Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na manyan jarumai a murkushesu a kawo min rudaddgar namarsu nan"

Sare kan malamin fada akayi sannan aka busa kaho aka fara shirin yaki a cikin kwana ɗaya tal, daumakar imran kw musu leken asiri, suma shiri suka koda gari waye aka busa kaho, aka fita gurin yaki ganin zugar da suka fito dan yakansu dariya yayi sannan yaja domakarshi ya isa har gurinsu, sauka yayi akan dokinshi yace.
"Nazo na baku shawara dayawarku kuna da gobe me kyau a gaba babu amfanin kare mutum ɗaya dan kubada rayukanku ni nabaku shawarane sabida, mu bama fitar da dakarunmu suje yaki a kashesu idan da hali ku koma gurin iyalinku ku zauna ko da kun tsaya Allah ubangiji xai bamu nasara akanku dan haka kuyi tafiyarku idan kuma kuka ki zamu zubda jininku a banza."

Take wasu suka juya daji wasu kuma suka tsaya murmushi yayi sannan ya kwala kabara, yayi kansu basani ba sabo sai da ya dagargaxasu son rashi sannan yayiwa su Abu hanifa magana suka nufi birni duk wanda ya kawo musu farmaki saresu suke suna, koda labari ya isa sarki ranshi yayu baki take yasake jaɗa wasu dakarun aka cigaba da yaki har tsawon kwana shida, a ranan na shida suka cima sarki a turakanshi cike da yan mata tsirara, ran Yazid ya ɓaci take aka fara karan batta imran da Abuhanifa suna fitar da yan matan waje,,, sarki kalyanu ba baya ba, dan har kasa yakai Yazid, Imran na ganin zai halaka masa suriki kuma aboki take ya fale kan ɗan banza, haka yayi daida isawar zulja ganin abinda imran yayiwa mahaifinta yasa ta kurma ihu tayi kanshi da takobinta, shima ganinta yar karama yasa ya shiga biye mata a sigar zolaya yana kauce matq tare da manna mata, kai abin dariya can tayi nasaran yankashi tare da wullar masa da takobinshi, tayo kanshi a guje aikuwa yazaro wukarshi ya soka mata a kafaɗa, mikewa tayi sabida naci tasake yin kanshi ya mangareta dan ya fara fusata aslima shi bai san mace bace sai ds tasake zuwa ya sake mata wani dundu a baya wanda yayu sanadin faɗuwar hular yakin kanta tare da zubewa kasa tana aman jini kafin ta suma, kuyanginta ya kirq yace.
"Maza ku kaita ɗakinta"

Jikinsu na rawa suka kwasheta sai ɗakinta.
Suma fitowa sukayi Yazid yayi musu bayani basu da niyyar cutar da kowa sarkinsu suka zo kashewa kuma sun gama zasu tafi a tabbatar an ɗaura sabon sarki.

Take manyan fada sukq ce zulja ce tq dace, haka suka tawo suka barsu,

Tun daga ranar fuskar Zulja ya zamewa Imran gixo tare da son ganinta amma babu hali.
A hankali ya shiga cireta a ranshi har ya manta da ita,

***
Bayan wata uku da rigimar ne zulja tayi ɓatar dabo inda tazo dajin da Imran ke hutawa ko yin muraja'a ɗabi'a imran ko me yake zaka ji shi yana rera alkur'ani, dake dajin ba wani dabobin masu cutarwa bane, shi yasa yake kominshi a tsanake yana cikin wasa da takobi yaji kamshin turaren Miski take ya fara raba ido, imran na da baiwan jin bugu zuciyar wani, tare da jiyo kamshin turarenshi nutsuwa yayi sai jin karan an sake kwari cikin zafin nama ya kauce take zulja tayi ta kawo masa hari, karshe hikima yayi mata ya ɓace take ya samota a bishiyan nesa dashi saukowa tayi batq ganshi ba, shi kuma yasaka mata wuka a wuya, yace.
"Sarauniya zulja nifa bani da wata matsala dake kawai kije kicigaba da sha'anin mulkinki kawai."

