Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Bayan la'asar yan uwanshi suka shiga zuwa amna banda Inna wuro, tabbas babban gidane gidansu sadeeq.

Sai dare muka daina ganin mutane lokacin nayi laushi.

Washi gari sai ga yan gere suka zo suka gama shirmensu suka tafi.

Sai da sukayi sati wai suna gere kafin , aka fara hidiman bikin.

Tun ranar monday aka fara biki basu ajiye ba sai ranar saturday anayi ɗaurin aure rana lahadi sukayi wuni, dan bikin har da namu aka haɗa,


Bayan angama buɗankai gidan kowa ya kama gabanshi, nima ina can ɗakina a kwance na gaji.

Sai gashi ya shigo da laida ajiye min yayi ya kalleni yace.
"Ba matsala."

Kafaɗa na ɗaga masa kaman yanda ya,zama al'adarshi yin haka.
Fita yayi tare min sai da safe, ko damuwa banyi ba a can kuwa yana shiga ta taso masa kaman zata cinye shi dakyar sukayi salla da cin abinci aka fara duty,
🌺🌷🌷
*_DA CIWO A RAYUWATA_*
                                  🌹🌸🌸

   Na
  Mai_Dambu
   Wattpad:Mai_Dambu

         Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai





      *Na kune sabida jiya naga madaran comments ɗinki tun jiya ake kafta muhawara tsakanin zauren Mai dambu, Da Ciwo A Rayuwata Group 1 da Group 2 Irin wannan kishin da kuke Taya Amrahtu yayk Ove dai Ina muku son ne domin Allah*
Team>>Amsad❌
Team>>NANSad✅
😉😜




Page H....
           Hmm kwana sukayi suna cika min dodon kunne dakyar nayi bacci me nauyi washi gari dake ina hutun salla bansan shigowarshi ba, sai karfe sha biyu saura na tashi nayi wanka na gyara jikina fito, ina saukowa kasa naji abinda ya dame A gurin Amaryan Sadeeq .
"Beeya ina gaya miki naga tashin hankali jiya wallahi kuwa style kusan bakwai mukayi, ke ina gaya miki kinga abu yanda take heard strong rocker ke bazan boys miki ba nayi suck dic......"

      Haɗa ido mukayi dashi yana shigowa ni kuma tsananin tsoro yasa na juya a guje, yana zuwa gurinta ya fauce wayar ya buga da kasa, masifa  ya rufeta dashi kaman zai bugeta,

                  Tureta yayi ya wucce dama cike yake da ita,

       Dakina ya shigo ya wulla min wasu takardu, ba magana ya banke kofar yayi tafiyarshi, take raina ya ɓaci aikuwa sai ga ciwona na shirin tashi nabi bayanshi har kasa naje ɗakin sam idanuna a rufe suke ban lura da ita ba, nashige ɗakinshi toh abinka da me matsala ina shiga na fara bala'i, ashe shikan cire kayanshi yake yana kan cire boxes idona ya kai kanshi shima ya ɗago knn ihun da na kwalla tare da fita a guje na bar mashi ɗakinshi jikina na rawa,
      Tsaki yayi ya shiga wanka yana fitowa yasami Nanah a raɓe kamar munafuka, goge jikinshi yayi ya shiga saka kayanshi  a hankali ta iso gurinshi juya mata baya yayi, bata hakura ba ta rungumeshi tana goga masa kirjinta, tare ds murza masa hamnunta a kirjinshi juya tana mashi wani irin shafa, shiru yayi yana jin abinda take har tsakiyar kanshi, janyeta yayi da karfin tsiya ya faɗa ban daki, ranshi na kara ɓaci da ita, zare kayanta tayi ta ɗauki wani karamin towel ta ɗaura sannan tabishi ban ɗakin, yaji shigowarta amma yayi shiru asalima kwanciya yayi a cikin ruwan, sam ya kasa manta abinda ya faru jiya da dare tsakaninshi da Nanah, kenan duk wannan tulin boons ɗin da yake gani duk bogine, tunda gashi yanda yake hangosu ba haka ya gansu ba, yanda ta zake da nuna masa salon kwanciyane ya ɗaga masa hali shi dai Allah ya gani bai taɓa zina ba, amma yasan karamar yarinya irinta dole idan akayi disvirgin ɗinda aga alama, wani tunani nw yazo masa ai ba lallai kowacce bace wasu. Kofarsu bata da karfi kaman na wasu.

