Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ban zubar da kima ta ba, daurewa nayi nace"Okey to sai da safe." kawai na kashe wayar ina jan tsaki sosai naji takaicin maganar da yayi min.


Cikin mamaki yake bin wayar da kallo, lallai sumayya wuyanta yayi kauri wato shi ta kashewa waya, aikuwa zai bata mamaki! ya daina kiranta a waya wallahi........mi'kewa yayi daga gurin cin abincin ya nufi daki domin ya kwanta ya huta.



Washe gari da safe kafin ya fita aiki sai da ya sake turmushe Lawisa tana kuka da kun'ci irin cin fuskar da yake mata akan sumayya amma hakan be dameshi ba bukatarsa na biya ya karkad'e rigarsa ya 'kara gaba.

Lawisa yini tayi tana bakin ciki da takaici ya isheta kawai ta yafa mayafi ta nufi can bangaran iyayenta, ta shedawa mahaifiyarta irin iskancin da yake mata akan kawai ta kira Sumayya fanko.

Hajiya Karima tace"To tunda dai bashi da mutunci kada ki sake yarda ya turmushe ki yana biyan bukatarsa akanki amma yana 'kuntata miki akan wata banzar matarsa ai fanko ce idan gaskiya ne ita din budurwace a nuna mana sheda mugani! kada ki sake yarda yazo ya biya bukatarsa sai kinja masa aji ki nuna masa ke mai daraja ce." Lawisa ta dauki hud'ubar uwarta ta dawo gurinta da kudirin daukar fansa akan irin wulakancin da yake mata.



Yau sai bayan goma na dare ya shigo, ya sameta a falo a zaune ko kallonta beyi ba ya hau sama, har ya gama abinda yake ya sauko ba tabi bayansa ba, sosai yayi mamakin haka, gurin cin abinci ya zauna ya shiga bud'awa......"Lawisa! sunanta ya kira murya a sama! amsawa tayi ta isa inda yake zaune, a murtuke yace."Wannan wane irin abinci ne."?

Itama a cukune tace"Ka duba ka gani mana ai kana da ido."! a fusace! yace."Dan uwarki ni kike fadawa wannan maganar."? Kallonsa tayi tace"Kana yawan cin fuskar uwata kasan dai ita ba sa'arka bac...........Yankin da kwanukan abincin suke a jere ya d'aga ya watso mata ajikinta..."Ni zaki tsaya akaina kina gaya min magana ki tashi a gurin nan ko kuma yanzu ki gane kuran ki."!!!! Lawisa ta dinga duba jikinta tana zubar da hawaye! tace"Wai wannan wulakancin da kake min na menene me nayi maka."? Tsaki! mai karfi yaja ya tura kujera tayi ta baya da sauri ya bar gurin!
Binsa tayi da kallo har ya bude kofar falon ya fita, bangaran mahaifiyarsa ya nufa domin ya samu yaci abinci acan amma bai shigar mata da 'bacin rai ba saboda baya so ta fahimci wani abu.


Lawisa gurin ta bari cike da tsantsar tashin hankali da nadama Magajin sarki ya samu abinda yake bukata a gurinta shiyasa yake cin mutuncinta to wai ita kadai yake wa wannan iskancin ko kuma harda Sumayya?? da taga babu mai bata amsa, sai kawai ta nufi toilet ta sake wanka ta fito tana kunci tasa kayan bacci ta kwanta........Can cikin baccinta taji an danneta, duk kokarinta na kwatar kanta sai data hakura dan karfi yasa mata ya shiga biyan bukatarsa......Koda gari ya waye kasa tashi tayi saboda wahala, yana kallonta a kwance ya fice daga dakin hankalinsa a kwance.

To nima dai sai da nasha jinin jikina ganin har gari ya waye bai neme ni a waya ba, na dinga zargin abinda ya hanashi kiran waya ta kamar yanda ya saba, yau kwana biyu kenan rabon dana sashi a idona, yau dai nasan dole ya shigo tunda nice da girki in yaso idan ya shigo sai naji laifin da nayi nasan dai ruwa baya tsami banza.................




