Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gidan ta sake baki tana kallon girma da kyan gidan ga yan rumfuna nan irin wanda bature yayi acikin gidan ansa masu furnitures kamar wurin shakatawa, sannan ga dan karamin swimming pool dinsu ga wurin ajiye motoci, motoci reras sunfi biyar a pake masu kyau da tsada, ga wurin wasan amira anzuba masa kayan wasa iri iri, kai gidanfa ya hadu komi yaji, ta samu ta yakice kauyancinta don kare girma πŸ€ͺ ta isa bakin kofar shiga ainihin gidan tafara danna door bell,

Maman amira na kwance kan bed taji ana danna bell tafito tana kara rage damuwarta don baadade ba fahad ya mare ta sabida kawai tana bawa amira ruwa seta kware shikenan ya dauketa da mari yaja diyarshi sukabar gidan tasha kuka sosai shiyasa har muryarta ta canza har faseelat tagane, taje tabude kofar tana kakaro murmushi,

Faseelat ta saki murmushi tanajin dadi tai tsaye bata shiga ba, maman amira taje ta rungumota tajawota ciki tana cewa "wow kanwata kinganki kuwa? Wai dama haka kike?wlh pic muni ma yake miki kinhadu "ta saketa tana kara kallonta,

Faseelat tai dariya "hmm anti kenan wai miya sameki naga idanunki sunyi ja kamar ma kumburi a fuskarki "tana kara kallon fuskar,

Maman amira ta waske maganar "ki zauna mana kinyi tsaye ya hanya yaude Allah yayi naga kawata kuma kanwata "

Faseelat tai shiru tana kallon aisha tace "anti bazaki fadamin ba? Ga muryarki nan har ta canza miya sameki jiya fa lpya lau mukayi waya da daddare "

maman amira tai murmushin jindadi "why faseelat zaki damu kanki bugewa nai da kofa na zauna nasha kuka na shinefa kikaga muryata har ta sauya"

faseelat tace "sannu anty gaskiya banji dadi ba Allah ya baki lpya "tana bata fuska alamun tausayinnan,

maman amira tai dariya "zo, zo "tajata har kan kujera irin kujerun nan masu amfani da AC inba ita suna saurin lalacewa,

itama ta zauna tana fuskantar faseelat tace "ya amarci ya jindadi? "

Faseelat tai murmushi tace "ehinnn anti kenan "

Maman amira ta juya ido tana mata hararan wasa tace "bari nakawomiki abinsha "tatashi tai hanyar kitchen, faseelat tasaki ajiyar zuciya ,ta daga kai tana kallon gidan daga main palo se daku na biyu se kitchen se upstairs,kai gaskiya gidannan yafi karfin gida sede akirashi da mansion 🀣ta dawo da kallonta cikin Main falon tana bawa idanunta hakki, idonta ya sauka kan pic din fahad tangamemen enlargement shikadai ta na kallon pic din tagane ya kwana biyu saboda yanzu yafi cika tazama magidanci, ga sunan pictures birjik wasu shida maman amira wani su da amira,, wani pic takurama ido ya ruko maman amira ta baya itakuma tana dariya shima yanayi, dandanan taji idanunta suncika da kwalla tai sauri tasa yatsa ta debe wadanda suka zubo ta cigaba da kokarin meda sauran, sega maman amira ta fito daga hanyar kitchen din dauke da babban plate tazo ta ajiye, gaban faseelat tana ta kakaro faraa saboda bata saba ba tanayi ne kawai don faseelat tagane tayi murna da zuwanta,

ta zukuna ta bude drink din berries king non alcoholic ta tsiyaya mata a cup cikin plate din kuma ga wani snack nan a ledanshi ta mike tace" bismillah"
tana komawa tazauna kan kujera,

faseelat tai murmushin dole don tana ganin pic din nan duk ta nemi farin cikin ta rasa ta dauki cup din ta kurba ta meda ta ajiye,

Ta dago ta kalli maman amira tana mata kallon kurilla, abun yabata mamaki tana cikin irin gidannan amma gatanan a rame, duk dade kiba halittace amma ita ta ramar daka gani kana iya cewa rashin abinci ne ko damuwa,

Tana cikin tunani maman amira data meda idonta akan katuwar plasma dake mamaye a bangon falon kallo, ta dawo da dubanta kan faseelat tace "to ya megidannaki yana lpya? "don abinda yasa tai saurin kara sakin jiki daita kenan jin tayi aure shiyasa har ta barta tazo gidanta.

