Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tai tasamu fahad rungume da Aisha a main Palo yanata rarrashinta,

ta hadiye kishi tadauke ido agunsu tace "lunch is waiting for you, amira taso muje nasan kinajin yunwa "

amira tatashi faseelat takamata suka tafi dining tai serving dinsu ta zauna takasa ko daukar cokalin, tana magana da heart dinta "wace irin tsana anty tayimin ko sannu Batamin ba miye nata na kuka don muna tare da mijina "

amira takatse ta tace "anty nayi missing abincinki in nafadawa mommy inason abincinki setace zata ci Ubana"

faseelat tace"baki kyauta ba kuwa tunda kinsan bananan "


amira tace "anty dazun naji daddy yana kuka kema kinayi dukanki yayi ko anty "

Faseelat zatai magana fahad da Aisha sukazo dining din tai shiru ta kallesu yadda ya rikewa aishar kugu ta dauki cokali takai baki duk dadin abincin setaji kamar tanacin guna,

fahad yajawa Aisha kujera ta zauna ya Kalli faseelat yace "serve us plss "

idonta jawur ta tashi ta zubamusu ta koma ta zauna,

fahad ya dage yacika kundunshi don shima yayi missing abincinta da Aisha da faseelat ko basu wani ci na kirki ba saboda kishi,


Faseelat ta tashi takoma daki tafara gyaran dakinta shi kuma yana wurin Aisha yana rarrashinta,

Kusan ana kiran sallar Maghreb abul yafito zeje masallaci yaga wani saurayi da mota sabuwa fil dark green tanata walkiya yar karama daita,

Saurayin yamishi sallama yace da Allah yanason ganin ummi,

Abul yakoma yafadawa ummi, ummi tafito saurayin ya sunkuya ya gaidata yace "alhaji fahad ne yace akawo miki wannan motar "ya mika mata keys,

ummi ta rike keys tanata mamaki da murna wai ita akabawa mota,

Saurayin yajuya yatafi tana gani yahau express ,

Takoma cikin gida tanata murna takira faseelat, faseelat na kitchen tana aiki tana musu dinner tuwon semo miyar agushi ta dauki wayar muryarta ba walwala ,ummi tace "yanzu akai min sallama akaban keys na mota inji mijinki, gaskiya nayi mamaki kuma naji dadi kimin godiya sosai, kuma aita hakuri aita biyayya Allah yakara budi "

faseelat tace "amin ummi zanmishi godiya agaida su yaya "takashe kiran sam ummi tamanta da fadan dataso yimata,

su omer nashigowa ummi tace "omer surikina ya aikomin da mota tana nan waje muje nakara ganinta, don dadin komawarta har kyauta akamin "


omer yayi dariya cikin ranshi yace "that guy is crazy "

suka fita sunata duba motar koda abba yazo Shima yayi murna sosai da sosai yanata masa addua,

Da daddare su faseelat sunhadu dinner dukansu sunsha gayu na daukar hankali suna cin abincin amira tace "anty mommy bata yi mana tuwo sede mutafi restaurant"

Aisha ranta bace a tsawace tace "banayi dan ubanki ke kiyayeni wlh zan Zane ki inbaki hankali ba, ki kama shegen bakinnan ki kulle inbahaka ba jikinki ze fadamaki"

Amira ta zare hannu tana bata fuska kamar zatai kuka,

faseelat tarike ta tamedata kan cinyarta tace"mommy ce fa amira baa fushi da mommy bari nabaki abaki tafara bata "

Shiko fahad abun yabata mai rai yakasa yin shiru yacewa Aisha "donme zakimata tsawa karya tayi ne? nafada miki ki kula da bacin ran amira miye laifi cikin maganarta"

faseelat tasaki baki tana kallonshi wai aguji bacin ranta,


Aisha ta tashi ta haye sama batare da tace komi ba ranta bace,

faseelat ta kalleshi tace "meyasa zaka hanata tsawatar ma diyarta intanayin abinda be dace ba, bekamata kasa baki ciki ba ma "

Fahad yace "haka zata rika tsawatar mata da zagi salon takoya itama"

Faseelat tai shiru yatashi ya wanke hannu a sink dake nan ya haye sama,

faseelat tana ba amira abincin tace "kidena labarannan agaban anty kuma karki kara fushi da ita, yanzu in mungama kije kibata hakuri kinji kice bazaki sake ba "

