Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

doguwar riga nasaka da hijab yajamu sallah,

             Muna idarwa nabi lafiyar gado, biyo bayana yayi ya kwanta a bayana yana wasa da kirjina sake rikita min lissafi yake so nikuwa cinyoyina da kasana ciwo yake dan har ina jin yanda yake zogi, danaga da gaske yake kuka na saka ina ihu da dukanshi ina tureshi amna kaman mayen karfe sai da ya sake ta raruke nu, by the time ko kukan bana iyawa, na gaji sosai hannuna sarke a bayanshi na rungume shi, kaina na kirjinshi, shi kuwa sai aikinshi yake, murɗa cikina ya fara tare da tare da wani irin amai lokaci guda, ai ganin haka yasa basa ya kyaleni ba, sai da yaji nasake mishi a jiki, kafin ya kyaleni, amma bai janye daga jikina ba dan baiyi realiser ba, gani dai a sume amma sam kayan aikinshi taki sauka, ganin cutuwar zatayi yawa ai fuska yayi sai da yabiya bukatar tsaf ya faɗa wanka, yana fitowa ya sauke ni a gadon ya gyara tsaf sannan haɗa min ruwan wanka ya shiga dani, sakani cikin ruwqn yasa ni sake ajiyar zuciya. Sai da ya tabbatar na gasa kaina sannan muka fito kallona yayi ya kauda kai.

      Ina ɗingishi na haye gado naja bargo na kwanta, ina sauke ajiyar zuciya take bacci me nauyi yayi gaba dani, yana tsaye kayanshi ya sauya zuwa riga me hannun vest na kampanin Kapqa da wandonsa 3qrt kiran kampani ja, taje gashinaa yayi zuwa baya lokaci zuwa lokaci yana ganin yanda nake sauke ajiyar zuciya haurowa gadon yayi bayan ya gama barnan turare a jikinshi, ya shige jikina ya kwanta, kallon fuskana yayi musaman idanuna da suka kumbura, shafa kaina yayi shima ya cigaba da tunanin har bacci yayi gaba dashi.


    Bai farka ba sai karfe ɗaya na rana, zare hannuna yayi wanda suka zagaye wuyarshi, kafafuna suna cikin nashi kai baki ɗaya jikina na cikin nashine, a hankali ya zareni a jikinshi ya tsaya kallona sabida towel ɗin ya zame dukka babu kome a jikina, shafa abinda yafi tafiya dashi yayi a jikina kafin ya sumbacesu ya sauka alola yayi sannan yazo ya gabatar da sallah.

      Yana idarwa ya dawo ya tasheni dan kusan biyu saura ne, a hankali na buɗe mishi jajayen idanuna wani ciwon kai da ya sauko min a lokaci guda, a hankali na mike tare da yin mika ina tura kirjina gaba, salatine a bakina Malam Habu tsayawa yayi yana kallon shagali.....😜
🌺🌷🌷
*_DA CIWO A RAYUWATA_*
🌹🌸🌸

Na
Mai_Dambu
Wattpad:Mai_Dambu...
*Horon Inna Wuro*



Page=N...Nazari*

Ina ɗaga kai mukayi ido biyu dashi gabana ne ya faɗi nace nashiga uku na lalace.
Tattaro towel ɗin nayi na sauka da sauri amma ina bazan iya ba dan duk wani join ɗin jikina ciwo suke a hankali na fara tafiya har na shiga bayin wanka da alola nayi na fito na ɗauki rigana nasaka hau abin sallah.

Ina darwa yana shigowa lokacin ina addu'a, wallahi tsabar fitinarshi ko addu'a banyi ba na katse na mike, abinci ya ajiye min na share, yana kallona nasaka kai zan fita yace.
"Dawo nan Amratu."

Jikina har ɓari yake na dawo kallon yanda nake tafiya yayi ya kauda kanshi yace.
"Zauna kici."

Zama nayi na fara tura abinci, karshe tsame hannuna nayi sabida zazzaɓi dake damuna naje na wanke na kwanta.

Yana kauda abinci falo ya biyoni gadon, a tsorace na fara jan baya nace.
"Amma kashe ni zakayi ko? Wai meye laifina ne haka da kake cutar da lafiyata na gaji sadeeq wallahi nayi dana sanin aurenka"

" Aidama haka nake bukata kiyi dana sanin aurena, kuma bukata tabiya tunda kina ɗauƙar kanki wata ce." matsoni yayi na fashe da kuka nace.
"Ubangiji wani laifi nayi ne haka."