*Na kudi ne...!*
Koda zaki ganshi a groups na sata ne idan kina bukatar biyan kudin littafin ga yanda abin yake....Vip group #600 normal group #300 idan kati zaki turo #400 sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
2/11/21, 2:28 PM - ???: *SADAUKAWA NE*
*GA*
*HAJIYA SHAFA'ATU S YARI*
(Kainuwa dashan Allah✊?)
98
Jin danshi a pant dina yasa nayi saurin shiga toilet domin na duba tunda dai nasan tun safe jinin ya dauke dan dukkanin sallolina nayi nasan zai iya dawowa tunda dama wani lokacin kafin ya tafi gabadaya yana wasa, pant din na cire ina dubawa banga komai ba na tsuguna tare dasa ruwan d'umi na wanke gurin sai naga alamun d'auraya ne wanda yake biyo bayan jinin al'ada idan ya tafi, ajiyar zuciya na sauke na sanja wani pant din na fito, ina kokarin kwanciya ya shigo, nabi fuskarsa da kallo ina masa barka da zuwa, amsawa yayi a lokacin da yake 'kare min kallo nasan kayan baccin dake jikina ne suka dauke masa hankali dan irin masu fitar da tsaraicine........A kasalance ya zauna kusa dani kafadarsa ta hadu da tawa. sunana ya kira na amsa a nutse ina kallonsa, yace."Naga alamun musulunci a tare dake ina fatan abin naki ya tafi."?

D'an 'bata rai nayi nace" Daga shigowarka da abinda zaka fara kenan gaskiya banji dadi maganar nan ba hakan ya nuna min cewa abinda ya shigo dakai kenan gurina."

Ta'be bakinsa yayi yace."Kin damu dani ne kuma idan na shigo gurinki me zanyi miki."? Na kalleshi ina danne bacin raina nace"Yau kwananka biyu rabonka da nan kuma ko a waya ka kasa kirana ka tambayi lafiya Haba dan Allah ka dinga koyi da Annabi Muhammad SAW mana."

Cikin wani irin yanayi yace." Yanzu dai wa'azi kike min ko gyara."? nace"Duka." Girgiza kansa yayi yace."Shekaran jiya me yasa kika katse min waya." ? A sanyaye nace"Naji kace a kwance kake kana hutawa shiyasa na kashe domin na barka ka huta."


"Ke kika kirani ko kuma ni na kira ki."? " Kaine." nafada ina kallon fuskarsa.

Yace."To daga yau sai yau kada na sake kiran wayarki muna magana ki katse kinji ko."

"To naji indai wannan ne laifina ina rokon afuwa." shuru yayi yana kallon kasan kafet, nace"Muje falo na shirya maka abinci ko."? Girgiza kansa yayi, nace"Saboda me."? Kai tsaye yace."Sabida naci a gurin Mammana."

A sanyaye nace"Me yasa kake mana haka? babu amfanin ka dinga zuwa gurin Mamma kana cinye mata abinci alhalin kana da iyali wane irin kallo kakeso tayi mana."


"Kece kike ganin hakan bai da amfani ni duk inda naga dama nan zanje naci abinci banga dalilin da zai sanya kuce dole sai abincinku kadai zanci ba."


Kallonsa nake gabadaya na rasa abinda zance masa na kasa gane da wane irin mutum Allah ya had'ani zama.


''Kina kallona baki bani amsata ba." Nace"Wace amsa zan baka ni wallahi duk ka gama d'aure ni." Tsaki yaja yace." Ina tambayarki shin kinyi wankan tsarki ko kuwa."?


Nace"Ai dama kwana hudu ko biyar nace maka yau kuma kwana hudu akwai saura bai gama tafiya ba." na fadi hakane domin inga yanda zaiyi.....aikuwa 'bata fuska yayi ya tsirawa kasan kafet ido, cikin zuciyata nace"Wannan mutumin baida hakuri ko kadan......."Za kayi wanka ko."? a hankali nayi maganar, mikewa yayi ba tare daya tanka min ba, murmushi nai na kwanta tare da jan bargo, ina kallonsa ya fito yana goge jikinsa, ya gama shafe shafensa yasa kananun kaya yazo ya kwanta.

Jawoni yayi jikinsa na sauke ajiyar zuciya tare da rintse idona! "My lov." kasa - kasa yace."Me zan samu ne." ? a hankali nace "Duk abinda kake so."" Hannu ya dora kan Brest dina yana cud'awa yace wannan zaki bani." Jiki a mace nace"Ai naka ne kayi yanda kake so dasu.''

