Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

"Ayya baffa gani nayi sai zare idanu take shi yasa na takaita mata nimanshi yana ɗakin baki."
Dariya Nenne tayi sannan tace.
"Toh Adda kinji rage miki hanya yayi, ko gashi gwaninta bai amshi bako ba."

Cike da jin kunya na mike na shige ɗakin Ina alfahari da Familynmu cike suke da kaunar juna kuma babu duhun kai kowa wayayyene.

Muna shiga naji an rungumemu dagani har yar tashi, kwana biyu kawai fa bamu tare karɓan Yar yayi ni kuma na fito kitchen na shiga na ɗauko nasu baffa da filet na ajiye musu da kome sannan na shiga dakin na kai mishi nashi, yana rungume da nur wacce take lumshe idanunta da sauke ajiyar zuciya tausayi suka bani aajiye abincin zobon na zuba mishi sannan na amshi nur.
Kuka tasaka dole nabarta shan zoɓon yayi ya kuma karawa, sannan na zuba mishi dambu wanda zaici da farfesun kifin, zama yayi a kasa yace.
"Bani naci ni zan bawa My mommy ne."

Murmushi nayi na shiga bashi yana ci, yana bata kifin har ta fara bacci shimfiɗata yayi ya dawo kusadani, sai da na ciyar dashi sosai kafin ya amshi spoon ɗin ya fara bani, kwallar da bansan zata sauka bane naji saukarshi a fuskana nace.
"Abban Abul ya kaga al'amarin"

Murmushi yayi yace.
"Nazo ɗaukarku ne fa, Alhamdulillah zance."

Goge min kwallar idanuna yayi sannan yace.
"Kwallarki na zabtare min kwarin gwiwana gashi nazo miki da wani abu."

Murmushi nayi nace ina jinka, warware min shirinsu da Imran yayi, kafin ya kai Ayya Imran ya bayyana cike da rigima yace.
"Sannu Sadeeq samun duniyar ɗan tsako toh nima zuba min."

Ba musu na zuba mishi a nutse yake ci sannan ya kara min haske shiru nayi kafin nace.
"Allah ya bamu ikon haka."

Yana gama cin abinci yayi mana sallama dan ya lura da halin abokinshin ya motsa yana ganin Imran ya fita aikuwa ya rikice min, sai kace ba'a gidan Surikanshi yake ba, toh anriga da An saba, sai da muka fanshe kwana biyunmu 😂 sannan aman gulma ya taso min, hararana yayi yace.
"Allah ki jawa ɗanki kune ya daina hanani sassaka da raruka, dan naga kishi yake dani."

Yakushinsa nayi tare da kai mishi duka a kirji nace.
"Dole yayi kishi da kai kazo ka tsotse mishi Uwa ba dole ba."

A tare muka shiga banɗaki wanda muka ɓata lokaci gurin wasanmu da ruwa.....
🌺🌷🌷
*_DA CIWO A RAYUWATA_*
🌹🌸🌸
         