A fusace ta juya rawanin kanta ya warware gashinta me matukar yawa suka zuɓo, tsurawa juna ido sukayi shi yana rike da ita, ganin ya shagala da kallonta tayi maza zata soka masa wuka ya murɗe mata hannu har lokacin kallonta yake, hadatq dq bishiyar dake bayqnta yayi cikin sanyi murya yace.
"Nifa bana rigima da mace fa."

"Shi yasa naga hannunka yana gogan kirjina." ta tsareshi da ido cikin jin kunya ya kyaleta duk masifarta da ta kwaso dan fansa ya mutu, cikin tsiwa tasha gabanshi tace.
"Akan mi zaku kashe min Abbana."

Girgiza kai yayi sannan ya faɗa matq kome akan babanta wanda batq sani ba,yana gamawa yayi gaba, cikin tashin hankali tayi nahiyarsu inda ta tambayi mutanenta sukq faɗa mata,

A washi gari takai diya da kuma abin hasafi garin gabasiyya, ta koma garinsu tun daga ranar tasa ganewa kanta akan Imran....

***
A can birnin Kisra kuwa imran baya fahimtar kome ko magana zayi sai ya ambaci Zulja koda mganar yaje kunen Babanshi kiranshi yayi ya masa faɗa akan ya rabu da ita babu alkhairi a tattare da ita ka rabu da ita.

Haka ya tabu da ita.......
Ajiyar zuciya yayi ya kalle Sadeeq yace.
"Dan uwa gobe zan kara maka"

Sallama sukayi ya mike ya fita, mikewa Sadeeq yayi ya dawo ɗakina, kwanciya yazo yayi a kusadani,

Washi gari yana dawowa sallar asuba naga da gaske sadeeq yake ga wani mugun zazzaɓi da ya rufe ni kuka nasaka mashi ina rokonshi amma ko a jikinshi sai da yaga idanuna sun fara yin sama, ga da gaske suma nake shirin masa, amma yanda yake ji bazai iya hakuri ba aikuwa yana cikin yi yaji na sake ajiyar zuciya.

A razane ya zare jikinshi ya ɗibo ruwa ya zuba min ban farka ba, ai riga da wando yasaka yafita gurin Inna wuro ya kirata Allah sarki zani a hannu ɗan kwali a hannu ta shigo ɗakin ganin yanda na koma ta sake salati tace.
"Handi min boni ni inna wuro wato Buba raruke musu yar mutane kayi ce maka akayi ita tuwone da zaka sata agaba da fitina naga takqini ni Yar almu da Binta dube yanda ka murje musu yar mutane sai kace taliya anya kana da birbishin imani domin abinda kayi aiku azamanin arnan farko ba'ayi kai kaci kaniyarka ɗan banza fitinane duk ka kwazzabi yarinya ka barta daga ita sai uwar hanci kamar karas, kai kuma sai kiba kake kaman azubawa munmuki yis kaye ko mi, Ayya Amra Allah ya haɗaki da masifa uban azabatu kawo min ruwa ja'iri mai sufar mazan farko.........😂 Team Inna wuro 4 life👌😂
🌺🌷🌷
*_DA CIWO A RAYUWATA_*
🌹🌸🌸

Na
Mai_Dambu
Wattpad:Mai_Dambu

    *Haɗuwar Bazata*

    *_Ohowowo Inna wuro kina baza hajarki kowa sai da ya dara  miki mungode sosai_*

*Page U👈*

      Jikinshi narawa ya miko mata ruwa kunsa tayi a baki ta fesa min take na sauke ajiyar zuciya, amai ne ya taso min ban san lokacin da na juya ba nashiga yi tare da kakari banda kumallo babu kome a cikina, ruwa ta mika min na wanke bakina na koma na kwanta,

     Cikin masifa kamar ba ita tagama ce min sannu ba tace.
"Wato ke gaki daɗi miji kin baje kin mika masa kanki sai sassake ki yake yana tsinke miki duk wani jijiyar da zai rike ki har tsofarki bazaki hana shi ba toh wallahi ya kusan ɓaɓɓaka miki mara kina ji kina gani rike fitsari sai yafi karfi da kuruciyarki kin zauna yasaki a gaba kam ya samu tuwon laushi dubi yanda kika kare dan  Allah sai uwar karan hanci na dai faɗa miki ki nisance shi in ba haka ba nan da kwanaki kaɗan kwankwsonki ta daina moruwa kina ji kina gani zai fallo amarya gall a leda ke kuma ya faffukeki ya barki Yo ba dole ba ɗan abinda yake ji duk ya tsotse abinshi nidai na faɗaki."

