Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

subtar bakin da tayi, kwata-kwata bata so wani sa'bani ya shiga tsakaninsa da matarsa

Ganin tayi shuru yasa ya gazgata maganarta, ransa ya 'baci mutuka, ashe duk zaman da suke a gidan ba ta zuwa ta gaishe da kakarsa wannan wane irin raini ne."?





*Kada ki karanta min littafi ba tare da kin biya ba, kada ki saya ki fitar dashi, 'yar uwa kada kiyi sharing, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500 ne......0542382124....Binta umar gtbabk....Idan kati zaki turo sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
3/1/22, 18:59 - Binta: _Akwai ingantaccan maganinĪ(\Ī(\ gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanku. bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 4k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukan ki ya 'kare da ikon Allah._


*87&88*
Ta kalleshi da fadin." Aa' Umaru naga kamar ka fusata! ban fada maka maganar nan da wata manufa ba, don Allah kada aikata abinda ba shikkenan ba, domin na san ka da fushi! kada kaje ka haikewa 'yar mutane akan abunda bai zama dole ba."

Yace." Dole ne tazo ta gaisheki dan ba zan lamunci wannan rashin arzkin ki ba, tsayin kwanakin da tayi a gidan nan me yasa baki fada min abinda yake faruwa ba sai dana tambaya sannan, Uwale kina da mutukar muhimmanci a gareni saboda haka duk wanda nake ta tare dashi ya zama lallai ya daraja ki ya mutuntaki."


Jikinta a mace tace." Nasan da haka Umar domin ba tun yau ba na sheda cewa kana da kishin kanka da kuma magabatanka, amma yana da kyau kafin ka yanke hukunci kayi tunani tukkuna, ka duba irin da'bi'un yarinyar sannan kai mata uzuri don Allah kada ka tsawwala mata cikin ruwan sanyi nasiha take ratsa jikin mutum, amma na tabbatar da cewar idan kaje mata da hayaniya to za'a samu matsala abunda bana bukata kenan."


Ganin yanda duk ta tashi hankalinta yasa jikinsa yayi sanyi, tuntuni Asp ya sheda masa hakan, cewa yawan tsawa! ko hargagi basa shirya mutum nasiha da janyo mutum ajiki shine abinda ya dace.


Hamra'u dake zuba masa abinci sam! ba taso hakan ba, yanda taga ya fusata! taso ace Uwale ta bari yaje yaci mutuncin matarsa shiyasa gabadaya haushin Uwale ya tu'keta, tana gama zuba masa abincin ta shige dakinta ta zauna tana tunanin mafita, a duniya idan akwai wacce ta tsana to ZINATU ce domin itace tayi mata karan tsaye gurin tabbatuwar burin dake ranta.


Hira sukayi sosai da Uwale irin wacce suka jima ba suyi irinta ba, dalilin rashin samun lokacisa..........Wannan damar ta samu ta sheda masa irin hukuncin da ta yanke domin ita kanta al'amarin ya isheta Hamra'u tana yi mata wani irin kallon zargin a ganinta kamar Itace bata da goyon bayan ya aureta ba.

Yace." Shikkenan kada ki damu idan Allah ya kaimu k'auyen Kawu Ado zai samu mahaifinta su tattaunar maganar insha Allah."


Tace." Yawwa har naji dadi a raina, a kalla dai ko kudin zance aka kai musu kaga ai hankalinsu zai kwanta, amma kaf garin ya dauka cewa saboda kayi kudi ka zama wani abu a duniya shiyasa kaqi auranta, da yawa mutane zargin da suke kenan, amma yanzu duk wanda yaga an kai kudin zance zai cire shakku a kan al'amarin.


Ajiyar zuciya ya sauke da fadin." Uwale al'amarin mutane yana da wuyar sha'ani, ni duk wannan maganganun basa damuna domin nasan rayuwata ba a hannuna take ba, duk yanda naso da na tafi da ita idan Allah bai so hakan ba to babu yanda zanyi, wallahi a tarihin rayuwata ban ta'ba tunanin wai zan zama ma'aikacin gwamnati ba, ballanatana har na samu wani babban matsayi wanda duniya tasan ni dashi, sannan kuma ban ta'ba tunanin wai zan auri 'yar sarauta ba, wannan yana d'aya daga cikin hukuncin ubangiji, yana kuma da kyau mutane su gane cewa rayuwar duk da suke takaitacciya ce, domin Allah kan iya juya al'amari a kowanne lokaci.


