Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dawo aka sallame ni bayan nasha ruwa laida uku,


Da akayi scanner watanin cikin biyu cif, kwana biyar su Inna wuro da Aunty da Hansatu suka bar jimeta zuwa yola, tsakanina da sadeeq ido dan wani masifa da rigima na koya, da zaran ya taɓani toh na dinga bala'i ina kuka, karshe ranar nace.
"Wallahi kana da muna zan zubda cikin nibana son fitina"

Tsananin son da yakewa cikin bai kuma taɓani da sunan sha'awa ba har muka bar jimeta muka nufi gombe acan muka bi jirgin Yawo,(International) kwananmu uku muna yawo, kafin muka isa macca, wani gida naga ya kaini ba kowa ni kuma masifa ya hanani tambayarshi kusada masalacin umrah mukayi sannan bayan mun gam kafin aikin hajj muka nemo su Inna wuro,

Ranar farko sai da ta kawo mana karan Masu aikin jirgi wai matar ta kawo mata abincin arna wanda suka dafa da kitsen alade namar ma kaman ta kare,

Hakuri jikanta ya bata, muka sha hira yunwa na fara ji muka fita har dasu gurin cin abinci, ana taga wata yar naija irin tukarin nan, an kamata aikuwa ta mike cikin masifa, ta rufe askar ɗin da ruwan bala'i tsoro ya kamani sadeeq ne ya tashi yaje ya mika musu hannu suka gaisa sannan yace.
"Kuyi hakuri kakata ce haka take da masifa"
Dake sun san darajar tsufa kuma da larabci suke magana aikuwa tace.
"Buba Allah ya isa min wannan zungurerriyar Jadi da kace min da kuma jahi wato nice jaka jahila dan ka biya min aikin hajj,"

Baki ɗaya Hausawar da suke gurin suka fashe ds dariya, nima ɓoyewa nake amma dariyar inna wuro sai maimaita jaddi da jahi, tana kuka,, dakyar na rarrashta kuma na faɗa mata yanda sukayi sai kuma kunya ta kamata tace.
"Amra ki bashi hakuri"
. Nima nace mata.
"Ai ba damuwa indai angonki ne."
Sallama muka musu sannan muka fito,

Koda muka dawo dariya nake har da rike ciki gani na cikin farin ciki yasashi jin daɗi, har muka kwanta ganin haka ya shigo da muradinshi ban kiba dan nima nayi kewar Natural Exercise, abinka da me karamin ciki, shi kanshi sai da ya dinga zuba sumbatu sosai dan munyi miss zunguran juna, makale da juna mukayi bacci,

Cikin ikon Allah muka fara aikin hajji inda inna wuro ta buwayi kowa da fitana amma haka bai damemu ba.

Alhamdulillah mun gama aikin hajji,, har mun gama kome munje su madina mun dawo mukan jirginmu ya kusan tashi cikin kwanaki shi yasa Sadeeq yake ta sani muna fiya siyayya kusan kayan baby har da yayi booking ta cargo,

Dukkamu biyar muka fito ɗawafi, bankwana sun ɓace min dan ni na isa har jikin ɗakin ka'aba shashekar kukar wata mata naji tare da addu'a cikin harshen hausa tana cewa.
"Ya Allah mun bar baya mun manta da kowa Amma zuciyata bata manta da shi ba Ya Allah ko sau ɗaya ne ka haɗa fuskarmu da shi...."


Kukane ya kwace mata nima kwllar ce ta ke shirin zubo min, dafata nayi nace.
"Amin Hajiya."

Dago kai tayi cikin kuka tace.
"Na... Amratu kece haka."..

Ai sai muka rungume juna muka fara murna take kuka fita daga cikin mutane nan muka shiga gaisawa da Meema mamansu Adnan da Adil, da Ammi
Can kuwa Sadeeq ya ga fitowarmu shima kokarin fitowa yake, inna wuro ta kawo masa karan wani bature wai ta takata,

Hakuri ya bata suka nufomu muna gaisawa idon Sadeeq yana kanmu da meema, kafin su iso nake nuna mata shi daga nisa dakyar tace ta ganshi,Daddy muka gani ya mikar da ita yace.
"Sannu dota bar muje ana jirana"

Juyawa nayi na ɗagawA Sadeeq hannu su iso ina juyawa garesu har sun ɓace da gudu Inna Wuro ta iso gurin tace.
"Naga wasu a tanan ina suke."

