Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dani kamar zasu medani ciki"

Ummi tace "nima inason ta tunda tana sonki, ki cigaba da kyautata mata Allah Ya miki albarka "

Faseelat tace "amin ummi ina kara tuni asani a addua "


Ummi tace "never mind ,bazan manta dake ba "sukai sallama

After ishai sukai diner faseelat taja diyarta suka shige daki ,


su umma kau murna ta cikasu, bayan sun fadawa daddinsu yaji dadi har ya masu albishir gobe zasuyi dan karamin celebration agida "


Atare fahad da Aisha suka shiga ciki ,suka shiga toilet wanka tun a toilet fahad Ya gane Aisha bata salla dadi yakama shi unlike before da haushi yakeji bakomai yasashi farin ciki ba sedan ze je gun faseelat,

Ya rigata fitowa yasa rigar bacci Ya haye gado yafara latse latsenshi awaya,

Aisha tafito ta kimtsa kanta, yana yi yana kallonta tazo ta kwantar da kai kan cinyarshi tana latsar tata wayar,


Itama faseelat na can tana latsar tata tanata dariya ita kadai, dan Mansura da safiyya Sun dora pic dinsu a instagram da what's up sunata different ributu akai,


Har karfe 11 fahad Ya tashi yashiga toilet ya rage nauyiπŸ˜‰ Ya fito ya zauna kusa da Aisha da ke kwance yace "heart beat naga kamar kina off? "

tace "eh dear I'm off why kake tambaya"

Fahad yace "tunda kina off I will go to faseelat idan nata yazo kema zanzo gunki"

Aisha tabata rai ta tashi zaune tace "gaskiya ban yadda ba, kowa Ya rike kwananshi kawai nasan ko kwana nawa take period dinta maybe nafita,kayi hakuri plss I promise zan sama maka natsuwa more than you think"

Fahad daketa mata kallon bakida hankali yace "sanin kanki ne ba abunda nake bukata ba kenan miye amfanin kuna ku biyun? Dan haka ni natafi gunta"

Ya tashi ya nufi hanyar fita Aisha ido taff kwalla tace "Dan Allah yaya karkatafi inason jin numfashinka kusa dani "

Ya juyo ya kalleta yace "I'm not going to sleep there anjima kadan zandawo just take patient and sleep "

Ya juya Ya fita,

Faseelat har ta kwanta tayi bacci saboda yau ta jigatu, yazo ya kwanta gabanta Ya matsa daf daita ya kurawa sleeping face dinta ido, yafara yawo da hanunshi jikinta ta bude ido cike da bacci ta kalleshi,

ya cigaba da abunda yake faseelat tai wuff ta tashi zaune shima ya tashi tace "hero lpy dare ne fa "

Ya jawota jikinshi ya meda hannu kan breast dinta yana matsa nipples din yace "Aisha na off ko nima kinaso nai kunzugu ne kamarta?"

Faseelat tai murmushi tace "a, a ni bance ba but tasani ta amince ko?"

Yace "tasani kuma bata amince ba I try to convince her taki yarda Toni kuma bazan cuci kaina ba"

Faseelat tace "Hero ka daure ka koma gunta yakama ta ta amince da hakan sannan "

Yace"kinganki ko ai nasan me nake idan kinfara zanje wurinta itama ,kuma ina me tabbatar miki bazata fahimta ba don kishi baze barta ba,kullum kara rikicewa take, kibari inci abinda nasamu komawa gunta zanyi ai baanan zan kwana ba "

Bahaka taso ba amma ba yadda zatai ,se karfe 2 yakoma gun Aisha har lokacin batai bacci ba,

Tana zaune tana kuka yaje ya rungumota jikinshi yafara rarrashi da yake batada wuyar saukowa dandanan sukai bacci,


tundaga lokacin fahad ya ke kula da ummanshi kullum se yaje sun gaisa kuma suna waya sosai da ita sisters dinshi ma na kiranshi suna gaisawa, hakan besa yarage wani abu da yakewa mommy ba,

zaman gidansu kuma lpy lau sede Aisha bata sakarwa faseelat fuska, duk ran girkin faseelat suke fita bye pass road yana koyamata driving, duk soyayya tafi yawa a wurin koyon but tana trying,

