Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yana wani irin tsuma! ya nuna kansa da fadin." Ni kike zagi saboda baki da mutunci."?

Hawaye na zuba share-share a saman fuskarta........Tace." Kai waye da ba za'a zage ka ba maha'inci kawai."!


Ya sake fusata! amma beyi yun'kurin dukanta ba saboda baya so ya saba da hakan ya danne bacin ransa yace." Ki fada min abunda nai miki wanda ya janyo har kike kira na da sunaye masara ma'ana."


Taja hanci tana shashshekar kuka tace." Ba ni da lokacin zama na fada maka abunda kayi ai kai mai hankali ne ka zauna kayi nazari da tunani mtssswww!." ta k'are maganar da dogon tsaki! kafin ta juya ta fita zuciyarta kamar ta fashe saboda bacin rai!


Da d'ingishi ya fita domin kwalbar ta cake shi sosai! d'aya daga cikin hadimanta maza ya kirayi d'aya shi ya jagoranceshi har cikin dakin ya bashi umarnin cewa ya gyara masa, ya zauna kujerar falo yana duba kafarsa, dole sai anyi dressing din gurin domin duk da ya cire kwalbar gurin yana bukatar gyara.

Da yake a barrack din suna da likitocin dake duba lafiyarsu sai kawai ya kira daya daga cikinsu yazo ya dubashi ya bashi maganin rage zugi.


Allah yasa ya gabatar da sallolinsa, kawai sai ya kwanta saman kujera yana mayar da numfashi..........Ya riga ya gano dalilin da ya sanya ta aikata wannan haukan! bai san wane irin kishi ne da ita ba.....hakika auranta yana nema ya zame masa matsala. shi kuma irin tashi jarrabawar kenan.


Washe gari da ciwon jiki ya tashi domin k'afar ta tashi ta kumbura! haka nan ya daure yayi shirin fita domin baya tsammanin zai iya zaman gidan saboda gudun tashin hankali.

Bai fita ba sai da ya nemi inda take saboda baya so ko yaya Allah ya tuhumeshi da hakkinta.


Tamkar bata da damuwa haka ya sameta ta cakare! tayi gayu na kere sa'a! jikinta da dakinta in banda kamshin turare babu abunda yake.......Cikin zuciyarsa yake fadin *( D'an Adam tara yake bai cika goma ba)* Allah yai mata komai amma bata da kyawun hali.


Babu yabo babu fallasa yai mata sallama........Gabanta ya fadi ganin yana jan kafarsa babu ma takalmi sai safa kawai! kafafun, yana tafiya da d'ya yana dingisa daya, ta tsirawa kafafun ido har ya k'araso kusa da ita bata sani ba.


Babu walwala a tare dashi yace." Zan fita gurin aiki ina fatan baki matsala."?

Idonta ta janye tana jin wani irin a tare da ita.......Ashe rauni yaji mai yawa! cikin zuciyarta take maganar..


Ganin ba tace komai ba kawai sai ya kama hanyar fita.

Ta bishi da kallo 'kwalla na ciko idonta.....duk abunda tai masa shi ya janyo.......Idan ta tuna abunda ya faru kamar ta mutu da bakin ciki.



Bai shiga headquarter nasu ba, sai da yaje asibitin ya dubata, babu shakka yaji dadin yanda ya ganta tayi garau! suna hira da Uwale. wacce take kwantar mata da hankali gami da bata tabbacin cewa ta kwantar da hankalinta Umaru kamar ya aureta ya gama.

Maganganun Uwale sune suka sanyayar mata da zuciya.....Shi kansa likitan dake dubata yaji dadi sosai. nan ya cigaba da bata shawarwari masu kyau.........





