Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hakura da juna shine kike min dabara dan gani mara wayyo ko? Anya kina kaunar lafiyarki ma kuwa, ace mutane basu san kome ba sai jaraba da fitina wucce ku bani guri."

   Sinsim na wucce ina sauke a jiyar zuciya, dan tsabar rashin kunya ko ajikinshi sai ma take min baya yake, yana magana kasa kasa yace.
"Babyluv you 4get ur innerwear in my room kinga yanda Ukwunki ke bonunce kuwa amma nafi kowa sa'a da morewa, plss yaushe zaki sake zuwa i need more."

    Juyawa nayi nasa hannuna a bayana, kaman zanyi kuka nace.
"Don Allah kyaleni bana son iskanci."
 
       "Woww nagode tunda nine ɗan iska bari na nuna miki zahiri."
     Kafin nasan mi zaiyi yayi sama dani, sai ɗakina, shiru inna wuro tayi dan ynx ta lura daga ni har shi baɓu kunya a idanunmu.

             ****
Alhamdulillah watan cikina biyar har su Meemah sun dawo da Daddy jikinshi yayi kyau amma yasamu stroken ɗin dole, sabida jijiyar da ta tsinke, sakamakon soka mishi wuka da Junaid yayi.

          Kome ya daidaita Junaid an shigar da karanshi kotu, ana kan shara'a da shi haka ma Adda kuluwa itama an tana hannun kotu an kwace duk wata kadaranta, an bawa banki Alhaji bilya kuwa, hauka yayi tuburan wanda suka ɗauki laifin aka ɗaura min, sai Nanah da Sadeeq ya saketa bayan Imran ya faɗa mishi abinda tayi,

               Aminu ma ba lafiya dan yana fama da ciwon zuciya sabida bakin ciki, Hamidu da Bawa sune ke tare da Daddy da Sadeeq....

             Dawowarshi kenan daga aiki sai raba ido yake yana niman ta inda zan fito, a hankali na leko daga kitchen na wurga mishi apple, tsabar ya kware cafkewa yayi, sannan ya juya yace.
"Luvly, ya kamata ki shirya dan daumakau ya kusan isowa."

      Fitowa nayi ina tura mishi baki nace.
"Kasan Allah ni babu inda zanje da wannan tuleliyar cikin ko six bai shiga ba amma kalle yanda ya wani fito daga wnn na gaji wallahi planning zanyi na huta."

      Da karfi ya fincikoni yana wani zare ido waje cikin tsananij jin haushi yace.
"Mi kike nufi wallahi kika kuskura kikayi wani abu ban yaf...."

     Rufe bakinshi nayi da hannuna ina girgiza mishi kaina nace.
"Ka fahimci wani abu kai zaka iya shekara goma rass dakai ni kuma ban isa nayi biyar rass ba, haihuwar farko ɗinki aka min, na biyu na haihu bayan dogon nakuda, Sadeeq adalci ɗaya zaka min ka amince nayi sabida lafiyata da jikina itakant..."

      "Ya isa haka kije kiyita yi duk abinda kikayi niyya ai dama kin renani."
   Yana gama faɗar haka ya juya abinshi, raina yayi matukar ɓaci sosai dan haka nima nayi fushi.

       ****
     
Kwana biyu nashafa naji baya nan ban damu ba na zuba mishi ido,
          Aranar na uku ya dawo ranshi a ɓace. Ina kitchen yake faɗawa Inna wuro an ɗaga bikin abokinshi nan da wata huɗu sabida ɗaya amaryan ta gudu, ina jin haka nace Na'imatullah ce.

           Fitowa nayi na ajiye mishi ruwan sanyi na wucce abina, bin bayana da kallo yayi sannan ya dire idanunshi akan, Inna wuro wacce tayi banza damu dan tasan muna faɗa, murmushi yayi yace.
"Wai gaba take dani fa!"

     "Madalla gwara haka, tunda ka buwayeta ai gwara tayi gabar dakai ɗan nima fitinane, zanga ranar da yarinyar nan zata maka dai dai ɗan banza kawai."
            