Uwale ta girgiza kanta da fad'in." 'Kwarai Umaru zantukan ka duk gaskiya ne, duniya a fai-fai take juyawa take na kasa ya koma sama, kana kuma wanda yake sama ya dawo kasa, mai imani da tsarkin zuciya ne zai yarda da kudurar ubangiji.


Kiran sallar magriba ne ya katse tattaunawar da suke, da sauri ya mike yana kallon agogon dake daure a hannunsa, yace." Zan shiga massalaci yanzu watakila na dawo, idan kuma kun ji shuru sai da safe insha Allah."

Tana kokarin tashi tace." To shikkenan babu damuwa Allah ya bamu a ran rai da rayuwa."

Ya amsa da "ameen." tare da kama hanyar fita..........Kai tsaye massalaci ya wuce a can yake tunanin daura alwala.


Tun bayan fitowarsu daga massalacin suke tare har misalin takwas da rabi, maganar dai suke sake tattaunawa......Asp din na sake bashi shawarwarin yanda zai zauna da iyalinsa lafiya, dole sai anyi hakuri tare da kawar da kai sannan za'a samu zaman lafiya, yace masa lallai sai yayi hakuri ya kawar da kai sannan komai zai daidaita. amma kuma yayi k'okarin ganin sun zama abu daya dashi da matarsa hakan zai taka muhimmiyar rawa gurin daidaituwar al'amarin gabadaya.

Da wannan tunanin ya shiga gidan, bai tunkareta ba tukkuna sai da ya shirya kansa sannan yayi wanka ya sanya kayan bacci masu taushi sai wani irin 'kamshin turare yake mai dadin gaske.


Fitowarta kenan daga wanka ya shigo da sallama a bakinsa........amsawa tayi tare da dan tsayawa tana kallonsa.

Shima kallonta yake tsigar jikinsa na wani irin tashi, a kasalance ya janye idonsa daga kanta ya nemi gefan gado ya zauna.


'Karamar ajiyar zuciya ta sauke taje ta zaune kurjerar mudubi tana tsane jikinta da karamin towel.

Ido ya tsirawa fatar bayanta kamar yaje ya rungumeta haka yake ji sai dai ya daure a hankali ya kirayi sunanta.

Ta amsa tare da juyowa har yanzu taki sakin fuskarta.


Yace." Ni dake mun zama kamar b'akin juna wai me yake faruwa ne."?

Uffan ba tace masa ba kawai ta d'auke kanta tana me cigaba da shafa mai a fatar jikinta.


Ya iske inda take bai jira komai ba ya zuba dukkan hannuwansa a saman kafad'arta hannayen suka sauko saman breast d'inta......Da sauri ta cire hannun, ya sake mayar wa gurun yana kokarin kwance towel din.

Cikin shagwaba tace." Ka bari dan Allah."


Yanayin maganarta ya kwaikwaya ya mayar mata da amsa kamar haka.

"Um-um!! ni bazan bari ba sai kin fada min abinda yasa kike gudu na."


Yanda yayi maganar yayi masifar jefata cikin wani yanayi gabad'aya jikinta ya mutu wani irin feeling ya dinga damunta.


Jin tayi shuru ba tace komai ba yasa ya dan sunkuyar da kansa yana lasar fatar jikinta mussaman wuyanta lasa yake kamar wani maye.

Ta dinga ture fuskarsa yana sake mayarwa......Kuka tasa tana buga kafa da fadin." Ka daina bana so."

Ya sake tuburewa! ya zama kamar mahaukaci sabon kamu! yana bala'in son shagwabar da take masa.


Kunnanta d'aya ya shiga tsotsa, kafafunta suka dinga kyarma! saura kadan ta rikito daga kan kujerar da take zaune....Ya tallafe ta sai kokarin rungumeta yake tayi namijin kokarin fizge jikinta.


Ya bita da wani irin kallo jikinsa duk a mace.

Itama jikin nata duk ya mutu dan kasa aiwatar da komai tayi kawai ta zauna gefan gado tana mayar da numfashi.

Nutsuwarsa ya shiga kafin ya kalleta babu wasa a maganarsa yace." Kiyi alwala zamu gabatar da sallah irin ta ma'aurata."


Gabanta ya buga, tace." Ai ni nayi sallah ta .'


Yace." Wannan ta daban ce tana da mutu'kar amfani Annabi ne yayi kuma ya umarce mu da aikata sunnah ce mai karfi."


