Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tara sun tafi sai gashi da yaran suna calla ihu, karshe haka naje na amshesu, na dawo ɗakina,

Washi gari muka bi jirgin abuja daga abujan muka nufi lagos, can muka tashi zuwa Canada,

Duk yanda yaso raɓana fir naki sai naji raina ya ɓaci ina mishi wani irin kallon.

Muna sauka sai ga wasu matasa suka shiga ɗibar kayanmu, suna sakawa a mota, ban wani damu ba, naga sunyi wajen garin Toronto damu a take na juya ina kallonshi nace.
"Sadeeq ina zaka kaimu? ba gidan Meemah zaka kaimu ba?"

Duk lokaci ɗaya na jefa mishi tambayar ko inda nake bai kalla ba yace.
"Sadeeq ya jima da zama cikin taskar rayuwa da mutuwa, wannan Adnan Mustapha Lamiɗo ne, dan haka kiyi min shiru ko an jima ki tsinci gawarwakin jariranki."

Ban yarda da gaske bane sai da ya cire mask ɗin fuskarshi, tare da zare abinda ya rike mishi muryanshi, a daidai lokacin da muka iso gidan knn, "Fito muje."

A firgice na mike mamaki ya kashe ni, so nake na ajiye yarana na tsinka mishi mari,

Aikuwa muna shiga cikin gidan na ajiyesu na samu fiskarshi na kwaɗa mishi mari wanda yasashi firgicewa idanuna sun rune jajjur, kalleshi cikin kakausar murya nace .
"Kai Jahilin ina ne wai kansan abinda kake aikatawa babu So ko ɗaya a ciki tsagwaron sha'awata kake ji, shine kaje kayi Basaja aka baka aurena Toh Shashasha, ai wa Sadeeq Aka bawa auren idan baka sani ba toh ka bincika da kyau tunda anyi auren da sunanshi kenan har abada na haramta make knn, Allah ya nuna maka ikonshi inda Basiranka ta toshe kaje ka nemi aurena da Sunan Sadeeq"

Dariya na fashe dashi har ina rike cikina.

A fusace ya finciko ni, ya haɗani da bango take ya shiga yaga duk wata tufafin jikina yans cewa.
"Wallahi ke matata ce."

Ni kuwa ina cigaba da dukankshi da ya kunshinsa ins cewa.
"Wallahi niba matarka bace jaki dabba kawai."

Naushi ya sake min, a cikina take naji zuban jini lokaci guda durkushewa nayi ina rike da cikina............


*_Barkanku Fans Nidai bansan halaccin wannan auren ba zaku iya ajiye min comments ɗinku amma kar wata ta zage ni dan ynz wata sai ta iya kirana da Jahila ko dabba ni dai ina jiranku, ku faɗi min yanda zan warware muku pagen gobe_*
🌺🌷🌷
*_DA CIWO A RAYUWATA_*
🌹🌸🌸

Na
Mai_Dambu
Wattpad:Mai_Dambu...
      *Bansan laifina ba*

Nagaji Jama'a......

*Page L=LOVELY*


Shiru yayi yayita zaga ɗakin mukan muna manne da juna sai dariya muke mashi, tsabar ya rufe saka hannunshi yayi ya rike haɓarshi yace.
"Ynz malama haka zamuyi dake? Eh ince juya min baya zakuyi kinsamu gawa taki raminki ya farka ko hmm ba damuwa."


Rike dariyana nayi nace.
"Abbu Sawwama karka damu babu abinda zan faɗa mata kawai muna son ganin ruɗewarka ne kuma munyu Sa'a ko Hammah."