           Jinta a jikinshi tana mai lafewa yasa shi buɗe ido amma ya gaza ce mata kome, yana ganin yanda ta haye kanshi tana goga masa, boons ɗinta a fuska yasashi kauda kanshi kaman bai san tanayi ba,

              Nanah tasan yanda zata janye hankalinshi a ruwan sanyi dan haka duk basarwanshi bai dameta ba, asalima sake sauya salo tayi dole ya sauke jin kome yabi yarima akasha kiɗa tun abanɗaki suke makale sai da yashigo da ita ɗaki suka cigaba, tana ganin zai kaita gado da sauri tace .
"Ya Sadeeq ba sai munyi a kwance ba, xamu iya a tsaye  jingina da bango kaima zakayi enjoy ɗin abu."

           Allah sarki sabon shiga haka ya jinginata ys cigaba da ride ɗinta tana zuba masa ihu da bori,  sun ɗauki lokaci suna abu ɗaya daga bango har zuwa gado yagaji sosai kuma abinda ya lura nanah ita kam kamar mayya dan bata ji ko ɗar ba, daga ɗakinshi idan kana falon kasa zaka iya jiyo muryanta.

                   Na gaji da zama ga yunwa dake damuna, nafito a hankali zuwa kasa zanje cin abinci, ina zuwa dai dai ɗakinshi naji abinda take cewa da sauri na wucce abuna jiya sun hanani bacci yau kuma zasu nime hanani cin abinci.

     Kitchen ɗin naje na zauna naci abinci tunda naga gidan akwai masu girkawa, ina gamawa nafito Alhamdulillah na daina jin shirmesu itace dai makayi clashing da ita ɗaure da towel, zata bangaje ni ya buɗe kofar yace.
"Kee Uban waye zai kwashe miki kayanki ko ance miki ni zan tattara miki nifa bana son kazanta,"

     Saukowa tayi taje kwashe kayanta, tana shiga ɗakin yabi bayana da ido, tare da tauna lips ɗinshi na kasa,

           Rufe kofar yayi tare da jingina a jiki cikin masifa ya fincikota yana huci yace.
"Wannan yazama karo na farko da nakarshe da zan kamaki da idona zaki bangaji Amrah wallahi zan shayar dake mamaki, dan koni kaina aurene ya bani karfi da girma akanta, dan kaninta na huɗu shine mate ɗina karki ga dan ina biye miki muna share moment tare kice zaki raina min matata toh kinyi kaɗan kallonku nake get out"

    Tureta yayi ta faɗi kasa tare da fashewa da kuka da sauri tafita a ɗakin tare da sai tarama.

                     ***
Share kasa yayi sannan yayi zane can ya kuma sharewa yayi wani zanen buga kasan yayi ranshi a ɓace ɗago ido yayi cikin ɓacin rai yace.
"Alhaji bilyaminu ka lalata aikinku da kanka, sai da na faɗa maka cewa koda wasa karku bar yaron nan yana zuwa gurin Kakanshi a jimeta, haka ma bai muku ba sai da kuka barshi yaje ce muku akayi itama kakan zaba mashi ido zatayi dan kowa ya juya idanunshi akanshi toh ai ga abinda kuka kayi ya lalace babban kuskurenku barin yaron da kukayi ya auro wata daban toh ta sanadinta aikinku na shekara 26 zai lalace dan mustapha yana gab da dawowa gida kuma ta sanadin Yarinyar da ya auro zasu dawo"

       A razane Hajiya salma da Alhaji bilyaminu tare da Mahaifiyarshi Gwoggo Hari suka dafe kirji cike da tashin hankalin gwoggo hari tace.
"Na kan tudu yazamuyi."

         Dariya yayi sannan yace.
"Hari karki damu sa'a tana gareni kuma bazan barku kuga gaza wata ba."