"Suwaye ?" nace mata.
"Yanzun suka bar nan fa na gansu daga can ko kai Buba baka gansu ba."

Shiru nayi duk na ruɗe kafin muce wani abu ta zuɓe tare da cewa.
"Hadizaaaaaaa Da Almuuuuu."

Din ta ɗauke. Daga ni har sadeeq mun ruɗe......

I need Comments nd Voting😂
🌺🌷🌷
*_DA CIWO A RAYUWATA_*
🌹🌸🌸

Na
Mai_Dambu
Wattpad:Mai_Dambu
         *Bauchi*
*Alhamdulillah bini'imatul Islam* 😍
*Page V*

A guje aka kawo mana ɗauki da ruwa, aka yayyafa mata ajiyar zuciya ta sauke sannan Sadeeq ya ɗagata duk hankalinmu a tashe kuka ta fashe mana duk muka rasa yanda zamuyi da ita dole muka ɗauki kayanmu muka nufi gidanmu muka zo da ita, tayi kuka sosai muma muka tayata kuka dakyar nayi bacci, shimq a jikin Sadeeq dan har Zazzaɓi sai da ya rufeni dakyar ya lallaɓa ni,

Ina kwance a jikinshi naji ya zareni daga jikinshi ya faɗa banɗaki can naji kamar shashekar kuka, mikewa nayi dakyar na buɗe banɗaki amma yasa mata key bubbugawa na shiga yi bai buɗe ba, zamewa nayi jikin kofar na fashe da kuka jin muryata ya sashi fitowa, mikewa nayi cikin sauri na faɗq jikinshi, kuka dakyar muka dawo gado shi kuka ni kuka, ko bai faɗa ba nasan iyayenshine a ranshi, ɗaura kaina nayi a kirjinshi ina zubda kwalla shafa bayana ya shiga yi a nutse har bacci yayi nasaran ɗaukana, kwantar dani yaso yi na koma jikinshi ina rike rigar baccin jikinshi kaman zanyi kuka, kyaleni yayi ya cigaba da shafa kaina, kallon fuskana yayi a tsanake a hankali yace.
"Ban aureki da sunan zan zauna dake, na aurekine sabida kare mutuncin Iyayenki amma yau kin zame min rabin jikina, kin zame min wani shashin rayuwata narasa kowa da kome daga ke sai Inna wuro, sai wannan cikin dake jikinki Amratuh bansan kome ba akan so amna a duk lokacin da nake tare dake bana iya minti goma zuciyata ke bugawa aduk sa'ada na ambaci sunanki, amma narasa iyayena nayi rayuwar kaɗaici amratu samunki a rayuwata yasani farin ciki, ina kewar Iyayena bana fatan na mutu bangansu ba amrah ki zauna dani ko ya-ya zanyi kokari sama miki farin ciki daidai iyawata zan zame miki bango, majingini, bazan taɓa barin wani ya cutar dake ba, Amratuh ki tayani addu'a Allah yasa naga iyayena."

Rungume ni yayi sosai a jikinshi, yana zubda kwalla ina jinshi sake kamkameshi ina me jin kaunar cikin jikina zare rigar jikina nayi na shiga goga mishi kirjina nake kallona yayi dan baya cikin yanayin, lakace hancina yayi yace.
"Gud gal kiyi bacci ko baby yana son Daddy ya mashi pampone."..

Kamkameshi nayi a hankali nake binshi dan yau da alamu baya cikin mood, ɗinshi nice yau ɗauke da linzamin abinda banyi tsamani zan ja tafiyar ba, abin tausayi jikinshi har rawa yake tsabar yanda na kure tunanin shi rungume shi nayi lokacin da muka iso bakin gaɓa, cike da kulawa yake shafa bayana kasantuwar nice a samanshi, can kasar makoshinsa yace.
"Kaman yanda kike faran ta min Allah ya faranta miki Nagode sosai Amrat na kuma kara godiya ga Ubangiji da ya bani ke a matar aurena."

Luf na kwanta a jikinshi bacci nake ji, amma haka ya sungume ni zuwa ban ɗaki wanka ma shi yayi min dan wani baccine ya addabe ni, yana min wanka yana dariyana har muka fito.

Riga ya nemi saka min na karba na wullar na cigaba da mikewa a jikinshi dan dole muka kwanta haka yaja mana bargon da asuba muka nufi masalaci dukkanmu uku su Aunty a gidansu suka kwana, da gari ya waye muka sake komawa ko xamu ga mutane babu su babu alamarsu.

