Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kina lfy kuwa."

Dago kanta tayi cikin nutsuwa tace.
"Am ok" daga haka ta wucce ɗakinta, dafe kanta tayi tana tuna a ina tasan sunan lamiɗo, danin zata bawa kanta wahala yasa tayi kwanciyarta tana tuno abinda suka bari, kwalla ce ta sauko mata masu zafi ina zata saka rayuwarta na duniya.


Ciro tap ɗin Diana tayi tashiga swiping wayarta sai ga Sadeeq abin mamaki shima kallon kanshi yake yana nazarin abun.

Sun jima kafin yace mata.
"Kama ce kawai amma babu wani abinda ya haɗamu" dan ya manta da batun ya ɗago mata wayarshi yace.
"Kinga kwanan na sake samun hoton preety, after many yr ina nan da dakon sonta diana ki tayani sa baki Daddy su barni na tafi Naija nimanta Allah zan aureta."

Cikin jin haushi wato bai damu da ita ba sai preetynshi matar da tasan maybe ynx tayi aure buɗe mata wayar yayi sai ga Hoton Amrah wanda tayi tana sanye da kayan sanyi da kankara na saukowa, mika mishi wayar tayita mike tare da taɓe baki tace.
"Ad xan tafi kayi fatan samun wacce take sonka not wacce kake so, dan zakafi more rayuwarka."0

Zata fita suka cikaro da Adil da Ammi rungume juna sukayi duk su uku, suna dariya lakuce hancinta yayi ya kalleta sama da kasa yace.
"Yaushe zaki daina irin wannan shigar daga ke sai bom short dubi rigarki a haka zaki sace zuciyar Bro ɗina."
Cikn karfin hali tace.
"Har ynz Zuciyarshi Amrah take so bazan sami gurbi a gurin Usman Muh'd ba sai tsananin rabo."

Tausayinta duk ya rufeta Diana Sunanta Sadiya Hafiz amma sabida bokon da kuma gata kasancewar Uwarta yar nan Canada ce yasa take rayuwarta kaman baturiya, Mahaifinta shima dai halin rayuwa ya kawoshi Canada, tunda yazo bai koma gida naija ba dan ɗan jigawa ne, Dia ake kiranta amma haɗuwarta da Adnan ya kara mata N'A a sunan amadadin dia sai yakara da na, har sunan yabita tana haukar son Adnan dan haka sidin zata ɗaukeshi zuwa shakatawa, dukda wannan rayuwar Yarinyar tana da matukar kamun kai banda Yan gidansu Adnan bata taɓs yarda wani ya rike hanunta sai Daddynta da Mommy.

Raɓasu tayi tafita tana share kwalla,


A cikin garin canada tsintsaye akabi ana fasa musu magani, garin haka suka sami wani tsohon kurciya me ɗauke da laya a wuyarshi, basuyi wata wata ba, suka fessa mashi ya faɗo kasa, aka share shi a abin shara can wajen gari suka kai tsuntsaye aka cina musu wuta.....


Aikuwa take wani bakin hayaki yayi sama sannan yabi iska.....


****
Arct Muh'd na zaune ana tattaunawa dashi akan niman wani mazani dan ya ɗaura hoton zanen wani estate, suna cikin tsara yanda zasu ɗaukeshi aiki ya fasa kara ya zuɓe a gurin.

Da sauri aka kira motar asibiti aka fitar dashi, duk hankalinsu a tashe.

****


Washi gari....
Da safe bayan Sadeeq ya farka, ganinshi yayi a ɗakin Inna wuro tana mishi sannu, dakyar ya tashi ya koma part ɗinshi na gidan, inda yayi wanka ya kitsa kanshi sannan ya sauke sallar dake kanshi,

Kwanciya yayi idanunshi a rufe, shigowar Imran da kayan aikin Sadeeq ya ɗaga shi, mika mishi takardu yayi yace.
"Yau zaku wucce Dubai daga can zaku zarta Germany, inda za'a mata aiki ta har da Inna wuro sannan ina maka ta'aziyar rashin da akayi, zan fara wasu aikin kafin zuwa ka da Yardan Allah sannan toh nidai ban sani ba amma ina jin wani abu game da kai zai faru amma ina addu'a Allah ya sauya maka da abinda yafi alkhairi."




