Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayi cikin tsantsar jin kunya ya shiga bashi hakuri.
Koda Nenne tashiga faɗa tayi min sosai sannan tace nazo baffa na kirana, ina fitowa nasami sabon faɗa inda har da min Allah ya isa idan ban kama mijina ba,

Kuka nasaka mishi, da yagama ya tashi ya bar mana falon ba Kunya Sadeeq ya shiga naɗe hannun rigarshi kafin nasan nayi yayi sama dani, waje yayi dani, masu tsaronshi suna ganinmu suka buɗe mishi kofa,

Ajiye ni yayi ban tsure ba sai danaga mun nufi tsohon gidanmu, dake dare ne babu kowa a waje bai damu ba ya ɗauke ni sai cikin gida, inda ya dire ni a ɗakinshi ganin ɗakin nayi a gyare tsaf, karin bayani nake so amma bai bi takaina ba, zare hijab ɗina yayi ya cillar kollon riga da zanin jikina yake cikin nutsuwa,

Lumshe idanunshi yayi ya shiga kokarin zuge min zip ina zullemishi, dakyar yayi nasaran cireta, anan ne ya ɗauke wuta yatsun hanunshi ya shiga kirgawa yana lissafi tare da rike kugun shi nikan saka hannu nayi na kare kirjina ina kananu kwalla,
Sunkuyawa yayi a gaba yana kallon fuskana a hankali ya riko hannuna ya rike cikin ban hakuri yace.
"Kiyi hkr da rashin ɗaukar kiranki da kuma na rashin samuna da bakiyi, haka ya faru ne sabida abubuwan da suke gabana."

Cikin tsiwa da kishi nace.
"A'a babu wani aiki sai na Matarka aika samu abinda kake so a jikina mi kuma zai dameka dani ɗinfa tsohuwa, ni da nonuwata basu cika maka tafin mi zakayi da ni bayan ba lallai bane kasamu budurci a tare da yar 31 dan haka malam kaje gurin yar karamar yarinya zata ɗauke maka ita pls ka kyale ni."

Fauce hannuna nayi na shiga niman rigana nake zan saka, ranshi ya ɓaci amma haka ya rikoni zuwa kirjinshi ina jin bugun zuciyarshi cikin kuka nace.
"Plss Abubakar live alone basona kake ba karɓata kayi dan kare mutuncin iyayena Sadeeq ina maida kaina teenger ne dan nima maka farin ciki amma ba dan ina da ra'ayin haka ba, nasani Abubakar M Lamiɗo yafi karfin yar masu karamin karfi irina, ai kyanta kwarya tabi kwarya ne, amma haka na rufe ido na,zauna da kai, don Allah ka sauwake min ni nagaji da zama dakai."

Matseni yayi har numfashina nafita sama sama, shima jikinshi wani irin rawa yake cikin matsanancin ɓacin rai amma haka ya boye nashi ya kara rungume ni yana sauke ajiyar zuciya, me cike da damuwa,

Nidai bance masa kome ba sai kuka nake, a hankali ya shafo cikina wanda yake cikin wata na uku zuwa huɗu, dan ya turo marana idan nasa matsatsen kayana kana iya hangonshi.

Kirjina ya saukar da hannunshi, yana taɓawa cikin hasala nace.
"Eh abinda kafi sani kenan Sex nd touching my body don Allah kyale ni."
Na ture hannunshi bai bani hakuri ba yafita a ɗakin kuka nakasa ni ɗaya tare da tallefe fuskana ina kuka.

Ina zaune har bacci yayi gaba dani, na kwanta bai shigo ba sai sha ɗaya saura, yana zuwa wanka ya shiga yayi sannan yaxo ya cire min underwear da pant ɗina, yabar ni haka rungume ni yayi sosai yana shafa fuskana, jin sanyi sanyi yasa na gyara kwanciyana a jikinkishi ina zukar kamshin sabulun wanka shi,

Da asuba kuwa ya rigani tashi wanka yayi tare da alola sannan ya shimfiɗa abin sallah nima alolar nayi nazo mukayi sallah duk ynd yaso muyi magana abin yaci tura,

Haka ya gama abinda zaiyi ya ɗauke ni muka dawo gida, har zan fita yace min.
"Baki ji ba"
Juyawa nayi ina ɓoye kwallar da yake kokarin zubo min, saka hannunshi yayi ya goge min fuska yace.
"Ina kara baki hakuri"
Wani mugun harara na balla mishi cike da masifa nace.
"Ka rike hakurinka idan kaya ne naɗe gamo ka ɗauka"
Cusa hannunshi yayi cikin gashinsa yace.
"Ina kan ha...."

