dakin kamar zai bangajeta ya ratsa gefen ta ya wuce, kallon muneera yayi dake kwance alamu ma ya nuna tun daren jiya bata tashi ba sai yanzun kuma ta koma"muneera muneera"

Mikewa tayi zaune ciki hade rai take kallon sa da mamaki ganin sa yau a dakin su, menene uncle da asuban nan don Allah ka bari, koma menene inna farka sai naji.

Jin amsar da ta bass yasa shi shammatar ta da Sauri ya fizgota gabaki dayan ta daga kan gadon, yana Jan hannunta kafun ma ta Ankara har sun Fita a dakin, ganin hakan yasa zulai hanzartawa ta maida kofar ta rufe harda sa sakata ta koma ta kwanta.

Cikin Bacin rai ta fizge hannun ta, wai me hakane uncle banson wulakanci fa wallahi zan had'aka da uncle muzammil?

Hada fuska yayi jin abinda tace cikin masifar sa da yake ta kokarin dannewa yau, don shi maganar mafarkin nan nasa ma harya tattara ya watsar Sanin da yayi mafarki ba gaskiya bane, kuma baison sawa Kansa tention a banza.

'Yauwa bondin ummu so nake ki taimaka kimin girki kinji"?

Wani kallon uku saura ta masa, uncle yau cewa akai baza'ayi girki bane kome? kuma ni dai gaskiya bana Shiga kitchen da asuba kuma ma bacci nake ji wallahi rabu dani, ta karasa maganar tana kokarin juyawa.

Hannu yasa ya sake fusgota domin yanzun ransa ya soma baci, da don baison zuwa gun mai shayi ba da wajen zaije yasai abinsa ya huta da takaici, kuma yasan muneera da ban haushi take amma ya Santa da shegen son yawo kamar masifa, rage murya yayi a hankali yace"ke wawuya yau kwad'ayin indomie nake kuma so nake me ki dafamun da kanki, inna dawo makaranta Zamu fita tare dake yawo"

Washe Baki tayi kamar gonar auduga cikin farin ciki tace da gaske uncle zamu fita zaka kaini gidan zoo da wajen shakatawa?

"Kwarai ma kuwa muneera harda ice cream zan sai miki kisha a gun"

Wani tsalle ta daka da Sauri ta nufi kitchen shima ya Mara mata baya, suna Shiga, ummu kam kala batace ba kamar d'azun sai aikin ta take duk da ta cika da mamaki amma batayi magana ba.

Nunawa muneera basket in yayi ya nemi waje ya zauna, yana kallon ta harta gaba dafa indomie da vegetables ga kwai data soya a gefe, ummu ta dade da FIFA, ganin itama miners ta kusa kammala wa yasasa mikewa ya Shiga store dake manne a kitchen in ya dauko roban takeaway, yazo ya juye indomie a dayan har sai da ya cika tam kafun ya rufe, haka d'aya roban ma ya zuba kwai soyayyan a ciki sai dan karamin flask mai d'aukan kofin shan shayi biyu a ciki, na Silva ne ya zuba coffee a ciki ya rufe, laida fari mai kyau na shopping ya dauka ya Jere abubuwan a ciki harda cups da spoon ya dauka yabar kitchen in.

dakin su ya Shiga a gurguje ya kalli agogon dake like a bangon ganin 7:00 yasa sa aje laidan da Sauri ya nufi toilet, kama kofar yayi zai bude yajisa a rufa, tsaki yaja jin saukar ruwa alamu wanka Rahab ya Shiga, tsabar sauri da yake yau yana Allah Allah ya bar gidan kafun Nnenna tabar gidan su.

*****************
Ta bangaren Nnenna Bata fargaba sai kusan shida na safe,mikewa tayi a hankali ta yayi blanket in dake jikin ta cikin natsuwa ta same kafafun ta izuwa Kasan tiles in, mika tayi sai kuma ta mike ta nufi toilet wanka tayi ta fitoh, jikin ta daure da towel fari, fuskar ta Sam babu walwala ga wani irin kasala dake damun ta da mutuwar jiki stool na mirror ta jawo ta zauna tana mai kallon kanta a madubi, sai kuma ta kalli hannun ta dake d'auke da Allurar ruwa.