    "Inna wuro dani da ita waye jikankine? Naga sai wani kareta kike kamar wacce take baki abu a laɓe. Yawwa jibi su Meemah suna hanyan fa."
    Yana gama faɗar haka ya shige abinshi, zuwa sama taɓe bakinta tayi tace.
"Kaiii kasani jarababbe kawai."

              ****
  Ina zaune wajen karfe huɗu na yamma a ɗakin karatu, sai gashi ya shigo da sallama, kaina a sunkuye na amsa mishi na cigaba da duba buk ɗina, zama yayi a kasar kafet ya shiga matsa min kafa ban kulashi ba sai ma zare kafana da nayi a hannunshi. Nace.
"Don Allah ka bari bana so."

D'ago kai yayi yana kallona sannan ya ɗaura kanshi a cinyata ya cigaba da matsa kafar, tausayi ya bani bansan lokacin da na shiga shafa sumar kanshi ba, ina jinshi yana sauke a jiyar zuciya,ɗago kanshi yayi yana kallona yace.
"Am so soryy, bazan sake ba."

Yanda yayi da fuskarshi sai da Nur ta faɗa min, murmushi nayi nace.
"Duk Yaranka babu wacce tayi masifar kama da kai sai nur,gashi batayi tsawon rai ba."

"Hmm eh haka ne, kinga Ihsan kuma dake take kama ai dan naga har da dogon fuskarki duk ta ɗauka, farin idanune dai bazance nawa ta ɗauka ba dan dukkanmu muna dashi."
Ya karshe maganar tare da ɗsge min gira.

"Hmm haka kace ai, amma ni banga ta ɗaukoni ba saima hasken fatarka da ta ɗauka kamar me dan nata ya ɓaci ma." nace mishi ina ajiye litaffin da nake krtnwa.

Zuba min ido yayi cikin nutsuwa, sannan ya shiga fitar da abindake ranshi yace.
"Bansan wani irin Sa'a nake dashi bane da Allah ya bani ke kyauta, tayuwu dan ni ɗin natashi a bahagon rayuwace shi yasa nayi dace da Jarumar mace irinki."
Numfashi ya ja sannan ya fesar ya cigaba da cewa.
"A duniyar nan babu abinda yafi soyuwa ga ɗan adam yasamu macen da zata tsayawa rayuwarshi ni kuma nasamu har nazarce sa'a idan nace ina sonki tankar ba da gaske nake ba, amma a kowani dakika kowani awa bugun zuciyata fita take da sautin sunanki, ban yarda na amince da haka ba, sai da na Isa birnin kisra a duk juyawar da zanyi dake zan juya, a duk motsawar da zanyi dake zan motsa. Amratuh bansan wani irin shauki nake ji akanki ba, amma na tabbatar wannan sakon daga zuciyata take fita, Amratuh a duk lokacin da nayi fushi akanki amadadin naji sauki sai naji zafi da azbtuwa sama da fushin, mi kika bani ne haka na mace akan sanki, sawa zuciyata ta girmama Al'amarinki, nidai nasan kome ya fito hannunki halaltaccene sai dau kaunarki da sonki suna shirin bugar min da zuciyata, idan ana shan giyar so Amratu ninasha sama da abinda ake kira giyar so da kauna, kice min wani abu ko xanji sauki, taɓa kiji yanda zuciyata ke barazanar ɓallewa daga mazauninta Shi Haka kauna take ne."

