Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bai bani iko ba."


Tace." Ai ba sosai na k'one ba, kuma tunda yayi min addua gurin ya bushe ya daina ma zafi."


Tace." Duk da haka dai ai kin tsallake tsautsayi! kin ma yi kokari abunda ba ka saba a kansa ba, ai dole ka sha wahala."


Murmushi tayi amma ba tace komai ba.

Da farin ciki a maganarta tace." Mijinki ya sheda miki gobe za muje 'kauye ko "?

Fuska a sake ta amsa " Eh ya fad'a min Allah ya nuna mana goben lafiya."

Tace." Ameen ai yana da kyau kema ki saba da dangi shiyasa da yace shi ba zai kwana ba, nace to ya zama dole ke ya barki tare damu domin 'yan uwa su sheda fuskarki ai riga an zama d'aya."


Tace." Hakan yayi insha babu matsala ta b'angare na, ina tare daku."


Kallonta yayi yana mamakin furuncinta.

D'auke kanta tayi dan tunda suke maganarsu bata kalleshi ba saboda masifar haushinsa da take ji.


Uwale sarkin hira da labarai na ban dariya ta dinga bata labarai irin na da! ta dinga dariya tana mamakin kokari irin na mutan da! ace Mace ta haihu amma unguwar zoma ta fita yawan nama! ita abun ma dariya ya dinga bata.

Ganin kamar sun manta dashi a gurin yasa ya tashi domin zuwa ya kwanta a gajiya yake tilis!


Ta kalleshi da fadin." Ya zaka tashi kuma."?


Yace." Eh mana to zaman me zanyi kun manta dani kuna hira bakwa sani a ciki zanje na kwanta ne."


Dariya tayi irin ta tsaffi! kafin tace." To ai gwara ka kwanta ko ka tashi da wuri nima nafiso muyi sammako."


Yana kokarin fita yace." Uwale ai ke yau bana tsammanin zaki iya bacci ."


Ta fashe da dariya da fadin." Me zai hana zanyi wanda ya sawwa'ka dai ai dole nayi zumudi UMARU wata da watanni ba tare da 'yan uwa ba." Da al'ajabi ta k'arasa maganar.

Girgiza kansa kawai yayi kafin yace.'' Sai da safe kenan ya kalleta bata da niyyar tashi su tafi......."A nan zaki kwana ne."?
Ya jefa mata tambayar hannunsa na rike da handle domin bude kofar.


A nutse ta mik'e ta kalli Uwalen da fadin." Sai Allah ya kaimu." Ta amsa da "To Allah ya tashe mu lafiya Alla ya bamu alkairi."
Kusan a tare suka amsa kafin ya bude kofar ya fita ta bi bayansa.


Kowa sashensa ya nufa, bata tsammanin bin sa domin yanda zuciyarta take a tunzure! bata tsammanin
zasu wanye lafiya. munufiki ne har yanzu akwai abunda yake 'boye mata.


Wanka tayi ta sanya kayan bacci tayi kwanciyarta tana tunanin irin hukuncin da za tayi masa cikin ruwan sanyi, abu d'aya za tai masa ya shiga damuwa! shine ta hana shi kanta wannan shine babban tashin hankalinsa, tabbas zai kawo kansa anan za ta fanshe in yaso yaje gurin yarinyar ta bashi kanta, tunda yana zuwa yaci abincinta a boye.


Washe gari da wuri ta gama shirinta sosai ta had'a musu tsaraba cikin baggo, sai da ta shirya tsaf sannan ta zauna domin karyawa.

Lokacin ya shigao cikin farar shadda kar! wando da riga iya gwiwa da wani irin tsadaddan aiki a wuyan rigar da hannu. yayi kyau sosai rashin sanya hula shine yai masa cikas, da alama bashi da ra'ayi ta sosai.


Ta kalleshi ta 'kara kallo, yana da kyau sosai sai yanzu take tantancewa dole mata su rikice a kansa, itama tana masifar sonsa saboda yana da baiwar da ba kowane namiji ne ke dashi ba.


Abinda take rayawa a kansa shima irinsa ne a zuciyarsa, duk kwanan duniya 'kara sonta da kaunarta yake a zuciyarsa.


Sanyayyar ajiyar zuciya ta sauke kafin ta gaishe shi a sanyaye.

Babu yýÿÿÿ































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~


abo babu fallasa ya amsa yana gyara agogon sarkar dake hannunsa, yace." Har kin shirya kenan."?

