Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

akan allon zane, wasu ina zaune kwanaki muna carafke wasu kuma ina wasan tsalle wani ina dariya ina magana, hawaye ne ke bin fuskana na juya ga Inna wuro tace.
"A duk lokacin da yazo kafin zuwanku ce min yake kinfi karfinshi ke ba matar aurenshi bace Amra Sadeeq ya rasa soyayya da kulawa don Allah badan nima ki bashi kulawa idan ma baxaki so shi ba, amma kina da zaɓe zan saka shi ya sake ki tunda bai miki ba amma kisani idan kuɗi da Nasaba ake nima Tabbas nanah Khadija matar manzan Allah ta haɗa itace macen farko kums attajira da ta fara karɓan musulunci kuma ta zauna da manzan Allah inda ta damka masa amanar kanta ds dukiyarta, zan baki kwanaki kiyi nazari idan kin karɓe shi a miji toh idan kuma baki karɓeshi ba ni da kaina zan sashi ya rabu dake kinji ko."

Zama nayi a gurin ina kuka har na gaji na shiga ɗaki nakwanta, washi gari na tashi da wuri nayi abin karyawa, na kai masa ɗakin Inna wuro, amna yana ganina ya bar ɗakin, zama nayi kaman zanyi kuka murmushi tayi tace.
"Karki damu ba fushi yake da ke ba asalima abinda yayi miki ne yake damunshi.".

A jiyar zuciya na sauke, nan mukayitq hiranshi da ita wani nayi kuka wani nayi murmushi.

Wasa wasa sai da muka yi wata guda Sadeeq na garani son ranshi duk abinda nasan zanyi yayi farin ciki nayi, amna ko ajikin shi, ana haka watan azumi yazo lokqcin har gonq yake zuwa ni kuma na tura masa abincin shi da na ma'aikata, kuma fushi yake dani, koda aka fara axumi shi ke ta dani, nayi sahoor da kuma na shiga kwanakin circle ɗina nike ɗaga shi, a goma na karshe bayan ya sha ruwa dan waje yake kaiwa duk abinda na girka, toh ba mutane gida ba har waje kowa sai yaci.
Ranar ban san mi ya koroshi ba ko sallar isha a ɗakina yayi sai dai na lura da zazzabin da ya dame shi ni kuma nafito wanka knn, daga nisai towel ina goge gashina sabida wannan karon circle ɗina wasa yake min azumi naketa sha abin tausayi, nayi wankan tsarki kenan zanyi sallar isha, na sameshi a resting chair, buɗe ido yayi yace min.
"Zo nan Amrahtu."
Gabana ne ya buga dam a hankqli naje gareshi nuna min cinyarshi yayi na zauna zare towel ɗin yayi ya sauke ajiyar zuciya kafin ya kwantar dani a jikinshi yace.
"Dan alfarman wannan wata ki barni na zama cikakke mutum, akwai abinda ya rage min har da rashin samun nutsuwa don Allqh ki barni na samu dake ko kina son nayi zina ne"
Girgiza kai nayi kuka na shirin kwace min shafa gashin kaina yayi sabida jikarsu, yace.
"Toh kiyi shiru ki kuma nutsu"7

Daga haka yaren shi ya sauya salo wani irin yarene wanda nasan wasu a yola wasu kuma ban sansu ba, a hankali kiɗa ya sauya, kuka na fashe da shi na shiga niman kwatar kaina har nayi nasaran faɗowa a kujera nazan gudu, cikin zafin nama ya cafko ni, ya maida ni gado, ana akayi show na gaskiya, so nake na kwaci kaina, sai dambe muke, ga hadiri da ya kankama, lokaci guda nepa suka ɗauke wutar sabida iska, wani irin ruwa aka sake lokaci guda, na rikice na gigice sakamakon horon da *YARO* yake min kara na fasa tare da kiran Inna wuro ina zata jini yanda ake wanan ruwan, duka na kai mishi da yakushi da cizo kaman ba sadeeq din da na nasani ba🙈🙊🙉 Ina ji ina gani Yaron da ban ɗauka a mutum ba ya shiga nutsani, har sai da yaji shi Declear, ya san Amrah Yusif Jama'are, nima Nasan Abubakar Almustapha Lamiɗo Sadeeq ɗina ni ɗaya, babu wata bayan ni.

