Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jin dadin yanda yake sosa min.......zazzafar ajiyar zuciya na shiga saukewa ina takure jikina sanyi ne kawai ke ratsani, birkitoni yayi ya rungume ni tsam! tsam a kirjinsa muka dinga sakin wani irin nishi!!! gabadaya jikinmu rawa yake ya sake ni ya mike zaune dago ni yayi ya shiga kici-kici tu'be min riga, ban hanashi ba ina kallo ya cire rigar ya ajiye a gefe dama ban sa breziyya ba kawai ya had'ani da jikinsa tsintar kaina nayi dasa hannuwana a bayansa na rungumeshi kam! ina sakin zazzafan nishi!


Had'uwar fatar mu yasa dukkaninmu muka fita hayyacinmu muka dinga birgima a bed din muna manne junanmu, kasa hakura nayi da kaina na kamo bakinsa ya bani harshensa na dinga tsotsa tamkar alawa, shi kuma ya dinga tsotsar le'buna yana murza nipples d'ina! mun jima a haka kafin ya sake ni, ya cire boxer din jikinsa dauke kaina nayi ganin yanda gabansa yayi wani irin girma gabana ya dinga bugawa kokarin barin gadon nayi ya kamo hannuna ya dora a gurin, cikin wata sha'kakkiyar murya yace."Kiyi min wasa my love." kasa aikata masa komai nayi hannuna sai kyarma yake a gurin, yace."Kada ki bani kunya mana my love ki kula dani zaki samu lada" A sanyaye na shiga shafa jijiyar ina lailaya kanta! wani irin nishi! ya dinga saki! yana sake bud'e jikinsa! ganin yana nema ya zautu yasa na dauke hannuna! kamar mahaukaci ya kamo ni jikinsa na rawa yace."Dan Allah ki cigaba idan da hali ma kisha zanfi gamsuwa."

Kallonsa nayi naga duk ya koma wani iri tausayi ya bani! sai zufa yake jikinsa na kyarma! cigaba nayi dayi masa na kuma sakar masa jikina sosai yayi wasa da kirjina iya yanda yake so, aikuwa yaji dadin hakan ya kuma samu cikakkiyar gamsuwar da yake bukata, tare muka shiga toilet dashi, na dinga dauke kaina ina jin kunyar had'a ido dashi! murmushi kawai yake min har ya gama wankasa ya daure towel yana kallona yace." Har na gama abinda nake kina tsaye kina kallona ko akwai matsala ne."? girgiza kaina nayi na wuce shi! yace."Kiyi sauri ki gyara jikinki kk fito mu kwanta dare yayi." Shuru nayi masa sai da ya fita da toilet din na samu nutsuwar gyara jikina, na fito daure da towel kai tsaye wardrobe na nufa ba fito da wasu kayan baccin nasa a jikina, bed din na nufa na sameshi babu a kwance amma ya cire bedshirt din ya ajiye guri guda.

Nace"Ka tashi asa zanin gadon." yace."Bacci nake ji kizo kawai mu kwanta da safe sai ki shimfid'a." ajiyar zuciya na sauke na kwanta kusa dashi, jawo ni yayi ya rungume ni a jikinsa kawai sai na tsinci kaina da kwantar da kaina a kirjinsa nasa hannuwana duka na rungumeshi! a haka bacci mai dadi ya dauke ni.

Da safe ma tare mukayi wanka gabad'aya ya rikitani da zazzafar soyayyar sa tun ina no'kewa har dai na saki jikina muka dinga wasanni kafin muyi wankan mu fito cikin towel d'aya! ganin yana kokarin kwantar dani a gado yasa da sauri na 'kwace jikina cikin shagwaba nace"Kai kam wannan abu baya isarka ne." ido a kankance yace." Ya za'ayi na gaji dake my love cikin ko wane irin yanayi ina sonki duk da kina al'ada amma kin gamsar dani! kuma bana kyamar had'a jikina dake sa'banin wasu mazan da idan matansu na al'ada suke kaurace musu.''