    Tana gama faɗin haka tayi tafiyarta a falo suka haɗu cilla masa harara tayi cikin sababi tace.
"Wallahi idan baka kyale yar mutane ta huta ba toh ba shakka zan ɗauketa zuwa shashina kana jina kuwa." gyaɗa kanshi yayi sannan ta wucce tafita ruwan wanka ya haɗa mana mukayi tare kafin na fito har ya gyara ɗakin da falon, ina fitowa na saka kaya tare komawa na kwanta a hankali na fara tunanin gida ina kuka shigowa yayi kwanta a bayana, matsowa yayi ya rungumeni sosai a kirjinshi yana sauke ajiyar zuciya a nutse nake jin bugun zuciyarshi haɗiye kukana nayi,

Juyoni yayi cikin sanyin murya yace.
"U miss home ko?"
        Gyaɗa mashi kai nayi, tsare ni yayi da idanunshi kafin ya shafi sajen fuskana yana cewa.
"Kiyi hakuri idan muka dawo aikin hajj zan kaiki ki xauna a gurin kinji don"

          Cikin muryan kuka nace.
"Don Allah ka kyale ni na huta bani da lafiya idan zan cutar da kai ni na amince kayi wani aure ni ɗaya bazan iya ɗauke laluranka ba, kuma idan ka duba shekaruna sun ɗan ja,,,," haɗiye kuka nayi kafin nacigaba da cewa.
"Ka nime yarinya karama itace zata iya ɗauke maka yawan bukatarka kaji."

    Matseni yayi wanda sai da na rutsa idanuna sabida zafi, kwalla na zuba daga idanuna cikin ko in kula yace.
"Nafiki sanin abinda nake wallahi kika kara min maganar aure ba amai da suma kike ba ko mutuwa kike ki dawo baxan sararra miki ba, zanyi tafiya ne yasa nake makale miki in ba haka ba waye yace miki zan damu da tsohuwa irinki ynx ma ba kyaleki zanyi ba bakin da yace min Yaro kanin baya, har ni namiji shi zan labdata."

         Sumbatar bakina ya shiga yi cikin tashin hankali  fara kuka da mutsu mutsu, ina dukan kirjinshi, hannunshi bai tsaya guri guda ba,

    Shigowar inna wuro da wani kofi a hannu yasa ya sake dan tana falo bata iso ciki ba fita yayi yana saita kanshi kallon mara gaskiya tayi masa sannan tashigo ganin yanda nake kuka wiwi l, cikin sanyi jiki ta shiga rarrashi har nayi shiru mika min kofi tayi ɗanyen madara ce wata aka razanata, kai na kafa sai da na shanye tasss sannan na ajiye kofin take zufa ya shiga karyo min ta ko ina ganin gajiya a tattare nida yasa tace min.
"Tashi muje ɗakina."
   Ba musu na mike nabi bayanta gadonta na zamani ta nuna min amma naki hawa dakyar na hau, inda na baza hakarkarina sai bacci.

              Yana fita ya nufi gidan gonarshi, a can suka haɗu da imran gaisawa suka sannan ya kalle Imran yace.
"Karasa min labarinka mana"

  "Amma ya maganar tafiya ka bauchi? Dan ina son cikin satin nan ka tafi ku gana da Abbas."
         
   D'aga kafa yayi alamun yana sane da hakan.
          .......Cigaba Imran bin Faris
   Koda akayi masa iyaka da ita sam bai nuna damuwarshi ba ana haka kwatsam tazo har garin kisra, inda ta nuna bukatar dukda matsayinta na mace da mulkinta ta roki alfarma ko a cikin kwarkwaran asata dan shima yana da mukami, amma mahaifinshi yayi biris karshe koran wulakanci suka mata,

     Koda Imran yaji labari bai ji daɗi ba, dan har gurin mahaifinshi yaje akan maganar yaki kulashi, tura mutanenta tayi gida ita kuma ta zauna a cikin dokar daji ta cigaba da zuba idanunta ko zan zo.

