Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tayar da ita tana komawa.

Kusa da ita ya kwanta ya janyota jikinsa sosai hannuwansa duk biyun yasa ya ratsa jikinta.........Ajiyar zuciya suka sauke a tare.


Kimanin minti goma ya kai yana kokawa da zuciyarsa kafin ya daidaita nutsuwarsa ya fara magana kamar haka.

"Me yasa zaki shedawa Asp sirrin gida na."?

Kai tsaye tace." Saboda shi kadai zan shedawa abinda yake damuna ya rarrashe ni."


Yaji wata kibiyar kishi ta soki makogwaronsa! yace." Kwanakin baya fa haka ki kayi min na gargade ki kan cewa bana so kina fita da duk wani abu da ya faru a tsakaninmu shin mai yasa ke ba zaki zama mace mai sirri da rike amanar mijinta ba."


Da sauri ta mike zaune tana masa wani irin kallo tace." Yaushe ka bani damar hakan, bayan kullum kana munafurtata kana tare da yarinyar nan kuna mu'amula tamkar mata da miji, a ina ta samu key din sashenka? sannan meye hujjar ta na hawa gadonka, koda yake ban sani ba ko kana biyan bukatarka da ita."

Ya dinga kallonta yana auna maganganunta......Maganar da tafi daukar hankalinsa "Ko da yake ban sani ba ko kana biyan bukatarka da ita." Wannan maganar ta bashi mamaki mutuka."


Yace." Yanzu me ki kike nufi da wannan maganar? me ki ka dauke ni fasiki kome."?

Ba tare data kalleshi ba tace." Duk abunda zuciyarka ta raya maka hakane a zuciyata."


Ya sauke zazzafar ajiyar zuciya yana kokarin danne bacin ransa, baya so ya biye mata su zo suna hayaniya shiyasa yake bawa zuciyarsa hakuri, ya tashi zaune tare da kokarin rike hannunta tana fuzgewa.

Yace." Ni Sulhu nazo muyi ba wata hayaniya ba, wannan maganar da ki ka fada a kaina ta 'bata min rai fiye da tunaninki amma ina so ki san wani abu da ni din mazinaci ne ina ganin da tuni kin sheda hakan tun a haduwar mu ta farko na samu dama iri-iri a kanki amma ban cutar dake ba, ki sani cewa yanda na tsani zina haka na tsani mutuwa ta, kullum cikin nesanta kaina nake da ita to mai zai sanye ki dinga alakanta ni da aikata hakan me nai miki ? ko kuma kina so ace mijinki ya kasance mazinaci ."?

Shuru tai gabadaya jikinta yayi sanyi da kalamansa .


Ganin haka yasa yace." Maganar Hamra'u muke a yanzu ba kya so ta cigaba da kula dani to kiyi gaggawar gyara kuskuranki, abun nufi anan shine ki dauki ragama ta da duk wani abun da ya shafe ni, ina nufin ci da sha na da kuma tsaftace makwancina ladabi da biyayya, sai kuma abu na karshe bani hakkina na aure wannan shine abubuwan da zakiyi wanda zai sa Hamra'u janye jikinta dani."


Ajiyar zuciya ta sauke tare da d'an zumbura baki abunda ya zame mata jiki, tace." Ni a guri na duk wannan mai sauki ne, burina kawai ka fita daga sabgar yarinyar domin bana bukatar wata mu'amula ta shiga tsakaninku, kawai ta tattara kayanta domin bana bukatar ganinta a in da nake."

Yace." Wannan ne kuma ba zai samu ba, na fada miki tun kafin kizo gidan nan yarinyar take, tun muna 'kauye muke tare tayi min hidima sosai kana kulawa da kakata babu dalilin da zai sanya ta bar gidan nan babu kwakwkwaran dalili."

Wani irin kallo tai masa mai kama da harara kafin tace."Wai shin ma meye dangartakar dake tsakaninku."?

Yace." 'Yar 'kanin Uwale ce a matsayin 'kanwa take a guri na."

