Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dumama ruwan sannan ta wuce sama da shi a cup don tana da kayan shayi a dakinta, Anty khadijah ta bi ta da kallo a sanyaye, shikenan kila baby ta gaya mata kenan, da sauri ta fita da wayar ta tafi can baya xata yi kira, nan daki mumy ta hada ma yan biyun tea ta basu Aliyu dai na xaune dakin yana kallon innocent kids din, baby da har sannan jikinta yake a sanyaye tana tsaye dakin ita ma. Duk da yanda Umma ta so bin Khadijah da khaleel xuwa gidan Aliyu kamar yanda khaleel yace kasa furta hakan tayi saboda kunya, Nanny ta dai raka Khadijah har bakin motar khaleel ta koma ciki, khaleel ya din ga kallon khadijah ganin yanda ta fada saboda kuka ta bude front seat a hankali ta shiga kanta a kasa, tausayinta ya ji har ransa ya tada motar ja suka bar layin, sai da suka hau saman titi a hankali yace "But you promised not to cry again Khadijah" da sauri ta kallesa da idanuwanta da suka rine tace "I didn't cry again, ai na riga na maka alkawari, wllh ban kara ba" a hankli yace "Toh naji dadi, kin dai san sunan anguwar su Aliyun koh?" Kai ta gyada masa, yace "Ina ne?" Tace "GRA" yace "Ai biyu ne Gra din, new or old?" Ta buda hannu a sanyaye alamar bata sani ba, wayarsa ce ya fara ring ganin me kiransa ya gangara gefen titi ya daga kiran tare da yin sallama, bayan sun gaisa da mai kiran nasa yace "Salman dama plss am asking... Can you connect me to a lawyer that you knw is just perfect, ni ba xaman Nigeria nake ba so I don't really knw, there is this case that I need one for... I don't want to talk about it to my family shi yasa I decided to contact you" Sai kallonsa Khadijah take ko kiftawa babu, bayan wani lkci ya shafa lallausan gashin kansa yace "Sure... Ina jira, thanks much" daga haka ya katse wayar, ya juya ya kalleta ta dauke kai da sauri, d'an shiru yyi kafin yyi murmushi yace "Frnd dina ne, xae hada ni da lawyer yanxu, I think it's better we sue him, kulasa ayi hayaniya ba yi da fa'ida, and xai iya kai yaran wani gun, so ynxu two cases xa ayi da shi, 1st na rape... Sai kuma na biyu ya dawo rana daya yana claiming yaran da bai ma san kin dau cikinsu ba saboda rashin kunya...." Ita dai Khadijah ba ta ce komai ba, yace "So bari in jira xae turo min number Wani barrister da xanyi contacting yanxu" a hankali khadijah tace "Toh nagode, Allah...." Fingers dinsa ya daura bakinsa a hankali yana kallon kwayar idonta, ba shiri ta sauke idonta tayi shiru ta samu kanta da yin murmushi, text ne ya shigo wayarsa ya dauka yana kallon number da sunan barristern da Salman ya turo masa, dialing number yyi yana ganin ya shiga ya kai kunne, Sai da aka daga sannan Khaleel yyi sallama cikin cool voice dinsa, jin an amsa yace "Barrister barka da yamma" daga daya bangaren aka amsa masa da barka dai... Khaleel yace "You are speaking with Dr Ayman, plss ina son assigning din ka ne kan wani case, hope i won't inconvenience you..." Barristern ya amsa masa da "Sure, but na baro office yanxu" Khaleel yace "Waow.. So yanxu ya xa mu yi, and we need to talk today barrister" Barristern yace "Okay mu hadu eatry yanxu don ban shiga gida ba" Khaleel yace "Maa sha Allah ina godiya for ur time barrister" sunan eatry din Barristern ya gaya masa daga haka suka yi sallama, Khaleel ya katse wayar yana kallon khadijah yace "So mu je mu samesa eatry din yanxu koh" kai kawai ta gyada masa ya tada motar ya nufi eatry din, khadijah tayi nisa tunanin da take, gaba daya ji take kamar tayi shekara da shekaru rabonta da lovely twins dinta, bata taba tunanin tana son su har haka ba sai ynxu, ta ji ta kara tsanar Aliyu fiye da komai na rayuwar ta, she hate him with passion... kallonta kawai khaleel yake bayan ya gama parking cikin babban eatry din, a hankali ya kai hannunsa kan nata, lkci daya ta dawo duniyar tunanin da ta tafi, yyi kasa da murya yace "Thinking about ur twins?" Lkci daya hawaye ya kawo idonta tana kallonsa a sanyaye, ya girgixa mata kai yace "You've broke the promise" da sauri ta goge idonta tayi murmushi cikin sanyin murya tace "Don Allah kayi hakuri" murmushin yyi shima ya fiddo handkerchief dinsa ya mika mata, ta karba a sanyaye tana goge idonta, kamshin handkerchief din ya kara kwantar mata da hankali, ganin bata maido masa ba ya bude motar ya fita ita ma ta fito ya rufe motar, yana gaba tana biye da shi suka shiga cikin eatry din.