*Kuyi hakuri ina zuwa makaranta, shine dalilin da yasa bakwa samun update akan lokaci NAGODEƒ™čjƒ™Ž_*


*Kada ki karanta min littafi ba tare da kin biya ba, kada ki saya ki fitar dashi, 'yar uwa kada kiyi sharing, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500 ne......0542382124....Binta umar gtbabk....Idan kati zaki turo sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
3/3/22, 19:56 - Buhainat: _Akwai ingantaccan maganinĪ(\Ī(\ gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 4k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._




*91&92*
Wannan ciwon jikin da ya fita dashi ashe sa hannun zazzabi ne. domin koda ya zauna a ofis din kasa katabus! yayi kawai sai ya koma kan doguwar kujera ya kwanta zazzabin na sake k'arfi a jikinsa wani irin bacci mara dadi yana fizgarsa.
Shigowar Asp ofis din ne ya zaburar dashi! ya bude jajayen idanuwansa yana kallonsa har ya k'araso gurinsa da wasu takardu a hannunsa.

Ganinshi wani iri ya sanyayar masa da jiki da ya shigo da 'kwarin gwiwa sakamakon samun rahoton mutumin da suke ta nema ruwa a jallo.

Gefansa ya zauna da fadin." Jarumi wai shin me yake damunka ne tuntuni nake kiran wayarka babu amsa wannan dalilin ya sanya kawai na yanke shawarar zuwa ofis din naka.

Ya mike zaune da 'kyar! yana ya mutse fuskarsa yace." Bana jin dadin jikina wallahi zazzabi da ciwon jiki ke damuna."

Maganar yake amma shi Asp din hankalinsa yana kan k'afarsa dake kumbure!


Cike da al-ajabi yace." Rauni kaji ne babu labari."?

Mirmushi takaici yayi yana danne b'acin ran dake taso masa yace.'' Jiya bayan rabuwarmu ina shiga gidan.......duk ya kwashe komai ya fada masa.


Ya dinga girgiza kansa yana mamakin al'amarin yace." Yanzu Zinatu da hankalinta ta aikata wannan d'anyan hukunci. koda yake ko shakka ba nayi da sanya hannun Zainab domin yini sukayi a tare wa yasan irin abunda suka shirya.


Ya girgixa kansa da fadin." Kada ka zargi kowa domin yarinyar abunda yafi haka ma zata aikata, na shiga dakina na samu ta tarwatsa min ko'ina wannan shine dalilin da ya sanya na samu rauni a kafata.


Yace." To wai shin ma me ya had'a ku ne har hakan ta faru."?

Tsaki yaja kafin yace." Bak'in kishi ne da jahilcin dake damunta, tana zargi na dan haka zuciyarta take raya mata, amma ni nasan abunda na aikata ba haram bane domin da niyyar taimako nayi kuma ko'ina hakan na iya faruwa ballanatana a cikin gidana, Asp mutukar naga abunda zai cutar da wani musulmi dan uwana mace ko namiji sai inda karfi na ya kare."

Yace." Maganar kake a du'kun'kune ka fayyace min makasudin abunda ya janyo matsalar."

Kallonsa yayi na second biyu kafin ya fara warware masa abunda ya faru.

Yace." Gaskiya ne baka aikata haramci ba kamar yanda take zarginka, kayi hakan ne da niyyar taimako amma kasan mata idonsa yakan rufe akan kishi basa tunani akan kowa sai a kansu amma meye laifinka dan ka dauki Hamra'u kasa a mota shin so take ka bari ta mutu ko yaya."?


Yace." Nima dai haka na gani meye laifina anan? wallahi banyi hakan da wata manufa ba sai da niyyar taimakon musulunci."


Yace." Umaru wallahi kwata-kwata bana k'aunar alakar Zainab da Zinatu domin dukkaninsu basu da kirki! maganar dai guda daya ce akwai sanya hannun Zeey dangane da faruwar hakan kuma zanje gidan na sameta."