Tace." Bayan wannan ala'kar ai akwai wata dan ba zan mance ranar da kake shedawa Asp ita a matsayin wacce zaka aura ba shin ko ba haka bane."?


Da yake yana bukatar maganar ta mutu sai kawai yace." Wannan ai tsohon zance ne ki ajiye shi a gefe ke dai kawai ki gyara kusakuranki sai mu zauna lafiya, amma ki daina k'yamar ahali na."

Ajiyar zuciya ta sauke tana jin sassauci a cikin zuciyarta, tace." Idan ka rike min alkawari nima zan baka mamaki."!


Murmushi yayi wanda yake fito da zahirin kyawunshi yace." Kada ki damu amma wane irin tanadi ki kayi min yau domin ina tunanin angwancewa kin shirya ko."?


Jin abinda yace yasa tayi masa wani irin kallo, ya daga mata gira gami da so ya tabbatar mata da maganarsa.........Gabadaya jikinta sai ya mutu, sai kawai ta sunkuyar da kanta tana tunanin abunda zai faru a tsakaninsu idan daran yayi.


Koda ya shiga sashen Uwale domin ya samu Hamra'u da maganar don ya nuna mata kuskuran abinda take a yanzu, ada idan tayi hakan babu laifi amma yanzu tunda yayi aure to abinda yafi kamata ta janye jikinta domin samun zaman lafiya.

Da maganar ya shiga amma abun mamaki sai ya kasa cewa da ita komai gabadaya tausayinta ne ya rufe shi ganin yanda take ta rawar jiki a kanshi, baya tsammanin zai iya watsa mata 'kasa a ido kuma mutukar ya cika shi dan halak ne dole ya aure ta ko dan irin soyayyar da take nuna masa, amma ya tabbatar da cewar hakan ba zata samu ba sai an kai ruwa rana a gidan.


Allah kenan, yayin da ya ci burin angoncewa da amaryarsa a daran ranar sai amaryar tashi ta 'bule jini ya 'balle! godiya tai ga Allah daman tunda ya sheda mata kudirinsa take cikin damuwa ganin wannan jinin ya sanya ta kwantar da hankalinta kamar tsumma a randa.

Da yake ba ta da kirki ba ta fad'a masa halin da take ciki ba ta kyaleshi ya gama sakin jiki domin ba tayi masa waigi da duk sassan jikinta ba pant kawai ta bari a jikinta, ta sakar masa ko'ina yana yin yanda yake so, sosai ita dashi suka kai makura gurin bukatuwa, ya dinga kyarma zufa na keto masa, kaf ya cire kayan baccin dake jikinsa ya raba kafafunsa a kanta kokarin cire pant din yake yaji alamun abu a gurin........Hannu ta rike masa tana girgiza kai, ta d'an ture shi ta tashi zaune tana jan wani irin numfashi gabadaya tsigar jikinta ta tashi.........!

Ya 'kan'kame bayanta yana wani irin nishi! a sar'ke yace." Me yasa zaki min haka? kin san baki da tsarki mai yasa zaki sanya na shagala har na kwadaitawa kaina kasancewa dake uhum! me yasaaa."! ya kare maganar yana fesar da wani irin nishi!!!

Ta dinga jin yanda numfashinsa yake fita da sauri da sauri duk ya rikice mata jikinsa in banda rawa babu abunda yake gabadaya hannuwansa na kan Brest din ta yana wasa dasu......Murya na rawa kamar mai shirin fashewa da kuka yace." Baby please help me! kiyi min wani abu kada ki barni sasakai! zan iya mutuwa babyyyy....! ya k'are maganar yana hura iskar bakinsa cikin kunnuwanta.

Gabad'aya ya gama rikirkita mata lissafi, tausayinsa ne ya rufe ta ta dinga tuna irin yanayin da take shiga idan sha'awa ta kamata, dole ta taimaka masa domin ya samu ya zubar da abunda ke damunsa.

Ta juya tana kallonsa duk ya wani susuce! idonshi ya kada yay jawur!! ya wani 'kura mata ido yana lasar lips d'insa, yanda yanayinsa ya nuna taimakonta kawai yake bukata.