Tun daga wannan lokacin Sadeeq yasake saka damuwa a ranshi lokaci guda ya rage walwala,koda a rayuwar aurenmu ya rage kuzari sosai abin ya taɓa zuciyarshi......

Mun riga su Inna wuro dawowa, a gombe muka sauka wani abinda ban saba gani ba shine na ecort ga mottoci har kusan goma sha biyu suka kawo mu bauchi, tunda muka wucce turum nasan mun iso gida,ina kwance a jikinshi a hannuna na cikin rigarshi ina shafa kirjinshi cikin nutsuwa ɗago kai nayi idanuna cike da kwalla nace.
"Hammana Yanzu idan ka ajiye ni a bauchi jimeta zaka koma ko ina."
Saukar da fuskanshi yayi akan nawa yana goga hancinmu yace.
"Yola xani akwai aiki a gida dole sai na koma."
Kwalla ne suka zubo min kamo hannunshi nayi nasaka akan marana nace.
"Ka tuna halinda zaka saka wannan abun idan wani abu yasameka, Abubakar zan faɗa maka gaskiya mutanen nan kashe ka zasu dan..."

Hannunshi ya ɗaura min a bakina yana shafa fuskana.
Har muka iso gida aka shiga bude mana kofa, dakyar na fito daga motar Mubarak ne ya fito yana mana sannu da zuwa, muna shiga ciki na faɗa kan Nenne da gudu, ina kara rungumeta dariya nayi cikin jin daɗi tace.
"Mamana Yaushe zaki girma dubeki fa har da abu kike wani dakuna."
Ina lura da Sadeeq da yake ta wurga min harara ƙasa ƙasa, ban damu ba, gaisawa yayi da baffa da kuma nenne, abinci Nenne ta kawo min na kai mishi har zan fita na tsaya nace.
"Nenne Faten rama yaji gyaɗa da albasa a saka min roban yaji a gefe."

Dakin baki nakai mishi abinci ya fitowa nayi na ɗauki tsintsiya na share ɗakin sannan na gyara ko ina, fita waje nayi, sun juya baya shida Ya Abbas, buga motar Baffa nayi duk suka juyo turawa Sadeeq baki nayi bayan na cilla mishi harara na koma abuna.

Murmushi yayi yana sosa kanshi yace.
"Surikina bari naje mi nayiwa Maman Baby dan ynx sai ta iya sani zuwa yola a kafana."

Ina laɓe a bayan labule ya shigo aikuwa nayi zo na rungumeshi ta baya ina sauke ajiyar zuciya juyoni yayi ya haɗani da bango yana kallon yanda na lumshe idanuna ina lasar bakina, sunkuyar da kanshi yayi cikin nutsuwa ya sumbaci bakin saka hannuna ɗaya zuwa keyarshi ɗaya akan fuskanshi, muka cigaba da cinye bakin juna😂

Dakyar nayi breaker kiss ɗin na nuna masa abincinsa, tare muka zauna muna ciyar da juna, har muka koshi wanka ya nuna min yana sonyi muka shiga ban ɗaki na haɗa mishi ruwa,

****
*Yola*
Zaune suke a gaban wani malami cikin nutsuwa ya gama zane jikin kwai da rubutun ajami,.

Sannan ya ɗauko ruwa akwarya yana zana alkalaminshi akai sai ga Uwais a kasar ruwa addu'a ya fara can sai ga guguwa ta tashi a gaban kwarya a hankali ya sako kanshi yq fito yace.
"Malam kasimu mi zan maka."
"Babu abinda zaka min wanda ya wucce ka ɗauke Amratu daga Sadeeq shine muke bukata kaga ka mallaketa knn."..

Inji Malam kasimu,..

"Matukar suna tare da juna zaiyi wahalan faruwa haka sannan bazan ɓoye muku ba Yarana bazasu ya fe min ba, idan kuma Imran yaji haka shima rugurguza ku zai yi, Sadeeq namijin gaske ne."