"Wallahi idan kaci gaba da bani hakuri sai na maka rashin mutunci ka mai dani useless ban san ciwon kaina ba kaje can gurin sabon rijiya kana tsuma gugarka son ranka ai dole ka amanta dani da abinda ka ajiye mi..."

"Ya isaaaaaaaaaa nace."
Buɗe motar yayi cikin ɓacin rai ya fito, ina tsaye kikam nima raina a ɓace, zuwa yayi gaba cikin ɓacin rai yace.
"So What!! Ai matata ce idan naje gurinta sai meye sabida ke da abin cikinki nake kasada da rayuwata amma baki gani ba kin ɗauki kishin jaraba kin sawa rayuwarki mi kike so dani ne tun jiya nake binki amma baki saurareni ba, da zaran nayi magana kice dama ba sonki nake ba idan bana sonki zan aureki ne Ehhe Amratuh toh Wallahi ki fita idona idan ba haka ba wallahi sai na baki mamaki."

"Mamakin banza mamakin wofi indai tani ne ka mutu ma, i don't blood care kuma wallahi sai na cire cik...."

Hannunshi ya dunkule ya kaiwa motar Mubarak naushi sai da glass ɗin motar ta fashe, tsoro yasa na durkusa haka yayita naushin motar cikin ɓacin rai sai da Baffa yafito ya rike shi, sarkewa numfashinsa yayi ya rike baffa yana me fashewa da kuka,
Yace.
"Mi take so baffa in rayuwata take so nayi imani wata rana gawata za'a kawo mata, don Allah duk laifin da zan mata ta tsaya iya ni karta taɓa min cikina shine abinda ya rage min a duniya ga Kakata can ba lafiya Amratu....."

Barin jikin baffa yayi ya buɗe motarshi ya kwaso wani files ya durkusa ya ɗaura min a kan cinyata.Yace
"Gashi koda bayan raina nakune keda Abinda zaki haifa karki barishi cikin maraici ki zame masa gata ni zan tafi Zurich idan Allah ya nufa zan dawo toh idan bai nufa,"

Mikewa yayi ya buɗe gabar motan chek ya ciro yayi rubutu sannan ya ajiye min akan cinya yace.
"Baffa don Darajar Fiyayyen halitta karka mata faɗa lalura ce da kishi da rashin fahimta."

Yana gama faɗar haka ya wucce gurin motarshi suka buɗe masa, kallona yayi nima na ɗago kai, shigewa yayi tare da murmushi haɗi da girgiza min kai..

Wallahi ko ta kaina baffa bai bi ba ya wucce haka ma Nenne bata ce min kala ba suka watse........😂

*Idan hali ya samu zan iya cigaba idan bai samu ba ina neman gafaranku dan zan iya ajiye rubutun baki ɗaya sabida wasu dalili wanda suka shafi ciwon idanu sosai nake fama dashi........
🌺🌷🌷
*_DA CIWO A RAYUWATA_*
🌹🌸🌸

Na
Mai_Dambu
Wattpad:Mai_Dambu
        *Barazana*
*Islamic Quotes On Love and Meaningful Relationships If you don't want your kids to hurt others, don't show them how to do it. Note of self: “Before going to sleep – every night forgive everyone and sleep with a clean heart.” The greatest thing a friend can do for you is bring you closer to Allah s.w.t.*
*Page Z👈*

      Kuka na cigaba dayi a gurin inayi ina rerawa kamar waka, ni kaina ina mamakin wannan shegen kukan nawa haushi yake bani toh ya na iya tunda haka Allah ya ɗaura min,

         Dakyar na tashi zuwa cikin gidan babu wanda ya kalle a cikinsu, ɗakin Nenne na shige ciki da jin haushin kowa tunda sun zaɓi bare akaina,

             ****
    Jikinshine yake rawa cike da tashin hankali yau da wani ne yayi masa haka toh ba makawa sai ya ruguza mishi baki amma nice kuma nayi kuma naci bulus, jirgin Abuja yabi koda ya isa zama yayi a airport ɗin dan ba zai iya dogon tafiya ba  har jirgin da zai tashi zuwa Dubai ya shirya, ana kiran matafiya har sunanshi ya fito,

      Koda ya shiga jirgin bai sake ɗaga kai yaga meke wakana ba, dan a cikin jirgin ma a first  Class yake zaune, a jikin window ya zauna, yana kallon waje.