Ai ihu da kuka ma wai arzikine tuni karfina ya kare dan naso nuna masa nima ina da karfin amna yayi amfani da tashi karfin ya turmushe son ranshi ɗaura kaina nayi a kirjinshi, ina sauke wasu kananun kwalla, rungumeni yayi sosai nikan ai najima da yin haka, dan haka shine min mafita, kamar zai mai dani kirjinshi haka yake ji. Gani yake bai taba rayuwar da tazo masa da daɗi hakq ba sai yau, ban sami kan Sadeeq ba sai karfe goma yq juya dani, samanshi ya kanta yana sauke ajiyar zuciya shegen baki ya mutu, kallon fuskana yayi cikin sanyi murya yace.
"Amrahtu sannu ko, nasaki kuka ko Yi shiru Matar Abubakar, bar zubda kwallar nan, kiyi hakuri baxan kuma ba."

Gyaɗa kai nayi tare da saukar wasu kwalla masu zafi dama haka shine auren, lallai na gaida mata,

A hankali nace.
"Hammah Sadeeq zan sha ruwa."
Shiru yayi cike da tausayina jin lokaci guda har da mukami ya samu, shima kaman zayi kuka yace.
"Adda Amrah bazan iya barinki ba ni nasan abinda nake ji ina barin zan iya rasa wannan baiwar da Allah yayi miki kiyi hakuri."

Cikin kuka na sake masa rigima sabida zazzafin da ya fara damuna jin jikina ya fara,zafi yashi janyewa ya mai dani katifan tea da PCM ya kawo min nasha dakyar ban ɗaki ya shiga, sai ya koma kitchen ya ɗaura ruwan zafi a babban tunkuya, akan gas, ruwan na ta fasa ya juye ya kara mai da wani zuwa yayi ya haɗa min a ban ɗaki yazo ya ɗaga ni daga ni har bargon sai da ya shigar dani bayin ya cire bargon ya ajiye gefe sannan ya rike ni ya sani a ruwan, wanda sai da na mike, mai dani yayi na fashe da kuka,

Fita yayi sai gashi da wani ruwan yasa hannu yaji ya sane fitar dani yayi ya zubda ruwa sannan ya juye min wani na shiga, naji daɗin jikina har na fara gyangyaɗi, shigowa yayi ya tashe ni yace.
"Ynx sai wanka ko."
Da idanun bacci da gaji nace.
"Zanyi sallah tukun."..
Wanka mukayi tare sannan muka fito dan wai zai ɗauke ni nace a'a zan masa kuka sai ya kyale ni,

Riga ya ɗauko zai samu muka shiga rigima dole ya barni nasa abuna, abin sallan ya shimfiɗa min na tadda salla, dakyar nake ruku'u da sujada, har na idar a gurin na ɓingire cak naji anyi sama dani, ajiyar zuciya na sauke kafin wani wahalliyar bacci tayi gaba dani..........


Team Ango Sadeeq💃💃💃💃
🌺🌷🌷
*_DA CIWO A RAYUWATA_*
🌹🌸🌸

Na
Mai_Dambu
Wattpad:Mai_Dambu
           *Inna Wuronmu😂*

*Page S👈*
*Kauyen Mainamaji rafin Dumduma*

      Ihu Uwais yake kurmawa da kururuwa tare da fad'uwa kasa! yana kiran Amrah "wayyo Allah na wani Ya kusanci Matata sai na kashe shi sai na shayar da jininshi ga kasa!"  numfashi ya sauke tare da fashewa da kuka...

       Fitowar Nuwaira tayi maza zata rikeshi da dan kar ya jiwa kanshi ciwo. Rike shi tayi cikin damuwa tace.
"Abbu ka kyaleta tayi rayuwarta cikin farin ciki karka ce xaka zalunceta dan kaine a wahale,"
       
Mangari ya kai mata rusaila ta janyeta tana girgiza kai! tace.
"Ka kyaleta shine mafita idan kuma kace zaka iya ga hanya bazamu hanaka ba."

   Tana gama faɗar haka ta juya tabar gurin ita bazata sake cutar da wani ba balle kuma Umma Amratuh.

     Haka suka koma ɗakinsu na cikin rami suka kwanta. Bakin ciki yasa ya faɗa ruwa ya nutsu.

