Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Allah ya jarabce shi da fitina da rashin hakuri! ga matayen nasa duk babu cikakkiyar lafiya.


A wani dare ya zunguro mata nakuda!

Domin gurfana yayi a gabanta yana rawar murya kan ta barshi yayi ko sau daya ne.

Tausayi ya bata ganin abinda yake kamar wani zautacce!

Ashe jira yake ta bashi dama yana samu ya fara sukuwa a kanta shaf ya manta da lalurar dake tare da ita.


Ta galabaita sosai! tana rokonsa ya bari haka.

A lokacin yake jin wani karfi ji yake kamar ranar suka fara had'uwa! wasu hawaye suka dinga sulmiyowa daga idonsa ya gaza tsayar dasu shi ya san ko na meye.


Ya samu satisfied amma a maimakon ya sauka kokari yake ya cigaba dan joystick din taki rusina tana nan a tsaye alamun dai bata gaji ba.

A galabaice tace." Idan ba kasheni kakeso kayi ba dan zatin Allah ka bari haka wallahi dab nake na haihu domin ni ka dai nasan abinda nakeji."


Jikinsa yay sanyi jin abinda tace.

Ya kama fuskarta ya dinga sumbata yana shan bakinta kamar ba zai bari ba.

Da kyar ya bawa kansa hakuri ya kuma yi kokarin kwantar da zulamarsa ya sauka daga kanta ba dan ransa yaso ba.


Toilet ya nufa yana jin wani irin farin ciki a tare dashi.


Da kyar ta iya wanka tazo fitowa daga toilet din kafa ta rike ta gagara takuwa!


Ta rintse ido tana kiran sunan Allah!

Duk ya rasa yanda zaiyi ya riketa yana tambayar abinda ke damunta.

Can kasan makoshi tace." Haihuwa zanyi ciwon yafi na kullum.

Hannu na rawa ya fito da waya ya fara neman Asp domin ya turo masa Madam su shirya zuwa asibiti.

To kafin ma Madam din ta shigo faya ta fashe.

Jin abu na dannowa yasa ta zube a gurin tana wani irin nufarfashi!


Ya riketa sosai a jikinsa yana mata sannu gabadaya tausayinta ya rufeshi.

Madam ta shigo taga halin da ake ciki. kallo daya tayi mata ta gane cewa akan ga'ba take.


Tayi-tayi dashi ya fita amma fir yaki yace lallai a hannunsa zata haihu.

Hakan nan ta kyaleshi ta gyara gurin ta shimfida wata leda sannan ta umarceshi daya kwantar da ita akai.

A kan cinyarsa ya kwantar da ita ya zauna sosai saman ledar kamar shi zai haihu.


Nishin da kansa yake zuwa ta dinga tana kiran sunan Allah Madam din na taimaka mata. shi kuma sai karkawa jikinsa yake gumi duk yay masa dabaibaiyi wannan tashin hankali har ina! ashe haka mahaifiyarsa tasha gumurzu! kafin ta haifeshi! yaji wasu zafafan hawaye suna kokarin kwace masa.


Yana can yana zulumi da rawar jiki ta haihu! kukan baby ya dawo dashi hayyacinsa!


Ya rintse idonsa yana kiran sunan Allah.

"Alhamdulillahi-Alhamdulillhi-Alhamdullahi."

Sai da ya fadi haka sau uku sannan ya bud'e idonsa.

Lokacin Madam ta daga yaron tana d'aure masa cibiya bayan ta yanke.


Duk da ya fahimci abinda ya samu sai da ya tambayeta.

Tace." Eh namiji ne gashinan tubarkalla kamar kayi kaki ka tofar."


Murmushi yayi yana sake godewa Allah a cikin ransa.


Sai da maijego da babyn sukayi tsaf sannan su Uwale suka ji labari.


Irin wannan haihuwar tana da dad'i! Uwale bakinta kamar gonar audiga godiya kawai take ga Allah.


Hamra'u kadaran kadahan! amma a zahiri ta nuna farin cikinta, sai dai kuma babu wanda ya san zuciyar mutum sai Allah.