Suna tattaunawa Aunty ta kawo mashi abincin karyawa har da kunun tsamiya, zama yayi suka sha da Imran,

A dakin Inna wuro kuwa shafawa Baby Magani tayi aikuwa ya callara kara wanda yayi sanadiniyar buɗe idanuna, a hankali na fara ganin hazo hazo. Ga kuka jinjirin dake dukar kunuwana da gangan jikina, mikewa nayi sai naji kaman ba jikina ba, komawa nayi na kwanta ina tuno abinda ya faru, kwalla nabin fuskana, rarrashin yaron take itama tana zibda kwalla har yayi shiru,.

Da sallama ya shigo ya zauna cikin nutsuwa yace.
"Inna wuro mi ƴasami babana."

Idanunshi nakaina ganin kwalla nabin fuskana yasa shi zuwa inda nake, taɓa ni yayi yace.
"Inna wuro tq farka fa mi zamu mata."

Ajiye yaron tayi a karamin gadonta sannan tazo ta ɗaga ni, tana duba jikina ganin duk na jika gadon da jini yasa Sadeeq ya fita yace mata. "Karki taɓata bari na nimo abinda zamu gyara mata jikinta."

Dake da Imran suka fita tare suka yi siyayya sannan yazo ya gyara min jikia,

Ya bawa inna wuro wata jaka yace.
"Ki zuba kayanki da na Yaron ita zan saya mata acan."0

Karɓa tayi ta haɗa kayanta, komawa ɗakinshi yayi ya janyo computershi yayi ya shiga niman Asibitin kashi na jamanin.......

Cikin awa biyu suka tsayi da magana har ya tura musu da kuɗinshi, sannan yace su tsamace mu nan da kwana biyu.

....A ranar muka bar Jimeta muka nufi yola a can muka bi jirgin lagos.


***
Ranar asabar muka isa garin germany, inda muka sami motar asibiti na jiranmu kai tsaye suka wucce dani shi kuma da Inna wuro suka kama masaukin baki wani gidane dai, da yaji kuɗin zasu cajeshi da yawa sai ya cika kuɗi yasayi gidan tunda dai a haka akwai aikin da suke nimanshi yayi musu, kenan faɗuwa yayi dai dai da zama Allah sarki hannun yaron ya koma dai dai, idan yana son nono haka sadeeq zai ɗagani ya kwantar dani a jikikshi sannan ya tallafamu baki ɗaya, yaron yasha nono. A duk lokacin da naga haka kukan zuci nake dan bana iya magana tunda abin ya faru muryata ta tafi baki ɗaya, sai idanu kawai idan inna wuro tayiwa yaron wanka tasa mishi kaya, basu minba tura mishi baki nake har sai ya zaɓi mishi kalan da nakeso, ya samishi kusan ɗawainiyar yaron a hannunshi yake dan yakan bar Inna Wuro ta huta ya saɓo yaron a kafaɗa su zo asibitin inda zai zauna yasamu a gaba yana mana hira, idan nace ga irinson da Sadeeq yakewa Abul Khair dan zama yayi ranar da muke da kwana goma yayi masa huɗuba yace.
"Dukda ban tambayeki ko kina da ra'ayin akan sunan yaron ba amma kiyi hakuri sunan Papana nasaka, nan da wasu watanin idan lafiya tasamu zan sake kokarin zuba miki huɗu."

Kashe min ido ɗaya yayi, murmushi nayi ina me rufa idona,

Sannan ya cigaba da cewa.."Amma ina ganin Mi zai hana mu kirashi da Abul khair, ya kika gani."

Nan ma lumshe mashi idanuna nayi tare da sake mishi murmushi alamun na amince.

Nan ya shiga mana hira ni da ɗanshi har mukayi bacci tun da muka zo jinyar ɗinki ake min, har sai da muka kwashi wata uku, dan gulma ya koyawa yaron kiriniya ina karɓanshi zai fara niman uban dan ma yaɗauki Nanny, ita ke kula da yaron,
A cikin wata uku na fara amsar maganin da zai taimakawa muryana dan sakamakon faɗuwar danayi, wani jijiya ya tara jini a wuyana shi yasa bana iya magana ina gama shan magani amma babu magana haka muka barwa Ubangiji ikonshi ga wasu mahaukatar kwangilar da Sadeeq ke samu,

Ranar goma ga watan satumba aka shiga dani aikin farko......