         ***
   Da asuba lokacin sahoor ina kwance ina fama da baccin wahala, tashi yayi dan bai jima da kwanciya ba sabida bai je sallar tahaju ba a gida yayi, fita yayi zuwa kitchen ya haɗa abin sahoor ya ɗauko koda ya shigo ɗakin ganina yayi na gyara kwanciya tare da yatsuna fuska kaman zanyi kuka, tausayina ne ya sake rufe zuciyarshi ajiye abincin yayi a gaban katifar ya shiga banɗaki ya wanke brush ɗina yasanya min maclear ya fito ɗauke da karamin robar da muke wanke innerwear ɗinmu, zama yayi a ya tsura min ido ajiye kayan yayi ya shiga shafa kaina zuwa fuskana tare da hura min iskar bakinshi.

         A hankalin na shiga buɗe lumshansu idanuna wanda nake jin nauyinsu har tsakiyar kaina, murmushi yasake min kafin ya sauke ajiyar zuciya! " Sannu barka da asuba" yace min,
         Kwalla ne suka ciko min idona masu zafi kallon Sadeeq nake sosai yau shine ya amshi kuruciyata da yarintata, ajiyar zuciya na sauke haɗe da fashewa da wani irin kuka na juya masa kaina, duk sai ya ruɗe ajiye brush ɗin yayi cike da damuwa ya juyo kaina gareshi kaman zaiyi kuka ya soma magana!
     "Don Allah Adda Amratuh kiyi hakuri da abinda ya faru nayi kokarin ganin haka bai faru ba amma abin ya citura."
    Kai hannunshi yayi da niyyar taɓa ni cikin tsiwa ! Na fizge jikina nayi daga gareshi.
     Rasa abinyi yayi yana bina da ido, ni kuwa zazzaɓi me zafi ya sani rikice masa lokaci guda, tare da hudubar shaiɗan na zuga ni ina kallon Sadeeq akan ya cutar dani ne dama abinda yake nima kenan kuma ya samu,
Zuciyarshi ce ta raya masa cewa matukar ya kyale ni haka toh zan iya jin jiki, finciko ni yayi yana me zare min ido tare da zaunar dani dan dole, kara nasaka mishi tare da komawa na kwanta tare da fashewa da kuka na sake ina yarfe hannuna, ina me ware kafafuna nasan nice naiwa kaina da nabarshi ya bini a hankali da ban kawo haka ba, amma ina na tsorata na firgice shi kuma yakai kololuwar bukatuwa so kawai yake yaji shi gaba da birnin daɗi ni kuma na kawo shamaki zan masa bakin ciki da jirgin daɗinshi da ya hau, ai dole  yasa min karfinshi ina kuka ne nake wannan tunanin dan gabaki ɗaya ko naji haushinsa baya wani ɗaukar dakika ya wuce.

         Ina cikin wannan tunanin naji ya cire bargon yayi wurgi dashi sannan ya yaye min rigar jikina har sama, hannunshi yasa ya zare min pant ɗin jikina mikewa zanyi ya maidani kwance ganin yanda kalar pant ɗin ya koma yayi ja, sabida jinin dake sauka a jikin pant ɗin yasa shi yin tsaki tare da cire min baki ɗaya sai a lokacin naji na daina jin azabar dake bin jikina.
       Tochin da yake kusa da katifar ya ɗauka tare da haskawa ya hango ɓarnan da yayi, kashe tochin yayi ya janyoni a hankali ya bani tea naki karɓa cikin kasalalliyar murya yace.
"Tabbas zan kuma idan baki sha ba," cikin wani irin kuka na fara karɓa ko kurɓa uku banyi ba na fara kwara masa amai, kallona yayi sannan yace.
"Sannu"

   Mikewa yayi ya shiga ban ɗaki ya cire kayanshi ya fito ɗaure da towel nima goge min jikina yayi sannan ya zauna yayi sahoor dan lokaci ya kusan kurewa sai duk ya bani tausayi! Share kwalla nayi nace.
"Hamma Sadeeq!!!"
   D'ago kai yayi ya kalle ni tare da jin yarrrr a jikinshi sabida yandana kira sunanshi, mika masa hannuna nayi, ya ɗago ni gani yanda nake matsar kwalla karɓan tea ɗin nayi na fara bashi a hankali yake karɓa tare da sauke a jiyar zuciya, kallon agogon bango yayi yaga saura mintuna kalilan, yace.
"Na koshi Adda Amratu"
            Mika masa kofin nayi sannan na kwanta, shima zuwa yayi kusadani ya zauna tare da janyo ni jikinshi, shafa bayana yake a hankali ina jin saukar kwallarshi a wuyana toh ya zanyi idan nayi fushi dashi dole sai shine zai rarrasheni amna abin damuwar bai iya rarrashin bama balle yayi min, A haka bacci yayi gaba damu.