Ganin yanda yake ta murna da kai kawo ya sanya itama take adduar Allah ya sauketa lafiya domin taga irin farin cikin da zai yi.


Kwana uku da haihuwar yayi wa yaron huduba da sunan abokinsa Asp *MUSA* kenan.

Uwale tace ya cancanta hakan kuma yayi dai-dai.

Asp ya gaza boye farin cikinsa yayi ta godiya akwati uku ya ciko da kaya masu tsada na maijego da takwaransa.


Wannan haihuwa ta janyo alkairai masu yawa! domin wani irin kyautuka ya dinga samu daga manya manyan mutane! maijego ita kanta ta samu alkairai masu yawa daga gurin abokan aikinsa da sauran masoyansa.


A kayi shagalin suna mai kayatarwa.
'Yan jarida masu neman labarai suka abin yayatawa a gari.


Hamra'u dai daki ta shiga taci kukanta ta koshi! gani take kamar ma yanzu babu mai kaunarta.

Mutanan *Kafur!* din ma da suke nuna mata kauna daso yanzu gabadaya sun manta da ita. alherin da Zinat din take musu yasa sun mayar da hankalinsu gurinta, suyi tayi mata fadanci da kirari! ita kuma tana musu kyautuka na bajinta. duk yawansu da suka zo bikin sunan sai da suka samu alkairi daga gurinta suka tafi cike walwala da farin ciki tare da alkairai masu yawan gaske.


'Dayyiba ta sake bazama! neman asiri wannan karan babu sassauci! ta kudiri mummunar aniya!


Ta taki nasara samo zazzafar asiri sai dai kuma yana da had'ari tace taji ta gani zata iya.


Sai dai cikin ikon Allah kafin ta isa gida Allah ya mantar da ita sharud'an daka a gindaya mata.


Ta firgita sosai! sai ta juya domin komawa gurin bokan.

Kafin ma ta isa bukkar taji ana katantanwa! da ita ba'a ajiyeta a ko'ina ba sai a kofar gidanta!

Baki a murgude kafa da hannaye a shanye! anan gurin kudaje sukayi mata dabaibaiye yawu na dulala a bakinta.


Cikin tashin hankali aka shiga da ita gida ana mamakin al'amarin.


Labari ya samu Hamra'u ta dinga kuka ta rikice musu lallai sai taje ta duba mahaifiyarta.

Dama yana jin haushinsu yace babu in da za taje.
Ya riga ya yanke hukunci duk wanda ya sa baki sai ransa ya 'baci!


Zinat ganin abinda yake bai dace ba, ta bullo masa ta bayan gida.

Suka dinga sa'insa! a tsakaninsu shi yana nuna mata ikonsa ita kuma tana nuna masa rashin dacewar abinda yake, iyaye sun wuce wasa.

Ya fusata! yace." Idan ke kike da iko sai ki bata izini taje."
Ya buge rigarsa ya fita daga gidan.

Sai kawai ta yanke shawarar shedawa Asp halin da ake ciki.

Shima ransa ya 'baci sosai.

Yace." Suyi hakuri zai magana dashi.

To da kyar ya shawo kansa har ya amince.

Ya dinga jin haushi koda ya dawo gidan sabgar gabansa yake bai saurari kowa ba itama bata kulashi saboda ta san duk rintsi ba zai kwanta ba sai ya duba yaronsa.

Aikuwa wajen sha daya na dare ya shiga dakin.

Cikin alamun bacci ta tashi zaune tana kallonsa.

Yace." Kin fara bacci ne."?

A dakile ta amsa.

Ya sauke ajiyar zuciya da fadin." Ya jikin abokina ina fatan zazzabin ya sauka."


Tace." Eh yanzu dai babu baccinsa yake tun dazu.

Ya kunna wayarsa yana dubashi.
Yaron yayi wayo sosai watanshi hudu yanzu kamar dan wata bakwai.

Yace." Gobe zaku shirya zuwa *Kafur!* amma a ranar zaku dawo dukkanku."