Yace." Aa kada ka yanke hukunci cikin fushi! na fada maka fa cewa.....ęÿÿÿ      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~   ..Koda babu Zainab a cikin rayuwar *ZINA* to zata iya aikata abunda yafi haka wannan shine dalilin da yasa tun kafin muyi aure nake da shakku akanta saboda gudun faruwar matsala irin wannan......Ban auri Hamra'u ba haka tana faruwa to inaga kuma na aure ta."?


Yace." Kai dai zaka zage damtse ka tsaya a matsayinka na namiji ka nuna mata bambanci sosai amma naga duk ka wani susuce! wai shin ko tsoronta kakeji ne."?

Murmushin takaici yayi kafin yace." Asp mu rufe maganar nan dan Allah! muyi abunda zai yuwu domin ina so na tafi gida na kwanta na huta."


Zazzafar ajiyar zuciya ya sauke kafin yace." Ai shikkenan tunda ka fadi haka amma ni kam dole na tauna tsakuwa domin aya taji tsoro."

Shuru kawai yayi masa yana jin wani irin takaici a ransa.........Wai yana tsoron yarinyar, wannan maganar ta sosa masa rai mutu'ka! shin akwai wata mace da zai ji tsoro a fadin duniya, Uwarsa ce kuma bata raye.


Takardun dake hannunsa yake bud'ewa, wata doguwar takarda ya fito da ita da hoto kati daya, mika masa yayi kafin yace." Ka duba hoton sosai ka kuma duba rahoton dake jikin takardar.

Saman takardar kawai ya duba yaga an sanya *AMINIYA GIDAN JARIDA KANO STATE*

Ya kalleshi da fadin." Wani abu ne yake faruwa a jahar *KANO."?*

Yace." Duba dai amma ka fara nazarin hoton mutumin dake hannunka."

Ya 'kurawa hoton ido yana ta so ya hasaso kowaye.....ya girgiza kansa da fadin." Bangane waye ba wallahi."

Asp din ya kar'bi hoton da fadin........
*UBAN DABA NE."!* A zabure! ya kar'bi hoton yana sake dubawa, kafin kice kwabo gumi ya fara tsatstsafowa a saman goshinsa.

Tabbas idan ba wanda yayi masa farin sani ba ba zai ganeshi ba domin duk kammaninsa sun sauya......duk babu wannan 'kasumbar! yana sanye da kayan hausawa riga da wando harda hula sai dai jikinsa lullube yake da wani farin mayafi irin na maza wannan shi ya hana bayyanar nakasar dake tare dashi .........Tabbas shine domin k'wayar idonsa basu sanja ba suna nan yanda suke gwala-gwala masu tsananin ja! kamar garwashin wuta!

Ya kalli Asp din da fadin." Ya akayi yanzu meye abin yi."?


Asp din yace." Nafiso ka karanta rahotannin kafin mu tsaya a matsaya ana bincike ne a kansa da yaransa da suka sauka a garin.


Ya mayar da hankalinsa kan takardar yana karantawa.

Rahoto ne daga gidan jaridar *AMINIYA* cewa wasu 'yan gudun hijira da suka samu masauki a k'auye *KUYAN TA INNAH* ana zarginsu da ta'addanci tare da yiwa k'ananun yara fyad'e........Ana dai binkice a kansu domin tabbatar da gaskiya magana.