Girgiza kaina nayi nace"Gaskiya kam nima na gazgata irin kaunar da kake min insha Allahu nayi maka alkawarin baka cikakkiyar kulawa." murmushi yayi yace."To nagode sosai yanzu sai da daddare zakiyi min irin na jiya ko."? rufe fuskata nayi da hannuna! kunyarsa ce ta rufe ni janyo ni yayi jikinsa ya rungume tsam! yana shafa gashin kaina! kwanciya nayi a jikinsa ina sauke numfashi, a hankali yace."Kince na bari kuma kinyi kwance a jikina wallahi duk kin tayar min da hankali.....mikewa nayi ina gyara towel din jikina nace"Ka bari sai da daddare zan kula da kai yanzu ka tashi ka kimtsa jikinka kaje ku gaisa da Mamma.".

Mikewa yayi yace."Ai tare zamuje kema ki gaisheta." cike da farin ciki nace"Gaskiya nayi farin ciki dama kwana biyu nayi kewarta." Yana kokarin fito da kaya daga wardrobe yace."Na manta ban fada miki ba jiya nida Shatima munje can bangaran mahaifanki munyi gaisuwar surukai." Murmushi nayi nace"Amma naji dadi sosai ina fata suna nan lafiya."? Yace."Lafiyarsu lau yana da kyau idan kin fito daga gurin Mamma kije ku gaisa ko."

Cikin farin ciki nace"Nagode.'' Tsaf! muka shirya muna fitowa falo muka ga mata a zaune!! gabana ne ya fad'i!! nayi saurin sunkuyar da kaina kasa ina mamakin abinda ya kawo ta.

A nutse muka zauna kan kujera muna gaisheta! ta amsa fuska a sake sai dariya take tana tsokanata ni dai gabadaya hankalina bai kwanta da ita ba..


A nutse yace."Ina fata baki dad'e a zaune zaman jiran mu ba." girgiza kanta tayi tace"Ban wani dade sosai ba nazo na samu hadimai na gyare-gyare sune suka tabbatar min da cewar kuna ciki baku fito ba shiyasa na zauna zaman jiran fitowarku.".

Ajiyar zuciya ya sauke yace."Ina fata dai lafiya." Cikin yar dariya tace"Lafiya lau! nazo ne domin na kar'bi zanin gadon da kuka kwanta a kai ana so ayi shela saboda kowa ya tabbatar da nagartar matar daka aura, alhamdullihi dai Lawisa ta fitar iyayenta kunya."

Tun kafin ta 'karasa maganar gabana ya dinga bugawa! wannan wace iriyar rayuwa ce ace da sassafe azo ace ka bada zanin gado, a gaskiya wannan al'adar bata da kyau! haramune fallasa sirrin aure.


Uwargida Huwaila tace"Ali ya naga kayi shuru ne ina fata dai wannan yarinya ba fanko bace."!!!! Kallonta yayi a cinkushe! yace."Wai don Allah hajia ba zaku watsar da wannan al'adar ba! meye amfanin ta"?


Cike da mamaki! tace"Al'ada mai tsohon tarihi da muhimanci kake cewa masarauta ta watsar! haba Aliyu! wannan magana sam bata dace ta fito daga bakin ka ba tunda dai kasan tun kafin a haifeka wannan al'ada take shin wai kodai baka sameta cikakkiyar mace bane."!!! A fusace! take maganar..

Yace.''Hajia wannan yarinyar bana kokwanto a kanta koda jini ko babu jini Sumayya kamila ce ba zata sarayar da budurcinta a hanyar banza ba, inaso na sheda miki cewa ni Ali ban taki Sumayya ba saboda tana cikin rashin tsarki koda mu'amula ta aure ta shiga tsakanina da ita to nayi al'kawarin babu me ganin sirrina."''