   
Na
Mai_Dambu
Wattpad:Mai_Dambu...
*HAZAK'A WRITER'S ASSOCIATION*
_HWA_

     
The page is only for my Fans💋




_Nagode sosai ga masu fatan alkhairi daga Wattpad da Whatsp Allah yabar zumunci nagode sosai_😍😘




```Hey Team ɗin Zulimran da masu shirin zuwa bikin Imran abi a hankali dan zulja tana da zafin kishi kika kuskura kika bini Madinatul noor toh hmmm babu ruwana ku fara rabawa mutane asobe dan ni har na ɗinka nawa👘😂😂😹😹```


*Page=T...Tunatarwa*

  

Koda muka fito shirya kanmu mukayi sannan muka fita daga gidan, yawo muka shiga muna zaga ko ina cikin garin bauchi sosai muka yawata sannan muka dawo gida duk na gaji, bar mishi Yarinyar nayi dan naga tafini kewar ubanta yatsunta biyu a bakinta tana tsotsa.

Cikin gida nashigo da laidojinmu a hannuna, dan sayayya mukayi nida shi, zama nayi cike da kunya na gaida Baffa da kuma Ya Abbas sai ya Idris nan muka shiga hira, fitowar Nenne yasa na mike na wucce ɗakinta. Wanka nayi na gyara jikina sannan na shiga kitchen tuwo naga tayi miyar ɗanye kuɓewa da Ayoyo, wanda yaji kifi da namaja, ɗiba nayi a cikn wani kula na ɗauko sauran zoɓon na shirya na kai mishi ɗakinshi kayan abincin rana nafito dasu na kawo kitchen na wanke kayan nafito na zauna muna hira kawo min Nur Yusha'u yayi yace inji Babanta.


Karɓanta nayi na wucce da ita ɗaki wanka nayi mata nasa mata wani pampers sannan na fito da ita falo nabata abinci, tana gama ci ta dawo jikina tana sauke ajiyar zuciya, addu'a nashiga tofa mata har tayi lumo.

Kiran sallah ya mikar dani, na shiga ɗaki alola nayi na fito, na shimfiɗa abin sallah ina cikin sallah ta fasa ihu garin gudu har ta faɗo daga gadon.

Allah yasa na idar, juyawa nayi na ɗauketa sai cusa kanta take a kirjina, tana rikeni tsigar jikina ne ya mike sunkuyar da kaina nayi na cigaba da addu'a dumm naji kaina yayi min bakina ɗauke da addu'a na ɗago kaina mutum na gani da bakakken kaya, a kiɗime na sake dubarshi, bansan lokacin da nayi baya ba.

"Ki bani Yarinyar nan tunda har kinki jin gargaɗinmu."

Sautin maganarshi naji a dodon kunena, ada na razana amma jin bukatarshi yasa na fashe da dariya, yo a duniyar nan banda Ubangiji da zai amshi Rayuwar nur akwai wanda ya isa rabani da ita ne.

Gyara riketa nayi na cigaba da azkar ɗina, tsoron da nake ji yanzun babu ko kallo bai isheni ba, "Zaki bani ita ko sai na kasheku dukkanku." ya daka min tsawa,

Murmushi nayi a nutse nace.
"Banda abinka katon shaiɗani har sai nabaka itace zoka ɗauketa mana."

Tunda na faɗi haka na cigaba da abinda nake, takowa yayi har gabana yasa hannunsa zai ɗauketa, wani irin walkiya yayi sama dashi ya maka shi da kasa.


Rike bakina nayi ina dariya nace.
"Kaii haba kaida kake da damar kisa ya haka, kuma toh ko abinda ka dogara dashi bai baka kariya bane, kaga ni wanda na yarda dashi ya tsaya min."

Cikin fushi da fusata ya mike yace.
"Karki kuskura kishigo yola dan mutuwarki nacan ne."

"Ai mutuwar yanzun register ɗinta ake ne, ban sani ba koma Ya-ya ne zan shigo yola da Izinin Ubangiji sai dai ban sani ba ko kaine mutuwarka ta iso maka, kaje ka faɗawa wanda ya turoka shima alkadarinshi ya karye."

Duk yanda yaso cutar dani abun ya citura dan dole ya hakura ya ɓace ajiyar zuciya nasauke. Tare da mikewa na haɗa kayanmu zuwa ɗakin Sadeeq bai dawo ba sai takwas ya shigo ta baya.
Ya sameni ina sallar shafa i da wutir, dake ina goye da Nur ce a bayana ji nayi ya zareta na cigaba da sallahna.