Ya share zufar saman goshinsa, ya kalli Asp din da fadin." Ko shakka ba nayi zasu aikata abunda yafi haka, babu wani maganar binkice! wai shin me yasa jami'an tsaron *KANO!* suke da sakaci ne? to ni da kaina zan shiga Kanon domin a gudanar da binkicen dani idan ba haka ba zasu iya kyaleshi ya cigaba da ta'addanci tare da kashe rayukan da basu ji basu gani ba."
Murmushi Asp din yayi kafin yace." Kai ka fiye gaggawa! yanzu idan akayi wani yun'kuri zasu ankara su samu damar tserewa.....wannan rahoton babu wanda ya san dashi sai ni da kai sai kuma Commissioner.......Domin Abokina *Wali Nasiru* dake *KANO* tare da sauran abokan aikinsa ne suka shiga 'kauyen suna binkice akan matsaltsalun dake faruwa.....nan suka samu cikakkaken bayani daga bakin wani dattijo cewa tsayin shekara dari da wani abu wata gagarimar matsala bata ta'ba faruwa ba a 'kauyen sai dalilin zuwan 'yan gudun hijirar.......Dalilin da yasa kenan suka tsananta binkice akansu domin gano gaskiyar lamari.......Kasan abokina ne sosai tare mu kayi karatu to yana bani labarin abunda ke faruwa sai na bukaci da ya turo min rahoton domin ni kaina sai da na zargin wani abu, saboda haka muyi hakuri kada muyi gaggawa domin hakan zai zaburar dasu, su gudu! a nutse zamu kamasu. ina kuma kara tabbatar maka da cewar babu wanda ya san wannan rahoton daga ni sai kai sai kuma mai gayya mai aiki don bana tsammanin ma gwamnati tasan da abunda ke faruwa domin yanzu muka gama tattaunawa commissioner din akan hakan."

Dogon tsaki! yaja ransa duk a dagule! wane irin aikin gaggawa ai a ganinsa jinkiri shi zai cutar dasu, ya ga dama sun samu amma za suyi wasa da ita! ya dinga jan tsaki! kansa ya cigaba da sarawa! tabbas da ba dan a karkashin gwamnati yake aiki ba to da babu shakka yau zai yiwa garin *KANO* dirar mikiya duk inda *UBAN DABA!* Da yaransa suke sai ya lalubo su domin gwabzawa!

Asp din yace." Ya kamata kaje gida ka huta idan zai yuwu ma gobe ka zauna ka sake jin 'kwarin jikin ka Allah ya sawwake."

Ya amsa da "Ameen yana duba agogon dake daure a hannunsa, uku da rabi na yamma....Asp din ya mike da niyyar fita shima mikewar yayi, ya dauki gilas dinsa ya sakaye idonshi kafin yabi bayan Asp din da niyyar zuwa gida ya sha magani ya kwanta ya huta.



'Bangaranta kuwa tunda ya fita ta kasa samun nutsuwa, tana ji kamar ta kira shi a waya tana kuma tunanin kada ta zubar da ajinta.....Haka ta dinga juye-juye a saman gado sa'i da lokaci tana share hawayen takaici! ita kanta ba'a son ranta ta aikata masa hakan ba, kawai ya b'ata mata rai ne.


Kafin ya shiga gidan sai da ya gabatar da sallar la'asar tukkuna.........Ya duba gurin su Uwale domin ya tabbatar da cewa sun fito daga asibitin saboda a d'azu da safen Likitan yake tabbatar masa da cewa zai sallamesu zai kuma sanya direba ya kai su gida.

Sosai yayi farin cikin ganinsu A falo suna hira har ita Hamra'u domin ta wartsake kamar ba ita ba, hakan duk ya faru ne dalilin kwantar mata da hankali da Uwale keyi ta tabbatar mata da cewa suna zuwa k'auye manya zasu tsayar da maganar daurin auransu, wannan ne dalilin da yasa ta samu nutsuwa ta kuma kwantar da hankalinta.


Gabadaya suka dinga bin sa da kallo har ya samu guri ya zauna.......Uwale ce ta magantu, cikin damuwa tace." UMARU mai ya samu 'kafar ka."?

Shuru yayi na minti biyu kafin yace." Na d'an taka k'usa ne kin san tana da dafi! shine dalilin da yasa kafar ta kumbura!

Sosai tayi mamaki kafin tace." Cikin wannan uban takalmin da kake sanyawa har kusa ta iya huda maka 'kafa UMARU anya kuwa."?