Shuru tayi tana kallonsa........Ya sake shan kunu da fadin." Naga alamar zaki bani wuya to kisa a ranki cewa yau din nan zamu zama abu daya.


Miyau! ta hadiya da kyar tace." Ban gane nufin ka ba nifa ban shirya komai ba, kuma ka daina gaggawa dan jinin har yanzu bai tafi ba."


Ya kai minti uku yana kallonta kafin ya girgiza kansa da fadin." Kinga bana san doguwar magana za kiyi abunda nace ko kuma sai na shedawa mahaifinki ai ina da number wayar sa yanzu zan kira shi na sheda masa cewa yau tsayin sati biyar kenan baki bani hakkina na aure ba.


Yanda ya fadi maganar cikin rashin wasa yasa jikinta ya mutu..............Ta kalleshi taga yana lalube a wayarsa, da sauri ta fizge wayar ta jefa saman gado. toilet ta nufa tana zumb'ura baki itafa gabadaya ba ta shirya faruwar hakan ba.


Sallah sukayi raka biyu irin ta sabbin ma'aurata, ya jima hannunsa a saman kanta yana ta zabga addua, har ta dinga mamakinsa ashe yana da ilimin addini haka.


Tambayoyi ya shiga yi mata akan addini ta bashi amsar wanda ta sani wanda ba ta sani ba kuwa shuru take


Nan ya fahimci cewa lallai tana bukatar karin sanin ilimin addini domin yana bukatar yaga ta zama cikakkiyar mace.....Wato *Mar'atussaliha* wacce zata tarbiyan tar masa da 'ya'yan da zasu haifa.


Tana zaune a saman daddumar ya tashi yaje ya kashe fitila dakin yayi duhu.


Ganin haka yasa da sauri ta tashi taje ta 'buya bayan labule..


Inda yake tsammanin samunta ya nufa yana lalube da hannunsa, babu ita babu dalilinta............Da sauri yaje ya kunna fitilar haske ya gauraye dakin, idonsa yake rarrabawa a dakin bai gano ta ba.


Yana kokarin bude kofar fita ya hango kafafunta a kasan labule.


Girgiza kansa yayi cikin takaici ya nufe ta........Ganin zuwansa yasa tayi wuf ta fito zata gudu! hannunta ya dam'ke! ya rike da kyau! yace." Me yasa kike abu kamar yar k'auye wannan ai gidadanci ne sam ban tsammaci haka daga gurinki ba."


Tana turjewa a gurin, tace." To ni ban shirya ba ka kyale ni mana."


Ya girgiza kansa da fadin." Baki isa ba babu ruwana da shirin ki ai na ma yi kokari yau satin ki biyar a gidanan ban yi komai ba ai a jinjina min."


Ta fara 'kananun maganganu! da buge-buge! hannu yasa ya rufe mata baki hasken dakin kawai ya kashe.....................Labari ya sauya, dan duk turje-turjen da take da nuna rashin yarda yana dora mata nauyinsa ta saduda! har ta fishi kid'imewa! domin ya gama gane lagonta shiyasa ta shiga hannunsa, ya dinga sarrafa ta iya san ransa, tana wata irin shashsheka kamar mai shirin fashewa da kuka........Duk da a d'okance yake bai yarda ya shegeta ba sai da ya tabbatar da cewa ya gama kai ta k'arshe sai ya kirayi sunan Allah kafin ya karanci adduar saduwa da iyali ya fara kokarin shiga gurin da yake kulafuci da 'kwa'kwa!


Ba tayi buge-buge ba! tsai! ta tsaya tana jin irin d'auki ba dadin da yake a gurin, a jikinta take jin yanda jikinsa ke wani irin rawa, sai kokawa yake da abar tashi taki shiga kamar ma ta girmi gurin da kyar da jibin goshi rabi ya shiga...........Lokacin ta galabaita mutuka domin gurin gabadaya ya rikice mata da wani irin radadi da zugi! mara fasali!

Ta d'an daga kafafunta hakan ya 'kara gigitashi! ya cigaba da cucuku! yana furzar da wani irin huci!

Murya a dashe! tace." Idan ba zai yuwu ba kawai ka hakura ni kam na gaji wallahi."!


A rikice! yace." Zai yuwu kedai ki cigaba da taimaka min kinji ko amma kuma me ya janyo hakan bayan da ni'ima ta tattare dake."?