Bayan na idar ne na zuba mishi abinci yaci sosai gani nayi hankalinshi ya tafi ga sakon da yake turawa na mike na faɗa wanka, fitowa nayi na shirya jikina da humra da kwalaca, da kuma body spray na dove, janyo rigar baccina nasaka nabi lafiyar gado, dake akan gadon yake zaune da computer ɗin, addu'a nayiwa Nur sannan na koma kusadashi na cusa hannuna a kasar cinyarshi na, rungumeshi sannan na ɗaura kaina akan cinyar, ajiyar zuciya na sauke sannan na lumshe idanuna.

Shafa kaina yayi da hannu ɗaya yana aiki da hannu daya, barci barawo yayi gaba dani bansan lokacin da ya ɗauka a gurin ba, sai jin saukan ruwan sanyi a jikina, a hankali na buɗe idanuna nayi a kanshi, ajiyar zuciya na sauke sannan na shige jikinshi sosai, rungumeni yayi muka cigaba da barci a nutse.

Farkawa nayi naganshi akan abin sallah, ban ɗaki nashiga fitsira da alola nazo na tadda sallar nima, amma ba kamanshi ba dan ni raka'a biyu nayi, tare da sallama ina idar da addu'a na koma gado, na kwanta.

Barcine ya sake ɗauka.
Gudu nake sosai a cikin dajin Ina kiran Sadeeq, ina tsaye sai ga wasu mutane ɗauke da gawarwaki har na mutane uku, an kamo wani mutum wanda sam banga fuskarshi ba, gawar da aka kawo gaba yafi kome dukar zuciyata dan da na babbane da kuma na yaro ina son buɗewa na kasa, ji nayi an dafani ina ɗaga kai naga mutumin nan ne yace min.
"Sakamakon taurin kai kin rasa kome naki."

D'ago kai nayi a fusace na falla mishi mari nace.
"Kunce nabaku Sadeeq da mahaifinshi nabaku wadannan gawarwaki nawaye ne."

Juyani yayi yace min.
"Kishiga cikin dajin ki samo ansarki."

Da gudu na faɗa cikin dajin ina kiran Sadeeq can na sameshi a gurfane gaban wasu mutane ga Daddy ɗauke da nur duk jikinshi jini, da gudu nayi kansu, ban isa ba naji ihu ɗago kaina nayi naga wuta na tashi a gurin zama nayi kamar mahaukaciya nafasa ihu, sanadin ihun har sai da gidanmu ya amsa, baki ɗaya na birkice ina kiranshi jin an matseni yasa na ɗago kaina Sadeeq na gani rike arms ɗinshi nayi tare da sake kuka tare da kara rungume shi, shafa bayana yayi tayi har nayi shiru.
Nocking kofarmu akayi ya mike a nutse yaje ya buɗe, baffa ya gani a tsaye cike da jin nauyin juna sukayi musabaha, .
"Dafatan dai lafiyanku." Inji Baffa,
"Eh lafiya lau mafarki tayi amma naga tasami nutsuwa, babu wani abu." Yace mishi,
"Toh Allah ya kyauta tana barci babu addu'a ai a halin rayuwa dole sai da addu'a, sai da safe." Yace ma sadeq,

Rufe kofar ɗakin yayi, ya juyo gareni ina zaune na takura kaina, guri guda inda na haɗa cinyoyina na runguma da hannuna, gadon ya hauro yazo ya rungume ni, muka kwanta lalubar wayarshi yayi yaga uku da arba'in.

Shafa bayana yake har yaji nayi shiru, yana kwance har aka fara kiraye kirayen sallah sannqn ya ɗagani mukayi sallah a gida.

Muna idarwa yace.
"Ki haɗo kayanku zanmu tafi."

Bansan mi ya haifar min da bukatarshi ba, amma jikina a mace na zare hijab ɗina na, na rungumeshi tare da cusa hannuna cikin jikinshi.

A hankali nake sauke numfashi, ɗago kaina yayi ya haɗe hancina da nashi yanq gogawa tusa hannunshi yayi cikin rigana yana murza kan boons ɗina, murmushin gefen baki yayi cike da niman rikici yace.
"Nifa bana son jaraba, wai nikan bakisan yaro bane ni ko balaga banyi ba asalima."

Sauke numfashi nayi, nima nace mishi.