Bayan 7 days da tafiyar su ummi ,su ishak da Mubarak suka tafi gidan faseelat, lokacin Aisha na gidan mommy itada amira, faseelat kadai ce agidan suka danna door bell taje ta bude tagansu tana murna tace su shigo suka shiga suka zauna takawo masu drinks suka sha suka zauna sunata labari, can wayar ishak tai ringing ya saci kallon faseelat ya dauka, faseelat batasan me aka ce mishi acan bangaren ba sede ji tayi kasa kasa yace "kiyi hakuri ganinan zuwa "

faseelat ta rufe baki wai ishak dake SS2 ne yakeda budurwa, ishak ya tashi tsaye yace "yaya mu zamu tafi wani nakira na "

Ta harareshi tace "wata de ko ?kokasa banji abinda kake cewa bane "

Yace "wani de yaya "

Tace"bari naga wayar kawo nagani "

yaki badawa ta matsa ta riko shi zata amshi wayar shi kuma yana ta boyewa suna ta dariya"

Bazato fahad Ya shigo gidan fuskar shi da faraa dan daga gurin umma yake ganin faseelat rike da ishak ya daure fuska tamau yazo ze wuce,

Faseelat ta saki ishak ta matsa tafara susar wuya tana satar kallonshi ,

su ishak sukace mishi "ina yini "

Beko amsa ba ya haye sama rai bace ,

Ishak ya juya ya kalleta duk ta daburce yace "yaya bari mutafi se watarana "

Ta daga masu kai tana yake tace "to Allah Ya kiyaye ku gaida min yaya"

Suka juya suka fita, faseelat gabanta na faduwa ta daga ido ta kalli benen gidan tsoro cike da zuciyarta, tai ta maza ta haye ta nufi dakinshi,

Yana zaune dafe da kanshi dake sarawa ta rakube jikin wall tace "sannu da zuwa "

yayi shiru kamar be ji taba yanata controlling fushinshi , zuciyar shi zafi kawai take, yana tuna yadda ya gansu jikinsu hade dana ishak,

Faseelat ta wuce ta bude fridge ta kawo mashi 5 alive ta duka ta zuba ta mika mai,

Ya ansa ya jujjuya cup din ya watsa mata shi ajiki idanu jawur,

Tai zumbur ta mike tsaye tana kallon jikinta idonta cike da hawaye,

Zuciyar shi awuya yana jin kamar ya daketa cikin tsawa yace "get out from my room idiot"

Hawaye na bin fuskar ta ,ta juya tabar dakin dasauri tana gudun ya nakada mata duka.

tana fita ya dafe kan da duka 2hand dinshi ya rasa meke mai dadi, besan ta ina ze bulowa lamarin ba,

Faseelat na shiga daki ta cire kayan jikinta tana hawaye taje tai wanka ta dawo tai kwance tana kuka, wai haka ake kishi ne? shikenan bazan magana da kowa ba?

ana kiran Maghreb ya fita zaije masallaci yasha magani amma har time din kanshi na ciwo,

yana zuwa i
kusa da baba tsoho Ya kira sunanshi baba tsoho ya taso dasauri yazo yana dukar dakai,

Fahad beko kalleshi ba yace "kar akara bari wani namiji ya shigo gidannan komin kankantar shi"

baba tsoho yace "insha Allah zaa kiyaye "

fahad yaida fita daga gidan,


tana gama salla ta shiga kitchen tai masu fried cous cous, ta koma daki tai ishai ta shiga toilet tayi wanka ta fito ta saka black riga da half sket pink se gyale pink ,

tana Zaune tana ta shawara da zuciyarta ta tashi ta nufi dakinshi,

tunda ya dawo masjid ya kwanta kan bed fuskarshi na kallon sama still hannunshi nakan head nashi dake ciwo,

ta bude dakin ta shiga, kamshi ya mamaye dakin,yana jinta beko Kalli kofar ba tana takawa a sannu taje ta kwanta kan shi ta saki kuka,