      
Yana zaune dan har jirgin ya tashi sai ga wasu matasa maza da mata, suka fara ihu sun cika masa kunne mikewa yayi zai bar gurin ɗaya daga cikin Y'an mata ta fasa ihu tace.
"Ku kalli Adnan Muh'd yazo shine bai faɗa mana ba Yeeéeeeee."

  Da gudu taxo ta rungumeshi ta baya, a razane ya juya duk sauran suka biyota, shi kallonsu yake cike da mamaki su kuma suna masa kallon yazo musu a bazata,

      A hankali ya janye hannun yarinyar da ta rungume shi yace.
"Excuse me ba Adnan bane Sadeeq M Lamiɗo ne."

   Yana gama faɗar haka ya fita yabar musu shashin inda yayi magana aka bashi wani seat a waje, duk sai jikinsu yayi sanyi ita yarinyar ce ta buɗe jakarta ta fito da Tap ɗinta tana duba hoton Adnan kallonsu tayi cike da mamaki tace.
"Da gaske ne bashi bane adnan  baya tara gashi a fuska, kuma kullum face ɗinshi a kwai medical glss, sannan idan da shine ihu zai mana, sabida murna toh kunga wannan kuma yana da kome and shi bai da saurin magana akaiii na shiga ruɗani."

   Jagwaf ya zauna a seat ɗinshi cike da damuwa waye kuma Adnan, hango yarinyar yayi tana lekenshi fuska yayi ya kauda kanshi nan ta tabbatar ba Adnan bane dan haka cikn hikima tayi ta ɗaukarshi a hoto bai sani ba.

               ****
    "Mommy har ynx ba'a sami me cikin bane tun da ya dawo muna yawan samun time tare ina son cikin ya shiga kinga ai.."

      Kallonta hajiya Salma tayi cikin damuwa tace.
"Nanah nima abin ya dame ni, amma mi zai hana kawo kunnenki."

      Matsawa tayi da sauri ta mika mata kunne, a razane ta juya tana girgixa kai tace.
"Mommy ai haɗin yana hannun malam, kuma ai naga shi Mustapha Uncle Aminu bayayi wani hankali taya za'ayi wannan abin, nasan suna kama sosai da Sadeeq amma ni nafi son ɗan Sadeeq zan ɗauka a mahaifata ba ɗan wani ba."

   Tana gama faɗar haka ta mike zata fita riko hannunta tayi cikin ɗaga murya uwar tace.
"Toh bari na faɗa miki jiya na koma gurin Malam yace bazaki taɓa haihuwa da shi ba, tunda shima baida kwayoyin halitta, damarmu kenan mustapha naje na ɗauko shi ɗazun ga kullun magani kishiga ɗakina kiyi wanka ki cusa, karki damu da na babanki shima faffutuka yake ya sami abu a jikin Sadeeq, kimga idan akace kina da cikin Sadeeq dole koda an kasheshi kece da gadon kome kuma nasan babanki zai tsaya miki amma idan bai miki ba U can go."

      Jin munanan huɗubar uwarta tare da hango mata tulin dukiyar da zata samu da kuma yanda Lamiɗo Estate zai zauna a karkashin ikonta,

     Kallon uwar tayi a nutse tace.
"Amma kinsan babu abinda ya sani sama da shaye shaye. Taya zai iya having sex dani."

          Karki damu ai nagama kome kishiga nima fita zanyi mayubalewa, Babanki yayi tafiya sai wani sati zai dawo ni kuma zanje gurin bikin kawata idan kun gama ki sallameshi ki."