Khaleel ya dinga bin few mutanen da ke xaune eatry din da kallo yana tafiya a hankali, ganin he can't tell who is barrister a cikinsu ya wayarsa ya shiga kiran contact dinsa, at one end of the eatry ya ga wani mutumi da ke backing din su ya dau wayarsa dake gabansa ya kai kunne, nan khaleel ya gane shi ne, yace "Alryt na gan ka barrister" daga haka ya katse wayar ya kalli khadijah yace "Mu je" tana biye da shi har suka isa gun da barristern ke a xaune, Khaleel ya ba sa hannu suka yi musabaha, sannan ya ja kujerar da ke side din barrister ya kalli khadijah yace "Come over" ta karaso a hankali ta xauna shi kuma ya xauna yana facing barristern dake operating wayarsa, Khadijah ta dago kai a karo na farko tana kallon barristern da har lkcn idanuwansa ke kan waya yana kkrin silencing wayar, ji tayi komai nata ya tsaya ta dinga kallonsa ko kiftawa babu xuciyarta na bugawa, dai dai lkcn da shi ma ya dago manyan idanuwansa don kallon bak'in nasa yana cewa "Alryt... Barkan...." Makalewa sauran maganan nasa yayi ya dinga kallon khadijah ko kiftawa babu, lkci daya hawaye ya kawo idonta ta mike ta bar wajen da sauri tana hade hanya, Mikewa yyi shi ma da sauri ya bi bayanta yana cewa "Amiraa..." Khaleel ya bi su da kallo da catlike eyes dinsa yana shafa beard dinsa, lkci daya sudais ya tsaya cak kamar wanda ya tuno wani abu, a hankali ya juyo yana kallon khaleel dake kallonsa shi ma, dawowa yyi da sauri yana girgixa kai yace "Am.. am really sorry plss, don't knw if she is ur wife, kayi hakuri.... I.." Sai kuma yyi shiru very confused, khaleel dai bai ce komai ba ya mike kamar bai son tafiya ya nufi kofar fita, Sudais ya xauna ya dafe kansa xuciyarsa na ci gaba da bugawa, Khaleel na fita can gun motarsa ya ga khadijah tana hawaye, ya iso gabanta ya tsaya yana kallonta yace "Who is he?" Tana share idonta a sanyaye tace "Sudais" shiru yyi na few seconds yana juya wristwatch din hannunsa, can ya dago kansa yana kallonta yace "So what next?" Ganin Sudais ya fito eatry din ya tsaya nesa da su yasa bata ce ma khaleel komai ba wasu hawayen suka dinga sakko mata a sanyaye tana kallon sudais, har ya iso inda suke shi ma duk a sanyaye yake, yana kallon khaleel a hankali yace "Am sorry Dr Ayman, idan matar ka ce kayi hakuri ka bani just 2mins in mata magana plss" da damuwa ya kare maganar, Khaleel ya d'an yi murmushin karfin hali sai dai bai ce komai ba, durkushewa Khadijah tayi gaban Sudais cikin rawar murya tace "Me yasa baka son ganina a rayuwar ka kuma barrister, I won't be a burden to you again, amma ko xumunci ne sai kayi da ni don Allah, me yasa ka gan ni kayi pretending you've never known me all ur life, did I deserve that? Ni nasan har karshen rayuwata baxan mance ka ba Sudais, kai din wani haske ne a rayuwata har kullum, baxan iya biyan ka abinda ka min ba but plss allow me to show appreciation always, I have missed you for many years.... I thought baxan sake ganin ka a duniya ba, sai gashi na ganka kayi shunning...." Kasa ci gaba tayi tana kuka sosai, Sudais da idanuwansa suka kada lkci daya ya isa gun khaleel yace "Plss is she... Married??" A hankali khaleel ya girgixa masa kai, Sudais ya runtse ido ya bude yana kallonsa yace "Sorry I have to do this" yana fadin haka ya dawo ya durkusa gabanta ya rike hannunta gam cike da karfin hali yace "I know I have soo missed you Amira, I missed you... Nayi kewar ki da yawa, nayi kewar ki fiye da wanda kika min, nayi kewar twins dina, ba da son rai na na tafi na bar ku ba Amira... I have no option, kullum dake nake kwana nake tashi a rai na, but ya xan yi?? Mami na..." Kasa karasawa yyi, idonsa ya