Ta dago fuska duk hawaye tace "Dan Allah kayi hakuri kuskure ne nayi amma bazan sake ba bazan juri ganinka cikin damuwa ba,i promise you this is the first and last dahaka zata faru"takoma ta rungumeshi,

ta cigaba da hawaye, hawayen na diga ajikinshi, Sam besan jin kukanta, ya dora hannu saman bayanta yafara tapping dakyar yace "it's okay stop shedding your tears"

tana jikinshi tace "I can't seka dena damuwa sannan, wlh bani son ganin bacin ranka ko yane "

in law tone yace "naji nadena "

ta dago tasa hannu ta share hawayenta tace "to katashi muje muci abinci"

ya girgiza kai yace"bazan iya cin komi ba kije kici naki"

faseelat ta kalleshi taga hannunshi akan kanshi ta dora nata hannun akan nashi tace "yana ciwo ne"?

ya daga mata kai yace "sosai"

ta langabe fuska tanajin tausayin shi tace "kasha magani?"

ya daga mata kai, tai shiru, adduoin khalil da yake mata suka fado mata arai ta tashi ta dauko ruwa da cup ta bude robar ta tsiyayi ruwan ta mishi tofi sannan ta tabashi tace "namaka addua katashi kasha zakaji sauki soon"

idonshi rufe ya tashi ta dora mai cup din a baki ya sha ya koma Ya kwanta ta debi sauran ta rika shafa mai a goshi, tana mai sannu tanajin kamar ta medo ciwon jikinta

idonshi rumtse yakira sunanta "honey! "

tace "naam my hero"


yace"plss ki tausayamin ki dena hada jikinki da kowa, I may die in nakara ganin ki haka da wani"

Cikin tausayin shi dan tana ganin nashi kishin ya zama ciwo tace "it won't happen again "

ta koma ta kwanta kanshi,

ranar ko dinner basuyi ba don fahad ba lpy,

da daddare ya samu sauki ta dage ta rika rikita shi don mantar dashi damuwar shi tana mishi different styles,

da safe suka tashi lpy lau sema murmushi da suke sakarwa juna duk lokacin da suka hada idanu,


faseelat bata sani ba fahad ya dauki phone dinta ya goge duk numbers na maza seta abba da baba babba yabari,


bayan 2 day's tafiya ta taso zeje Japan kuma da Aisha zaije zasuyi 2 weeks acan idan ya tashi wata tafiyar se ya tafi da faseelat,

shi da umma sukai magana Mansura zata koma can da zama kafin su dawo kuma anan zaabar amira itama, duk bayajin dadi yakejin shi amma bayadda zeyi,


daren da zasu tafi basuyi bacci ba sun dirji juna shida gimbiya kuma sunsha kukan rabuwa a karshe ma faseelat ce ke rarrashin shi,


da asuba suka kaisu airport seda suka tashi sannan suka dawo gida,


suna isa yakira faseelat, daganan kuma kullum suna like awaya wani lokaci agaban Aisha suke wayar sunawa juna dirty talk baanan abun yatsaya ba har nude pics faseelat ke turomishi duk yabi ya rikice har yar rama yayi na rashinta,


tunda ya tafi faseelat da zafin jiki take kwana kuma dakyar take iya bacci ta meda hakan akan dalilin rashin fahad ne,

Baba babba ya dawo daga Niger ya taho da sakon ammah na nonon rakumi da cukwi tabada akawo wa faseelat, baba babba yabawa omer yabada akai mata,

omer da yanzu tsohuwar motar abba ta zama tashi Ya biya gida Ya dauko Mubarak suka nufo gidan faseelat,

omer yabawa Mubarak kayan Mubarak ya fito yaje ya kwankwasa gate na gidan, me gadi ya bude yayi tsaye,