Wallahi na gaji da hidimanshi.

Kuka nake bai fasa janyo ni ba, sai da na fasa masa ihu na mike zan gudu ya janyo ni na sake kwacewa nafita da mugun gudu, yana bina Asalima babu abinda zai min tsabar tsokana ce kawai,

Ina isa falon kamar wace aka ɗaneni na faɗi, tare da fashewa da kuka na mike zan karasa gurinsu inna wuro aikuwa ya isa zai taɓa ni na fasa ihu na kwace na mike da gudu, shafe kanshi yayi yana murmushin mugunta, a jikin Inna wuro na zuɓe tare da jan shasheka nace.
"Inna ki maidani gidanmu kashe ni zaiyi sun sauya min ba Sadeequnki bane wannan wani daban ne, karki mai dani gurinshi ko ina na jikina ciwo yake idan kika mai dani bazan moru ba, Wallahi."

Ko ba afaɗa mata ba tasan kwanan zance. Jinjina kai tayi cikin madaran bala'i tayi fuska tace.
"Zo nan dan dundurusun kan fatarin uwaka, ɗan banza mugu kai dq zamanin fir'auna kazo da xance daga gidanshi kafito kaga ɗan banza mi kiran kotal, kayiwa kanka kuma ka sake min Yar mutane na maida musu ita Mustapha Hadiza ku shaida sai Abubakar ya sake amratu."

Mikar dai tayi zamu tafi inda ɗakinta yake tana baya ina gaba salati tasake wanda yasa na juya ina share kwalla juyawa tayi ta finciko hannuna zuwa gaban Meemah cikin ruwan bala'i tace.
"Hadiza dubi yanda ya yaga musu yar mutane, mace haihuwa biyu Buba ya illata musu ita honi haihuwar Jabu toh maza tunda likita ce ke jeki duba musu yar mutane Allah yasa ba yagata can ba dubi yar shekaru talatin tana tafiya a ɗingishe mugun bawa ɗan banza jarabbabe kwaɗayayye zaka mutu wata mace ba'a haifeta ba duk wanda yabawa mace amanna kuwa zai mutu da gabanshi a hannu maza ki duba min ita nace."

Ai kuwa a daren muka nufi asibiti har da ita muka je aka dubani magani aka bani sai nq musu maganar amai shima shawara suka bawa Meemah da a rage yawan sex ɗin sabida har ynx ina wasa da bayana kyanta nasami wata uku babu saduwa, Haba Inna wuro me zatayi banda murmushi da rangaɗa kai,

Har muka iso gida murmushi inna wuro take, muna shigowa na hangoshi tsaye alamun jiranmu yake fuska inna wuro tayi tace.
"Muje kinji."

Koda muka isa gurinshi kallona yayi fuska a tsuke yace..
"Muje ki hado min abinci."

Tsayawa tayi da kyau tace.
"Haba toh ai kayiwa kanka dan da kai har duniya tashi, kuma ka sako min ita in ba haka ba zan makaka kotu, zaka san da Jikar Almu kake ɗan wofi jarababbe kwazababbe kawai ai ba baiwarka bace dan kasameta ahara shine zaka wulakantata wucce muje kema."

Ya zata, zuwa an jima zata saukone sai da yaga har yaranshi koransu take, tsakaninta da Allah ta tsaya min a haka muka sami sati ɗaya duk ya birkce min, gashi ko fita ban cikayi ba idan yana gida, nayi kyau sosai kamar bani ba, yau an kaita Asibiti idanunta na ciwo ganin lokaci guda suka fita, sai gashi ya dawo ina kitchen ina aiki kawai naji kamshin turarensa ya bugi hancina kafin nayi wani yunkuri naji shi a bayana a razane wukar da nake yanka albasa ya faɗi, hannuna a kame, zuciyata kamar zatayo waje.
Haɗani yayi da jikinshi bansan lokaci da na zame ba da rarrafe nake son barin kitchen ɗin amma ya tsre min hanya ɗaga kaina nayi naga ya faɗa kaɗan sai uban kasumbar da ya bari, mi yasa sadeeq bazai ajiƴe kome muyi rayuwarmu cikin sallama ba, katsae min tunani yayi ta hanyar ta kowa gabana ni kuma ina ja da baya ina kallon cikin idanunshi wanda na hango zallar jaraba, basan ya akayi ba sai ganinshi nayi ya shamceni ya fisgoni ya juyar dani, ashe jikin gas naje kuma tunkuyar na kan wuta zaro ido nayi ina kallon gurin ina mamakin wannan ikon Allah, kawai sai naji hannunshi a kuguna ya zagayo dani ina fuskarshi a hankali yake kallon fuskana, yayinda na rufe idanuna ina sauke numfashi dan matuƙar xan keɓe da Sadeeq toh ni nasan bani da ikon kaina dan ya lalatani ove, yanda nake sauke numfashin kirjina ɗagawa yake yana sauka, janyoni yayi ji nayi kaman zan faɗi har sai da na fama ciwona runtsa idona nayi a hankali na fara shashekar kuka, yanda kuke ke fita yanda zuciyarshi take kara kawata mushi ni idan ina tsorace ko kuka,