kada sosai, ita ma kuka take a hankali tana kallonsa, lkci daya yace "Where are my boys??" Tsayar da kukan da take tayi tana kallonsa a sanyaye, ganin kallon yasa gaban Sudais ya fadi sosai shi ma ya dinga kallonta, Khaleel dake rungume da hannayensa yana ta kallon dramar su yace "That's exactly what brought us here barrister" mikewa Sudais yyi da wani expression ya isa kusa da khaleel yace "What happened to them?" Khadijah ta mike tana goge idonta cikin rawar murya tace "Aliyu..." Kasa karasawa tayi, Sudais da idanuwansa suka sauya launi ya juya a hankali yana kallonta cikin husky voice yace "Aliyu did what?" Khaleel yace "Took them away from her" Sudais ya tsaya kallon khaleel mouth agape... Lkci daya yanayinsa gaba daya ya canxa, ya kalli khadijah dake hawaye yace "I will teach him the lessons of his life" khaleel ya daga kafada bai dai ce komai ba, Sudais ya kalli khadijah yace "Har yanxu gidan nan da muka je suke?" Tace "Nima ban sani ba" kallon khaleel yyi yace "We have to go to the house now..." Khaleel yace "Ohk then" har Sudais xai ce khadijah ta taho su tafi a motarsa sai kuma yyi saurin barin hakan a ransa, muryar Khaleel ya ji yana cewa "Or ko xaki je da barrister a car dinsa, xan bi bayan ku ni" shiru khadijah tayi tana wasa da fingers dinta, can ta saci kallon Sudais ta ga kallonta yake, tayi saurin dauke kanta, bata san lkcn da tace "Ohk, xan hau tricycle ku tafi kawai, xan gane gidan kila" ta gefen ido khaleel ya kalleta bai dai ce komai ba ya nufi motarsa, shi kansa Sudais bai ce komai ba, can ya shafa kansa a hankali yace "You don't worry tun da tare ku ka xo da shi, ki tafi ki hau tasa motar Amira" shiru ta yi tana kallonsa, murya can kasa yace "There are a lot of things to talk about Amira, but let settle Aliyu's case first" kai kawai ta gyada masa yace "Toh tafi kar ya tada motar" A hankali ta juya ta nufi motar Sudais ya bi ta da kallo ko kiftawa babu, tana isa xata bude motar khaleel yace "No, no you don't worry Khadijah ki tafi ku je tare da shi, we will meet there" daga haka ya fara reverse ta koma baya hankali tana kallonsa har ya fita, Jiki a sanyaye ta dawo gun sudais dake ta kallonsu, yana ganin haka ya xaga ya bude mata front seat, kanta a kasa ta shiga motar bata son ya ga hawayen idonta ya rufe motar, kafin ya xaga ya shiga maxaunin driver ta goge idonta da sauri, yana rufe side dinsa ya tada motar yyi reverse ya fita shi ma, ta madubi yake ta kallon motar khaleel dake jiran nasa yana hawa kan titi ya dau hanyar gidansu Aliyu khaleel ya bi bayansa, lkci lkci sudais ke kallon khadijah da tayi nisa tunanin da take, murya can kasa ta ji yace "Amira" da sauri ta kallesa yace "Waye Dr Ayman?" Kallonsa ta tsaya yi ta kasa cewa komai, a hankali yace "Kin yi shiru" Ta dauke idonta daga kallonsa bata ce komai ba still, hakan yasa bai sake ce mata komai ba, sai da suka yi nisa taji sanyayyan muryarsa yace "Saurayin ki ne koh?" Khadijah ta saci kallonsa still ta ki cewa komai ba, a sanyaye yace "Ki min magana pls Amira" Ajiyar xuciya ta sauke a boye, murya can kasa tace "Just as u tried ur best not to make me feel lonely in this world, shi ma abinda yake min kenan... He is also playing same role in my life." Ta gefen ido Sudais ya kalleta na few seconds kafin ya lumshe ido ya bude yace "you didn't answer my question Amira" Khadijah ta juya tana kallonsa tace "Lkcn da kake tsaka da taimako na, where you my boy friend?" Kasa ce mata komai yyi na few seconds, murya can kasa yace "Ohk.. But I am now, I want to be noe" juyawa tayi tana kallonsa da sauri, ba tare da ya kalleta ba ya gyada mata kai yace "Yea...."