Tace." Har ita Hamra'un."?

Yace." Eh har ita domin zamanta a garin sam bai da amfani."

Cike da mamaki take kallonsa kafin tace." Ya asalin bashi da amfani bayan iyayenta da duk 'yan uwanta suna garin.'

Yace." Mahafiyarta bata da kirki mutuniyar banza ce."

Ta dinga kallonsa da mamakin maganarsa.

Tace." Wai dan Allah me tayi maka ne ka tsaneta haka."?

Tsaki yaja da fadin." Ba lallai sai kinji ba amma bari na baki sako idan kun isa garin ki sheda mata cewa duk wanda ya shafeni yafi 'karfinta kuma duk abinda ta k'ulla yana dawowa kunnena."

Tace." Kai waye ya fada maka? dan Allah kada ya yarda da jita-jita na mutane.

Yace." Mutumin da ya tabbatar min da gaskiyar al'amarin mutumin arziki ne idan kina bukatar magana dashi sai na had'aku."

Tace." Ni ina ruwana dashi kuma! sai dai kai daka yarda da maganarsa.

Ya buga mata tsawa! jikinsa na kyarma yace." Ki kiyaye bakinki. domin wannan bawan Allahn ya tsaya miki bayan sahalewar Ubangiji shima yana taka muhimmiyar rayuwa a rayuwarki da tuni kina kwance babu lafiya.

Ta dinga kallonsa tana mamakin maganganunsa. Wato aljanunsa ne suke sheda masa duk abinda yake faruwa.
To ita kam a duniya me tayi wanda mahaifiyar Hamra'u zata cutar da ita.


_Ba kiyi mata komai ba tsabar rashin tsoron Allah ne_


*Wanda suke bukatar ayi musu typing da Azimi su d'aga HannuĪJ0*




*Kada ki karanta min littafi ba tare da kin biya ba, kada ki saya ki fitar dashi, 'yar uwa kada kiyi sharing, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500 ne......0542382124....Binta umar gtbabk....Idan kati zaki turo sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
5/3/22, 14:51 - Binta: _Akwai ingantaccan maganinĪ(\Ī(\ gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._



*BARKANMU DA SALLAH ƒ™Éi*



_*RAHMA IDRIS GA GORON SALLAH NANƒ™¹jƒ™Ž_ƒ™¾i*_



*127*
Da taimakon Zenat shirye-shiryen tafiya k'auyen *K'afur* ya kammala, sunyi tsaraba daidai gwargwado sai dai shi uban gayyar yace babu in da zashi a cewarsa yana da aiki a gabansa, Hamra'u kamar ta fashe da kuka saboda bacin rai! ta lura dashi ya dauki karan tsana ya dorawa mahaifiyarta ta rasa meye dalili, a fakaice ta dinga share hawaye, tausayinta ya rufe Zinat din, yana shirin fita ta sameshi a dakinsa domin ta nuna masa cewa abinda yake wa yarinyar bai dace ba, iyaye sunfi karfin wulakanci duk d:a nagari ba zai so yaga ana wulakanta iyayensa ba.

Tana ta magana yayi shuru bai ce komai shirya jikinsa kawai yake, ya zauna gefan gado yana daure igiyar takalminsa, tace." Magana nake da kai ka share ni abinda kake sam bai dace ba, kuma rik'o bashi da amfani ka dai daure kaje ka duba jikin matar nan yanzu idan kuma rai yayi halinsa mai za kace."?


Ya kalleta babu sukuni a fuskarsa yace." Da zata mutu da yafi alkairi."

Gabanta na faduwa ta dinga kallonsa tana mamakin furuncinsa.

Tsaye ya mi'ke da wayoyinsa a hannunsa.

"Ni zan fita." ya fada babu wata damuwa a tare dashi.

Ta mike da fadin." Gaskiya ka sauya halinka dan wallahi abinda kakewa yarinyar nan ba daidai bane.''