Amira ta daga kai seda takoshi faseelat ta wanke hannu ta wanke mata suka hau sama takai amira kofar dakin Aisha tawuce dakinta,

amira ta shiga tana rabe rabe, Aisha na kwance tana chatting Tana bawa wata kawarta labari kawar nabata shawara,

Amira taje wurinta tace "mommy kiyi hakuri bani karawa "

Aisha batasaba ganin haka ba tajawota ta rungume tace "kidena min haka amira banaso banajin dadi kokadan"

Amira tace "bansakewa mommy "


Aisha tai mata kisss a head ta rungumeta



Faseelat nashiga daki fahad benan yana dakinshi tace "hmm sarkin fushi "
tadauko wani magani na ruwa tasha tawuce toilet tai wanka tadawo ta shafa turarukan ummi tasaka wata sleeping dress jar kalo tabi jikinta kuma transparent ce ta nufi dakinshi,

Ta tura ta shiga yana zaune da cup ahannu yana kurban coffee da yahada tareda man power ciki,

ta isa wurinshi ta kwantar da kai jikinshi tace "I'm sorry hero gyara kayanka baze taba zama sauke murababa "

ya mata banza tace "to kayi hakuri nashiga abunda be shafeni ba "


yamata banza ta kai hannunta saman habarshi ta langwabe kai tace "sorry nifa amaryace zakaja nai tafiya ta na kulle kofa "


yace "to kitafi mana "tai dariya tace "ni naisa na tafi ina son kasancewa da hero dina yaida sosamin inda yakemin kaikayi"

fahad yayi murmushi hannunta kan fuskarshi tana ta yawo dashi tana mai kalamai tuni labarin ya sauya,

wai sunsha sambatu Aisha kam jitayi kamar tabar gidan cikin daren,

wanshekare shi yaje yasamu aishar yabata hakuri akan maganar amira don tausayinta yakeji musamman dayasan bata da lafiyar zuciya ,

Yatafi banki yasawa faseelat 5millions dinta ,

da daddare dakin Aisha yake yaje yayiwa faseelat bankwana yatafi dakin Aisha,,


wanshekare girkin faseelat tun farkon dare fahad keta ihun dadi, Aisha tasha kuka bakadan ba,

gari yawaye ta amshi girki da dare bataji yana irin wannan munafukin ihun dayake yi ba ta cika tai famm,

da safe faseelat tai matsi da wani magani da ummi tasiyomata ko kwalbarshi mekyau ce dan kadanne har yakare ta jefa kwalbar ta window ta haye saman bed bacci don tasan yau babu bacci da dare,

Se wurin 11 Aisha ta zagaya baya dauko wa amira teddy dinta data jefar taga kwalba nata walkiya, batako dauki teddynba tayi wurin kwalbar ta dauka ta jujjuya duk larabci jikinta, dayake sunyi Arabic a school kuma tana yawo kasashe tadan iya larabci,

Daga cikin rubutun dake jikin kwalbar an rubuta *banda me kishiya kiji tsoron Allah inkina daita karkiyi amfani dashi* da larabci,



ran Aisha bace ta lailayo asharrrr "kutumar uban can wlh yau dinnan senaci ubanki cikin gidannan sede uwarki ta haifi wata "

dagudu tashiga ta banka dakin faseelat tahayeta tana jibga kamar kayan wanki,

faseelat cikin bacci taji abun gashi ta danneta taita ihu tana neman temako Aisha kau nata jibgarta tana surutu "baki isa ba bakiisa kirabani da mijina ba wlh shegiya marar tsoron Allah "

itako faseelat batasan da rubutun jikin kwalbar bama don ummi kawai tai mata bayani kuma rubutun ma bawani manyan rubutu bane tunda kwalbar karama ce,


fahad ya dawo aiki yashigo gidan seda yana taka bene yaji ihun da gudu ya shiga dakin, Aisha nakan faseelat ya janyeta, yana fada "miye haka kikeyi Aisha? Haba Aisha donme zakizo kidaketa " faseelat na kwance tana ta kuka,

Aisha na huci tace "yaya yarinyar nan munafuka ce so kawai take ta rabani dakai donme zata rika amfani da abunda akace banda me kishiya"yana tsaye yana kallonta begane komi ba

ta waiwaiga ta hango kwalbar ta dauko ta zo Tamika mai tanata huci tace "karanta kagani haka akeyi tayi duk yadda tayi tashigo yanzu kuma sotake kabar koda kallon kofar dakina "

