Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

suna hannunsu mahaifina da Kanina ma haka, ga wannan yar na'uran track devis ce, duk inda zan shiga zaku ganin, ina bukatar mutanenka wanda zasu bi bayana idan basuga na dawo ba."

Rubutu Cp yayi mi yawa sannan ya ɗago kai yace.
"Babu damu muje na kaika ɗakin Iko sai ka wucce yarana zan baka mota uku."

"Nagode sosai Yallaɓai"

D'akin iko yakai Sadeeq, anan suka shirya kome sannan suka, fita gurinsu Meemah ya je, zuba musu ido yayi kafin yace.
"Inna wuro!!! Meemah ina niman addu'arku na fatan nasara akan abinda nasaka a gabana."

Yana gama faɗar haka ya juya yabar gurin da Sauri Imran ne ya dafashi suka ɓace. Basu dira ko ina ba sai cikin dajin, anan ne track ɗin ya fara aiki.

A hankali yake bin hanyar da mota take ratsawa, har kofar gidan, Kartin kusan goma ne a gurin sukayo kanshi, ba musu ya mika kanshi suka shiga dashi, gidan,

Har inda Junaid yake zaune, suka dangwarashi, dariya Junaid ya cikin jin daɗi yace.
"A'a jarumin Amratu har ka iso, Ya kaga sansanina. Ya kaga Mahaifinka da Matarka, wacce zata fara takaba daga yau."

Murmushi sadeeq yayi sosai sannan yace.
"Banda abinka ai babu wanda yasan maci tuwo sai miya takare, Na taya Adda Sadiya da Allah murna da bata haihu da kai ba, dan da tahaifi mugun Irinka itace dai takaba ya zama mata dol...."

Cak yayi shiru sakamakon sokawa Adnan wuka da Bilya yayi a kirji, har sai da yafito ta baya zuɓewa Adnan yayi, Daddy na kallonsu cike da bakin ciki yace.
"Junaid kayi kuskure babba na kashe min ɗa da kayi akan idanuna, mi kake bukata a duniya, wanda baka samu ba, kamfanin da kake jagoranta ai tuncan na kane, kai ɗaya, Haka wanda Hamidu ke jagoranta nashine shi ɗaya, na gurin Aminu shima haka"

Murmushi yayi sannan ya juya ga bilya yace.
"Naso na muku adalci kai da bawa amma kai ka rufe idanunka, sai nabarwa ɗana Wasiyyar ya ba ɗan uwanka matsayin da kake, wannan laifin bana kowa bane na Iyayenmu ne, dan su suka fifita soyayyana akanku, ni dai haɗaku da Allah ku kasheni ku ɗauki kome nabar muku dukiyar da na tara a nan, ku barni na ɗauki Iyalina nabar muku kasar baki ɗaya, bazaku sake jin ɗuriyata ba."

Duk wannan maganar da yake yi kuka yake sosai, ta kowa gabanshi yayi ya Junaid yaƴi sannan ya kalle fuskar Daddy yace.
"Hamma Almu, kana nufin nabarwa ɗanka wanca nunanniyar kayan lambu taɓ nima ina so ynz ma zan nuna muku yanda ake abun...."

Gurina ya nufo dake ina barci, kallon, Bilya yayi sannan yace.
"Kuyita jibgar wancan tsageran sai ya mutum kuma akan idanunshi zan tara da matarshi da yake haukar so."


Wukar hannunshi yasa ya farka rigar jikina, sunkuyar da kaii Daddy yayi, Dariya suka fashe dashi haka ya rabani da kayan jikina, sai dariya yake, sawa yayi a kawo mishi Nur, aka kawota ya shiga cillata sama, ihu take ga Sadeeq da yake cikin wani irin mugun hali, kuka suke shi da Daddy, sabida tashin hankali da tozarcin da ɗan uwanshi yakewa Ahalinshi.

Mikewa Adnan ya zare wukar ya wurgawa Junaid a gefen kafarshi take ya sake kara ya wurgada Nur da gudu Adnan ya cafketa, yana rungume da ita wacce ta suma sabida tsoron.

"Innalillahi...." Ya furta da karfi sabida jin zafin da ya ratsa shi, durkusawa yayi rike da nur ba tare da wani damuwa ba Junaid yasa wuka a daidai wuyarshi ya kalle daddy da Sadeeq yana murmushi,

"Don Allah Junaid zoka kasheni kabar minshi wallahi na bar maka kome da kome nawa."