Ya fusata! ya nunata da tsaya da fadin." Wai shin ke kike auranta ne ko kuwa? kada fa kiyi min rashin kunya dan zan 'bata miki rai nace ban zanje ba duk abinda za'ayi aje ayi."

Ganin yanda yake magana a hasale! yasa ba ta sake cewa komai ba ta fice daga d'akin ranta a masifar 'bace.


***
Yanayin halin da suka samu 'Dayyiba ya firgitasu, gabad'aya kammaninta sun jirkice ta rame tayi ba'ki'kirin ba ta san ma wanda yake kanta ba. Hamra'u dai fashewa tayi da kuka tana kiran innalillahi wa'ina ilaihi raji'un! wane irin ciwo ne wannan.


Gaje 'yar uwa ce ga Dayyiba itace kuma take jinyarta, nan take sheda musu cewa an kaita asibiti amma har yanzu an kasa gano abinda ke damunta ganin haka yasa suka dawo gida suke na hausa.


Ta jima tana jajanta al'amarin kafin ta sauke zazzafar ajiyar zuciya, tasa hannu ta goge hawaye daya sakko a saman fuskarta, ido ta tsira mata, tana kwance kamar jikakken tsumma! sai gwalantu take yawu da majina na dulala, k'udaje na bin jikinta 'Yar uwarta na kore mata da mafici.

A sanyaye tace." Allah ya sawwa'ke amma wane irin asibiti ku ka kaita."?


Tace." Na gwamnati ne."

Ta girgiza kai da fadin." Ba wai na raina na gwamanatin ba, idan babu damuwa yanzu a shirya ta sai mu kaita na kudi idan kun amince insha Allah zanyi komai."


Gaje ta share hawaye da fadin." Wallahi da har mun hakura domin munfi gazgata cewa wannan ciwon ba na asibiti bane amma ba za muqi ba, bari Mijinta ya shigo sai a sheda masa.

Tace." To shikkenan babu damuwa.

Uwale da tunda suke maganar ba tace komai ba sai yanzu tace." To Allah dai ya sawwake ya bata lafiya.

Gabadaya suka amsa da ameen."


Ta juya ta kalli Hamra'u dake share hawaye tace." kiyi hakuri addua zaki mata ki daina kuka da sanya damuwa a ranki insha Allah zan tsaya muku daga abinda ya sawwaka daga gareni.

Ta rike hannunta da fadin "Na gode sosai Allah ya saka miki da alkairi, abinda nai miki ki yafe min."

Ta rungumeta da fadin." Baki min komai ba Hamra'u zaman tare ne, idan ma kinyi min na yafe miki Allah ya yafe mana baki daya."

Uwale da Gaje suka amsa da "Ameen cikin yanayi na alhini da damuwa.


To koda Malam Shafi'i yaji maganar bai yi jayayya ba, lokaci guda ya amince domin gabadayansu hankalinsu ya tashi da al'amarin.


Babban asibiti suka nufa da ita, duk irin shige da ficen da ya kamata ayi a kanta anyi a take a lokacin ta kar'bi account din asibitin ta turawa Magajin Sarki dan uwanta domin ya tura musu zunzurutun kudin da suka bukata kimanin dubu dari takwas da hamsin.

Shi kansa Magajin sarkin sai da ya jajanta al'amarin kuma ya tausayawa matar, saboda haka ba tare da bata lokaci ba, ya tura kudin, aikuwa manya likitoci suka tsaya a kanta domin bata taimakon gaggawa.


Sai da komai ya kammala sannan ita da Uwale sukayi musu sallama direba ya daukesu suka nufi masaukinsu, Uwale ta shiga hidimar dora abinci, ita kuwa wanka tayi ta kwanta tana hutawa, amma fa har yanzu akwai fargaba da damuwa a tattare da ita, tana da tsananin tausayi shiyasa duk lokacin da ta tuna halin da mahaifiyar Hamra'u ke ciki sai hankalinta ya tashi.