Hannuna yasaka a kirjinshi wanda yake bugawa da sauri da sauri, Yace.
"Kinji ba, toh ko iya wannan kika bar nida shi ya isheni ba sai kin kara azabtar dani ba pls kice wani abu."
"Toh mizance bayan Allah yabani kome ya kuma bani mijin da zan nunawa Sa'a ya bani wanda zai zamemin hasken rayuwata, ya kuma haɗani da jarumin namiji wanda yake sona da duk zuciyarshi sai dai hanzari ba gudu ba nikan tsoro kake bani, a kullum sauyawa kake yau kayi min daɗi gobe kayi min tsiya shin ta ina na rageka dashi, ina da tsaftar gida da najikina, ina kula da Yaranka da kakarka idan kuma a shimfidane ko tari bana iya maka sabida nasan hakkinka ne, amma mi yasa bakawa maganata fahimtar zahiri sai fahimtar baɗini, tsarin tazaran Iyali ba yana nufin hana ɗauksr ciki bane baki ɗaya, amma ka fito kana cewa na renaka reno ba reni ba, kai nifa yadace kace ka renani amma ban faɗi haka ba, kasan dan mi, sabida girman igiyar aurenka Sadeeq ni bansan mi zan maka ka yarda da irin zunzurutun kaunarka dake bin jinin jikina ba, amadadin nasamu kambamawa sai tulin ciwon kai tashi kabani guri dan na fara jin haushinka"0

Ina gama faɗar haka na ɗauki buk ɗina na cigaba da karantawa, shiru yayi yana kallona cike da mamaki. Yace
"My Honey Pot a min afuwa bani sakewa, idan na kuma kiyi min kome na amince."

Da wutsiyar ido na kalleshi na gyara zaman madubin idanuna, ban kuma ce mishi kome ba, dan horon shii nake da shiruna ai wani azabane a gareshi.

Haka ya ɓata lokaci me tsayi yana zaune shi bai tashi ba nima ban tashi ba asalima cigaba nayi da karatuna, ganin shirun zai kwareshi nan ya shiga min wasu abubuwan da yasani ajiye book ɗin na zuba mishi ido nace.
"Allah ya isheka fa bana son fitina, kasani a gaba kana son farin cikina kake iya kwayance mn pls fitar min anan my frnd kaje ka koye sanyin rai ni kuma zan zauna da kai a haka amma da wannae zuciyartaka ba dani ba sadaka da bazawara."

Ina gama faɗar haka na.mike nabar ɗakin, ina murmushi gurin Inna wuro naje nan take faɗa min dawowarsu Meemah.

Hira sosai mukayi da dare yayi bayan munci abinci na kule ɗakina da Ihsan, bayan na rufe kofar nabar key abuɗe.

Tsabar ya damu sai da ya tofawa kofar addu'a mukulin ya buɗu yazo ya xauna a gabana yana matsa min kafana, ko na kulashi.

***
Kwana biyu tsakani yaji ɗan kare wuya aiki muke nida Ammih da Aunty wacce tazo jiya, muna aiki muna hira har nake tambayarta ko har ynx Sadeeq take jira dariya tayi sannan tace.
"Wayyo Allah wannan kayan nakine Adda ai irinmu sai dai daimu."

Dariya Ammih tayi tace.
"Ni kuwa zanso farin ciki idan kuka haɗa kanku da Bro Adil."

Karan motar Sadeeq ya tabbatar mana da isowarsu Daddy..........

Kuyi hkr sha'anin rayuwa wallahi bana jin daɗin katse muku da nake yi
🌺🌷🌷
*_DA CIWO A RAYUWATA_*
🌹🌸🌸