Bugun kofar da akayi yasa muka nutsu na buɗe musu dr ne da nasu suka zo dubashi nan suka samu ya farka, da mamaki suka shiga duba cikin gaggawa abin mamaki sauki ya samu sosai, sai dai zai ɗan huta na kwanaki,,

Aikuwa naki faɗawa su Meemah, dan nafison nayi musu bazata, haka muka cigaba da kula dashi har ya fara tashi ya xauna,

Tun ina bashi abinci yazo dakanshi yake ci, ranar muna zaune har da Imran muna hira can bacci ya sakone a gaba, matsa min yayi na kwanta a bayanshi, aikuwa ina kwanciya bacci yayi gaba dani, murmushi sadeeq yayi yace.
"Hmm kasamin mata bacci ina ganinka ka watsa mata hodar bacci fa."

Cikin basar da maganar yace.
"Ina da muhimmin magana da kai, kuma dole nasata bacci."

Gyara zama sadeeq yayi sannan yace.
"Ina jinka."
. Tattaro duk nutsuwarshi yayi sannan ya fara magana da haka.
"Akwai magana akan matarka sai bari mu fara da wannan, kaga wannan turaren"

Nan ya shiga masa bayani kaman yanda Malam Abdullah yayi mishi bayani, sannan yaja shi suka fita waje sosai sannan ya faɗa mishi shirinsa akaina, wanda da farko Sadeeq yaki amma da yafaɗa mishi hujjarshi sai ya amince, sannan Imran yace..
"Zamu wucce kisra da kaikayi kwana biyu Abbana nason ganinka sannan zan ɗan gyara maka mazaunen kwankwasonka, yanda zakayi aiki babu reni dan naga ciwon nan ya maida maka kuzarinka kasa."

Murmushi Sadeeq yayi sannan suka dawo ɗaki ganin yanda na kwanta, shif ɗina ya fito kaman ban haihu ba, hawa gadon yayi sai ya sauka yaje ya kashe wutar ɗakin, yazo muka kwanta.

A nutse yazare min kayan jikina, shigewa jikinshi nayi sabida sanyin Ac, lakuce min hancina yayi aikuwa na tura mishi bakina, gyara mana kwanciya yayi yana shafa bayana nazarin maganar Imran yake akaina duk sai yaji tausayina da ya rufe zuciyarshi, haka muka kwana.


Washi garin mun tashi kadaran hadaran, duk sai naji na muzanta haka muka cigaba da tafiya har kusan sati uku Sadeeq yana min gashin kuma, muna cikn sati na huɗu suka sallameshi, ko dakika bamu kara ba sai madinatul noor, Cike da damuwa nace.
"Abban Abul nayi maka laifine maka duk ka sauya."

Wani hargitsassen kallo yayi min, dama hannuna yana jikinshi, sake shi nayi naja da baya.
Maida hankalinshi yayi gaba yace.
"Ban sauya ba kawai ke kike ganin haka."

Ban kuma cewa kome ba, na sunkuyar da kaina, da wutsiyar ido yake kallona dau sai na bashi tausayi taɓe bakinshi yyi bai kuma bin takaina ba.


Mun isa Madinatul noor da yamma daman munyi gudu, a keke doumakau.

Cikin farin ciki aka tarɓemu, nan aka shiga mana hidima sai dai yanda zulja taga na takura sai abin ya dameta dan haka tafita daga ɗakin ta nufi inda Imran yake, tana shiga yana idarda sallah zama tayi har ya gama addu'a ta kalleshi cikin nutsuwa bayan ya mike yans ninke abin sallah mikewa tayi ta isa gabanshi tana kallon fuskanshi tace.
"Kaunana Anya baku taɓa min kawata ba naga duk tasauya baka man wanca zuwanta ba."

Cikin rashin son a cigaba da maganar yace.
"Ki shirya kawarki da abubuwanku na mata, yanda abokina zai murje na kwana biyu wannan rashin walwalar kuwa zata daina ita da mijintane."