Cike da mamaki take kallonsa kafin tace"Wannan dai ba magana bace Ali idan kana so jama'a su dauki matarka da mutunci to ka dauko min zanin gadon da kuka kwana a kai a duba aga zahirin abinda ke faruwa dan gaskiya ni ban yarda da maganarka ba kawai kana kareta daga barin surutun mutane."!

Kuka ne yake kokarin kwace min da sauri na bar gurun ina shiga daki hawaye suka wanke min fuska zubewa nayi kan gado bakin cikin duniya ya sheni........ shikkenan kuma yanzu za'a sani a bakin duniya! tunda na ganta dama nasan ba alkairi ne ya kawota ba, kwanciya nayi ina tunanin abinda zai faru anan gaba.

Rai a b'ace! ya shigo dakin ya tsaya a kaina da fadin"Tashi muje." Girgiza kaina nayi tare mi'kewa zaune.

Yace."Bangane abinda kike nufi ba, nace ki tashi muje sashen Mamma kamar yanda mukayi niyya!

Ina magana hawaye na zuba nace"Kaje kawai ba zan iya zuwa ba." jikinsa ne yayi sanyi yace."Kiyi hakuri ki daina kuka koda mutanan duniyar nan za suga duhun ki akan wani abu ni nayi miki alkawarin baki kariya sai inda karfina ya 'kare! na riga nagane abinda suke nufi to koda nayi auratayya dake babu wanda zai ji ya gani wannan banzar al'adar ba dani ba."

A sanyaye nace"Ni dai gwara ka nuna musu domin su tabbatar ni budurwa ce bana so mutane suyi min wani kallo na daban.'' Tsaki yaja ba tare da yace min wani abu ya hau duba wayarsa.

Wayar ya kara a kunnansa yana gaisheta, jin muryarta yasa na nutsu ina jinta tana tambayata yace."Gata nan a kusa dani yanzu zan kawo miki ita ku gaisa." cikin jin dadi tace."To nagode Babana." Yace."Mamma yanzu nan Uwargida ta fita daga sashena wai tazo kar'bar zanin gadon da muka kwanta a kai."


Fulani tace"Ikon Allah yanzu da kanta taje a maimakon ta tura Jakadiyarta." Yace."Mamma nifa wannan tonan asirin ne bana so tazo tana wasu maganganun da basu dace ba! raina ya 'baci sosai da abinda tayi wannan dalil.......Katse shi tayi tace"Babana sai wata irin magana kakeyi shin wannan yarinya da budurci ka sameta ko kuwa."? kai tsaye yace."Nifa babu abinda ya shiga tsakanina da ita."

A d'an sanyaye tace"Saboda me Baba na."? yace."Sabida bata da tsarki shiyasa! Fulani shuru tayi tana nazarin maganarsa! tace"Babana sai dai kayi hakuri da wannan abu haka al'ada take tun zamanin iyaye da kakanni banji dadin faruwar wannan lamari ba to amma babu komai duk ranar da Sumayya tayi tsarki ka kwanta da ita inaso ka bada zanin gadon a duba sheda.

Cike da takaici yace."Mamma bana jin zan iya bayyana sirrina.''' cikin mamaki tace"Me yasa ka bayyana sirrinka da Lawisa babana yanda kake hanya-hanya yasa jikina yayi sanyi akan yarinyar nan! duk da bana kokwanto a kanta amma rashin amincewarka yasa ni zargin wani abu.

Jin abinda take fada yasa jikina ya mutu lallai ina cikin kalubale mutukar ba'a ga jinin amarcina ba! Yace." Mamma bana so na dinga jayayya dake akan maganar nan dan Allah ki cireta a ranki Wallahi ko haufi ba nayi zan samu budurci a tare da sumayya saboda haka dan Allah ki bar wannan magana.