Da azama ya mikar dani zaune rigata ya cire min ya bar min gajeran wandon dan dama iyakacinsa nan baya ta'ba kai hannunsa 'kasa na Brest dina da iya cibiyata dasu yake biyan bukatarsa, tsigar jikina ce kawai take tashi yanda yake shan breast dina yana murza dayan yasa gabadaya sha'awa mai zafi ta taso min pant dina ya jiqe jagab ni kaina nasan ina da bukata duk da ban san ya al'amarin yake ba amma yanda yake romancing d'ina yasa na kwadaitu da abin, rungumeshi na dinga yi ina sashshefa jikinsa...........Mun jima cikin wannan yanayi lokacin daya samu satisfaction ni kuma a lokacin na dinga jin wata masifaffiyar sha'awa na taso min, gabana ya dinga damuna da kyaikyayi mutsu-mutsu na dinga yi ina rirrikeshi, gabadaya ya kasa gane kaina, yayi kokari sosai dan ganin ya biya min bukatata ta hanyar romancing abin yaci tura daga k'arshe ma kuka nasa ina rike hannunsa, a rikice ya dinga tambayata abinda ke damuna, kasa fada masa gaskiya nayi kawai nace kaina ne yake ciwo, lalla'bani yayi yace bari yai wanka yazo ya bani magani, da kyar na sake shi ya nufi toilet, naja bargo na takure jikina ina zubar da hawaye, masifar dake yunk'uru min itace take nema ta zautani banta'ba shiga halin damuwa ba irin na yau, a gurguje ya shirya jikinsa ya zauna kusa dani

"Tashi kisha magani Zakiji sauki kafin asuba insha Allahu.

Idona na bud'e ina kallonsa yana zaune da gorar ruwa a hannuna da kwalin magani.

Zaune na mike ba ya miko min maganin kar'ba nayi na watsa a bakina na karbi ruwan na kora..


" Sannu kinji." yafada yana dafa kafad'ata, kaina na daga a hankali na sauka daga bed din toliet na nufa domin gyara jikina, tsugawa nai na wanke duk abinda ya fito ta kasana nayi wankan tsarki na fito, samun sa nayi a kwance bacci naso ya daukeshi, ya bude min kirjinsa hade da fadin"Zo ki kwanta." banyi gardama ba naje na shige cikin jikinsa nai luf bargo yaja ya rufe mu ya ratsa dukka hannayensa a bayana ni kuma na shigar da kaina jikinsa, a haka bacci mai dadi ya dauke mu.
[
Da asubah kusan lokaci guda muka tashi, ya cire ni daga jikinsa ya nufi toilet wanka yayi ya fito a gurguje ya shirya ya nufi massalaci, bayan fitarsa nima na mike na shiga toilet din wanka na farayi sannan na daura alwala na fito, na kimtsa na hau dadduma na tayar da sallah, bayan na idar nayi addua daidai gwargwado cikin kasala na zame na kwanta kan daddumar ba tare dana cire hijabin jikina ba, har yanzu damuwar jiya ce ke damuna na rasa da wane ma'auni zan auna al'amarin a gaskiya koda yanayin halitta ta to magungunan da Mamma tai ta bani ina banka suma sunyi tasiri a tare dani amma abin yayi yawa........Bacci ne mai dadi ya soma fizgata naji maganarsa akaina


Da sauri na bude idona ina kallonsa yana tsaye a kaina, zaune na mike ina mutsika idona, yace."Kin samu tsarki kenan."? Shuru nai na fara kokarin mikewa, ya samu bakin gado ya zauna tare da cire jallabiyar jikinsa, ni kam daddumar na ninke na ajiyeta inda aka tanada ba tare dana cire hijabin jikina ba na zauna kusa dashi ina gaisheshi, yana wani murmushi yake amsawa.


Wasa nake da yatsun hannuna yace."Ya jikin ki."? da sauki." nafada ba tare dana kalleshi ba.....Sunana ya kira na amsa tare dago kaina, yace."Naji dadin ganinki kina ibadah ina fata kin shirya tar'bar angonki.'

Shuru nayi gabana na bugawa, matsowa jikina yayi yace."My love kinyi shuru ko bakya muradi na ne."

A hankali nace"Dan Allah kayi hakuri kaga bani da lafiya." Hannunsa ya dora a wuyana yace."Umm!um my love ba zan iya hakura ba na duba naji jikinki babu zazza'bi."


Nace"Ai kaina ne ke ciwo." hannunsa ya dora akan goshina ya girgiza kai yace."Ke! ni likita ne duk wani motsinki na sani jiya ma babu abinda ke damunki sai feeling shiyasa na baki maganin bacci so yanzu tunda kin samu tsarki sai mu biya bukatar junanmu."