Kiran wayarsa ne ya tayar da ita, da lalube ta janyo wayar tana dubawa.

kamar ta ajiye wayar domin har yanzu tana jin haushin tsawar da ya buga mata sai kace wata 'yar cikinsa


Ta dauki wayar tare da daidaita yanayin maganarta.

"Barka da yamma." shine ya gaisheta.

Ta amsa da fadin."Barkanmu dai ya aiki."?

Yace." Alhamdullhi fatan kun sauka lafiya."

A takaice tace."Lafiya lau."

Yace." Ina yaro na."? jim tayi kafin tace." Tun bayan zuwanmu Kawu Ado ya turo aka daukeshi yana dai can gidansa.

Yace." Naji dadin hakan.".

Shuru ya ratsa na second biyu, ta daure tace "Baka tambayi mai jiki ba."

Yace." Ai nayi ta kiran wayar Hamra'un bata dauka ba."

Murmushin takaici tayi kafin tace." To ta yaya zata daga wayarka bayan kana tsangwamarta ranar lahira za'a tuhumeka kada ka kira sunana dan wallahi ni ba zaka had'a baki dani ka cuci matarka ba."


"Allahu akbar malama sai ki fada min cutar da nayi mata, wai shin mai yasa kike kokarin dora min laifi ne."?

Shuru tayi masa takaicinsa duk ya isheta.

Yace." Bani Uwale mu gaisa domin ina da Uzuri."

Tace." Yawwa dama akwai maganar da zan fada maka."

Yace." Wace magana ce."?

Ta jima tana tunanin hanyar da zata bi gurin sheda masa halin da ake ciki, da kyar dai tayi shahada ta fara fada masa mawuyacin halin da suka iske mahaifiyar matar tasa a ciki da irin taimakon da tayi mata.


Ya gama saurara tsaf har ta kammala, ya ja dogon tsaki da fadin." Wanene ya saki aikata hakan."?

Tace." Babu kowa tausayi ta bani wallahi har sai dana zubar mata da hawaye.


Yace." Zakiyi wani kukan domin wannan da ki kayi shafar mai ne, abinda nakeso dake yanzu shine maza ku dauko matar nan daga asibiti domin lalurar dake damunta bana asibiti bane.


Shuru tai masa domin bata tsammanin aikata abinda ya umarce ta.


Yace." Ko ba kiji abinda nace ba."?

Jiki a sanyaye tace." Naji.''

Ya kashe wayarsa ransa duk a 'bace! ya tsani kankanba! a lokacin da take shaida masa abinda ta aikata yaji a jikinsa cewa akwai abinda zai faru, aikuwa a daran jikin Dayyiba ya rikice wasu manya manya kuraje suka feso a jikinta! sunyi jawur! sun d'uri ruwa sai kaikaiyi suke mata tana zumduma ihu!


Su kam likitocin babu wata damuwa a tare dasu suke gudanar da aikinsu, suka dinga zurkud'a mata karfe suna fashe k'urajen suna matse wani irin ruwa mai wari da kauri da jini babu kyawun gani.


Al'amarin ya tsananta sosai gabadaya jikin Dayyiba ya baibaiye da Kuraje babu masaka tsinke, dan koda suka isa asibitin suka iske halin da ake ciki sai da hankalinsu ya tashi.


Gaje na goge guntun hawayen fuskarta tace." Hajiya Zinatu kinga yanda abu ya dawo ko shiyasa nace wannan lalurar bana zuwa asibiti bane.


Jiki a masifar sanyaye tace." Nima naga alamar hakan saboda haka bari na samu likita muyi magana idan da yuwuwa a bamu sallama muje gida.


To shima likitan dai bai yi jayayya ba, domin ansha kawo masa marasa lafiya irin wannan, sukan yi iya bakin kokarinsu akai idan ya gagaresu kawai sallamar mutum suke tare da fadin aje a gwada na hausa.


Amma bai basu sallama a ranar ba yace. sai zuwa gobe tukkuna.

Aikuwa a daran rai yayi halinsa, Dayyiba ta amsa kiran ubangiji, INNALILLAHI WA'INA ILAIHI RAJI'UN!


