Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a gaban mutane ya mika min zoɓe wai yana sona amsar soyayyarshi  shine kyautar da zan bashi.

    Haushi ya bani ya tsinke shi da mari na karbi zoɓen na wurga masa tare da kashedi,

           Dama a shekaren ya gama hig schl zai tafi jami'a ko sati ba'ayi na iyayen suka turashi Jun wani state a china, inda karanci medicine kamar mamansu, tun daga lokacin nima na daina zuwa gidan kuma in ba haka nayi ba, wallahi karshe yaron mutuwa zaiyi ya isa haka nima na gaji ta sanadina ana rasa rayuka,

             Muna cika shekara shida na bar kasan dan lokacin Inna ba lafiya, kuma na gama karatuna Ya Abbas sun rike shi zai musu aiki, rabon zamu gana ya dawo dani kwana na ɗaya da zuwa Inna ta rasu, naji rasuwarta sosai fatan ta nayi aure kafin ta rasu gashi bata ga aurena ba,

      Watana uku da dawowa baffa ya nima min aiki a A.t.b.u, kuma na sami nutsuwa sai dai tsakani nada maza sunkuyar da kai, gori da da gulmace gulmace, naki aure iyayena sun tsaya min ina iskanci.

   Tun da nadawo babu karen da yazo min, har fasa aurena da Malam ɗayyabu da akayi.

             ***
      Kuri suka min da ido, tsuke fuska nayi nace.
"Kaji labarina toh sallame ni na koma gidanmu kafin asake turo min da abinda zai kashe ni."

          Ko kallona baiyi ba yace.
"Yarinya knn da waccan yaron kika aura maybe da zaki juya shi kaman ɗan kanfenki, zauna jiran saki Baby gal."
Kutt nice ma baby tsabar rashin kunya,

         Kaman zanyi kuka nace.
"Amma kai kace min zaka sake ni idan na faɗa maka lbrna."

      Yanda nayi maganar tare da sake wasu dogayen kwalla shi yasa shi dariya ya zauna cikin ko in kula yayi shiru Imran yace.
"Kace mata zaka saketa amma sai matarka ta haihu, idan bata haihu toh itace zata haihu."

        Aikuwa ya karkace kai ya shinfiɗa min sharaɗi, cike da masifa na mike tare da rike kuguna nace.
"Kan Uba nice ma zan haihu maka, sabida karaina nidan kaga tsiraicina billahi,azim ba zan baka kaina ba balle akai ga haihu dube ka fa, kai har ka isa namiji ne."

    Mikewa Munafikin abokinshi yayi yace.
"Kamata yayi daga yau ko muryanka taji sai jikinta ya amsa, ka nuna mata ba daga nan take ba an kar bodari taka."

          Rutsa idanunshi yayi cike da bakin ciki, bai ce kome ba ya tashi ya rufo kofa, ɓalle rigarshi ya fara yi tare da zame boxes ɗinshuda gudu na nufi toilet, finciko ni yayi na fasa masa ihu, wurgani gado yayi, jan bargo nayi na lulluɓe kaina dan babu kaya a jikinshi, yana ganin yanda jikins ke rawa, dariya ce ta kamashi key ya zare a jikin kofa ya faɗa ban ɗaki, wanka yayi ya fito, ɗaure da towel gadon ya hau, tare da jan bargon Ihu nasaka ina kyarma , wullar da bargon yayi ya finciko ni, kuka na fasa masa ina cewa.
"Ya Sadeeq kayi hakuri baxan kuma ba,"

     Kallon bakina yayi cike da dariya , kai fuskarshi yayi wai zai haɗa da nawa, tureshi nayi tare da niman guduwa amma ya dawo dani, ya zare towel ɗin yana murmushi kifa kaina nayi a kafaɗarshi ina saukar da wani irin kuka,nace.
"Wallahi na tuba."