Murmushi ta sake data tuna Da yaron jiya daya taimake ta gashi koh sunan sa bata rike ba, drowa ta bude ta dauko Cake in jiya, yaye laidan tayi a hankali tasa hannunta ta yanko kad'an tasa a bakin ta tana taunawa, fuskarta dauke da murmushi ta wani lumshe ido, ada ta d'auka musulmai mugayen mutane ne kamar yanda takeji a kauyen su amma ta hadu da mutane uku masu kirki Wanda hakan ya tabbatar mata ba duka bane aka taru aka lalace ba.

Da sauri ta ware idanun ta jin an sa makulli ata wajen kofar an murda mikewa tayi da Sauri jin yanda aka bangado kofar, bata kara tsinkewa ba saida taga mutanen da suka shigo Wanda koh ba'afada mata ba tasan babu imani a fuskar su kuma ba lafiya or kawo zuba, jiki na bari tace policeeeeeeee

*Littafin nan na kudi ne gamai so naira 300 ne vie* 2185602275 *Rukayya Ibrahim UBA bank koh card na MTN zaki tura ta wannan layi 0816 464 2820 tare da shaidan biyan ki*

*Kuyi hakuri babu yawa sai in Allah ya kaimu gobe da rai da lafiya yau ma da yamman nan na daure nayi typing duk saboda far in cikin ku don naso sai gobe zanyi*

Page 33&34
Ka tashiii naceee???ta yi maganar tare da dafa kafadunsa duka biyu ta girgiza sa da karfi.

Hasbinallahu wani'imal waken shine abinda lahab ya furta lokacin da ya farka daga wannan mumunan mafarki mai cike da rud'ani, abinda Nnenna tace masa ne a cikin keke napep ya dawo masa akan karya baiwa tsohon nan sadaka toh wanene shi wannan tsohon, dahar yayi mafarkin sa yau kai akwai dai abu a kasa.

Jin motse ta wajen window yasa shi lalubar wayar sa da sauri ya kunna tare da haska wa, baiga kowa ba sai glass in windon su dake bude wandan yake da tabbacin rabon su dasu bude glass harya manta,mikewa yayi da sauri ya isa wajen windon zai rufe, amma me? yana isa ya hango kule baki a tsaye a bakin window, gaban sane ya fadi amma bai wani nuna razana a fili ba, don tsoro na d'aya daga cikin abinda yasa ake galaba akan mutum.

Window ya rufe da bismillah ya sake labule, jima yayi baccin ma ya daina ji kwata kwata, toilet ya bude ya shiga Alwala yayi yazo ya shimfida darduma, lokaci ya duba karfe biyu ne daidai na dare, tada sallah yayi.

Rahab da fitsari ya ta dashi mikewa yayi ya sauka a katifar sai kuma ya tsaya da mamaki ganin Lahab na kiyamun laili yau harda kiyamun laili?Shiga toilet in yayi yayi uzurin sa ya dauro Alwala shima yazo ya tada sallan.

Raka'a shida yayi ganin sallan lahan in bana karewa bane yasa sa sallame wa ya koma katifar sa ya kwanta abinsa.

Sallah lahab yayi tayi har kusan hudu na asuba kafun ya sallame, yana idarwa ya saka sports wear nasa ya Riga uncle FIta abinsa, jikin sa yau duk a sanyaye na mummunar mafarkin da ya Afku jiya abin ya tsaya masa a rai.

Ga kuma tsananin son sanin halinda Nnenna take ciki, gangarawa layin su yayi har kofar gidan su Nnenna, ya tsaya yana tsumayin zata fito ya ganta.

Har kusan Biyar amma fara kiraye kirayen sallan asuba yana tsaye a kofar gidan su har lokacin, kamar mafarki ya hange uncle muzammil ya nufo Layin, ai da gudu ya kara gaba ya sake zagayawa yayi Layin su.

Jan birki yayi a kofar gidan su yana haki don ba karamin gudu yasha ba, amma kuma duk da haka yaki shiga gidan sai da ya bari muzammil ya shigo Layin kuma ya tabbatar ya gansa kafun ya tura kofar ya Shiga hankalin sa kwance.