***
Lokacin da Daddy ya farka mika yayi ya tare da salati yana son tuna wasu abubuwa amma ina ya kasa, dole ya dafe kanshi.

****
Lamiɗo Estate....

Ana cikin wani yanayi na zaman makoki sakamakon mutuwar Sadeeq da matarshi, kwana biyar kenan suna zaune ana jajinta mutuwar sai ga Imran da Rusaila wacce ta sauya kamarta sak dani har da baby shi kuma ya koma suffar Sadeeq parking yayi yafita ya kalle mutanen da suka mike zaune cike da tsoro ganin yana tun karansu yasa suka fara rarrafawa zasu bar gurin ai kuwa yana cewa.
"Assalamun Alaik......"

Zoku ga yanda babbar Riga ke tashi sama fiya fiya masu dungure nayi masu hayewa katanga nayi, Alhaji bilya cikin tankin masalaci ya faɗa, tare da nutsewa cikin ruwa ido biyu yayi da wata kafceciyyar maciji yayi tana zaro mishi harshenta asaba'in yayo sama yana fitowa waje yayi arba da Sadeeq ya harɗe hannu da mugun gudu ya diro ya fara wani zautacce gudu amma abin dariya a guri guda yake, juyawa yayi ai duk wannan gudu a waje ɗaya yake juyawa yayi yace.
"Hmmm dama duk gudun nan a nan nake."
D'aga mishi kafaɗa yayi alamu oho.

Aikuwa Imran yasake shi wani juyi yayi ya banka a guje(😹) sai gidanshi wanda aka rufe kofar gidan sakamakon labari da yazo musu, juyawa yayi zai koma ya hango macijin nan a tsaye yana zuwa inda yake tahowa akan jelarshi Ihu ya tsalla ya zuɓe sumamme🙆😹😱
🌺🌷🌷
*_DA CIWO A RAYUWATA_*
🌹🌸🌸

Na
Mai_Dambu
Wattpad:Mai_Dambu
Huɗubar Inna wuro
    

*Page D= Dambu*

Juyawa Fauzan tayi cikin dariya tana cewa.
"A she karyan iskanci yake tunda ya suma daga gani na."

       Jansu Imran yayi zuwa gidanmu inda yaje ya sami Nanah da Mustapha makale da juna, fita yayi ya bar gidan dan shi tunda irin haka ya faru dashi bai cika son raɓan gurin ba.

           Fatihiyya ce tashiga kansu da siffar maciji, aikuwa suna ganinta dukda haukar Mustapha sai da ya nime ma ɓoya tsabar girmanta...

             Har dare babu tsuntsun da yafito yawo a cikin estate ɗin, Alhaji bilya kuwa bayan awa guda ya farka, wani mugun bugu yayiwa kofar gidan wanda yasa Inna hari ufewa banɗaki ziyar bazata,😹

   Dakyar badariya tazo ta buɗe mishi tunda yashiga ya haye sama bai sake saukowa ba, tsabar tsoro koda wayarshi tayi kara baisan lokacin da ya faɗa cikin wardrob ɗinshi ba jikinshi narawa,..

                 Koda dare yayi dakyar ya shiga banɗaki itama sai da ya gayyomato Hjy Salma da Inna hari da kuma badariya yana ban ɗakin kofar a buɗe,  ya nutsu yana sauke turosonshi wutar gidan ta ɗauke wani tsalle ya tuma sai waje, su Inna hari sun cure guri guda, giftawar abu yagani da fararen kaya a tsorace ya juya, jikinshi na rawa sai yaji ana dariya da murya daban daban,

       Kiran Inna Hari yayi ta ansa mishi da rawan murya, da sauri ya isa gurin kafin ya isa sai hango abu yayi da fararen kayana tana mika mishi hannu tare da dariya, me cika kunne,

    Zuɓewa yayi a gurin ya suma, ko minti ɗaya bai kara ba suka lafta mishi bulala, a cikin wannan daren dokuwa kan Alhaji bilya yasha kuma basu tambayeshi ba ga wasa da ranshi da sukayi tayi  tare da mishi mugun duka...