Murmushi yayi da fadin." Uwale ki bar tsautsayi kawai! Allah ne kawai ya takaita min wahala 'kusar bata shiga sosai ba ku cigaba da yi min addua."

Tace."To Allah ya kiyaye ya tsare gabanka da bayanka."

Ya amsa da "Ameen ya rabbi kafin ya kalli Hamra'u da tunda suka fara maganar ba tace komai ba.

Ya dan saki fuskarsa da fadin." Ya jikin naki."?

Tace." Da sauki Yaya na, kai ma ya jikin naka? Allah kiyaye gaba."

Ya amsa da "Ameen ya rabbi nagode sosai amma kin dai ji abunda likita yace miki ko? ki rage tunani dasa damuwa a ranki."


Tace." To Yaya na insha Allah zan kiyaye nagode Allah ya saka da alkairi."


Bece komai ba ya kalli Uwale da fadin." Uwale a dan bani abinci zanci kafin nasha magani."


Ko kafin Uwalen ma tace komai zumbur ta mike ta kama hanyar kicin......Gabadaya suka bita da kallo suna girgiza kai, tausayi take basu.


Yaci abincin sosai yayi godiya ga Allah kafin ya wuce sashensa dan beyi niyyar shiga gurinta ba gudun b'acin rai! abunda baya bukata kenan.


Marakisiyya dake shanya kayan data wanke a harabar gurin ita taga wuce war sa, ta dur'kusa har kasa tana gaisheshi ya amsa ba tare da ya kalleta ba, ya wuce ya bar ta a gurin.


Ita din ke shedawa uwar dakin nata dawowar mijin nata.........Tace mata ta ganshi ya fito daga sashen masu gidan ko za'a kai masa abinci."


Ranta ya 'baci! ta kalli Marakisiyyar ta watsar kafin ta buga mata tsawa! had'e da nuna mata hanyar fita.

Da sauri ta mike ta kama hanyar fita gabanta na faduwa! sam ba tayi tsammanin cewar maganarta zata fusata! Uwar dakin nata ba, a ganinta kamar gwaninta tayi.


Ita kuwa har Marakisiyyar ta fita ba daina hararar hanyar data bi ba.......Wani irin kishi ne yake damunta. wannan ai abun kunya ne mijinta ya dawo amma ace mai'aikinta ce ke sheda mata, bayan haka kuma tana jin haushin abunda ya kai shi sashen masu gidan, hakan baya rasa nasaba da mutsiyaciyar yarinyar data tsana a rayuwarta.


Sabon wanka tayi....... sosai tai gayu tayi cikin kananun 'kaya masu daukar hankali, masifaffun turarukan da take d'aukar hankalinsa dasu tasa a kowane sassah na jikinta, kai tsaye sashen ta nufa zuciyarta cike da wasiwahsi!


Idar da sallarsa kenan domin tun daga magaribar har isha'in a gida ya gabatar bai samu shiga massalaci ba dalilin matsanta masa da kafarsa tayi, koda yake yasha magani da sauki akan da.


Kamar bata so tayi masa sallama, shima babu yabo babu fallasa ya amsa, yana bin ta da kallo har ta samu saman kujera ta zauna.


Shuru tayi tana dan wasa da yatsun hannunta!.....shi kuma bai fasa kallonta ba, da carbi a hannunsa yana ja yana nazarinta.


Ta d'ago kai suka had'a ido! bai janye idonsa ba bai kuma ce mata komai ba......Itace dai ta janye idonta sakamakon dafin idanuwansa dake kokarin kassara ta!


Da 'kyar ta iya bude baki tace." Ashe ka dawo."?

Uffan bece mata ba kawai dai ya zuba mata idonsa dasu yake hukuntata!