Tura kofar falon su yayi cikin Sauri ya Shiga falon direct kofar sashin su ya nufa yana Shiga dakin ya tadda lahab na kokarin Sanya jallabiya a jikin sa.

Jin mutum ya shigo dakin bako sallama yasa Rahab saurin juyawa, lahab INA ka shiga da asuba uncle yazo Neman ka?

"Kala lahab baice masa ba don shi a ganin sa manna masa hauka Rahab yayi ya zai gansa da Mayan sport kuma yana tambayar sa INA ya fito, shiyasa baice kome ba kawai ya wuce bayi abinsa wanka yayi yayi alwala yazo ya zura kayan ya wuce masallaci.

Bayan sun idar da sallah gabaki dayan su yauma Kamar kullum Suka jero a jere xuwa cikin gidan,gabaki dayan su dakin Addayiya Suka shiga Suka gaidata sannan kowa ya wuce dakin sa zai d'an kwanta daidai lokacin fita sun dan rintsa.

Kasan cewar gogoji(Mai aiki)Bata dawo aiki ba har yanzun don abbu yace ta Bari har d'anta ya samu cikekkiyar lafiya tukum,dole tasa mamu da ummu Suka Fara shiga kitchen da kansu, Kuma yau girkin ummu ne shiyasa ta shiga kitchen bayan idar da sallan asuba.

Lahab dakin su ya shiga shida dan uwan sa, harya kwanta a katifar sa da sauri ya Mike ya fita a dakin,Rahab Kam da Ido ya bisa ya rasa meke damun dan uwan Nasa ba, daga jiya xuwa yau duk yabi ya susuce baida cikekkiyar nutsuwa Kamar yanda yake, duk da Mai rawan Kaine Amma wannan azarbabin NASA yafi nada yawa.

Shikam lahab Yana fita a dakin kitchen ya wuce ya tura kofa ya shiga, ganin ummu a ciki yasa Shi tsayawa Shi baiyi abinda ya kawo Saba Shi bai fita ba.

Ummu Kam ganin ba gai data zaiyi ba yasa ta watsa Masa mugun kallo cikin Jin haushin sa, da Kuma haushin kin dauko wata Mai aikin da abbun yayi gashi su umaima kiwiya ne dasu dakin aikin asuba sam,Kai lafiya kazo ka tsayamin a gaba Kamar an baka sallahu Akaina?

Dan tsotsa Kansa yayi sai Kuma ya jingina da jikin kitchen in cikin murmushin Nan nasa maikyau ya bude Baki ya Soma mata magana"Aunty me ake girka Mana ne yau munji dadin mu"?

Wani shegen kallo ummu ta Masa irin kallon Nan na ka Raina mini wayo cikin haushin tace"Kai da Allah gafara mini anan kullum da ake girki baka taba tambaya ba sai yau Don Neman iyayi kome?

Cikin dariya-dariya na wuce haushi lahab ya kamayi"Haba Big aunty daga tambaya sai kuma ki sauke a kaina naga dai bani nakar zomon ba rataya aka bani"?

Kala batace masa ba ta cigaba da aikin ta Shima bai sake magana ba ya wuce cikin store Nasu yana tunanin shin mai ya dace ya dafa mata kome tafi so? don shi gaskiya ya shiga damuwa sosai na ciwon ulcer nan nata ace kamar Nnenna da irin gidan da take ciki da gatan ta, ace yunwa na Neman kashe ta a banza, tunawa yayi Mara lafiya yafison abun kwadayi-kwadayi hakan yasa sa d'aukar indomie manyan laida guda biyu sai kwai biyar dasu vegetables.

fita yayi a store hannun sa sheke da kayan girki a basket, ajewa yayi yana kallon ummu dake ta kallon sa kamar ta samu madubi ganin sa da kaya Niki naki sai dai batace kome ba ta kauda kanta.

Shima bai mata magana ba ya nufi wankakun bujuwa dake sit nasu ya dau daya sai kuma ya tsaya tunawa da yayi baisan ma ta ina zai fara ba, gashi koh zai mutu ummu bazata taimake saba.