Tace."To shikkenan na bari amma yanzu yanzu zanyiwa tufkar hanci sabida bana san surutai da qananun maganganu irin na mutane Zan kira Ita uwargidan mu zauna akan maganar......Yace."Yawwa haka shine yafi dacewa." Insha Allahu yanzu zamu shigo da Sumayya ." tace"To shikkenan sai mun shigo." Sallama sukayi da ita ya kashe wayar yana kallona.....wasa na shiga yi ya yatsuna, yace." Hankalinki ya kwanta ko."? kaina na daga masa, yace." To kije ki wanke fuskarki ki sake sabuwar kwalliya bana so muje gurin Mamma ta fahimci wani abu." mi'kewa a sanyaye na nufi toilet ina addua akan mak'iyana dake cikin masarautar..........
2/11/21, 2:28 PM - ???: *SADAUKAWA NE*
*GA*
*HAJIYA SHAFA'ATU S YARI*
(Kainuwa dashan Allah✊?)
94
A nutse na fito jikina nad'e da lifaya, mirmushi yayi ya mike tsaye kallon da yake min yasa duk na tsargu, d'an harararsa nayi nace"Naga kana kallona ko da akwai matsala ne."? still da murmushi a fuskarsa yace."Baki da makusa my love kinyi kyau har na kasa tantance tsakanin keda Lawisa wace tafi iya ado da kwalliya." shuru nayi dan bana so muna magana yana kiran sunanta, hannuna ya rike muka fita, nan muka samu hadiman dake gurin suna ta aikace-aikace ganinsu besa yayi yunkurin sakin hannuna ba a haka muka dinga ratse su yana amsa gaisuwarsu dan ni kunya ce tasa na kasa dago da kaina na kallesu.



Tana hakimce akan kujera tayi ado sosai ni kaina dana ganta sai dana razana saurin daidaita nutsuwa ta nayi muka karasa inda take hannuwan mu a hade, sai da zamu zauna ne ya sake ni, kallonmu tayi babu yabo babu fallasa a tare da ita, a nutse nace"Ranki ya dade barka da safiya kin tashi lafiya."? babu walwala ta amsa. falon yayi shuru na kusan minti biyar kafin yayi gyaran mirya dukkaninmu muka kalleshi yace."To Alhamdulillahi nagodewa Allah daya nuna min wannan rana mai albarka a tare dani daku bakidaya ina rokon Allah ya tabbatar mana da alkairi yanda Allah ya had'amu zama a duniya ina rokon Allah ya hadamu zama a aljannar firdausi." Nice kawai na amsa da ameen, ya cigaba da cewa" Lawisa da Sumayya dukkanin ku na aureku ne da ra'ayin kaina saboda haka inaso na tabbatar muku da cewa babu wacce tafi wata a gurina sai wacce tafi kyautata min gami da bin umarnina! ina sonku ina kaunarku kuma ina bukatar ku zauna lafiya da juna, ke Lawisa kece babba yana da kyau ki kama girmanki bani da matsala da Sumayya domin nasan halinta zata girmamaki ta kuma mutuntaki! ki ajiye maganar sarauta a gefe bana so ki dinga nuna mata asalinki ki dinga daukar kanki daidai da ita Sumayya ba mutuniyar banza bace." Wani irin kallo Lawisa take masa ya za'ayi ma ta daidaita kanta da baiwa abinda ba zai t'aba yiwu bane."

Ya cigaba da cewa" Kowacce na zaune a gurinta ban amince ku dinga ziyartar junanku ba sai da k'wakkwaran dalili ina ganin hakan shine maslaha a gare mu baki daya. daga karshe nake mana adduar fatan alkairi tare da rokon Allah ya dawwamar mana da zaman lafiya a zamantakewar auranmu."

Cikin nutsuwa na amsa da "Ameen ya rabbi." Ajiyar zuciya ta sauke a cinkushe tace"Naji ni kayi min fada amma ita ba kace mata komai ba.''