"Ban fahimci wannan batun ba kaunana dakai ake cin amanar zuciya wallahi baxan saka amata kome ba sai ka faɗa min me shiryawa akan yar mutane."
Tsareshi tayi da ido tana jiran karin bayani,

Shareta yayi ya cigaba da abinda yake, cikin hasala ta fauce battar hannunshi ta wullar ƙasa juyawa yayi a fusace ya matseta da bango, tsabar razana sai ta rufe idanunta.

Tsayawa yayi yana kallon fuskarta a nutse, yake bin fuskar da yatsarshi, kanshi ya sauke akafaɗarta yace.
"Kiyi yanda nace kawai bana son musu."

Shiru tayi tana karɓan sakonshi can da ta tuna babu aure faa tsakaninsu aikuwa tureshi tashiga yi amna ya kara matseta, har sai da tasaka mishi kuka murmushi yayi cikin muryan zolaya yace.
"Don Allah kyale ni karki min fyaɗe dan na lura da yanda kika matsu nan, ai nan gaba sai an kwace ni a hannunki."

Tura mishi baki tayi ta fauce rikon da yayi mata zata fita rikota yayi yace.
"Ummin Yan biyu taimaka ki gyara mana ita don Allah yawwa ya naga shigarki ta sauya, kaman ni fararen kaya kike sakawa idan na fahimta kin musulinta knn faɗa min yaushe akayi wannan gumurzun."

Kaman ba yanzun ta gama matsar kwalla ba, tureshi tayi tace.
"Ai dama baka kaunata ns mutu addinin Yan gata shi yasa kake jin ba daɗi dan na musulunta."

"Wayyo Kaunata waya faɗa miki bana son, ganinki cikin rahamar ubangiji xo nan ruhina." ɗagata yayi sama suna kyakyakalewa dariya kafin suka dira a makeken gadon ɗakin kwanciya yayi ya ɗaura mata kai a cinyarta suna kallon juna yace.
"Kaunata yaushe haka ya faru."

Juya mishi ido tayi cikin jin daɗi tare da wani rausayar da kanta, tare da farr da ido irin na masoyan da suke cike da shaukin kauna. Sake narkewa yayi a cinyarta yana dafe kirjinshi tare da lumshe idanunshi yace.
"Kaunata barni haka zan iya mutuwa dan zuciyata ta cika ta tumbatsa da kaunarki daf take da tabuga,"

Cizon lips ɗinta tayi kuma taki magana sai wani yanga take mishi tare da juyar da kai, tashi yayi ya kamo hannunta ya ɗaura a kirjinshi sai ga heart ɗinshi yans ɗif ɗif(😂 Aljanu team luv ɗinsu na daban ne. Karda wata ta kwarewa Imran dan wannan ban ruwqn da akewa kauna nasan Tuzurayen grp ɗina da gwaurayen suna nan suna rungume da pillow irinsu Brrst kan bance miki gwaurowa ba ban karki fara mafarkin Bed😂 Irinsu Fatima Harun abi a hankali kar akatsewa oga aiki a office) lol


Duk sai da Zulja ta gama rikitashi da yanganta kafin ta ɓace tana dariya, cusa hannunshi yayi cikin gashinsa kaman zai rusa ihu, tsabar sonta dake ambaliya a magudanar jininshi kwanciya yayi sharaf,

Akan idon Sadeeq yayi cikin gyara murya yace.
"Na gama zamu iya tafiya ka iya cewa mun cika fitsara kai gaka nan labceccen fitsararre kasa Yar mutane a ɗaki sai kasheta kake ds Love muje kafin ka sauya sheka kace kai inda ba madinatul noor ba sai bermode,"

Mikewa yayi suka shigo dan suyi mana sallama fir naki fita ns koma ban ɗaki na rufe kaina.

Ina kuka minayi wa Sadeeq haka da ya sauya min, sunyi sunyi na buɗe naki karshe Imran ne ys shafe kubar kofar ta buɗe, dannan kanshi yayi ban ɗaki ina duke gaban madubi na buɗe ruwa yana zuba kuka nake yanda karan ruwa bazai bar wani yaji sautin kukana ba.

