Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta kwantar masa da hankali tace......




*Kada ki karanta min littafi ba tare da kin biya ba, kada ki saya ki fitar dashi, 'yar uwa kada kiyi sharing, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500 ne......0542382124....Binta umar gtbabk....Idan kati zaki turo sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
3/29/22, 23:05 - Binta: _Akwai ingantaccan maganin(\(\ gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._




*124*
"A halin da ake ciki yanzu bana tare da damuwa ko wata fargaba! dalili kuwa nasan cewa duk wanda ya dogara ga Allah tabbas zai tsaya masa, ma'kiya sunyi nufin ganin bayanka Allah bai nufa ba, gaka nan a raye kana cigaba da samun nasara a kansu hakika Allah yana tare da kai da duk wani mai gaskiya da zuciyar imani! ina cikin farin ciki sakamakon ganinka da rai da lafiyarka, kuma zan cigaba da yi maka addu'a Allah ya tsareka a duk in da zaka shiga Allah kuma ya d'aukaka darajarka duk wanda ke san ganin bayanka Allah yayi maganinsu."

Tun sanda ta fara maganar yake kallonta gabad'aya farin ciki mara misaltuwa ya Dabaibayeshi yau ya tabbatar da cewar yarinyar na 'kaunarsa tunda ga zahiri nan, duk mutumin da zai damu da kai ya kula da kai a lokacin da wata masifa ta sameka lallai babu shakka baka da masoyi sama dashi.

kawai ya cigaba da murza hannunta dake cikin nashi, tsabar farin ciki ya ha nashi cewa komai ya kawai tsura mata rikirkitattun idanuwansa wanda suke kassara mata gabban jiki.

Kunyar abinda yake takeji gefe guda kuma tausayin Hamra'u duk ya dabaibaye ta.

Ta kalleshi tana nuna masa ita da ido.

Tana zaune tsuru duk ta muzanta. ta rasa ina zata jefa rayuwarta.

A hankali ya juya ya kalleta. shima kunyar ya d'an ji amma da yake namiji ne sai ya waske ya janyota jikinsa harda rungumeta.

Hakan ya faranta mata rai mutuk'a!

Itama Zinat din taji dadin abinda yayi.

A sanyaye tace." Yayana ya jikin? Allah ya tsare ya kiyaye gaba.

Cikin kulawa ya amsa da "Ameen ya Allah na gode sosai Allah yayi muku albarka."

Gabadaya suka amsa da "Ameen.

Uwale dake can gefe a zaune tana kallonsu tace " Wato Umaru idonka ya rufe baka tunani na ko."?

Murmushin yayi da fadin." Uwale ke gaisuwarmu dake ta daban ce, kece uwargida fa da tsohuwar zuma ake magani.

Tace." Ban yarda ba Umaru ni kam ina kishi da hakan.''

Dariya yayi da fadin." Ashe baki yarda da maganata ba, Uwale kafin na samu kowa ke na samu saboda haka kada kiyi kishi ki kwantar da hankalinki."


Ta'be bakinta tayi ta mike tana kallonsu tace." Ku tashi muje duba abokin mijin naku idan kun gama soyayyar."

Hamra'u ta rufe baki da fadin." Uwale soyayya kuma."?

Tace." Kwarai kuwa ai duk naga abinda kuke kunsa shi a tsakiya kowacce tana kwarkwasa."

Zinat maganar ta bata dariya da mamaki! wai soyayya! mutumin da bai da ishashshiyar lafiya. koda yake shi din ma da zai samu faraga abinda zai aikata sai yafi haka.


To a takaice dai sai bayan la'asar suka fara shirin tafiya gida.

Mutumin ya wani lanjare wai shi lallai ba zasu tafi gabadaya ba dole wata ta zauna a cikinsu.

Uwale tace." Nasan wacce kake hari a cikinsu ka duba da kyau bata da lafiya cikinta ya tsufa ko ta zauna babu abunda za tayi maka.

Shuru yayi yana nazarin maganar.

Zinat din tace." Babu komai ke Hamra'u ki zauna tare dashi Aunty Zeey ma tana tare da Asp sai ku zauna a tare."


Hamra'u farin ciki ya cika mata zuciya, amma ta barshi a ranta bata fito dashi ba fili ba.

Uwale tace ." Hakan shine maslaha." Bai iya cewa komai ba tunda a zuciyarsa ba haka yaso ba.