Faseelat tace "lpya lau ,anti wai ina my daughter zuwannan fa Nata ne ita kadai ba Don ke ba "

maman amira tai murmushi tace "dazunnan suka fita itada daddinta amma tunda kikaga sundade haka to ya kaita wurin momy ne, kuma nasan bazata barta ta dawo yau ba don nasan tayi missing dinta sosai "

Faseelat ta bata fuska tareda cewa "ayya banji dadi ba gaskiya naso yau taga antin ta itama kullum sede muyi waya, gaskiya banji dadi ba "acikin ranta harda rashin jindadin ganin fahad ,

Maman amira tace "I'm sorry, ko da bakizo ba nidakaina zan kai miki ita watarana har gida "

Faseelat tace "hmmm "

Maman amira tai dariya "take it serious, dagaske nake "

Faseelat tace "Allah yakaimu "

Sukai shiru maman amira tayi kokari sosai jan faseelat da wannan doguwar firar duk tanayi ne don faseelat ta sakijiki sosai, don yanzu ma data ganta taji takara son muamala daita ganinta cikin decent dressed kuma looking wisely and educative,

Can zuwa maman amira tace "ina charting ananan ana fama ko? "

faseelat tai murmushi "anty ai kinfini zama online kusan anytime kina online har mamaki nake "

Maman amira tai dariya tace "wani lokaci kina ganina online ne kurum amma bana kai, wani lokaci kuma I'm doing nothing shiyasa nake hawa in samu in rage kewa ,ina wayar ki ne? "

Gaban faseelat yabada dummm har seda yan hanjinta suka motsa saboda kaduwa se yanzu take danasanin saka pic din fahad as wallpaper and screen saver,

Hannunta na Rawa ta zage zif ta fiddota tace "gatanan"

Maman amira ta amsa tana jujjuya ta aganinta faseelat tafi karfin rike wagga wayar infinix hot 6,

Itako faseelat cikinta kuka kawai yake dan tasan inde maman amira taga pic din kashinta ya bushe,

Maman amira tamika mata wayar batare da ta ko danna taba tana tabe baki don ita ba Mace bace me binciken abin wani ba, faseelat ta amsa tana godiya ga Allah aranta,

sede taga maman amira ta tashi ta haye upstairs dasauri,

Faseelat ta saki katuwar ajiyar zuciya tana kallon wayar tai sauri ta sakata jaka, aranta tace bari ta tashi ta tafi hakanan,

Can bayan kusan 20 mnt maman amira ta sauko daga upstair din tunda ta sauko faseelat ke kallonta gaskiya ba lefi aisha na da kyau itama matsalarta daya de rashin kayan aikin boob da bombom 🀣 rigar jikinta faseelat tabi da kallo green din gownt ce tabi koina na jikinta dayake roba ce, seta tuna fahad fa yana ganin wagga shigar , ranta ya baci ta dauke kai tana jin kishi a ranta, maman amira ta sauko takaraso wurin tana cewa "sorry na barki ke daya "

faseelat tace "bakomi anty "

Maman amira ta daga wayarta tana latsa, faseelat tabi wayar da kallo dagani tsadadda ce bata saniba ko tama shigo Nigeria oho,

Maman amira ta jawo kwalin iPhone 7 da ta ajiye gefenta ta mikawa faseelat tace" ga tsarabarki"