Babu yanda za tayi domin a lokacin wani sonshi da tausayinsa ne ya rufe ta.........Da kanta ta kwantar dashi ya wani kwanta kamar k'aramin yaro.......Hannunshi ya dora saman marar shi yana nuna mata abar tashi da tayi tashin goron zabi, ta mike car! tana harbin iska! "Baby please kiyi min wani abu kinji ko."! muryarsa bata fita yake maganar............Ajiyar zuciya ta sauke a hankali tasa hannunta a kai ta fara ja tana wasa dashi......Wani irin nishi ya fara saki yana sank'amewa a gadon.

Kafin kice kwabo ya rikice! kaf-kaf jikinsa ya dinga yi kamar wanda zazzafan zazzabi ya kama.

Ta cigaba da wasa da abar a hannunta tana kallon yanayin da yake ciki dariya ce take cin ta ganin kamar yana shirin haukacewa sai wani ciccije baki yake......Cikin zuciyarta tace ." Ashe akwai abunda zai rikita guy nan ta'b! ta gano lagonsa.

Rintse ido tayi kafin tasa a baki ta fara sucking ashe abunda yake da farko shafar mai ne!! yanzu ihu!! ya kurma! kamar wanda yake bakin aiki! tai sauri ta cire bakinta tana kallonsa! ya rike kanta yana kokarin mayar wa gurin..............Haka nan ta daure ta cigaba da sucking din shi har Allah yasa ya fara yun'kuri cire bakinta tayi ta mayar da hannunta kai! ya janyota ya matse a jikinsa yana kiran sunan Allah.!


*Allah ya baki Lada ZINATU*

*Duk macan dake kyautata shimfidar mijinta Allah yasa ta cikin aljanna madawwamiya*


*Bana koya iskanci ko lalacewa! buri na a samu zaman lafiya da daidaito a tsakanin ma'aurata*

*Saboda haka ku dauki abunda yake da amfani ko watsar da mara amfani*




*Kada ki karanta min littafi ba tare da kin biya ba, kada ki saya ki fitar dashi, 'yar uwa kada kiyi sharing, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500 ne......0542382124....Binta umar gtbabk....Idan kati zaki turo sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
2/24/22, 19:10 - Binta: _Ayi hakuri yau banyi posting akan lokaci ba nayi busy da yawa a min afuwaƒ™čjƒ™Ž__


*81&82*
Shi kansa ya san yayi abin kunya dalilin da yasa kenan ya kasa had'a ido da ita, jikinsa a mutukar sanyaye ya lalubi gajaran wandonsa ya lalla'ba yasa, kafin ya sauka daga gadon, kai tsaye bandaki ya nufa yana raya abubuwa da yawa a cikin ransa..........Sai bayan da ya shiga bandakin ta iya dauke idonta daga kanshi kai ta shiga girgizawa tare da mamakin irin abinda ya dinga yi sai kace wani zautacce ko kuma mahaukaci sabon kamu.

Shi din ma tunanin da yake kenan, idan ya tuna abun kunyar da ya tafka sai gabadaya ransa ya b'aci sam bai so hakan ba, domin baya so yarinyar ta raina shi domin ganin girmansa, babu abunda yake bashi haushi da takaici sai in ya tuna ihun! dinga zabgawa! dole yayi ko'karin kiyayewa anan gaba.


Koda ya fito bai yarda ya kalli in da take ba, jallabiyarsa ya dauka yana sanyawa a jikinsa.......lokacin ita kuma ta tashi ta shiga bandakin domin tsaftace kanta, hakan sai yayi masa dadi yayi gaggawar gama uzurinsa ya nemi guri ya kwanta yana so bacci ya daukeshi kafin ta fito.


Hakan bai samu ba, domin idonsa biyu ta fito duk a kan idonsa ta shirya tana juyowa yayi saurin rufe idonsa fitilar dakin ta kashe kafin taje ta kwanta daf dashi tana kokarin rufe jikinta da bargon dake jikinsa.