Yaso ya samu sararin da zai rage zafi da ita amma hakan bai samu ba, tsabar idon Uwale da Hamra'u yasa ya hakura ya danne zulamarsa da turtsetsan cikin ma sha'awa take bashi.


Bayan tafiyarsu Asp ya dinga tsokanarsa da cewa lallai kada yayi wasa tunda ya samu dama kawai yaci amarcinsa a asibiti yanda ransa yake so.


A zuciyarsa sam! bai sa abun a ransa ba, wacce yake kulafuci daban da wacce take gabansa, itama macace amma gabadaya hankalinsa baya kanta.


Tare da Aunt Zeey suka shiga kasuwar garin sukayi saye-sayen da za su bukata na yau da gobe.

Kowacce tana kula da mijinta dai-dai gwargwado amma dai babu wata shakuwar kirki a tsakaninsu gaisuwa ce kawai take had'asu kowa yayi sabgar gabanshi.


Sati guda suna tare su kwana su tashi guri guda amma bai ta'ba yunkurin yin wata mu'amula da ita ba.

Cikin dare yayi mafarki gashi yana sex. koda ya tashi duk jikinsa a 'bace. Ga joystick dinshi ta girma ta cika wando gabadaya yanayinsa ya sauya.

Da Asubah ya samu da kyar yayi sallah yayi zaune saman dadduma yana nazarin yanda zai bullowa al'amarin.

Ta fito daga bandaki daure da alwala kusa dashi ta tsaya domin gabatar da sallar......Tana idarwa ya kalleta da fadin "Zan kwanta yanzu kizo ki min tausa.

Ta amsa da " To." ba tare da ta cire hijab din jikinta ba tabi bayansa.

Ya tsira mata ido a lokacin da take tattaba jikinsa.

Sunanta ya kira, ta amsa tana kallonsa.

Yace." Kin shirya amsar sa'kona."?

Tace." Wane irin sako Yayana."?

Ya janyota jikinsa cikin kunne ya rada mata maganar.

Kunya ta ha nata cewa komai.

Shi kam jinta a jikinsa ya kara tayar masa da hankali. jikinsa ya dinga karkarwa! ya fara kokarin cire mata kayan jikinta.


Bata ha nashi hakkinsa ba, sai dai taci wuya a hannunsa ta raina wayonta taci kuka jin yanda yake sarrafata gabadaya ya kasa samun satisfaction saboda rashin wadatacciyar ni'ima taji ciwo sosai shima hakan.

Har gari ya waye suna abu daya.
Asp ya gaji da buga musu kofa ya tafi yana tunanin wani abu.

Kamar zautacce yake kiran sunanta da fadin." Ke din wace irin hallitace Hamra'u kin kasa gamsar dani kada ki jefeni cikin wani yanayi please ki taimaka min."

Murya a dushe tace." Yayana wane irin taimako zanyi maka bayan wannan nima na gaji ka taimaka ka sauka haka.

Ya girgiza kansa da fadin." Ba zan sauka ba sai na gamsu Zinatu ta fiki ta ko'ina ina alfahari da ni'imarta."
Maganar yake yana cigaba da bugunta duk a kokarinsa na ganin ya samu gamsuwar da yake bukata.

Kukan takaici kawai take cin zarafi da wulakancin yayi yawa yana tare da ita yana fadin kishiyarta ta fita ni'ima.

Bai damu da kukanta ba domin shi maganar ma bai san ya fada ba.....Da kyar da jibin goshi ya zubar da abinda ya d'aure masa mara, ya sauka jikinsa duk a kurje mussaman tsakankanin cinyoyinsa duk sunyi jaa! toilet ya nufa yana hada hanya kamar sabon dan kaciya.

Yana wanka yana tunanin al'amarin da ya faru tsakaninsa da yarinyar.

Ashe matan ma kala-kala ne, shi kam matarsa ta cika cif bai ta'ba samun matsala makamanciyar wannan da ita ba.

Hamra'u budurwa ce shi zai tabbatar da hakan, tinda ya kai minti ashirin yana artabu kafin ya ratsa jikinta, sai dai kuma a maimakon yaji yana nink 
'aya kamar yanda ya saba idan yana tare da Zinat sai kuma yaji bambaci gabadaya yarinyar a bushe take bata da dadi gashi duk taji masa ciwo.

Yayi wanka ya fito yana ya mutse fuska.