"Uncle ni zaka kashe kabarshi don Allah."

Dariya yake yace.
"Koda yabarni ko kar ya barni mutuwa zanyi shi kuma ya tabbata aduniya Hamma Sadeeq kayi hakuri, ka roka min Adda Amratu ta yafe min, sannan kace mata Ina sonta tsakani da Allah idan ta haifi abin cikinta ta tuna da soyayyar da nayi mat...."

Jan wukar Junaid yayi ihun da Sadeeq yayi shi ya farka dani na mike tare da rufe kirjina, jinin ne ke fita daga wuyar shi ihu nayi na sauka akan tabler ɗin na isa kanshi zuɓewa nayi nasaka hannuna na ɗagoshi tare da fashewa da kuka, rike hannuna yayi, gam tun yana motsi har ya tsaya cak....
Ihu na fassss wanda yaja ɗauke wutar gurin baki ɗaya, tare da guguwa me karfi wanda yatashi a cikin Dakin, macizai ne suka shiga fitowa ta ko ina suna saran mutane Junaid,


Manyan guda biyu suka naɗe Bilya suka shiga bugashi da kasa.

Ina rike da gawar Adnan gam naki sake shi karan harbe harbe tare da ihun mutane sabida macizan da suka tasasu a gaba da sara.

Nawwara ce ta shigo ta kunce su Daddy, Sadeeq ya ɗauki Adnan akan cinyata, niman nur suka shiga yi basu ganta ba dakyar Daddy ya ganta suka fita.

Nikam sunyi sunyi su ɗagani amma naki, suna fita wuta na kama gurin ina zaune tari naji anayi a wani ɗaki na shiga Bawa ne da Aminu suncesu nayi suka fito, nima jin wani iska mi karfi nayi yayi sama dani.

Sai acan wajen dajin, tafiya nake har tsakiyar dajin ɗigon jini na gani da sauri nabi gurin Yan sanda na samu sun kama Junaid da karfin tsiya suka wurgashi a motarsu, sai Daddy dake durkushi da nur a kirjinshi gabanshi naje na taɓa shi, zuɓewa yayi a gurin wukar da Junaid ya suka mishi sai da ya huda kirjin Nur, ruwa me ɗumi naji yana sauka a kafaffuna ga Sadeeq shima a kwance, gurinshi naja na zauna na ɗaura kanshi a kan cinyata ina shafa sumarshi nace.
"Jajjirtaccena karka min haka mana, bayan yaki ya kare shine zaka, nemi tafiya ina zan kai Ihsan da Abul, tashi ga Nur da Adnan da Daddy sun tafi ko so kake Meemah tayi maraicin mijinta da Yaranta, nabaka kwarin gwiwa a rayuwarka da ka kusan rasawa yanxun ma zan kara maka mijin Amratuh ko baka son Inna wuro ta cigaba da cewa zaka raruke nine, tashi mana ina ji a jikina ba ynx zaka tafi ba."

Kifa kaina nayi tare da fashewa da kuka ina rungume kanshi nace.
"Don Allah karka tafi ina bukatarka a ynx."

Rike yatsun hannuna yayi cikin raunanniyar murya yace.
"Ina sonki Matar Arzikina, Yar aljannata, haske rayuwata farin cikina bazan tafi nabarki ba dukda nasan lalata ɗan yaro zakiyi dan kinsan har Ynx am virgin."
Duka na kai mishi ina dariya.

Masu ɗaukar gawa ne suka zo suna duba Daddy ɗayan yace.
"Yana raye bai musu ba, Amma yarinyar ta rasu..."

Kallon Nur nayi cike da kaunarta yarinyar ta wahaltu Allah ya jikanta nace a raina, zuwa sukayi suka ɗauki Sadeeq, tashi nayi nima jiri ya zubda ni a gurin.....

Nima ina kwance lokacin Sallah yayi.....Ina mika sakon Ta'aziyya ga Mrs Sadeeq Lamiɗo...