"Kenan bazaka yi ba kuma nasan kaine zaka iya wannan aikin kaga dubi wancan jan madubin." Nuna mashi malam kasim yayi.
Hoton nuwaira da Fauzan tare da Fatihiyya, a fusace Uwais ya juya cikin bala'i dariya Malam kasim yayi yace.
"Umarni na baka ko kuma rayuwar Yaranka,"

Ihu ya tsalla tare da fashewa da kuka yace.
"Karku musu kome zanyi yanda kuka ce, amma wallahi ɗaya daga cikinsu ta sami matsala".
Kallon Hari yayi da Nanah da Hajiya salma yace
"Tabbas zaku mutu."

Dariya Malam yayi yace.
"Ka ɗauketa zan sake maka yaranka.".

Rufe kwaryan yayi sannan yace.
"Mun gama da batun kishiyar jikarki sai batun ciki toh gaskiya sai an zubda wani cikin itq zata samu kuje ku dawo nan da wata biyu shi yaron yana da kashin arziki kaman Ubanshi matumar kukayi gigin taɓa shi, kune zaku wahala, kuyi kokarin nima mana mace da ciki , idan aka zubda nata ita zata iya ɗaukar ciki."..

"Toh Malam kasimu me nasara ga kafin alkalami." suka ajiye mashi kuɗi me yawa suka fita,

****
Bayan yafito wanka na taya shi gogen jikinshi, sannan ya saka kayanshi ya fita nima cikin gida na shiga nasamu har an gama fater zama nayi nasha sosai, sannan na mike nayi sallah dan am fara kiran magrib, Ina idarwa na kwanta ina azkar har bacci yayi gaba dani, a baccine nayi mafarkin ina ta gudu wasu mata da maciji suna bina da gudu sai nayi gudu sosai sai nagansu a bayana take zan kara gudu dakyar na tsare musu, gaban wani rami na isa, na juya naga sun isoni abinda bakina ya Iya furtawa Ya hayyun Ya Qayyum bi rahamatuka astig...."..

Ban kai karshe ba naga wani irin haske yayi sama dani, sukuwa guguwa tayi dasu cikin ramin kasa ta rufta dasu. Ihun da suka kwala shi ya farka dani, giftawar inuwar abu nagani cikin razana na tashi na fito falo a tsorace, duk da akwai yan uwana a falon bai hanani zuɓewa a jikin Sadeeq wanda suke maganar komawarshi gobe ,kuka na fashe masa da shi jikina na rawa nace.
"Ina jin tsoro, wasu sun biyo ni yanzun naga gifta......"..

Dif naga durowar wani irin maciji ba irin wanda nasaba gani ba, ihu nayi tare da ɓoye fuskana ajikinshi ina cewa.
"Hammana gashi nan zai taɓani."

Addu'a suka fara min baji ba gani, kaman daga Sama Imran ya shigo gidan cak ys ɗauki Uwais yayi sama dashi suma nayi.a jikin Sadeeq, girgizani ya fara yi amma ina na tafi...........


*Yau nayi muku fa dan haka maneji.😂 Voting nan Comments*
🌺🌷🌷
*_DA CIWO A RAYUWATA_*
🌹🌸🌸

Na
Mai_Dambu
Wattpad:Mai_Dambu

    *Falling in Love*

_Kuna haɗa min zafin kai Ainu kunema A to V a gurin mutane ko kuzo Watpad nima zai fin min sauki Allah bani da su idan kuka tambaya duk sai naji na muzanta don Allah ku taimakawa junanku_

*Page W👈*

      Mai dani dogon kujeran falon yayi aka bashi ruwa ya shafa min, a jiyar zuciya na sauke tare da buɗe idanuna akanshi kuka na saka mishi, kafe ni yayi da ido alamun kar nace kome,

        Hannunshi na kama na ɗaura akan cikina ina kuka nace.
"Hammana promise that babu abinda zai samemu dukkanmu har dakai."

     Janye hannunshi yayi cikin matsanancin kunya ya juya min idanunshi alamun banga mutane bane, kuka nake amma yana min haka bansan lokacin da na juya musu baya ina, cike da kunya mikewa yayi yace musu.
"Babu kome Insha Allah."

       Sai da safe yayi musu yana fita aikuwa Mubarak da Ya Abbs suka sakoni a gaba da zolaya Mubarak yace.
"Ni kam naga takaina Adda Amrah yaushe kika zama mara kunya haka, a gabansu Nenne da Baffa."
      Juyawa nayi na kai mishi duka cikin shagwaɓa nace.
"Baffa ka ganshi ko yana tsokanata."

Dariya Nenne tayi, tace.
"Kai tashi katafi gidanka mun gaji da samana ido da kake yi."