"Haka ne ai shi yasa naga yaron ya fasa Yayarshi, inda ya makale mata kai da fata sabida ya sami abinda bai taɓa samu ba, kaii nifa maneji nake da abarka dan bata isata ynd nake so."

Ina faɗar mishi haka na shiga kokarin kwace kaina, kallona yayi ido cikin ido yace.
"Kayan aikina ne suka miki kaɗan Amratuh ai bansan ina zaluntar ki ba sai ynx amma kiyi hakuri zan san abunyi, dan bazan iya rabuwa dake ba sabida bana son yarana su yashashiyyar rayuwa irin wacce nayi."

Yana gama faɗar haka yayi sama sani, sai gado,hmm nayi ɗan danasanin faɗar haka domin bakina da ya furta haka bai hana Sadeeq tsince mishi albarka ba, balle kuma babban gida kuka nasaka mishi nace.
"Dan Allah kabarni mana! Na gaji karka cinye ni dukka kabarwa yarana sauran hanyar da zasu fito."

Dariya yayi cike da nishaɗin yana hakkani son ranshi, yace.
"Kaii haba toh amna ya haka ba ke kika ce abar bata isarki yanda kike so ba, gashi ina baki yanda zaki koshi sannan, kince kar na cinyeki nabarwa Yaranki hanyar fitowa ni maye ne da zan cinyeki."

"Aiko kai ba maye bane abinda kake min dai dai yake da maitar, ince kai kafarq niman tsokana na, nidake bani da raikar na rama kenan kai daga maka har kana shirin yagani nidai wallahi ka kyaleni haka, ko na faɗawa Inna wuro kana rarukeni."

Duk wannan rigimar da muke yana hidimarshi baisa ya fasa ba, sai da na fasa mishi kuka nace.
"Wallahi zafi ya dameni ka sauka a kaina hk."

Tsura min ido yayi yace.
"Nima zanso rabuwa dake amma abin naki yaki daina sauka, kinsan ya haɗu biyu ko uku, gana ciki ga natural na jikinki ga kuma wanda zulja ta baki ko ance miki ban sani bane kisan yanda zakiyi dani Addana."
Duka nakai mishi ina kuka nace.
"Allah ka rabu dani dan ba tuwon laushi bane ni, da zaka hanani sukuni nidai ka kyaleni."

"Hmm kinsan hanyar da zakibi wajen gani na huta common go head."

Kuka nake ina masa abubuwan da zai sashi, sauka amma kaman kara rura mishi wutar sha'awa gashi naga nur ta kusan tashi.
Janyoshi nayi jikina na haɗa fuskarmu a hankali nace.
"Hammahna Am really love you, kayi yanda kake so dani duk nakane jikina mallakinkane kashiga lungu da sak'o karka gaji, amma ka tausayawa Adda Amranka ba ita daya bane, sannan bata da lafiyar baya kaji ɗan kanina mijina jarumina, jaiiii ɗina."

Cikin wani irin speed na fitan hankali yake rider ɗina, rike shi nayi sabida yanda cikina yake hautsinewa, amai na farq cikina ba kome dolen shi ya kyaleni, jan rigarshi yayi ya saka sannan ya dawo inda nake kwance ina amai ya rungumeni yana shafa bayana, a hankali yace.
"Sannu Hayati wannan babyn zamu saka kafar wando ɗaya dashi dan na fara kishinsa, haka kawai nida matana a hanani saqewa."

Dukar kirjinshi nayi jikina a mace.
"Sadeeq zaka iya kashe me karan kwana dan wallahi fitinarka sai ka haɗa da wata macen ba ni ba, ina zan iya dakai Allah kafi karfina kanemi aure dan na kusan guduwa nabarka, mutum sai kace Machine, ko inji sai an tadashi kai kuma ko ba'a tadda kaiba a haka kake."

Driya yayi yana rungume dani, yace.
"Ke kika rena kayan aikina, bayan kinsan nk ɗin lafiyayyen mutum ne, batun aure kuwa ko kina suma kina tashi bazanyi ba, dan babu abinda kananun zasu nuna miki, sai ɗanyantaka shima bana so su rike abarsu nasamu na Yar tsohuwata ya isheni."

Takaicine ya kamani naja pillow na wulla mishi ina kuka, nace.
"Allah sai kayi aure fa, dan na gaji da wannan jaraban."

