Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cikin sanyi yace "Forgive me once more for what happened seven years back Iman, I made you a mother with kids out of wedlock at a very tender age, I know this will always remain in ur memory till the end, nasan kuma da kin gan ni sai kin tuna da hakan, kamar yanda nima in dai na ganki I do felt guilt deep inside me, I want us to get rid of that Iman, I want to have peace with you as my wife, nasan baxan iya biyan ki irin wahalan da kika yi ta dalilina ba, but forget the past plss let build our new home Iman, i promise to love you till the end, I promise to be by ur side till the end, nayi alkawarin xame maki haske a rayuwar ki till the end, I never bargained for this Iman, Allah ya gani na so haskaka maki rayuwar ki xuwan ki gidanmu, na so maki duk abinda xan yi da baxa ki yi maraicin iyayen ki ba, sai dai muna namu Allah kuma na nasa, kaddara kuma ta riga fata, kuma a matsayin mu na musulmai we have to accept it either good or otherwise, all we have to say now is Alhamdulillah" Bata iya ta dago ba hawaye ya dinga xuba idonta, a hankali ta xame kanta daga jikinsa ta juya masa baya trying her best bata fashe da kuka ba, Juyawa yayi a sanyaye ya fita kitchen din, Bata da wani kuxari ta karasa duk abinda take ta juye ruwan shayi a flask sannan ta fita da breakfast din gaba daya dining ta ajiye, kwance ta gansa kan 3 seater idonsa lumshe, ta karasa cikin parlorn tana kallon sa, Bata taba yarda cewar yara na kama da mahaifinsu hundred percent sai a kan kids dinta, the resemblance is just too obvious, har ta isa kusa da shi bata sani ba, ta durkusa gefensa tana ci gaba da kallonsa a sanyaye ta kamo hannunsa, lkci daya ya bude manyan idanuwansa ya mike xaune yana kallonta shi ma, wasu sabbin hawayen suka cika idonta ta sauke kanta kasa a hankli tace "Toh ni me yasa basu yi kama da ni ba?" Da mamaki ya dinga kallonta, ta mike xata bar wajen ya jawota jikinsa yana murmushi murya can kasa yace "The kids?" Ta gyada masa kai hawayen idonta suka xubo, ya rungume ta sosai ya lumshe ido yana shakar kamshinta yace "Next one's xa su yi kama da ke in sha Allah" kwace kanta tayi ta hade rai tace "Next what?" Bude ido yayi, yyi dariya yace "Next kids mana" wani kallo tayi masa ta turo baki ta mike ta nufi dining ya bi ta da kallo yana dariya kasa kasa, sai da ta isa nan ta juyo tana kallonsa taga kallonta yake shi ma, a hankali tace "Breakfast..." ya mike yana murmushi ya iso dinning din, kanta a kasa tace "Do you still take coffee?" Yana kallonta yace "Sure..." kitchen ta wuce ya bi ta da ido ta dawo da coffee powder ta hada masa ta ajiye gabansa a hankali, sannan ta debar masa Irish da kwai ta ajiye masa tare da bread, ya wara ido yace "Duk ni kadai wife?" Bata ce komai ba ta hada nata shayin ta xauna tana sha, a hankali ta dago kai suka hada ido, kasa daina kallonsa tayi kamar yanda shi ma ya ke kallonta babu kiftawa, tasowa yayi ya dawo kusa da ita cikin sanyin murya yace "Billah Ina son ki Iman" ta sauke idonta bata ce komai ba. Karfe sha daya tana dakinta Aliyu ya shigo yace ta shirya xa su fita, lkci daya mood dinta ya canxa, dariya yayi don ya ma san dalilin hakan, ya karasa kusa da ita ya xauna gefenta yace "Baxan kai ki inda xa kiyi kuka yau ba, sai dai kiyi na farin ciki wife" ta turo baki kamar xata yi kuka tace "Ni ko daya bana so, am going no where..." ya kamo hannunta yayi