Tare da Fans baki ɗaya
🌺🌷🌷
*_DA CIWO A RAYUWATA_*
🌹🌸🌸

Na
Mai_Dambu
Wattpad:Mai_Dambu...
*HAZAKA WRITER'S ASSO*
(HWA)
_Home of Peaceful and Perfect Writer's_


*Page=X...Xray*

    Babban Asibitin Yola aka kaimu, inda aka shiga bamu taimakon gaggawa, musaman cikin jikina da yake barazanar ɓarewa.

     Cikin ikon Allah cikin ya tsaya sai dai an ɗaura a bedrest, bani ba wani aikin karfi ko jijjiga, sai dai lallaɓawa kawai.

    A b'angaren Daddy kam ba'a cewa kome dan sun gama duba raunikan jikinshi, har sun gano bugawar da zuciyarshi tayi wanda saura kiris ya haifar mishi da Stroke, amma sun shawo kan matsala gogane dai aka samu bayi ds jini sosai dan dole aka nemi jini inda aka sanya mishi na Adil.
Adnan da Nur anyi musu jana'aza kamar yanda musulinci ya tsara, aka kaisu gidansu na gaskiya,(Allah ka jikan ɗaukacin musulumai, musaman Iyayenmu Allah ka gafartawa Mahaifiyata kasa mutuwa hutune a gareta, mu kuma Yan baya ka sa muyi kyakyawan karshe Amin Ya Allah)
Kwana na ɗaya na farka sosai naji dan dama babu wani ciwo me muni, gashi Inna wuro ce a gurina hankalina baki ɗaya ya koma ga mijina, dakyar nurse ta kaini banɗaki nayi wanka nafito ina fitowa na samu kayana akan gadon nasaka.
Abinci Ammih ta zuba min, tunda na amsa nake kallonshi cike da damuwa, kasa hakuri nayi nace mata.
"Ya jikin Hammana?"

Inna wuro da take sallah tama jinmu Allah Allah take ta idar, ta hauni da masifa.

"Kaiii Adda Amratuh shima yana can yana tambayarki, ina Adda Amratunshi take." kinshe da Murmushi a fuskarta ta ke faɗa min.


D'iban abincin nayi na kai baki ina taunawa zuciyana fess cike da kaunar mijina Sadeeq ya gama dasa min sonshi a cikin jinina banda shi babu abinda nake kaunar gani Ina son Sadeeq kamar rayuwata shi yasa bana farga bada rayuwata dan fansar tashi ba.
Tunda ta idar ta shafa, ta ɗaɓantari goronta wanda yake ɗaure a haɓɓar zaninta tana taunashi cikin wani kallon uku saura kwata, tsaki tabuga min tunda naga haka nasan inna wuro, ta shirya min tsaf.

"Hmm dan zubda aji Sadeequn kike tambaya shi mi ya hanashi zuwa dubaki tantabara uwar Alkawari, har kin fara tunashi ko, toh bari na faɗa miki kiyi a hankali dan cikin jikinki ba lafiyane dashi ba kika kuskura kika kai kanki ya zungure cikin ke kika sani."


Ban kulata ba na gama cin abincina na mike a hankali na shiga ban ɗaki na wanko bakina na fito, gadon na kwanta can sai ga Adil da Yaran sun shigo, murmushi ya sake tare da zama a kujera yace.
"Adda sakon gaisuwa daga King ɗinki sannan yace ki kula da kanki da babynshi yana sonku."

Numfashina na sauke wanda yake ɗauke da murmushi nace.
"Kacewa Jarumina na amsa, ina son ganinshi kaji ko."

Mikewa yayi yace.
"Angama Queen ɗin Hamma Sadeeq."

Rike baki Inna wuro tayi, shi kuma ya fita isar da sakona, nidai na faɗane banyi tsamanin hakan zayi tasiri ba, ina kwance Ihsan na zaune a gabana tana wasa da Tap dan ita akwaita da kaxar kaxar ba kamar nur ba, ina wasa da gashinta da Ammih ta gyara mata, sanyin ac dake ɗakin wnd ya gauraya da turarenshi, a lokaci guda na shaki kamshi lumshe idanuna nayi, sannan na buɗeshi fess akanshi yana tsaye jingine da kofar, hannunshi na dama yana samar kofar.