Faseelat ta amsa tana murmushi tana dubawa taga kwalin waya ne da sauri ta fiddo ido waje ganin an rubuta iPhone7 ta dago tace "anti wannan ce tsarabata? "

Maman amira ta daga mata ido,

faseelat takara kallon wayar inbata manta ba dubu 150 kwanaki taji abul na cewa take,

Tai shiru ta rasa ma me zata ce,

Maman amira tace "karfa ki tunanin nabaki wata kyauta wannan ba komi bane kinfi karfin ta agurina wlh, ki amsa plsss karki medo min in kika ki amsa bazanji dadi ba kuma zanji cewar baki dauki kawancen mu yanda na dauka ba "

Faseelat tai murmushi ai dama Batai niyar medawa ba tace "to Nagode anty Allah yasaka da alhairi ya kara budi "

maman amira tace "amin ya kuma barni da habibina "

Faseelat tai yake tace "amin "

Maman amira tai dariya tace "nafison irin wannan adduar fiye da kowace, don inde inatare da dad din amira to nagama samun komi "

Faseelat tai yake tace "anty ni zanwuce "

Maman amira tace "tunyanzu? To jira na dauko mayafina na kaiki "

Faseelat tace "anty dama kinbarshi karki wahalar da kanki zan hau napep "

Maman amira tamike tsaye tana Cewa "inani ina barin momyn amira ta hau napep? Allah se na kaiki daganan se naga gidanki kinga innatashi zuwa base kintsaya yimin kwatance ba "

bata jira cewar faseelat ba ta haye bene ta dauko key da gyale ta zo ta yafa tace wa faseelat "muje to "

Faseelat tai gaba tana mamakin yadda zata fita da wannan rigar dukda de driving zatai amma rigar ta kamata sosai ga gyalen dan tsito,

Maman amira tafita taja kofar Tawuce gaba faseelat na binta abaya har bakin mota ta shiga ta bude faseelat ta bude ta shiga, taiwa me gadi horn ya hangame mata gate tafita da motar,

Suna hawan titi fahad na isowa bakin gidan ,yabi motar Aisha da kallo yana mamakin ina zata, dama megadi be rufe gate ba ya shigar da motarshi cikin gidan.

Su faseelat na tafiya suna fira, alhamdulillah maman amira taji dadin zuwan faseelat dan yanzu jinta take wasai kamar ba abinda ke damunta,

Faseelat kau firar kawai ake amma hankalinta na can tana tunanin yau tayi rashin ganin fahad to yaushe zata ganshi ?

Tanawa maman amira kwatance har lungun su, ana zuwa kofar gate din gidanta tace atsaya, maman amira ta tsaya ta juya ta kalli gidan tace "nan ne gidanki, insha Allah ki tsammaci zuwanmu nida amira, "

Faseelat tace "se kunzo Nagode sosai anty bazan taba mantawa dake ba "

maman amira tai murmushi tace "nima haka "

faseelat ta bude motar ta fita tana kallon gate din gidanta seta ganshi very small .

Maman amira taja motar ta tabar wurin, faseelat tabude kofa tashiga, tana Shiga falo ta zube kan kujera tana lumshe ido a ranta tace" yaushe ne zanaganka inji sautin muryarka? "
Se kuma tai shiru afili tace "anty nada kirki sosai i love her kindness and the love that she is showing to me "ta dago kwalin wayarta tai kissing tace "nasamu makamin yaki "
Tai dariya,

Ta duba wallwatch taga to 6 ta mike tana jan tsaki tace "bari naje naiwa wannan alaramman tuwon da yace kafin yazo yafaramin makyarkyata 🀣


*#team fahadseeπŸ’‹*
*#team fakasee 😍*

*duk ana tare,*
[7/12, 11:00 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰



By




*MAMAN MAMY*


https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍


*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*



*PAGE2⃣7⃣*





*this page is for sayyada nahaja one love*πŸ’“





Cikin hanzari ta shige kitchen tafara hadawa oga khalil tuwon masara miyar kubewa, wlh khalil bagidaje ne na karshe wai bayason tuwon semo wai dandanan yakejin yunwa in yaci shi , cikin sauri take komi ta Gama ta samu ta gyara jikinta dan dukda baa yabawa se tayi abunta tai kwas kafin ya dawo amma ba yabo ba ko dan kiss dinnan,

Maman amira nashiga gida tai parking ,tana fitowa taga motar fahad alamun ya dawo kenan ta tsuke fuska ta shiga gidan,

Yana zaune kan kujera yana latsa laptop ta shigo ko kallonshi ba tai ba tai hanyar upstair tana zumbure zumbure, ya dago ya kalleta yatashi yabi bayanta, tana shiga bedroom yana shigowa ta daga hannu da niyyar yaye gyalen jikinta taji ya rungumota ta baya tareda sakala hannayenshi ya zagaye ta, ta turo baki tafara janye mashi hannu dan ya saketa, memakon ya saketa se yayi sama daita kamar yar baby har saman bed (amfanin ramar kenan😜)
Ya bi ya mata rumfa tana meda numfashi tace "ka kyaleni fahad "

ya na binta da mayen kallo yace "duk fushinne? I'm sorry for what I did "cikin zazzakar muryar sa.

tabata fuska hawaye suka fara zubo mata ya dagata yana cewa"oh my God "ya tashi zaune ya jawota ya rungume kan cinyarsa ya dago fuskarta yace "please my cutie stop this crying i made a mistake pls forgive me "

Hawayen na cigaba da gangarowa tace "se yaushe ne zakabar duka na fahad? I'm amira mom ba yadda zaai na cutar da ita, amma se karika duka na saboda ita, wai yaya yaushe zakadena duka na akan small abu? I'm tired "

Yasaka harshe yana lashe hawayen dake zubomata yace "I'm sorry baby I apologize kiyi hakuri nasan kina hakuri amma kema yakamata ki kula mana dazun fa kina bata ruwa ne in haste har kika sa ta kware amma de kiyi hakuri kinji? "

Tai shiru tana ajiyar heart ya meda bakinshi yayi kissing kuncinta yace "thanks my love shiyasa nakeson ki innayi laifi nabada hakuri anayi i so much love you "

Ta saki dan karamin murmushi yace "daga ina kike nazo a sani a microwave na tarar bakinan dole na matse desire na "

Ta dora hannu tana shafa styling sajen shi tace "kawata ce tazo shine nai dropping dinta gida "

Yana lumshe ido saboda jindadin abunda take Mai, yace "meyasa kikafita da wannan dressing din ?"

Tace "haba yaya acikin mota fa nike kuma ban fita ba ina ajiyeta na dawo "

Ya lumshe ido ya bude dukda shi be cika magana akan komi ba amma wani lokaci dole yake wa maman amira saboda she's careless girl,

Ya kawar da maganar yace "alright yanzu nide i need you i want to see me flying on the cloud "

ta saki murmushi tana turo gaba "baka gajiya my heart desire kowane lokaci u r in need "

Ya dora hannu kan breast dinta yana cewa "why i would be tired ? being with u make me feel like no one is lucky like me "

Yasa hannu yafara jan zif din rigarta tace "i love you so much "

Yace "love you too dear "

yana sauke rigar kan kugunta ya cire bra din ya wurgar yafara sucking breast dinta ,don ba abinda yafiso jikin mace irin breast da kugu.

Tuni suka cigaba da faranta wa junansu rai seda yayi romancing dinta sosai sannan ya kwantar daita a bed, shi yafison yin sex a tsaye, ya jawota gab bakin bed kafafunta kan hannunshi shi kuma yana tsaye Yana .......