Wasa-wasa sai ta aka sami wata shida tana gurin bata taɓa gajiya da zaman dajin ba, wata rana imran yazo kaman yanda yasaba sai ya sameta a zaune a gindin bishiya a sanyayye ya isa gurinta ya zauna, ɗago kanta tayi cikin murmushi tace.
"Nasan zaka zo habibi ban damu ba kai nake so."

Riko hannunta yayi ya zauna a jikinshi cikin sanyi murya yace.
"Karki damu nima ina sonki zulja Allah yana tare damu"

Hira sukayi na masoya sannan sukayi sallama, wani irin shakuwa ne ya shiga tsakaninsu wanda har takai imran na iya barin gida yazo gurinta ya xauna,, koda mahaifinshi yaji labarin sai yayi masa iyaka har takai Zulja taje kisra akayi mata koran kare a lokacin saura kwanaki aurenshi da na'imatullah.

Ana gobe ɗaurin aure na'ima ta gudu ita da wannan bafatake, a wannan ranar kaddara mi ɗauke da nadama mara iyaka suka riskesu bayan tafiyar na'ima shima ya bar kisra yazo gurin Zulja , cikin wani irin yanayi na bukatuwa yaje ga zulja, dukda ta tirje masa akan taki da abinda yayi niyya amma haka yasaka karfinshi dan ji yake kaman zai mutu sai da ya rabata da burin duk wata Y'a mace.
Sannan ya sami nutsuwa lokacin har an biyo sahunshi, Yazid da Abuhanifa tare da wasu mayaka hudu, duk yanda suka so rufa masa asiri abin yaci tura dan shiga yayi kisra yana wasu irin maganganu kaman wanda ya bugu, nan kuwa nadama ce take damunshi inda ya nuna laifin mahaifinshi na shiya hanashi abinda yake so toh ga abinda ya faru,

Jin zafin haka mahaifinshi yasa aka mishi bulala tamani na laifin zina sannan aka koreshi, itama zulja faruwa abin yasa ta tattara ta koma gida acan tayi jinya,

Bayan an koreshi kakarshi ce ta ɗaukeshi ta kawoshi zuwa gurin ɗan uwanta a madina, a can ya zauna,

Bayan wata huɗune zulja ta fahimci tana da shigan cikin imran dan haka tayi tattaki har kisra ta faɗawa Malam faris halin da take ciki amma sabida akida ya koreta, wasika Yazid ya rubuta aka kaiwa Imran na ga abinda tace baiyi kasa a gwiwa ba yaje birninsu ya dubata kuma ya amshi cikin nashine.

Bayan wata biyar zuwa shida ta haifi yaranta masu kama da Malam Faris kafin ayi suna takaisu anan ne ya hakura da yaran dan yaga yanda Ubangiji yayi al'amarinshi take yayiwa Yaran huɗuba Babbar Fatimatul Zahra karaman Hafsatul Sawwama,

Hidima sosai akayi mata sannan ta dawi birninta inda tayi kusan wata biyu ana shagali, Abuhanifa ne ya tura mashi sakon haihuwar, ganin haka yasake niman mahaifinshi da ya barshi ya aureta amma yaki dole ya hakura,.



Duk shekara sai yazo ganin yaran gashi sun taso gidan sarauta cikin arna takanas Imran ya samo mi koyawa yaranshi karatun addini dan da ɗaukesu yayi niyya, amma ganin ta hauka ce har da zuwa kisra tana kuka akan susa baki ya bata yaranta Sarki Nasrudeen yasa Yazid ya nemo shi aka bata yaranta da sharaɗin musulinci zasu yi kuma ta amince.

Ynz kimanin shekaru kusan saba'in knn da faruwa alamarin sai wannan karon da Sarki Nasrudeen ya bashi na'ima akace ya dawo shima ya ce abarshi ya auri wacce yake so shine suka ce toh ya fara da na'ima.....
Ajiyar zuciya ya sauke yana kallon Sadeeq yace.
"Kaji ai abinda ya faru gashi kai ma bugu ɗayq kayiwa Amrat ta cafke"

Shafa kasumbarshi yayi yace.
"Ai gadonka nayi".
"Aikuwa yau kaiɗa zaka kwana wallahi idan baka raje fitina ba zaka ja muku ɓarna dan cikin bawai yazauna bane matukar kacigaba Allah zuɓewa zaiyi sabida kafi karfinta,"
Shiru suka kafin suka ɗaura hiransu da abinda suke shiryawa.