            ***

          Bayan awa shida aka fito dani a kife bayan anmin aikin farko,Sadeeq rungume da Abul suka biyo bayanmu har da inna wuro,

              Bacci nake bansan waye akaina ba, sai da nayi awa biyu na farka kallon Abul nayi wanda yake kwance jikin Sadeeq sannan na kalle Inna wuro, itama batasan na farka ba, rufe idanuna nayi a hankali bacci yasake gaba dani, har tsawon kwana biyu sannan na buɗe a hankali Allah sarki dashi da ɗanshi suna bacci,

A kan dogon kujera ya kifa yaron a kirjinshi, Inna wuro na sallah a gefe can, a hankali nayi gyara murya nayi irin bari na gwada ɗin nan ko zai fita sai naji wani abu ya tokare min wuyar haa nayi wanda yasa duk suka ɗago shi ya farka daga bacci inna wuro tayi sallama tare da mikewa tsaye.

Furza da abu nayi waje, sai ga gudan jini ya faɗo a hankali ya zare yaron ya kwantar dashi ya tawo gurina yana shafa kaina, fita yayi ya faɗawa likitan tare suka shigo nan suka shiga duba ni fita nayi sukayi zuwa ɗakin na'ura aka samo kome ya zauna dai dai, fito dani sukayi inda dr Joshua ya mikawa Sadeeq hannu yace.
"Basai an sake aikin ba dan kashin ya koma dai dai, zaku sami wata biyu zuwa uku kafi ku tafi bayan wata shida ku dawo."

Magani suka ɗaurani har na tsawon wata uku, gashi har lokacin ina kife ne, karshe Abul kam yayeshi Inna wuro tayi madara aka cigaba da bashi, sai aka daina zuwa dashi itama Inna wuro jifa jifa take zuwa.

Akuyar ɗaure tasami sake Sadeeq ke zuwa, shima dalilin zuwanshi dan ragewa kanshi zafi yake zuwa....

***
Kusan wata guda kenan Fauzan suna ganawa Iyalan Bilya azaba har dashi ma,

Yau zuba musu kwarkwasa sukayi, aikuwa sunga takansu sai da suka galaɓaita Imran yace.
"Ya isa haka Alhaji bilya abu ɗaya nake bukata zuwa biyu, idan ka faɗa min zan kyaleka idan kuma ka ki kaga macizan nan wasar kura zasuyi da namarku."

Gyaɗa kai yayi jikinshi na rawa yace.
"Ina son sanin taya akayi Almustapha suka bar gidan nan, sannan waye shadow."

A firgice ya ɗago kai kaman wanda aka jonawa wutar lantarki yace.
"Ku kashe ni kawai dan bazan iya faɗa ba."

Mikewa imran yayi yace.
"Fauzan ɗauke min shi zuwa wanca koramar. Dan na fahimci akwai mugun tsafin da suka kaiii gurin."

"A'ah fa bawan Allah bar fitinan can wanda ya kafa yafi ka shaiɗanci kabarshi a ynda yake zaifi alfanu muma da kaga muna niman rayuwar Sadeeq samu akayi badan ranmu naso ba mutum ɗaya tal ya zamewa kowa masifa dukda na tsani mahaifin Sadeeq dan yafi kowa kashin arziki amma haka bai hana yaga bayan Dan uwanshi da iyayenshi ba don Allah kabarmu haka wallahi sanin Inuwa dai dai yake da sanin mutuwa, matukar kana son kanka da lafiya ku dawo da Sadeeq shi ɗaya zai tun kari yakin nan ba dakowa ba." tsurawa Inna hari Ido yayi yana nazarin maganarta kallon cikin kwayar idanunta yayi ya hango gaskiya zuryan yasa suka mike tare da barin gidan.

Can Estate ɗin Sadeeq suka koma nan suka tsaya cak a get six suna kallon yanda aka danne wasu abubuwa har guda biyu kuma suna motsi a cikin koramar, sa kai fauzan tayi Imran ya rikota cikin sanyi murya yace.
"Bar dan Adam yafiki shu'umanci tsafi ce akayi da mugayen aljanu wanda su basu san kome ba sai kisa da jan jinin mutane sadaukar da Iyayenshi yayi dan niman duniya."..