Kai kanshi yayi wuyana rike rigarshi nayi sabida yanda yake goga min hancinshi da gashin fuskarshi. Ga kukan nawa har yana fita,

Allah cikin ikonshi sai gasu Inna wuro jin kukana yasa ta kara so cikin sauri tace.
"Toh hariji fitinane jarababbe shikata nace akai kan kaga takanka saketa ɗan banza me jaraba a tafin hannu, wato dn kaga bana nan bari kazo kasan kana son raruketa ka ɗaga hannunka me suffar rodi ka sheqa mata mari, ai sai ka sake musu yar mutane tunda baka da mutunci lusarin namiji sheke dukan mace, miji nagari lallaɓa mace yake, dan kar tasami tawaya daga gareshi dan kaga bata magana ko sai ka kureta, banda kaddaran aure har kai ka isa ka kirakanka da mijinta mi kake dashi na irin iliminta, kai kanka shedani yanda tazo gidanka kuma ka amshi budurcinta ko dan albarkacin wannan Amra zata sami kima a idonka amma da zaran ranka ya ɓaci sai duka sabida ka sami yarka ina ce jiya kukan Nur kaji amma sabida ita yarka ce ka sheko daga kai sai ɗan diros(kinsan mi take nufi boxes😂) ko ba haka bane toh yanda kaji ihun Yarka haka iyayenta suma zasu ji zafin yanda kake dukar Yarsu, ga Iyayenka sunsan kansu kowa lallaɓa ɗan uwanshi yake a zauna lafiya amma kai sai wulakantata kake toh na baka nan da wata uku ka sake musu Y'a" tana gama faɗar haka ta juya abunta shi bai zata dagske take ba sai ynx kallona yayi cikin sanyi murya yace.
"Ynz zaki iya rabuwa dani."
A hankali na buɗe idanuna da suke zubda kwalla nace.
"Why not,tunda nayi kokarin na bika baka gani ba gwara mu rabu Allah ya Albarkaci abinda muka tara."

Kashe gas nayi nafita abuna. Ina shiga ɗakin tace.
"Nan da wata uku zamu haɗu, akan maganarku kiyi hakuri zamu sake maganar kinji Insha Allah ya daina dukanki balle tsawa kinji ko."

Gyaɗa mata kai nayi, Inna wuro ɗaurani tayi a dabarbarun su na manyan yanda zan gasa Sadeeq a ruwan sanyi, kuma kwalliya ta biya kuɗin sabulu da sai yazo,min asace zan sake dashi kaman zai kwashi gara sai yaji kit, yana matsa min zan fashe da kuka nace.
"Nikan karabu dani idan kuma zaka mare ni ne bismillah ga fuska, dama kasaba fitinarka toh karasani kaikai musu sauran."

Shafa fuskana yake yi cike da bakin ciki, haka zai kyale ni, idan kuma ina aiki a kitchen ne toh zai zagayo da hannunshi ta bayana muna aikintare, ban taɓa jin wani damuwa ba dan ynx tsakaninshi da Allah yake son dai daitawarmu.

**** Yola.
Tunda ta dawo daga biki akace mun ɓace nida Sadeeq shi kenan, ta tattara nata ya nata ta koma gidansu, da zama acan ne ta fara ciwo dama yana cinta a tsaye sai da takwanta, har Asibiti.

Abin mamaki a cikin har na wata biyu, hankalinta ya tashi amma da ta tuna ai bana sadeeq bane na mustapha ne, amma da ta faɗawa Mahaifiyarta tace, ai cikin sadeeq ne dan haka kowa sai ya sani.

Kafin kace wani abu labarin cikin ya baza ko ina masu murna nayi masu bakin ciki nayi, haka suka cigaba da yawo da maganar cikin.