Kunya ce ta rufe ni! yasa dariya da fad'in "Ko kin dauka zakiyi min dubara ne."? girgiza kaina nayi yace." To maza zo ki bani abinda nake muradi." kwanciya yay ya janyo ni na fad'a saman kirjinsa, sauka nake kokarin yi ya rike k'uguna sosai sai da ya samu nasarar cire hijabin jikina, a gaggauce ya rabani da komai na jikina, ya matseni tsam tsam a kirjinsa!! Sakin jikina nai sosai na kyaleshi yana ta wassani da sassan jikina dani dashi gabadaya mun fice daga cikin hayyacinmu birgima kawai muke a bad din manne da juna bakinmu a had'e sai tsotsar junanmu muke ji muke tamkar mu kadai aka hallita a duniyar saboda tsabar shauqi da nishad'antuwa......sai da mukayi romancing din junanmu iya son ranmu kafin ya fara kokarin kar'bar sadakinsa, yanda gurin yake zubar da ruwan ni'ima yasa lokacin da yake kokarin sa jijiyarsa banji zafi ba sai ma dadin da yake kokarin gigitani! na dinga sakin nishi ina rirri'keshi! lokacin d'aya ya turmutsa katuwar sandarsa a gurin sai da numfashina ya kusa daukewa saboda azabah! hawaye wahala na zubo min na shiga turesa ina masa magiya ya daga ni! shima a nasa bangaran bayan ya tabbatar da cewa ya hud'a jikinta kasa motsi yayi ya tsaya cakkk! a yanda yake a hakan yana ganin zai iya samun gamsuwa dan wani irin bala'in dadi ne yake ratsa shi, jijiyarsa sai ta'bo wani abu take a cikin ramin!! zazzafan nishi! ya dinga saki! kafin yayi yunkurin fara aikin! lokacin ji nayi tamkar an sa reza an yayyanke ni a gurin! jikina ya dinga rawa ina had'ashi da girman Allah akan yayi a hankali, amma kamar kara ingizashi nake buguna yake yana wasu irin suratai marasa kan gado da ma'ana......Hakura nayi kawai na daina motsi saboda ina ganin kamar motsin da nake yi shike kara ingiza shi sai kawai nayi lakwam! na rabu dashi yana ta abinda ya ga dama dani! naci kuka da bak'ar wuya kafin ya sauka daga kaina sai da nayi suman wucin gadi na farfad'o numfashi na ya dinga fita sama-sama! a hankali naja bargo na rufe jikina idona na kulle sam! bana kaunar kwallon kwayoyin idonsa.

Hannu yasa ya cire bargon yana duddubawa, kasancewar garin yayi haske yasa na fahimci abinda yake nufi, bedshirt din da bargon dik sun 'baci da jini gefan ciyoyina ma jini da sperm dinshi ne dik a had'e!

Ajiyar zuciya ya sauke! ya dauki wandonsa yasa yana kallona, dauke kaina nayi ina goge fuskarta, a kasalance naji muryarsa yace."Allah yayi miki albarka." shuru nai masa, ya mike da kuzari ya nufi toilet, ruwan d'umi ya had'a yayi tsarkake jikinsa ya sake hada wani cikin baho ya fito daure da towel

Baccin wahala ne ya dauke ni naji yana kiran sunana, ido na bude ina masa wani irin kallo......a sanyaye yace."Tashi muje ki gasa jikinki kiyi wanka." idona na rufe ba tare da nayi yunkurin tashi ba, ya zauna kusa dani a hankali yace."Kiyi hakuri nasan ban kyauta ba amma ki auna matsayin sonki a zuciyata wannan dalilin yasa na kasa saurara miki.

Uffan bance masa ba, ya k'araci maganarsa da yaga bani da alamun tashi sai kawai ya dago ni yana kokarin daukana kuka nasa ina tureshi! jikinsa na kyarma yace."Kina so naje na fad'awa Mamma ko."?

Kautar da kaina nayi ina share hawaye......"Sumayya." ya kira sunana muryarsa na rawa, shuru nai ban amsaba, sake yunkurin daukana yayi na galla masa cizo a wuya, da sauri ya sake ni yana kallona! bargo naja na rufe fuskata......Girgiza kai yay ya nufi wardrobe a guruguje ya kimtsa jikinsa, sai jin fitarsa nayi da sauri na bude idona ina kallon bakin kofar.