kasa da murya yace "xa ki so wannan in sha Allah ummu Shureim, I am giving you 100% assurance" a hankli tace "To xa mu dauko Shureim daga nan?" Kamar jiran tambayar yake ya girgixa kai da sauri yace "Nooo" da mamaki tace "Why?" Murmushi yayi yana kallon kwayar idonta yana shafa sajensa a hankali yace "Baxai bari in gwada maki yanda nake son ki ba anjima, he will be a barrier..." Wani kallo ta dinga masa tace "Ni dai yau yarona xai dawo, ba ruwana" Yar dariya yayi yace "Inaa sai na gama tabbatar maki da soyayyata anjima.." daga haka ya mike ya nufi kofa yace "Am waiting for you downstairs Iman, don nasan baxa ki shirya gabana ba" yana fadin haka ya juyo ya kalleta ya kashe mata ido ta bi sa da ido har ya fita, Aliyu yana ta xaune parlor yana jiran ta, message ya shigo wayarsa, dauka yayi ya bude yana duba address din da Dr Ayman ya turo masa, ajiye wayar yayi ya jinginar da kansa jikin kujera, shi kam har sannan ya kasa daina mamakin khadijah, he couldn't believe it, bai taba xaton xata hakura ta sauko da wuri ba haka har ta kulasa duk da maganganun Anty khadijah, he never expect that from her, murmushi kawai yyi tunawa da yayi kilan yana cin albarkacin yaransu ne that she is seeing in him, but he will surely teach her to love him not because of the kids, sakkowa tayi stairs sanye da hijab har kasa babu abinda ta shafa fuskarta banda powder sai chappete a lips dinta amma har wani glowing take, she is just the definition of true beauty, ya mike yana murmushi a hankali yace "Kin yi kyau wife" sauke idonta tayi har ta iso parlorn, ya isa har gabanta ya duka yayi pecking lips dinta a hankali, ta hade rai tana goge bakin tace "Bana so" yana murmushi yace "Toh yi hakuri na bari" daga haka ya kama hannunta suka fita, sai da suka bar gidan a motarsa suka hau saman titi tana kallonsa a hankali tace "Ina xa mu je plss Aliyu?" Kallonta yayi na few seconds sannan ya dauke kai, murya can kasa yace "Yanxu baki jin kunyan kiran sunana Iman?" Ta hade rai tace "Toh me xan kira ka?" Ya langwabar da kai yace "Sai ki sakaya even because of Shureim, though nasan I don't deserve that" jikinta ne yyi sanyi ta tuna yanda take kiransa seven years back, a hankali ta kallesa taga driving dinsa kawai yake ta sauke idonta tace "Toh xan ce maka Yayan Baby" murmushi kawai yayi bai ce mata komai ba kuma bai kalleta ba, bayan wani lkci yace "Ohk then" sun fi 10 mins babu wanda yace komai tayi breaking silence din, ba don shirun dake motar ba da ba lallai ma yaji abinda tace ba coz it's very low, "Or Abu Shureim" abinda ta fada kenan sai kuma ta dauke kai kamar ba ita ta fada ba.


Kinda very busy yesterday shi sa aka ji shiru, sorry for the short update, ltr xan yi wani in sha Allah. Tnx for understanding.🤗

Murmushi kawai Aliyu yayi bai ce komai ba, ya dau wayarsa dake ring ya daga ya kai kunne tare da yin sallama yace "Muna hanya Dr, soon xa mu iso" ajiye wayar yayi, yana maida hankalinsa gaba daya kan driving da yake, bayan tafiya mai tsawo suka shigo wani anguwa, yayi parking dai dai wani gida, kalle kallen anguwar yake to make sure address din da aka turo masa daxu ne, ya dau wayarsa ya bude yana kallon number gidan, tada motar yayi yana driving a hankali har ya isa wani babban gida yayi parking, khadijah da ke ta kallonsa tace "Baka ma san inda xa mu ba kenan" ya kalleta ya wara manyan idonsa yana murmushi yace "Na sani mana, ba gashi mun xo