         Gyangwaɓe kai yayi, tsagal na mike nace.
"Ni kam a nimo min gari da sugar da kuma gyaɗa shine hukuncink."

   "Allah baki isa ba ni gidana zan tafi."

     Aikuwa nasaka musu rigima gari zan sha, dole ya tafi sayo min, hira muka fara wanda akasirinshi na matsalar da nake fama dashine,

    Can ya dawo dan niman rigima nace shi zai haɗa min yana gamawa ya mikon nasha sosai, mikewa nayi na wucce ɗakin Nenne, nayi wanka da sallah rigar baccina da nasayo a saudi na ɗauka nasaka yayinda na bulbule jikina da turare da humra,   sannan na ɗaura after dress akai na yane kaina da gyale, na fito daga ɗakin na wucce ta falon Baffa dake babu kowa a hankali na tura kofar yana zaune a gaban laptop har na manta da akwaishi ba dole ba tunda same shi na manta da kome.
 
       Dake ɗakin babu haske sai na computer,da karamar murya nayi sallama, bai ɗago kanshi ba ya amsa hawa gadon nayi na shiga ɓalle botir ɗin rigana yayi wurgi da ita, sannan na kwanta a bayanshi ina sauke ajiyar zuciya, ƙasa ƙasa nace.
"Hammana barka da aiki."
     Juyoni yayi muna fuskarta juya, sannan ya mai da kanshi aikin da yake, yace.
"Nenne na ina kika zaro jikinki hmm kin fa koyi rashin kunya ynx."
              Kafeshi da ido nayi cike da takaici abinka da me ciki, tuni na shaki ɓacin rai shi kuma ya faɗane sabida tsokana, kiciniyar kwace kaina na fara cike da masifa ga kwallar da suka fara sauka, sake rike ni yayi sosai tare da murmushin gefen baki yace.
"Addana me kayan shagali lafiya.

   Kukan da nake kokarin ɓoyewa ne ya fito cikin kukan nace.
"Wato nice mara kunya."
      Ware idanunshi yayi akan computer yana aiki da hannu ɗaya yace.
"Injiwa? Waye ya faɗa miki haka naji dashi? Ai kinfi kowa kunya da saninta, zama da ɗan iska yasa kika koyi rashin jin kunya amma ki rufa min asiri karki tafi da wannan kayan alatun da kika kawo min."

          Tura masa baki nayi ina kunkune da cewa.
"Allah kasake ni na tafi bacci nake ji."

               Kifa computer yayi y juya muna kallon juna, ta cikin duhu, matsoni yayi sosai ya hura min iskan bakinshi yace.
"Kinyi kyau da zaki saka hujin hanci sai kinfi haka kyau kwanta a nan muyi bacci"
   

   Zare rigar baccin nayi na gyara kwanciyana a jikinshi, hannunshi ya kaiya shafi cikina yayi mirginoni samanshi ya ɗaga fuskana yana kallona yace.
"Kin rokeni abu me girma"
       Hannuna ya,ɗaga ya sumbaci tafin hannun kafin ya cigaba da cewa.
"Zan iya amsar rokonki amma bazan iya miki alkawarin aiwatarwa ba idan ki kayi dubu da halin da nake ciki da kuma rayuwata ta baya. Nayi imani da Allah babu abinda zai faru wanda ubangiji bai rubutashi a littafinmu ba, Amratuh Yakine a gaba wala nayi nasara ko na faɗi kema shaidace kwana biyu bana iya taɓuka miki kome sai da taimakonki, kwana uku da suka gota ji nayi dama mutuwa nayi da rayuwar da nake amma cikin ikon Allah nafita macca naje jidda wanda yasa ni zuwa bakin kogin Gof, anan naga ikon Allah yanda wani tsuntsu ya kamo kifi amma dake Allah ya nufa kifin zai rayu kwacewa yayi a bakin tsuntsun, ya koma ruwa haka na nufin duk abinda yasameka wanda baka da masaniya akai tsarin Allah ne, bana kowa bane, dan haka ciki ki daina sakashi a lisaffin ke kanki xaki tuna da Inna wurona, wannan kan ajiyar Allah ne ba na kowa bane."