           Haske rana ne ya farka da shi da sauri ya mike ya kwantar dani sannan ya faɗa ban ɗaki yayi wanka tare da alola, sallah yayi sannan ya juyo kaina yaga yanda nake kokuwar tashi amma na kasa ba kome yaja min haka ba sai dan yanayin jikina, ina daga cikin mutane masu ɗanyen jiki idan muka ji ciwo toh sai mun ji jiki yake warkewa shi yasa nake kiyayye abinda zaisa naji ciwo ko yayane, dan haka banji wani tashin hankali ba dan ciwona yayi fushi akala zan sami sati biyu ko uku kafin na warke tass,

      Zuwa yayi ya ɗaga ni zuwa banɗaki, flas ɗin ya ɗauka ya bini dashi har cikin banyi na juye nayi sit bath, na ɗanji dama dama nayi wanka da alola nafito nan ma dakyar nayi sallah gado na koma na kwanta, cikin damuwa ya fita a ɗakin sai gashi tare da Inna wuro ina ganinta na shiga mikewa da sauri ta iso gurina tana cewa.
"Sannun kinji kanki ne ke miki ciwo ko?"
Leka shi nayi, nace masa.
"Thank you.".
A fatar bakina na furta masa lumshe idanunshi yayi tare da murmushi.
Fita yayi ita kuma tacigaba da min sannu fitsari ne ya matsi ne amma nasan koda nashe yi da tashin hankali zanyi, dan haka na mike a hankali na fara tafiya zuba min ido tayi cike da al'ajabi inna wuro irin mutane nan ne da basu iya boye abu a ransu ba, batayi magana ba sai bayan nafito daga ban ɗakin taga ƴanda nake haɗe kafar dole aikuwa tace.
"Innalillah yanzun Buba farke ki yayi a cikin wannan watan ɗan banzan yaro yace min wai kanki na ciwo ashe farka yar mutane yayi ke kuma haka ake rayuwa ace aurenku shekara guda sai yau kika bashi kanki ya Farke ki toh ai gashi nan kina tafiya kamar yar shayi(Wato yar kaciya😂) kwanta ina zuwa ynx."
     

Fitowa falo tayi sukayi kaciɓis bai san mike faruwa ba ta danna masa harara tare da zagi da hannunta biyu tace.
"Dan banza jarababbe kawai waya faɗa maka ana bin mace da karfin cin tuwo sannan a cikin ramalana zaka Farke yar mutane ynx don Allah dubeta duk ka yaga musu yar mutane, yo badan nasan ɗaki ɗaya kuke kwana ba ina zan yarda xaka iya yaga mace haka, yarinyar abin tausayi duk tarasa kuzarinta itama Uwar mata knn wanna aka baka ɗanya jagaf ai gida biyu zaka raba kayi gaba abinka tafi can sakarai."
Fita tayi tabar shi a gurin yans ganin tafita ya shigo ya same ni ina kuka amma ganinshi da jin irin abinda tayi masa bansan lokacin da na fashe da dariya ba, ina nuna shi da yatsa.
Da sauri yayo kaina aikuwa na nemi fasa masa ihu rungume ni yayi yana dariya a hankali yasa banki shi a daidai kunne na yace.
"Ba laifina bane kamar yanda kike yar mitsila haka kome naki yake ɗan mitsili, karki ga laifina abine ya rasa yanda zai ratsa kofar shi yasa yayi shigan bazata Amma Insha Allah haka bazai sake faruwa ba."

Shiru nayi ina rike rigarshi tare da runtsa idona, ɗago kaina nayi na kalle shi kashe min ido yayi kunyar maganar da yayi yasani komawa kirjinshi na rufe idona, shafa bayana yake a hankali, can kasar makoshina nace.
"Wallahi inna wuro ta sani jin kunya wai kafar fa saika ce zani."

"Hmmm kyaleta Adda Amrah ni ɗaya nasan abinda ya faru, kuma ina jinki kina kiranta Wayyo Inna wuro Wayyo Baffana ,Nenne kizo Sadeeq zai kashe ni Yaya Sadeeq na tuba Wayyo Allah kabarni haka Hammah Sadeeq zan mutu, Wayyo Zafi wayyo da ciwo na mutu Innalillahi wa.."

