Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ɗan uwa ina kallonku ne aikuma na zuba muku wani sinadarin, nidai Allah na gode maka da na faɗa mishi sharrin da kuka haɗa mishi ku kwana lafiya dan da nasha wani abu da nayi hauka dan Ummul bazata iya min ba."

      Dariya Imran yayi cikin raha, yace.
"Gwara mani amarya ce dani ku da kuke da tsofin mata zasu faɗi gaskiyarsu."

  Yana gama faɗar haka ya rufe kofar abinshi, adaddafe Sadeeq ya iso masaukinmu, karɓan Nuriya yayi ya mata addu'a ya kwantar da ita, cire kayana nayi na ɗaura towel naje nayi wanka nafito, shima dakyar yayi ya fito, ina saka rigar bacci yazo ya fauce yayi gado dani hmmmmmm bazan iya misalta kome ba dan naci bakar azaba sadeeq ba maganin kuzari ya na kare dashi balle kuma, ya haɗa biyu,

     .......
      Tunda ya rufe ɗakin ya koma gurinta yaji tana kuka yaye gyale yayi ya ɗaura kanshi a cinyarta, yana sauke ajiyar zuciya, shafa fuskarta yayi cikin sanyi murya yace.
"Numfashina kukan mi kike?"
          Girgiza kai tayi, bai kuma cewa kome ba yamike ya kawo kayan ciye ciye suka ci sannan ya fitar dashi, ya faɗa ban ɗaki ya haɗa ruwan wanka, dawowa yayi ya zuge mata rigar yayi wurgi da ita, sannan ya cire duk wani karamin abu dake jikinta ya saɓeta sai ban ɗaki, a ciki suka jima suna hidimar soyayyarsu.

     Itakan taki sake jiki dashi, shi kuwa ko damuwa bayi ba, sai shagali yake da kirjinta wanda suke zaune kamar bata taɓa shayarwa ba,

   Dakyar suka fito dan abinda su sadeeq suka zuba mishi ya fara aiki, wutar ɗakim ya rage yasa mata farin doguwar riga da hijab suka gabatar da sallah, sun jima suna addu'a kafin ta mike shikan a duke ya tashi, ganin yanda take ninke kayan sai ɓata mushi lokaci take, bai san lokacin da yayi sama da ita sai gado, cike da fargaba ta fara kiciniyar kwacewa cikin sanyi murya tace.
"Jinin jikina, bani da abinda zan baka na saur..."

     Bata kai karshen maganar ba, ya rufe mata bakinta da nashi, daga nan imran ɗinta ya koma wani wanda bayajin kira yayi nisan kiwo, tun tana biye mishi har ta gaji ta rufe idanunta kwalla na zuba, wanda suka haɗu na abubuwa uku, farin ciki da Gajiya, ɗaura kanta tayi a damtsen hannunshi tana rike dashi,
(Kafin ace na ɓata wata yarinya ta fara finguring suke cewa ko hmmm duk sauran Romance novel bai lalata yara ba sai Da ciwo a rayuwata)

            
        Sosai Imran ya gurji Zulja, tana shiru bata iya kome ba, kiran sallar farko ya sashi kamkameta yana sauke wata irin wahalalliyar nishi me ɗauke da nutsuwar fitar abubuwa a jikinshi inda ya tarashi jikin kaunarshi( Sai fa kuyi hakuri amma inda nazo sai na ɗaura)

   Zuba mata ido yayi cikin nutsuwa yana shafa kanta wanda zufa yajikar da shi yace.
"Rayuwata sannu kinji, na gajiyar dake kiyi hakuri Allah yayi miki albarka nagode nagode kin biyani kome, naji dadin kome naki na samu nutsuwarki da nutsuwar zuciya.".
        Jigila ya shiga niman yi da ita tace.
"A'a na gode zan iya kome."
  Dakyar ta mike yans biye da ita ganin yanda take takawa cike da juriya yasa ya ɗauketa sai bayi wanka sukayi sannan suka ɗaura sa na tsarki suna fitowa  ya ajiyeta ya gyara gadon ya maida ita can,  tana kwanciya ya wucce masalaci,

   Tun huɗu a hanya suks gamu da Sadeeq, musabaha sukayi sannan suka shige masalaci, basu fito ba sai da rana ta fito,
 

  Ina kan abin sallah ya shigo sama yayi dani, sai gado furgit na mike kaman zanyi kuka nace.
"Rufa min asiri, wallahi zan mutu idan aka sake."

  Hararta yayi sannan yace.
"Toh raguwa sai kiyi ki shirya dan anjima zamu koma gida."

          ....
   A bangaren Zulja kuwa, itama adaddafe tayi sallah ga wani uban barcin da ya sakota a gaba, kwanta knn ya shigo ya kwanta a bayanta, suka cigaba da baccinsu.