A nutse na mike na sauka ina takawa zuwa gareshi, zuba min ido yayi, dan ji yake kamar zuciyarshi zata faɗo kasa duk takun da nayi, dai dai yake da bugun zuciyarshi da sauri da sauri numfashinsa yake fita, ina isa gabanshi na tsaya cak ina kallonshi, sake kofar yayi ya tako gabana ya sunkuyar da kanshi yana kallon cikin idanuna.

"Kin hanani kwanciyar hankali, kin ɗauke min nutsuwata a duk lokacin da bana tare dake ji nake kaman ban cika ba, miye ne sirrin Matar so."
Murmushi nayi cike da kunya na kifa kaina a kirjinshi ina dariya nace.
"Burin Y'a Mace tasami miji nagari, wanda zai kaita duniyar ban mamaki, ya kaunaceta a kowani hali ya sota a duk yanayinda take, ya ɗaukaka soyayyarta a nahiyarta ya maida ita Sarauniya acikin matan duniya, sannan ya ɗabaka Al'amarinta kowa yasan ita ɗin Matar so ne."

Ɗago kaina yayi cikin murmushi yana kallon lumshashun idanuna yace.
"Toh gashi duk wannan burin basu cika ba, amma niyi alkawarin cikasu har sai sun kammala, shin zan iya Kiranki da Matarso...."

"Tambaya kake ko niman izini kaida huruminka har kana da wani shamakine, bayan duniyar Amratuh fansarka ce, duk wani motsinta da fitar numfashinta nakane kayi duk abinda kasan zai sanyaka farin ciki a rayuwarka Amratu mallakar Jaii ne."

Wani irin runguma ya kai min, da sauri nayi baya ina dariya nace.
"Kunya yana daga cikin, cikon Imani kar muyi haka dakai, kayi hakuri."

Tsura min ido yayi cike da tsananin kauna yace.
"Hmmm Yarinya zan kamaki wallahi wannan baki dariyar sai ya gaya min."

Juyawa yayi zai fita da ɗan sauri na rungume bayanshi tare da cewa.
"Ilv u Abubakar."

Cire hannuna yayi ya juyo yana kallona taɓe bakinshi yayi yace.
"Hmm bazai hanani abinda nayi niyya ba, dama akwai wata nurse naga sai bina take da wani irin kallo ba mamaki zata iya cew..."

Turashi waje nayi ja kofar na rufesu inna wuro a ciki, dake ward ɗin aminety ne, babu kowa babu hayaniya, ɗagelgel nayi na janyo fuskarshi na shiga sumbatarshi, gaza cewa kome yayi dan lokaci ɗaya na hautsina mishi lisafinshi, hannunshi yakai waist ɗina ya rike, mun jima a hanka kafin na sakeshi ina sauke numfashi, ɗaura kaina nayi a kirjinshi nace.
"'Im mad for u, plss karka maidani bayan kowacce mace, katuna da ina sonka kamar yanda nake son kaina ba zan hanaka aure ba amma karka, kaskantarmin da kimata a idanun kowacce mace."


D'akin ya dawo dani har bakin gado, sumbatar goshina yayi, sannan yace.
"Kwanta ki huta haka, Jikan lamiɗo mallakinkine ke ɗaya bar ɗaurawa kanki hawan ruwa."

Sama sama suka gaisa da Inna wuro, ya sumbaci yaranshi yayi waje.

Suntim inna wuro ta cika, niko a jikina, burina naje naga Yar airn da yake tana kallonshin nan ma.

Meemah tazo ta dubani, ana take faɗa mana zasu maida Daddy Canada, ita da Adil fatan nasara muka mata, sannan suka tafi.

Tunda suka tafi daga ni sai Ammih da Inna wuro, sai shi da yake lekone jifa jifa,

Ashe su Meemah sun sami labarin kama Adda kuluwa amma basu bafaɗawa Inna wuro ba, dan kar hankalinta ya tashi, ga CBN. Suma sun sakata a gaba, dan tayi musu mugun ɓarna.

Nima Ammih ke faɗa min, na tausayawa Yaranta dukda zuciyarta babu, kyau.

Satinmu biyu aka sallamemu zuwa gida,

Duk zaman da mukayi a asibiti babu karenda ya leko dubani a cikin mutanen Estate sai dai Sadeeq, ranar da muka koma Inna wuro ta haɗasu taci Ubansu kaf, cike da izza da bala'i.

Wannan faɗar ya sake rura wutar tsanata a ransu, su suka sani dan ko ajikina.