Shuru tayi masa domin ita ba ta san amsar da zata bashi ba, kuma ba ta san wane irin taimako za tayi masa ba.


Kamar zai fashe da kuka ya gyara gwiwowinsa yana ta zufa! tare da cizan lips d'insa, ya cigaba da kokarin ganin ya wuce gurin, domin shi kansa ya daddauje ballanatana ita.

*Wai wuya makarantar kare!* duk jarumtarsa da k'yar ya iya wuce gurun, domin wani irin sakarai ya zama ya rasa ma yanda zai yi, koda yake akwai rashin sabo.............Sosai suka ji jiki ita dashi, amma ita tafi shi galabaita dan shi yana wuce gurin wahalarsa ta 'kare mussaman da yaji shi cikin wani irin guri mai taushi cike dam-dam! ruwan ni'ima na gudana! ai sai ya kwarkwarce! ya dinga bugunta yana buga sambatu, bakinsa yaki rufuwa! koda yake sunan Allah yake kira yana kuma sanya mata albarka wacce bata da dadi.


Wannan daran ya zama na tarihi a gurinsu domin a cikinsa suka zama abu d'aya! kuma a daran Allah ya saukar da ikonsa domin buwayarsa ta wuce haka....

*_ALLAH YA BADA ZURI'A MASU ALBARKA_*



*Kada ki karanta min littafi ba tare da kin biya ba, kada ki saya ki fitar dashi, 'yar uwa kada kiyi sharing, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500 ne......0542382124....Binta umar gtbabk....Idan kati zaki turo sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
3/2/22, 18:54 - Binta: _Akwai ingantaccan maganinĪ(\Ī(\ gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 4k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._



*89&90*
Da k'yar ya iya raba jikinsa da nata. Gabad'aya jikinsa ciwo yake masa mussaman tsakanin cinyarsa da gwiwowinsa.....hannu yasa yana laluben gadon. kawai yaji ya sauke hannun kan Brest d'inta, da sauri ta cire hannun nasa ta jefar dashi tana me cigaba da shashshekar kukan da yake jinsa har cikin zuciyarsa.

Zazzafar ajiyar zuciya ya sauke ya yun'kura ya sauka daga gadon ba tare da ya dauki gajeran wandon nashi ba, kai tsaye toilet ya nufa yana had'a hanya kamar wani d'an magyaru!

Ita kam bedshirt din ta cikwikwiye tana wani irin kuka kamar wacce aka aiko mata da mutuwar iyayenta.

Haka kawai take jin kamar wani abu zai faru anan gaba, gashi ya cuce ta ya raba ta da budurcinta.


Haka ya fito daga toilet din ya sameta sai kuka take.

Babu kuzari a tattare dashi ya shirya jikinsa kafin ya cimma in da take kwance.


Cikin sassauta murya ya kira sunanta....*"ZINA."* sautari da haka yake kiran ta.

Tana jinsa tayi masa shuru bala'in haushinsa takeji.

Ya sake kiran sunanta da fadin." Kiyi hakuri kada kisa damuwa a ranki wannan abu da ya faru tsakaninmu alkairi ne ni nayi miki alkawarin rike miki kaina ni naki ne har abadah."


Maganarsa ta d'auki hankalinta ta yun'kura da kyar! ta tashi zaune tana kallonsa, yana tsaye a kanta sai kace wani mummuni! sai karyar da kansa yake.

Kukan da taci ya sanya muryarta bata fita sosai tace." Ka cuce ni ka raba ni da budurci na bayan ban shirya hakan ba, haka kawai nake ji a jikina kamar akwai abunda zai faru anan gaba na fada maka bana san kishiya bana shiri da ita."! ta karasa maganar da shashshekar kuka a muryarta.

Gabansa na faduwa! kadan yace." Idan wannan ne matsalarki to ina so yanzu ki sa a ranki cewa ke kad'ai ce uwar 'ya'ya na dake kadai zan rayu ai na samu abu mai muhimmanci a tare dake dole na daraja ki na mutuntaki! kada ki damu ni UMARU naki ne ke kad'ai ki rubuta ki ajiye wannan."