Fahad ya kalli kwalbar ya karanta, yaja karamin tsoki yace "to saboda me zaki daketa aiseki sameta kuyi magana ta fahimta "

Aisha tabishi da matsiyacin kallo na bakasan abinda kake ba,


yace "yanzu de kiyi hakuri ke " yawuce yabude wardrobe ya fiddo 2rappers na 1k yamika mata yace "kema kije kisiye irinshi amma abar maganar bansan fitina Aisha kema kinsani "

Kamar kar ta ansa ta amsa tana yamutsa fuska ta harari gun faseelat cikin ranta tace "zakici ubanki ne wlh kadan naimiki "

Ta juya ta fita,


faseelat nata kuka fahad yajawota jikinshi yace "sannu kiyi hakuri honey"


fuska jage jage tace "wlh bansan da rubutun ba danasani da banyi amfani dashi ba "

Yace "nasani honey nasan bazaki taba abunda ze cutar da Aisha ba kita hakuri, har Allah yasa tahuce "

Yayita rarrashinta sannan tai shiru, bekara fita ba yana gidan se da marece sannan yafita,


da daddare ihunnan de seda yayi shi Aisha har kagara tayi gari yawaye takara cin uwar faseelatπŸ˜‚


da safe faseelat tai musu Irish potatoes porridge yaji liver da vegetables, bawacce taiwa wata magana ko gaisuwar da faseeelat keyi batayi ba, suka gama yatashi ze kai amira school daganan yawuce gaida umma, faseelat nata rangwada daga ita se half gownt iya gwiwa ta matse ta tabi shape dinta tawani baza gashi tana rangwadar da biyu, seda ta kaisu bakin kofa tai mashi kisss a lips sannan suka fita tana tsaye seda ta tabbatar Sun wuce ta rufe kofa tajuyo tana tauna cingum yana kas das,

Aisha da dama jiran fitarshi take tasha gabanta faseelat tai mata kallon up and down tace "lpy? Anty kikama girmanki wlh ina daga miki kafa karkiga jiya na kyaleki kice zakirika shiga harkata kidena shiga lamarina "

Aisha datake ready tace"anshiga din dan uwarki "ta tura ta da hannu faseelat tai baya Aisha tajawota suka fara kokawa, kowace na bakin kokarinta, har faseelat tasamu takai Aisha kasa tabi tadanne ta tana jibgarta kamar kayan wanki, Aisha tasamu ta kwace tatashi tafara rarumo abubuwa tana kwadawa faseelat, faseelat ta kara jawota takaita kasa tahaye ta cigaba da jibgarta,

fahad yana kai amira school se aka kirashi office seya dawo gida daukar system dinshi domin akwai abinda yakeson turawa,

yana bude gidan yaga palon a baje pillows warwatse kasa da yan flowers duk sun farfasasu ga faseelat kan Aisha tanata jibgarta itakuma tana kokarin kwacewa,

ranshi yayi mummunar baci yace "kaiiiiiiiii !!!! "da karfi,

faseelat ta daga Aisha tana nishi tana gyara riga, itama aishar na nishi ta mike tsaye,

Yabisu da kallon takaici sun koma yan dambe🀣


ranshi bace yace "gidana ba gidan yan dambe bane kowace tatafi gidan ubanta yanzunnan "



Aisha tanajin mugun haushinshi tana ganin an kwareta ta juya tahaye sama faseelat tabi bayanta,


yasamu wuri yazauna ya dafe kai da hannu biyu kanshi nasarawa wannan wace irin fitinace?

yananan Aisha tazo tawuce tafita,


yananan zaune shiru shiru faseelat bata fitoba rai bace yabita dakinta,


ya sameta kwanciyarta tana huta gajiyar aiki, ya daka mata tsawa yace "get out from my house"


faseelat ta mike jikinta na rawa zata fita don tsawar ta razana ta seyatuna mata randa ya zubar mata da ciki,



ganin ta tunkari kofa ahaka a tsawace yace "come back and cover ur body nonsense "

Tadawo afirgice ta dauki hijab da zane ta saka hijab tadora zane jikinta na rawa tabar gidan,




yafada kan seat dafe dakai yace "to hell with all of you "da karfi




Tirkashi πŸ€”πŸ˜‚ nide kamar ba page dinda yafimin wannan dadi don ankece raini aciki πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌ







team Aisha
Team faseelat afafata πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰









By






*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*





✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽

We are bearer's of so golden a penπŸ–Š
We write assidiously perceiven no pain
So magical
Our creative golden penπŸ–Š
Be hold our words
A product of our penπŸ–Š
Savour our words
For it will cause you no pain.✍🏽


https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/





7⃣9⃣





*Manzon Allah (S. A. W) yace in kanason mutum to kafada mishi kanason shi*

*Yace"imanin dayanku baya cika harseya sowa danuwansa abunda yake so wa kansa*

*(S. A. W) ya kuma ce wanda yaso dan Allah yaki dan Allah ya bayar dan Allah ya hana dan Allah to imaninshi ya cika*




*inamaku sonso fisabilillahi*πŸ₯°πŸ˜




Aisha tana zuwa gida tai kwance kan cinyar mommy tana kuka,

Mommy tace "lpy kike meyafaru? "

Aisha na kuka tace"yaya ne yace kowa tatafi gidansu "

Mommy tace "saboda me meyasa? "

Tace "mommy faseelat tacuceni so kawai take ta rabani da yaya, wai mommy har kayan matan da akace banda me kishiya sha take dan kawai tasa yaya yadena jindadi na, nagani ta yardo kwalba an rubuta haka shine naje na daketa, yau kuma tanata wani yanga shine muna fada yazo yasamemu yace mu taho gida "

mommy tace"wawa kawai marar wayau in nice ke aiko nuna mata bazan ba senima natashi tsaye neman wanda banda me kishiyar amma ke dayake shasha ce har kikaje wurinta yanzu kinkara mata kwarin gwiwa nemo wasu tunda tasan kema ba zama zaki hakanan ba, kuma yanzu kingama jawa kanki raini awurinta tariga ta rainaki tunda har kun hada jiki daita"


Aisha tai ta kuka mommy ta kyaleta se can tace mata "sekiyi shiru zan kira wadda tamiki gyara insa akawo miki wadanda suka fi nata aiki shasha tashi kiban wuri gwara da ya koro ku ai "


Aisha na kuka ta haye sama,


faseelat na fita ita ko motar bata tsaya daukaba tana ta hawaye ta hau napep tace yakaita gidansu umma don intaje gida Allah kadai yasan me zefaru,

tana shiga gidan umma, umma dake falo ta tashi tsaye ganinta tunda dugu dugu,

Faseelat ta karasa wurinta ta rungumeta tasaki kuka,

umma ta riketa tace "faseelat meyasameki? "

tana kuka tace "fada mukayi da anty Hero yace kowa tatafi gida"

umma tace "haba faseelat da girmanku kamar yara zaku rika fada, ai bekamata kibiye mata ba "

tai shiru tanata kuka umma tace "Dan Allah karki kara yadda hakan tafaru kirika kaucemata tunda ta girmeki itace babba yanzu kishiga ciki kihuta"


faseelat tace "umma dan Allah mutafi kibashi hakuri kimedani wlh nayi nadama"

Umma tace "to haka zan medake kina kuka ki share hawayenki ki nutsu kiyi wanka ki shirya se mutafi shima yafi yin hakurin "

ta share hawaye umma tace "kije ki kwanta kihuta da azahar semu tafi zansa akawomiki kaya kisaka "

faseelat ta haye sama, umma takoma ta zauna ta girgiza kai, soyayyar dasu faseelat kewa juna na bata mamaki"


fahad nanan zaune kanshi na sarawa akaita kiranshi dole yatashi yatafi office din jikinshi sanyaye,

Anayin azahar su umma sukai lunch faseelat ta shirya cikin riga da sket jar color da kwalliyar green ajiki tasa green hijab suka tafi gidan,

Suna zuwa suka shiga suka fito suka tsaya sukaita danna door bell,

fahad dayadawo yana dakinshi kwance dole yatashi yafito ya bude musu beyi tunanin ganin faseelat ba segata,

yadan kalleta tasha makeup tana ta kyalli ya dauke ido,

Yakoma falo yazauna, umma tashigo ta zauna faseelat nata sunkuyar dakai tana lanwabewa kamar marainiya,

umma tace "son kayi hakuri akan abinda sukayi nasan daughter bazata kama Aisha da fada ba sede in ita tafara janta "

ya kalli umma yace "seta biye mata seta koma dakinta ta kulle takirani tafadamin amma harse tabiyewa Aisha suyi fada, kullum ina yaba mata akan girman da take bawa Aisha ashe na banza ne "


umma tace "a, a bana banza bane, kayi hakuri tunda tasan tayi kuskure ita ta matsa a medota abaka hakuri kayi hakuri ka kyaleta ta zauna"

yayi shiru kawai,

umma ta kalli faseelat tace "karna karajin haka tafaru kuyita hakuri Allah yamuku albarka gabadaya"ta tashi tafita,