Ganin yayi tsaye be bashi hanya ba Mubarak yace "nazo wurin matar gidanne"

megadi yace "me gidan ya hana maza shigowa in wani abu ne kabada akai mata"


omer na cikin mota yana kallonsu kuma yanajinsu, Mubarak yabawa megadi ledar ya juya suka bar uguwar,

megadi Ya shiga ciki ya danna door bell, faseelat suna zaune falo itada amira ta taso tazo tabude, tana ganin baba tsoho tai murmushi cikin ladabi baba tsoho yace "ga sako aka kawomiki "ya mika mata ledar, ta amsa tace" injiwa ?


yace "wani yaro ne de fari dan dogo yazo ze shigo to nafada mishi umarnin alhaji da yace kar nakara barin namiji ya shigo ciki shine ya bada yace akawomiki"

faseelat tai murmushin takaici tace "to Nagode baba "

ta juya ciki, hakanan baba tsoho yana mutunta faseelat saboda sakin fuskar ta ba kamar Aisha ba datake kullum a tsuke batama ko kallonshi,


faseelat ta koma ta zauna kan kujera tai tagumi kanta yariga ya kulle batasan ta ina zata fara wannan yakin ba na raba fahad da wannan mugun kishin.



my fan's waya ta tasamu problem zaku dan jini shiru kafin a gyara, amma da tadawo normal zaku cigaba da jina, I'm going to miss you, faseelat ma zatai missing naku akwai sauran tafiya agaba se kunjini luv u all πŸ₯°

[8/6, 9:55 AM] SHALELE: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰







By






*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*









✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽
*
We are bearer's of so golden a penπŸ–Š
We write assidiously perceiven no pain
So magical
Our creative golden penπŸ–Š
Be hold our words
A product of our penπŸ–Š
*Savour our words
For it will cause you no pain.✍🏽


https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/







6⃣5⃣





*someone deserve tobe honor*







Dakyar faseelat ta shawokanshi ya yarda suka rika fita mansura nakoya mata driving tundaga fitar farko tagane ba driving take koyo ba lokacin da suna fita da fahad saboda yadda ake karewa da shafe shafe da tande tande ,cikin kasa da kwana biyar tafara jan mota cike da kwarewa gwanin shaawa, zamansu duka 7days Amman Sun matukar shakuwa da Mansura har bacci a gado daya ne sukeyi da yake Mansura suna hutu a school kasamcewar tanayin alkalam university ne,

Kullum suna manne da fahad a waya dukkansu cikin tunanin juna suke akowane lokaci,


Kullum faseelat sauyi take samu daga jikinta yanzu kuma tashin zuciya takeji kowane lokaci sam bata kawo ciki ne jikinta ba tunda har yanzu batayi 1month da period ba,

Ji tayi abun yayi waste yau amai tarika yi sosai Mansura nata mata sannu cikin tausayi ,sede faseelat ta daga mata kai, murya dishe faseelat tace "lady plss kifita ki siyomin cingum nawa yakare clorets da orbit"

Mansura tace "Tom anty "tatashi ta ja mota tafita few minutes ta dawo ta kawowa faseelat ta dauki clorets guda daya wanda biyu ne acikin kwalin ta saka baki cingum din yayi yanada kamshi me dadi beda too much zaki sannan yanada wani mint mint da gas gas har kamshin numfashinki ze sauya kuma har kigaji da ci ki yarda bazaki dena jin mint dinshi ba nide I love it sosai,


Batare da andau lokaci ba ta danji dama suka cigaba da hidimunsu,

Karfe 5da mintoci fahad na rungume da Aisha yanata sunsunar wuyanta faseelat ta kira shi ganin vedio call ne takira yasa ya sauke Aisha daga jikinshi sannan ya dauka Aisha zuciya tazo mata awuya wai wane irin abune haka ya taho daita amma baya da time dinta da yadawo daga aiki yana like da faseelat se tagama tada mishi shaawa Sannan yazo wurinta gaskiya nagaji cewar zuciyar Aisha,

fasseelat daga wanka ta fito ta tuno wankansu da fahad shine ta kirashi tana sanye da rigar wanka,

Yana dauka ta sakarmishi sassanyan murmushi tana mai sexy looking, tace "hi my sexy man"ganinshi daga shi se short,

Fahad yabita da mayen kallo gashinta ajike ya kwankwanta a fuska da kan rigar while rigar bata daura madaurin ba makoshin shi tuni ya bushe yanajin wata muguwar kishirwarta,

ganin bece komi ba se faman kallonta da yake ta marmara ido tace "I'm just missing you like crazy wanka nafito yanzu tun a toilet nake tunaninka nayi kewar yin wanka dakai kana cudani da soft hands naka"


shiru bece komi ba se kurawa saman rigar ido da yayi yana kallon boob's dinta da suka turo,

faseelat tai tafi tace "hey I'm talking to you" ya lumshe ido ya bude yakara medasu kan twins dinshi ya shafo kanshi da hannu yana jan iska a baki kamar wanda yasha yaji yace "plsss kicire rigar nan I want to see you naked nagaji da nude pics inason ganin su a zahiri "

faseelat dake zaune kan kujerar madubi ta saki murmushi me kara rikita mishi tunani tace "anything for you" tasa hannu ta janye rigar kowane bangare yayi gefe,

fahad yaja dogon numfashi yasa hannu ya kwantar da joystick dinshi da ta harba,

Cikin takaici Aisha tabar gun tatafi tafada kan bed ta fara kukan zuci wanda hawaye kadaine ke sintiri akan face dinta,

faseelat ta fara jujjuya fuska tana fiddo harshe tana lasar lip's tace "they're missing you suma" tasa hannunta kan nipples dinta da ya mike ta dan matsa ta saki kara "ashhhhhhhh"!!!, tanajan magana just like sambatu ln suna sex tace "hero suck me plsss shishhhish !!!

He is totally prudish taja breast din zuwa gunshi tace "suck me I want to feed you "

Besan lokacin da ya ajiye wayar ba ya nufi bedroom dinsu,

faseelat sede taga duhu taja tsoki cikin jin haushi tace "ai kabari muyi sallama zaka ajiyemin waya katafi wurin miskilar matar ka mtswwww"taja tsoki ta tashi ta tafi toilet tai tsarki ta dawo ta zauna drying gashinta rai ajagule,


Fahad ko yanashiga bedroom ya haye gado ya jawo Aisha jikinshi yafara shafata ta koina, joystick dinshi kyammmm kamar zata fasa sho...,

Cike da masifa Aisha ta janye ta matsa can gefe ido a rufe tace "karka kara tabani kaje can wurinta ta sama ma natsuwa"

Ya rumtse ido yanzu ba abinda yake bukata se sex ya kai hannu ze rikota ta kara matsawa cikin tsawa tace "I said don't touch me"hawaye na cigaba da zubomata,

fahad ya bude idanunshi da sukai jawur saboda desire da bacin rai yana kallonta yace "Aisha ni kikewa tsawa? Ni kike hanawa jikinki? "

tace "eh din nahanaka akafada ma banida zuciya ne?so kawai kake bakin cikin ka ya kasheni agabana zaka rika wadannan abubuwan? To wlh daga yau kar kakara zuwa min bayan tagama tadoka kaje can ta biyamaka bukata itada kafi shaawa "ta sauke kafafunta daga gadon ta tashi,

fahad rai bace ya jawota ta dawo tafado kan gadon ya bita ya danne tafara kokarin kwacewa cikin fada yace "ke bakiisa ki hanani yin abinda na gadama da ke ba u r mine don haka kitsaya inyi abinda nakeso da lalama koda tsiya "