Komawa kan Yarshi yayi wacce take kokarin farkawa ni kuma na sauko a hankali na shiga ban ɗaki, na tsuguna ɗigan jini na gani cikin sanyi jikina nayi wanka na fito, kallonshi nayi yanda yake hidima da nur, sai ban faɗa mishi ba nace.
"Amma jirgi zamu bi ko?"

"Ehhh" kawai yace min gyara jikina nayi na tura aka sayo min pad, nasaka nasan dalilin ganin jini, ba kome bane ya kawoshi sai yanda yagama rarukeni, dr Zakariya na kira na faɗa mishi, bani ya turo mindashi yace tunda jirgi zamu bi da sauki, nayita shan ruwa sosai, haka muka shirya bayan mun karya muka bar bauchi zuwa yola a jirgi.

Har lokacin ruwa nake sha, ganin yanda nake shan ruwa ya zuba min ido cike da zargi yace.
"Mike saki shan ruwa?"

"Hmmm babynka da kake kishine yace zai fito lokacinshi baiyi ba."Naba bashi amsar tambayarki. A gigice yace.
"Da fatan bai zuba ba."

Girgiza kai nayi cike da tausayinshi nace.
"Ai na karbo magani a gurin dr zakariya, amma yc dole sai mun rage XxX."

Kura min ido yayi yana nazarina kafin yashafa kan Nur yace.
"Toh shi knn Allah ya baki lfy."

Tausayi ya bani, bansan lokacin da sauke kaina a kafaɗarshi ba. Nace.
"Mine Allah yana tare damu, a duk lokacin da kaji kana nima na a shimfiɗarka karka damu zan baka fiye da rayuwata ba lafiyata ba, koda abin cikin zai fita a shirye nake na ɗauki wani dan rayuwata mallakarkace har karshenta."

Ajiyar zuciya ya sauke tare da shafa fuskana yace.
"Ina kaunarki Hayati, Kece mace ta biyu a rayuwata, sai Inna wuro ta uku, Meemah itace first love ɗina ke second inna wuro third, Nur da Ihsan su ɗin Duniyata ce, Amma Abul shine kome na, dan shi zan iya kiranshi da fitar numfashina, Ya rayu a cikin tsananin da babu wnd yasa rai dashi, abul bai sami soyayyarki kaman tawa ba dan haka shi ɗin fitae numfashina ne, Nur da Ihsan sunzo alokacin da bama tare sun kuma yi hakurin rashin babansu Ina musu sonda ban taɓawa wani abu ba, ki tayani renonsu da soyayya da kaunar juna."
                🌺🌷🌷
*_DA CIWO A RAYUWATA_*
🌹🌸🌸

Na
Mai_Dambu
Wattpad:Mai_Dambu
*HAZAK'A WTER'S ASS*

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai


*Page=U...United*

   Sanya hannuna nayi cikin nashi ina murzawa, a hankali na rasa ta wani fuska zan taimakawa Sadeeq. Amma Allah zai bamu mafita,jin hannunshi nayi ta bayana ya rungumeni, a jiyar zuciya ya sauke cire kaina nayi ina kallon fuskarshi idan idona bai min karya ba gani nayi wani girma ya taru mashi, idanunshi na lumshe yace.
"Beb wannn kallon fa.?"

          Sunne kaina nayi cike da jin kunya sosai, nace.
"Babu."
     Na faɗa a sanyayye murmushi yayi ya sauke bakinshi a kaina, kwantar da kaina nayi a kirjinshi ina shakar turarensa na Chance, a hankali bacci yayi gaba dani.

   Ban farka ba sai danaji bakinshi a kan nawa da sauri na ware idanuna, nace.
"Mun isone.?"
           "Hmm ɗazun harda min rashin kunya na makale miki kai da fata ynz kuma kin mamuke min miki manne min, salon na kyaleki ki min fyaɗe." fuska yayi yana saɓa y'ar shi a kafaɗa, suka fita abinsu nima mikewa nayi na fito, ko kallonshi banyi ba dan gaskiya naji haushin abinda ya faɗa min.
    Yanda nake kumbura bakina tare hura hancina, yasa shi dariya amma sai ya dake har muka fito inda motarshi yake,

  Satar kallona yake yaga naki kula, balle yarshi har muka shiga motar, ban kulashi ba mika min nur yayi ya na kwantar da ita a kirjina, a jiyar zuciya ta sauke tare da rikeni gam, har mun fito bakin get ɗin Airport sai naga almajirai, kallonshi nayi nace.