ba" Dialing number Dr Ayman yayi yace "Ga mu a waje" Ba a dau lkci ba Khaleel ya fito daga babban gidan, duk a tunanin khadijah gidansa suka xo, Ya bude side din Aliyu ya basa hannu suka gaisa yana kallon khadijah yace "Good morning Madam" d'an murmushi tayi a hankali tace "Ina kwana Doctor" yace "Lafiya lau ya gida" tace "Alhmdllh" yana kallon Aliyu yace "Alryt, ku shiga ciki ni ana jirana xan wuce yanxu, sai na dawo anjima" Aliyu ya fito daga cikin motar yace "But..." Murmushi Khaleel yayi yace "You don't worry Umma ma na ciki with Shureim" Aliyu yace "Ohk then" Daga haka Khaleel ya nufi motarsa dake waje yayi parking, Aliyu ya kalli khadijah yace "Come down Iman" bude motar tayi ta fito tana mamakin me Umma kuma ta xo yi nan tare da Shureim, ta xagayo inda yake tace "Where is this please, and why are we here?" Yana shafa kansa yace "Xumunci muka xo..." gate ya nufa ta bi bayansa har suka shiga babban gidan, a tare suke tafiyar har suka iso entrance din babban gidan, haka kawai khadijah taji gabanta na faduwa, Aliyu ya juya yana kallonta ya sakar mata murmushi yace "Gidan ku ne nan Iman, gidan yayar mahaifiyar ki" Wani kallo ta dinga masa tace "Wace mahaifiyar tawa?" Ya sauke idonsa yace "Ur late Mum" daga haka ya shiga parlorn da sallama ta bi sa da kallon mamaki, juyawa yayi ganin bata shigo ba tana tsaye bakin kofar yayi kasa da murya yace "Come in plss Iman" yana fadin haka ya juya yana kallon mutanen dake xaune parlorn, very many of them, iyaye da yara, da kyar khadijah ta iya daga kafa ta shiga parlorn abinda ya fada na sinking kanta, Wai yayar mahaifiyar ta, how is that bayan ko Umma ma bata san dangin mum dinta ba? Kan jawahir dake xaune kasa kusa da Mahaifiyarta idonta ya fara sauka, Jawahir ta yi saurin sauke idonta kasa, Khadijah ta dinga bin mutanen dake xaune parlorn da kallo har idonta ya sauka kan Umma, Shureim dake jikin wani dattijon mutum ya taho da gudu ya rungume ta yana murmushi yace "Antyna" buda ido khadijah tayi ganin Safeenah da su Deejah, Safeenah ta mike da sauri ta iso inda khadijah take tana murmushi ta rungumeta hawaye cike idonta tace "Welcome sister" murmushi kawai khadijah ta iya yi bata ce mata komai ba xuciyarta na bugawa, Safeenah ta ja ta har xuwa cikin parlon, bin bayansu Aliyu yayi ya durkusa nan gefen wani guy da baxai wuce sa ba ya gaida mutanen dake parlorn, suka amsa duk a sanyaye, gaba daya occupant din parlorn kallon khadijah kawai suke, lkci daya Mahaifiyar Jawahir ta fara kuka, jikin khadijah yayi sanyi, ta isa gun Umma ta durkusa, Umma na murmushi a hankali ta kamo hannunta tace "Greet them khadijah, iyayen ki ne nan gaba daya xaune parlorn" Hawaye ya cika idon khadijah tana sake kallon mutanen parlorn, Umma tayi kasa da murya tace "Yes daughter, they are ur families" mahaifiyar Safeenah ta mike trying hard to control her tears tace "Come over daughter, come to me" mikewa khadijah tayi ta nufeta, matar ta rungumeta hawaye na sakko mata tace "Allah ya ji kan Maryam ya yafe mata kura kurenta, you are truly a carbon copy of her daughter... Allah ya albarkace ki, mun ji dadi da Allah ya sada mu da ke tun a duniya, it's really sad sai yanxu muke sanin 'yar kanwarmu, jinin kanwar mu, duk da ba laifinmu bane ba haka muka so ba, amma there is always a reason behind everything, it's great meeting you daughter" ita dai khadijah bata ce komai ba jikinta yayi sanyi sosai, Hajiya Rahmah