Cikin kulawa yace."Bangane abinda kike nufi ba."? "Kace na dauki kaina daidai da ita na zauna lafiya da ita ka nuna min muhimancinta amma me yasa ita baka nuna mata cewa ina da muhimanci a tare da kai ba."

Shuru yayi yana kallon kasan kafet! ni kam mamaki ta bani na dinga kallonsa ta gefan ido ina jiran naji abinda zai ce, a nutse ya kalleni yace."Ke Sumayya Lawisa nada mahimanci ba sai na fada miki ba ki bata girma a matsayinta na uwargidanki."


Murmushi nayi nace"To insha Allah zan cigaba da bata girma da muhimanci, ranki ya dade kada ki damu ni ba zan raina ki ba Insha Allahu."

Murmushin dole tayi ta kauda kanta gefe, yace."Lawisa kin gama kwana biyun ki yau bangaran Sumayya zan tare nayi mata nata kwana biyun."

Ya mutsa fuska tayi da kyar tace"To shikkenan." yace."Ina fatan kina shan magungunan dana baki kuma ina fatan gurin ya dena zafi."?

Cikin shagwa'ba tace"Wallahi har yanzu yana zafi da kyar ma nake tafiya ni kam gwara ka kwana a gurinta ko na huta." Dariya ya kyalkyale da ita yana kallonta tana matso hawaye.

Takaicin abinda suke yasa na mike a dake! nace"To ni zan tafi ." da sauri ya kalleni ya wani marairace fuska yace."My love kina jina da Lawisa ko wai ni take kora daga sashenta sabida na ina jin dadi da ita."

kamar na kwad'a masa mari saboda 'bacin rai! na ta'be bakina had'e dayin gaba ba tare dana tanka masa ba."

Da sauri yace."Kada ki fita kizo ki taimaka mata da ruwan zafi! idan yaso itama sai ta ramawa kura aniyarta." Murmushi nayi na juyo ina kallonsu nace"Haba ai kai da ka 'bata kai zaka gyara ni meye nawa wallahi ranki ya dade kada ki yarda ki barshi ya fita sai kin hukuntashi." Dariya ya dinga yi yana kallona ita kam kallon mamaki naga tana yi min, na saki mirmushi duk dan na nuna mata cewa banji haushi ba nace" Sai anjima." juyawa nayi da sauri na fita daga falon da kyar na k'arasa gurina na zauna kan kujera tare da rufe fuskata da hannuwana! innalilihi na dinga ja a zuciyata kafin na samu sassauci cikin sanyin jiki na mike na nufi daki kwanciya nayi ba tare dana warware lifayar jikina ba, tsabar bacin rai da nake ciki ya dinga nema ya sa min ciwon kaina hawaye ne ke kokarin zubowa ina mayar dasu, nasan idan basu zuba ba bazan samu kwanciyar hankali ba, sai kawai na barsu suka dinga zuba a kuncina haka na dinga juye-juye a bed din ina mamakin kaina! kishi ne dani irin mai wahala idan banda abin son zuciya irin nawa menene na damuwa dan yayi auratayya da matarsa.........Zuciyata tace"Duk da haka abinda sukayi miki basu kyauta ba abin kamar da akwai cin fuska a ciki, meye dan sunyi rayuwar aure sai sun fito suna fad'a miki gabad'aya ita dashi basu da addini........Hannu nasa na goge hawayen fuskata na gyara kwanciyata rufin dakin na tsirawa ido ina tunani yanzu yana can yana rarrashinta dan naga sai wani lalla'bata yake kafin na fito, gaskiya halin namiji sai shi, wallahi banta'ba tsammanin zai so Lawisa ba sai gashi lokaci guda yana nuna mata kauna da kulawa a gabana.

Agogon bango na duba har nayi mintina ar'bain da fitowa daga sashen bai shigo ba, na sake jin 'bacin raina ya nunnku! rufe idona nayi na cigaba da nanata kalmar innalillahi wa'ina ilaihi raji'un! da haka bacci mai nauyi ya dauke ni.