Ajiyar zuciya ya sauke lokacin da yaji ta a kusa dashi ya bude ido yana kallonta ta kalleshi tare da kashe masa ido! duk da duhu a dakin yaga irin abunda take masa, gabadaya ta gama kashe masa jiki! sai kawai ya sanya hannuwansa duk biyun ya ratsa kugunta sosai ya manneęÿÿÿ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ ta a jikinsa, suka sauke ajiyar zuciya a tare, bakinsa ya dora a saman bakinta kafin yace." Allah yayi miki albarka."

Taji dadin adduar sosai a hankali ta amsa da "ameen" tana kara lafewa a cikin faffadan kirjinsa da take mutukar so da sha'awa.

Bacci mai dadi sukayi wanda suka jima ba suyi irinshi ba, da asubah kusan a tare suka tashi, ya dan shafa gefan fuskarta kafin ya zare jikinsa ya sauka.

Sai da yayi wani wankan sannan ya daura alwala ya fito.

Ya sauya jallabiya da gajeran wando ya shirya tsaf domin shiga massalaci, da casbaha a hannunsa ya tsaya a kanta yana mata magana.


Tashi tayi tana d'an mutsika idanuwanta, yace." Zan shiga massalaci yana da kyau kema tashi kiyi sallah ko.''

Ba tace komai ba ta sakko da kafafunta kasa, ganin haka yasa ya kama hanyar fita.


Daurewa tayi ta kori shaid'an din da yake so ya rinbace ta, taje ta dauro alwala ta fito, ta gabatar da sallah bacci yana rinjayarta.

Koda ta idar da sallar gadon ta koma ta kwanta aikuwa bacci mai nauyi ya d'auketa.



Koda ya fito daga massalacin kai tsaye gurin su Uwale ya nufa............Uwar dakin ya shiga ya sameta kan dadduma da carbi a hannunta, ya zauna gefanta suna gaisawa da juna.

Tace." Kwana biyu kafafuna duk sun ishe ni da ciwo gashi ina so naje k'auye bikin 'yar gidan Tasallah makociyar nan tawa ai kasan ma yarinyar Zainabu ita za'ayi wa aure "



Girgiza kansa yayi yana kallonta kafin yace." Baki da ishashshiyar lafiya Uwale ki zauna a gida ki huta idan na samu hutu zamuje gabadaya."


Tace." A'a ni dai sai naje domin Tasallah ba ta cancanci haka a gurina ba, ta jima ba tayi sabga ba sai yanzu saboda haka ni dai ka k'yaleni sai naje.'"


Yace." Yaushe ne bikin."?

"Sati biyu masu zuwa."

Yace."To babu damuwa Allah ya kaimu za muje tare amma ba zamu kwana ba."

Tace."A'a mu dai zamu kwana gaskiya domin muna buk'atar gaisawa da 'yan uwa mussaman Hamra'u da ta kwana biyu ba ta ga iyayenta ba."


Shuru kawai yayi yana kallonta ya riga ya san halinta idan ta kafe akan abu shiyasa baya jayayya da ita.


Yana 'kok'arin tashi Hamra'u ta shigo dakin.

Fuska a sake ta tsuguna har kasa tana gaishe shi.

Shima ya saki fuskarsa yana amsawa.

Tace." Yaya na yau irin abincin da kake so nayi mana."

Yace." me kenan."?

Tana 'yar dariya tace." Towon shinkafa miyar agushi."

Shuru yai yana raya wani abu a ransa.

Agogon hannunsa ya duba kafin
Yace."Okey godiya nake kanwata amma ki ajiye min bari naje shirya tukkuna." Ya fadi hakane a zahiri amma a can kasan zuciyarsa ba haka abun yake ba, baya ya san ya gwasale gwanintar da tayi masa, shiyasa yayi mata wannan wayon amma me zai yi da abincinta bayan na amaryarsa yana can yana jiransa, a tunaninsa yanzu gwanar tashi ta kammala masa breakfast tare da ado irin wanda yake bala'in so.


