Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tako kafarsa yazo inda nake."

Ya 'bata rai da fadin." Zinatu idan baki min wannan alfarmar ba to babu shakka zamu 'bata zanyi fushi dake irin wanda ban ta'ba yi ba, Zinatu kwata-kwata bana sonki da wannan dabi'un kullum so nake ki zama mace ta gari, bayan haka kuma shima nai masa magana akan abunda yake aikatawa ya kar'bi laifinsa domin da bakina da nasa yayi min alkawarin gyara kuskuransa, saboda haka kema ki ajiye duk wata kiyayya da kike masa ki zauna lafiya dashi.

Jikinta ne yayi sanyi ganin yanda ransa ya ba'ci! Tabbas mutumin ya cancanta da komai saboda mutumci da kuma hallacinsa, wannan dalilin ne ya sanya ta amince da Uzurinsa amma ba dan ranta yaso ba.

Tunda suka doshi sashen gabanta yake wani irin faduwa ta rasa meye dalili.

Suka tsaya bakin kofar ya kalleta da fadin." Bisimillah ki shiga yana ciki ni dama munyi sallama dashi zan wuce gida yanzu."

Shuru kawai tai tana kallonsa.


Had'e fuskarsa yayi don kada ta kawo wasa yasa hannu ya bude mata kofar falon, da hannu yayi mata alamar ta shiga.


Wata irin ajiyar zuciya ta sauke! kafin ta dan girgiza kai, saboda gudun bacin ransa zata shiga a ganinta ai shi ya kamata ace yazo gurinta, amma Asp yafi karfin alfarma a gurinta.

Tana shiga ya mayar da kofar ya rufe.........Ta tsaya bakin kofar falon tana bin ko'ina da kallo, shuru kamar baya ciki ko'ina tsaf-tsaf! kamshi mai dadi sai tashi yake.


Ta jima a tsaye a bakin kofar falon tana sa'kawa da kwancewa kafin ta yanke shawarar da zuciyarta take ba ta.

Tana kokarin bude kofar domin fita, gyaran muryarsa ya dakatar da ita.

Kasa juyowa tayi ballanatana taga halin da yake ciki.

Asp din ne ya kira shi a waya yace ya fito falo ga amaryarsa ya kawo masa, beyi kasa a gwiwa ba ya fito sai kuma ya hange ta ita kadai tana kokarin fita.

Murmushi kawai yay yanzu ya fahimci manufar abokin nashi.

Kai tsaye gurin da take ya nufa, yana isa yasa hannunsa a kafad'arta.

Gabanta ya fadi tare da tashin tsigar jiki, wani irin rawa jikinta ya shiga yi.

Ya d'an juyo da ita domin su fuskanci juna.

Sosai tayi namijin kokarin kallonshi........wanda har yanzu babu riga a jikinsa sai dogon wandon uniform na
d'in shi.
Rintse ido tayi gabanta na cigaba da fad'uwa, rayuwarsu a daji ce ta fad'o mata a rai.

Hannunshi ya d'auke daga kan fad'arta ya lalubi hannunta guda ya rike a nashi, Cikin taushin murya yace." Amaryata."

Gwiwarta ta dinga rawa bata tsammanci haka daga gurinshi ba, ta dauka za su cigaba da rigima kamar yanda suka saba a waya sai kuma taga akasin haka, koda yake a cikin maganganun Asp ya sheda mata cewa abokin nasa zai gyara kuskuransa.

Zuciyarta ce tai rauni! ta kasa hasala komai tana kallo ya ja hannunta har cikin dakinshi ya zaunar da ita gefan gado......Kafin yace." Abokina yace dani wai ya kawo min ke domin kiyi min tausa! ki kuma hada min ruwan wanka ni nace kam *wane mutum!* ai idan tausar ce ni ya cancanta nayi miki a matsayinki na gimbiya kuma amarya ko ba haka bane."

Kallonshi tayi tana mamakinsa, kamar bashi ne wannan masifaffan ba mai ba'kar maganar tsiya.