ta xauna ta xaunar da ita kusa da ita tana share hawayen ta, jawahir dai ta kasa dago kanta ganin yanda mahaifiyar ta ke kuka yasa ita ma hawaye ya dinga xuba idonta, sai dai duk kukan mahaifiyar jawahir bai kai na mahaifiyar Maimoon ba immediate din Mum din khadijah, kuka take kamar a lokacin taji mutuwar kanwartata, komai ya dawo mata sabo, a karo na farko Alhaji Abbakar mahaifinsu Safeenah kuma babban yayansu late mahaifiyar khadijah gaba daya... yyi gyaran murya ya bude wajen da addu'a, yana murmushi yace "Alhamdulillah for the gift of life, Alhmdllh for a day like this, Alhmdllh for everything... Sure it's a privilege meeting with our daughter again after so many years..." kallon Khadijah yayi yace "Come over dear" Tashi tayi daga kusa da Umman su Safeenah ta dawo kusa da shi a sanyaye ta xauna kasa, da farko kasa cewa komai yayi kuma hakan na da nasaba da kamannin khadijah na mahaifiyar ta, bayan wani lkci yayi karfin halin yin murmushi yace "Khadijah kina yar shekara biyu rabon mu dake, sai yanxu bayan shekara ashirin Allah ya sake hada mu, kwarai kuwa babu wanda kika sani cikin mu kamar yanda mu ma bamu san ki ba, da xa mu hadu a hanya sai dai ki wuce mu wuce, which is a great shame" ta sunkuyar da kanta bata ce komai ba, nuna mata sauran maxan da ke parlorn su kusan uku xaune kusa da shi yayi da wanda yake kan one seater yace "Kin ga wa en nan gaba daya" ta daga kai a hankali tana kallonsu gaba daya, yace "Duk iyayen ki ne khadijah, they are all ur parent, and they are all here because of you, duk mun bar abubuwan da muke muka taho daga garruwa daban daban domin ki, gaba daya nan da kika ganmu yayyin marigayiya Maryam ne, mahaifiyar ki, ke din mai gata ce khadijah, kina da gatan ki" cikin rawar murya tace "Toh me yasa ni ban san ku ba, me yasa ba a nuna min ku ba, me yasa ba ku nemeni ba" tana fadin haka ta hade kai da kujera tana kuka sosai, Ya dafata cikin sanyi yace "Mahaifin ki Allah ya masa rahama shi ya raba mu da ke tun bayan rasuwar mahaifiyar ki khadijah, mun so rike ki ganin ba shi da yan uwa mata, amma sai yayi tunanin rabasa da ke muke son yi, Allah ya gafarta masa, mun samu matsala a kan hakan da shi, which contributed to his keeping u away from us for many years, a Abuja suka xauna da mahaifiyar ki, bayan rasuwar ta ne ya siyar da gidansa na Abuja ya dawo kano without even our knowledge, kin ji dalilin da yasa baki san mu ba khadijah, Kuma da mun san inda familyn mahaifin ki suke da babu abinda xai hana mu xuwa gare ki, sai dai yau ta dalilin mijin jawahir mun yi reuniting da ke...." Khadijah bata dago kanta ba hawaye na ta xuba idonta, Alhaji Usman yace "Wannan baiwar Allah da ta rike ki bisa amana tamkar yar da ta haifa cikinta Allah ya saka mata da gidan aljanna.... Mun ji duk kalubalen da kika fuskanta a rayuwa saboda maraici, bayin Allahn da suka tsaya maki through all the hardship Allah ya biya su da aljanna, it's really sad daughter, don kina da gatan ki, Amma ba komai haka Allah ya kaddara, Allah ya jin kan iyayen ki ya gafarta masa, ya kuma raya maki yaron ki, ya albarkace auren ki.... In sha Allah gatan da baki samu ba da yarintar ki xaki samu da girman ki, we will always be there for you daughter, uwar mu daya ubanmu daya da Mahaifiyar ki... Allah ya ji kanta" Khadijah ta dago tana share idonta a hankali tace "Ameen, nagode Abba" Gaba daya sai da aka mata introducing din cousins dinta