Tunda ya dawo yaga bana ɗaki cikin gida ya shiga bai ji motsina bai sai ya shiga shashin inna wuro, dan bata nan taje makota ai ganina a royal bed ɗinta yayi saurin ɗanewa tare da kai hannunshi cikin rigana yana shafa kirjina buɗe ido nayi cikin bacci naga shine sai da gabana ya yanke, take ya ɗaga rigana ya shiga shagali ririkeshi nayi ina mika, bai fasa ba dan ya ɗibo garɗin abinshi, muka tsinkayo muryan Inna wuro da sauri ya sauka a gadon dariya da tausayinshine suka rufe ni dole Sadeeq ya sussuce, dan yaji sabon guri wanda shi yafara bin kofar ba wani ba,, dukda ni na rena shi gani nake baza iya samamin nutsuwa ba sai gashi yana shirin fin karfina, shima bai taɓa tunanin me shekaru irin nawa za'a sameta full virgin ba, sai yaga akasin haka, a duk lokacin da yashiga toh babu abinda ke zautar dashi yanayin halittana dan nima nayarda da maganar Sadeeq da yace yanda nake komena karami haka gurin yake karami shi yasa da zaran yashiga sai yaji wajen a rufe, ga tarin aikin Inna wuro da ta tsumani, aiko madaran da nake sha mi haɗin kanufari dole na susutashi,

Gyara rigarshi yayi ta ɗago labule nikan juya musu baya nayi ina jiran mi zata ce aikuwa ban kai karshen tunani naba naji tace.
"Zuwa kayi ka,zungureta wai shin buba miye matsalar ka, da yarinyar nan da baxaka barta ta huta ba anya kai mutune kai kenan cikin zungure musu yarmutane irinkune ko mace ta ɗauki ciki sai kun zungureta ya zuɓe kama hanya kabani guri kai indai kaci maita toh ba makawa ko kashin mutum bazai saurq ba sai anyi magana kashiga kifkifta idanu kaman saurayin Kada zaka wuce yanda kake jibgege ko tausayinta baka ji kana ganinta kamar lomar tuwo kazo turmusheta."

Murmushi yayi cikin niman tsokana yace.
"Karki damu ai nima taimako yar guzuma nake, kuma ai na kyauta tunda na......Hmmm dama gobe zanyi tafiyq ko zata zo ta tayani haɗa kayana."

Tsaki tayi sannan tace.
"Zata zo amma ba ynx."

Fita yayi ya bar ɗakin kaina ta dawo tace.
"Kema magulmaciya kin sake masa jiki sai tsotseki yake wai shin Amrah nice zan koya miki jan ajinku na yan zamani ke knn yana, zuwa gaki a hannu mika mishi ko toh wallahi ahir ɗinki tun wuri ki ja ajin ki,maza tashi ki haɗa masa kayqnshi."

A hankali na mike kunyarta ya gama rufeni, naje na same shi a falo kayanshi na shiga haɗawa har na gama, ina juyawa naganshhi a bayana a razane nayi baya,

Bina ya shigayi har sai da muka dangana da bango, goshina ya sumbata sannan ya sauko kan bakina ya rage tsayinshi rike wuyarshi nayi sosai, ina jin ya zuge min zip ɗin rigana har kasa sannan ya shiga ɓalle min bra ɗina, rage kayanshi yayi ya ɗauke ni cak, ya rungumeni ban san Sadeeq ya kware a rashin kunya ba, sai da naji yayi nisa a Natural exercise bayan ya jingina ni da bango, rungumeshi nayi sosai ina jin aikin yaron nan,

A madadin amai sai na shiga gatsa har ya gama banyi amai ba, a tare muka zuɓe gado muna sauke numfashi, sabida shima yaji daɗin yanda na bada kai sai da kome ya lafa na rike bakina ina dariya nan nake fada mashi yanda Inna wuro tace min.
Dariya yayi yana wasa da kirjina yace.
"Kinsan mi ?"
Dago kaina nayi ina kallonshi yace.
"Idan ina shafa kirjinki sai na tuna masifar da kike min har da ce min ɗan iska toh ynz mi mukayi, ynx."