Shuru tai masa bata ce komai ba. ta cigaba da kurbar tea din dake gabanta.

Saboda neman magana sai ya kai hannu yana so ya dauke cup din.

Ta kalleshi da fadin." Ya haka kuma."?

Yace." So nake na sha."

Murmushi kawai tayi ta sakar masa cup din.....ya dauka ya kai bakinsa dai-dai bakinta ya shanye tas!


Ta yunk'ura ta tashi daga gurin.

Ya bi bayanta da kallo a lokacin da take kokarin shiga dakin, yawu ya had'iye ya lumshe idonsa! bayanta kad'ai ya isa ya gigita duk wani namiji lafiyayya dama mara lafiya.



Bayanta yabi jikinsa duk yayi la'asar! ya same ta tana kokarin nad'a lifaya a jikinta.

Yaje gurin da fadin." Bakya jin zafi zaki nad'a wannan bayan kayan dake jikinki." Yana maganar yana ha nata abunda take.


Ta kalleshi da fadin." Zafi kuma."?

Kansa ya daga da fadin."Eh ana zafi a gari ko bakya jinsa ne."?

Ta san neman magana yake da ita kawai sai ta cire lifayar ta ajiye, hijab ta d'auko amma bece komai ba. sai abun ya bata mamaki ganinta kamar a yanzu zai magana tunda a zahiri kamar hijab din zai fi lifayar zafi, amma bece komai ba sai aukin kallonta yake gabadaya kwayar idonsa ta sauya! ganin haka yasa da sauri ta kama hanyar fita tare da fadin." Wannan jakar baggo din ka fito da ita kaya ne a ciki."

Da hannu ta nuna masa, yabi gurin da kallo kafin ma yayi magana ta fita daga dakin. Zazzafar ajiyar zuciya sauke kafin yasa hannu ya dauki bakkon ya bi bayan ta da tunanin wani abu a ransa.




*Kada ki karanta min littafi ba tare da kin biya ba, kada ki saya ki fitar dashi, 'yar uwa kada kiyi sharing, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500 ne......0542382124....Binta umar gtbabk....Idan kati zaki turo sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
3/10/22, 14:17 - Binta: _Akwai ingantaccan maganinĪ(\Ī(\ gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukan ki ya kare_

*GJSR*
*101&102*
Itace a kusa dashi, Uwale da Hamra'u kuma a baya a tsakaninsu suke hirar da ta shafe su, ita dai tayi shuru tana dai jinsu, gabadaya tunaninta ya ta'allaka ne gurin ganin yanda za ta koyi mu'amula da 'yan uwansa, a jikinta takejin kamar akwai abunda zai faru sakamakon zuwanta garin.

Shi tunaninsa yasha bam-bam da wanda takeyi, domin shi kadai ya san halin damuwar da yake ciki a halin yanzu sha'awa ce tafi damunsa, gashi yayi wa Uwale alkawari yana ganin da kamar wuya alkawarin nan ya tabbata domin tare da matarsa zai tafi, saboda samun saukin abinda ke damunsa.

Daga karshe dai shuru yayi musu ya daina sanya musu baki a hirar sai ya kasance su biyu kadai suke magana a motar yanayinsu ya nuna d'okin kasancewa da 'yan uwansu.


Daf da za su shiga garin ya kalleta, yaga duk tayi wani iri sai ya mutse fuska take, da alama akwai abunda ke damunta ta dai yi shuru ne kawai.

Sassauta murya yayi da fadin." Menene."?

Kallonshi tayi da gajiyayyun idanuwanta tace." Zuciyata ce take tashi!.

Yace." Saboda me."? shuru tai masa tana ganin ko ta fada masa dalili bai zama lallai ya yarda ba."

Yace." Ba zaki magana ba."?

Ta sauke ajiyar zuciya mai sanyi kafin tace." mybe tafiyar mota ne." Ta dan ja tsaki mtssw! kafin ta cigaba da cewa ."idan ba yau ba din ba, bana tsammanin na ta'ba dogowar tafiya a mota irin wannan."

Yayi shuru yana nazarin maganarta, kwarai hakan na iya faruwa idan anyi la'akari da irin gidan da ta fito mostly masu kud'in nan ba sa jurar tafiyar mota 'karamar tafiya sai hau mata jirgi.

Yace."Sannu ai mun shigo garin da ikon Allah."

Ba tace masa komai ba kawai ta jingina kanta jikin kujera tana sauke numfashi sannu a hankali.