   Tana gama faɗar haka ta saɓi gyaleta tayi waje, ita kuma Nanah ta haye dakin uwar tayi wanka tare da saka maganin sannan tafito, ɗakin da aka sakashi ta nufa yana kwance akan gado sai juyi yake, yana rike da maranshi, jin an buɗe kofa yasa shi mikewa zubur yana kallonta daga ita sai towel, dariya yayi mata kare masa kallo tayi shaiɗan yana kawata mata shi sake towel ɗin tayi kasa ai da gudu ya sauko yana ihu, sabida mugun feeling da yake ji akanta,

   Mustapha ɗan Uncle Aminu ne da Adda Kuluwa yaron kusan Sadeeq ya bashi shekara biyar sabida sunyi tsarin bature, ya taso cikin wani irin gata wanda yasa idanunshi ya buɗe da kuɗi anan ya haɗu da yan banza abokai suka lalatashi lokacin da ya shiga Jami'a, iyayenshi sun ci burin yayi karatun a fanin zane zane, ya gado me sunanshi sai dai kash baiyi karatn ba ya buge da shaye shaye karshe koranshi akayi Uwar da Uban suka sake cire zunzurutun kuɗi aka saka a nan jami'ar atiku. Nan ma bata,sake zani ba dan sake haɗuwa yayi da wasu tantiran suka cigaba da sha...

             Duk cikin makarantar kowa yasanshi ana haka wata rana wani mutum ya shigo yasamu suna musu akan wanda zai iya haɗiyar wata kwaya, dake mutumin shaiɗanin kanshi ne, zama yayi ya ɓalle uku ya zuba a lacasera, ya girgixa ya ɗaga sai da ya shanye, ya zauna har mintuna goma har dai aka ɗauki awa gudu, babu abinda ya faru nan mustapha shima ya ɗaga nashi yasaka a coke ya sha, ko mintuna goma baayi ba ya fara shura shure da ihu,

     Tashi mutumin yayi abinshi ya cewa abokan mustapha, "Kucewa Aminu Lamiɗo ya bude idanunshi dan har ynx a rufe yake." 

    Saka kai mutum yayi yabar gurin, bin bayan mutumin wasu sukayi amma aka nimeshi sama da kasa,.

               Koda suka kawo Mustapha gida kuma suka isar da sako Uncle Aminu kaman zai haukace,  babu inda ba'a kai mustapha ba amma babu sauki sai na Allah haka suka hakura aka dawo dashi gida yau kuma gashi za'a sake lalata shi.
 
            Nanah da takewa mashi kallon mahaukaci sai gashi ta fara fira hayacinta, mustapha bai kyaleta ba sai da ya sami nutsuwa, a jikinta sannan ya zuɓe a jikinta yana bacci.

        Kallonshi tayi tana cizon leɓanta cikin mugun gajiya tace.
"Mahaukaci knn ya gurje ni, ai wannan da mai hankaline sai na gane banda hankali."

    Dakyar tamike tashiga banɗaki.
    Tayi wanka ta fito falo yana tashi ya fito falo hangota yayi tana waya bai ɓata lokaci bs yazo ya faɗa mata, aikuwa ta shiga tureshi amma ina yaki motsawa sai da yabiya bukatarshi son ranshi a falon sannan ya tashi zai fita haka, sauri tayi ta kamo shi suka shiga ɗaki tayi mashi wanka anan ɗima bai barta ba sai da yaga tana kuka ya kyaleta.


   Dakyar ta gama dashi ta kaishi gidansu,  tana juyawa tayo gidanta ashe yana biye da ita,

            Tun daga ranar mustapha yasaka Nanah a gaba da fitina,...
           
               ****
   Ya isa zurich lafiya sai dai ya lura ans bibiyarshi dan haka bai damu ba dan yasan tabbas haks zai faru, dan haka ya cigaba ds al'amuranshi kaman bai san dasu ba, kwanakinshi biyar ya gama abinda zaiyi ya juyo gida, tunda ya sauka a lagod ya ɓace musu, kin bin jirgin sama yayi yabi jirgin kasa zuwa yola,

                       ****
   *Bayan wata biyu* ina kwance gashi an fara zuga wani irin sanyi a bauchi ina kwance sai naji karan shigowar sako duk a tunani na shine zai bani hakuri, buɗe sakon nayi kuɗine wanda sunkai 200m na naira tashi nayi na zauna na duba sosai ta accunt ɗina na banki Fisrt bank,

    Can ina cikin mamaki sai ga wani sako,*Wannan sakon da kuɗin da muka turo miki su, munyi haka ne dan kifita a rayuwar Sadeeq Lamiɗone munsan wannan kuɗin zai isheki ki nemi ya sake ki kawai in ba haka ba zaki mutu bake ba har abin cikinki.........Sako daga Shadow👥!!!"