Na
Mai_Dambu
Wattpad:Mai_Dambu

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai

*HAZAƘA WRITER'S ASSO*


    🙈 _Toh fa ya kuke so nayi naji MATAR SO na kuɗine, Burin Y'a mace free amma sai na sauke nauyin dake bisa kafaɗana zan muku idan Allah ya bamu aron numfashi Insha Allah December to January zan fara muku...._

```Fatan alkhairi ga ilahirin Masoya na hak'ik'a musaman Aisha alto tare da Dada Nasir, mommyn Sayeed, Oum Rahama, Brst Alfa, Sumayya copy cat, tare da sumayya na zauren mai dambu, Maman Surayya tare da Maman Muhibba, da Yan grp 1,2,3 na da ciwo a rayuwata, Oum Muh'd na Aisha novel, Um Almustapha, Team ɗin Inna Woru da Team ɗin Imran Wa Zulja Mmn Munawwara, Deejertu, Masoyan Hunguma, Zauren Sanah, Dandalin Maman Khady, tare da Super Admin ɗinta Mmn Mimi, Surayyahrm novel grp Mamsn Sadeeq, Maman Walida, Tuzurayen Grps ɗin baki ɗaya😂 Wayyo na manta da Zauren Mai_Dambu ga shafin nan na kune Ku jira Zuwan Burin Y'a mace nan da wata hudu zuwa biyar knn😂```

    Specials Thanks To....
        *Aisha Muh'd Mommyn Nawwara&Zahra dear&Hajiya Aisha Goni&Nafeesan gaye&Ummun Safwan yajiki jiki Tare da Kaddaranmu Ce Tazo a haka novel Room*

    
*Page=Z..Zaman takewa*

   Fita mukayi wajw dukkanmu muna murna, ganin har da yan uwansu maza da mata yasa na sulale na dawo kitchen na cigaba da aikina, falo suka shigo aka baza hira da gaishe gaishe, hankalina yayi nisa da aiki kawai naji hannun mutum yana yawo a cikina karamin tsaki nayi na cigaba da aikina, juyowa yayi ya zuba min ido cikin sanyi murya yace.
"Hakuri!!!"
       Matsawa nayi na cigaba da aikina zai taɓani nace.
"Don Allah! Karka taɓani aikina nake."
    Naɗe hannun rigarshi yayi ya ɗauko afro yasaka,muka cigaba da aikin, gyaran murya muka ji a bayanmu juyawa mukayi a tare, yan matan familynsu ne, cikin gatsali Badariya tace.
"Wai ke bazaki kawo mana abinci bane kin zauna kin rike mutum a kitchen tsabar iya..."

        "Keeee! Matar tawa kike gayawa Magana, sabida baki da ɗa'a da kunya idan na iso inda kike sai na karyaki." Da gudu suka bar kitchen ɗin dan yanda ya ɗaga muryanshi zai kowa na falon yaji,

  Koda suka dawo falon, suka faɗi abinda ya faru, take Matar Hamidu tace.
"Gaskiya damar da Sadeeq yake bawa matarshin nan yayi, Inna wuro kece Uwa kece Uba, ya kamata ki duba alamarinshi dan na lura yafi jin maganarki."

        Haɓar zaninta ta since ta ciro goronta tana bin wad'anda suka goyi bayan abinda Matar Hamidu tace.

      Taunawa tayi a nutse tace.
"Yayi kyau, Kaiii Buba."

       Fitowa yayi da kular abinci ya kai inda nace mishi ya ajiye, kallon Ammih yayi da Aunty yace.
"Kun wani tsareni da ido kuje ku ku kwaso kayan abinci."
Yana gama faɗar haka ya koma kusa da Inna wuro ya zauna yace.
"Uwar gidan, Amaryan gani."

      Taɓe baki tayi cikn kaunar rigima ta kalle Iyayenshi shekeke sannan tace.
"Wai kafifita matarka baka damu da kowa ba sai, ita toh dukda haka ma ba laifi bane ko akwai abinda suke nufine da maganarsu, akan matarka."

    Mikewa yayi, sai ya koma ya xauna daga gurin Ya ɗaga muryanshi ya kwala min kira, da "Amratuh!!!"