      Dan rashin mutunci mike ni yayi ya shiga niman rabani da kayana,  aikuwa na shiga kuka da ihu, da yaga zan cika masa kunne, haɗa bakina yayi da nashi, cikin wani irin yanayi nake jin yanda yake sumbatar bakina, rike zanin gadin gam sabida, wasu abubuwa naji suna yawo a jikina, wasu kwalla ne masu zafi suka shiga tsire akan fuskana,idanuna a rufe gam shi kuwa zuba min ido yayi, zuciyarsa na bugawa akai akai, kamar zata fito waje, hannunshi yakai bayana ya sake janyoni jikinshi, breaking kiss ɗin nayi na kauda fuskana na fashe da kuka, bai fasa ba sai jin bakinshi nayi a cikin kunnena, tsigar jikina ne ke tashi kuka nake tsakanina da Allah kuma Wallahi ban taɓa jin haka a zahiri ba, kai ni ko film ɗin ds ake soyayya bana kallo, yau nice a hannun Yaro, girgiza shi na fara ina cewa.
"Idan kanayiwa darajan Iyayenka ka kyale ni bana so bana jin daɗin haka, don Allah."..

     Very slowly nayi maganar tare ds fidda wani irin nauyayye nishi, a sirrace, ɗago kanshi yayi yana ganin baby face ɗina wanda ya koma sak na kids, janyewa yayi daga jikina ya ja towel ɗinshi ya shiga ban ɗaki sakewa kanshi ruwa yayi dan ga baɗaya mood ɗinshi ya sauya, sauke numfashi yake time to time,

     Ni kuwa yana shiga ban ɗaki naja bargo na rufe kaina, ji nake kam wasu abubuwa nafita a jikina, sai sauke wasu kwalla nake fitarwa tare da shasheka, yans fitowa ya tsaya a kaina rike da kugunshi yace.
"Yeeee wato ban miki kome ba kike cika min ɗaki da kuka common keep quiet ko kuma nazo na turmusheki son raina mara kunyar karya wallahi ki cigaba da kure ni duk ranar da kika shiga hannuna zaki gane shayi ruwa ne, kuma ina jin yunwa ai kin sami lafiya, dan haka abincina da abin shana yana wuyarki, kika jina kuwa."

          Mikewa nayi zuciyata cike da tsoronshi nayi waje, daga ni sai boxes ɗinshi Hakima mandiya tana zaune cikin wasu kananun kaya, bayan kujeranta na bi zan wucce sai ji nayi tace.
"Ashawo taxi kawai an makalewa yaro karami ana tsotse shi an fake da ciwo, wallahi ko ki fita salin alin ko kuma a daina jin ɗuriyarki ma baki ɗaya Foolish."

          Jikina na rawa na wucce san bana son fitina kuma yanda naga idanun Yarinyar bata da mutunci, so am very scare with her. Ba ita ɗaya ba har Parent ɗinta,

     Ya fito ya mika min ɗan kwali knn yaji abinda matarsa take cewa.
   Murmushi yayi, ya karaso kamar bai ji mi tace ba yazo ya xauna a kusa da ita  yace.
"My lady ya kike."

      Murmushi tayi tana juya ido kallonta yayi sosai kafin ya tsayi da abinda zai ce.
"Hmm mY lady ina son baby fa beauty like you.."

     Ba tare tana cin kome ba amna sai da ta kware goran faro dake gabanta ya mika mata......

    *Yau kuma  wani salon Sadeeq ya shiryawa My Lady Akafta*

   *🙆Wayyo Allah naga  Rayuwa Voting ɗin ma sai na roka, Mutum ɗaya ke iya min Comments Anya zamu kai Labari kuwa da ku Mutane Wattpad nake, da Whatsp nakewa gori Yanzun kan ku nakewa gori Yaseen idan baku motsa ba zaku tsinci labarin A whatsp only tunda kome sai na roka, sai na cigaba da mikawa Yan Whatsp tunda hannunku yana gajiya da comments sukuwa Shalelena ne su dan bakinsu da Hannunsu baya gaji, toh baku da na Dare😏😼*      
     🌺🌷🌷
*_DA CIWO A RAYUWATA_*
🌹🌸🌸

Na
Mai_Dambu
Wattpad:Mai_Dambu
   *The evil  is around Him*


  *Page O👈*

         
Duk suka watse rayukan wasu a ɓace, na wasu cike da nadama, a falon gidanshi Alhj Bilya ya zauna karan wayarshi ne ta hanashi cigaba da masifar dake cike a cikin ranshi ɗagawa yayi jiki na rawa ya bar falon,

           Bakinshi har rawa yake cike da tsantsar tsoro yace.
"Wallahi yallaɓe yaron nan bakin shaiɗani ne, karka ga gashin kumar da yayi min, kuma kana gani akan idanunka ya kwace min matsayina baka dakatar dashi ba yanzu kuma kace min wani abu gaskiya na sare da al'amarin yaron wanca munafukar tsohuwar taki ce masa kome kuma ai Uwar Matarka ce mi yasa bazaka ɗauki mataki akanta ba."