Kafin ta ankara taji saukar hannunshi saman bakinta, tayi saurin kawar da kanta, bata yarda ta sake kallonshi ba, abun nasa kamar yana kokarin wuce gona da iri.

Ganin yanda tayi rauni da yawa! yasa ya rabu da ita ya shige toilet din ya bar ta da mugun mamakinsa.

Tana nan zaune ya fito daure da babban towel a jikinsa da wani karami a hannunsa yana goge kanshi.

Ido suka had'a kawai ya sakar mata murmushi wanda yay masa bala'in kyau. dimples a kumatunsa sai kace mace..............*"GIMBIYA TA.* Ta ji wani iri a tare da ita, tana bala'in jin dadin ya kira ta da wannan sunan kamar a bakinsa aka kirkira.

Kusa da ita ya zauna da man shafawa a hannunsa.......Saurin janyewa tayi saboda kusancin nasu yayi tsanani har yanzu mamakin al'amarin take mutum sai kace aljani, koda yake dama dasu yake tu'ammali.


Da wayo da wayo sai da ya sake nani'karta ya mika mata man shafawar da fadin." Ki sha min a baya na duk da na san nayi tsaurin ido amma ina neman alfarma."


Ta kalleshi a karo na farko da tayi magana tun bayan shigowarta............."Da can waye yake shafa maka, nima da kaina nake shafa abina don haka kai ma sai kayi dubara ka shafa abunka."

Ya sake kusantar jikinta sosai yace." Ni nake shafa abina yanzu ganinki a zaune a kusa dani yasa nake miki sha'awar samun lada daga yau duk wani hidima da zakiyi min Allah zai baki lada mai yawa kuma zan d'aga miki 'kafa ki shiga aljanna da ikon Allah."


Gabadaya ya gama kashe mata jikinta, ta dinga kallonsa tana tunanin wasu abubuwa a kanshi.

Man shafawar ya mi'ka mata da ido yay mata nuni.

A sanyaye ta kar'ba ta lakato a hannunta tana mutsikawa, ta rasa ma yanda tayi ta kai hannu jikinsa, sai mutsika man take a tafin hannunta.

Hannunta ya kama ya dora a kan cinyarsa da fadin." Tunda ba zaki iya shafa min a baya na ba, shafa min anan."


Da sauri ta cire hannunta tana galla masa harara!
Zumbura baki tayi da fadin." Ni wallahi ka takura min, abinda banyi niyya ba."

Yace." Ba kya san shiga aljanna madawwamiya ko."?

Shiru tai tana cigaba da mutsika man a hannunta duk ta zama wata iri sakamakon abinda yake tsiro dashi, banbarakawai!

Ganin taki tayi abinda yake so yasa ya kyaleta yana nazari da tunanin hanya ta biyu da zai bullo mata.


Tsaf ya shafe jikinsa da mai dama neman fitina ne kamar yanda ta fada da can waye yake shafa masa.

Ba ta sake kallonsa ba har ya gama shiryawa yana fesa turare, kira ya shigo wayarsa.

Ya dauki wayar yana dubawa.

Gefan da take zaune ya kalla akayi katari suka had'a ido! bece komai ba ya janye idonsa tare dasa wayar a kunnashi.

"Hamra'u ke za'ayi wa bangajiya ai na samu sashena tsaf yana kamshi mai dadi na kuma ga daining cike da abinci iri-iri sannu kokari nagode sosai." da wannan maganar ya fara.

Jin ya ambaci sunan yarinyar yasa tai saurin kallonshi, wayarsa yake hankalinsa kwance ga wani murmushi na mussaman a fuskarsa.

Mugun haushinsa ya turnuketa shin wai me yake nufi ne.?

"Bana bukatar komai Hamra'u hutu kawai nake bukata kuyi hakuri da safe zan shigo mu gaisa sosai gaisuwata dake ta mussaman ce."

Daga daya bangaran tace."Shikkenan Yaya na, amma zan so nayi tozali da kyakykyawar fuskarka dawowarka ta sanya ni farin ciki da wuya yau na iya rintsawa."