                 ****11:am
     Muna fito gurin cin abinci inda duk abokai hudu suka haɗu, nida zulja da Aminatu sai hamma muke, dakyar muka karya sannan mukayi musu sallama, kayan gyara kam namesu sosai ga arziki har da gold, haka muka juyo gida.

       ==== Koda suka koma ɗaki zaunar da ita yayi  ya durkusa a gabanta cikin murmushi, yace.
"Nasan ke sarauniyace.mi kika shiryawa rayuwarmu."

     "Na shirya zama cikakkiyar matar aure wacce take ɗauke ds hakkin mijinta da na sauran mutane, sannan zan bawa dukiyarka kariya, zan zame maka mace tagari, sannan zan rike iyayenka da danginka babu wariya, ko son kai a duk lokacin da kake bukatar abinci ko nasha zai fitone daga hannuna ba daga bayi ko kuyangu ba."

      Murmushi yayi sannan yace.
"Nayi miki alkawarin zama mijin tace, ke ni zan zame miki jela ko bindi kisa a ranki kin mallake ni baki ɗaya"

    Kifa kanta tayi a fuskarshi tace.
"Jinina ina sonka dayawa sosai, amna jita baka tausaya min ba kamar babu tsoka anan ɗinka."

            Girgiza kai.yayi sannan yace.
"Lokacin da na isa duniyarki bana iya fahimtar kome, sai daɗin gurin kuma karki ga laifina Sadeeq da Yazid suka zuba min sunadarin kuzari, shi yasa nima ban sarara miki ba, Amma numfashina kin hadu faɗa ɓata bakine banki a kara min ba."

   Kafin yayi wani yunkuri ta ɓace zuwa shashin Iyayenshi nan ta isa cikin kamala da nutsuwa ta gaishesu,  zama tayi a gurinsu cike da kunya can sai gashi yana wani zazzare mata idanu dariya tayi a ranta tace.
*Dube shi ko tausayi babu wai zai kuma sai kace ya sami dafaffiyar madara Allah bani barin nan sai dare*

   Kallonta yayi a ranshi yana raya yanda zai damketa cewa yayi.
*Yarinya zaki shigo hannuna jiya har da kiran Hafsat da Fatima, Yau ko Ummina da Abbana zaki kira bazan kulaki ba*

    Haka  sukayita musayan kalamai a zuciyarsu...
Murmushi Ummin Imran tayi ganin yanda Zulja da Imran suke raya fure babu kunya yasa ta koreshi da cewa.
"Magajin malam fita ka bamu guri, kabarta ta huta itama"

    Cikin  jin kunya yasa kai ya fita nan Ummi ta cigaba da janta hira har azahar sannan ta koma shashinta yana ganinta fashe dariya,  masalaci ya tafi yaje yayi sallah yana dawowa ya samu ta sake wanka da gyaran jiki, ai bai iya hakuri ba sai da yasake gamsar da kanshi, nan ta saka mishi kukan sakalci ya kuma shanye yana wani manne mata......
  
           ****
   Mun isa gida da yammah, Inna wuro na falo kallonmu tayi ta kauda kanta cikin masifa tace.
"Har kun gama gajiya da kanku, kun dawo, Allah Amra ki raba kanki da Buba dan ......Toh jiki magayi duka da ɗanye kara"

     Murmushi nayi nace.
"Mun sameku lafiya."

    "Hmm lafiya lau, " tabani amsa a takaice,
shi kam wuccemu yayi abinshi dan ya gaji nima mikewa nayi zuwa ɗakina, bina tayi da kallo tace.
"Dake da Buba Allah yasan abinda ya haɗa a gurin jarababbu kawai."

          Ban kulata ba, na shige abuna, banji motsin yarana ba sai dare, naji ihunsu fitowa nayi na gaida meemah sannan na wucce gurin abinci na ɗibawa Sadeeq dan tun da muka dawo yake ce min ciwon kai na damunshi, na sauke goyon Nuriya na bawa Ammih na kai mishi ina jin Inna wuro nacewa.
"Ki tuna dai kina da karamin goyo karki biye mishi ya sake rarukeki."

             Dariya muka saka har dani ma, na shiga ɗakin na samu ya dukunkune, dagashi nayi yaci abincin kaɗan sannan yasha magani  zauna nayi a gurinshi muka ɗan taɓa hira.

                     **** After 5yrs ago
       *Moscow*
      Zaune muke dashi ya sakani a tsakiyarshi muna hira yau kwana biyar knn da dawowarmu daga Kisra sunan zulja, tunda akayi auren ɓarinta biyu,  sai gawar da ta haifa bayan doguwar labour da tayi, bata sake samun ciki ba sai ynx har ta haifi Sadeeq, inda Imran yayi mishi takwara,, munsha suna, dan ma nima ya sake cikia min wani iskar gashi cikin sai wahala yake bani,

       Jim hayaniyar yara yasa na fito, rigima ake da nuriya da Ihsan Abul na kallonsu yaki magana  cikin faɗa nace.
"Lafiya."