Bacci nayi sosai sai wajejen la'asar na tashi! na dinga mamakin tsayin lokacin dana dauka ina bacci! jikina a mace nai wanka na kimtsa jikina kana na tsaya kan dadduma domin gabatar da sallah! ban tashi daga kan daddumar ba sai dana gabatar da la'asar tukkuna na tashi daddumar na ninke tare da ajiyeta a inda aka tana da kai tsaye falo na nufa ba tare da na cire hijab din jikina ba.


Suna zaune a guri guda ganina yasa duk suka mike tsaye, cike da mamaki! nace "Meye haka daka ganina duk kun razana."

Sunkuyar da kansu sukayi ba suce komai ba, nace"Daga yau dan Allah kada wacce ta sake ganina ta razana kuma bana so kuna sa gwiwarku a kasa gurin gaisheni."


Mariya tace"Ranki ya dade ai dole ne mu girmamaki domin kin cancanta." Nace"Nasan da haka ai ni bana so ku d'aura min izzah ne! duk girman da zaku bani ku bani mustad'a'a kada yayi yawa."

Gabad'ayansu suka amsa da "To ranki ya dade insha Allahu zamu kiyaye." ajiyar zuciya nayi tare da zama kan kujera, Sakina tace"Ranki ya dade ko a kawo miki abinci nan."?

A nutse nace." Me kuka girka." ? "Ranki ya dade damubun shinkafa ne." murmushi nayi nace"Aikuwa kun burgeni wallahi jeki kawo min." da sauri ta mike ta nufi gurin cin bincin, waya ta na cigaba da dubawa har ta gama jera kayan abincin a teble din dake gabana,
Kokarin zuba min take na ajiye wayar da fadin"Kuje kawai zan zuba da kaina." godiya sukayi min da sauri suka fita.

Ina kokarin bud'e fulas naji zubowar abu a pant d'ina, gabana ne ya fad'i! da sauri na mi'ke na shiga toilet domin na tabbatar da zargi! ina tsugunawa shine ya fara zuba! "shikkenan! abinda na fad'a kenan ina girgiza kaina, kai amma wannan abu bai kyauta ba! ruwa nasa na wanke jikina na gyara gurun na fito, na kimtsa jikina, falon na koma na zauna gabadaya jikina ya mutu da ganin al'adata ango naso ya gwangwaje abu yayi masa cikas! ta'be bakina nayi a zahiri nace" Gwara haka sai muga 'karyar kwad'ayi! ko yaya zaiyi idan ya ankara! dariya nayi na girgiza kaina fulas din abincin na bud'e! 'kamshi ya bugi hancina dambun yayi shar-shar dashi yaji gyada da zogale sai kamshin man gyad'a yake, da sauri na zuba wanda zai isheni nayi bisimillah a nutse na fara ci ina gyada kaina tamkar kunnena ya tsinke dan d'adi gaskiya sunyi kokari sosai domin dambun ba 'karamin dadi yayi ba.



To a haka na kasance a sashena ni kad'ai har bayan isha'i bai shigo ba raina ya 'baci mutuka gashi girman kaina ya hanani kiransa a waya babu irin sa'ke-sa'ken da zuciyata ba tayi min ba, daga karshe dai daki na shige nayi shirin kwanciya zama nayi gefan gado da romot a hannuna tashar larabawa na kama naga suna drama irin tasu, kawai sai na shiga bargo na kwanta tare da cigaba da kallon film din kasancewar ina dan jin labaraci yasa na dinga fahimta sosai film din ya dauke min hankali! kawai naji an turo kofar dakin.


Ido muka had'a dashi yana sanye da shadda fara kal! tasha aiki kafarsa sanye da bakin takalmi kansa kuwa hula ce 'baka irin mai tsayi wacce ake d'ora nad'i a kai.