Farin ciki ya cika masa zuciya, a rayuwarsa yana masifar son kulawa da soyayya da kuma iya kalami ta inda yarinyar ta siye zuciyarsa kenan.

Yana 'yar dariya yace."Ki kwanta kiyi barci zan zo miki a mafarki kar ki damu akwai amana a tsakanin mu."

Be ji amsarta sakamakon jin bugun kofa kafin yai aune har ta fita, da sauri ya cimmata tana kokarin bude kofar falon ta fita.


Hannunta ya rike tare da zuba mata idonsa yace." Ina zaki je kuma."?

Sosai ta daure tayi jarumtar danne masifaffen kishin da yake taso mata......"Sakar min hannu bana san damuwa zanje na kwanta dare yayi."


Ya girgiza kanshi da fadin." Asp ba haka yace ba, cewa yay ki kwana anan kuma ya sheda min cewa ka da nayi miki da k'arfi ma'ana na bi komai sannu a hankali."


Sai ta rasa inda maganarsa ta dosa....."Kada nayi miki da karfi na bi komai sannu a hankali. sai yanzu ta fahimci abunda yake nufi.....Kallon banza tai masa kafin ta fizge tana jan tsaki! bude kofa take kokarin yi ya janyo ta da 'karfi! rumgumeta yay tsam a jikinsa tare da dora hannuwansa kan mazaunanta ya riketa da kyau!

Ita dashi wani irin numfashi suka sauke sakamakon had'uwar jikinsu, gabadaya sai suka kama kyarma (rawar dari) kamar masu jin sanyi, ya wani 'kam'kamta a jikinsa yana sassana kamshin dake fita a jikin gashin kanta.

Duk kokarin da tayi gurin ganin ta rabu da jikinsa abun ya gagara domin da kyau ya rik'eta! kafafunta suka dinga rawa! sam ba tayi tsammanin wani al'amari makamancin wannan za ta faru a tsakaninta dashi ba.

Kalaman b'oyayyan masoyinta ne suka fara dawo mata a kunne........."My love ki rike min amana kada ki bari wani abu ya shiga tsakaninki dashi, baya sonki ni nake miki sasihin so ba zan bari ki wulakanta ba."

Tuna wannan yasa taji wani karfi yazo mata, tabbas da akwai dalilin da yasa yake so ya raba da budurcinta idan ba haka ba me yasa da ganin sarkin fawa sai miya tayi zaqi, gashinan a gabanta yana waya da yarinyar da yake so."

Tsananin sha'awar da ta taso masa ita ta sanyaya kuzurin sa, dalilin kenan data samu nasarar kwace kanta a hannunshi.

Ta kalleshi cikin 'bacin rai tace." Wato abunda kake nufi kenan! kana rawar jiki zaka more ko? to ba zaka samu abunda kake so ba a tare da ni domin duk na fahimci in da ka nufa, kaje ka sauya wata dubarar domin na fahimci wannan."

Cikin zafin nama ta kama hanyar fita bayan ta gama maganarta.

Kafin ta fitan ya ritsa ta..............danneta yayi sosai a jikin bango(garu) ya zuba mata jajayen idanuwansa da suke cike da tsananin sha'awa, shi kansa ba a son ransa yake aikata abinda yake ba, duk cewa yarinyar halalinsa ce amma ba yanzu ya shirya kusantarta ba.

Mayataccen kallo yake mata irin na kurrula wanda ya kassara mata duk wata gaba ta jikinta, ita bata ta'ba ganin mayata irin ta yau ba, shin wai me yake shirin faruwa ne.?

Hannu yasa ya tallafo fuskarta ya tsirawa bakin ido!

Gabanta ya dinga bugawa! ganin yana kusanto da fuskarta kusa da tata.

Kokarin kawar da kanta take ya rike fuskar da kyau! duk dubarar ta, sai da ya samu nasarar had'a bakinsa da nata............Harshenta kawai ya cafka ya fara tsotsarsa kamar wanda ya samu alawa.