Aje bujuwan yayi da sauri ya fita a kitchen in, ya nufi falon ba kowa sai mai aikin share share dake ta fama, kofar dake gaban kofar sashen su ya tura yasa kai, wow masha Allah falo ne mai kyau da kayatar wa kamar Nasu, sai dai banbancin abin ado.

daya cikin kofofin dake cikin falon ya nufa harya kama zai bude sai kuma ya daga hannunsa a hankali yayi knocking in kofar har sau uku kafun yaji muryar zulaihar cikin muryar bacci tana tambayar wanene? kin amsa mata yayi don yasan mundin suka San shine bazasu bude ba cigaba yayi da bugawa.

Cikin dakin kam muneera ne ta Mike zaune cikin bacin rai jin sai bubuga kofar ake an hanata bacci gashi xulaihat taki bude kofar, kallon ta tayi cikin masifa tace, ke zulaihat don Allah tashi kije ki bude kofar nan an hanani bacci?

Cikin haushi zulaihat ta mike don harga Allah daker ta samu bacci ya dauke ta koh minutes biyu batayi ba sukaji bugun kofar, tana isa kusa da kofar hannu tasa da Sauri ta bude jin bugu ake kamar za'a balla musu shi.

Ja da baya tayi ta rike Baki again, tana bin lahab da kallo don koh ba'ace ba tasan lahab me xaiyi irin bugun kofar tasan ba rahab bakam.

Murmushi ya sakar mata ya cusa Kansa a dakin kamar zai bangajeta ya ratsa gefen ta ya wuce, kallon muneera yayi dake kwance alamu ma ya nuna tun daren jiya bata tashi ba sai yanzun kuma ta koma"muneera muneera"

Mikewa tayi zaune ciki hade rai take kallon sa da mamaki ganin sa yau a dakin su, menene uncle da asuban nan don Allah ka bari, koma menene inna farka sai naji.

Jin amsar da ta bass yasa shi shammatar ta da Sauri ya fizgota gabaki dayan ta daga kan gadon, yana Jan hannunta kafun ma ta Ankara har sun Fita a dakin, ganin hakan yasa zulai hanzartawa ta maida kofar ta rufe harda sa sakata ta koma ta kwanta.

Cikin Bacin rai ta fizge hannun ta, wai me hakane uncle banson wulakanci fa wallahi zan had'aka da uncle muzammil?

Hada fuska yayi jin abinda tace cikin masifar sa da yake ta kokarin dannewa yau, don shi maganar mafarkin nan nasa ma harya tattara ya watsar Sanin da yayi mafarki ba gaskiya bane, kuma baison sawa Kansa tention a banza.

'Yauwa bondin ummu so nake ki taimaka kimin girki kinji"?

Wani kallon uku saura ta masa, uncle yau cewa akai baza'ayi girki bane kome? kuma ni dai gaskiya bana Shiga kitchen da asuba kuma ma bacci nake ji wallahi rabu dani, ta karasa maganar tana kokarin juyawa.

Hannu yasa ya sake fusgota domin yanzun ransa ya soma baci, da don baison zuwa gun mai shayi ba da wajen zaije yasai abinsa ya huta da takaici, kuma yasan muneera da ban haushi take amma ya Santa da shegen son yawo kamar masifa, rage murya yayi a hankali yace"ke wawuya yau kwad'ayin indomie nake kuma so nake me ki dafamun da kanki, inna dawo makaranta Zamu fita tare dake yawo"

Washe Baki tayi kamar gonar auduga cikin farin ciki tace da gaske uncle zamu fita zaka kaini gidan zoo da wajen shakatawa?

"Kwarai ma kuwa muneera harda ice cream zan sai miki kisha a gun"

Wani tsalle ta daka da Sauri ta nufi kitchen shima ya Mara mata baya, suna Shiga, ummu kam kala batace ba kamar d'azun sai aikin ta take duk da ta cika da mamaki amma batayi magana ba.