"Hmm wani abu aka miki? Kike kuka."
Cike da ɓacin rai na juya yanda ya tsareni da ido yasa nayi kasa da kaina nace.
"Babu kome."

"Hmm jin daɗi ko? Yanzun haka kike son yaranki su ga uwarsu na kuka kallan kija min yara su fara tsanata."

A hankali yake takowa jin sautin takalminshi dai dai yake tafiya da bugun zuciyata, bai kyale ni ba sai da muka dangana da bango, ɗago kaina yayi da yatsar hannunshi lokaci guda kwalla suka zuɓo min, cire hannunshi yayi yana kallon fuskana wanda idanuna suke lumshe, kallon yandq bakina ke rawa, once tsigar jikinshi ya shigs mikewa, kauda kai yayi ya firzar da iska mi zafi yace.
"Zanyi tafiya har nasati biyu da fatan ba matsala."
Gyaɗa mishi kai nayi kwalla nabin fuskana bai wani damu ba yajuya ya fita ina kallonshi yasa kai yabar ban ɗakin sulalewa nayi kasa ina me fashewa da kuka, cusa kaina nayi a tsakankanin cinyoyina tare da kifa fuskana akan tafin hannuna ina kuka sosai, na rasa laifin da nayiwa sadeeq yake wasan kura dani.

Jin an dafani yasa nafara goge fuskana na ɗago kaina, ina murmushin dole Abul nagani rike da Apple, yana ci yana nimana shine yazo yaga ina kuka, murmushi nayi nace.
"Daddy karami mi kake ci."

Kallon idanun yaron nayi shima cike da kwalla yace.
"Addana Amama ko."

Shafa kan yaron nayi muks fito daga ban ɗaki ganin Zulja nayi fuskarta a haɗe zama nayi cikin rashin kuzari nace.
"Ummin Yan biyu."

D'aga min hannu tayi cikin ɓacin rai tace.
"Tun ynz zaki fara koyawa yaranki karaya miye akayi dan Sadeeq ya sauya miki dubeshi fa, kinsan inda nasamo shi can sama yaje ya zauna yana kukka, mamaki ya kamini yaron da baikai uku ba yasan damuwa dana tambayeshi ce min Yayi Adda kuka Amama, Haba Malama akan namiji zaki kasara rayuwar ɗanki, da ya faɗo a sama fa, shigowarmu knn na mika mishi tufa nace ya shigo,

Gaza danne kukana nayi na zube a jiknta nace.
"Karki ga laifina bayin kaina bane masifar so ce tasame ni, da zan iya Ajalinta da nayi ashe so tsartsene duk wanda yayi tuntuɓe dashi sai yaji ajikinshi, bansan laifin da nayi mishi ba yajuya min baya"

Murmushi tayi tana buga bayana tare da bani hakuri har da shawaran yanda,zan kwaci kaina.

Tun daga ranar ake gyara min sitting sai da mukayi kwna goma sha uku cif, a dare ranar Sadeeq suka tawo daga kisra, tunda na fito muka gaisa na koma abuna ban sake nimanshi ba har dare, Zulja tasa aka rakani ɗakinshi, kin shiga nayi na kwanta a falo bai san nazo ba sai da asuba yafito Sallah ya hangoni kwance. Taɓe baki yayi ya wucce, ina jin yafita nima natashi naje gurin yarana wanka nayi na sauya kayana, sannan nayi sallah, gari na wayewa nagama kintsa kaina yarans kuyangu sun shiryw minsu.

Wajen karyawa muka nufa acan muka haɗu, kallo ɗayan nayi mishi na kauda kaina, abinci mukaci muna gamawa muka tashi hara man tafiya munyi bankwana cike da kewar juna sannan muka nufi inda keken daumakarmu yake muka lula gajimare.