Shi yake jin dadin kiss din amma ita kuwa gabadaya bakinta da harshenta rikicewa yay da wani irin zafi na rashin sabo.


Wani irin dadi yake ji sakamakon tsotsar bakinta, duk ya shanye mata yawun bakinta dole haka ta hakura ta dinga kar'bar nasa yawun tana shanyewa amma ba dan ranta yaso ba sai dan ba yanda za tayi.


Sosai ya galabaitar da ita kafin ya cire bakinsa daga nata.

Kuka ne ya kufce mata kawai sai ta shiga rerawa kamar ta dora hannu aka tayi ta kurma ihu!!

Hannunta ya riko, ya fara janta domin shiga daki. ta turje tana komawa baya tare da rike lalube, sosai take kuka hawaye duk ya jik'a mata fuska, mutukar ta yarda ta bishi dakinsa zai samu nasara a kanta, shine dalilin da yasa take turjewa, da fadin. "Wai meye hakane ka sakar min hannu na tafi guri na wannan ai wulakanci ne na gaji da abinda kake min."

Kansa ya shiga girgiza mata alamun ba zai yi abinda take so ba.

Tace." Wallahi ba za ka samu abunda kake so ba dan iska kawai."

Kalmar tai masa ciwo amma sai ya danne domin tafadi wacce ta fita muni a kansa. lallai yau zai nuna mata kalar iskancinsa.


Ta dinga dukan hannunsa tana komawa baya kawai sai ya sa'bata a kafad'a! ya tallafe mazaunanta, kai tsaye dakinsa ya nufa da ita sai duka da cizo da yakushi take masa amma ko gezau! wata irin power da fitina yake ji.

Saman gado ya jefar da ita ya tsaya a kanta da fadin." Kin jima kina zagina tare da kira na da kalmomin 'batan ci, iskanci ba hali na bane amma yau zan gwada miki shi."

Hanyar fita ya nufa ta bishi da wani irin kallo na fargaba da tashin hankali, tana jin sanda yake murzawa kofar key daga waje, taji kamar tace wayyo Allah ta shiga uku. wace irin masifa ce wannan ace mutum daga dawowarsa ko hutawa beyi ba zai fara wani abu, gaskiya tayi mamakin hakan kuma ba tayi tunanin faruwar hakan da wuri ba, koda yake wani irin shaid'anin mutum Allah ya had'ata dashi wanda duk tsanani ba'a iya gane kansa

"Kada ki kuskura ki yarda dashi akwai manufarsa a kanki."


Zuciyarta ce take bata wannan shawarar, wanda ita ma a karan kanta tunanin da take kenan, idan babu wata manufa tana ganin ba zai saurareta ba idan anyi duba da irin rashin arzikin data dinga tafka masa watakila yana so ya fanshe ne ta wannan sigar.

Ta shiga rud'ani sosai! da tunanin mafita, duk wayo da dubarar ta, sun 'kare me za tayi a yanzu domin kare kanta bayan ga ta zaune a saman gadonsa sai kuma yanda yayi da ita tunda ya fita 'karfin ta mugunta zai gwada mata.......Hawaye masu zafi suka 'kwace mata anya kuwa? ba zata ta'ba yarda ya samu nasara ba.




*Kika futar min da littafi keda Allah! ki ka karanta baki biya ba kema keda Allah!*

*#500via.....0542382124.....Binta umar gtbabk, idan kati zaki turo kiyi min magana ta WhatsApp da wannan number.... 07084653262.....BINTA UMAR ABBALE*
2/11/22, 18:32 - Binta: *LOVEĪc*

*GSUR*
*65&66*
Duk cikin tarin abincin da aka shirya masa na tar'ba guda d'aya ya iya ci, towon alkama da miyar ku'bewa wannan shine favorite d'inshi tun yana yaro yana san towo mussaman na hatsi, na shinkafa ne bai fiye ci ba shi din ma yana ci amma ba sosai, da tissue ya goge bakinsa, kafin yayi godiya ga Allah ya dauki wayarsa dake saman daninig yana d:an dubawa........WhatsApp ya shiga ya duba number ta ba ta jima da sauka ba. sako ya tura mata a matsayinsa na b'oyayyan masoyinta.