Zame jikina nayi sai da na kusan baki kofa nace.
" Eh mana dama kai ɗine ai."

Cizon laɓɓashi yayi cikin dabarq yace.
"Idan ba tsoron ba kixo nan gabana sai na tabbatar miki ni ɗan iskane na bugawa a jarid."

Wata karamar dariyq na sake tare da juya idona bayan na murguda mishi baki nace.
"Idan ba tsoron ba kai kazo mana."

Zaro yayi kafin ya taɓe bakinshi yace.
"Ni kikewa tsiwa."
"Eh nayi ɗin nace masa ina"

"Allah idan na kamaki zaki gane baki da wayo fa."
Bubuga kafana nayi a kasa tare da tura masa baki nace.
"Sai na faɗawa inna wuro ka raruke ni, har da faffakeni kai har da zungureni kayi"
Ina faɗan haka ashe ya tashi kafin na lura ya cafke ni ihu nasaka na fara cewa.
"Ayya Hammana kanina Mijina Sadeeq ɗina kayi hakuri na tuba bazan sake maka tsiwa ba, kaji."0

Banɗaki yayi dani mukayi wanka sannan muka fito, koda muka fito murmushin mugunta yayi min yace.
"Beb bari na zungureki fa second round."

Ina rokon bawan Allah nan ya kyale ni, sai da ya gama biyan bukatarshi ya kyaleni yana mai numfashi alamu yaji yanda yake so,

Kuka na saka mishi tare da mikewa na shige ban ɗaki nayi wanka sam Sadeeq bai da hakuri, ya turmushika ba wani abu bane a gurinshi.

Ranar wuni nayi ina hidima da sadeeq da zaran nace zan faɗawa Inna wuro ya turmushe min bakina haka dan dole na daina ɗaga masa murya, har dare muna tare,

A daren ma ban tsira ba dan sai da yayi sau biyu, ina kuka yace.
"Kiyi hakuri kefa kika ce min har na isa kiran kaina Namiji ina yaro dani na ɗibo uban sha'awa da rashin kunya nazo na amshi aurenki hmm ko ba'ayi hk ba."..
Juya mishi baya nayi sannan na cigaba da kukana, har na fara bacci naji ni a cikin ruwa ajiyar zuciya nayi mukayi wanka muka fito,

Kusan karfe biyu saura sallah naga ya fara ni kuwa wani mahaukacin yunwa da bacci sukayi gaba dani ni,


Karfe bakwai saura na farka na shiga duba shi a gurguje nayi alola da wanka nazo nayi sallah,

Yar takarda na gani a gefen pillow na ɗauka.
*Kiyi hakuri naso muyi bankwana amma naga kina baccin gaji na tafi zanyi kewarki har da nakome naki ki kula min da kanki har da na amanar da nabari Muaaa*

Kaman zan fasa ihu haka nake ji.

***
Satinshi biyu da tafiya na kwanta ba lafiya a gida aka ɗaura min ruwa, bayan wasu satuttika nayi fama da jinya inda na fara zargin kaina da ina da ciki, abin gwaji na tura aka sayo min na gwada abin mamaki sai naga Positive zaro ido nayi a tsorota ce, na fito ina nazarin yanda zanyi da cikin jikina,

Gashi su inna wuro sun fara bita, dake ni na taɓs xuwa kuma nayi Umrah sai ban je ba tunda mu ba jirgin alhazai zamu bi ba, ,

Na rasa mi zanyi wa cikin jikina dan har kullum gabana faɗuwa yake, ranar ina tayq inna wuro aiki toh na tsuguna sosai sai gatq tafito aikuwa ta sake salati da cewa.
"Amra zubda cikin zakiyi da kikayi irin wanga tsuguno, toh koda wasa bar min aikina,"..

Hansatu takira ta cigaba da mata aiki shima gulmamme cikin kaman jira yake kowa yasani ya sake tasani a gaba ds fitina, har sai da na kwanta a asibiti sabida laulayi,

Kwana na goma a,asibiti sadeeq ya dawo asibitin ya fara zuwa, sunan ina ciwo ne amma idan kaga yanda na cika nayi wani masifaffw kiba, sai kace ba ciwo nake ba nan kuwa kome nasa abaki sai ya fito ranar da ya

Please Login or Register in order to submit comment