             A hankali ya gyara min kwanciyana a kirjinshi yana shafa bayana, can kasar makoshinsa yace.
"Inna Hari da Surikina kawai suka fito min da fuskarsu, amma ina jin a jikina basu kaɗai bane akwai wasu a ɓoye a inuwarsu,"

            "Toh Hammana nikan karabu dasu kawai ka dawo nan bauchi muyi zamanmu ko kuma kabar kasar baki ɗaya yafi da wannan fitinar." na faɗa mishi hk,

           "Kaman yanda zaki yake farauta a dawa sauran namun dajin suna gudun niman tsira, shine kike so nayi har sai yaushe zan daina gudu farauta suka fito nima haka zan zage damtse na fita a dama dani,ai duk wani gudu ya kare wasan zai fara ne da zaran na koma."

       Sosai muka kwana muna musayan kalmai akan rayuwarshi wanda sai na fara bacci zai hura min iska dole na farka, can ya shafa gashina yace.
"Addana yau ba' a jika gashin ba"

       Buɗe idanuna nayi wanda suke cike da bacci nace.
"Hammana U need...."
        "Hmm kawai dai yi baccinki kar baby yasamu matsala."

    Murmushi nayi wanda ya lumar da dimple point ɗina na ɗago kaina, ina kallonshi a hankali na shiga bashi wani deeq kiss hannunshi duk biyu suna bayana, daga nan kuma na soma bin duk inda nasan zan kai tunaninshi, aikuwa nayi nasaran haka dan sai dana rufe masa bakinshi da nawa, sabida sambatu juyar dani yayi a hankali yake bina har sai da muka cinma matsaya guda, sai da na bari ya ɗibo tulin zumarshi wanda ya haɗu da madara, na kai bakina kunnenshi nace.
"Abubakar I LOVE YOU"

     Cak ya tsaya jikinshi na rawa yace.
"My Princess sake mai maitawa don Allah kara faɗa min naji, plss ki faɗa min mana baxan iya ba faɗa min ko zan sami karfin saukewa don Allah My Pinky durling,"

      Da gaske sabon energy ne ya sabunta kanshi, gashi nima nagaji  shi kuma kaman bai ji kome ba, rokona yake nasake maimaitawa sai yayi kaman zai zo sai kuma ya koma gashi har cikina ya fara murɗa min, cikin muryan Kuka nace.
"Sadeeq Iluv u.".. 
   "A'A ba haka kika ce bs don Allah ki faɗa kamar na farko."
          Amai na fara ji, ɓata fuskana nayi kaman zan fasa ihu na gaji ove nace.
"Abubakar Iluv."

   Ina faɗa na fashe da kuka, wani irin runguma yayi min wanda yayi dai dai da kwaro amai masa amai a kirji da jikina sosai nake kwarawa, ɗago ni yayi ya jingina ni da gadon still yana manne dani,jagwaf na zube a jikinshi ina nishin wuya, a hankali ya janye daga jikina ya faɗa ban ɗaki ya haɗa mana ruwan wanka,

            Yana ɗaga ni ana kiran sallar assalatu wanka mukayi sannan muka fito zaunar dani yayi a kan abin sallah sannan ya gyara gadon tanan kam Sadeeq ya ciri tuta, duk abinda mukayi shi yake gyara gadon tsaf da safe ne nake nawa aikin yana gamawa ya ɗagoni cak, kai masa duka nayi ina wani tsare gida nace.
"Allah ka rena ni, ji yanda kake ɗaga ni like baby doll ."

         "Idan ba baby doll ɗin bace toh minene, dubeki fa ji ko ɗan nauyi nan babu, gwara ma yanxu dana jefa kwallona a raga naji kin kara auki,."

    Kwantar dani yayi tare da sumbatar kirjina, shafa kanshi nayi na janyo shi, jikina naja mana bargo, jan hancina yayi yace.
"Kina son lalatani da kwanciya naked fa, sai na faɗawa inna wuro duk kin tsotseni tass kin lalata matashin yaro me fama ds falin balaga."..

   Cikin bacci na make kafaɗarshi, kuma ina jikinshi murmushi yayi ya zare ni a jikinshi yasamin pillow rigarshi da wandonshi yasa ya faɗa ban ɗaki yayi alola sannan yazo ya fara sallah yana mika al'amarinshi ga Rabbi Alamin.

               Har akayi sallar asuba sannan ya tashi ya shirya kayanshi, tashina yayi mika nayi tare da wancakalar da bargon sabida gajiya da ciwon jiki dakyar na buɗe idona na tashi zaune na sako kafaɗa kasa,

Please Login or Register in order to submit comment