_"Assalamu alaikum."_
_"My love yau ina cikin b'akin ciki a sakamakon dawowar mijinki, jikina kawai yake bani kamar wani abu zai shiga tsakaninku my love don Allah kada ki manta alkawarin mu, ki rike min amanar kanki_
*_FARUK mijinki da ikon Allah."_*

Yana tura mata messenge din ya kashe wayar ya mike, kai tsaye dakin ya nufa da tunanin wani abu a cikin ranshi.
Shi kansa baya son aikata abun amma shine target d'inshi a kan yarinyar.

Motsin bud'e kofar ne ya zaburar da ita, gabanta na bugawa ta zubawa kofar ido ya shigo da sallama a bakinsa, bata iya amsawa ba sai dai uban kallon da take masa.

Ya juyo suka hada ido nan ya hango tsoro da firgici a tare da ita.

Sake tamke fuska yayi kamar bashi ba, rigar jikinsa ya fara kokarin cirewa tayi saurin kawar da kanta, tun ba yanzu ba take jin shakkun kallon zahirin sa, yanayin girman kirjinsa da yanda gashi yake kwance ba'ki'kirin yana masifar jefa ta a damuwa, tun zamansu a daji ta fahimci hakan.

Fitilar dakin ya kashe , tana ganin haka sai ta sakko daga bed din ta samu bango ta jingina kafafunta na wani irin rawa!.

Ya gan ta sai ya nuna kamar bai ganta ba, yazo yana lalube a gadon da fadin." Kina ina ne ga d'an iska yazo iskanci."

Tayi saurin nufar k'ofar fita don duk a tunaninta ya bar kofar a bude, taja taji a rufe gam! hawayen da take dannewa suka kufce zuba kawai suke a saman fuskarta, ita kam bata shirya wani lamari yanzu ba sai taga kamun ludayin zamanta dashi.

Ya kunna wayarsa yana haske ta, ya hangota rungume da kofa sai sheshsheka takeyi jikinsa ya bashi kuka take duk da tana kokarin boyewa. ko da alama bata bashi tausayi ba, beyi niyyar yi mata komai ba kalmar data kira shi da ita itace ta sauya masa ra'ayi.

Da asalin muryarsa yayi mata magana.

"Ki zo kawai domin wahalar da kanki ki ke na rufe kofar kuma mai kwatarki a hannuna sai wanda ya shirya."


Shuru tai ba tace komai ba kuma bata motsa daga gurin da take ba.

Nufar idan take yayi, sai kawai saukar hannunsa taji a kafadarta, ta goce sa sauri ta sauya guri.

Da lalube ya lalubo ta ya rike tsintsiyar hannunta da kyau! janyota yayi da karfi ta fadi a jikinsa, yasa hannu ya rike ta suka nufi gadon, suna tafiya tana dukan kirjinsa da fadin "Ka sake ni wai dole ne sai ka cutar dani? bana sonka domin ban shirya zama da kai ba ballanatana na amince da bukatarka."


Shuru kawai yay mata domin duk wannan surutan da take ba zasu ha nashi abinda yayi niyya ba.

Yana zaunar da ita ta zabura! za ta tashi tsaye ya tura da hannunshi ta fadi saman gadon.

Kirjinta ya danne da hannunsa guda yasa kafafunsa ya take nata, sai kokarin kwatar kanta take ta kasa.

Ba kyaleta ba sai da ya tabbatar ta daina buge-bugen da take sannan ya kwanta kusa da ita yana mayar da numfashi itama numfashin take saukewa.


Gefe can ta matsa ta hade jikinta guri daya tana sauke ajiyar zuciya jikinta duk yayi tsami! Asp ya ha'ince ta domun ta tasan abinda zai faru kenan da bata yarda da uzurinsa ba.


Hucin numfashinta taji a kusa da ita, rintse idonta kawai tayi tana jiran abinda zai faru! aikuwa bakinsa yasa a wuyanta ya dinga sumbata yana sakin wani irin nishi!