da niece a parlorn, yawanci duk suna yanayi barin da matan, Safeenah da Maimoon kuwa kamanninsu ba a magana dama, har sannan Jawahir ta ki dago kanta daga karshe ma wucewa sama tayi, it was really a happy day for Khadijah jin ta cikin yan uwanta gaba daya, kuma a ranan ta fara ganin hoton mahaifiyar ta, bata taba sanin haka relatives ke da dadi ba sai ranan, da tun farko tasan da su tasan baxata wahala a rayuwa ba but that's her fate and she is happy with it, Aliyu bai jima gidan ba ya wuce ya bar ta, Umma kuma sai kusan azahar ta wuce ta bar Shureim ma gidan, Khadijah na daki tare da su Safeenah da deeja dake ta labari tayi tagumi tana kallonsu tana murmushi jawahir ta shigo dakin, suna hada ido ta sunkuyar da kai a hankali tace "Khadijah ki xo ku gaisa da Doctor xa mu wuce yanxu" Mikewa khadijah tayi tace "Toh" ta dau hijab tace ma su Safeenah tana xuwa sannan ta fita, Dr Ayman na xaune parlor tare da Shureim dake jikinsa ta shigo tana kallonsa murmushi dauke fuskarta tace "Ina yini Doctor" murmushin ya mayar mata yace "Alhmdllh khadijah" ta isa har gefensa ta xauna a kasa tana kallonsa cikin sanyi tace "I am very happy for ur effort in uniting me with my relatives doctor, Allah ya saka da alkhairi, I will never forget you in my life..." Kasa ci gaba tayi ta sunkuyar da kai hawaye na sakko mata, ya dinga kallonta a sanyaye, ta dago da kyar bayan ta goge idonta don bata son Shureim ya gani tana dubansa tace "This is among the greatest thing that have ever happened too me doctor, I really owe both you and Barrister, Kun haskaka min rayuwata kun taimakeni a lokacin da nake bukatan hakan, I don't know how to pay you both" ya d'an yi murmushi yace "May be that was why God brought you into my life, just to unite you with ur late mum's family, There is always a reason for everything you knw... Don haka kawai ki gode Allah ba ni ba" Kai ta gyada masa tana share hawayen da ya ki tsaya mata, ita dai jawahir na tsaye gefe a sanyaye bata ce komai ba, yace "Amma nan xaki kwana yau koh" A hankali tace "Ban sani ba tukun" yace "Alryt then, mu xa mu koma yanxu, and in sha Allah gobe xa mu koma Uk" ta kallesa a sanyaye tace "Toh Allah ya kai ku lafiya" mikewa yayi ya daga Shureim dake kallo yace "Sweetheart xa mu tafi yanxu je wajen Anty" ya bata fuska yace "Uncle ni xan bika plss" jawosa khadijah tayi tace "A'a xa su je da nisa" kuka ya fara yi ya koma gun Khaleel yace "Uncle plss" sai a sannan jawahir tace "Mu tafi da shi mana don Allah" Khaleel ya kalleta sannan ya kalli khadijah yace "Can we?" Shiru ta d'an yi sai Kuma a hankali tace "But his..." Sai kuma tayi shiru, Khaleel na murmushi yace "His dad bai sani ba koh?" kasa cewa komai tayi kuma bata dago ba, yace "Toh kira sa ki gaya masa nasan baxai hana ba" ba musu ta dau wayarta dake jikinta ta shiga kiran Aliyu, bayan wani lkci ya daga yace "Iman..." Tace "Wai Dr Ayman xa su tafi da shureim can they?" Murmushi Aliyu yayi yace "Sure" tace "Toh" daga haka ta katse wayar tana kallon Khaleel tace "Yace toh" Murmushi Khaleel yayi yace "Alryt then, sai mun hade a uk, sai ki gaya ma grandparents dinsa mun tafi da shi, I mean all his grannies cos he have a lot..." daga haka ya dau Shureim dake murmushi yana daga mata hannu suka fita da jawahir dake bin su a baya don ta sallami iyayenta, khadijah ta bi su da kallo har suka fita, kafin tayi murmushi ta mike a hankali ta wuce sama.....