Magashiyan! a kwance ya sameta duk ta fice daga hayyacinta.

Tausayi ta bashi, yasa kayansa ya tsaya a kanta yana kiran sunanta.

Da kyar ta amsa amma bata tashi zaune ba.

Yace" Sannu kinji ko nima ba laifi bane amma kin san baki da lafiya ko.''?

Makogwaro a bushe take kallonsa kafin tace." Ni Lafiyata lau ."

Ya gyada kai yana kallonta yace." Okey tunda kince haka shikkenan tashi ki gyara jikinki muci abinci kinji ana buga mana kofa ko."

Shuru tayi ba tace komai ba.

Wayarsa ya dauka ya kama hanyar fita.

Ta tsayar dashi ta hanyar kiran sunansa.

Ya tsaya ba tare da ya amsa ba.

A sanyaye tace." Ba zan iya tashi ba."

Yayi jim yana kallonta kafin ya isa gurinta.

Ya kamo hannunta ta sauke kafafunta kasa sai cije baki take.

Daukarta yayi ya nufi toilet din da ita.

Ruwan dumi ya hada mata yasa ta a ciki kafin ya fita ya bata gurin ta gyara jikinta.


Asp yayi ta tsokanarsa yana zolayarsa shi dai bai iya cewa komai ba saboda matarsa dake zaune a gurun.

A dakin yaci abincinsa ya koshi kafin ya nemi alfarmar Zeey din taje ta duba jikin Hamra'un.

Abinci ta had'a mata ta tafi mata dashi.

Bayan fitarta daga dakin ya kalleshi da fadin." Asp zaman asibitin nan ya isheni kunyi maganar da Dr Salihu ne.''?


Yace." Eh dazu da ya shigo yake tabbatar min da cewar a cikin satin nan dai komai zai daidaita mybe ranar monday mu wayi gari a gida."

Ajiyar zuciya ya sauke tabbas zai so hakan domin ya gaji da zama guri guda ga masifar sha'awar matarsa dake damunsa.


Asp ya kalleshi da fadin." Ango na amarya."

'Karamin tsaki yaja da fadin." Asp mata dama iri-iri ne yarinyar nan fa ta wahalar dani."

Yace." Eh kowacce da irin baiwar da Allah yayi mata wata tafi wata haka abun yake.

Ya girgiza kansa da fadin." Ni zan sheda hakan."


Yace." Amma kada ka nuna musu a zahiri cewa ke nafi samun nutsuwa dake idan ka kuskura ka nuna hakan za samu matsala kayi kokarin boyewa."

Yace." Kasan Allah ban samu nutsuwa da yarinyar nan ba sai da na halarto Zinatu a cikin zuciyata tukkuna na samu satisfied bayan haka kuma gabadaya duk jikina ciwo ne.''


Yace." Ikon Allah amma meya janyo hakan."?

Yace." Sosai na sameta cikakkiyar budurwa amma babu ni'ima a bushe take k'amas!

Shuru yayi yana jajantawa abokin nasa. yace." Kada ka damu ka fito fili ka fada mata yanayinta zata nemi magani kasan mace bata so ta zama koma baya mutukar su biyu ne ko uku ko hudu a gurin namiji.

Yace." Abinda nake tunanin yi mata kenan domin ba zan iya kayan haushi ba."

Asp murmushi kawai yayi kafin ya cigaba da bashi shawarwarin yanda zai samu zaman lafiya da iyalinsa.


Tun ranar da al'amarin ya faru bai sake takarta ba gudun abunda ka iya zuwa ya dawo. itama bata damu ba jinyyar kanta kawai take domin ba k'aramin ciwo yaji mata ba.


Ranar da zasu tafi gida kam yafi kowa farin ciki ya bayyana a fuskarsa, sai walwala yake yana sallama da mutane cikin mutunci da karrama juna. kyautukan da ya samu a garin Zamfara baza su lissafu ba manya 'yan kasuwa da masu mu'kami 'yan siyasa da sauransu sun karramashi a ranar asibitin cika yayi domin yin bankwana dashi da Abokinsa, abin alfahari ne ace ga ka gashi a hoto da yawa wasu sai da sukayi hotuna dashi irin na tarihi.
Daga gidan gomnatin garin aka dau'kesu a mota domin isa dasu muhallinsu.