Sautin kukana yaji tare da salatin Inna Wuro tans cewa.
"La'illaha illahu.... Ni Hajara naga ta kaina yanzun Amra komawa jikinshi kikayi har da kwanciya wato gaki yar daɗi miji ya farke ki kina nanukar mashi zaka fita kabani guri ko sai na ɓata maka rai sakarai kawai ke kuma shashasha kina ruɓewa Wallahi wata zai auro ya kuma fasata babu ruwan namiji da ke."

Tana ganin ya fita tayi murmushi tace min......

Afuwa ina busy dakyar zaku samu na dare kuyi hkr da wannan dan shima rufe idona nayi muku...... Ku tayani sharing
🌺🌷🌷
*_DA CIWO A RAYUWATA_*
🌹🌸🌸

Na
Mai_Dambu
Wattpad:Mai_Dambu
*Imran Bin Faris*


```Kuyi min Afuwa malamina ya tafi school ni kuma bansan a T zamu tashi ba nasake muku mai maici, Afuwa😁😂```


*Page T👈*
"Adda Amrah mike damunki kike amai a duk lokacin da nazo miki hmm na fara jin tsoro"
Gyaran muryan Imran yaji a falo da sauri ya ɗauke ni mukayi ban ɗaki sai nishi nake wanka yayi min, sannan ya fito dani ilahirin jikina ciwo yake shima komawa yayi wanka yasaka kaya yafita falo, ya mikawa Imran hannu sukayi musabaha,

Zama yayi ya kalle imran da yake ta zabga masa murmushi yace.
"Kai wai lafiyarka sai murmusawq kake."

Wasu kwalla ne musu zafi suka saukowa Imran cikin karfin hali yace.
"D'an uwa ka tashi sosai kayiwa Ubangiji godiya kuma kacigaba da Addu'a rayuwarka ya fara haskawa daga ranar da kayi rayuwar farko da Amratu, ynz kuma ga rayuwa ta biyu tana shirin zuwa maka ga matsalolinka ka gudu kabarsu ina tayaka murna dan alamu sun nuna ka kusan zama Uba."

Sadeeq na zaune akan kujera bai san lokacin da ya zuba gwiwarshi a kasa ba yana me sujada, tare dawa Ubangiji kirari yana me gode masa rungume Imran yayi tare da fashewa da kuka bubuga bayanshi Imran yayi sannan yace.
"Har ynx da sauranka toh sake ni kaji daɗinka gaka ga iyalinka."

D'ago kai Sadeeq yayi yace.
"D'an uwa wai ya akayi karabu da kaunarka ce."

Sauke ajiyar zuciya yayi kafin ya fara bashi labarin rayuwarshi.
..............Birnin Kisra tana daga cikin manyan biranen musulunci kuma anyi sa'a musulmai sunfi yawa a can, Imran Bin Faris shine sunanshi, Mahaifinshi Faris bin Abdullah babban malamin musuluncine kuma babban alkali ma kasan baki ɗaya Mahaifiyarshi Hafsa yar gidan sarautar Kisra ce, aka baiwa malam Faris aurenta sun haifi yara uku Imran shine babba sai UmmuL Aimana sai Ummana Aisha, sune yaransu sun taso cikin tarbiya sosai,

Kasantuwar sun haɗa ruwa biyu ga malunta ga jinin sarauta shi yasa abin yayi musu kawayan, Ummul Aimana tana auren Yazid ɗan sarkin kisra, Ummana Aisha tana auren Abu Hanifa, ɗan Wazirin kisra sai Imran da ya kasance basadauke kuma malami dan yana da ɗalibanshi babu iyaka, sam iyayenshi sun kasa gane masa dan har tunani ake ko bashi da lafiya ne da yaki maganar aure, dan lokacin yana da kimanin shekaru ɗari shida da tamanin da tara, kuma a ka'ida shine mafi girman tuzuru a alkaryansu shi yasa iyayen suka damu,

Sarki Nasrudeen Bin Aslma alkisra yana da yara huɗu ɗaya na miji uku mata Kwai Yazid sai Aminatu, Sai Nasrin da Kuma yar autarsu Na'imatullah, amina tayi aure a birnin Islambad nacan pakistan, Yazid na auren Aimana nasrin kuma akayi mata baiko da Imaran amma sai bata kaunarshi asalima ita wani bafatake take so wanda ya baro kasarshi dan wasu dalilai,