    Gyara zama sukayi sannan suka zuba masa ido tare da ɗaga manyan kunnuwansu, yace.
"Abinda na hango shine dole mu shiga tsakanin Yaron da Matarshi da ya auro daga wani gurin, amma fa akwai rabo mai zafi wanda duk shiga tsakanin da zamuyi sai ya ratsa ya shiga, abinda nasake gani shine akwai kofa a jikinta wanda wasu aljanu suka buɗa, zan tada wani kurwa dashi zamuyi aikin sannan zanso abu guda biyu nata ko gashin kanta ko Farcenta, karku wucce kwana uku dan zan haɗa da wasu manyan maridan aljanu ne sannan wannan aikin yana bukatar azubda jini bana dabba ba na dan adam kuma Yaro karami dashi za'a tada kurwa kwana uku na baku karku wucce haka"

     Da rarrafe suka fito daga ɗakin shi dake can kogon manbila.
                        ***
        Da sauri nafito daga ɗakina ina duba wayata da babu kati, sauri nake dan naji ɗazun yana cewa ko akwai wacce take da bukatar abu ya sayo mata dan zai fita, nasaka kafata knn kawai naji santsi ya kwashe ni tun daga step na farko har zuwa step ɗin karshe ya kai ni salatin da na kurma da mugun karfine yasa suka fito dukkansu su biyu cike da tashin hankali ya iso kaina ita ko Nanah mi zatayi banda dariya dama ita ta,zuba morninig fresh a gurin tunda Sadeeq ya mareta a kaina,

          D'aga ni yayi zuwa falo tare da ce min.
"Sannu ina ke ciwo"

       Cike da dauri nace' babu' amma kafata ta dama kaman ba'a jikina yake ba sabida mugun zafi.

      Kamar ya fashe da kuka ɗauko min wayata yayi, na mika masa dubu biyu nace.
"Dama kati nake so kasayo min Mtn da Airtel, shine na zame ina ga ko ruwa ne ya zube a gurin ni kuma ban lura ba na taka." Cikin wani irin murya nake magana me ɗauke da zallar shagwaɓa ni kaina bansan nayi maganar haka ba, sai da ya sake baki da ido yana kallona eh mana dole ya kalle ni tunda nake dashi magana me daɗi bai taɓa haɗamu ba sai rigima,

               Mikewa yayi sannan yabi hanyar step ɗin yana zuba ido ganin wani ruwa kalar green ya tafi ta lakato ya shinshina  morning fresh ya furta a ranshi *Nana* yace kawai ya juya bace kome ba,
     Dan zaman da nayi har kafar tayi wani irin kumburi yana,zuwa ya kama zai ja amma naki barishi dole sama yakoma ya ɗako min hijab ɗina yace..
"Muje a duba miki kafar."

      Ba musu na mike ina ɗaura nauyina akan kafar na saka wani karamin kara da sauri yazo gurina komawa nayi na zauna nace" bazan iya takawa ba"

              Kallon kafar yayi bai ce kala ba kafin nasan abinyi yayi sama dani sai waje gurin da motarsa take ya buɗe gaba ya ajiye ni sannan yq koma cikin gidan ranshi na tafasa, ɗakin nanah yaje yasameta a zaune tana haɗq kayan mata zata sha, yana zuwa ya taka yatsar kafanta sai da yaji sunyi wani irin kara kafin ya juya yafita ihu take zundumawa.

        Cikin gari muka je gidan wani me ɗaurin karaya ko kurɗewa nan ya duba ni, yace.
"Gocewa ce zan mai da mata Insha Allah amma zaka rike mana ita."..

              Aikuwa addu'a mutumin yayi ya kama kafar ya shiga ja yana mulmulawa bansan lokacin da na fara yarfe hannuna ba can da wuya ta ishe ni na fashe da kuka tare da kwace kafata, nasa hannuna duk biyu na kare kafar kallon Sadeeq mutumin yayi sannan yace.
"Karike mana ita sai mu karasa dan kafar tayi tsami."

      Kamo hannuna yayi ya haɗesu guri guda sannan ya haɗani da kirjinshi rungumeni yayi da karfin shi kuka nake ina rokonshi da su sake ni amma ina haka nayi nayi na kwace yaki kifa kaina nayi na cigaba da kukan, ana gamawa ya ciro kuɗi yabawa mutumin tare da godiya yana sakani a mota sanyin Ac yasani na fara baccin wahala,

                  *** bayan fitarmu kaɗan sai ga Hajiya Salma da Alhaji Bilyaminu suka shigo jin muryan yarsu yasa suka haura sama, suna zuwa suka sameta kafanta yayi ja tambayarta sukayi tace.
"Ai  Ya Sadeeq ne ya takani sabida na zubawa wancar guzumar ruwan Morning fresh.".. 

     Wani harara suka maka mata kafin Babanta yace.
"Maganinki amma sai da muka hanaki mata kome ko toh ai yayi kyau wucce ɗakinta  ki ɗauko mana gashin kanta."