*Kada ki karanta min littafi ba tare da kin biya ba, kada ki saya ki fitar dashi, 'yar uwa kada kiyi sharing, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500 ne......0542382124....Binta umar gtbabk....Idan kati zaki turo sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
3/30/22, 18:41 - Binta: _Akwai ingantaccan maganin(\(\ gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._



*125*
To abinka da mai tsohon ciki tayi murna da dawowarsa gida, sai dai sam bai samu kyakykyawar kulawar da yake bukata ba, shi kuma idonsa ya rufe sai ya kasa yi mata uzuri! ya tsiri fushi da ita dan a ganinsa kamar ba tayi murna da farin cikin dawowarsa gida ba.

Shi yake abunsa domin a nata 'bangaran abinda ya dameta rabuwa da cikin jikinta lafiya! dan akan ga'ba take yau da lafiya gobe babu.

Washe garin ranar da ya dawo gidan, kasa hakuri yayi ya nemi hakkinsa nan fa d'aya! ita a lokacin ma mararta ke mata wani irin ciwo tana kwance lamo a kan gado yake kokarin turmusheta!

Kuka tasa masa tana tureshi da fadin." Baka da imani wallahi wai shin baka duba halin da nake ciki kake kokarin turmusheni."

Ransa ya 'baci jin abinda take fadi. yace." Ke baki ji kunyar fadin wannan maganar ba."?

Zaune ta tashi tana yin wani irin nishi tace." Wane irin kunya kuma gaskiya ce ai bani kadai ce matarka ba kayi min uzuri kuma tun jiya nace maka na amince kaje gurin Hamra'u babu komai wallahi."


Ya fusata! da fadin." Bana bukatar nata ke nake bukata akan me zaki hana ni hakkina baki da hujjar ha nani hakkina.''

Hannu tasa ta goge fuskarta da fadin." Wallahi bana jin dadin jikina babu wani abu da zan iya a yanzu kayi hakuri kawai.''

Ya tsira mata jajayen idonsa dake buge da muguwar sha'awa! jikinsa sai wani irin rawa yake.

Ya kad'a kansa rai a baci ya sauka daga gadon ya dauki rigarsa yana kokarinsa sanyawa a jikinsa.

Kallonsa kawai take tana mamakin tsabar fitinarsa in banda abinsa Hamra'un ma ai macace kuma da amincewarta ta yarje masa yaje gurinta amma ya kasa fahimtarta ita kam ba zata iya da fitinarsa ba.


Saboda babu yanda zai yi haka ya hakura yaje gurin Hamra'un da bukatarsa.

Sai dai itama kafin ta amince masa sai da sukayi artabu! dan har yanzu bata mance ba'kar wuyar da tasha a hannunsa ba.

Takaicin abinda take masa yasa ya rufe ido yaci mutuncinta iya son ransa! yace." Nima dole tasa nazo gurinki da har kike min rashin kunya! had'uwata dake da farko nasha wuya saboda haka inaso na sheda miki cewa lallai ki nemi magani domin baki da ni'ima ko kadan."

Ta dinga kuka kamar ta hadiyi zuciya ta mutu saboda bakin ciki!

Bai damu ba ya danneta yana rawar jiki da adduar Allah yasa yaji dai-dai! inaaa! ai babu wani sauyi domin jiya i yau! cikin salo da 'kwarewa yake mata wassanni ko za'a samu cigaba babu wani bayani watakila dai haka hallitar take.
Yaja tsaki babu adadi! gumi duk yayi masa dabaibaiyi ita kam jin wuya tayi wuya! gabanta duk ya tsage yana radadi! kawai ta bud:e murya ta dinga kurma! ihu! tana rokonsa ya sauka haka.

Kamar mayen karfe ya nane a jikinta yaki rabuwa da ita. hawayen takaici da bakin ciki suke kokarin subce masa, idan ya sauka bai gamsu ba zai iya mutuwa! shiyasa yake ta kokarin ganin ya biya bukatarsa!


Uwale dake cikin daki ta dinga jin ihun! hankali a tashe ta fito kai tsaye dakin Hamra'un ta nufa tana bugawa domin ba ta tsammaci cewa yana ciki ba tunda lokacin daya shigo tana d'akinta domin gabatar da salhar walha.


Fadi take "Hamra'u lafiya shin me yake faruwa ne? ki bude kofar mana."


Jin muryar Uwalen yasa da sauri ya rufe mata baki da tafin hannunsa! bai saurara mata ba har sai da ya zubar da abinda yake mararsa a galabaice ya zube kan gadon yana janyo numfashi da kyar!