        Shiru yayi kafin akace masa.
"Abu me muhimmanci mu kashe yaron amma haka bai samu ba, kana tunanin Yarka zata bamu haɗinka, dan naji Salma tace min haihuwa take so, ni kuma bana son na buɗe ido naga jinin Mustapha a duniya batun Inna kuwa kyaleta karku taɓa ta, yin haka zai iya dakusar da burinmu, naji nan da sati zata koma, zan saka a farauci rayuwarsa, abu ɗaya yasa nake ɗaga masa kafa shine Akwai wasu takardun maau daraja a hannunshi wanda Mustapha ya mallaka masa, xanyi wasa hankalinshi, ko kuma na bawa sankira aikin ya kashe min shi ni zan shiga gidan na ɗauka Ka kula fa dan idanunshi nakan motsinmu.."

           "....ai don Allah kayi hakuri na manta ne zan kira sunanka, kashe wayar yayi cike da damuwa,

                    Ina zaune inna wuro da Adda Kuluwa da Adda Sadiya tare da Adda Mairo, da kuma yaransu kananu da wasu yan matan, suna shigowa na sake fara'a dan har sama suka shigo, take na shiga hidima dasu, Yan matan ne dai banda khairat da Zahra babu wacce tayi min magana dan naga da wata me kama da Nanah naji suna kiranta da Badariyya, dasu Zahra muke ta aiki,

Su kuma badariya da Sameena suka wucce ɗakin Nanah, gaisuwa mukayi cikin mutunta juna, cikin kulawa Adda kuluwa tace.
"Amrahtu yaushe zaki koma bakin aikinki kin jima fa a gida."

Zan amsa mata kenan muka ji muryanshi, yana cewa.
"Ai takusan ajiye aikin ma, sabida ni ba irinsu Papana bane kana aiki mace na aiki ina ta zauna ta kula da gida indai ba zuga min ita zakuyi ba ta fara tawaye."

Rike haɓɓa Inna wuro tayi sannan ta ware hannunta tace.
"Kwal uban Sadeeq wato ka aure yar mutane da abinyin ta dan bakin ciki zaka hanata sukuni Ayya Yar nan kina ganin Aya, wallahi Sadeequ zanci Uwaka babu ruwa, kee Amra ranar mande yake ko monde yake ki fara zuwa aikinki kina jina ko."

Satar kallonshi nayi naga ya kafe ni da ido jikina ne ya fara rawa cikin inda inda nace.
"Ayya Innawuro nice na zaɓi barin aikin"

Zaburowa tayi kamar zata make ni tace.
"Akan wata uwar dalilin Yau naga tsiya toh wannan karkarwa da kike fa."

Bansan ya akayi Sadeeq yake min kwarjini ba, kwallar da nake boyewa ne ya zubo ai take su Nanah da Badariya suka fashe da dariya a lokacin wani irin kuka ya nime kwace min, karasowa gurina yayi ya ɗagani muka wucce ɗaki, muna shiga ya jefani kan gado, cikin ɓacin rai ya kalle ni yace.
"Mi kike nufi kin zauna kina kuka a gabansu kina son ace ina cutar dake ko me? Toh wallahi yau zaki min bayanin kukanki nan dubeta kawai."

Yana gama faɗan haka ya fito ya barni faɗa suka mishi sosai kafin suka ce ya barni na koma aiki tunda bana son shiga cikinsu kuma suma basu damu, dan suma ba ma xauna gida bane sai dai ko weekend ya kawo ni.

......
A dakin nan kuwa zama yan mata biyu sukayi cikin dariya Sameena tace.
"Adda Nanah dama haka kishiyarki take, na lura daga ganin Ya Sadeeq duk ta rikice,"

Hura hanci Nanah tayi cikin jin ita wata ce na daban tace.
"Rabu da munafuka taga idanunsu Adda ne fa dan ace ana mata wani abu amma banda karuwanci mi takeyi dashi, kusan wata shida tayi a ɗakinshi wai bata da lafiya haka tayi ta tsotse shi, duk ta zuke min shi."