      Dakyar ta mike ta fita can sai gata tafito mamakin ganin ɗakina kawai take sabida haɗuwarshi, gashi ba irin nata ba da bata kula dashi.

   Mika musu tayi basu sake magana ba suka fito, ita kuma ta rakosu.
          Suna saukowa muna shigowa gidan nikan bacci nake ina sauke a jiyar zuciya,, tsuke fuskashi yayi sosai sannan yasa kai zai wucce kaman ba kanin mahaifinshi ba ya wucce su...
"Sadiq " Baban Nana ƴa kirashi jutawo yayi yace.
"Shiiiiiiiii"

    Sannan ya shige dani ɗakinshi. Yana kwantar dani ya shiga rabani da kayana, wani singlet ɗinsa da gajeran wandonshi ya saka min, sannan yafito ya sami guri ya xauna ya cross leg yace.
"Surikina lafiya."

   "Ba kome dama Nana ce ta kiramu wai tayi maka laifi muzo mu baka hakuri"
        Babanta ya faɗi haka.
     "Gaskiyq kun kyauta amma tayi a hankali ka mata yayi duk abinda zatayi tabi a hankali domin ba haka saura masu son ganin bayqna sukeyi ba basa ci da zuci, a hankali suke bin kome."

        Yana gama faɗin haka ya bar musu falon.

              Jikinsu a sanyayye suka bar gidan.
                 ***
   Ban tashi ba sai karfe huɗu saura mika nayi haɗi da addu"ar tqshi a bacci tsugul na mike zaune ina kallon jikina, bansa lokacin da na tsalla ihu tare da jan zanin gadon narufe jikina ina me jin haushi.

     Yana zaune a gurin computer juyowa yayi ya kalle ni cikin takaici yace.
"Kina ds matsala ynx kika gama Addu'a kuma iya kinbishi  da ihu "

     Cikin masifa narufe shi da faɗa.
"Eh mana zaka faɗi haka mana ba ka gama kare min kallo ba ni dai ban yafe ba wa yasani ko ka tattaɓani"

       Dariyar da bai shiryawa bane ya zo masa yace.
"Eh wallahi kuwa kinga yanda na taɓaki gashi har inda kikayi askinsu na gani, daga hammata har can kasa, kuma kirjinki kan ai yasha jagwali.".
        Sabida bakin ciki bansan lokacin da kuka ya kwace min ba tasowa yayi yazo kusadani yace.
"Dama ina son tambayarki jiya zuwa yau nasan ya mace take kuma matana kirjinta da laushi ya naji naki da tauri."
Pillow na faɗa na maka masa ina kuka ina cewa.
"Allah ya isa min mugu ɗan iskan yaro.."

       "Eh kuwa nifa ɗan iskane amna barina nuna miki yanda nake iskanci."

    Allah mantawa nayi da ciwo akafana na sauka da gudu na fita sai da na isa ɗakina na zube ina kuka....😂
🌺🌷🌷
*_DA CIWO A RAYUWATA_*
                                  🌹🌸🌸

   Na
  Mai_Dambu
   Wattpad:Mai_Dambu

         Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai

             *_Wannan shafin nakine Brrst Fatima Alfa kiyi yanda kike so dashi_*

 
    *Kyautar shafin nakune*
       Mommyn Sayyid,Aunty A'i, Deena Maman Faruk da sauransu. ....


Page I.

     A hanyar wuccewa na muka haɗu da Nana ganin kayan sadeeq a jikina yasa ta taɓe bakinta, ina shiga ɗakina na zauna ina rike kafana sabida zafi.

                 ***
Yau kwana uku kenan rabon Imran da Sadeeq tun yana sa ran zuwanshi har ya cire rai yana zaune a wani fili can bayan gidan ya fara jin huci, bai damu ba ya cigaba da azkar ɗinda yake wani irin ihu da yaji yasa ya juya a hankali wani irin dabba mai kama da kura amma baka ce kallon Imran yayi ya kauda kanshi.
  Zama imran yayi tare da sallama dakyar ya amsa sannan ya saci kallonshi yace.
"Nazo maka sallama ne zan tafi  umrah tare da isa birnin kudu tafiyar zai ɗauke ni wata huɗu zuwa biyar, kayi hakuri da amrah zaka fahimci abinda nake nufi da kai,"

Mika masa hannu yayi sukayi musabaha, har ya fara tashi sama yace.
"Na haɗaka da Allah kasare bishiyoyin gidan nan domin mugaye zasu iya makale  dan cutar da wani sannan nan ma kaina kabar zuwa nan ɗin.".
 