Ta dinga kallonsa tana so ta gazgata maganarsa.......Ganin haka yasa yayi amfani da damar sa, ya dinga narkar mata da k'wayar idonsa yana karyar da kai da murya tare da shirya mata dadin baki irin na yaudara! *(mayaudaran maza sun ma fi yawa a cikin maza dayawa sune suke haddasa fitina da tashin hankali a gidansu.......mu kuma mata da tausayi da saurin mi'ka wuya namiji na zuwa da 'yar murya sai mu saduda mu yarda da dadin bakinsu, to bari kiji har ki mutu ba zai ki daina d'aukar darasi akan namiji baĪM0 ALLAH ka bar mu dasu, ka shirya mana su, ka basu ikon fad'in gaskiya ka kuma basu ikon adalci)*


Ya gama kashe mata jiki da mayaudarar kalamansa zuciyarta tayi sanyi ba tayi wani dogon nazari ba ta amince da kalamansa...........*(Kada soyayya tasa mijinki yayi miki dadin baki kan cewa shi dake kad'ai zai rayu, 'karya yake! domin wallahi zuciyarsu a haka take haka Allah ya hallicesu da son mata, zakiga namiji da mace hudu a gidansa duk mallakinsa amma ba zaki rabashi da wasu a waje ba............shakulatun 'bangaro zakiyi dashi a duk sanda yazo yana miki wannan manganganu, idan kuwa ki ka yarda da labarin k'anzan kurege! to kina ruwaƒ™Äi In ji (HAMISU BREAKAR) sai dai kiji ana ayyyyyiririiiiii!*


Soyayya suka dinga bugawa! irin wacce take bala'in so da kwakwa! dan idan wani sa'in ta rike wuta har makara yake a gurin aiki, Asp yay ta tsokanarsa, shi kam murmushi kawai yake daga zarar kuwa ya samu sauk'in aiki zai kira wayarta suyi ta jifan junansu da zafafan kalaman soyayya.


Hamra'u tsantsar tashin hankali da damuwa ta shiga dan ganin yanda mutumin nata ya ajiyeta a gefe.........Da farko ta d'auka matsala ce zata afku, tun bayan da Uwale ta sheda masa abun da yake faruwa.


Amma abun mamaki sai taga a washe garin ranar be ma fita aiki ba, yana tare da matarsa tun safe bai shigo in da suke ba, saboda tsabar bin diddigin da take masa har fita tayi ta tambayi direbansa cewar ya fito daga gidan ko kuma yana ciki.


Budar bakin direban yace." Ai Oga yau ba zai fita ba domin tun safe ya kira ni yake sheda min hakan.


Jikinta a sanyaye ta koma gidan........koda ta gifta sashen sai taji a zuciyarta kamar ta shiga domin ganin abunda ya ha nashi fita.



Da 'kyar! ta iya kai kanta dakinta, tayi kwance a saman gado tare da tsirawa rufin dakin ido......zafafan hawaye ne suka shiga tsere a saman fuskarta.


Can yamma! taji maganganu a falo...ta d'auka baki sukayi koda ta fito........Sai kawai tayi tozali dasu, suna zaune kujera daya sunci uwar kwalliya mussaman ita Gimbiyar kamshin turaransu duk ya cika gurin.


A take gwiwarta tayi sanyi kafafunta suka dinga wani irin rawa, bango (garu) ta dafa jin tana neman zubewa a gurin.


Babu yabo babu fallasa yace." Kanwata kin fito."?

Kallonsa tayi tana danne kukan dake kokarin kufce mata, wai shin ita ya za tayi da wannan kaddarar....Mutumin data ci wahala a kansa ta b'ata lokacinta a kansa shine yake rayuwar aure da wata akan idonta...........Kanta ya dinga juyawa! take ta zube a gurin bata san in da kanta yake ba.


Gigicewa sukayi gabadayansu mussaman shi ya kai ya kawo a gurin hankalinsa ya tashi ainun! bai san lokacin daya dauketa ba ya fita da ita Uwale ta rufa masa baya tana gyara yafan mayafinta.


Tsayuwa kawai tayi a gurin tana mamakin abinda yayi.

Yarinya baliga kuma ba muharramarsa ba ya wani dauketa har da mannata a kirjinsa........Takaici da bakin ciki kamar su kasheta, tayi kwafa tare da girgiza kanta, sashenta ta nufa tana tunanin irin hukuncin da za tayi masa idan ya dawo domin ita ba zata yarda da wannan iskancin ba.


Abin mamaki! jininta ne ya hau sosai! lokacin da likita ke sheda musu hakan, abun sai ya basu mamaki! shin wane irin tunani yarinyar ta sa a ranta haka wanda har zai janyo mata hawan jini.....Ita dai Uwale ta zargi wani abu, shine dai har yanzu beyi hasashen cewa rashin adalcinsa ne ya janyo mata kamuwa da lalura ba.