Sorry it's short..., but breakfast ae dama ba dayawa ake cin sa ba, very light.... 😁

Har suka isa gidansu Aliyu babu wanda yace komai cikinsu, khadijah tayi nisa tunanin da take bata ma san sun iso ba, Sudais ya fito daga motar ya xaga side dinta ya bude mata ganin bata fito ba, sai a sannan ta dawo duniyar tunanin da ta tafi, tayi saurin sauke kanta ta fito daga motar ya rufe, kallon motar khaleel sudais yyi, dai dai sannan shi ma ya fito daga motarsa, Sudais ya karasa gun sa yace "I pray we meet him at home" Khaleel ya daga kafada yace "Allah ya sa" Sudais ya kalli Khadijah dake tsaye jikin motarsa sai kallon gidan take a sanyaye, gate din gidan ya nufa khaleel ya bi bayansa, bai tsaya sauraran mai gadi Usman dake tambayar sa daga ina ba ya kutsa kai ya shiga gate din ya juya yana kallonsa yace "Six years isn't that far, bai ci ka mance ni da wuri haka ba malam" khaleel ma ya shiga gidan yana kallon mai gadin murmushi dauke fuskarsa ganin yanda yyi kasake yana bin Sudais da kallo, A sanyaye Khadijah ta gaida Usman da ya xaro ido yana kallonta da mamaki yace "wannan kamar Khadijah??" Murmushi ta kirkira ta shiga cikin gidan ta bi bayan su sudais da suka nufi entrance din shiga gidan, haka kawai gabanta ya dinga faduwa tayi slowing pace dinta, Sudais ya danna bell ya ja gefe ya tsaya, bayan wani lkci aka bude kofar, Baby ce tsaye bakin kofar ta dinga kallonsa na wasu seconds kafin ta gaishesa, yana kallonta ya amsa da murmushi yace "Can we come in?" Barin bakin kofar tayi ta rasa abinda xata ce masa, ya kula she is lost don haka ya shiga parlon khaleel ya bi bayansa, tuni khadijah ta labe jikin bango jin baby ce ta bude kofar, hawaye suka shiga sakko mata ta kasa shiga parlorn, Anty khadijah dake xaune parlorn ta dinga kallon Sudais kamar me son tuno inda ta san sa, sarai ya dau fuskarta ya gane ta, a hankali yace "Hello?" Ta mike tana yamutsa fuska tace "Daga ina? Wa ku ma kuke nema?" Yana kallonta yace "Bak'i ne.... Amma nayi mamakin da baki gane ni ba Hajiya" Ta hade rai tace "Do I have any business with you da xan gane ka, malam nan gidan masu aure ne, ka fadi wa ka ke nema, ba haka nan ake shiga gidan mutane ba, from all indications ma batar hanya ku ka yi " Ya taka har gabanta ya tsaya yana mata kallon cikin ido ya fiddo ID card dinsa yace "Barrister Aliyu.... May be this will make you remember me fast" mikewa tayi da sauri tana masa wani kallo, sai kuma ta shiga kalle kalle don ta tabbatar babu kowa parlorn, ta hadiye abu da kyar tace "Wa kake nema malam, me ka sake dawowa yi gidan nan?" Jin bai ce mata komai ba sai murmushin da yake ta juya da sauri ta kalli khaleel da ya nemi kujera ya xauna yyi relaxing a kai, Murya suka ji a stairs duk suka juya, Mumy ta sakko tana kallonsu da mamaki tace "Sannun ku da xuwa" Sudais ya amsa ta karaso parlorn tace "Are you looking for Someone?" Sudais yace "Sure" juyawa yyi ya kalli bakin kofa ya ga khadijah bata shigo ba, ya juya ya koma bakin kofar, yana fita yace "Come in khadijah" Khadijah ta girgixa masa kai cikin rawar murya tace "Baxan iya ba, kuma kila ba nan ya kawo su ba" sudais yace "Trust