Ta kalleshi a karo na biyu idonsu ya sake had'uwa.......Wani abu mai yuwar fassaruwa take hange a cikin kwayoyin idanuwansa, gabadaya jikinta ya mutu sai kawai hawaye ya kwace mata! suna zuba tana sa hannu tana sharewa tare da shak'ar hanci! tabbas da tana da iko da sai ta dawo da ciwon jikinta a ganinta ma kamar ta fishi damuwa!


Gyaran murya yayi kafin yace." Me kuma nayi miki? zaki sanya ni a gaba kina kuka! ai ni zanyi kuka duba da ta'addancin da ki kayi min."


Ta kalleshi hawaye share-share! "Nice 'yar ta'addah."? tafada tana nuna kirjinta.


Kansa ya daga da fadin." Eh mana baki da imani! idan ba haka ba mai zai sanya ki farfasa min kwalabe a daki ai kinso ki cutar dani ne."

Taja hanci tana goge ragowar hawayen daya rage tace." Okey kai yanzu a ganinka abunda ka aikata shine dai-dai."?


Ya ajiye carbin dake hannunsa sosai ya mayar da hankalinsa kanta yace." Me nayi ? ina so kiyi min cikakken bayanin abinda nai miki ko'ina akaje baki da hujja!


"Shikkenan tunda haka kace ni bazan yi wata magana da kai ba a yanzu amma ina mai tabbatar maka da cewa wallahi idan baka daina ba nima ba zan fasa ba."!


Yace." Idan kuma ta hanyar halak nayi fa? shin ko zaki hana ni aikata sunnah da matata."?


Shuru tayi tana kallonsa gabanta in banda faduwa babu abunda yake.


Yace." Ki kiyaye domin kishin hauka babu inda zai kai ki, sai halaka hakan kuma da kike bashi zai ha nani abunda nayi niyya ba."

Jikinta duk ya mutu da maganarsa, a sanyaye tace." Kayi hakuri."

Wani sanyi ya ziyarci zuciyarsa.......Lallai ya yarda da maganar Uwale da Asp in da suke cewa cikin laluma ake nusar da mutum idan yana aikata kuskure......gashi kuwa yayi amfani da damar bukatarsa ta biya bai ta'ba tsammanin zata bashi hakuri ba, koda yake yabi hanyar da hakan zata kasance!


Yace."Na yafe miki Allah yayi miki albarka."

Ta amsa da "Ameen Nagode."

D'akin yayi shuru na 'yan mintina kafin tace." Kaci abinci."?

Yace." Eh naci gurinsu Uwale yanzu kwanciya kawai nake bukata."


A hankali ta mike ta iske inda yake zaune.........Hijab din jikinta ta cire kafin ta zauna kusa dashi..........Kallonta kawai yake yana sha'kar kamshin jikinta da yake masifar so!! idonta kuri kan k'afarsa kafin ta kai hannu gurin ciwon!

Da sauri ya janye yana ya mutse fuskarsa!

Tace."Da zafi ko."?

K'amar karamin yaro ya daga kansa!

Sai kawai ta taya 'bera 'bari ta janyoshi jikinta kansa ta rungume a kirjinsa tana jijjigashi tare da shafa sumar kanshi kamar k'aramin yaro!

Tabbb! =’4s
{ ai neman ciwo yayi ya rasa irin wannan soyayya! haka mai neman kuka an jefeshi da kashin awaki! mutumin da ake rarrashi! domin yayi bacci sai kawai ya 'buge da kusurkusur yana motsi tamkar yaron dake tsananin bukatar nono! haka ya dinga cusa fuskarsa a kirjinta da wayo da dubara ya 'balle bireziyar ya sa'bule! 'karamar rigar dake jikinta........Daga nan labari ya sauya.ĪM0



*Kada ki karanta min littafi ba tare da kin biya ba, kada ki saya ki fitar dashi, 'yar uwa kada kiyi sharing, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500 ne......0542382124....Binta umar gtbabk....Idan kati zaki turo sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
3/3/22, 22:36 - Binta: _Akwai ingantaccan maganinĪ(\Ī(\ gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 4k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._




*91&92*
Wannan ciwon jikin da ya fita dashi ashe sa hannun zazzabi ne. domin koda ya zauna a ofis din kasa katabus! yayi kawai sai ya koma kan doguwar kujera ya kwanta zazzabin na sake k'arfi a jikinsa wani irin bacci mara dadi yana fizgarsa.
Shigowar Asp ofis din ne ya zaburar dashi! ya bude jajayen idanuwansa yana kallonsa har ya k'araso gurinsa da wasu takardu a hannunsa.