Shiru sukayi sannan yace.
"Ku bani kwana uku mu gani."

Tafiya sukayi kowa ya kama gabanshi, a cikin kwana uku imran ya tafi har Saudiya inda yaje ya faɗawa Sheik Abdullah halin da ake ciki, shima ce mashi yayi ya bashi kwana uku,...



A cikin kwana uku nan sosai Imran da Sheik abdallah suke ibada, ba dare ba rana, ranar na huɗu ne Sheik yake faɗa mishi mafarkin da yayi da wasu shakikan Iyayen Sadeeq Mace da Namiji sune suka jagoranci wannan abu, kuma abinda ya lura namijin mugun matsafine sosai, yana fakewa ta inuwar wani aljani yana aikata barna, sannan yace.
"Mutum ɗaya ne zai iya gano wannan mutumin Shine Abubakar, dan akan idanunshi suka zare kurwan Iyayenshi, kayi kokarin tambayanshi lokacin da yake cikin kaɗaici waye yake zuwa mishi yana razanashi, kasashi tunawa da yarantarshi ta haka zaku gano Inuwar..."

Godiya yayi sannan yace.
"Insha Allah haka zamu yi."

Wani turare Sheik Abdullah ya mikawa Imran yace.
"Matukar bai tuna ba toh ka bashi wannan turaren yayi sallar nafilla raka'a biyu sai ya karanta suratu Waki'a da suratu baqara, sannan ya haɗa da suratu rahaman tare da suratul Yasin, sai ya rufe da kulfuzan nan yayi tawassali da Ubangiji zai bashi mafita."

Godiya sosai Imran yayi sannan sukayi sallah, dawowa yola yayi, dan a cikin wata gudan nan da yayi baya ko fita, sai gashi ya fara zuwa aiki abinda ya bawa mutanen tsoro knn karshe aka rufe ma'aikatan...

Imran bai fasa bibiyar kome ba amma haka baya samun wani abu dole ya komo gidan da zama, sau biyu yana haɗuwa da Junaid da Kuma Hamidu amma, dan Uncle Aminu baya kasan ya tafi china ranar da labarin mutuwar Sadeeq yazo musu....

Kuma tunda ya tafi bai dawo ba har ynz duk gidan har da iyalanshi.

***
Ina cika wata uku suka sallame ni, ba laifi ina yawo da keke guragu, dan ban fara tafiya ba, sai da muka sake ɗiban wasu watanin na fara takawa dan lokaci Abul yana da kusan wata goma sha ɗaya na fara tafiya, kiran Ya Abbas yayi ya faɗa mishi don Allah yaje abuja ya ɗauki Inna wuro dan wani aikine yasake taso mashi a Canada, baya son aikin amma na takurashi dan nima ina son zuwa canada sam ranshi baya son tafiyar amma nasa shi a gaba sai yaje tunda ya nuna min aikinda zaiyi acan mutumin har ya biyashi kashi saba'in cikin ɗari take na mara mishi baya kuma dama ina son zuwa can kuma dan ksr ya zarge ni da son yawo na faɗawa Inna wuro tasa baki shine tace zata dawo gida, gudun kar wani abu yasameta yasa zamu turata Bauchi......


Ranar da Inna wuro zata dawo sani tayi a ɗaki tana kallona tace.
"Naga kan wancan jarababbe ya fara rawa ba toh wallahi kinga dai aiki har biyu gareki kika sake kika mika mishi jiki ɓarka ki zayi babu ruwanshi dan kina tunanin bazai cutar dake ba toh wallahi karya saura kashin bayanki zaiyi dan yanda na ganshi nan ko angarma doki ya bashi lafiya ki lallaɓashi ki same shekara biyu kafin ki kai mishi ya rarukeki, kinji ko dan tausayinki nake ji mace babu baya ai masifa ce ga mazanku na zamani da hana mace sakat don Allah Amra ki kiyayyewa kanki Allah zai kiyayyeki kinji Kuma shima zan mishi magana."