Sai dai me! a kwance ya same ta lakadan tana bacci, ya jima a tsaye a kanta yana kallonta tare da d'umbun mamaki a tare dashi, anya kuwa ma tayi sallah? zuciyarsa ce take raya masa hakan........Ya kalli agogon dake hannunshi bakwai da kwata, kansa kawai ya girgiza zuciyarsa a kuntace! ya fara shirin fita.

Sai da ya kammala tsaf sannan ya tsaya a kanta yana tashin ta.

Ta bude idonta dake cike da bacci! ganinsa cikin inform yasa ta fara kokarin tashi zaune.


Da fuskar bacin rai yake kallonta kafin yace." Wannan shine kuskure mafi muni da za kiyi wanda zai janyo mana samun matsala domin ni ba raggo bane, kuma bana shiri da malalacin mutum shin ina alkawarin da ki ka dauka akaina."

Ta sunkuyar da kanta tana auna maganganunsa! shin wai ita ya za tayi ne? sam bata fahimci abinda yake nufi ba.

Ganin tayi shuru yasa yaja dogon tsaki da fadin.'' Kin dai yi sallah ko."?

Ta daga masa kai alamun E tayi."

Bai sake magana ba, ya bude drowar gefan gado ya kwashe wasu takardu masu dan yawa ya had'asu tsaf duk tana kallonsa, bai kalli in da take ba ballanatana yayi mata sallama ya sa kai ya fice daga dakin.

Ajiyar zuciya ta sauke bayan fitarsa........Ita fa gaskiya ba ta tsammanin wahalar da kanta akan abunda bata saba dashi ba, domin duk ta fahimci inda maganganunsa suka dosa yana mata shagu'be! da hannunka mai sanda! abunda ta san za ta iya shi kawai za tayi tunda take bata ta'ba dora tukunya da sunan girki ba, to ballanatana har a kai maganar shara da gyaran gado wannan duk hadimanta suke mata, a wannan karon ma abunda ta kudira kenan, babu yanda za'ayi tana da hadimai ta wahalar da kanta.

Kallon gadon tayi duk ya hargitse akwai bukatar ma a sabunta shimfidar gadon.

Girgiza kai tayi tana kokarin sauka daga gadon, tana tunanin kawai zata sanya Baraka ta gyara masa dakin i dan yaso ita Marakisiyya sai tayi masa abinda zai ci, da wannan tunanin ta nufi sashenta .


Da takaici da bacin ranta ya isa gurin aiki.


Tun jiya da daddare rabon shi da abinci, bai ta'ba jin yunwa irin na yau ba, koda yake bai yi mamakin faruwar hakan ba, idan ya tuna irin wahalar da yasha jiya kafin ya samu satisfied ya zubar da sperm mai yawa tun daga lokacin yake jin yunwa, ya dai daure ne kawai har gari ya waye.


Yaji dadin yanda ya samu nutsuwa da ita, amma abunda tayi a yanzu ya 'bata masa rai mutu'ka! sam baya so wani sa'bani mai muni ya shiga tsakaninsu shiyasa yake bin komai a sannu a hankali.


Tsabar yunwar da yake ji ta ha nashi aikata komai, sai kawai ya dauki waya ya kira Hamra'u tare da sheda mata cewa zai turo direba yanzu ta had'a masa abinci.

Cike da annushuwa ta amsa tare dayi masa fatan alkairi."


Ya kashe wayar yana jin wani iri a tare dashi, kwata-kwata bai so hakan ba sai dan babu yanda zai yi.


Baraka ta gurfana a gabanta tare da mika mata key din dake hannunta tace."Ranki ya dade na kammala aikin."


Ta kar'bi key din da fadin." Kin sa turare a dakin ko."?


Tace."Eh nasa ranki ya dade."

Tace."Shikkenan ki tashi kije kawai."

Godiya tai kafin ta tashi ta fita.

Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta dauki wayarta dake ajiye a gefanta.

Kiran wayarsa tayi, lokacin yana cin abinci yaga kiran nata kamar baya so ya daga.............Ta dan sassauta murya da fadin." Ina kwana."

Babu yabo babu fallasa ya amsa. da "Lafiya lau." ta dan ja numfashi kafin tace." Ya aikin ? dama cewa nayi ko zaka turo direba ya daukar maka abinci na kammala." Da karsashi! da kwarin gwiwa take maganar.