Da karfe bakwai nadare muka sauka a kofar gidansu Meemah sauke mana kaya akayi daumakar suka tashi mu kuma muka buga gidan nana buɗe mana kofa muka shiga take mai hidima da gidan suka fara kwasan kayanmu zuwa cikin gidan........




*_Wallahi cikin ɗaya zamu ɗaya daku ko kubar ni nacigaba da Typing ku nemi buk a grps grps ko na daina muku posting a Whatsp ina dalili kun sakoni a gaba ina da abubuwana nake katsewa nayi Typing nayi posting sai aka page ɗaya ku nuna min idan babu zakuyi fishi ni kuma baiwa ko bansan mi nake about 2k/3k ina jigila da kaina sannan ku buwaye ni wata tasake min magani ni bazanyi bori dan ku bani hakuri ba aiki ɗaya zanyi babu abinda ya dame tsaf zan murza toka a idona na maidashi na kuɗi kun jima baku zageni ba Wallahi karku taɓa ni dayawa dan hakurina ɗan kalilan ne fushina yafi auki ni bana bori dan abini aiki ɗaya tal zanyi kowa sai ya damu dakanshi idan kinsan baki fara bin buk ɗin ba Don Allah karki bi na yafe kibar musu bi su bi, bana son damuwa dan zuciyata a kusa yake_*
🌺🌷🌷
*_DA CIWO A RAYUWATA_*
🌹🌸🌸

Na
Mai_Dambu
Wattpad:Mai_Dambu...
*Tufka da Warwara*

    _Allah yasaka miki Sister Brrst Fatima Alfah da kara min  ilimi da kikayi nikam babu abinda zance miki sai fatan Allah ya albarkacu rayuwarki da na zuri'ari nagode sosai_
*Page M=Mohan*

       Su inna wuro na zaune a falo aka fara shigo da kayanmu ana haka muka shigo da sallama, Da gudu Abul yaje ya ɗanne cinyanta, ai take gidan ya ɗauki ihu da murna dawowarmu.

                     Zama nayi  ina mikawa Inna wuro nur, tare da gaishesu, duk suka amsa wani shekeke ta kalle ni, sannan tace.
"Amra cin amana haka wato dan kina bakin ciki damu shine bazaki faɗa min Buba ya warke ba ahir ɗinki."

    Satar kallonshi nayi hankalinshi nakan Iyayenshi duk sai naji ba daɗi,, ta ɗansu suke bata ni ba,
               Can Abul ya dawo gurina ganin na takura kaina yace.
"Adda shayii."
          Kura mishi ido nayi na ma rasa tacewa kawai nace.
"Kaje Amama ya haɗa maka."
      Gaban uban yaje yasaka hannunshi a aljuhu yana sai shirmen yara yake yace.
"Amama Shayii."

     Juyawa Sadeeq yayi ya tsareni da ido, ganin bashi nake kallo ba hankalina na wani gurin da ban cikin kasa da murya yace.
"Baki ji abinda yace bane."

    Banza nayi dashi haka kuwa ya kara mishi haushi, cikin ɗaga murya yace.
"Keee ba magana dake nake bane."

   Juyawa nayi ina niman wacce yakira dake banganta ba sai na juya na cigaba da kallona su kansu Inna wuro sun shiga ruɗani. Mikewa yayi a fusace ina kallonshi tsaf yazo ya ɗaga ni zai kaini part ɗinshi na fauce hannuna nace.
"Ya isa ni y'ace ba baiwa ba, kuma duk lalacewar gawar giwa tafi kwando goma, na gaji na gaji Abubakar kayi duk abinda zakayi amma daga yau ba biyayya a tsakaninmu sai ka faɗa min me nayi maka."

        Cikin zafin rai ya haɗi ni da bango yar karamar kara na sake mishi tare da zuɓewa jikinshi yarrrrrr, a hankalin nace.
"Burinka ka nakasani ko Sadeeq nagode idan ka illatani ka turowa iyayena saura."