Gyaɗa mata kai nayi dan kunyarta nake ji yana kallonmu dake a filin jirgi muke, a ranshi ya aiyana duk yanda akayi Inna wuro huɗuɓar tsiya take min ai yayi hakuri kusan shekara guda ake nima rabonshi da mace yanzun da tasami lafiya ace mishi ba haka ba, sai ga karshe huɗubar tsiyan da aka min Yau dan wallahi sai ya fanshe kwanakin sa yayi. Jin muryanta yayi tana cewa.
"Babu dama akan Amra ce don Allah kabar Yar mutane tasami lafiya kafin ka raruke musu ita don Allah dan annabijo kabar yar mutane karka sassaqe mata kashin baya da na harkarkari tunda kaga irin jinyar da tasha bandq zamaninku in zamaninmu ai kai da ita sai bayan shekara biyar tayi lafiya, ni dai ina rokonka karka turmushe musu bayan yar mutane ka dubeta ka dube kanka ai kasan kafi karfinta amma dake mace ce me juriya ta iya jure ɗawainiyarka."

Haka tasakamu a gaba tayi mana huɗuba wanda nasan tsaf bai shiga kunne Sadeeq ba dan naga yanda yake bina da wani fitinannen kallon kamar zai cinye ni ɗanye, a raina nace za'ayita dan wannan kallon nashi babu gaskiya a cikinta, INA lura dashi so yake Mu had'a ido amma fir naki, can a rashin Sani muka hada ido wani kallo ya wurga min wanda yasaka min mutuwar jiki lokaci d'aya kallon yayi tasiri a jikina da ruhina.



Muna tsaye jirginsu har ya tashi kwalla nagode, tare da kwantar da kaina a kafaɗarshi nace.
"Hammana I miss my home town."

Jan hancina yayi tare da cewa.
"Hmm kice dai kina miss inna wuro tunda tasaba miki huɗubar gudun miji,,"

Ware idona nayi ina rabasu akanshi nace.
"Ayya karkawa Inna wuro sharri wallahi dr yace kar ayi XxX sai nan da one Yea...."

A fusace ya danna min harara tare da cewa.
"Dr Inna wuro ko? Toh wallahi baki isa ba yau zaki bani hakkina, kee ima likitane ya baki shawaran haka yau zanje naci Kan uban arne dan kutum...."

Rufe mushi baki nayi da hannuna dariya na shirin kwace min, duk yanda naso dannewa abin yaci tura ai sai da na fashe da dariya har da rike cikina nace.
"Hammana wato u wanna fuck me shine har da zagin likita hooo Allah nagode maka wannan fitinar taka ai makurace ina zan iya maka kawai kayi hakuri bayana ya warke, amma idan zaka takura toh."

Fuuuu yayi gaba ni kuwa mi zanyi banda dariya saka yaron yayi a mota nima nashiga har lokacin ban daina dariya ba, har muka isa gida ganin yanda yake taune lips ɗinshi cikin kunar rai yasa na haɗiye dariya na, dafa hannunshi nayi nace.
"Kayi hakuri wallahi tsokanarka nake."

"Hmm ga mahaukaci ko?"
Ya tambaye ni kaman ranshi bai ɓaci ba, girgiza kai nayi nace.
"A'a kayi hakuri"

"Hmm rike hakurinki akwai lokacin amfaninshi""
Shiru nayi bansan lokacin da idanuna suka tara ruwa ba sunkuyar da kaina nayi har yayi parking muka fito, da sallama mukashi ga gidan, ɗakinmu muka shige, kwantar da Abul yayi ni kuma na faɗa ban ɗaki cire kayana nayi sannan nayi wanka nafito shima bayin ya shiga yafito,

Zuwa nayi kan Abul nayi mishi addu'a a gadonshi ina sanye da doguwar riga na bacci, mika nayi wanda yayi dai dai da fitowarshi, tsura min ido yayi sannan yayi wuccewarshi gurin mirro shafa mai yayi sannan yasa kayanshi ya kashe wutar ɗakin ya zauna a jikin computer ya fara aiki da nagaji da tsayiwa kwanciyata nayi abuna, bai bar jikin computer ba sai sha biyu da rabi har booking yayi mana na tafiya canada, kwanciya yayi a bayana a hankali yasaka hannunshi ya birkitoni warware min rigar yayi yana arba da gayana haka babu kaya

Please Login or Register in order to submit comment