Malam Faris yasha yin Istahara akan Imran dan ko yau ya ajiye aiki toh imran za'a ɗaura dan haka ya mai da hankalinshi akan Imran ɗin, lokacin da ya tsananta istahara sai Allah yq nuna masa babu aure a tsakanin Imran da Nasrin sai dai na'ima itama ba nan kusa ba sai dai akwai haramtaciyar rabo daga wata kusurwa na kasar.

Ganin haka sai yayiwa Imran iyaka ta zuwa kowacce kusurwa ta kasar, toh kuma Imran yana cikin manyan mayakan Kisra nagaba gaba kuwa, wata rana ana fadanci sai ga wasu mutane da suke iyakar kisra da Madinatu Noor, sun kawo kuka gurin Sarki Nasrudeen akan Sarkin Madinatu Noor yana sawa aka kamasu ana kaisu cikin kasar ana tozartasu kuma ana wulakanta matayensu manya da kananu dattijon da yazo da abin cikin kuka da bakin ciki ya kalle sarki Nasrudeen yace.
"Ya shugabana mudai majusawa ne masu bautar rana, ya shugaba ina ji ina gani suka tafi min da yarana mata uku suka lalata min rayuwarsu inda suka zubasu a turakar sarki Kalyanu bin Ayyanu yayita lalata dasu yana gamawa da mace za'a fito da ita wajen abawa wasu mazan su kaita mayanka a yankata abawa dodon tsafinshi jininsu,"

Jikin sarki Nasrudeen har rawa yake cikin tashin hankali sunkuyar da kai mutumin yayi kafin ya haɗiye kukanshi yace.
"Nasan ku Musulmai ne su kums tafarki ɗaya muke dasu amma nayi imani da Ubangijinku zai taimakeku don Allah kuceto garin gabasiyya daga bala'i"

Daga mashi hannu cikin fusata yace.
"Waziri kunemomin zakunan Kisra guda ukun nan Yazid Imran da Abuhanifa suje madinatu noor domin gargaɗi idan yaki ji nan da kwana uku su saro min kanshi bance su taɓa mata da yara ba shi kuma ku bashi masauki idan akaci nasaran yaki ya koma kasarshi.,"

"An gama ya shugaba" Inji waziri mikewa Sarki yayi yabar fadan dan zuciyarsa tayi zafi masa zafi ya tsani a keta hadin mace akan yaye gyale Hafsatu da ɗan sarki sin yayi ya gutsire mashi hannu wanda aka guba yaki shekara goma sha biyu, yanq mutunta mata ba nawasa ba,

Koda sako ya sami su Imran basu wani ɗauki lokaci ba dan su ukunsu fasa tarone shi yasa basu ɗauki mayaka ba, sune kawai nan suka ɗauki guziri sai madinatul Noor abayan gari suka sauka nan Imran ya kira daumakarshi me fufuke ya rubuta masa wasika cikin lumana aka aiki domakan, koda ta shiga masarautar tasama, akayita kai matq hari har ta isa fadar sarki ta wulla masa wasikar ta juyo abinta.

Daukar wasikar akayi aka mikawa Magatakarda ya buɗe,

*Bayan sallama irinta Addinin musulunci ya kai wannan sarki naji irin abinda kakewa mutanen da suke iyakar kasarmu da kai toh ka maida musu yaransu da matansu cikin lumana idan ba haka ba akwai zaratan Zakunar Kisra suna bayan gari zasu sare min kanka akawo min*
Sako
_Daga Sarki Nasrudeen Bin Aslma Alkisra_
Fashewa da dariya Sarki Kalyanu bin Ayyanu, yayi cike da izza ya ɗaga gira ɗaya yace.
"Ashe yan tsiyaku uku aka turo min toh maza a tura dakaru dubu hamsin suyi min dambu namansu akawo min nabawa karkeji na suna jin yunwa."

Mikewa wani daga cikin bokayen fada yayi cikin nutsuwa yace.
"Ya shugaba tabbas xaka muku idan kayi taurin kai amna idan kabar wannan ɗabi'a naka rayuwarka da yar Tilon yarka zatayi albarka idan kuma kayi taurin kai zusu maida madinatul noor zuwa magudanan jinin sadaukai domin a tarihi ba'a taɓa cin Zakuna uku a yaki ba, sai dai su suyi nasara ya,shugabana ka dubi magana ka mika wuya in yaso kabawa ɗaya daga cikinsu Auren Gimbiya Zulja."

Ihu ya takarkare ya kwara tare da mikewa yace.
"Kusare min kan malamin fada sannan a haɗa ruduna dubu ɗari bakwai

Please Login or Register in order to submit comment