Uwale ce ta iya tofa albarkacin bakinta a kan maganar amma Hamra'u ta tafas! ba tace ba, sai wani dauke kai take tana kumbura fuska.


Tunda suka shiga garin motar ta fara gargada tana ciccijewa sakamakon kwazazzabai da ramuka! bayan wannan yara da almajirai suka dinga bin motar da gudu suna ihu!!!!!!!


Al'amarin ya daure mata kai mutu'ka! ashe lalacewar 'kauyen har ta kai haka? ko'ina ginin jar kasa da wasu dirka-dirka bishiyon kuka da tsamiya had'e da mangaro gasu nan dai iri-iri! garin cike da dabbobi barkatai yaransu da manyansu cikin 'kazanta abun dai sai godiyar Allah.


Uwale sai wangale Baki take tana d'agawa yaran dake bin motar hannu, a tunaninta suna ganinta motar tintac ce ita take ganinsu amma su basa ganin na ciki, su dai farin cikinsu mota ta shigo garin.


Can wani fili mai yalwa ya nufa domin gyara parking.....Lokacin gungun! yaransa suka durfafo gurin suna bushe-bushe karnukan dake biye dasu na haushi gurin ya kacame! 'kura sai tashi take!

Hankalinta ya tashi ganin haukan da yaran nasa suke! saboda haka yana gyara parking din ta kalleshi lokacin jikinsa har ya fara tsuma! gumi na karyo masa! tace." Dan Allah kada ka biye musu ina nufin kada kayi wannnan abun da kake bana so."

Zazzafar ajiyar zuciya ya sauke ya ciro hankici daga jikinsa gumin fuskarsa ya goge kafin ya juya gurinsu Uwale lokacin tana ta kici-kicin bude kofar motar.


Ya mika hannu ya bude musu kofar suka fita........Karnukan suna hangoshi a motar sai suka sake rikicewa! da haushi kokari suke iske in da yake, ta rintse idonta da karfi tace." Kada bari su shigo ka rufe motar.

Gaggawar rufewa yayi yana kallonta jikinta sai karkarwa yake, 'kwalla ta cika kwarmin idonta, yana daya daga cikin dalilan da yasa bata kaunar zuwa k'auyen! ta tsani ta bude ido tayi tozali da k'azaman karnukan da idanuwansu ke cike da kwantsa.

Yace."Wai meye hakane? ki saki jikinki kina tare dani babu abunda za suyi miki."

Ta kalleshi hawayen bakin ciki na zuba tace." Ba zan fita a motar nan ba sai ka sallami wa'innan 'kazaman dasu da karnukansu bana san ganinsu.

Yaji haushin maganarta amma sai ya basar! kawai ya bud'e 'kofar ya fita.....aikuwa karnukan ne suka dinga tsalle suna rungumeshi! akwai sabo mai tsanani a tsakaninsu. takaici da bakin ciki ya ishe ta, kullum yana kiran kansa musulumi amma yana tu'ammali da karnuka wanda kowa ya san hakan haramun ne a musulunci.


Alba ya kwance masa bakin wani kuttu dake cike da tsumi!!! sai kumfa yake!! ya kafa kansa ya dinga kwankwad'a!! yana wata irin girgiza!

Gurin cika yayi manya da yara duk sun kewayeshi alamu dai sun nuna jama'ar garin suna alfahari dashi.


Duk bada'kalar da take faruwa tana kallo, duk rokon da tayi masa hakan bai sa ya fasa abinda yayi niyya ba, kafaffar wu'ka gayawa jini na wuce! ya kar'ba a hannun Alba tana walwali ya fara dadurawa! a wuyansa! anci sa'a wannan karan bai cire rigarsa ba. ya kai minti goma yana gurzawa wu'kar! kafin ya kurma! uban ihun! da ya sanya gurin amsawa! ya fara kai kawo a gurin yana dukan kirjinsa!

Takaici yasa kawai ta sunkuyar da kanta 'kasa bata tsammanin zata iya cigaba da kallonsa yana wannan halin.

Farar shaddar jikinsa ta rine! tayi jajawur! ta jike da gumiin jikinsa! hatta! da gashin kansa digar da gumi! yake!

Kawu Ado ne yayi namijin tunkarar gurin da yake! yana kokarin rike hannunsa yana fizgewa! jin karfi kawai yake yana wani tattaune bakinsa, su kuma yaran sai kara kambaba darajarsa suke suna 'kara tayar masa da tsumin da yake jikinsa.


Maigari da jama'arsa suka 'karaso gurin domin suna zaune a fada labari ya samesu cewa *GOJE!* ya shigo garin.