   "Na'am!!!" na ansa mishi, sannan nafito a ɗar ɗarare, ina bin bangon ina isowa falon suka zuba min ido, mikewa yayi yazo har inda nake, ya ɗago kaina a nutse muka haɗa ido dashi kauda kaina nayi ina kokarin danne kwallar da tacika min ido, sunkuyar da kaina nayi, jikina nabani ana min kallon tsana.

        "Inna Wuro, duk macen da zata iya zama dakai a cikin halin kunci ko damuwa, ta aureka ba tare da tasan waye kai ba, ta zauna da kai ta jure halayarka wanda suke bakine a gareta, kana ta sadaukar da rayuwarta sabida kaii, shin mi ya kamaceka kabiyata dashi, duk wanda yace matata ta mallakeni eh na yarda ta mallakeni, komi ma tabani nasha ai ba aibu bane, dan haka ki faɗa musu kar na kuskura naji wata tana aibanta min Matata, idan kun kwsntar da hankalinku mun kusan barin kasar baki ɗaya muje Farin cikina duk warin girki muke."
    Kallonshi nake har muka haye sama, kafin inna wuro tace.
"Ku daiji ko? Ya faɗa muku kome dan haka kar wata tasake zuwa min da maganar buba."

             
               Shiru sukayi jikin  yayi matukar sanyi, abinci aka gabatar aikuwa suka kwashi gara.

        .........Muna shiga falonshi na kwace kaina cike da jin haushi na zauna a kujera, zama yayi ya  tsura min ido, kamar zaiyi kuka yace.
"Kiyi hkr mana bazan sake ba."

      Shiru nayi naki kula shi, ina jin shi yana zuge min zip, ɗago kaina nayi na fashe da kuka, ina ture hannunshi nace.
"Na gaji ya isa haka,kyaleni baxan iya zama da kai ba a wannan zuciyar taka, daga duka ya koma saurin fushi kana son kasheni da sauran kwana gwara kayi auren su gane nima ina kunsan bakin ciki da halinka, na gaji wallahi."
      Birkicewa yayi kaman zai fasa ihu ya mike saka hannunshi yayi a kai ɗaya na rike da kugunshi ya kauda kanshi cikin hannunshi yace.
"Don Allah ya isa haka! "Zuba gwiwarshi yayi a kasa, kwalla na bin fuskarshi yace.
"Kiyi faɗa min miye baki so a halina wallahi zan daina bake ba hatta wa sauran mutane Amrah ina sonki."

"Bazaka iya ba, bazaka sauya ba, bazaka taɓa sauyawa bane pls ka bani guri bana son ganinka." nace mishi da karfi,

         Fita nayi daga ɗakin na sauko kasa ko kallon mutanen falon banyi ba na shige ɗakina, cikin rashin sa'a Ihsan tabiyo ni yanda na bankawa kofar bugu sai akan fuskarta ihu ta calla, ina nasani ma ina ciki raina a ɓace.

        Ihun yarinyar ya fito da shi daga ɗakin ya sauko da sauri Meemah da Inna wuro suka ɗauketa, yana zuwa ya amsheta, ganin yanda goshinta yayi kulu, tare da fashewa ya, juyo zuwa ɗakina ina ban ɗaki lokacin sai da ya bari na gama na fito, ya mike yazo gabana ya mika min ita, yace.
"Ki hukuntani da laifina ko kuskurena amma karki taɓa min  Innata, Amratuh da wannan fushin mi zai hana ki ki kasheni ki huta."

  A razane na ɗago kaina ina girgizawa, cikin tashin hankali ina ja da baya, amsar Yar yayi ya kaita falo ya dawo inda ya barni takowa yake ina ja da baya yace.
"Kawai kikasheni ki huta tunda baki son gani na, wai ke baki yafiya ne, I promise U zan sake halina da ɗabi'ata amma kinki ki fahimceni, Meye laifina tooooooh, dan na haukace akan sonki shine na zama mara amfani, kinsan yanda kike hurting ɗina da kalmar bakinson gani na."

   Dafe goshinshi yayi, ya sauke wani irin ajiyar zuciya, cikin zafin nama ya fincikoni kirjinshi ya rungumeni, yana furta. "Sorry Love pls ki taimaka min da addu'a na rage zafin rai.""