"Don Allah zan bada sadaka."
        Parking yayi na fito rungume da nur, gurin Almajiran nazo na buɗe jaka na shiga basu, yana kallona daga cikin motar.

    Kan wasu tsofi nazo amna kuɗin hannuna ya kare juyawa nayi naje motar na kalleshi cikin rau rau da idanuna nace.
"Mine ɗan bani kuɗi mana na hannuna ya kare."

     Aljuhun motar yasa hannu ya zaro yan ɗari biyar bunche ɗinsu ya mika min, murmushi nayi na juya na kai musu, dukkan har kasa na durkusa na ajiye musu,

   Daga hannu tsohuwar farko tayi ta dafe kaina, take naga wani irin duhu, can sai ga haske sannan tashafa kan Nur tace.
"Kome ya kusan zuwa karshe Allah ya kara miki hakuri akan na da, amma kalubalen yaron can ya kusan karewa sai naki da wasu daga  danginshi zaki sha fama dasu dan zasu kalubaleki Amma rayuwarki dashi akwai nasara da soyayyar juna kuma kicigaba da bashi goyan baya Allah ya albarkaci rayuwarku.."

           Mik'ewa nayi nabar gurin motarshi na faɗa tare da sauke ajiyar zuciya, da wutsiyar ido ya kalleni sannan ya basar, nima bance mishi kome ba.

           Tunda muka tun kari estate ɗin na fara hango wani irin bakin hadiri da tashin  bakar guguwar. Runtse idanuna nayi, nace.
"Mine kaga hadiri kuwa da bakar guguwa a estate ɗinku."

      Juyowa yayi ya kalle ni sannan yace.
"A'a" kallon juna mukayi nuna mishi hanyar nayi bakina na rawa nace.
"Baka gani ba ynx."

Murmusawa yayi yace.
"Kema kin fara gane gane ko? Toh ki haɗiye abinda idanunki zasu gani domin, babu amfanin faɗarsu."

Kallon titin nayi, wani dunkuleliyyar dutse na gani rike kaina nayi tare fasa ihu, ina me rufe idanuna.

Bai fasa ganin mugayen abubuwa ba, har muka isa gidan.
Muna shiga na juya bayan zan, duba abubuwan da nagani babu kome sai wani jar takarda muna isa get three na rigashi fitowa, buɗe kofar baya nayi na ɗauki takardan ina buɗewa.
*Barka da Zuwa duniyar mutuwa.*

Fauce takardan yayi cike da masifa yace.
"Meye haka? Ina tambayarki kin zuba min ido kina kallona toh bana son shashanci,"

A hasale na rufeshi da masifa nace.
"Niba sha shasha bace, kuma karka kuskura ka zage ni dan wallahi."
Cixon lips ɗina nayi, raina a ɓaci, isowarsu Kawu Aminu yasa shi kara fusata har da niman kai min duka, nima na kafe naki tafiya suna zuwa gurin suka rike shi Hamidu yace.
"Kaiii meye haka."

Tunda na kallesu na dafe goshina durkusawa nayi zan faɗa, tare ni yayi ya zare yarshi ya fincikoni zuwa cikin gidanshi.

Juyawa nayi na kallesu wani hayaki naga ya rufe min fuska yana shiga dani falo ya kwantar, a kujeran suma shigowa sukayi da Aminu da Hamidu.

Bansan waye nake mishi kallon wani dodo ba, ina rufe idona ina buɗewa, can bacci yayi gaba dani faɗa sukayiwa Sadeeq sannan suka fita.


Bayan fitarsu Imran ya shigo, kallona yayi sannan murmushin nasara ya bayyana mishi yace.
"Amma gaskiya Abinda ya faru ya min daɗi, da alamu kome ya kusan zuwa karshe."



"Eh nima abin ya bani mamaki tun da tabawa wasu almajirai sadaka shi knn ta fara gane gane fa." ya faɗa tare da dafe kanshi,

Shiru suka sannan suka shiga tattauna har na fara juyawa ina haɗa gumi. A gaban get six nake, wani mutum yana matse kaina a cikin ruwan da nake gurin, yana son sai ya nutsani ciki, dakyar na kwace na turashi take wasu abubuwa suka rufa mishi har ya nutse. A firgice na farka,

"Mi kika gani?" Imran ya jefa min tambaya.


Please Login or Register in order to submit comment