Maigarin ya samu nasarar isa gurin da yake......Kawu Ado ya rufa masa baya. dukkaninsu *mubaya* (goyon baya) sukayi kafin ya sadadu! Maigari da Kawu Ado hannu na dukan hannu ƒ™-cƒ™Ž_suke masa kirari! *Cau!! Sa'a dai!! Mai maganin wuka da kaho."!!* ire-iren wannan kirarin suka dinga yi masa kafin su samu kansa! jagab! ji'ke da gumi suka rirrik'eshi domin shiga dashi cikin gidan.

Cikin uwar dakin Uwale Kawu Ado ya zaunar dashi, kafin ya fita ya sallami yaran nasa da har yanzu ba su daina bushe-bushe da buga gangani ba, garin duk ya hautsine! sai kace wani babban basarake ne ya sauka.


Da sauri- sauri yake sauke numfashi makogwaronsa sai suya yake, a maimakon yaji sha'awar ruwan sanyi amma abun mamaki a lokacin babu abunda yake bukata face hayakin Sigari ko shisha duk dai wanda ya samu.

Sai da ya dan samu nutsuwa tukkuna ya fito, aikuwa ya tarar tsakar gidan cike da mata 'yan uwa da kuma abokanar arziki.

Kaf ya dube gurin babu ita babu dalilinta.

Gabansa ya fad'i! ya kalli Uwale da fadin." Ina Zinatu."?

Tace." Umaru ai kai zan tambaya ni da na barka tare da ita a mota."


Ba tare da ya sake wata magana ba ya kama hanyar fita......matan dake tsaitsaye a gurin sai gaisheshi suke da kyar yake iya amsawa, gabadaya hankalinsa na gurinta.


Tunda ta hango fitowarsa daga gidab ta dauke kai tare da jan tsaki! cikin ranta take ayyana wasu abubuwa a kansa.

Ya bud'e motar idanuwansu suka had'u! bai ta'ba jin kunyarta ba irin yau!

Yayi saurin janye idonsa yana dawurwura domin ya ma rasa me zai ce mata.

Ganin haka ya sanya kawai ta girgiza kanta ta fara kokarin fitowa daga motar. ya dauki handbang d'inta ya rike yana gyara mata hijab din dake jikinta.

Cikin gajiya ta fito daga motar tana dudduba gurin.

Ya rufe motar da fadin.'' Muje ko."? Gaba yayi tabi bayansa kamar bata son taka 'kasa.

Handbag din ya mika mata da fadin." Ki shiga zan shigo yanzu."?

Kallonsa tayi na minti biyu kafin ta girgiza kai da fadin." Ni ba zan shiga ni ka d'ai ba."

Bai ce mata komai ba ya koma gurin motar ya bude ya dauko Shishar sa dake cikin kwali! ba ta gane komeye ba amma tana ta kallonsa gami daso ta hasaso abunda yake cikin kwalin.


Ido ne yayi caaaaa! a kanta yayin da suka shiga gidan......Wa'inda basu santa ba tambaya kawai suke "Wannan ce matar UMARU."? Uwale na basu amsa daidai da abunda suka tambaya.

Ita dai kasa tsayuwa tayi kawai tabi bayansa dakin da taga ya shiga.

Hamra'u na dakin sai share-share take.......Yanayin dakin ya nuna nasa ne tun lokacin samartaka duba da irin tarin kayan farauta da suka rataye a bagon dakin da kuma tarin buhun-buhun magungunan gargajiya irin wanda yake bayarwa.


'Kura duk ta tashi a dakin sakamakon rashin gyaran da bai samu ba tsayin watannin da suka wuce.

Taja ta tsaya bakin k'ofar tana mata wani irin kallo, wallahi bata ta'ba ganin mara zuciya irin ta ba, kullum cikin bautar namijin da babu guarantee akansa.


Ganin yaki mata magana yasa ita ta magantu tace." Kin ga ya isa haka don Allah! mutumin da ba zama yazo ba meye zaki damu kanki gurin gyara masa daki, ko kin manta yau zai tafi."

A sanyaye Hamra'un ta kalleshi wai ko zaiyi magana, Uffan bece ba shima so yake ta fita ya samu sararin busa hayak'insa.

Jiki babu kwari tazo za ta wuce da tsintsinya a hannunta, hanya ta matsa mata har yanzu kallon shashasha take mata, to idan ba haka ba akan me zata dinga wahalar da rayuwarta.