It took him like 15 minutes sannan yayi release ya koma suka cigaba da romancing juna ya kara yi amma a zaune wannan karon, bayan 10 minutes yayi release still going for third turn, the problem is ita aisha some times a romance kawai tayi release, shikenan kuma bata jin new feeling a time din, shi kuma gashi ga yadda yake haka take kokari dashi,

seda ya kara one more round doing sex with her a kwance sannan ya kyaleta ya jawota ya rungume abarshi yanajin sonta nakara mamaye illahirin jikinshi can ciki ciki yace "I have enjoyed your honey u r getting sweeter every day, i love you honey"
Ya sumbaci gashin kanta ya cigaba da shafashi,

tai tsit ta kara shige mai har bacci ya dauketa, ya gyara mata kwanciya akan kirjinshi yana jin tausayinta don wani lokaci ba wetness a jikinta gata a tsuke tanajin zafi sosai inyafara sex daita bfor wurin ya bude.

Ya kara sumbatar wuyanta tareda meda kanshi kan filo ya rumtse ido.


Ko kafin khalil ya dawo faseelat tai wanka tasha gayu tana zaune tana karatun kurani da yazame mata jiki duk bayan sallar Maghreb se tayi ,ya shigo dakin ,ya zube kan kujera tareda fadin "wai Allah "

Seda takai aya sannan ta dago ta kalleshi tace "sannu da zuwa "

Yace "yawwa ya gidan? "

Tace "lpya lau, "tatashi ta dauko mishi abincinshi ta ajiye mishi,

yace "yawwa "ya tashi ya wanko hannu yazo ya zauna yana zabga loma,

Faseelat tai kasa k'e tana kallonshi can zuwa ya kai loma yace "faseelat wai aina kika koyo tuwo "

Tana mishi kallon raini tace "awajen hajiyarku mana "

Yayi dariya "aida kin iya irin tuwon hjya da se na rika baki kyauta"

tajuya taja tsaki kasa kasa, ya cinye abinshi Tass ya fita,

tana zaune sede taji tangarararan, kwam "marfin tukunya ya fadi taja tsoki a fili ta shige bedroom, wai kurum se yarika mata bincike ko sanwa take sede taji anbude tukunya ko tazo ta sami marfi bayadda tabari ba, shegen bin kwakkwafin tsiya, yanzu zuwa yayi yaga yawan abincin dake kitchen din,

tana zare bra din jikinta tace "aikin banza kawai waini haka zankare yar I love you dinnan ma sede nagani a film kullum sede in ta kunsar kayan haushi,"
Ta daga kai sama ya Allah ka kawomin dauki ga baiwar ka na neman taimako. "

Har zata kwanta ta fasa ta fita falon yagama kulle kofa ya shigo tace "khalil dubi tsarabar da kawartawa tayomin "

ya amshi wayar ya Jujjuya yace "ita kawar taki ta baki? "

tace "eh "

ya mika mata wayar yace "tayi kyau "yawuce ciki,

Tabishi da kallon haushi abinda ma zece kenan,

Ya yo wankan shi yazo ya kwanta, tashigo ta ajiye wayar ta shiga toilet tayo bawali ta zo ta kwanta ta bashi baya,

kamar yana jira yakawo hannu yana latsa mata duwaisπŸ™ˆ

cikin ranta tace "dama nace seya tabashi Nifa nafara gajiya da wanga iskanci na tabamin duwais, ko ina cikin aiki inde zan bi gefenshi se yakaimin tafka haka kurum wlh nafara gajiya "

Da dubara takara matsawa can karshen gadon, yabita yakara dora hannu akan duwais din, ah khalil fa ansamu promotion yanzu abun yazama jiki baya kyarma in ya zo tabata lol,

faseelat gabanta yafadi tau yau jarabar ta motsa kenan, yau ba baccin tsiyar zaaiba, laguda ta zaai abarta da hauka, tai wuf ta tashi zaune ta dafe cikinta tafara matso kukan karya gwara de ta rufawa kanta asiri tasamu tai baccin ta lpya lau,

yayi sauri ya tashi zaune with total care ya dafata yana tambayar "cikinne? "




masu tambayar maganin karfin maza su siyawa hubbies nasu πŸ€ͺda maza masu son sunan to kunbiyoni bashi in next page zaku gansu lodi lodi thank you πŸ’‹
[7/12, 11:00 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰




By




*MAMAN MAMY*




https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍


*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*



2⃣8⃣




*kamar yanda nai alkawari ga wasu magunguna na samo muku names dinsu zan rubuta na bature a nan sama akwai kuma na itace wadanda zaki iya hadawa a gida, bayan kungama shan karatu zakugansu karshen page Nagode muku*

*here are some, max man, tiger king(tablet), max sex, revive, boosta man, qurratul rijal gahwa(coffee), man power,*
*Big boy soap, gold fly,,here are some kuma inna kara samun wasu zakugansu a next page*






*bismillahirrahmanirrahim*

*(so whosoever does a good equal to the weight of an atom shall see it, and whosoever does evil equal to the weight of an atom shall see it)*




Ta daga kai tana matso hawaye nan da nan ya rikice ya jawota jikinshi yana mata sannu tana yarfa hannu take daga mishi kai, bawan Allah se yamutsa fuska yake donji yake kamar shi ke ciwon, yace "faseelat bakiji tun yaushe nake cewa muje asibity kin ki "

Tai shiru ya janyeta ya tashi dasauri ya fita, faseelat tace "Allah yasa ba ruwan miyon zaaimin ba abani nasha don dole na, tofi da ko sau daya akayi aciki yayi amma kaita jibga miyau ciki, kai Allah ya gyaramin kai khalil"

Tana rufe baki ya shigo yana sauri da cup a hannu tofinnan de zaayi, ta cigaba da yarfa hannu tana matse ciki ya zauna ya tofa mata adduoi ya bata ta rumtse ido ta shanye yace "sannu "yana jawota jikinshi ya daga rigar baccin ya debo sauran ruwan yana shafa mata aciki, yanayi yanabin cinyoyinta da kallo dan doguwar riga ce jikinta, daga shafa magani ya zarce yana shashshafa cinyoyin zuwa cikinta, tana jin haka ta kara damke ciki tace "wayyo Allah na"

Yace "sannu Allah ze baki lpya "amma de bedena shashshafatan ba yanayi yana mika, faseelat taja tsoki a ranta yo miye amfanin karyar ciwon da take?

Ta yunkura ta tashi zaune tana yamutsa fuska tace "ya dena ciwon ma "

Yayi doguwar mika yace "to alhamdullillah mu kwanta to "

Ta matsa can nesa ta kwanta yayi dariya wato gudunshi take? ya kara matsawa kusa daita ya dora mata hannu tai shiru tana kallon sarautar Allah, kamar baze lagude tan ba har tafara bacci taji yanayin abinda ya saba, dole ta Hakura yayita bidirinshi, tunda safe ta aika aka siyo mata lemon makwabta taita sha don a wahale ta kwana.


Haka suka cigaba da zaman faseelat tanajin matukar kunya ta tunkari khalil da maganar bata gamsuwa dashi, duk randa yayi abinshi ita kuma tunda safe zata fara shan lemu, wani lokaci cikin daren ma,

Tuni tabawa ishak tsohuwar wayarta ta cigaba da amfani da iPhone 7 dinta bata da aiki se taci gayu taita daukar pic,

Kwanakin baya maman amira takawo mata ziyara, tai kusan awa 5 gidan faseelat suka sha labarinsu ana raha don sunkara muguwar shakuwa, amira kan cewa tai abarta wurin faseelat dakyar suka tafi .