Nunawa muneera basket in yayi ya nemi waje ya zauna, yana kallon ta harta gaba dafa indomie da vegetables ga kwai data soya a gefe, ummu ta dade da FIFA, ganin itama miners ta kusa kammala wa yasasa mikewa ya Shiga store dake manne a kitchen in ya dauko roban takeaway, yazo ya juye indomie a dayan har sai da ya cika tam kafun ya rufe, haka d'aya roban ma ya zuba kwai soyayyan a ciki sai dan karamin flask mai d'aukan kofin shan shayi biyu a ciki, na Silva ne ya zuba coffee a ciki ya rufe, laida fari mai kyau na shopping ya dauka ya Jere abubuwan a ciki harda cups da spoon ya dauka yabar kitchen in.

dakin su ya Shiga a gurguje ya kalli agogon dake like a bangon ganin 7:00 yasa sa aje laidan da Sauri ya nufi toilet, kama kofar yayi zai bude yajisa a rufa, tsaki yaja jin saukar ruwa alamu wanka Rahab ya Shiga, tsabar sauri da yake yau yana Allah Allah ya bar gidan kafun Nnenna tabar gidan su.

*****************
Ta bangaren Nnenna Bata fargaba sai kusan shida na safe,mikewa tayi a hankali ta yayi blanket in dake jikin ta cikin natsuwa ta same kafafun ta izuwa Kasan tiles in, mika tayi sai kuma ta mike ta nufi toilet wanka tayi ta fitoh, jikin ta daure da towel fari, fuskar ta Sam babu walwala ga wani irin kasala dake damun ta da mutuwar jiki stool na mirror ta jawo ta zauna tana mai kallon kanta a madubi, sai kuma ta kalli hannun ta dake d'auke da Allurar ruwa.

Murmushi ta sake data tuna Da yaron jiya daya taimake ta gashi koh sunan sa bata rike ba, drowa ta bude ta dauko Cake in jiya, yaye laidan tayi a hankali tasa hannunta ta yanko kad'an tasa a bakin ta tana taunawa, fuskarta dauke da murmushi ta wani lumshe ido, ada ta d'auka musulmai mugayen mutane ne kamar yanda takeji a kauyen su amma ta hadu da mutane uku masu kirki Wanda hakan ya tabbatar mata ba duka bane aka taru aka lalace ba.

Da sauri ta ware idanun ta jin an sa makulli ata wajen kofar an murda mikewa tayi da Sauri jin yanda aka bangado kofar, bata kara tsinkewa ba saida taga mutanen da suka shigo Wanda koh ba'afada mata ba tasan babu imani a fuskar su kuma ba lafiya or kawo zuba, jiki na bari tace policeeeeeeee

*Littafin nan na kudi ne gamai so naira 300 ne vie* 2185602275 *Rukayya Ibrahim UBA bank koh card na MTN zaki tura ta wannan layi 0816 464 2820 tare da shaidan biyan ki*

Page 35&36
Su biyu suka shigo ciki yan sanda ne mace dana miji sai mom da ta shigo a bayan su, tare da Jennifer da Sarah, gatanan Ku kamata don ubanta?mom tace tana pointing in Nnenna datayi mutuwar tsaye d'aure da towel mamaki na Neman hallaka ta.

d'ayar police in CE ta nuna Nnenna da yatsa, ke sa kayan ki, jikin Nnenna na bari ta bude baki har rawa yake ta soma bawa mom hakuri"pls mom am sorry karki sa su tafi dani pls"tana maganan tana kuka, wani kallon banza mom ta watsa mata, police in ta daka mata wani uban tsawa, keee kisa kayan ki muje shegiya barauniya.

Waro ido Nnenna tayi jin an kirata da barauniya ita yaushe ma ta dau abin wani harda za'a kirata da barauniya? jin matar ta sake daka mata tsawa yasa jiki na bari ta bude wardrobe inta ta zaro dogon Riga sai kuma ta nufi bandaki, ba musu suma basu hanata ba suka barta ta shiga.

Harta bude kofar sai kuma ta juya ta kalli kikin ta dake rabe a gefen gado don yau kwata-kwata bata gane yanayin jikin saba kamar baida lafiya.

Bude kofar tayi ta Shiga don harga Allah bata taba Shiga Matsala irin nayau ba, kayan tasa cikin rawan jiki ta zura dogon Rigan, amma ta kasa fita daga toilet in jingina tayi da kofar ta lumshe idanun ta bata son misbehave ta jawo wata matsala koh magana batason yi bare wani abin ya faru.