Dariya duk suka saka kafin suka cigaba da zagina sameena tace.
" Amma tana da kyau ki ga wani irin kallon da yake mata, kuma na lura tana dq wasu irin halittar mutane North Africa daga kenya zuwa gabashin africa, ki dubi idanunta, da kuma cikin bakinta, nd ki dubu yanayin lips ɗinta, wallhi matukar Sadeeq ya jone da ita toh da kokallonki ba zai yi ba dan dasorinta zaki duba bakine haka cikin idanunta bakine normal baki,, sannan ki duba yanayinta da kuma yatsar kafarta da bakinta hmm kinsan irin wayannan matan kuwa toh zan iya cewa Ya Sadeeq na zaune dake ne sabida dangantakar juna amma baki kai matarsa Quality ba, tun wuri ki san yanda zakiyi da ita b4 ke tasan yandq zatayi dake.


Dama ya shigo da niyyar cin ubansu ne, sai yaji ans zayyane irin baiwar halittana, juyawa yayi yasa Zahra tayi musu magana, suka fito, nima maganq yayi min na fito ɗauke da manyan ledoji dake inna wuro agidan zata zauna kafin ta koma, mikawa su Adda nayi nasu ledan kafin na mikawa khairat da Zahra nasu a tare, sai su Badariya wanda suke min kallon kurilla mika musu laidan nayi, can kasar makoshi Badariya tace.
"Mungode Duna sarkin baki."

A tsorace na kalleta harara ta wurga min yana kallonmu, baya naja ina duksu Adda suna kallonmu da yanda naja baya a razane basu ce min kome ba, Adda Sadeeya ta kalleshi cikin harshen Faransanci tace.
"Sadeeq wallahi ka koya mata karɓan kanta in ba haka ba zaman cikin mutane zaifi karfinta duba fa yanda suke mata dan sun gano tana saurin tsorata kaiii habawa."

Tauna lips ɗinshi yayi ranshi na zafi suna barin gurin naji ya riko hannuna cike da fushi yayi cikin gida dani nanah na biye damu, yana shiga bai tsaya a falo ba yayi ɗakinshi dani, ya tun bai fara magana ba nafara share kwalla, ranshi ne ya kara ɓaci bai san lokacin da ya kaiwa morron ɗakin duka ba take ta tarwartse, a firgice na fara baya, idanunshi sunyi jajjur ya daka min tsawa,
"Zaki min shiru ko sai na baki mamaki lusara bara zuciya, mike damunki da kowa ya taɓa ki sai kinyi kuka, mi kike so ki zama yara kananu sun gano loganki,."
Jan numfashi nayi na fitar da wani irin sautin kuka shi kansa sai da jikinshi yayi sanyi, takowa yayi nima ina ja baya, tare da murza hannuna, sai da muka kure bango yasaka hannunshi duk biyu a jikin bango yace.
"Kin gaji da zama ko? Kina son ganin Baffa da Nenne ne ko? Ko aikinki kike son komawa, toh ni bana son kukanki nan pls kina kokarin karɓan kanki mana nima zan taimaka miki."

D'ago kaina nayi cikin wani irin sauti nace.
"Sunce zasu kashe ni! Idan ban fita a rayuwarka ba, sunce duk motsina akan idanunsu yake don Allah ka maidani gurin Baffana da Nenne."

"Cikin Rawan murya yace.
"Ta ina ake sanar miki da zasu kashe ki."
Mika masa wayata nayi wanda ake turo min sako yau kwana biyu knn tun bayan min kashedin da Iyayen nanah suka min,

Karɓan wayar yayi ya duba, cikin tashin hankali yayi shiru ta ina zai fara, janyoni yayi ya rungumeni yace.
"Wallahu galibun alamariihi. Basu isa miki kome ba sai abinda Allah ya nufa, kiyi hakuri kawoki cikin masifa dq bala'i da nayi, nima dan Allah na tare dani ne da sun gama dani kamar yanda suka gama da iyayena ynx ki kwantar da hankalinki zan kaiki bauchi kafin na warware wasu abubuwan don Allah ko mubarak karki faɗa masa halin da kike ciki, kinga dalilin da yasa naki ki koma aikinki, yanzun don Allah duk wacce ta nime miki iskanci ki rama."