             Muryan Ihsan na rawa tace.
"Adda wallahi karya min whiter gold ɗina tayi wanda, Baba Imran yasaya min zuwana hutun kisra, har da crown ɗin fa."

          Shiru nayi cike da mamaki nace.
"Waye ya ɗauko?"

     Nuna min ita Ihsan tayi, tana zubda kwalla,

    Cikin ɓacin rai nace.
"Waye ya aikeki gurin kayan."

    D'ago idanunta tayi har ina hango wani irin haske a cikinsu tace.
"Adda!!! Nima kusaya min ko naje gurin Linda tabani mafia crow....."
  I razane nayi baya sabida idanunta da suka sauya zuwa, ta mage, wni gurnani tayi, Abul ya kai mata duka a bayanta, sai ga wani abu ya faɗo har yana motsi ɗaya yayi yasaka, a aljuhunshi ya fita, zuwa waje, ya mikawa Imran ya dawo.

     Kiran Uban nayi ina faɗa mishi dan har lokacin, tana sume dariya yayi yace.
"Ai ban faɗa miki bane, wata yarinya ce ta bata mafia, amma nasami uban yarinyar shima ɗan mafiya ne, toh yayi mun barazana yau washi gari yazo har makaranta yana bani hakuri, yace mr Lamiɗo tabbas gidanka Allah ya kareku kana da yaronds bazai taɓa barin wani ya cutar da ahalinshi ba, kai gurina kazo shi gurin shugabarmu yaje yasa a shiga tsakaninmu daku, naji tsoron yanda yaron nan yake iya sarafa kome don Allah ka ɗaukeshi ka ɓoyeshi kar ya faɗa mugun hannu. Shine nace mishi ai nima barazanarka bata bani tsoro ba, Dan mun Yarda da wanzuwar Allah kuma muna cikkn kariyarshi jeka abinka."

   Ina dawowa nasami Imran da Abul suna hira anan na zauna na turoshi ciki, nan nake faɗa mishi abinda ya faru, dariya yayi sannan yace.
"Eh karka damu, Ummul Khairi ce ke tare dashi kakata babu abinda zai sameshi facce wanda Allah ya kaddara mishi, karku damu wallahi

  Kinji abinda ya faru kinga kuwa yayi maganin yar nima,"
    Jikina ne yayi sanyi, dakyar nayi bacci cikin sallama, washi gari ina haɗa musu abin karyawa naga tafito da gudu tana ihu da murna crown ne akanta da zoɓe a ɗan tsorace nace.
"Waye ya baki Nuriya?"

     Cikin sanyi murya kaman na ubansu yace.
"Mommy kawo mata, Kaka tayi shine nasaka mata kinga itama Ihsan na saka an gyarq mata."

     Murmushi nayi na karaso na durkusa na rungumesu baki ɗaya cike da kaunar Yarana.  Jinshi mukayi ya rungume mu,

          *** Bayan wata bakwai.
  Muka dawo kasarmu dan ya gama karatunshi, sai hamdalla. Watanmu biyu nahaifi yarana biyu mace da namiji, Yarinyar taci Sunan Amatullah namijin kuma aka saka mishi, Yusif sunan babana knn.

         Ammih tana auren Mubarak ɗina anan bauchi, Aunty tana auren Adil, gabaki ɗayanmu muna cikin kwanciyar hankali da nutsuwa,

     Nake samun kulawa daga uwar mijina, har mukayi arba'in ranar da na shiga hannun oga sadeeq naci wuya, sannan ya kyale ni, washi gari Inna wuro wacce girma ya kawo mata hari, sai da tayi, "Hmmm zaku gama fitinarku jarababbu kawai."

     Dariya muka mata sannan muka wucce hidimarmu,

     
        Komi na rayuwa cike da nasara muke samunshi wanda haka baya samuwa sai da hakuri da juriya tawwakali da kasksntar da kai ga Ubangiji, idan nace Sadeeq bai sauya ba nayi karya ya zama me sanyi hali da rashin fushi, wannan karon jimeta muka je, bayan na kwantar da Amatullah da Yusif na shiga wanka, ina fitowa nasame shi akan kujera akwance, cikin nutsuwa ya kalleni yace.
"Ina son zama cikakken mutum, kafin."

   Bai karasa ba nayi wurgi da towel ɗin nayo kanshi na faɗa, daga nan yaron kauna ta sauya, ina darenmu na faro ya dawo mana fil,

      *_Alhamdulillah nagodewa Allah maɗaukakkin sarki da ya bani aron lokaci na idar muku da wannan labarin bansani ba ko makaranta sun amfana da wannan shirmen amma yana da kyau ka ɗauki na ɗauka kabar na bari nagode sai mun haɗu A matar So......_*
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment