Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

natsaya da shine awaje "

Yace "wa yace kifita din? Faseelat kinsan fa malaiku na tsinewa macen da tafita batare da izinin mijinta ba "

Tace "yaya I'm sorry, hankali na ya gushe bansan abinda nake ba lokacin "tana cigaba da kuka.

yace "alright naji kimin shiru kinaji?"

Tai tsit tana goge face yace "kitashi yanzu kije kibawa ummi hakuri ki tabbatar ta hakura zankira abba zamuyi magana se kuma ki tanaji abinda zaki fadawa baba babba don yana kan hanya "

Tai tsit tafara raba ido batare da sunyi bankwana ba yakashe kiran,

Ta tashi jiki mace ta nufi dakin ummi bata ciki tafito tai dakin abba ta sameta tana gyaran dakin,

Ta zube kan gwiwoyinta kanta kasa ummi ta juyo tana kallonta faseelat tafara magana "ummi kimin hakuri dan Allah, wlh banyi zina ba nade fita wajen amma ban aikata komi ba, dan Allah ummi wlh bazan iya jure ganinki cikin fushi da damuwa ba "tahade hannayenta gu daya,

Cikin nazari ummi tace"ni nayafe miki faseelat bakin ciki na kawai da kika rasa miji kamar khalil, wai faseelat me kika rasa wurin mijinki da har zaki kula wani? "

faseelat ta kara dukar da kai tasaka hannu ta share hawayen da suka zubo,

ummi tace "inajinki ki fadamin me kika rasa bakida wanda zaki fadawa inbaniba"faseelat tace "ummi kiyi hakuri na barshi ne a matsayin sirri a zuciya ta "

Ummi tai kasake tana kallonta daga jin maganar faseelat ta san akwai wani abu kuma she want to know it,

Ta matsa ta jawo hannun faseelat ta zaunar daita gefenta tace "faseelat dama kinada wani sirri wanda mamanki bazata iya ji ba? "

faseelat tai shiru kanta kasa ummi ta dafata tace "ki fadamin inajinki "

murya na rawa tace "ummi khalil be taba kusanta ta ba ko yaso hakan baya iyawa"

Ummi taja salati tana tafa hannu tana kallon faseelat tace "kice anyi baaiba kenan, natura ki can ina tunanin zaki samu natsuwa ashe gwara ma kina gidannan don bazaki yi wani abun gaba na ba ,to ke miyasa baki fadamin ba aida tuntuni an nema mishi magani tunda be lpya, shine ke kuma kika dauko hanya marar bullewa ko? "

Faseelat ta girgiza kai "Allah a, a ummi "

Ummi tace "bari na kira alhaji nafada masa inshirya inje gidan hjyar muyi magana "


ta mike zata tashi faseelat ta riketa tana girgiza Kai tace "a, a ummi wlh in ina tareda khalil zan fada wani hali, ummi haryanzu banijin kwayar zarra na sonshi a zuciya ta, na miki biyayya ne kawai dan Allah ummi abar maganar khalil dan Allah "ta hade hannu

Ummi tai kasake tana kallon faseelat can zuwa tace "Allah yasa haka shine mafi alheri "


faseelat tace "ummi karki fadawa abba dan Allah "ta langwabe kai

Ummi tace "naji,kitashi kije kici abinci ki saki ranki kuma, sede ina rokon ki da ki kara rike darajarki faseelat karki bawa kowa kanki se mijinki Dan Allah "

faseelat tace "Tom "tana daga kai ta tashi akunya ce tabar dakin,

Ummi ta girgiza kai ita kadai ta daga kai ta kalli sama tace "Allah ka temakeni ka tsaremin diyata "




Faseelat nashiga daki takira fahad yana ganin kiran yaki dagawa yanzu so yake ya cire ta daga zuciyar shi kawai Saboda bazeiya aurenta ba, shawarar da yabawa kanshi kenan,

Tana ganin be dauka ba hawaye suka kara zubo mata tace "nasani nasan haka zakamin"


Khalil ko yakasa fita school hjya taita magana sannan ya tashi ya fita ,

Be koyi nisa ba ya juyo don ya manta wayarshi,ya shigo cikin gidan bako sallama ya shiga ya dauko wayar jin abinda hjya kecewa ne yasa shi dakatawa


Hjya na tunanin ya tafi ta dauko waya ta kira rakiya, rakiya ta dauka suka gaisa,

Hjy tace "rakiya khalil de ya saki matarshi "

Rakiya tace "to barka kunfita lpya "

Hjy tace "to inaso kije malan ya karya asirin nan tunda ansamu ta fita dan aure nakeso na mishi kwanan nan"

rakiya tace "yanzu ko zan shirya in tafi amma ki tanadar min kudi na "

Hjy tace "bakomi kudi ba matsala bane"

Rakiya tace "se nazo tow "ta kashe wayar,

Hjya tace "to ba gashi ba salamun salamun anrabasu"



Khalil jiyayi kamar ze zube awurin, irin kamar an cire mishi duk kuzarin jikinshi, yasamu dakyar yaja kafa ya fita yana fita ya koma gefen gidansu da baranda jiki ya zauna ya duke yana kuka, all this while asiri na tare dashi be saniba, the sad news ma uwarshi ce tasa amishi, wannan wace irin rayuwa ce, duk raini da wulakanci da yasha awurin faseelat ashe mamanshi ce sila, se yanzu yake hango wasu abubuwa da yakasa tunanin su a baya, gaskiya ya cutar da faseelat wata takwas ba saduwa, ya kara fashewa da kuka, shikenan burinta ya cika ya rabu daita, an rabashi da masoyiyarshi wacce yake mutuwar so, meyasa ma be rabu daita ba tun can baya ba?base yanzu da takara shiga ranshi ba, se ya tuna wata magana da alhaji ya taba yi mashi gab aurenshi yace "khalil mahaifiyar ku nada tarin matsaloli ta cika son kanta da yawa batada tunani ko kadan kuma zata iyayin komi a rayuwa inde zataci wa gurinta, ina nufin komi "ya kada kai alhaji be karya ba hjya batada tunani ko kadan ,shikadai yaketa maganganun zuci yana kuka maras sauti,

Wasa -wasa har laasar yana wurin yakasa tashi gabadaya kamar an cire masa lakka ga wani ciwon kai da ya tasomishi, ba azahar bare laasar yana zaune shikadai,

Ana haka yaji karar mashin be juyo da wuri ba yana juyawa yaga mace ta shiga gidan su, cikin karfin hali ya tashi yabi bayanta,

Yayi tsaye bakin kofa yana saurarensu,

Cikin tashin hankali da jimami rakiya tace "hjya naje wurin malam bansame shi ba nafito wani ke fadamin wai ya rasu wata daya da yawuce"

Hjya ta mike tana raba ido ta dora hannu kan bakinta

rakiya tace "bawani abu hjya ki kwantar da hankalinki ai akwai Islamic chemist seki nema mishi ilajis sihir"

Hjya ranta ya baci ido rufe ta cakumo rakiya tana fadin "nide wlh kin cuceni inama bantaba saninki a rayuwa ta ba, kinsani nayiwa dana asiri many times inaganin damuwarshi amma na share Allah yaisa tsakani na dake duk ta dalilin muguwar shawararki na rasa mijina na tabbatar ranar nan yaji komi muke cewa ya hadiyi zuciya ya mutu ke ko ga mijinki da yaranki can gida hankali kwance ......."



Khalil jiyayi kamar an zare mishi rai wani zafi ya ratsa zuciyarshi ya fadi kasa,

jin kurummmm kawai sukayi hjya na zare ido ta saki rakiya tayo waje, rakiyar ma tabiyo bayanta suna fitowa sega khalil kwance Kasa jini na fita daga kanshi saboda faduwar da yayi,

Hjya jiki na rawa ta kwala kara "innalillahi wainna ilaihi rajiun nashiga ukku ni saratu "ta dora hannu biyu saman kai.







hmm mata kenan baku tashi kiran Allah se masifa ta taso,




Allah yasa khalil yana raye


,team khalil atanaji makara da likkafani πŸ˜‚πŸƒπŸ½β€β™€πŸƒπŸ½β€β™€πŸƒπŸ½β€β™€πŸƒπŸ½β€β™€πŸƒπŸ½β€β™€πŸƒπŸ½β€β™€




.
[7/12, 11:01 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰



By






*MAMAN MAMY*





3⃣9⃣






Dasauri taisa gunshi ta tallaboshi tana kuka "khalil dan Allah katashi karka tafi kabarni "

Rakiya hankali tashe tai waje ta taro me napep da temakonsu akasashi ciki suka tafi asibity, rakiya naganin Sun wuce tai gida hankali tashe don ita aganinta temakon hjya tayi,

Sun isa hospital aka wuce dashi emergency room ana bashi temakon gaggawa,

Hjya na waje nata kuka ta kira kanin babanshi tafada mishi nan take ya taho hospital din, takira siyama tafada mata, kafin kace me sega siyama cikin asibitin hankali tashe tana ta kuka suka rungume juna da hjya sukai tayi,


Lokacin da kanin mahaifinshi yazo shine yayi ta basu hakuri sannan suka dena kwarar bakin yin kuka amma basuiya tsayar da hawayen su ba,

Acikin theater room ko khalil be farfadoba, jin zuciyarshi na harbawa dasauri alamun da ranshi sukai masa wasu allurori tareda yi mishi dinki a inda kan shi ya bugu sannnan aka fito dashi aka wuce dashi bedrest,

Tunda aka fito dashi hjya takara shiga tashin hankali domin kwance kawai yake ba mara barsa da gawa,

Tsoro ya shigeta sosai ta tashi tai waje tai alwala ta dawo dakin tafara kawo nafilfili tana rokon Allah ya tashi kafadun danta.



Da isha'i baba babba yazo gidan su faseelat gashi ga ummi ga abba aka kira faseelat, faseelat gabanta faduwa kawai yake tazo ta zauna,

Baba babba yana harararta don duk amfada mishi abinda akai yace "faseelat abinda kika zabawa kanki kenan? Ki kaso aurenki ki dawo gida ko? Wai kece ke gayyato maza gidanki? "

Faseelat tana girgiza kai tace "dan Allah kuyi hakuri wlh bazan sake ba "tana zubda hawaye.

Baba babba yace "to ai shikenan tunda ya sake ki kuma yayi dede wannan hukuncin da ya miki, amma kisani ranar da ya dawo yace ya medaki ranar zaki koma kinajina? "
Ta daga kai tana share hawaye yace "tashi kibawa mutane wuri mutuniyar banza kawai "

Ta tashi dasauri tana tuntube tabar dakin tana isa dakinta tafasa kuka ta jawo wayar ta takara kiran fahad wayar nata ringing har ta tsinke be daukaba ,ta cigaba da kuka ita yanzu duk tashin hankalinta be wuce rabuwa da fahad ba.


Wasa wasa har seda akai 2 days sannan khalil ya farka idanunshi suka sauka kan hjya dake zaune tana ta lazimi, tana ganin ya Bude ido ta matso tafara hawaye ya juyar da kai don ba yason ko ganinta ta riko mishi hannu cikin nadama take cewa "khalil dan Allah kamin hakuri ka yafemin na zalunceka, wlh rakiya ce ta cuceni dan Allah kayi hakuri nayi hakanne don kada na rasa ka "

Yana ji tana magana be juyo ba, tunani kawai yake wace irin uwa ce Allah yabasu da ita da kanta zata cutar dasu,

Hjy ganin ya kyaleta tasaka kuka harda shesheka, jin sheshshekarta ya juyo da kanshi Yana kallonta se lokacin hawaye suka fara zubomishi, daace wani ya masa wannan abun baze ji ciwo ba akan yadda yakeji yanzu,

Kukan hjya bakaramin tabashi yake ba, baze iya u
jure ganin wadda ta dauki cikin shi tasha wahalar haihuwarshi tana kuka ba,