me, kawai ki biyo ni" daga haka ya shiga parlorn ta bi sa a d'an tsorace don jin muryar Anty khadijah ya kara daga mata hankali, baby ce ta fara xaro ido ganinta lkci daya ta nufe ta da gudu tace "Imann" kasa amsa mata Khadijah tayi, Baby ta rungumeta, hakan yasa khadijah ta fashe da kuka kamar yanda baby ma ta fara kuka, tuni Anty khadijah ta rikice bakin ta na rawa tace "Me ya kawo yarinyar nan gidan nan, me ta xo yi...." Ba tare da Sudais ya kalleta ba yace "Ta xo amsan yaranta" Anty khadijah ta yo waje da ido tace "Tayi aure cikin gidan nan ne da ta xo amsan yara??" Khadijah da ke hawaye a sanyaye ta daga kai ta kalli inda mumy take ta ga kallonta take ko fiftawa babu, sunkuyar da kai tayi kamar me counting steps dinta ta isa gaban mumy hawaye na sakko mata, Mumy da idanuwanta suka kawo ruwa ta rungumeta murya can kasa tace "Khadijah.." duk wannan abun Aliyu na sama tsaye yana kallonsu, cikin rawar murya Khadijah tace "Mumy ki ce ya bani yarana na yafe masa wllh.... Intervene plss mumy" Mumy ta kasa cewa komai sai kuka, Anty khadijah sai wuri wuri ta ke da ido a parlorn ta kasa cewa komai, A hankali Aliyu ya dinga sakkowa stairs din har ya iso parlorn, Khadijah ta dinga kallonsa tana jin tsanar sa, Sudais ya taka har gabansa yana kallonsa da kyau yace "Aliyu?" Aliyu yace "Sure, any problem?" Sudais ya gyada kai yace "Fito mata da boys dinta" Aliyu ya rungume hannunsa yana kallonsa with interest yace "Bodyguards din nata har biyu ne kenan" Khaleel yyi calm smile pretending Aliyu doesn't even exist in the parlorn balle har ya ji abinda yace, shi dai yana xauna kan kujera har sannan, Sudais da idanuwansa suka sauya launi yace "You are stupid... I mean very stupid" Murmushi Aliyu yyi yace "Ku dai da ku ke biyota ne xa a kira da haka, look... ba ku da right din da xa ku dinga interfering a case dina da ita, it's almost a family issue so stay out of it....." Khadijah bata san lkcn da ta isa gabansa ba idanuwanta suka kankance don bala'i tace "Wannan da kake gani ya fi Ka right, when I say right ina nufin right, wllh ya fi ka 100% right over those children, he is almost their father, and will always remain their father, na tsane ka Aliyu, na tsane ka.... I hate you" Tana kai wa nan ta fashe da kuka sosai, Mumy ta rasa abinda xata ce ban da kuka bbu abinda take, Aliyu yace "Dama ban ce kar ki tsane ni ba Khadijah, you have all right to do so, but Iman am sorry baxan ba ki yaran nan ba, you've past through a lot, ki bar ni da su yanxu let me also play my role, ki tafi ki je ki ci gaba da rayuwar ki da bodyguards din ki, thank God you said he is almost their father not their father, ni kuma I am their biological father..." Tapping dinsa Sudais yyi xuciyarsa na tafarfasa, strictly yace "Malam kasan wanene ni kuwa? Did you knw why I am taking it gently with you, baka sani ba sure.. Then knw this, it's because of ur mother, na ga alamar she deserves some respect, don haka cikin salama ka fito da yaranta yanxu ka bata idan ba haka ba...." Aliyu ya tabe baki yana d'an murmushi yace "You do ur worst....Barrister" Bude baki Sudais yyi yana kallonsa, Khadijah ta