Da kanshi ya bukaci cewar ta kwanta a asibitin zuwa gobe domin ta sake samun sauki sosai, domin a zahirin gaskiya hankalinsa ya tashi da al'amarin, yana tsoron kada yar mutane ta had'u da lalura a hannunsa.


Sai bayan isha'i ya bar asibitin.........Yana shiga barrack din Asp ya fito daga block d'insa da waya a kunnansa.

Motar ya tsayar ya sauke gilashi yana kallonsa har ya k'are wayar ya mayar da ita aljuhu ya k'araso bakin motar .

Hannu ya mi'ka masa suka gaisa kafin yace." Yanzu mutuniyar ta shiga gida ai ta jima a gurinmu kasan Zeey mutuniyarta ce."

Yay jim yana kallonsa da nazarin maganarsa.

Shima Asp din ya fahimci wani abu, sai jikinsa yayi sanyi yace." Akwai magana kenan dan naga kayi sak! kodai bata fada maka ba."?


Bagarar da maganar yayi kafin yace." Ina cikin damuwa wallahi yarinyar nan Hamra'u ce take kwance a asibiti babu lafiya."


Da sauri yace." Subahanallahi me yake damunta."?

Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya furzar da wani irin huci daga bakinsa yace." Haka kawai ta yanke jiki ta fadi yanzu likita yake tabbatar min da cewa jininta ne ya hau."

Asp din ya jima yana kiran sunan Allah da jimanta al'amarin.....Yace." Jininta ne ya hau akan wane dalili kodai tana da damuwa ne."?


Yayi shuru yana nazarin abinda kwakwalwarsa ke tuna masa tunda ya fito daga asibitin yake nazari da tunani.


Yace." Baya rasa nasaba da mu'amula ta da matata kasan mata da kishi dasa abu a rai mybe wannan ne ya janyo mata matsala.

Ya kalleshi da fadin." Hakane yanzu kai wane hukunci ka yanke? a zahirin gaskiya idan ba kayi wani abu ba akan yarinyar nan ba to hakkinta yana iya kama ka da kowane lokaci saboda haka ka zauna kayi nazari da tunani a yanda kake bani labarin hallacin da tayi maka yaci ace kayi wani abu wanda zai nuna mata cewa lallai kana da niyyar auranta."


Murmushin takaici yayi kafin yace." Wallahi gabadaya kaina ya kulle Asp na shiga rud'u! ina jin tsoran auran yarinyar azo ana tashin hankali abunda bana bukata kenan bana son matsala ko yaya take.


Ya dinga kallonsa yana girgiza kai kafin yace." Ka zama namiji mana abokina rigima kake gudu to bari kaji da kayi aure da ba kayi ba, kullum a cikinta kake, domin ba zata daina zarginka ba, gwara ma kayi da hujja! amma ban ta'ba tunanin cewa Zinatu zata dinga baka tsoro ba a yanda na sanka haba *Jan wuya!* kada ka bani kunya mana."

Dariya kawai yayi yana girgixa kansa, lallai akwai rikici a gabansa dan wallahi idan ya tuna Gimbiyar tashi gabansa har wani faduwa yake.


Sallama sukayi da juna yaja motar ya bar shi a gurin yana daga masa hannu.


Yana shiga dakin kafarsa ta cake! da kwalba! duk da a cikin takalmi take sai da yaji rauni jini ya fara zuba ya rike kafar yana d'ingisawa, gefe guda ya matsa yana bin dakin da kallo.


Komai a hargitse duk ta farfasa masa manyan turarunkansa masu tsada! kayansa muhimmai ta watsar dasu a kasa, dakin dai tamkar anyi yak'i a ciki!


Kafin ma yayi wani yunk'uri ta turo kofar dakin ta shigo........Kallo daya yay mata ya hango tsantsar tashin hankali a tattare da ita.

Jarumta! ya aro! yayi bala'in shan kunu! da fadin." Meye haka! waye yayi min kaca-kaca da daki."?

Ta nuna kirjinta da hannu " Nice nan."! da karsashi da kwarin gwiwa ta fadi maganar!


Yace." Kece akan wane dalili? ko kina hauka ne."?

Wani b'acin ran ya sake turnuke ta! tace." Kaine mahaukaci butulu maci aman...........Ya wanke fuskarta da lafiyayyan mari!

Please Login or Register in order to submit comment