Yana tauna abincin dake bakinsa yace." lokaci ya k'ure miki sai da kiyi hakuri domin yanzu haka abinci ne a gabana nake ci idan kina bukatar naci abincinki sai kiyi himma idan Allah ya kai mu gobe."


Tace." A ina ka samu abinci."?

Kai tsaye yace." Gurin Hamra'u."

Gabanta yayi wani irin faduwa!

Ta maimata maganar.

"Gurin Hamra'u fa kace."?

Yace." Eh kina mamaki ne."?

Wani kuttun takaici ya tokare mata a wuya!!

Kashe wayar kawai tayi wani mugun kishi da b'acin rai! ya turnuke ta.


"Hamra'u! Hamra'u! Hamra'u!!! wannan yarinya ta zame mata kadangaran bakin tulu!

Ta dinga tunanin irin cin zarafin da za tayi wa yarinyar domin ta huce ba'kin cikin da take kuntuka mata!

Shin wai meye ruwanta da mijinta ne.?

Falo ta fito ta zauna kan kujera kafin ta 'kwalawa Marakisiyya kira.

Da sauri ta fito daga kicin tana amsawa, tace." Je ki sashen masu gidan kice Hamra'u tazo ina neman ta."

Da sauri ta amsa kafin ta kama hanyar fita.


Sosai Hamra'un tayi mamakin kiran da take mata, Uwale tace." Ki tashi kije mana kada zuciyarki ta raya miki sharri!


Tace."Uwale bana bukatar wata mu'amula ta shiga tsakanina da matar nan saboda bata da kirki wallahi albarkacin Yaya na kawai nake saurara mata."

Uwale tai murmushi kafin tace." Kin kyauta ai tashin hankali bashi da amfani ki tashi kije watakila sulhu take nema dake.


Tayi jim tana nazari kafin ta yanke shawarar zuwa.


Ta same hakimce a kan kujera, sai da taji wani abu ya dan ta'ba zuciyarta, kallon fuskarta tayi suka hada ido, bata hangi komai ba, domin ita gimbiyar ta boye b'acin ranta.


Da hannu ta nuna mata gurin zama.

A nutse ta zauna kafin tace." Kin tashi lafiya ."?

Ta amsa da "Lafiya ya kuka tashi? ya Jikin Uwale."?

Tace." Taji sau'ki."

Falon yayi shuru na 'yan mintina kafin tace."Kin san kiran da nake miki kuwa."?

Tace."Aa sai sheda min."

Murmushi tayi kafin tace." Ni da kaina na ha naki hidima da mijina saboda wasu dalilai na, kiyi hakuri yanzu na amince miki cewa ki cigaba da ayyukanki nagode sosai wannan shine dalilin kiran, kada kiji komai na yarje miki cigaba da kula da d'an uwanki."

Ba ta kawo komai a ranta ba tace." To shikkenan idan maganar kenan ni zan tafi."

Ba tare da tace komai ba ta nuna mata hanya da hannu.

Ta tashi ta fita tana jin wani irin dadi domin ita a tunaninta Umar din ne ya nunawa gimbiyar muhimmamcinta shiyasa ta nemi sulhu da ita dama ita tasan Umar yana sonta saboda haka zata sake zage damtse gurin kulawa dashi har tasha gaban duk wata 'ya mace a gurinsa...





*Kada ki karanta min littafi ba tare da kin biya ba, kada ki saya ki fitar dashi, 'yar uwa kada kiyi sharing, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500 ne......0542382124....Binta umar gtbabk....Idan kati zaki turo sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
2/28/22, 09:20 - Binta: *LOVE!Īc*
*83&84*
Ita kad'ai ta bar wa zuciyarta abinda ta kudurta, malam ba haushe yace (wanda ya'ki sharar masallaci yayi ta kasuwa) yamma likis ya dawo gidan da tarin gajiya a tattare dashi.

Tsaye ta mike tana masa barka da zuwa.