Tana kuka ta rika jujjuya kai da hannuwa tanason kwacewa,

da karfin tsiya ya yakice long vest din jikinta in rough way ya rika sex daita tana ta kuka me taba zuciya tun tana dirjewa har tai lakwas seda yasamu natsuwa ya sauka yana jan tsoki yana zigidirrr dinshi yace "maybe kinmanta waye ni Aisha ke kinsanni farin sani I don't take anything stupid, ki kiyaye bacin raina in bahaka ba jikinki ya fada maki kuma get ready for the night in kuma u like it like this to I will do it like that "ya juya warshi ya shige toilet,

Aisha ta dafe mara tana kuka, har ya fito yanata wakarshi ta west life (my love) ya zauna ya kimtsa hankali kwance batare da ya damu da kukanta ba ya saka kayanshi yabar mansion din,

Tasha kuka sosai sannan ta tashi ta shiga toilet dole ta gasa jikinta sannan tafito tazo tai kwance zuciyarta na cigaba da kuna,

Da karfe 8:15 su faseelat suka hadu dinner sunata labari amira kokadan bata rigimar mommynta dan wani lokaci tana gidan umma ko mommy,

Faseelat ce tai abincin tunda Mansura tai sarving faseelat takurawa abincin ido suko sunata ci,

Mansura ta dago tace "anty yanaga bakicin naki "

Faseelat ta yamutsa fuska ta ture abincin tace "banajin dadin jikina wlh gabadaya banjin dadin kome kawai kuci abincin ku bari Natasha na hado tea ya isheni "

Ta mike ta nufi kitchen Mansura tabi bayanta da kallo tun dazu takeganin kamar ciki ne da faseelat,


bata koma gun dining dinba ta nufi palo ta zauna tasha tea din shima sama sama, ta mayar da sauran kitchen,

Suka wuce daki sukai shirin bacci sannan suka zauna kallo,

Itako faseelat na can dayan bedroom din yau tun kafinma ta kwantan takejin temperature na jikinta ya sauya tana cikin saka kayan bacci fahad yakira har tai ring ta tsinke bata dauka ba batare da numfasawa ba ya sake kira, nanma ta share se ana ukkun ta dauka,

Hankalinshi yagama tashi jin ta dauka yasaki ajiyar heart yace "I hope all is well naga inata kira baki daukaba "?

Tai smiling tace "ni naisa na share ka har jira nake fa ka kira ina wanka ne yanzu na fito"

Yayi shiru for seconds sannan yace "kin rikitani da yawa honey anya zan iya sati biyunnan kuwa? "


Faseelat tai dariya tace "zakaiya gashi har kunyi 8days "

Yace "hmmmm u won't understand "

kira ne ya shigo wayarshi call waiting, yana dubawa ya gani yace "oh god wai ina yarinyar nan "

faseelat tace "tananan lpy lau "


Yace "plsss take the phone to her wani business partner dina ya matsamin tunda yaga pics dinmu a insta dana dora gabadaya ya rikice yafadamin he loves her kuma he's ready to marry her kikai mata wayar I want to ask her few questions "

Faseelat tace "alright bari nakai mata wayar"

Ta fita adakin sunata waya da fahad,

Ta shiga dayan bedroom din ta hango amira kan bed hartayi barci Mansura na zaune kan kujera kujerun sunba ta baya gashin Mansura kawai take hangowa wanda ya Zuba har akafada,

Ta nufi wurinta da niyyar kai mata wayar, but tana matsawa kusa taga abun mamaki lady tana sanye da rigar baccinta kafafunta duka akan kujera ta budesu hannunta a cikin HQ tana riding kanta while dayan hannun nakan breast dinta tana shashshafawa passionately phone dinta a kan cushion din tana kallon wani BF wanda bakajin komai se nishin masu yin xx din tayi nisa sosai don koji ma batayi,

Faseelat gabanta nafaduwa tacire wayar akunnenta cikin tashin hankali tace "Mansura me kikeyi haka? "

Mansura tai wuf ta hade kafafunta gu daya ta danne wayar jikinta na rawa tanajin matukar kunya kanta a kasa kamar ta tsaga kasa ta shige ,