Shuru tai kawai tana jin abinda yake, addua take Allah yasa ya tsaya a haka.

Adduarta bata kar'bu ba domin ji tay yana kokarin cire mata alkyabba, da sauri ta rike igiyar gam! a hannunta!

Birkito da ita yay suka kalli juna, k'wayar idonshi kawai ta iya gani saboda duhun dakin, jin yanda numfashinsa yake sauka a fuskarta yasa ta kawar da fuskarta.

Hannuta ya cire ta sake mayarwa gurin ta rike da kyau.

Kawai sai ya haye kanta ya raba kafafunsa amma be sakar mata nauyinsa.........Cikin wani irin voice yace." Kada mu wahalar da junanmu domin abinda nayi kudiri ba zan fasa ba.

Ta numfasha kafin tace." Nima ba zan bari ka mori wani abu nawa ba domin baka cancanta ba."

Yace." Waye ya cancanta.'?

Shuru tayi tana kawar da kanta.

Yace." Kinyi shuru ki fada min wanda ya cancanta da ya mori wani abu naki."?

Duk da tana jin tsoron furta maganar........Tace." Ina nufin masoyina na gaskiya wanda kaunarsa take dan'kare a raina, shine wanda ya cancanta da nayi rayuwar jin dadi dashi.

Murmushi yayi kafin yace."Dake masoyin naki duk baku da hankali! okey yanzu dai tunda kinqi yarda muyi cikin kwanciyar hankali, zan gwada miki karfina."

Yana gama maganar ya hade hannunta ya rike da hannu daya, kafin ya fara kokarin raba ta da kayan jikinta.

Dukansa take da kafafunta amma ko gezau! yau so yake ga iyakar gudun ruwanta.

Haihuwar uwarta yayi mata don ko arzikin wando bai barta dashi ba ballantana abar banza breziyya.

Ta ture kirjinsa tana kokarin tashi yasa hannunsa a kirjinta domin mayar da ita, hannun nasa ne ya sauka kan dukiyar fulaninta, yaji wani shocking a jikinsa, be yarda ya cire hannun ba kawai ya zarce da wasa da breast din yana jan wani irin nishi, jikinta wani irin taushi da k'amshi ga breast dinta ya cika masa hannunwa yana jin dadin wasa dasu ya dinga jan nipples din yana so yasa a bakinsa amma yana tunanin wani abu.

Wani irin yanayi ta shiga sakamakon abinda yake mata, gabadaya sha'awarta tashi! lokaci guda ta rikice ta dinga motsi tana had'e jikinta ruwan ni'ima kawai yake fita, shashsheka take tayi tana sake sakin jikinta a gadon, duk ta daina kokarin da take na kubtar da kanta, yanda yake wasa da breast dinta ya dauki hankalinta, ta dinga lumshe ido tana ciccije bakinta.
*Tuzuru! da Tuzuruwa! dama abinda zai faru kenanƒ™Eĉ*

Shima karkarwar kawai yake, kokari yake ya tsare kanshi kada ya aikata wani abu yanzu amma tsabar yanda jijiyarsa take harbawa yasa ya kasa sarrafa kanshi, jiki na mazari ya cire komai na jikinsa ya manneta a jikinsa fatarsu ta had'u! zazzafar ajiyar zuciya suka dinga saukewa a tare suna malelekuwa a gadon, gasu 'kankame da juna hatta da yatsun hannuwansu a had'e suke.........Suna jima haka kafin ya dan cire kanshi yana laluban fuskarta, bakinta yake nema.

Ba ta iya hana shi ba, to ina kuzarin ma da zata bijire masa, ai da zasu dawwama a haka tana so domin jin ta take kamar mai yawo a gajimare.

Kissing dinta yake personality yana cigaba da wasa da hannuwansa a sassan jikinta.

Motsin kawai take tana neman d'auki domin wani irin rawa gabanta keyi wani abu yake mata irin wanda be ta'ba yi ba.