A firgice na fito cikin falo domin tunda muka sami saɓani da sadeeq suka fita harkata, cikin rawan jiki na zuɓe a falon dan bana iya magana sabida yanda kirjina ke bugawa mika musu wayar nayi, kallon shekeke Baffa yayi min yace.
"Burinki ya cika ya mutu ko."

     Rike kirjina nayi ina girgizq kai  kwalla na zuba a fuskana ɗaukar wayar Yayi ya duba take, ya mike ya kira Ya Abbas kuka ne ya kwace min, a cikn mintuna kalilan Ya Abbas ya iso, kuka nake kaman zan mutu ina fitar da wani silent kwallq kiran Sadeeq sukayi,  ni kam ban iya cewa kome, dakyar na koma ɗakin Nenne,..

           Duk hankalin yan gidanmu ya tashi, washi gari bayan sallar asuba na shige ɗakin baki na kwanta,

          Acan nayi azahr ina cikin bacci naji ana shafa cikina wanda yake niman wata shida buɗe idona nayi naganshi muna haɗa ido na juya kaina bai damu ba yace.
"Zaki iya tashi dan yau zamu koma."
     
    Dakyar na mike  nafito nasamu duk an ciro min kayana, tura bakina nayi gaba nace.
"Kuce dama na hanaku shan iskane toh yau Allah yayi aure da mara kobo nima zan tafi."

   Wallahi ni kaina ina mamakin halin da nake ciki nafitina,

     Sallama mukayi musu sannan muka nufi karamin airport, muka bi privert jet, muka yola abin mamaki shine ni danake ji da fitina.    Muna isa yola aka sake turo sako wayar tana hannunshi sakon ya buɗe kamar haka.

  

    Kuyi maneji.

*
🌺🌷🌷
*_DA CIWO A RAYUWATA_*
🌹🌸🌸

Na
Mai_Dambu
Wattpad:Mai_Dambu
        *Sulhu..*

*Page A=🍏👈*

*_Kowa na tambaya idan aka kai Z ya za'ayi toh ai abu me sauki sai mu koma A for Apple👆 dan haka kar a make min yara dan Mei dambu ta haɗa kashi_*
Ga abinda sakon ya kunsa haka....
*Wato k'inki jin maganarmu ko Toh zaki girbi hukunci dai dai da laifinki na taurinka.*

Murmushi yayi ya janyoni jikinshi, muna tafiya a tare,kamar zanyi kuka har muka isa gurin motarshi buɗe min yayi ni kuma na shiga sannan suka buɗe masa mazauninsa.

Koda muka fara tafiya kauda kaina nayi ina kallon titi, har muka isa lamiɗo Estate, tun daga bakin get na fahimci anyi sauyi a gidan dan masu kula da gidan asalin civil depens ne, haka muka cigaba da ratsa kofofin har muka isa get five anan muka tsaya sakamakon hango Adda Mairo da Adda Safiya, da wasu mata uku da yan matasa dai dai, kallona yayi yace.
"Naci arzikin abin cikinki kifito ku gaisa da iyayena."

Bance masa kome ba nafito a hankali ya rigani fitowa dan haka ya jira ni nafito, na zagayo in da yake muka shiga takawa a tare, kasa kasa yayi min magana yace.
"Kiyi kokarin sake fuska karsu fahimci wani abu mana."

Murmushin dole na sake muka isa gurinsu dan da kafa suke tafiya gaishe su mukayi cikin girmamawa, kallonmu sukayi sauran matan a she har da Adda kuluwa matasan yaranta ne,

Shekeke ta kalle ni kafin tace.
"Ikon Allah Sadeeq har ka isa ajiye ɗa? Wai naga matar taka ai babba ce ko ta maka halin manyan ne?"

Tsit gurin yayi kaina na sunkuyar, cike da kunya na rasa bakin magana ina wasa da yatsuna ban taɓa zata Sadeeq ya rika a rashin kunya ba sai danaji furicin bakin shi janyo ni yayi jikinshi tare da zuba hannayenshi kan cikina ya saukar da kanshi a kafaɗana yace.
"Small mother karki damu wannan cikin ai bugu ɗaya nayi mata, akayi dace ya wucce mahaifa kai tsaye, kinsan abunka da wacce takawo Virgin gidan miji sunfi saurin karɓan sakon Namiji."
Dan make cikin yayi cikin murmushi yace.
"Almustapha ko Khadija knn yaran da akayi dashenu goman karshe na ramadan."