Ina duba sadeeq sosai dan ynx kulawarshi a kaina yake, da zaran naje duba lafiyarshi da wanke ciwo sai ya narke yayita ihu, kai zaka rantse zafi yake ji, amma ina tsabar ya ruɗar danine ya samu biyan bukatarshi, mutum sai kace kaska, tunda na fahimci haka fir naki na damu dan yana ihu da raki.

Yau da na shiga nasame shi yana kwance a royal bed ɗinshi ajiye kayan aiki nayi na tsuke fuskana nasaka hand glove, na yaye bargon cikin sauri na maida cike da jin haushi nace.
"Nifa bana son taɓara haka zaka zauna min sai kace gayan tuwo pls ina bom short ɗinka kasaka ni bana son ganin kayan amai."

Narkewa yayi a kan pillow idanunshi sun kaɗa jajjur, sai nishi yake saukewa ina sane na bawa iska a jiyarshi, dama kullum ya, yamutsani sai ya sani wnka tun inna wuro bata ɗago muba ynz ta fahimci jinyar da nake ba jinya bane, sheke soyayyarmu muke, a fakaice.

D'auko gajeran wando nayi na mika mishi nayi, haɗa hannuna da wando yayi na rikito kanshi, cikin rashin sa'a na buɗe abar.

"Wayyooooooo Allah zaki kasheni." a firgice nace.
"Mi na maka?"

Dunkunkunewa yayi ya saka hannunshi yana rikewa tare da runtsa idanunshi, yana faɗin "Wayyo Allah na mutu na lalace wayyo zata kashe."
Duk ya gigitani da tsbar diramanshi, jan bargon na shiga yi, rikewa yayi, ya,zuba min ido kamar zai fasa kuka yace.
"Bar min abata na mutu dan babu abinda zaki iya min , sai makara min wahala."

Idanuna ne suka ciko da kwalla, naja bargon ina matse kwallar a hankali, na dubashi.

Hmmm ina gama janye bargon nasaka hannuna na shiga duba inda yake ihun na buge mishi. Kallonshi nayi nace.
"Ina gurin yake?"

Numfashi yaja sannan ya nuna min, "Kutt lallai ma, wallahi zan maka rashin kirki mi kake nufi da nuna min nan ɗin."

Kwaɓa fuska yayi yana juya kai tare da sauke wani wahalliyar nishi, yana faɗin "Wayyo Allah zan mutu."

Bansan lokacin da na kai hannuna ba, a jiyar zuciya ya sauke tare da mika duk na manta abinda zan mishi kallonshi nayi muryana na rawa nace.
"Hammana mi zan maka da ita, dan ya daina ciwo kasan an hanamu XxX sabida lafiyar babynmu."

"Ynx Amratu baki san yanda zaki min ba, toh fitan min a ɗaki na gode gwara na mutu ma kowa ya huta."
Sai narasa ta inda zan mashi bayani, sauka nayi a gadon ya zata fitan zanyi har ranshi ya fara ɓaci, ni kuwa gaban mirror naje na ɗauki man zaitun na nazo bakin gadon dashi sannan na cire kayana na zauna ina nazarin yanda zanyi dashi.

Sake mikewa nayi na ɗauko zuma, na fara shafe jikina da zumar musaman kirjina sai kuma na ɗaura man zaitun ɗin akan zumar, shima na shafe masa jikinshi dashi(Karkuyi mamaki dama akwai zuma a ɗakin da man zaitu idan baku manta ba, amratu nada matsalar junnu, haka kuma nur kafin rasuwarta tayi fama da haka.)

Ina gamawa na kwanta ina kallonshi nace.
"Zoka..."

Shiru nayi naki karasa maganar, shi kuwa abin nima ya samu, kallona yayi yana wani basarwa nace.

"Sa kafarka a nan kuma.."
Bayani nayi mushi aikuwa yasaka abar a tsakanin boons ɗina na, ni kuma na haɗasu guri ɗaya na matse ya cigaba da move.

A hankali har ya kusan kammala tureshi nayi nima nayi masa yanda zai samu nutsuwar baki ɗaya, rike kaina yayi ganin abinda nake mishi sai surutu yake wasu ma bansan miyake faɗa ba, yana jin zai sauka yayi maza ya dago kaina ya juye min, whiter seed organ me ɗauke da sinadarin na musaman, kallona yayi cikin nutsuwa yace.
"Malamata saura ke."