Ta fita daga d'akin ya fito da shishar ya fara tada hayaki!


Ta kalleshi da fadin." Ni ce marainiyar wayonka ko.''?

Ya kalleta tare daso tayi masa karin bayani.

Murmushin takaici tayi kafin tace." Ka b'oye ashararanci da kake a idon duniya saboda gudun abun magana amma da yake ni ka mayar dani towon tushe baka jin kunyar aikata abu mara kyau a gabana."


Ya fesar da hayakin dake bakinsa kafin yace." Kwalbar giya ki ka gani a hannuna."?

Tayi shuru tana kallonsa

Yace." Wannan da yake hannuna! bashi da lada ko zunubi! sanya kai ne ga wanda yake da ra'ayi kuma bana sha sai irin haka ta faru, ko kin ta'ba tsintar karan Sigari a aljihun rigata."?


Ba tace komai ba tana dai ta nazari da tunani a kansa.


Yayi murmushi da fadin." Ko kin manta kalmar da take cewa (Mata sirrin miji) kece sirri na kuma ina da ta tabbacin cewa duk rintsi duk wuya zaki rufa min asiri a kowane hali, akwai bambanci sosai a tsakaninki da Hamra'u."


Maganganunsa suka kashe mata jiki, ta dinga kallonsa tana sake jin kaunarsa na ratsa sassan jikinta.


Da hannu ya nuna mata kusa dashi da fadin." Zo ki zauna kusa dani sanyin idanuwana."

Murmushi tayi kafin ta nufi gurin ta zauna kusa dashi da fadin ." Dubi jikinka yanda ya 'baci! kayi wani dukun-dukun! sam wannan rayuwar ba ta dace da kai ba."


Ya ajiye abunda ke hannunsa gabadaya ya mayar da hankalinsa kanta, yace." *ZINA* ina so ki fahimci wani abu, wannan abun fa ya kai matakin da ba za'a iya raba ni dashi ba, ya riga ya zama jiki da Jinina! duk sanda tsumin ya tashi bana iya sarrafa kaina, tun ina yaro nake shan magungunan tauri! a cikin dabbobin da Allah ya hallita masu rai kad'an ne ban ci ba. nayi gwagwarmaya da jinsi mutum da aljanu domin har so sukayi su bude min ido! ni ne ban bada goyon baya amma duk da hakan wani lokacin idan sun so suna ziyartata muyi hira su tafi salin alin ba tare da sun cutar dani ba.... babu tabbas akan aljani kuma ba'a yarda dasu amma ni bana tsammanin cewar zasu cutar dani da duk wanda ya shafe ni, dalili musulmai ne kamar yanda nake musulmi saboda haka ki kwantar da hankali kisa a ranki cewa ni ne abokin rayuwarki."


Gabadaya jikinta ya mutu jin abinda yake fada........Dama ta jima tana zarginsa cewa bashi kadai yake rayuwa ba akwai masu taimaka masa.

Ta rasa wane irin tunani za tayi a kansa.

Yace." Bayan sallar la'asar za mu tafi gida bana tsammanin barin ki a garin nan."

Wani bala'in dadi y rufe ta, amma bata nuna masa ba tace." Saboda me."?

Shu'umin kallo yayi mata kafin yace." Ba zan iya bacci ba yau saboda sha'awar dake damuna kwana biyu kina fushi dani kin daina kwana a dakina."

Sunkuyar da kanta tayi tana wasa da yatsun hannunta.

Hannu yasa ya daga fuskarta, wanda yayi daidai da shigowar Hamra'u dakin tana sheda masa ruwan wankan data dora masa yayi zafi."

Hankalinsa gabadaya yana kan matarsa ya amsa da" Okey to na gode kanwata."

A sanyaye ta saki labulan d'akin, zuciyarta kamar ta fashe sakamakon abunda ta gani a tsakaninsu.



Yana fitowa daga wankan Uwake ke sheda masa cewa Kawunan sa suna son ganinsa......Yace." Babu damuwa yanzu zai shirya yaje ya samesu.


Ya shiga dakin ya sameta a kwance saman katifarsa sai juye-juye take cikinta ne yake ciwo ga yunwa na damunta.


Cikin kulawa yace." Zina akwai abunda ke damunki amma idan na tambayeki sai kice babu komai."


Tana ya mutse fuska tace." Ciki na ne yake ciwo idan ba amai nayi ba to ba zan ji dadi ba.

Girgiza kansa yayi da fadin." Sannu Allah ya sawwake me kike bukata idan na fita na kawo miki kin san muna da komai na gargajiya."