             Yana gama faɗan haka ya zama farin tantabara ya lula sama.

    Mikewa sadeeq yayi yabar gurin, gidan cike yake da wasu irin bishiyoyi dogaye masu manyan ganye, daga sama suna da duhuwa daga kasa a cunkushe suke da juna,, sai wasu kananun bishiyoyi wanda suka karawa wajen duhu, tun daga estate ɗin farko aka shuka bishiyoyin dan babu so a nan yanki daga Jos aka zuwa dasu, gidan Baba sosai, a kowani estate akwai ɗan korama mai wucewa, duk filin gurin shimfiɗe yake da grass kafet, wanda suka kara kawata gidan , akan koramar akayi yar karamar gada,wacce mutanr zasu tsallaka.

       Kimanin shekaru talatin da Artch Mustapha lamiɗo ya zana gidan lokacin yana kasar Rasha,  daya dawo yasayi filin ya gida inda ya zuba yan uwanshi da sauran mutane,

               A kowani gater na shigowa akwai Cctv camera, wanda yake sadar da duk wani abu, a tsakanin gater four to gater six aka rasa Artch mustapha lamido tare da iyalinshi inda suka bar ɗansu a gurin.......

       Ajiyar zuciya ya sauke lokacin da tunanin iyayenshi ya gama gauraya brain ɗinshi.

                 ***
    Ranar laraba na fara zuwa aikin inda sadeeq ya ware min driv na,

     Cikin nutsuwa na fara aikina har nasami sati hudu cur,

     A cikin yan kwanakin nan wasu irin mafarkai nake masu cike da ban tsoro ranar da nayi na karshe kuwa wani abin mamaki nagani.
    
    Tsakanin macizai da koraye ake faɗa akaina, ga wasu mutane suna jan sadeeq zasu turashi cikin wuta amma sun gaggara, sabida karfin janda shi ɗin yake musu karshe su suka faɗa wuta ni kuma kurayen suka kasani a guje nayi cikin dajin, sai da mukayi gudu mai yawa sannan na faɗa a cikin wani ruwa, ina cikin nutsuwa sadeeq ya tawo a guje yafaɗa yayi sama dani, zamu fito knn kurayen nan suka janye ni cikin duhuwar dajin ina jin sadeeq na kirana amma nayi nisa, a tsoracr na farka ganinshi nayi a zaunr yana kallona, addu"a nayi sannan na tashi ina jin yanda kirjina ke bugawa goran faro ya mika min nasha sannan ya gyara min kwanciyana,  ɗaya gefen ya koma ya shinfiɗa abin sallah ya fara nafilla kusan abinda yata shenu shi ya taddashi yana farkawa ya hauro ɗakina nan yaga windunana a buɗe iska na kaɗasu yana zuwa rufewa yaga irin korayen da yayi mafarki dasu....

            Rufewa yayi zuciyarshi cike da tsantsan tashin hankali juyawar da zaiyi kuma yaga yanda nake tsorata a mafarkin danake, shi yasa ya dawo bakin gadon yana tofa min addu'a har na farka daga baccin a razane,

              Ina tashi da safe jikina duk sunyi sanyi karfe takwas na bar gidan shi kan tun 6am yabar gidan zuwa jimeta gurin malam jauro,

                 Drivn da yake kaini gurin aikina yazo tare muka fita yayinda nanah itama tafita, har karfe uku banga drvn ba dole na hau taxi zuwa gida.

        Dake ya faɗa min akwai motar da aka ajiye domin kawoka estate ɗinka, ina zuwa nai musu magana akan su kaini estate ɗinmu amma babu wanda ya ɗago kai ya kalle ni.