Janye ni yayi daga jikinshi ya taka har gabanta yace.
"Ki ɓoye wutar da take ciki a zuciyarki zai fi miki sauki akan kina amayarwa dan kingata can ni dakaina na amshi virgin ɗinta ita wanca jakar da kika saka aka haɗani da ita, zaku sani...."

Yana gamawa ya kalle adda mairo da fuskarta ke ɗauke da murmushi Adda Sadiya ma haka jinjina suka mishi, Adda mairo tace.
"Bamu ɗanni Queen muje da ita suna gidan Junaid."

"Wa? Ni? Taɓ Allah ya rufa min asiri kuje an jima da dare zan kaita kuje abinku ko kuma muma zamu zo ban isa ba a taɓa min lafiyar mata ta ba, dan ba yar dangi bace keee muje gida."

"Amma Allah ya shiryeka Babangida, matar takace bazaka bamu taga danginka ba." Inji Adda Sadiya.

"Hmmm tun yanzun am fara lasar min kurwa yaro ko yarinya shine zan baku ita kuje muna zuwa." Mota ya buɗe min muka shiga yana ɗaga musu hwnnu,

Abin mamaki muna shiga ya tsuke fuska ya cigaba da duba wayata, har muka isa gida,

Kafin abuɗe min nafita cike da gajiya, muka shiga ciki da sallama, ko ina yayi kura da cobweb zare hijab ɗina nayi na sunkuya tattara falonshi sai da na share tsaf yana tsaye sannan na koma kitchen na ɗauki mopp naso na shiga goge ko ina, ina gamawa na ɗauko towel da ruwa shi kuma ya koma kitchen yana sharewa daga ni harshi bamu, zauna ba sai karfe biyu da rabi bayan miyi girki dan tun 1pm ya turani nayi sallah shi kuma ya cigaba da aiki ina fitowa yayi nashi a falon abinci na baza mana akan kafet, daga ni sai skirt da riga na English wear, na zauna muka ci jollop ɗin cuscus muna gaf da gamawa sai ga Nanah a guje tashigo, mikewa Sadeeq yayi ya rungumeta suka shige ɗaki..

Tun ina sa ran fitowarsu har na zubawa sarautar Allah ido, mikewa nayi na shiga tattara kayan bansan jikina narawa ba sai da naje kitchen zan zuba kayan suka faɗi a hannuna, tattara su nayi na fito xuwa sama ina kallon kofar ɗakin, kuka naji ya tawo min da gudu na wucce ɗakina, ina me fashewa da kuka, zuɓewa nayi akan gadon na fara rerawa(Ina ruwan Hassana Iliyas a koke😹) baccin wahala ne yayi gaba dani, abin dariya ni ban bashi ba kuma da zai zo nima kin bashi zanyi sannan nabishi da bakar magana taya zai damu tunda yana da wata.

****
A gidaɓmn suna kuwa faɗar cacar bakine ya kaure tsakanin Adda kuluwa da kanenta inda take musu tujara akan suna jin Sadeeq yana faɗa mata magana babu wacce tayi kokarin dakatar dashi,

Dakyar aka shiga tsakaninsu wai zatayi duka....

Anan Nanah take jin ai ya dawo, ga mustapha ya make mata, dakyar ta lallaɓashi haka ma,sai da tabarshi ya jagwalgwalata sannan ta gudo,

......... Karfe huɗu saura naji yana ja min kafana janyewa nayi a fusace ina tsaki, mikewa yayi ya,zuba hannunshi a aljuhun shi, yana kallona taɓe baki yayi kafin yace.
"Idan yayi miki kitashi kiyi sallah mufita dan Nanah Habibty ta tafi kuma gidan kinsan ba kowa." wani dira nayi na faɗa wanka nan fito tare da alolana sannan na wucce niman kayan sakawa,

Wani arabia gown ya mika min a laida kare min kallo yayi ya kauda kanshi duba wata bra da nace a sayo min wancan sati na saka babba ce, under wear nasaka, sannan na ɗauki rigar nasaka bakine me stone golden da silve, samar rigar an saka

Please Login or Register in order to submit comment