Tace." Goba da mangaro amma irin wa'inda basu nuna ba."

Yace." Shikkenan."? shuru tayi na minti biyu kafin tace." Meye ma sunan abun."?

'Yar dariya yayi kafin yace." Agwalima kuke ce masa ko."? tace." Yawwa dashi da kuma Magarya."

Yace." An gama ranki ya dad'e! amma gyad'a marau-marau fa."

Dariya ya bata kafin tace." Ina so." Yace." To insha Allah zan kawo miki, ki kwanta ki huta yanzu ni zanje gurin. Iyayana suna nema na.".

Tace." To babu damuwa a ce ina gaishesu." Yana kokarin fita ya amsa da zasuji insha Allah."


Yayi wa Uwale sallama lokacin tana kicin tana aikin soye-soye......da yake tana da irin kaji na hausa wanda take kiwo a can baya, sai ta bar su a hannun Tasallah shine fa tasa aka yanka mata guda biyar aka gyarasu tsaf ta kawo mata tare da duk abun bukata...




*Kada ki karanta min littafi ba tare da kin biya ba, kada ki saya ki fitar dashi, 'yar uwa kada kiyi sharing, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500 ne......0542382124....Binta umar gtbabk....Idan kati zaki turo sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
3/14/22, 10:51 - Binta: _Akwai ingantaccan maganinĪ(\Ī(\ gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._




*105&106*
To shima nashi 'bangaran abinda yake faruwa kenan, domin tun bayan ya sauka gida yake kiran wayarta abun ya gagara, da ta fara shiga sai ta katse ya kira ya kai sau goma bai samu biyan bukata ba, sai kawai ya ajiye wayar ranshi gabadaya a 'bace yaso kafin ya kwanta yaji lafiyarta da ta babynsa dake kwance a cikinta, haka kawai yake tausaya mata, ya san duk wani abu da take daurewa take akan ta nuna masa kaunar 'yan uwansa, kuma abunda tayi ya siya mata kima da daraja a idonsa, ya sake jin sonta ya k'aru a zuciyarsa.

Da tunaninta ya kwana ya kuma tashi dashi, wannan dalilin ne yasa yana dawowa daga massalaci ya dauki wayarsa ya kunna, ya fara laluben number ta, cikin ikon Allah sai ta kira shi, a jiyar zuciya ya sauke mai sanyi kafin ya sanya wayar a kunnansa da sallama a bakinsa.

Ta amsa a sanyaye tana dan gyara kwanciyarta, yace." My GIMBIYA fatan kin tashi lafiya ya kwanan bakunta."?

Tace."Lafiya alhamdullihi na kwana da tunaninka da kewarka rashin kwanciya a kirjinka ya janyo min ciwon jiki."


Ya lumshe ido yana jin wani feeling na taso masa yace." Me yasa ki ka takura kanki lallai sai kin kwana umm? saboda na san hakan zai faru ya sa na sauya shawara, yanzu na gamsu da kaunar da kike a kaina da family na.

Sanyayyar ajiyar zuciya ta sauke kafin tace." Nifa ba'a takure nake ba, domin yanayin garin ya burgeni sosai da zamu dawo garin da zama da hakan yayi min dadi." Tafad'i hakane kawai ba har can cikin zuciyarta ba.

Aikuwa yaji dadin maganar yace." Tunda yanayin garin yayi miki dadi zamu dinga zuwa hutu ko? zan gina miki gida mai kyau."

Tayi 'yar dariya da fadin." Naji dadin hakan mijina."

Yace." Ya babyna ina fatan yana lafiya."?

A shagwabe tace." Jiya tun bayan da kuka gaisa dashi ya dameni da k'iriniya sai motsi yake min."

Dariya yasa da fadin." Yana bukatar mu sake gaisawa sosai dan jiya baki sakar min jiki mun gaisa yanda ya dace ba, amma ki bashi hakuri kafin mu had'u."

Itama dariyar take kafin tace." Aa ni babu ruwana idan kun had'u sai ka bashi hakuri dan da alama yayi fushi tun wayewar gari beyi motsi ba."


Gabansa ya fad'i! da sauri yace." Beyi motsi ba fa ki kace."?

Ta dora hannunta a saman cikin tana shafawa kafin tace." Eh mana ya tattara a guri daya kamar bashi da lafiya."


Gabad'aya yaji hankalinsa ya dawo garin yace." Ganin

Please Login or Register in order to submit comment