             Allah yasa Cctv yana ɗaukar kome tun daga first gater har lasting gater,  wuccesu nayi. Ban sake ce musu kome ba haka nayita ratsa gater by gater ga wani irin tsoro da ya tukwaikuyeni, sai gurin huɗu da mintuna goma nazo gater na uku, nan ma tafiyar dana shafa ba sauki dan amota mintuna arba'ine wucce gater ɗin a kafa kuwa doguwar tafiya ce ta kusan awa guda,

           Tafiya nake har na isa gater na biyarkusan yamma tayi sosai anan ne tsigar jikina ya fara tashi wani irin sanyi na fara ji gashi estate na shida babu mutane sabida gurin akwai ban tsoro ba'a tafiyar dare ko tsakar rana, mutum ɗaya ke wannan tafiyar wato sadeeq shima dan ya taso a wata iriyar rayuwa ce shi yasa,

              Tunda na fara tun karo gurin wani irin duhu ya fara lulluɓe garin, addu'a ce abakina,

               ***
      Wani irin gudu yake a motarsa sakamakon jin wani yanayi a jikinshi akaina, ana ganinshi ake buɗe kofa, har ya iso gater na biyar ya hango lokacin da na tura gater ɗin kafin ya iso gurin motar shi tayi faci.

      Sauka yayi kasa a guje, zuwa bakin gater ɗin a cikin wani irin gudu,
     Yana isowa yaji wani irin karan da nayi da gudu ya shigo, ganin na shiga cikin dajin a guje, shima yabi bayana, kurayen suka taso ni a gaba shima kuma yabi bayansu a guje,

       Gudu nake ina kuka tare da ambaton Allah sai da nayi gudun da ban taɓayi ba na hangoshi, yana tsaye muryanshi naji kuma tabayana yana cewa.
"Karki je gurin shi ki dawo gurina."

    Jefena ma kuma shine yake faɗin abinda na bayana ke faɗa, ga kuma muryanshi da nake ji daga baya can yana kirana alamon mun ɓace masa.

                   Wani irin ruɗewa na shiga tare da fashewa da kuka, jikina na rawa haɗuwa sukayi suka cure guri guda sannan suka saka wata irin dariya kamar zasu fasa min dodon kunne.
Cikin ihu nace musu.
"Mai namuku ne? meye matsalata da kune?"

    Tunkaro ni suke har kamar wasu zakuna, guguwa ce tazi mai karfi suka shiga tsakaninmu inda suka fara wani azaɓeɓɓin faɗa tsakaninsu ina ganin haka na juya na sake nausawa wani ɓangare na dajin giftawa ta Sadeeq ya hango yabiyoni a guje, garin gudu ashe ɗayansu ya biyo ni,yana ganin bazai cin mun ba ya rikiɗe zuwa sadeeq wanda shima yana biye da mu.

      "Amrahhhhhh"..   Cak na tsaya na juya a hankali ganinshi yasa na juya da sauri zanje gurinshi sai ga Sadeeq ya iso wanda yace.
"Noooooo Amrah bani bane Mugune."
        Na isa gurinshi har na kusan faɗawa jikinshi dariya yayi tare da karcan wuyata zai tashi sama, farin maciji ya sari kafarshi take ya kama da wuta,

        Rike gurin nayi cike da azaba da tsoro zan fadi ya karaso aguje na faɗa jikinshi take idanuna suka sauya kala, zuwa yellow. Rikiɗewa macijin yayi take suka kasu har su huɗu,

    Kaina sukayo sadeeq sai jijjigani yake,kallon Fauzan Fatihiyya tayi kafin tace.
"Sun zuba mata guba a jiki meye abinyi"

         Rusaila tace.
"Abu mafi alkhairi mu ɗagasu zuwa gida matukar suka cigaba da zama a nan toh Umma zata iya samun matsala."

     Take suka sake rikiɗewa zuwa guguwa suka ɗagamu sama sai kofar gidanmu kallon sadeeq suka kafin suka ce..
"Kanemi ganye magarya, da Habbatusauda, ka haɗa da ayatu shifa ka tofa mata kana bata."

     Bata karasa maganar ba suka ɓace.

          Yana ɗauke dani har ɗakinshi, ya kwantar dani lokaci guda har gashin kaina ya koma yellow, jikina kuwa wani irin duhu fatata tayi a hankali yake bina da ido, tunawa yayi da ai yabar abinda Malam jauro ya bashi.

          Da sauri yafita,  bike ya ɗauka a guje sai gater six anan ya samo matar lafiya, buɗe motar yayi ya ɗauki abinda zai ɗauka, ya koma gurin mashin ɗinsa, ya tada knn sai ga ɗaya daga cikin kurayen nan a guje aikuwa ran maxa ya ɓaci shima yayi kanshi tare da ambaton Allah, take kuran ya ɓace, yayi gida a guje, yana zuwa ya buɗe

Please Login or Register in order to submit comment