Ji kawai tayi an bankado kofar da karfin gaskiya Wanda ata dalilin bankadar har takai ga faduwa a kasa, mom ce ta shigo batayi wata-wata ba ta shakota tare da janta da karfin ta tafito da ita daga cikin toilet.

Kuka ta soma da karfi Amma sai da mom ta fito da ita daga toilet in ga hannun ta dake dauke da allura, da Sauri police in tazo ta tasa keyanta tana janta har suka fito falo, suka nufi kofa da ita, daidai lokacin Abraham ya turo kofar falon ya shigo, da mamaki ya tsaya rike da kofa yana bin su da kallo ganin Nnenna a hannun yan sanda ga mom a tsatsaye a falo alamu dai babu lafiya.

Mom Ya haka lafiya me Nnennan ta musu?

Koh kulasa mom batayi ba sai ma bawa police in daman fita a kofar ba tare da ta amsa masa ba, shima ganin da gaske fitan za'ayi da ita yasa sa sa hannu ya fizgo ta rai a bace ya sumo magana, haba mom wai menene haka me yarinyar nan ta tsare miki ne mom?

Wanke sa da mari mom tayi cikin zafin rai ta soma masifa, kai harka isa nace Abu kace ba haka ba, eh bana sonta kuma yau sai tasan ta taro March.

dafe kumatun sa yayi da mamaki yake kallon ta wai yau mom ce ta mare sa rabonsa da a mare sa ai harya manta, mom ni kika Mara?

Yes na made ka koh zaka ramane?

Girgiza Kansa yayi,mom bazan rama ba amma wallahi bazan bari a tafi da ita ba har sai an gayamin abinda tayi za'a tafi da ita.

Rike baki Sarah dake tsaye tun dazun tayi kafun tace, wai kai Abraham INA ruwan ka da itane?koh abinda mom ta mata toh sata tayi.

Kallon ta yayi sai kuma ya dubi Nnenna dake kuka, meta sata mata?

Wani shegen kallo ta jefa masa, baza'a fada ba, harsai munje station.

toh a gaskiya mom Indai hakane ba'a mata adalci ba ya za'a dau mutum baisan abinda yayi ba, sai kuma ya kalli yan sandan fuska a hade, tare da nuna muzu kofa, kunga yallaboi kuje kawai mu tattauna a waje, ba musu suka bisa waje,ga wannan ya mika musu kudin daya zare a Aljuhun sa kuyi hakuri abinda ya shafi family ne?don shikam harga Allah bai yarda da abinda mom tace ba, Ba musu suka karbi kudin suka tafi,

Dawowa falo yayi yanuna wa Nnenna kofar dakin ta yayi, shege kisa uniform kizo na sauke ki a school, da Sauri kuwa ta nufi kofar ta shiga, mom kam bakin ciki ne kamar zai kashe ta wai ya zatayi da Abraham ne yabar Shiga harkar yar iskan yarinyar nan rai a bace ta zauna a kujera tana mai bakin cikin rugujewar plan nata, Jennifer ma zama tayi tana wani langobe kafar data kone jiya, Sarah kam tsaki kawai tayi ta koma room nata Dan yau bata da lecture shikam yana tsaye yana jiran fitowarta.

*****************
tsabar sauri kasa hakuri lahab yayi ya sabi towel nasa ya fita a dakin ya nufi dakin uzaifa, da sallama ya tura kofar daidai lokacin shima uzaifa ya gama shirin sa tsap yana fefesa turaren sa ganin lahab yasa sa dakata wa ya bisa da kallo ganin sa d'aure da towel ya shigar masa bandaki, girgiza kai kawai yayi ya sabi jakansa yayi waje.

Shafshaf lahab yayi wanka da Sauri Sauri ya fito dakin ya nufi Nasu harda dan gudu gudun sa, daidai lokacin Rahab ma ya fito cikin shirin sa sanye da uniform a jikin sa, kallon lahab yayi kai yasa ya fita a

Please Login or Register in order to submit comment