Yunkurin mikewa zaune nayi na kasa! komawa nai na kwanta ina addua akan Allah yasa ba zuwa yayi ya kirawo ta ba, sake k'ok'artawa nayi na mike zaune na janyo hijabi na dake yashe a 'kasa nasa na yunkura na mike tsaye da kyar!! bargon da bedshirt din na fara kokarin daukewa suka shigo dakin a tare, kasa dago kaina nayi na kalleta mirya a dushe na amsa sallamarta, idanunta akan bedshirt din da yayi kaca-kaca da jini da sauri na dinga 'boyewa, tasa hannu ta rik'e kafad'ata bedshirt din ta kar'ba tana murmushi tace"Sumayya 'boye min kike."?

Hawaye ne suka kwaryo min." Tasa hannu ta goge min da fadin"Ki daina kuka kinji ko kiyi hakuri ko wace mace na alfahari da wannan rana, hakika naji dadi sosai da kika kawo mutuncinki dakin auranki ina alfahari dake kuma ina rokon Allah ya baku zuria dayyu'ba! hannuna na rike sosai na fara kokarin zama dan gabadaya jikina babu kwari!

Da sauri tace"Babana maza sake had'a mata ruwan d'umi ta shiga." da sauri ya nufi toilet sai wani rawar jiki yake......Mamma rarrashina kawai take tana nuna min muhimmancin dake tattare da abinda ya faru tsakaninmu...ya fito daga toilet din da fad'in "Mamma na had'a mata."

Ta kamani muka mi'ke a tare, 'karfafa jikina nayi muka nufi toilet, a nutse ta cika ni da fad'in ki shiga ruwan ki gasa jikinki sosai kiyi wanka sai kizo kisha magani."


Cikin nauyi da kunya nace"To." fita tai daga toilet din, na cire hijabin jikina a hankali na shiga cikin bahon dake dauke da ruwan zafin, ina shiga naji wani irin dadi! lumshe idona nai na dinga sakin ajiyar zuciya irin ta wahala.


"Mamma tace" Ni zan tafi da wannan kayan can gurina sai nasa hadimai su wanke Maimartaba ya hana wannan al'ada da badan haka ba da sai na nunawa masu bin kwakkwafi da kiran Yarinyar fanko to sai suga zahiri cikakkiyar macace tunda gashi nan zanin gado ya nuna.

Yace."Mamma koda Maimartaba bai hana wannan al'ada ba ni dama nayi rantsuwa akan babu mai ganin sirrina saboda haka wannan bedshirt din da bargon ki barsu ni da kaina zan wanke."


Cike da mamaki take kallonsa kafin tace"Aa babana ka bari dai a bawa hadimai su wanke ina kai ina wanki." dariya yay yace."Mamma menene ai ni ne na 'bata."

Murmushi tayi tana girgiza kanta, tace"Bari na dubata." kokarin mikewa take ya dakatar da ita ta hanyar fadin"Bari na dubata Mamma." Mikewa yay ya nufi toilet din.


Ina cikin cud'a jikina ya shigo, da sauri na sunkuyar da kaina na fara kokarin tsugunawa, a nutse ya karaso kusa dani! na jingina da bango ( garu) gabana na fad'uwa matsoni yayi sosai ya kar'bi sosan hannuna ya cigaba da cud'a min jiki.....a sanyaye nace"Dan Allah ka bari ka fita kada ka 'bata jikinka." girgiza min kai yayi yace."Gimbiya ai yau ranar kice ki bari kawai nayi miki hidima." shuru nai masa ya cigaba da goga soso a jikina yana watsa ruwa, ajiyar zuciya na sauke nace"to nagode sai ka bari nayi wankan tsarki ko." Ido jawur ya matsa gefe jikinsa dik ya 'baci da kumfar sabulu, yace."Kiyi maza kiyi ina jiranki."