Yafi minti ashirin a kwance yana nishin wahala bacci ne yake kokarin d'aukeshi! bugun kofar Uwale yasa firgit ya tashi!
Ya harari gurin da take kwance, bece mata komai ya tashi yasa kayansa, ya tsaftacce jikinsa a d'akinsa.

Yana fitowa suka bishi da kallo. Ita Zinat ba tayi mamaki! ba Uwale ce dai take masa kallon mamaki!

Da sauri ya ratse su ya wuce ya barsu da binsa da kallo.

Uwale ta girgiza kai har yanzu da mamaki a tare da ita, koda yake babu mamaki ai mutumin yau ne abinda yafi haka ma zai aikata.

Kai tsaye dakin ta shiga Zinat din ta rufa mata baya.

Suka sameta a kwance babu yanda take tayi wuri-wuri!

Dukkaninsu sun d'auka yau ne ranar farko dan ganin yanda tayi wurjajan!

Uwale ta tsaya kanta da fadin." Sannu da alama gardama ki kayi masa shine dalilin da ya sanya shi ya gwada miki karfi."!

Girgiza kanta tayi murya a dashe tace." Aa banyi masa gardama ba! da zafi yake min.''

Zinat dariya ta kamata amma ta danne ba tayi ba kawai tayi shuru tana kallonta.

Da kyar Uwale ta taimaka mata suka shiga bandaki a tare.

Ta fita daga dakin tana danne wani abu dake taso mata a can kasan zuciyarta.

Sai dai tana shiga dakinta ta sameshi a kwance saman gadonta daga shi sai gajeran wando ya bude kafafunsa.

Ranta ya 'baci! ganinsa to meye amfanin hakan da yayi?

Ta hade fuska da fadin.'' Meye haka."?

Ido a lumshe yace." Bani da lafiya zo ki dubani."

Taji kamar ta rufeshi da duka! yaje ya gama more rayuwarsa zai zo ya kwanta mata a gado!


Ta juya zata fita cike da takaicinsa.

Sunanta ya kira, taja ta tsaya tana watsa masa harara!

Zaune ya tashi ya kira ta da hannu wai tazo gurinsa.

Zumbura baki tayi da fadin." Me zanyi maka kuma."?

Yace." Ke dai kizo kiji wata magana."

Ajiyar zuciya ta sauke ta isa gurin amma bata saki fuskarta ba.

Ya zaunar da ita kusa dashi! kawai ya fara kokarin cire gajeran wandon jikinsa!

Gabanta ya fadi! da sauri tayi yun'kurin barin gurin ya rike hannunta da kyau!

"Ba wani abu zan miki ba zan nuna miki ciwon da naji."

Ta dinga kallon tsabar rashin kunyar da namiji.

Kauda kanta tayi ba wai yau ta fara ganin girmansa ba kawai dai tana jin nauyi saboda akwai haske a garin.

Ya juyo fuskarta yana marairaice fuska yace." Duk da Asp ya gargadeni kan cewa kada nayi wani furuci akan al'amarin a wannan ga'bar dole nayi magana dalili har yanzu ban samu abunda nakeso ba sai 'bakar wuya da nake sha. Zinatu ki duba kiga irin raunin dana samu sakamakon had'uwata da Hamra'u."

Da sauri ta kalli gurin gabanta na wani irin faduwa! kan duk ya dad'e yayi jawur! hakan nan tsakankanin cinyoyinsa sunyi jawur!

Cike da mamaki take kallonsa kafin ta iya fadin." Me ya janyo hakan."?

Yana kokarin mayar da wandon yace." Bata da lafiya na fada mata amma ta musanta saboda haka daga yau ba zan 'kara kai kaina halaka ba."

Maganar ta bata dariya yanda ya fada da gaske yake sai cin magani yake kamar wanda akayi wa gagarimin laifi.

Sai da ta dara tukkuna tace." Aa ai ba za'ayi haka ba rashin sabo ne kawai haka zaka daure har ku saba da juna."


Yaja dogon tsaki da fadin." Ba zanyi ba! na fada miki domin idan nace lallai sai nayi to watarana zata nakastani domin daga ranar da akace babu wannan abar kema ba zaki zauna dani ba."

Ta fashe da dariyar da take dannewa! ta dinga kallonsa tana mamakin al'amarin!