Dandanan faseelat taji zazzabin ya ida rufe mata jiki ,murya na rawa tace "sister kinsan ko illar abinda kikeyi? Masturbation da kanki sister haba lady me zeja ki banzatar da pride dinki, ur virginity is ur pride haba "ta dafe kai

Hawaye suka zubowa Mansura tace "kiyi hakuri anty kaina ya kulle tun ina ganin illar abinda nake har nadena, bakomai yajawomin ba se matsananciyar shaawar da nake fama daita ,tun ina ss3 hakuri na yafara karewa gashi daddynmu baya mana aure se mungama school anty khadija seda ta gama degree a California anty fatima kuma seda ta gama school of nurse india sannan aka musu aure,tun danai candy tun kafin nashiga jamia nake biyawa kaina bukata dan karnafada aikata zina kuma banida bakin cewa amin aure danko saurayi banidashi"

faseelat ta zagayo tazo ta zauna lady taki yarda su hada ido tana kallonta tace "wannan ai ba hujja bane shi masturbation din shima ai zinane kikeyi kawai baki hakuri bane da kinyi hakuri da komai zai wuce bansan ya kikeji ba amma nasan bazaki fini desire ba tunda nafara menses nake fama kullum senayi dreaming hakan besa nabi wata wrong way ba saboda nasan kome zanyi is not good for me kuma Allah nagani na ban kuma fadawa kowa damuwa ta ba wannan yasa ummi na tasa dole na auri wanda takeso ko kadan banyi niyyar rabuwa dashi ba, amma da aurenshi gwara babu kullum yakan tadomin desire sannan ya tafi yabarni seda nai kokari sosai nakai zuciya ta nesa sannan wata na takwas dashi nafito lokacin dana auri yayanki lokacin naga amfanin hakuri na saboda ya sameni a cikakkiya ta duk da cewar na taba aure wannan yasa nakara samun zuciyarshi, yanzu sister idan kikayi aure mezakicewa mijinki tunda nasan yanzu ko bishibishin budurci babu tare dake shekara biyu kina service kanki da kanki me zakice masa?dake da wadda tai zina duk daya zaku zama saboda Kin riga Kin bude kuma kowani bayani zaki masa ba lalle ne ya yarda dake ba ina amfanin abunda kike gashi kina sabawa mahaliccinki"

Mansura tafashe da kuka tana kuka tace "anty ya zanyi ne? shikenan duk wanda na Aura kallon mazinaciya ze rikamin?"

faseelat tace "a, a ki kwantar da hankalinki karki jawowa kanki ciwo insha Allah baze ganeba amma kiji tsoron Allah kidena yi Allah ze kawomiki mafita "

Mansura ta cigaba da kuka jin ankirata mazinaciya faseelat tajawota tana sharemata hawaye tace"kiyi hakuri plsss, insha Allah nan bada jimawa ba zakiyi aure"

Mansura tace "ni bazanyi aure ba I'm afraid da yadda zaasameni "

Faseelat tace "Kin riga kinyi kuskure yanzu gafara zaki tanema awurin Allah ze kawomiki komi a saukake,nasan kinyi nisa acikin harkar nan sekin dage zakiiya bari kimin alkawari bazaki sake ba, nikuma I will help you da duk abubuwan da nasan suna tightening mace insha Allah kafin aurenki kinhade kinmin alkawari? "

Mansura ta jijjiga kai kanta akasa,

faseelat tace "kunya ta kikeji sister? "

"kidena jin kunya ta kimanta komi inasonki sosai kar wannan abun ya zama silar boye boye tsakaninmu"

Mansura ta jijjigakai faseelat tace "kitashi kije kiyi wanka ki kwanta karki sake kihana kanki bacci kinjiko?"

ta mike tsaye wayar ta dake kan cinyarta ta fadi ta zaro ido kwata kwata ta manta abinda yakawota wurin cikin sauri ta dauki wayar tana adduar Allah yasa fahad beji maganganunsu ba but tana dubawa taga he's still on the call wanda hakan na nufin yanaji

Please Login or Register in order to submit comment