    Sulalewa nayi na,zauna sabida  bayana da yahaɗa da bango ya fama min ciwon bayana na jima ina jin ciwon sannan na mike na zan fita nabar musu gidansu,

       Finciko ni yayi ya ɗaga hannunshi da niyyar tsinka min nayi maza na rike hannun ba dan na lura shi ɗin ɗan gwal, fauce hannunshi yayi ya mareni wallahi ban kyaleshi ba nima na rama cike da mamaki suke kallon.
  Shima kallona yake cikin sanyin murya nace.
"Ka sake ni don Allah ban cancanci dama da kai ba na shiga uku na lalace."

   Da gudu nafita nabar gidan, bayana yabi wani irin walkiya akayi wanda yasa ya hangoni ina son buɗe kofar gidan, yana isowa ya juyar dani ya kifa min mari, sannan ya sake kara min, jana yayi bayan gidan ruwa na,zuba sosai ya mannani da bango huci yake cike da ɓacin rai ya sanya hannunshi ya raba rigar jikina biyu, yace.
"Kinsan dalilina na sauya miki ehee kinsan mi yasa na sauya miki, zuwa Adnan yayi ya amshi aurenki a madadina kinsan ruɗanin da yake cikin zuciyata lokacin da Imran ya faɗa min cewa yayi ya zama dole na nemi iyayenki ko yardanki  ni na amshi aurenki amma ki sai na tambayiki a gaban danginki dalilin, shi yasa nake guje miki basona nake guje miki ba, dan matukar ina tare dake toh zan iya faɗawa ruɗani akanki Amrah kiyi hkr da abinda ya faru, sukansu Inna wuro sunsan da haka."

    Duk sai naji kunya da nadama ya kamani, bansan lokacin da kuka ya suɓuce min ba nace.
"Mi yasa baka faɗa min ba, aini kai na komawa ba kaninka ba, kuma inda nice na amince Sadeeq fushinka masiface a gareni."

     Rungume juna mukayi  cike da azabar son junarmu, a hankali nake ɓalle ɓotirin rigarshi yayinda shima yasaka hannunshi ta bayana ya ɓalle bra ɗina yace.
"Turawa Baffa da sakon akan maganarmu, yace shi yasa wani yabawa aurenki toh shima Daddy na sanar mishi yace babu damuwa ynx ke xan tambaya kin amince."

        Maida min gashin kaina yayi baya, tare da lasar kunnena, kamkame shi nayi cikin wani irin mahaukacin sonshi, ga ruwan dake sauka akanmu,  ɗagoni yayi sosai yana goga hancinshi a fuskana yace.
"Dole sai munje bauchi."
A firgice na dira daga jikinshi ina zaro ido gyaara jikina nayi nace.
"Allah ya tsamoni daga sharrin mutane kace zaka maida ni can gaskiya mu kirasu ta waya."

     "Bazan sake maganata ba tafiya babu fashi dan zamu tafi dan inna wuro ma tana son komawa cikin yan uwanta kuma dole ne mu koma."..

   Kwace kaina nayi na bar mishi gurin bayan na tsince rigana dake kasa da bra ɗina hijab ɗina na ɗauka nasaka, ji nayi yayi sama dani, ta wani kofa sai gamu a sider ɗinshi yana direni na fita nasa kai zan fita a ɗakin janyoni yayi, cikin masifa da tsiwa na kwace kaina, zuwa falonshi,

    Anan na sauya kayana na shiga ban ɗakin falon nayi alola nazo ns fara sallah dake kaina ban gama ba sai kusan goma, ga sanyi dake ratsani ta ko ins, har haɗa hakorana suke rawa.

   Komawa gefe nayi na rakuɓe jikina sai rawa yake,

      Fitowa yayi daga ɗakinshi ganin halin da nake ciki baisa shi ya wani damu ba, yafita abinshi, kuka na fara sosai toh ya zanyi nakasa gane kan daga wannan sai wannan.