Nasan halin nacin sa shiyasa banyi wata maganar ba na fara wankar tsarki kamar yanda addinin musulunci ya tanada.......Babban towel ya miko min. na kar'ba a nutse na daure jikina, ya miko min hijabina nasa, hannuna ya rike muka fito daga toilet din a tare, dakin babu kowa na kalleshi ya kalleni, a sanyaye nace"Ina Mamma."? Yana dan mirmushi yace."Ta fita da bedshirt dinki wai sai ta nunawa mutane kema cikakkiya ce." Kunya ce ta rufe ni nace"Wallahi banji dadin kiranta da kayi ba." Yace."My love kece kika tsaya gardama shiyasa na kirata ta taimaka miki." ajiyar zuciya na sauke na zauna gefan gado.....Vasillin ya dauko ya zauna kasan kafet a nutse ya fara shafa min, kallonsa kawai nake ina mamaki! wai yau shine ke shafa min mai! mikewa yayi ya bude wardrobe doguwar rigar shadda ya dauko min da pant da breziyya, yace."Kar'ba kisa ko na k'arasa ladana." Kar'ba nayi da sauri! ya juya ya sake nufar wardrb din kayansa ya dauko yana canzawa, damar dana samu kenan nayi saurin kimtsa jikina na zauna.........Yana gyara necktie d'in wuyansa yace." Zan dan shiga asibiti amma ba zan dad'e ba zan dawo ki kula da kanki kinji ko." Kaina na d'aga masa, yace." Wad'ancan magungunan nakan mirror ki daure kisha idan kinyi breakfast zasu taimaka miki." Nace"To nagode kai ba zaka tsaya kayi break din ba."

Agogon hannunsa ya duba yace."Babu lokaci sumayya akwai marasa lafiya sosai da nayi al'kawarin ganinsu a yau yanzu nasan idan naje zan samesu suna zaman jirana so kada ki damu zan samu coffee nasha a ofis."

Nace"To ko dai a kawo maka abinci." ? Girgiza kansa yayi yace." Nace miki zan dawo da wuri okey." binsa nai da kallo yace."Sai nadawo."' a sanyaye nace "Allah ya bada sa'a." da sauri ya bude kofa ya fita.........Na jima a dakin kafin na fita falo, suna zaune ganin fitowa ta suka mike tsaye gaisawa mukayi a hankali na zauna akan kujera, Mariya tace"Ranki ya dade a kawo miki kayan karin nan."? ina kokarin magana Jakadiyar Mamma ta shigo hannunta rike da wani madaidaicin kwando...........



*Na kudi ne*
Koda zaki ganshi a gruops na sata ne idan kina bukatar ki biya kudin karatu ga yanda abin yake vip gruop#600 normal gruop#300...account... 0542382124....Binta umar gtbank....idan kati zaki turo #400 ne sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
2/11/21, 2:28 PM - ???: *SADAUKARWA NE*
*GA*
*HAJIYA SHAFA'ATU S YARI*
(Kainuwa dashan Allah✊?)
100
Koda ya fito daga toilet din kasa kallonsa nayi kaina a kasa har ya gama abinda yake yazo yana kokarin zama kusa dani nai saurin tashi da kokarin dauke bedshirt din da ya 'bata, ba tare da yace wani abu ba ya mike na janye bedshirt din na nufi toilet dashi raina duk a 'bace! koda na fito daga toilet din samunsa nayi har ya kwanta da alama ma bacci ya daukeshi, kayan bacci nasa na kwanta kan kujera tare da rufe jikina da hijabina! da kyar na samu bacci ya d'auke ni............Sai misalin shida shaura muka tashi dan nida shi bacci mukayi sosai sai dana bari tukkuna ya gama uzirinsa sannan na shiga toilet din a gurguje nai wanka na dauro alwala na fito na same shi yana kimtsawa, kauda kaina nayi daga kansa naje ina kokarin fito da kayana........."Sumayya." naji ya kira sunana, juyowa nai ina kallonsa, yace."Me yake damunki ne naga kin tashi cikin rashin walwala ko bakya jin dadi ne."? A nutse nace"Lafiyata lau kawai yanayin rayuwa ne." karasowa yayi inda nake tsaye ya rike kuguna tare da dora kansa a kafadata yace."My love ban yarda ba akwai abinda ke damunki please kada kisa na fita cikin damuwa." Dan tureshi nayi na bar gurin........Kallon mamaki! ya bita dashi kafin ya girgiza kansa, cigaba yayi da shirye-shiryensa ba tare daya sake kulata ba......Kimtsa jikina nayi nasa hijabi na tayar da sallah, ina kokarin sallama ya fice daga dakin, ajiyar zuciya na sauke ina bin kofar da kallo, abin ne yake bani mamaki da haushi! da gaske dai mutumin nan baya son haihuwa tunda gashi nan duk wasu matakan hana haihuwar ya dauka wato idan shi bukatarsa zata biya gurin sex bashi da damuwa wannan al'amarin akwai cutarwa a ciki (Tsarin iyali ne na musulunci wanda Annabi Muhammad SAW ya koyar amma kuma

Please Login or Register in order to submit comment