Mutuwar tayi masifar girgizata ba kadan ba, ta dinga kiran sunan Allah a zucci a bayyane.

Gari ya kacame! da surutu! kace nace! kowa da abinda yake fada cewa kishiyar Hamra'u ce sanadiyar mutuwar Dayyiba.
Da yawa wasu sun yarda da hakan, amma wa'inda basu yarda ba sun fi rinyaje.

Ita dai uwar dakin Uwale ta shiga ta kwanta tana kuka, dama sai da mijinta ya gargad'e ta amma taki jin maganarsa.

Hawaye take sharewa tare da adduar Allah ya fitar da ita.

Har akayi jana'izar Dayyiba tana kwance a daki domin fargaba take taje gidan mutuwar saboda tana gudun abinda zai biyo bayan zuwan nata.


Koda ya samu labarin mutuwar matar bai damu ba, a ganinsa mutuwar itace tafi mata alkairi, koda taji sauki ta dawo gida wahala zata sha ayi ta fama da ita dan ba zaýÿÿÿ































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~


su ta'ba fahimtar me ya janyo faruwar hakan ba sakamako dai ya bayyana a yanzu alamu sun nuna cewa ta shiga hurumin babban aljanin da baya son wargi.


A daran ranar wani mugun zazzabi mai zafin gaske ya rufe ta, ta rufe jikinta a gado tana ta makyarkyata da faduwar gaba, ba komai ne ya janyo mata wannan zazzabin ba sai fargaba da tashin hankalin faruwar al'amarin da take ganin kamar itace silar faruwarsa.





*Kada ki karanta min littafi idan baki biya, kada ki siya ki fita dashi, 'Yar uwa kada ki ganshi a group kiyi shearing domin hakkina ne, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500 ne.....0542382124...Binta umar gtbank. idan kati zaki turo sai kiyi min magana ta WhatsApp da wannan number*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
5/5/22, 20:52 - Binta: _Akwai ingantaccan maganinĪ(\Ī(\ gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._



*128*

*(Rahma Idris) daughter (Zainab Khabir Ishak) da sauran magoya bayan wannan littafi na GOJE ina mai baku hakuri, hakikanin gaskiya na san dole ranku ya 'baci, na rashin samun Update kullum kamar yanda nayi alkawari, Kuyi hakuri nima ba sa'an raina ba, haka Allah ya tsara min ina cikin jarabawarsaƒ™öi a halin yanzu bani da nutsuwar typing, abubuwa da yawa sun dameni, wannan shine cikar mumuni, dole rayuwa ta tafi da jarabawa, muna rokon Allah ya jarabce mu da irin wacce za mu iya daukaƒ™¹jƒ™Ž_*

*KUYI HAKURI KU SANYA NI CIKIN ADDUARKUƒ™öiƒ™¹jƒ™Ž_*


Da zazzabi ta kwana ta tashi, jiki ram! duk ta fyade tayi wata irin rama ido yayi zuru-zuru! Uwale hankalinta ya tashi, ita ta dinga dawainiya da ita kafin Umar din ya sauka a garin.
Ganin halin da take ciki ya sanya jikinsa sanyi, ya umarce da ta shirya maza suje asibiti likita ya dubata, kafin ya dawo daga gidan mutuwar, domin yana so su kama hanyar gida a ranar.

Uwale tace." Daka bari ayi sadakar uku mana."

Kansa kawai ya girgiza ya sanya takalmansa ya fita da sauri.

Kai tsaye gidan mutuwar ya nufa.

Duk da yana jin haushin mai mutuwar sai da ya tausayawa iyalinta. ya shiga har cikin gidan yayi musu gaisuwa, jama'a sukayi caa! a kansa, sai ya dinga jin kunya da nauyi abinda ya faru yasan da yawa daga ciki akwai abinda suke tunani a kansa da matarsa.

Sai da ya fita daga gidan kana ya samu yaro ya umarceshi daya kira masa Hamra'un sosai yarinyar ta bashi tausayi .