Girgiza masa kai nayi na dago kaina da wasu sabin kwalla suke sauka nace.
"Ban iya faɗa ba, bana son rigima ko so kake a aikawa Baffana sakon mutuwata."

Maida kaina yayi kirjinshi tare dasaka hannunshi ya danne ni yana shafa bayana, daga bayanshi imran yace.
"Bazata iya ba."

Janye ni yayi ya zaunar dani yace.
"Karki bar nan ɗakin Ur in safer kinji."

Gyaɗa masa kai nayi shi kuma yafita da wayana a hannu, can bayan gidanmu yafita inda aka tanadar da wasu kujerun da akayisu da siminti da kasa, xama yayi ya jingina kuka ne yake son kwace masa, imran ya dafa kafaɗarsa take ya haɗiye kukan, sai kwallar da suka taru a idanunshi. Suma sunq haɗa ido ds Imran suka baje,

Dukar da kanshi yayi zuciyarsa na zafi a hankali yace.
"Kabar ni nayi kuka mana"

"Toh ragon maza tunda na karɓeka a hannun Ummul Aimana kana da shekara biyu da rabi, naga kwalla aidanunka ban sake ganinsu ba sai ranar da na dawo daga Umrah Abubakar So yana shirin lalataka, son da kakewa Amratu yasa zaka zubda makaman yakinka, Sadeeq ban haka ka soba amma kasani zaka iya rasa amrahtu sabida suma sun shirya tsaf dan yakanka, amma idam ka ajiye sonta zakq iya tsayawq da kafafunka, "

Ɗago kao yayi yana girgizawa Imran yace.
"Wallahi bana sonta nidai abinda nasani ina tsoron kar makiyana su juye haushina akanta, zan sa."

Kallon Imran yayi yana mi jin nauyin karasa sauran maganarshi shi kuwa Imran zuba masa ido yayi yana jiranshi yace.
"Ina jinka zaka sa... Mi?"

Rutsa idanunshi yayi tare da fitar da kalmar a hankali yace.
"Zan saketa!!!"
Kura masa ido imran yayi cikin ɓoye dariyanshi yace.
"Haka ma yayi kyau, Yaushe za'ayi sakin dan ina son kallon yanda ake sakin mace."

"Hmm any time" ya bashi amsa,
"Abokina stop dream bazaka iya saketa ba, sabida ita ɗin wani shashince ta zuciyarka da zaka iya da kayi, tuntuni kawai ka ajiye batun so dake ɗawainiya da kai, ka shiga shirin yaki wanda zai iys zuwa maka ko wani time kowani minit, da kowa second suna shiri amma shirin Allah yafi naso."

"A'a xan bar kasan baki ɗaya ne fa" ya fadi haka.
"Kenan gudun hijira zakayi dan makiya sun tasoka a gaba manta kawai, babu inda zaka batuk rabuwarku da amrahtu ma bai taso ba kawai kayi shiri dan zasu iya farmaka a kowa ni lokaci."..

Hannunshi yaja kaman yanda ake ɗana kwari da baka sai yasake take sai ga kwari yafita ya soki wata tsuntsuwa bakakirin wacce ta kama da wuta, tana ci bal bal,

Kallon Imran yayi yace.
"Taya kasan da zuwarta bayan kanka a sunkuye yake."

"Eh wari naji na alamun akwai kafiri a kusa, shine na ɗago na hangota saura kiris ta cin maka,toh ya za'ayi makiyanka suna shirya kai kuma kana can kana taya kaunarka shiga damuwa kawai idan akwai damuwa ka kaita ɗakin sirri ta zauna."

Har magrib sannan suka bar gurin masalaci ya wucce a motarshi, dan sai kazo har gate one kayi sallah dan anan masalaci yake.

Da dare bayan ya dawo masalaci ya sameni a kwance nayi rub da ciki ina rike cikina, juyo ni yayi yace.
"Lafiya."