Mi'kewa zaune nayi ina masa barka da zuwa! ya zauna kusa dani yana kallona yace."Kinji shuru ban shigo ba ko."? kaina na daga ina kallonsa, sosai yayi min kyau a ido kayanmu na hausawa nayi masa kyau sai dai bai fiye sakawa ba yafi amfani da 'kananu ......Ya cigaba da cewa"Bayan barin ki gurin Lawisa nida Shatima muka nufi can masarautar kazaure domin gaisuwa da bangajiya dawowar mu kenan yanzu."

Nace"Ayya! sannu gaskiya kunsha hanya dama nima da naji shuru baka shigo ba nace mybe ko kaje asibiti ne ashe tafiya me nisa kukayi.''


'Kure ni da ido yayi yace."Da kikaji shuru ban shigo ba me ya hanaki kiran waya ta." ? shuru nayi dan saboda nasan ban kyauta ba."


Yace."Lawisa tafi ki wayo ke kuwa kin zauna girman kai kin dauki kanki daidai dani kina ganin idan kin kira wayata kin zubar da ajin ki ko.'??

Da sauri nace"Wallahi ba haka bane nima yini nayi ina bacci sai gefin la'asar na tashi sai nasa wayar a chaji dama kuma yanzu nake tunanin kiran ka."


Ta'be bakinsa yayi yace."Kyaji dashi dai.'" a sanyaye nace"Dan Allah kayi hakuri idan hakan ya 'bata maka rai."


Sakin fuskarsa yayi yace."Na yafe miki yanzu dai ina bukatar abinci.'' cikin jin nauyi nace"Sai da nayi maka yanzu." cike da mamaki yake kallona yace."Kada dai kice min baki ci abinci ba har yanzu."


"Naci abincin mana." yace."Karya kikeyi kin zauna da yunwa tun safe." Nace"Wallahi naci abinci na koshi dan kafin na tashi a bacci hadimai sun shirya komai."


Ajiyar zuciya ya sauke yace."Amma kuma kika ce zaki shiga kicin." ina wasa da yatsun hannuna nace"Ai nafi bukatar na girka maka da hannuna domin na samu lada."


Kallona yake yana murmushi yace."To nagode amma kada kiyi abu mai wuya kiyi min indomee.'" cike da mamaki na kalleshi! girarsa ya daga min girgiza kaina nayi nace"Ranka ya dade indomee ba abincin bace ba zata gamsar da kai ba."


Shuru yayi yana kallona yace.'' Okey to ai bana so ki wahala ne shiyasa nace kiyi min indomee amma tunda kina bukatar ki bani abinci mai gamsarwa babu damuwa nima nafi son haka naci na koshi na samu kwarin jikina." Yana min wani irin kallo ya karashe maganar, murmushi nayi na mike a nutse nace"Bari na shiga kicin din! mikewa yayi da fadin"Okey kafin ki gama bari na shiga gurin 'Yar uwarki muyi sallama." shuru nai masa muka fito tare ni na nufi kicin shi kuma ya kama hanya ya fita.


Fatan doya nayi masa na gama aikina tsaf na shirya masa duk abinda zai bukata tire din abincin na kai dakina na ajiye a gefa agogo na duba ina mamakin dad'ewarsa daga zuwa yin sallama ya share gindi ya zauna awarsa daya da fita, zuciyata tace watakila yana gurun mahaifiyarsa ki dinga yi masa uzuri! ajiyar zuciya na sauke tare da dauke kaina daga kallon agogon dake kafe a dakin............Mikewa nayi na shiga toilet domin sake kimtsa jikina pad na sanja na fito sai na ganshi a zaune gaban kayan abincin yana bud'awa, da sauri na karasa kusa dashi, yace."Kinji shuru ban dawo ba ko."?
"Umm." nace, yace." Ina can gurin Mamma! ga wannan ma tace a

Please Login or Register in order to submit comment