durkushe wajen ta kara rushewa da kukan takaici, mikewa khaleel yyi yana ma Aliyu wani kallo yace "Amma kai jahili ne na ga alama, islamically baka da right over yaran nan, kai har yaran da ka samu ta hanyar zina kake alfahari da kake bragging baxa ka bada ba?? Is this how senseless you are" Yar dariya Aliyu yyi yace "U watch ur tongue gidanmu ka xo ka same ni, so you have no place to tell me nonsense, baxan bada yara ba nace" Sudais ya sake tapping dinsa yace "Good, ka saurare sammaci gobe, nasan dai baxa kayi denying kayi raping din yar mutane a court ba koh, sannan kuma don rashin kunya ka dawo kana claiming yaran da baka san da su ba, baka san da yanda aka yi Allah ya raba ta da su ba... You are wicked Aliyu" Aliyu yace "Ka kai ni gaba da kotu.... If there is any" Daga haka ya juya ya haura sama ya bar su wajen, Juyawa Sudais yyi yana wani murmushi yace "Alryt xa mu hadu a can din" daga haka ya nufi kofa yana kallon khaleel yace "Can we?" Mumy ta dakatar da shi da sauri, ya juyo yana kallonta, karasowa gabansa tayi tana goge hawayen idonta tace "I am really short of words, sai dai baxa ayi haka ba my son don Allah ku yi hakuri, xancen baxai kai kotu ba in sha Allah, sure islamically ba shi da right a kan yaran, ina mai tabbatar maku xai bata yaranta in sha Allah, and plss idan baxan bata maku lokaci ba ku bani just few out of ur time ina son mu yi magana da ku" Sudais bai ce komai ba, sai dai shi kansa yasan tun shigowarsa parlorn ya ga darajar matar shi yasa ma bai ma Aliyu haukan da yayi niyya ba, kuma albarkacin irin rikon da tayi ma khadijah truly she deserve some respect, sauke kansa yyi kawai ya koma ya xauna yace "To ina ji Ma" Mumy ta xauna ita ma tana ci gaba da share idonta ta bi parlon da kallo taga babu Anty khadijah, Baby ce kadai jingine da bango tana hawaye, a sanyaye Mumy ta fara cewa "Amma ya ku ke da Iman?" Khaleel ya kalli Sudais da ya kallo sa shi ma, ya ci gaba da operating wayarsa, Sudais ya d'an shafa beard dinsa yace "Yan uwanta ne mu" Mumy ta gyada kai, ta fara magana cikin sanyi tace "It's not as if ina supporting Aliyu don d'a na ne, plss dont quote me wrong, amma ina son ku sani it's a mistake he made kuma ba da gangan haka ya faru ba, tsautsayi ne ya gifta tsakaninsu, ni na haifesa na kuma san halinsa, ita kanta Iman xata shaide sa.... It's not ordinary hakan ya faru da shi" Sudais yace "But kinsan bayan ya sa ta tafi da aka gano tana da ciki na maido ta nan gidan?" Kallonsa mumy take da d'an mamaki, can tace "Gidan nan?" Yace "Sure?" Jikinta yyi mugun sanyi tace "Wa ku ka samu gidan?" Sudais yace "Matar da muka fara samu a parlor xuwan mu yanxu, she humiliated us and sent us away then" Kasa cewa komai mumy tayi lkci daya hawaye ya kara cika idonta da kyar tace "Kana nufin khadijah ce ta Kore ku, kuma kun gaya mata abinda ke tafe da ku?" Sudais na gyada kai yace "Kwarai, I was even thinking she is his mum then, the way she reacted...." Mumy tace "Amma kun samu Aliyun?" Girgixa mata kai yyi yace "Ce mana tayi baya kasar gaba daya" Mumy ta fashe da kuka tace "Amma Allah

Please Login or Register in order to submit comment