Yau faseelat tunda safe takejin jikinta ba dadi, tanajin kan ta very week sannan cikin ta kamar ana hura mata wuta aciki, ga kasusuwanta jitake kamar ana daddatsasu da karfin hali irin nata ta fara hadawa khalil abincin rana, ta samu ta dafa mishi shinkafa da wake da kyar tagama ta koma daki tashige cikin blanket baa jimaba jikinta ya dau zafi sosai tana ta makyarkyata,

Karfe 3saura khalil ya dawo daga shago Don cin abinci,

Ya shiga yayi sallama bega faseelat falo ba ga kulolin abinci nan ajere, se yayi tunanin ko tana bacci ya zauna ya jawo plate yacika cikinshi yayi hamdala sannan ya tashi don komawa shago, har ya tafi ya juyo, ya Shiga bedroom dinsu,

can ya hango faseelat dukunkune tana nishi a hankali, dasauri ya isa bakin gadon ya dago kanta ya janye blanket din yaji jikinta rau , cikin tashin hankali yace "innalillahi wainna ilaihi rajiun faseelat me ya sameki "yayi maganar da karfi, faseelat ko magana bata iyayi harta lebonta rawa suke ,

Nantake jikinshi yafara rawa saboda tsoro kamar ze kuka yace "zaki iya tafiya kuwa mutafi asibity?"

Ta daga kai tana kara dukunkunewa jikinshi yace "kiyi hakuri faseelat zakisamu lpy bari na dauko maki hijab mutafi hospital "

Cikin tausayi ya ajiye kanta ya dauko mata hijab ya tada ta zaune yasaka mata ya tallabo ta ta mike tsaye kanta kan kafadarshi jikinta jingine da nashi suka fita waje, tasamu dakyar d temakonshi ta hau mashin suka tafi wata prvt hospital me suna annur,

da yake prvt ce ba layi suna siyan kati suka Shiga wurin likita, likitan ya mata tambayoyi akai mata tests, suka fita jiran results bayan 30mnt likita ya kira su yana kallon khalil yace "ta kamu da typhoid, da malaria, yanzu zan rubuta muku drugs kuje kusiya, Allah ya bata lpy "

Khalil yace "amin "itakam lumshe ido kawai take don itakadai tasan yadda takeji, doc ya Rubuta masu maganin suka fita, khalil rike daita,

Acikin asibitin suka siyi drugs sannan suka tafi suna isa gida ta leme kan center carpet yaje ya dauko pure water yazo ya balli drugs din yace "faseelat tashi kisha maganin "

tai shiru ya sa hannu ya dagota ta bude baki ya zuba maganin ya dora mata ruwa tana gama sha ta fara sheka mishi amai ajiki, idanunshi cike da hawaye ya ke mata sannu tana gama aman takoma ta kwanta tana meda numfashi, khalil ya tashi ya canzo kayan jikinshi yazo ya gyara wurin itama ya canza mata kayan jikinta ya tallabeta zuwa kan gado ta kwanta ya mata lullubi ya fita yakwashi kayan ya wanke su tasss ya shanya, ya dawo ya zauna kusa daita ya buga tagumi,

Tana kwancen bacci ya dauketa ,shi ko bebar wurinba seda akai kiran Maghreb ya tafi masallaci.


Har wansafe tana kwance taki cin komi se ruwa kawai takesha data sha ta amayar, karfe 9 yafita daga gidan yaje makaranta ya dauki excuse dan kula daita, daga nan yawuce gidan hjya,

Bayan Sun gaisa tace "yau ba school dinne naganka yanzu? "

Yace "akwai faseelat ce bata lpya shiyasa banje ba "

Tace "miyasameta ne? Kuma saboda bata lpya seka ki zuwa aiki? "

Ya marairaice fuska "hjya wlh jikin yayi tsanani jiya seda mukaje asibity likita yace typhoid da malaria ne "

Hjya ta tabe baki tace "Allah yabata lpya "

yace "amin akwai abinci ne? Dama so nake ince zan rika zuwa ina amsar abinci "

Tace "to yayi ga abinci can kaje ka dauka "

Ya tashi ya fita, koda yakaima faseelat abincinma bata ci ba se yoghout da ya

Please Login or Register in order to submit comment