A gefe guda tunda Sadeeq aka sake nimanshi aka rasa kamfanin zane zanensu kama da wuta, haka ma wanda suke haɗin gwiwa ya kama da wuta, sai nashine bai kone ba saima kara haɓɓaka da yake, dake Junaid ne a gurin, sai hankalin masu bibiyar Sadeeq ya koma kan kamfani da wanda Hamidu ke jagoranta, wannan gobaran da akayi ya shafi Uncle aminu da Alhj bilya, nan suka fara shige da fice aka nemo bashin bank ak ɗaga kamfanin.


***
Wata biyu knn ana horon Sadeeq ga fitinarshi idan ya ɗibo bashi da inda zai sauke yau muna cin abinci a table, hankalina yayi nisan bawa Ihsan sai naji ana shafa kafata, irin ana min tafiyar tsutsa firgit na ɗago kaina mukayi ido biyu dashi.

D'age min gira yayi sai na ɗaga kafar sama jikin kujeran,, aikuwa garin niman kafata sai ya faɗa kafan Inna wuro, buɗar bakinta tace.
"Buba kundudurun uwaka kaji min ɗan banza makiri shine kake min tafiyar tsutsa ai naga lokacin da kayiwa Amra har ta zabura, wato shine ni bari ka min ko."

Cikin ko in kula yace.
"Idan baki so toh kibani matata mana naga fitina haka kawai zaki hanani matata."

"Ungo naka nace kundu uwa ɗan banza kana sonta kake jibganta, sake musu yar mutane."

"Wallahi bazan saketa ba sai dau kinsan yanda zakiyi dani."

Cikin lallashi Daddy yace.
"Inna wuro ayi hakuri a faɗi duk abinda zai kiyayye sai a mishi hukunci sa."

Ajiye lomar tuwonta tayi ta kunco goronta ta ɓantara, a duk lokacin da Inna wuro tayi haka toh ba mutunci turo ɗan kwalinta tayi gaba, tana taunar goron tana musu kallon shekeke tace.
"Amra kinji fa, mi kike bukata daga Buba dan ki ɗauka kotu kike kuma a gaban mi shara'an adalci ki faɗi kome dake ranki za'a miki adalci."

Face cap ɗin dake kan Adil yaja ya rufe fuskanshi, yayi sabida dariya, Ammih kifa kanta tayi tana dariya,

Cikin alamun tsoron karya na kalleta nace..
"Inna wuro idan na faɗa za'ayi min"
"Ai kamar yanka wuka kuwa yar nan ai karen maguzawa maganin zoman bana."
Satar kallonshi nayi ya wani narke min, fuskarshi kamar na nur ɗin nan idanunshi sunyi ja.

Kauda kai nayi nace.
"Inna wuro nikan bazan zauna dashi ba, dan kullum dukana zai nayi, a gaban kowa."

Wani zabura yayi ya zagayo ni, jikin shi narawa, ya zuɓa gwiwarshi a kasa yana kallona yace.
"Don Allah rufa min asiri mutuwa zanyi idan na rabu dake."
. "Yo kansan zaka mutu kake wulakantata maza miko miki takardanta."

A gigice yayi nan ya rasa waye zai bawa Inna wuro hakuri ita ko a jikinta tace.
"Tashi kaje zuwa gobe ko jibi kai nan da wata biyu idan ta hucce sai ayi magana dan ynx ma naga, munahuka sun tsareta da ido sabida an taɓa zuciyarsu, ke muje ɗaki mikawa Hadiza jikarta muje kema kiji ɗumin uwa."

Kaman mahaukaci haka shima ya mike, ina mikewa ya sureni aikuwa Inna wuro tasha gabanshi tace.
"Sauketa dan kwal ubanka, fitinane kaidai ka kwalata, sauke min ita,."

Yana direni cikin masifa yace.
"Wallahi zaki ban matata girma da arziki ko nayi Kidnapping ɗinta."

Kallon Adil tayi cikin niman karin haske tace.
"Saminu mi yake nufi da kidanaki."

Bashi Adil da aka tambaya ba hatta su daddy sai da suka dara shiru yayi cikin kambama maganar tare da zama dakyau yace.
"Inna wuro wannan maganar da yayi mugun al'amarine wato ko hmmm."