"A'a na yafe wallahi." nace mishi a tsorace. Amma ko kulani baiyi ba ya kwantar dani, tun daga kan boons ɗina har zuwa cibiyana yake bi da hot kiss, duk ya gigitani sai faman jan gashina nake idanuna sunyi jajjur,

First class ya wucce ban gama fahimtar yarenda yake min ba, sai da naji bakinshi a...... Aikuwa na fashe da wani irin kuka, gashi hannuwanshi basu daina murza kirjina ba shima kuma bai daina, ba kuka nake ina kiranshi amma ina sai da yaga na kusan shiɗewa ya dawo a hankali naji ya faɗa fadamarshi wanda yake cike da kayan ruwa, kuka nake na tsananin kewar mijina shima kuma bai daina sani kukan ba, dan yana bani ina kuma karɓa sam mun manta da wani dokar likita mun ɗaura dokar soyayyarmu.


Sosai yayi aiki a gonarshi inda ya sassauta, girbe ciyawar da cire ciyawa marasa amfani gudun kar a shiga hakkin dashen da yayi,

Tunda ya lura da jikina ya fara rawa ina kiranshi tare da mika mishi hannuna,.

Kifawa yayi a kaina, na rungumeshi, tare da cusa kaina a kirjinshi ina sauke ajiyar zuciya......

#Follow:Mai_Dambu..


😠😠😠😠 Jiya banga,voter ba
🌺🌷🌷
*_DA CIWO A RAYUWATA_*
🌹🌸🌸

Na
Mai_Dambu
Wattpad:Mai_Dambu

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai

     *HAZAƘA WRITER'S ASSO*
     

*_Dan Allah kunyi hkr saura tiki kaɗan daga wannan buk ɗin  Insha Allah na daina Free sabida wasu dalilai nawa Ina kuma bawa duk wanda Pagen jiya ya cutar da shi  dake hakari, Book ɗin Kaddaranmu Ce tazo a haka na kuɗine ban fuskanci wannan damuwar ba wannan kuma free ne kowa nada ikon faɗar albarkacin bakinshi nagode sosai Allah ya baku hakuri_*

Up comings
*MATAR SO 300# Insha Allah This week zan fara*
*BURIN Y'A MACE 300# Insha Allah December*

        *Karku ga laifina idan kyautatawa takai kololuwar karshe juyawa yake ɓacin rai koda kuɗinka sai da rabonka💁*

*Page=Y....Yoyo*

Rungume juna mukayi ina zubda kwalla nace.
"Habibi Ina son, don Allah ka rage karfin fushinka akaina zan iya baka rayuwata da farin cikinka nidai kasoni ko ya-ya ne, dan kaine bugun numfashina."
    Karshe maganar nayi cikin shashekar kuka.
        Harshensa ya saka yana lasar kwallar dake bin fuskana cikin sanyin murya yace.
"Waye yace miki Lamiɗo ba mallakinki bane? Ai rayuwar Sadeeq cike take da soyayyarki daga ranar da nafara sanya idanuna akanki Allah ya jarabeni da kaunarki dumu dumu, bansan da gaske ina haukar sonki ba sai da naji an saka aurenki da wani na fahimci na makara, Amratuh babu macen da zan mata sonda nake miki koda kuwa yar gwal ce ke ɗin ta dabane zan kuma cigaba da sonki har karshen rayuwata, Amratuh Ina sonki ina kaunarki Amratuh kece duniyata kece rayuwata, kece kome na."

     D'agowa yayi muna kallon juna murmushi ya sakar min sannan ya zame ya ɗaga ni cak kamar babu ciwo a jikinshi, wanka mukayi wanda akasarinshi wasa ne da ruwa,

     Bayan mun fitone na shiga kintsawa bayan na duba ciwonshi , tare muka fito tun kafin mu isa falon Inna wuro take jefa mana harara muna isa ciki ta kallemu da kyau ta girgixa kanta tace.
"Allah ka zunguro cikin Amratuh toh kaine zaka xauna da ita a asibiti ɗan banza fitinane kawai kema bakar munafuka da likita yace ku

Please Login or Register in order to submit comment