Ta fito ta sameshi yana waya.

tsayuwa tayi jikin bango( garu) tana kallonsa itama duk ta rame abinka da mai k'aramin ciki fargaba da laulayi sun sanyata a gaba.


Cikin kulawa ya kalleta da fadin." Ya karin hakuri."?

Wasu hawaye masu zafi suka kwace mata.

Ya girgiza kansa da fadin." Kiyi shuru ki daina kuka addua zaki cigaba dayi mata.

Ta share hawayen fuskarta tana sauke ajiyar zuciya.

Yace." Jikin naki da sauki ko."?

Kanta kawai ta iya dagawa.

Minti biyu yana kallonta kafin yace." 'Yar uwarki ma babu lafiya sakamakon abinda ya faru ina fata dai kinyi mata kyakykyawar fahimta akan lamarin.

Taja hanci kanta a sunkuye tace." Wallahi bana zargin aunty Zinat domin da kyakykyawar niyya a zuciyarta, kawai dai lokacinta ne yayi, suma mutanan dake zarginta dan basu san wacece ita bane.

Ya jima yana kallonta kafin yace." Naji dadin hakan sannan ina fatan suma sauran mutanan dake zarginta su gane gaskiya.

Shuru tayi ba tace komai ba.

Hannu yasa cikin aljihu ya dauko kudi da yawa ya bata da fadin ." Ayi sadaka insha Allah ranar adduar bakwai zan dawo sai mu tafi tare.

Tace." Zaku tafi ne yau."?

Kai ya daga yana duba agogon dake daure a hannunsa.

Jikinta duk ya mutu jin cewar zasu tafi.

Ya kalleta tare da d'an girgiza kansa hakurin dai ya sake bata kafin yayi mata sallama ya fice daga soran gidan.


A tsaitsaye ya gaisa da Kawunansa kafin ya isa gidan ta shirya tsaf tana zaune gefan gado tare da kokon fura da nono a hannunta, tunda tayi wanka da ruwan dumi taji sassauci.

Uwale dai cewa tayi sai ranar adduar bakwai idan yazo sai su tafi domin yanzu tana iya tafiya surutu ya biyo baya, abinka da kauye.

Sai da sukaje asibiti aka dubata kafin su dauki hanyar gida, ita dashi babu mai magana, sai yaronsu dake wasa da gwalantu a kwance a bayan mota.


Sai wajan biyar da rabi suka isa gidan.

Da kanshi ya bude mata motar ta fito jikinta duk yayi tsami! kafafuwanta ma rawa suke da kyar take tafiya, ya bita da kallo kafin ya girgiza kai ya sunkuya ya dauko d'ansa yasa a kafada ya bi bayanta dashi.


Zaune a gefan gado ya sameta ta hada ta gumi hawaye na zuba saman fuskarta.

Ya dora mata yaron a jikinta dan kuka yake alamar yana bukatar nono.

Nonon ta fito dashi tasa masa a baki ya kama yana tsotsa.

Kusan a tare suka sauke ajiyar zuciya ita dashi.

Yace." Naga kin sanya damuwa a ranki har da ciwo hakan da kike zai janyo miki wata damuwar. domin ita wannan matar lokacinta ne yayi, nasan kuma kin san da cewa mutuwa dole ce, baki da laifi tunda ke taimako ki kayi, Allah kuma da zuciya yake hisabi.


Taja hanci tana girgiza kanta tace." Wallahi nayi dana sanin zuwa garin nan, domin da nasan abinda zai faru da ban daga hankalina ba, ashe tsautsayi ne yake kira na."


Yace." Babu wani tsautsayi ko kinje ko baki je ba lokacinta ne yayi zata mutu saboda haka ki cire wata fargaba daga ranki.

Shuru tayi ba tace komai ba,

Ganin haka yasa ya nufi toilet domin wanke jikinsa shi kansa da fargaba da damuwa ya wuni ga wata irin yunwa da take damunsa.


Washe garin ranar da ta dawo Aunty Zeey tazo, sosai taji dadin

Please Login or Register in order to submit comment