Daren ranan a gidan khadijah ta kwana don Aliyu bai takura ta sai sun koma gida ba shi dai yayi wucewarsa, washegari yayyin mahaifiyar ta maxa duk suka wuce bayan sun cika ta da kyautan kudi mai yawa tunda basu samu sun mata komai na aure ba, Su Safeenah basu yarda sun bi iyayen nasu ba wai sai sun je gidan khadijah, Hajiya Rahamah tace "Gaskiya kam ya kamata ku je sai ku dawo anjima da yamma" Khadijah taji dadi sosai tace "Umma don Allah su kwana mana" Mum dinsu Jawahir tace "A'a su dai dawo da yamma" ta marairaice tace "Toh sai mu dawo tare" Hajiya Rahamah tace "Ki dawo kiyi me khadijah, ina kika taba jin amarya na yawo daga kai ta dakinta, wannan ma ai lalura yasa kika fito..." shiru khadijah tayi bata ce komai ba jikinta yayi sanyi, Driver aka sa ya maida su can gidan nata, Mum din Jawahir tace "Sai ki fara kiran mijin naki ki sanar da shi xuwan ku" a hankali khadijah tace "Toh..." Daga haka ta mike ta tafi daki ta dau wayarta, kiran Aliyu ta shiga yi, yana dagawa yayi sallama yace "Good morning wife" ta turo baki tace "Xa mu dawo gida yanxu da su Safeenah" yace "Ohk, in taho in dauke ku ne?" Tace "A'a driver xai maido mu" yace "Alryt then, Allah ya kawo ku lafiya, am already missing you dear" Bata ce komai ba ta katse wayar ta, Sha biyu saura suka dau hanyar gida tare da Safeenah, Deejah da Maimoon, a waje drivern yayi park duk suka sauka motar suka masa godiya, khadijah ta bude gate din tana gaida mai gadi dake gaisheta shi ma, sauran duk suka gaisa da shi sannan suka bi bayanta, a hankali ta murda kofar parlorn, Babu kowa ciki sai sanyin ac da tv dake a kunne, ta shiga su Safeenah na biye da ita har cikin parlon duk suka xaxxauna, tana murmushi tace "Bari in kawo maku ruwa" Bata jira cewarsu ba ta wuce Kitchen ta dauko tray da cups ta bude fridge ta daura lemo da ruwa a kan tray din ta dawo ta ajiye masu, Safeenah na murmushi tace "Thanks sis" murmushin tayi ita ma ta wuce sama, a hankali ta bude kofar bedroom din Aliyu, xaune ta samesa yana operating laptop, ta hade rai tace "Baxa ka taho ku gaisa da su ba" ajiye laptop din yayi yana murmushi yace "I was waiting for ur instruction ne dama kar in yi laifi" hararansa tayi ta juya ta wuce, yana murmushi ya mike ya bi bayanta, har ya shigo parlorn yana kallon su Safeenah yace "Sannun ku da xuwa" duk suka gaishesa da fara'a, ya xauna saman kujera yana murmushi yace "Lafiya lau, fatan kun baro mutan gida lafiya" duk suka ce "Alhmdllh" yace "Maa sha Allah" sannan ya mike yana kallon khadijah ya koma sama, mikewa tayi tace "Mu je sama ku yi alwala it's almost time for zuhr" tashi suka yi gaba daya suka wuce sama xuwa dakinta, sai bayan da suka idar ta cire hijab dinta tace "Let me cook something for us" mikewa suka yi gaba daya Safeenah tace "We will do that together" dariya kawai khadijah tayi, tuwon shinkafa da lafiyayyen veg soup suka hada gaba daya, aikin yayi sauri saboda yawansu, Safeenah na gama kwashe tuwon a leda tace "Toh ina xa a sa ma mijin ki" khadijah tace "It's not necessary, namu ne kadai, nasan eatry xai je shi" Deejah ta saki baki tana kallonta tace "Eatry kuma Namecy?" Murmushi kawai khadijah tayi, Maimoon tace "Uhmm lallai ma, tun yanxu xa ki fara sakaci haka Khadijah?? Har kina son mijin ki ya tafi wani waje ya ci abinci" Kallonta khadijah tayi bata ce komai ba, Safeenah ta dauko wani kwali mai dauke da cooler mai kyau ta fiddo babba da karami ta tafi sink ta wanke shi tas ta tsane sannan ta sa tuwo ta rufe, Deejah ta dau na miyan ta xuba miya da isasshen nama a ciki ta rufe duk suka daura a tray, ita dai khadijah na tsaye tana kallonsu kamar an dasa ta, Maimoon ta dauko plate mai kyau da spoon da cup ta dauraye ta daura kan tray din, Safeenah ce ta hada xobon dake ajiye tun daxu suna jiran ya huce, xobon ya ji kayan kamshi da abarba da cucumber, ta xuba kananun kankara kan thick xobon, sabon jug ta dauko ta kusa cika jug din ta rufe, tana kallon khadijah tace "Sai ki kai masa daki, ko shi ma waitress din eatry xa su maki??" Khadijah bata san lkcn da tayi dariya

Please Login or Register in order to submit comment