Yana rumtse ido ya damke hannuta hjya ta bude ido da sukai ja tana kallonshi,

Cikin dauriya yace "kidena kuka hjya ni nayafemiki duk abinda kikamin, da wanda nasani da wanda bansaniba ki share hawayenki, komi kikamin bazan mance matsayinki awuri na ba, kuma bazan iya biyanki abunda kikamin, na dauki wannan abun da yafaru a matsayin kaddara ne, haka Allah yariga ya tsaro kuma lokacin mutuwar alhaji ne yayi shiyasa ya rasu, ina rokonki ki kwantar da hankalinki kidena Damuwa zan warke da yardar Allah adduar ki kawai nake bukata "

Hjya ta dago hannunshi ta dora a fuska tana kara fasa kuka na nadama, ita ta riga ta sani Allah be bata yaya masu halinta ba shiyasa take kara godiya ga Allah akodayaushe,

Khalil yanajin dumin hawayenta suna bin hannunshi yace "plsss hjya ki dena zubar da hawaye yanamin ciwo a raina"

hjya tai shiru tana share hawaye kanta kasa, khalil kallonta kawai yake, su siyama suka shigo room din, yana ganinta ya dan Saki murmushi dukda azabar ciwon da yakeji, siyama ta matsa tana mashi ya jiki,


Sati biyu khalil yayi asibity sannan aka sallamoshi, duk yabi ya rame tunani barkatai sun hanashi sukuni, shi da kanshi yake rokon Allah duk salla akan ya cire mishi son faseelat saboda samarwa hjya kwanciyar hankali, amma da ba haka ba da tuni ya meda princess dinshi dakinta, gabadaya yanzu gidan hjya ya dawo kwata kwata besan ganin ko tunanin abinda ze tuno mishi da faseelat,


Shiru shiru hjya bata kira ummi ba ,don ummi nata tunanin zasu kira amma shiru ganin har anyi 1 month basu neme suba akaje aka kwaso kayan faseelat aka siyar, ummi nata tunanin cewa khalil zargin faseelat yake shiyasa be medata dakintaba sam bata bawa hjya laifi ba,


faseelat se rama take tana ganin rabuwa da fahad abu ne me sauki ashe ba sauki abun, gashi dukda ya shareta abinda yake nuni da bayasonta amma takasa hakura kullum seta kira amma baya dauka ta tura message a what's up yana viewing ammaba reply sosai hankalinta ke tashi, kwata kwata bata maganar khalil ta fahad kawai take,

Hjya da kanta take ansowa khalil ilajis sihir a Islamic chemist ma banbanta ,

Ganin khalil ya samu lpya har yafara zuwa school ,taga be kamata yayi ta zama haka ba dan har yanzu wani lokaci se ya zauna yayi shiru yayi ta tunani, takira shi tai masa maganar aure yace "hjya ki samo duk wacce tai miki ni kuma zan aure ta, amma dan Allah hjya karki nemo wadda zakizo kina kinta, nafison wacce ranki ya kwanta daita farin cikin ki shi nakeso banaso a memeta abunda yafaru"

Hjya tace "Nagode khalil Allah yamaka albarka ya baka abinda kakeso duniya da lahira "

Yace "amin"ya tashi ya fita, kawai ya amince ne don taji dadi ya tabbatar wa kanshi hjyarsu nasan shi saboda yadda ta rude da bashi lpya kadai ze masa bayani,sede bayajin ze kara son wata kamar yadda yaso faseelat, hakanan hjya ke ganin kamar kyan faseelat ne yafiso, batasan cewa faseelat na da wasu abubuwa ba da ba kowace Mace Allah yayi ma wannan bewar ba,

Hjya ta gama shawararta zataje batsari nemomishi auren jamila, diyar kanwar mijin siyama so daya ta taba ganin yarinyar kuma taga tana da kyau don fara ce sal ga ruman cinta tasha,


Lokacin da tajewa maman jamila da maganar ba tai musu ba, tunda tasan ko su waye su,

Tun kafin khalil yaje ganinta aka kai komi na aure akasa rana nanda wata daya duk cikin sati daya akai wannan hidimar,

Seda hjya ta matsawa khalil sannan yaje wurin jamila, yes tanada kyau amma daga ganinta yarinya ce dan shekararta 17 amma tana da girman jiki kana iya cewa takai 19 jss kawai tayi, jamila na da shegen wayon tsiya sannan akwaita da kwadayin balai don duk yadda zatayi taci nama setayi rumawa kenan😜bata iya girki ba tana de koyo ne sannan batai wani ilimin addini ba, hakanan suka gaisa da khalil ya masu sha tara ta arziki ya wuce gida.

Itako jamila khalil ya mata ita bata wani damu da bakinshi ko tsayin shi ba itade ta samu wurin da zata huta, kuma dama burinta tai aure cikin birni gashi ta samu,

Khalil be wani matsawa kanshi ba akan zarya zuwa wurinta ba, hjya ma da kanta ta saiwa jamila waya da tarkace akabawa siyama takai mata, kafin khalil yayi wa jamila kira daya ta yi mishi biyar,

a rana se ta kirashi so ukku, Ahankali yadan fara sakarmata fuska saboda yar ban dariya ce dolenka intai wani abun kayi dariya ganin tana yawan sa kati ta kirashi seya fara tura mata kati a sati 500 kuma yana iya cewa duk akiranshi suke karewa,

bewani rawar kai akan bikin amma hjya yadda takeyi kamar zeyi auren farko, khalil se gashi yafara tsumin kanshi πŸ˜‚πŸ™ˆ baya ga Islamic chemist har wani super market ya ke zuwa yana siyo kayan karin kuzari yasha wasu, wasu kuma yana ajiyewa se nangaba, dan seda gabaya da damuwa ta mishi yawa yake bawa amininshi labari shine yake bashi shawara yakara wayarmishi da kai anan yagano musabbabin raina shi da faseelat tayi shiyasa yanzu ya dage neman tsira da mutunci,

Siyama har yau batasan illar da hjya taiwa khalil ba har yau hjya bata kuma kara sa rakiya ido ba,


cikin sati biyu aka hada lefe aka kai akwati 10 reras aka kaiwa jamila, jamila nata murna ganin lefenta ta kira khalil tana mishi godiya "yaya Nagode sosai ni banma san taya zannuna maka jindadi na ba "

Yace "Allah? "

Tace "wlh kuwa se ganin lefe na ake zuwayi ana cewa nayi goshi "

Ya babbake da dariya itama tana dariyar tace "kana sona sosai yaya Nagode "

Yace "to ai dole na so ki jamila tunda kema kina sona "

Tace "yaushe zaka zo inason ganinka "

Yace "a, a gimbiya na kira na ai dole nayi sauri nazo ina nan zuwa gobe "

Tana murna tace "se kazo in zakazo kamin tsarabar kaza me dawafi "

Yana dariya yace "angama gimbiya "

Sukai sallama shi ba shi ya hada lefenba su hjya sukai abinsu itada siyama, ita siyama tanata karason abun don dangin mijinta ne,

Dole khalil ya so jamila yarinya ce kuma tana kula dashi abunda be samuba wurin faseelat ba gata da ban dariya ba ta jiran kauyancin shi yace yana sonta itake cewa tana sonshi, wani abu da yagane daita bata taba boye abinda takeso magana takeyi haka abinda be mata ba,

Biki nata matsowa suleman ne yaketa kara bawa khalil shawarwari da nuna masa abinda mata su keso dan shima yayi aure, da kanshi ya budawa khalil su facebook su what's up insta twee dasauransu yana kara fadamashi amfaninsu saboda kan mutum nakara wayewa inyanayin su kuma zaka rika sanin abinda duniya ke ciki,

Sosai khalil ya gano amfanin sharing problem da masoyi saboda zaka samu mafita da shawarwari har ta kai yanzu ba abunda suke boyewa juna shida Suleiman dama can rashin sakin jikin khalil ne yasa basa irin firar nan ,sosai khalil yagane kurakuran da yayi tayi a cikin zamansu da faseelat kuma baze karayinsu a wannan aurenba, yanzu bema da tym bare yayi tunanin faseelat suna busy hidimar biki,