Yanayin abinda takeyi yasa ya fahimci abinda yake da akwai, hannunsa ya kai gurin, ta zabura! tana sakin wani irin nishi.......Shi kam jin gurin jike da lema yasa jikinsa mutuwa, yaji gabadaya ya kwad'aita da shiga 'koramar, shin wace irin ni'ima ce wannan da take bin hannunsa, ko dai ta samu satisfaction ne? cikin zuciyarsa yake wannan tunanin.


Sam ba taso ya cire hannunsa a gurin ba, taso ya cigaba da abinda ya fara ta dinga sauke ajiyar zuciyar zuciya tana shashshafa jikinsa wanda bata san ma ta nayi ba.

Cire bakinsa yay daga nata ya mayar kirjinta ya fara shan breast din a karo na farko da faruwar al'amarin.

Hakan yay mata dadi sai dai yanda yake sucking din nipples din ya sake jefata cikin bukata domin ta gigice ta gama kaiwa ma'kurar 'kurewa! kamar ta fashe da kuka haka take ji yanayinta, mazari! kyarma! rawar jiki da wani irin gumi su kawai take, tana fitar da wani irin nishi!!! kafin ta kank'ame shi a jikinta tana sakin karamin ihu!!! wani irin relief taji gabadaya kamar an sauke mata wani mugun nauyi, yanda ta saki jiki ta daina motsi ya tabbatar masa da cewa ta samu gamsuwa, godiya yay ga Allah a zuciyarsa domin tun farkon fara al'amarin ya fahimci raggon namiji ba zai iya da ita ba, domin yanayin ta ya nuna masa cewa tana da 'karfin sha'awa beyi tsammanin wannan abun da sukayi zai gamsar da ita ba, koda yake salon da yayi mata kad'ai ya isa ya gamsar da ita ba tare da an shiga wannan gurin ba, dama bai shirya hakan a yanzu ba, yana so ya ragewa kanshi zafi shiyasa ya bullo da wannan dubarar.......Shima ya samu satisfaction amma ba irin yanda yake bukata ba, a san samu yayi nin'kaya a cikin 'koramar da yake jin zubar ruwanta a jikinsa, amma saboda wani dalili nasa ya sanya ya daure yana kuma kokarin kwantar da joystick din shi wacce take ta wani irin harbawa tana motsi da alama bata samu abunda take so ba.


Yana niyyar sauka daga jikinta ta fara tureshi tana zumbura baki tare da kawar da kanta........Bece mata komai ba ya sauka wandonshi yasa ya suturta kanshi kafin ya kunna fitilar dake gefen gadon, dakin ya gauraye da haske..........Idonta a rufe taga alamun haske da sauri ta bude ido ta ganshi ya tsirawa jikinta ido yana kallo........Kamar ta zabga ihu! ta fara jan bed shirt domin rufe jikinta, ya rike bedshirt din still idonsa 'kuri a kanta yarinyar nada dadi abinda yake aiyanawa kenan a ranshi.

Alkyabbar ta dake yashe a k'asan gadon tayi saurin d'aukowa ta rufe jikinta ranta gabad'aya ya gama b'aci! da abunda yake, a ganinta wannan wulakanci ne kawai zai kunna fitila domin ya kalli tsaraincinta, tun dai bukatarsa ta biya shikkenan....*ƒ™Eĉ Uwar iya kenan!* duk hararar da take zabga masa bai sa ya janye idonsa ba sai da ya ga dama tukkuna ya sauke ajiyar zuciya mai zafin kafin ya yunkura ya tashi ya kama hanyar toilet domin tsabtacce jikinsa.


Kallo ta bishi dashi tana ayyana abubuwa da yawa a kanshi, ta kowane bangare ya cika cif! yana kuma sawu na farko a cikin mazan da kowacce mace zata bukata ace mijinta ne, abunda yayi mata a yanzu shiyasa ta gazgata hakan, sakayau! take jin mararta babu wani damuwa, duk tarin sha'awar da take damunta lokaci gudu yay mata magani

Please Login or Register in order to submit comment