A ruɗe tace.
"Nashiga uku Buba karka kasra musu yar mutane,"

Kamshin Imran yaji yasakai ya nufi inda kamshi ke fitowa yace.
"Oho dai na faɗa miki sai nayi kidnapping ɗinta kowa ya rasa har nidake."

A ruɗe takalle Meemah wacce dariya yake cinta tace.
"Hadiza minene kidanafi."

Kallona Meemah tayi cikin bawa ɗanta goyan baya tace.
"Inna wannan kalmar mumunar kalma ce"

Kallona cikin ido alamun nayi hakuri sunkuyar da kaina nayi, tare da gyaɗa kaina "Alhamdulillah amma Inna ki duba Al'amarin kar kuma garin niman gira a rasa ido kidinafin kalmar da ko nan turawa suka ji dai dai yake da yakin duniya, akanshi."

Kamo hannuna Inna wuro tayi muka wucce ɗakinta.

***
Yana fita yasami faran tattabara rikiɗewa yayi suka rungume juna kallon shi Imran yayi yace.
"Kai da ake amarci ya ka zuɓe haka."
Tsaki yayi ya bashi labarin kome, nan ya saka hannu a aljuhu yace.
"Kabawa kanwarka tasa mata a abinsha, sannan idan kome ya kallama ka shafa turaren nan yau zamu fara aikin mu wanda zai ɗauki wata guda Insha Allah ka mika alamarinka ga Ubangiji sannan muna bukatar Amratu a cikin alamarin Allah yasa, tasami ciki daga nan zuwa wata guda."

"Abokina baka tunanin sakata ciki da matsala kar wani abu yasameta." Sadeeq yayi maganar cikin damuwa.

Girgiza kai Imran yayi yace.
" Bata cikin hatsari, kawai abinda akayi za'a sake maimaitawa kuma dole sai da mai ciki, kaman yanda faru Mahaifiyarka ita da Babanka, haka abin zai sake faruwa dukda akwai hatsari dole sai anyi haka dan."

Shiru yayi sannan ya fara kwantarwa Sadeeq hankali daga nan sunayi sallama.......


Toh fa, kome zai faru da Amratu😇
🌺🌷🌷
*_DA CIWO A RAYUWATA_*
🌹🌸🌸

Na
Mai_Dambu
Wattpad:Mai_Dambu...
        *Bonono....*
_Sakonki Ya iso Maimunatu Umar(barr) amma babu ruwa na da inna wuro dan ita ɗaya gayyace, sai batun zuwa bikin Zulja wa Imran toh ku shirya tsaf daku za'aje Madinatul Noor domin kashe kwarkwatan ido kuma duk wacce bata zuwa Macizai zaso zo har gida su ɗauketa akai😂 har gurin bikin_

Nagode sosai Teams ```ZulImran tare da Team Innawuro da TeamAmSad tare da Team NanSad Fatan alkhairi gareku Maman Naja'atu Zamfara,Ummerty, Maman Nuwwara, Tare da Mman Annuwar, Bazan manta daku ba Fatima Harazimi, daYar Talakawa, Maman Nusy, Nd My Naja'atu giwar mata, tare da Tuzuran Grps ɗina da Gauraye, Chaiii Fatima Harun Aljanar Soyayyar Kinfi kowa ma kaunar Love more pagen kyauta basaikun gode min ba```
*Page=P...Panka*

D'akinmu na koma na fashe da kuka, har tashigo tasame ni, ina kuka, share idanuna nayi na muke na shiga ban ɗaki nayi wanka, na fito na kwanta ko cikanki bata ce min ba, amma a ranta farin cikine fal,

       Itama kwanciya tayi can naji ta fara sauke numfashi alamun bacci ya ɗauketa, saɗaf na mike na fita zuwa gurinshi tana jin motsina amna tayi kwanciyatar, da sauri na isa kofar da zai sadani da sider ɗinshi, gidan duk an kashe wuta ina  shiga falonshi naji an fizgoni, tare da mannni a kirjinshi, kamshin dior ɗinshi ya hanani tsalla ihu,