Ranar biki taro yayi taro murna kowa yake ana abubuwa a wadace cikin kwanciyar hankali ba kamar bikin shi da faseelat ba,


bangaren amarya jamila dadi kawai takeji kokadan taki wani kuka ko ramar da akeyi batayi ba don Batasan miye aurenba ma, anata fahimtar jindadi kawai ne aure ka girka abinda kakeso, kai abinda kakeso a gidanka,

Karfe biyu aka daura auren khalil da jamila, ba laifi ancika kuma khalil ma yanata murna akai reception,

Jamila aka zaunar daita ana mata nasiha da bin miji da masa biyayya da yin duk wani abu da ze masa dadi dason danginshi da girmama mahaifanshi, da bashi hakkinshi akowne lokaci yaso,

se lokacin jamila tafara kuka da akazo daukar amarya dakyar aka bambareta daga jikin mamanta, aka tafi daita dakin mijinta katsina,


Karfe 5 ankaita 6 dede aka medo yan rakiya gida, aka baro amarya jamila dakinta.


Tunda taga gidanta da jeren dakinta tsit tai shiru, suna tafiya akabar yan cikin katsina suma karfe 7 :30 suka tafi bayan angyara mata gidanta ,suna barin gidan tafito tana zagayawa tana jindadi duk gidanta ne ita kadai, tuni ta manta da waazi murna kawai take,


Karfe 8:30 Suleiman ya rako khalil gidan amarya ta sanyo hijab tafito falo, Suleiman yafara musu nasiha da cewa...... "




*first knight a next page πŸ˜‚maybe ango khalil ya samu zuwa duniyar bakwaiπŸ™ˆ*



*Kusani inasonku zanyi iya kokarina don faranta maku, fan's adduar ku kawai nake bukata Allah ya cikamin burina*
[7/12, 11:01 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰




By




*SHALELEN GOLDEN*πŸ’ƒπŸΌ





https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍


*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*






4⃣0⃣






"Alhamudulillah, anyi komi lpya ,kusani yanzu dukkan ku kunzama daya awaje soyayya kawai ake yanzu ne zaku san juna zaku san halayyar juna dole se kunyi hakuri da juna zaku zauna awuri daya a matsayin maaurata, dukkanku akwai hakkokin juna akanku kuyi duk iyakar ku kusauke hakkin juna, zo mu zauna hausawa sunce zomu saba ce, sannan kurike sirrin junanku, in kunsamu matsala ku sasanta junanku base wani yaji ba, , amarya kiyi bakin kokarin ki wurin farantawa mijinki rai hakanne ze bashi damar natsuwa yakara kyautatamaki, kai ango kaine babba kuma kaine shugaba dole ka rika uzuri ga wasu abubuwa bakomi ne ake magana akanshi ba kuma bakomi akeyin shiru akanshi ba, kayi iyakar yinka wurin kyautata wa iyalinka manzon Allah (S. A. W) yace mafi alherinku shine wanda yafi kyautatawa iyalinshi ni nafi kyautatawa iyalaina inafatan zakai koyi da manzon tsira, muna maku fatan alheri Allah yabaku zaman lpya da zuria dayyiba"

Suka amsa da "amin"

Yace "muyiwa annabi salati (S. A. W) yayi addua suka shafa

Ya tashi tsaye a"amarya Allah yabada zaman lpya "

Khalil yafita masa rakiya jamila ta tashi ta koma ciki tana shiga ta zare abayar jikinta kamshi ne ya bugi hancinta kamshin kazar da khalil ya shigo daita batare da bata lokaci ba ta dauko ledar ta zauna ta bude, tace "wow"tana zaro ido ganin gasassar kaza da vegetable acikinta ba bata lokaci ta fara yaga tanayi tana korawa da ziza don muguwar yunwa takeji,


khalil ya raka Suleiman ya mishi godiya ya dawo ciki seda ya rufe koina sannan ya shigo dakin yayi tsaye yana kallon wurin yanayin da yake ciki yanzu se ya tuna mishi da faseelat yayi murmushi ya kada kai ya shiga cikin dakin tsaye yayi yana kallon ikon Allah kowace amarya se anmata tayi take ci itako wagga bajira harta fara aiki,