Cikin tsare gira yace."Kin raina ni ko? ina magana kina min dariya."


Ta sassauta da fadin." Ai abun ne da ban dariya wallahi! to yanzu wace shawara ka yanke."?

Yace." Wacce na fada miki yanzu."

Ta sauke ajiyar zuciya da fadin." Ni kuma ina tunanin rashin ni'ima ne ai cikakkiyar budurwa ce ko."?

Kansa ya gyada alamar Eh hakane.

Tace." Kada ka damu ni zan taimaka muku."

Ya kalleta da mamakin furuncinta. shin wane irin taimako za tayi masa. shifa ba zai iya ba dan ya gaji.

Hannunsa ta rike da fadin." Ka daina tunani insha Allah zan bada gudumawata yarinyar ta bani tausayi."


Yace." Ke kinga nifa ba zan sake komawa ba kawai dai kiyi hakuri duk sanda bukata ta kawo ni gurinki ki amince min."


Tace." Nima kayi hakuri kayi min uzuri my love."

Ya kalleta wani sonta na k'ara tsirga mishi.

Tace." Idan na haihuwa zan baka kulawa irin wacce ba kayi tsammani ba."


Ya lumshe idonsa da fadin." Ko wane yanayi kike ciki ina kaunarki ina alfahari dake kin riga kin zama wani sashe na jikina.
Murmushi tayi ta sake rintse hannunsa dake cikin nata. "Na gode Allah ya barmu tare." Ya amsa da "Ameen tare da rungumeta a jikinsa.


To kamar yanda tayi alkawarin bada gudumarwata akan al'amarin.
Ta taka muhimiyyar rawa domin magungunan mata irin na tayar da sha'awa da karin ni'ima wanda *BINTA UMAR ABBALE ke siyarwa masu kyau da inganci ta d'auka! gabadaya ta kai mata sannan tayi mata bayanin yanda za tayi amfani dasu.....Ingantattun Magungunan hausa ne irin na islamic wanda aka tantance babu cuta babu cutarwa! sai wanda ya gwada zai tabbatar da ingancinsu.*

To A ranar da ta fara amfani da maganin taga sauyi a jikinta sai da ta sauya pant sau uku bayan haka ta dinga jin wani irin feeling a tattare da ita. Hamra'u dai haka ta yini tana matse cinyoyinta.
Saboda yanayin da ta shiga ya rikirtata bata bukatar kowa sai mijinta.



_Akwai ingantattun magungunan hausa da aka tantance masu kyau! ga duk mai bukata sai yayi magana....07084653262_




*Kada ki karanta min littafi ba tare da kin biya ba, kada ki saya ki fitar dashi, 'yar uwa kada kiyi sharing, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500 ne......0542382124....Binta umar gtbabk....Idan kati zaki turo sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
3/31/22, 23:25 - Binta: _Akwai ingantaccan maganin(\(\ gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._



_Team d'in Zinatu naga comment's dinku i kuna yin kishi saboda Zinatu ta taimaki Hamra'u da maganin mata! bahaushe fa yace ciwon ya mace na ya mace nejKishiya kuma 'yar uwa ce mutukar zama yayi dadi_


*126*
To da sauki-sauki za'a ce bai sha wahala ba a lokacin da yayi tarayya da Hamra'un, sosai yayi mamakin al'amarin ya kuma sanya a ransa cewa matarsa na daga cikin jerin salihan mata nagari! yasan cewa abinda tayi ba kowace mace zata iya ba, yaji dadi sosai kuma ta kara matsayi da girma a idonsa.

Haka ya dimanci Hamra'u babu dare babu rana. mutukar yana gida to tana cikin fargaba! kalankasa ce sam bata da juria shi kuma abun haushi yake bashi adduarsa kullum shine Allah ya sauki matarsa lafiya.

Rabo idan ya rantse babu yanda za'ayi Hamra'u ta dauki ciki sati guda kowa ya fahimta domin mai bala'in laulayi ne.

Ta lanjare! ta gaza tabuka komai kullum tana kwance tana juyi ga zubda yawu da amai duk ta figale!

Gabadaya ta fice masa daga rai! ya daina sha'awarta saboda yawun da take tarawa a bakinta ga rashin wanka da tsabtar jiki, saboda cikin da suddabaru yazo mata sam bata san zubawa jikinta ruwa.


A lokacin kuma shi sai

Please Login or Register in order to submit comment