Ganinshi wani iri ya sanyayar masa da jiki da ya shigo da 'kwarin gwiwa sakamakon samun rahoton mutumin da suke ta nema ruwa a jallo.

Gefansa ya zauna da fadin." Jarumi wai shin me yake damunka ne tuntuni nake kiran wayarka babu amsa wannan dalilin ya sanya kawai na yanke shawarar zuwa ofis din naka.

Ya mike zaune da 'kyar! yana ya mutse fuskarsa yace." Bana jin dadin jikina wallahi zazzabi da ciwon jiki ke damuna."

Maganar yake amma shi Asp din hankalinsa yana kan k'afarsa dake kumbure!


Cike da al-ajabi yace." Rauni kaji ne babu labari."?

Mirmushi takaici yayi yana danne b'acin ran dake taso masa yace.'' Jiya bayan rabuwarmu ina shiga gidan.......duk ya kwashe komai ya fada masa.


Ya dinga girgiza kansa yana mamakin al'amarin yace." Yanzu Zinatu da hankalinta ta aikata wannan d'anyan hukunci. koda yake ko shakka ba nayi da sanya hannun Zainab domin yini sukayi a tare wa yasan irin abunda suka shirya.


Ya girgixa kansa da fadin." Kada ka zargi kowa domin yarinyar abunda yafi haka ma zata aikata, na shiga dakina na samu ta tarwatsa min ko'ina wannan shine dalilin da ya sanya na samu rauni a kafata.


Yace." To wai shin ma me ya had'a ku ne har hakan ta faru."?

Tsaki yaja kafin yace." Bak'in kishi ne da jahilcin dake damunta, tana zargi na dan haka zuciyarta take raya mata, amma ni nasan abunda na aikata ba haram bane domin da niyyar taimako nayi kuma ko'ina hakan na iya faruwa ballanatana a cikin gidana, Asp mutukar naga abunda zai cutar da wani musulmi dan uwana mace ko namiji sai inda karfi na ya kare."

Yace." Maganar kake a du'kun'kune ka fayyace min makasudin abunda ya janyo matsalar."

Kallonsa yayi na second biyu kafin ya fara warware masa abunda ya faru.

Yace." Gaskiya ne baka aikata haramci ba kamar yanda take zarginka, kayi hakan ne da niyyar taimako amma kasan mata idonsa yakan rufe akan kishi basa tunani akan kowa sai a kansu amma meye laifinka dan ka dauki Hamra'u kasa a mota shin so take ka bari ta mutu ko yaya."?


Yace." Nima dai haka na gani meye laifina anan? wallahi banyi hakan da wata manufa ba sai da niyyar taimakon musulunci."


Yace." Umaru wallahi kwata-kwata bana k'aunar alakar Zainab da Zinatu domin dukkaninsu basu da kirki! maganar dai guda daya ce akwai sanya hannun Zeey dangane da faruwar hakan kuma zanje gidan na sameta."


Yace." Aa kada ka yanke hukunci cikin fushi! na fada maka fa cewa.......Koda babu Zainab a cikin rayuwar *ZINA* to zata iya aikata abunda yafi haka wannan shine dalilin da yasa tun kafin muyi aure nake da shakku akanta saboda gudun faruwar matsala irin wannan......Ban auri Hamra'u ba haka tana faruwa to

Please Login or Register in order to submit comment