Tun daga sama har kasa yake kallonta, gabadaya yaji gwiwarsa tayi sanyi yarinyar na da wani irin diri da zubin jiki mai kyau!

Tana sanye da 'kananun kaya wanda suka matse ta riga da wando tight! hattar da shatin nipples dinta sai da suka fito, wandon ya manne a jikinta ya fito da sharp din jikinta wanda yake mutukar masifar so da 'kwakwa! sosai da sosai
Kwalliyar ta tafi da imanin sa.

Ya sauke zazzafar ajiyar zuciya kafin ya janye idonshi daga kanta, ko'karin wuce ta yake, da sauri taje ta rike hannunshi, kanta ta d'ora saman kafadarshi.......Be iya ce mata komai ba kawai yasa hannunshi guda ya rike kwankwasonta a haka suka shiga dakin taba langwabe a jikinsa.

Tare suka zauna bakin gado ya fara kokarin cire safar kafarsa, 'kasa ta sauka ta kama kafar tana kokarin cire masa.......sai ya mayar da hannushi wuyansa yana cire botiran rigar dake jikinsa, ya ajiye saman gado.

Kallonshi tai tana dan lumshe idonta.....Yayi saurin janye idonsa daga kanta jin yanayin jikinsa yana sauyawa.

K'afar sa ya dan janye jin kamar tana masa tafiyar tsutsa!

Ta tsurawa yatsun kafar ido gashin da yake kwance kan yatsun take ja a hankali.

Ya sake janye kafar a karo na biyu, yace." Me ya hakane."?

Murmushi kawai tai kafin ta koma ta zauna kusa dashi tana nanuk'arsa!

Cikin zuciyarsa yace."kalankasa sai san jiki da fitinar tsiya!

Hannu ta dora saman kirjinsa tare dan jan nipple dinshi d'aya

Da sauri ya cire hannun yana d'an harararta, ya riga ya fahimci abunda take so, kawai sai ya zame kafad'arsa wanda kanta yake kwance ya mike da sauri toilet ya nufa.

Jiki a mace ta dauke kayan da ya cire ta ajiye a in da aka tanada.....gefan bed din ta zauna tare da tsirawa toilet din ido, wani lokacin har mamakin kanta take ganin yanda ta damu rayuwarta a kansa wai har tana kishinsa, koda wasa ba tayi tunanin hakan na iya faruwa ba.


A gurguje ya fito daga toilet din kasancewar lokacin sallah ya gabato yana kimtsa jikinsa tana aikin kallonsa, kafin tace." Abinci yana jiran ka a daining."

Ya dan juyo yana kallonta kafin yace." Da gaske."?

Kai ta d'aga masa.....'Karamin murmushi yayi kafin yace." Nagode sosai na kuma ji dadin hakan amma sai na fito daga massalaci tukkuna."


Ba tace komai ba ta mike kai tsaye gurin da yake ta nufa.

Yana kokarin fesa turaran ta kar'ba daga hannunsa.

Ya zuba mata gajiyayyun idanuwansa da suke kokarin tona asirin da yake boyewa.

Cikin nutsuwa take fesa masa turaran, shi kuma yana ta aikin kallonta da mamakin abinda take, sam bai tsammaci cewar hakan zata faru ba, duba da irin rabuwar da sukayi da safe, bayan haka kuma ta kira waya yaki dauka, yayi tunanin daya shigo gidan rigima zata 'balle sai yaga akasin hakan.

Ta ajiye turaran saman mirror tana kallonsa, har yanzu idonsa k'uri a kanta da alamar tambaya a tattare dashi.


Karamin yatsanta ta kai saman idonsa, yay saurin motsa kwayar idon kafin ya dawo hankalinsa, tace." Ka tafi massalaci kada ka rasa jam'i ."


Sanyayyar ajiyar zuciya ya sauke kafin ya dauki cazbaha dake saman mirror din, ya kalleta da sakakkiyar fuska "Allah yay miki albarka."

Da farin ciki ta amsa da "Ameen my husband." Murmushi kawai yayi ya juya da niyyar fita.

Ta bishi da

Please Login or Register in order to submit comment