Jamila ta dago tana kallonshi tana taunar naman tace "yaya bismillah"

Shi abunma dariya ya bashi itada zaaiwa tayi ita keyi mashi ya girgiza kai yace "kicinye abinki jamila dama ta kice "

Tako ce "tow"ta cigaba da yagar abinta,

Ya danyi dariya ya girgiza kai ya nufi toilet ya watso ruwa tareda yin alwala ya fito har lokacin tana cin namanta ba tsaitsayawa,

Yawuce ta ya nufi kitchen ya kunna gas ya saka tiger man aciki ya fito for some minutes ya rika kurba har ya shanye sannan ya dawo dakin, lokacin har jamila ta cinye kazar ta tass ta shanye zizarta, ta shiga toilet wanka,

Yazo yana tattara plate din yace yarinya gwara da kika ci kazarki,

yana dawowa har jamila tafito ta saka rigar baccinta ta dora zane yajasu salla, bayan sungama yadan fara mata tambayoyi akan addini biyu kadai ta amsa shima wankan janaba ne da farillan alwala, yana kallonta yace "aji nawa kike a islamiya? "
Tace "3"

Yace "OK insha Allah nanda 1 wk zaki koma makaranta ita ibada da kike gani baayinta daka dole se annemi ilimi afahimce ta "

Ta daga kai kurum ya tashi ya zare jallabiyar jikinshi ya haye gado,

Itama ta dauke carpet ta zare hijab da Zane tabi ta kwanta,

Tana kwanciya ya matsa ya rungumota ta baya da yake tabashi kugu, bawani tsayawa direct to breast ya tafi yafara mammatsa su, itakam se girman jikin amma ba breast yanzu suke fitowa yan wanda ke da akwai yayi ta luliyawa, yanajin dadi daganan wasan yafara sauyawa ya cire komai na jikinsu yafara aika mata da hot kises ta koina jamila tai kuyum tanajin bakon lamari ashe haka auren yake, seda ya kai 5mnt yana romancing dinta sannan ya haye ta yana neman hanya,

Jamila ta zaro ido jin zafi agabanta tafara cewa "zafi zafi "

shi ko yana cewa "Ahankali, ahankaliπŸ˜‚πŸ™ˆ"


Sunata haka har ya samu ya kurda, jamila kuka tafashe dashi ,shiko nishi kawai yake, yanata back and pro inside her vagina, jin abun ba na tsayawa bane jamila tafara "dan Allah kabari dan Allah "tana ta magiya amma khalil be bari ba dan lokacin ma yabar jinta,

it took him 30mnt sannan yakawo kunsan shima ya tsimuπŸ˜‚ yai mata damkar nan kasusuwan jamila seda sukayi kara,

Wiwi take ta kuka shikuma ya rungumeta yana meda numfashi, lokaci guda son jamilar yakara ninkuwa acikin ranshi yanajin wani dadi na ratsa brain dinshi ya mirgina gefe yana meda numfashi, ashe haka akejin dadi? Inama ace tuntuni yanajin irin wanga dadi, faseelat ce tafado mishi arai yanda yake samun natsuwa a iya romance daita ina ma ace itace yanzu tareda shi,

Kukan jamila yakatse mai tunani ya matsa yana "sannu kanwata"

jamila ta wurga mishi harara tana "waiyo kuguna kasusuwana"

ya tashi zaune ya daga kafafunta bama wani jini sosai jinin befi digo hudu ba itako se ihu take ya dago yana kallonta yace "haba jamila ki zama jaruma mana "

Tace "bazan zama jarumar ba duk ka karyamin kashi, gashi nan dina ya rabe biyu"ta dafa kasanta,

Ya danyi dariya yana kallon rakinta yace "be wani rabe biyu ba ni yanzu ma second round zan koma, saboda kin rudani da yawa "

Fuuuuu jamila ta diro daga saman gadon tai tsakar gida da gudu, ya tashi ya bita dasauri,

Yana fita yaga tana niyyar bude kofa yaje ya rikota yana gumtse dariya "ke jira niba abunda zanmiki ki wuce mushiga ki

Please Login or Register in order to submit comment