        Luff nayi a kirjinshi wanda yake wadacce da gargasa, ina sauke ajiyar zuciya, a hankali ya janyoni har bakin gadona ya kwantar dani, yana shafa bayana har barcine yayi gaba dani, shima barcin yayi bamu farka ba sai sai gaf da la'asar, da sauri na mike na shiga nayi alola nazo na taddashi na fara sallah, ina cikin yi shima yazo mukayi tare,

       Falo yaje ya ɗauko min abincina da nashi ya kawo muka ci,  bayan mun gama ya ɗauko wani kaya mara nauyi ya cusa min, zama yayi muka cigaba da zaman kurame dakyar yasamu na sake muka taɓa hira dashi sama sama, kiran sallar la'sar ya fidashi nima na mike naje nayo alola na gabatar da sallah, ina zaune sai ga Ihsan da Abul sunsha kwalliya, an gyara mata gashinta tana zuwa ta zuɓe a jikina tana sauke ajiyar zuciya. Rungumeta nayi ina murmushi kallona tayi cikin gwaranci tace.
"Adda Cuwo."
  Ta nuna min goshinta, tare da yarfe hannunta cikin tausayawa na shafa kanta nace.
"Sannu da zafi ko?"

         Ware idanunta tayi tana cewq.
"A fafi." (wato da zafi)
   

        Da sallama ya shigo ɗakin, fuskarshi ɗauke da murmushi yace.
"Ihsan ɗina, Ai Babana zo nan kaji."

         Tashi Abul yayi yaje ya shige jikin Uban yana sauke numfashi, wato abinda na lura yaranmu suna bukatar kulawarmu sosai, dan haka muka rikesu a gurinmu sai dare da sukayi bacci muka kai Abul ɗakin Inna wuro, Ihsan ɗakin Ammih, sannan muka dawo ɗakinmu.

     Tunda naga taketaken Sadeeq na fahimci jarabar ta motsa, shiru nayi ɓa faɗa wanka ina fitowa ya mike ya shiga goge min jikina,

             Dakyar na kwace kaina a hannunshi, na saka rigar barcina iya gwiwa, sannan na kwanta abuna addu'a nayi na rufe idona, wankan shima yayi yazo ya kwanta a bayana, yana shafa cikina ban kulashi ba, sai da naji ya wucce iyaka yana shirin barin wata kasa, na fara kokarin dakyar dashi amma ina bau saurareni ba sai da yajishi ya isa bahar maliya, sannan ya iya jin kukana dan kuwa ɓa gurzu sosai a hannunshi har narasa wacce irin rokonshi zanyi komawa gefe yayi yana sauke numfashi tare da kai hannunshi yana shafa cikina a tsiwace na buge hannun nace.
"Kyaleni don Allqh duk halin da nake ciki bai dameka ba sai da kabiya bukatarka zaka wani damu dani pls ka kyale ni na huta."

     Bai damu ba, ya tashi ya haɗa mana ruwan wanka, dakyar na mike bayana na kara naje nayi wanka, shi bai tsaya wankan ba yazo ya gyara gadon ya shiga ina ganinshi na fita, a sanyaye dan naga jikinshi yayi sanyi, koda nazo na kwanta shima ya gama yazo muka kwanta wasu kalmai masu daɗi da taushi yake faɗa min, har barci ya sungumeni a arms ɗinshi,

                         Asuban farko na tashi na haɗa ruwan wanka nayi sannan nayo alola nayi raka'atu fijr ina zaune har aka kira sallar asuba, ina gurin.ina kai kukana ga Ubangiji tare da mika bukatuna.

                *****7:am
     Da hanzari nake haɗa abin karyawa ina gamawa, na shiga nayi wanka tun dawowarshi masalaci yake kwance, kallonshi nayi nace.
"Yau babu aikine?"
    "Akwai na gajine."
         Ya bani amsa,
             "Dame ka gaji? Wani aiki kay haka? Da faran safiya" na jefa mishi tambayoyi.
           "Hmm banyi kome ba, amma ko zunguran da nayi aikowa yasan aikine." ban kuma bashi amsa ba nayi gaba abuna ina jin dariyarshi, *a raina nace jarababbe kawai.*