           A nutse ya zare hijab ɗin jikina, ya jefar a gurin, sannan ya shiga jan zaren rigana ya wurga a kasa, kallon shigar da nayi cikin, rigar baccin sai da ya ɗauke wuta dan dagani sai ɗan kanfe da bra, wanda ake ɗaurawa a wuya zare kulin igiyar bra ɗin yayi  a hankali ya sunce ɗaurin bayan, tura mishi tudun kirjina nayi ina goga mishi a kirjinsa, tare da sakala hannuna a fuskarshi ina tallaɓo face ɗinshi, ban ɓata lokaci bana haɗa bakinmu ina bashi wani deep kiss tare da zura mushi harshena ina juyawa a bakinshi, juya harshena nake kafin na cafko nashi, na cigaba da tsotsa son raina, rungumeni yayi muka cigaba, daga falo ya ɗaukeni cak xuwa bedroom, anan zance ya sauya, na murzo sosai a hannunshi kamar bazai hakura ba, sannan ya kyale ni, na mike na nufi ban ɗaki nayi wanka na ɗauro towel na fita daga  sider ɗinshi, kayana na tsince nasaka hijab na koma ɗakinmu kwanciya nayi tare da mika dan na gaji,
   Ina fita yayi wanka shima ya fara gabatar da sallarshi da imran ya faɗa mishi.

     Washi gari a gurin karyawa sai bina da ido yake muna haɗa ido zai kashe min ɗaya, naki kallonshi ina jin yana min tafiyar tsutsa ɗagowa nayi kaman zanyi kuka nace.
"Abul kacewa Abbanka ya daina kirana Adda."

    Bina kowa yayi da ido kuma ba abinda nayi niyyar faɗa ba knn, ashe Inna wuro tana halkance damu, narigasu mikewa kallona yayi yace.
"Nace ba, ko zaki gyara min Sider ɗina."

     Kallon Inna wuro nayi ita kuma ta kauda kai, da ɗan sauri na nufi ɗakin ina shiga na faɗa kintsa kome, ban ɗakin shi na shiga na wanke, ina dabda gamawa ya shigo ɗakin kallon riga da skirt ɗin jikina yayi a hankali yake bin kuguna da kallo, rungume ni yayi tabayana ya zura hannunshi cikin rigana yana matsa min kirjin, ture hannunshi nayi tare da tsuke fuskana nayi na nuna mishi samuna da yayi jiya ba bati bane,

Juyawa nayi na harɗe hannuna a kirji nace.
"Dakata malam karka ga jiya na mika maka kaina ka ɗauka, son zama da kai nake a'a na sauke hakkin da ke kaina ne dan haka idan bani na kawo kaina ba karka kuma taɓani inkuwa kayi haka toh wallahi damar da nake shirin baka zaka iya ras...."

Fisgoni yayi tare da sumbatar bakina, dalilin da yasa na hakura da maganar knn kauda kaina nayi ina tureshi amma ya rikito a kaina, tare da jibga min nauyinshi gabaki ɗaya ya sauke min akaina.
Dakyar nake jan numfashi juya kaina nayi zan mishi tsiwa, Allah ya bashi nasara akaina, Sadeeq bai kyaleni ba sai da yaji ya gamsu, kuka nasaka, tare da borin kunya bayan nima naji daɗin nan dai, tashi yayi ya zauna yana kallon gashina wanda suka hautsene har kan fuskana, mai dasu baya yayi yana hura min iskar bakinshi, yace.
"Idan mukayi kuskure a rayuwa akan bamu dama ɗaya tal dan mu gyara kuskurenmu amma Adda mi yasa bazaki bani damar ba."

Mikewa nayi na shiga niman rigana da bra ɗin na saka, kallon agogon ɗakin nayi, sai a lokacin na lura da zanen hoton dake ɗakin wanda nawa ne, jikina yayi matukar sanyi, zanina na ɗauka na ɗaura pant kam da under ɗina ɗaukar su yayi yana sunsuna su, hararan shi nayi nace.
"Bani kayana bana son iskanci me abin sunsuna su."

Murmushi yayi sannan ya isa gabana kuma ba kaya a jikinshi, tsaki nayi nace.
"Wallahi kai kan Allah ya shirye ka, don Allah nime abu karufe jikinka ko kunya baka ji, kana tsaye kam..."

Yanda ya tsaya a gabana tare da sunkuyar da kanshi yasa nayi baya, ina murguda mishi baki, "Wato bani da kunya a duniya nan akai wannan ya kaine, ina ce ko minti goma ba'ayi ba kika tsotse ni, haka bai miki ba sai da kika, kika raruke ni, har da kukanki kina cewa kara min don Allah karka barni haka zan..."

Da sauri na kwance kayana a hannunshi na fice.
Biyo ni yayi ya leko yace.
"Wow tafiyar ma abar burgewa ce, kamar yanda suke a boye haka maisi take a sirrance, ya kamata ki min godiya

Please Login or Register in order to submit comment