Kauda kai nayi nace.
"Yu..n..w..a" da sarkewa na faɗa masa,
Fita yayi zuwa kitchen ya soya min kwai sannan ya haɗa min tea, ya kawo min, zama yayi yace.
"Ci"
Kallonshi nayi na mike naje na wanko hannuna, zama nayi har zan kai abincin bakina sai na kalleshi mika masa nayi kallona ya cigaba dayi, riko hannuna yayi yasaka masa a baki, shims mikewa yayi ya wanko hannushi ya shiga bani ina ci ina bashi har muka cinye, tea ɗin ne ya ki sha, ina kallonshi ya mike ya faɗa wanka, yana fitowa nima na shiga, nocking yayi ya mika min towel, ina karɓa na kwaɓe nayi wanka nafito yana zaune kayana a cikin babbar jaka ya nuna min, sannan yace,
"Zaki rakani unguwa,"

Doguwar riga nasaka sannan na zarw towel ɗin na na ɗaura ɗan kwalina, ɗaukar jakar yayi muka fito falo, ɗaga kanshi yayi ya duba sama sannan ya taɓa kujeran, take ɗakin sirrinshi ya buɗe muka shiga tsoro ya cika min ciki,

Muna isa ya mike dani ta wani shashi, ciki ds falone da banɗaki a ciki, sai kitchen awaje, sai ɗan korido inda kayan aikinshi suke,

Ajiye jakar yayi ya zare rigar jikinshi ya kwanta, ɗago kai yayi yace.
"Ki sake kaya kizo ki kwanta"

Gyaɗa kai nayi , sannan nayi yanda yace.
Riga da wando na ciro iyakansu gwiwa nasaka, sannan na ɗaura hijab akai, naxo na kwanta,

Janyo ni yayi ya kwantar da kaina, jin yanda zuciyata ke bugawa, ɗago fuskana yayi yace.
"Kiyi baccinki babu abinda zan miki."
Ajiyar zuciya na sauke sannan nagyara kwanciyana ina son zare jikina amma ba hali haka na kwanta a jikinshi yanda yaso.

.... Tunda ya kawoni muka kwana ban sake jin ɗuriyar shi ba sai dai nagani ta computer shiganshi da fitanshi, har kusan kwana goma,

****
Yau Inna wuro zata koma dan haka shi ya ɗauketa zuwa tasha dan taki a kaita,

Ya ajiyeta yaga tafiyarta sanye yake da suit ashe colour, sai ɗaukar ido yake,.

Duk inda ya ratsa binshi da ido ake, har ya shiga motarsh, yana barin gurin kaɗan wata mota a guje tayi kamshi sanadin haka yayita wuntsilawa har dai motar ta faɗa babban lambatu.

A guje suka bar gurin yayinda mutane suka nawo ɗauki cikin gaggawa......
🌺🌷🌷
*_DA CIWO A RAYUWATA_*
🌹🌸🌸

Na
Mai_Dambu
Wattpad:Mai_Dambu
*Jealousy😏*

```Wallahi Allah bansan saka harufa zai bada raha ba Alhamdulillah kwalliya ta biya kuɗin Sabulu dan nasa mutane tuna shekarun baya...A.B.C.D gaskiya wannan ma wata nasara ce mai zaman kanta a cigaba da hakuri damu```

*Page P👈*


A guje mutane sukayi kanshi tare da b'alla motar sakamakon kamawa da wutar da yake shirin yi, cikin kasada da tarraradi suka zaro shi tare da wayarshi da wasu abubuwa me muhimmanci Allah cikin ikonshi suna cire shi wutar ta kama,
Duk hankalin Imran ya tashi dole yafita cikin jama'a ya rikiɗe daidai yanda zasu ganshi, yana zuwa gurin ya kutsa kai har ciki cewa yayi.
"Ku nemo motar asibiti ai nasanshi Jikan Lamido ne, Yaron tsohon maginin Babban gida."

Cike da tashin hankali mutane suka shiga kokuwar kawo mota, aka sakashi duk wanda yaji sunan Sadeeq sai ya faɗi alkhairinshi babu akasin haka,

Babban asibitin aka shige dashi inda suka karɓe shi da gaggawa, jin waye shi CEOs Lamiɗo Investments da AML Land building Groups, Da kuma Lamido Family Housing Estate.

The Young billiones mamallakin kaddarorin gidaje da Kamfanonika, wanda Ubanshi ya bar masa, masanin Computer Me baiwar fikran zane,

Take asibitin ya karaɗe da

Please Login or Register in order to submit comment