           ****
    Lokaci yayi tafiyar bazata ga cikina da yayi girman ban mamaki, haihuwa ko yau ko gobe, ga bikin Imran da yake kara karatowa,

     Wata safiyar juma'a Allah ya saukeni lafiya inda nasami katuwar yarinyata, tun ba'a gama goge mata jiki ba, nace.
"My Nur ta dawo."
     Ina gama faɗar haka ciwon ciki ya tasoni a gaba har da zubar jini, na sha wahala kafin aka sami kaina, dalilin haka suka ɗaga suna ban bar asibitin ba sai da implanner,

          Satinmu biyu akayi suna, sosai Sadeeq ya buɗe bakin aljuhu akayi shagali, daga bauchima anzo min, sabida wannan ne sunan da mukayi shi cikin nutsuwa.....

    Muna cika kwana talatin da bakwai muka wucce madinatul noor bikin Imran da Zulja, anan naji labarin auren Rusaila da wani ɗan uwanta, a kasar darul baihak ba ita ɗaya ba har da Fatihiyya,  da Nawwara,

        
      Biki ake na masoya, wanda sukayi hidimar al'adarsu na aljanu tare da wasu liyafa, ranar da aka ɗaura auren  akan Sadaki, na manyan akwatin gwal guda goma sha biyu, sannan aka shirya gaggarumar walima ce takowa da kowa, dani da ita muna sanye da wasu dogayen riguna ita rowan golder, ni kuma royal green mai ɗauke da ratsin golder, sai Hafsat da Fatima sukuma, fararren gown me ratsin golder, munyi kyau sosai abinci muka ci bayan anyi da nasiha,

          (Yan zauren me dambu nagansu gari guda, ga Da ciwo a rayuwata grp 1,2,3,  su Mman Sayeed sune a gaba gurin ɗiban shagali. Ga mutanen watpad suna fa sai sura suke kaiwa gasashen rakumi ohoho)
     An ci an gyatse daga nan aka ɗauki amarya zuwa kisra acan ma wani bidirin muka samu sai da akayi kwana uku ana biki, kafin aka bawa ango  matarshi da rakiyarmu, Ni Ummul Aimana, Da Aminatu hira muke sosai, yayinda suketa ɗura min abubuwa, kaman zanyi kuka nace.
"Maratin Aminunmu bazaku batni haka ba, bayan wanda aka min na kwanaki ynx kin sake ɗura min wani kedasu Ummul da  Ummin Hanif."

    Murmushi tayi tana gyara zaman gyaleta tace.
"Karki damu zaki gane abinda muka baki yana da muhimmancu ko babu"

   (Kash naso da Falhat ce tasamu wannan abubuwan, dama ta iya kiran kalmar fyaɗe ita da Brst😂)

        Muna cikin hira angwaye suka shigo, nan aka buɗe dandalin hira da barkwaci, sun sayi baki da  manyan kwanon gwal, har guda bakwai sannan muka mike zamu bar ɗakin rike hannuna tayi cikin sanyi murya tace.
"Tafiya zakuyi don Allah."

    Kamar zata fasa kuka, zama nayi cikin nutsuwa nace.
"Aure ya kawoki dukkanmu uku munyi fama da wannan kaɗaicin gaki ga Kaunarki a gefe mun baku nan da gobe zaki manta damu ma."

  Ina faɗar haka nadafe mijina muka fita, dan tsabar ɗauki ko waje Imran baije ba, Yazid da Abu hanif da kuma Sadeeq suka tsaya, cikin dariya Sadeeq yace.
"Yazid wallahi na tausayawa Zulja dan nasan mutumina ba kyaleta zaiyi ta daɗin rai ba, Allah ya kiyayye ɗinke musu Y'ar mutane."

       Dariya Abu hanif yayi harda rike ciki yace.
"Kuma kasan me wannan sinadarin karin kuzarin kusan dukka na juye fa, Yau wani zai shiga sawun manya don Allah ka ragewa yaranka hanyar fita dan Allah kaɗai yasan yanda zaka...."

        "Hmmm kun ɗauka zaku cuce mun

Please Login or Register in order to submit comment