     Shi kuwa gurin Inna wuro yaje tana falon ashe bayan fitarmu sai da ta musu wankin Babba riga, inda take cewa.
"Wato ga baiwar ɗanku sunzo babu wanda ya damu da ita ɗanku da jikonku, ita kuma banza mara asali duk wahalar da tasha akanshi ya tashi a banza eh mana a banza tunda akan idanunku ya mareta tayi min dai dai har kuna cewa bata kyauta ba kodan albarka cin yara zatayi hakuri, toh bata hakura ba dashi da ita waye babba shekaru kusan biyar ta bashi ko da wasa kar wani ya.kusheta dan ta wahaltu dashi shima zai shigo dan kwal uba mai zuɓe wasu arnan da uban tsayi kaman bishiyar dabino karku fara shiga faɗarsu dan ba sabo bane badan Allah ya takaita ba da yarinyar haka zata kare rayuwarta a kwance."

     Hakuri sukayi ta bata, dama yaranshi zai duba yana fitowa hannu biyu Inna wuro ta dangwal mishi tare da cewa.
"Uban me tayi maka? Bana son rashin mutunci fa akan me zaka maran mu Y'a dan kaga kasan kome nata ko yarinyar da tabada rayuwarta dan kai Buba ba damuwa ka rasa Amratu wallahi idan duniya gatanka ce sai kayi hauka dan ba irin matan da ake samu cikin sauki bane ta haɗa kome da namiji yake bukata. Hakuri, Hankali, Nutsuwa, nagarta, sanin ya kamata, uwa uba Ilimi shine zakawa kanka tsakiyar da babu ruwa kabi na makafin Iyayenka zasu kaika su baroka."

   Tana gama faɗar haka tayi ciki a binta, suma Iyayen jiknsu yayi sanyi sun mashi faɗa dai dai misali, "Yara suna gurin Ammih sun kwanta kaje ka rarrasheta dukda nasan faɗarku baxata jima ba." inji Meemah knn.

Juyawa yayi cikin sanyi jiki, ya dawo sider ɗinshi, jin sautin kuka na yana kashe mishi jiki, dukawa yayi sunkuce sai ɗakinshi, ban daki ya shiga ya haɗa min ruwa yana fitowa ya shiga rabani dakayana kuka nake wiwi haka ya kaini yayi min wanka sannan ya fito dani,

    Tun kafin mu isa gadon jikina ya mutu, kwantar dani yayi yaja min bargo shima ya hauro ya janyoni jikinshi, kuka nake a hankali dan zazzaɓi nake ji sosai a jikina haka bai hanashi karɓan rikita min lissafi ba, tunda ya shiga biki da kirjina zuwa cibiyana, daga nan kuma ya hauro sama, sai mike nake tsabar na tsumu.

              A hankali ya shafa marana yaji yanda gurin yake rumfa yayi min, ya shiga aikin ladan shi hmmm gyaran zulja da Imran yayi fa, dan a wannan dare rabashi mukayi ana abu ɗaya, nice nafara gajiya, cikin ɗan ɗauriya nace.
"Hamma bayana."

          Girgiza kanshi yayi ya sauya min kwanciya na dawo samanshi nagaji nan ma bai kyale ni ba, sai na fashe mishi da kuka, hannuna ya kamo yasaka yatsar hannun a baki yana tsotsa, lumo nayi ina kwalla na zuba, sai da Sadeeq yabiya bashin dake kanshi wai a hakan ma, yaji ina jan numfashin fever ne yasa ya kyaleni duba agogo yayi yaga biyar saura,

   Ban ɗaki ya shiga ya haɗa min ruwan wanka yazo ya sunkuce ni mukayi ciki, dakyar nake jan numfashi haka ya gama mana wanka mukayi alola muka fitoxm,    

Please Login or Register in order to submit comment