Falon yayi shiru tanata satar kallonshi yaki kallon wurinta,

takasa zuwa kusa dashi,murya very cool tace "kayafemin hero bazan sakeba kayi hakuri dan Allah "

yana zaune jikin cushion ya jingina ya saci kallonta, lips dinnan sunsha red janbaki se walkiya suke,

yayi shiru se remote daya dauka yana canja tasha, gaskiya ya jinjina mata dabata je gida ba se yanzu yake tunani da tajefa meze faru dan shakkar iyayenta yake,

ganin ya shareta ta zare hijab din jikinta, rigar ta matseta sosai dan kayan irin wanda suke ajiye ana sedawa ne kuma baita tasiyo ba,

Cikeda karfin hali ta janye dankwalin kanta tatashi ta koma kujerar da yake zaune,

tana fidda matsiyacin kamshi tace "I'm sorry hero namaka alkawari haka bazata kara faruwa tsakani na da anty ba kayi hakuri plsss "

Ya kalleta ya kureta da kallo ta langwabe kai tace "plssss I'm sorry "

Murmushi ya subuce mishi yace "haka kurum ku cazamin kai, kun koma yan dambe kin haye antin taki kinata jibga "

faseelat tai dariya tace "Allah yahuci zuciyarka bazamu sakeba shelelenmu nida anty"

ya janyota kan laps dinshi ya dora fuska kan breast dinta yace "kin hadu sosai "

tai mishi kiss a cheek tace "thank you "

yasa hannu ta baya ya zuge zip din breast dinta dake cikin bra suka bayyana ya balle bra din yasa hannu biyu yarikosu yana murzasu yana lumshe ido, yafara sucking dinsu duka biyun kuma suna rike ahannunshi faseelat tana nishi tana "shiiiiit ahhhhh"saboda dadi

Tadora hannu a kirjinsa tana shafawa dukda de tasss yake bako alamar gashi, daganan ta gangara kan breast dinshi tana luliyasu da hannu,

sunata nishi jin yadda nata yayi yawa yadago face yana kallonta tai sauri ta kama lips dinshi tana tsosa yana tayata,

Daganan fa suka tube yana zaune akan kujera kafafunsa na kasa ya dauketa yadora akan bananar tarika tashi tana komawa yana temaka mata,

sundade suna abun sannan suka hakura kujerar duk tayi stain saboda sperm dinsu dake zubowa bisa,

suka rungume juna, acikin kunne yake mata magana "I love you honey ina matukar samun gamsuwa atare dake ,kin cika dadi warm and watery ,most of it kina bani hadin kai sosai thanks"

tai murmushi takaiwa bakinshi kisss tace "kaima r very sweet and energy ka kware wurin rikitani da yawa kaiya kula da ni thanks I love you too "

ya lumshe ido yanajin dadi yadda take kokarin nuna mishi tanajin dadinshi bata kunya da yadda take nuna zallar shaawarshi kullum da yadda take rikicewa in suna sex suna kara tsumashi da kara wutar sonta a zuciyarshi,

yawa wuyanta kiss yace "thanks for your support and love "

tadora yatsa a bakinshi tace "shitttttttt don't thank me u deserve more than it, kaine fa mijina masoyina abin kaunata farin cikin rayuwata "

yayi murmushi ya dauketa suka haye sama sukayi wanka suka shirya atare se ririketa yake tanason ma tai mishi girki sede suka fita wani restaurant sukaci abinci suka wuce wurin shakatawa sunata annashuwa da farinciki, se 6:30pm suka dawo gida yayi alwala ya nufi masallaci,


faseelat was thinking that zeje ya dauko Aisha amma har dare yadawo sukai dinner, suna falo suna kallo hannunshi daya na cikin rigarta yana lagudar breast tace "hero yakamata kaje ka dauko anty "

Idonshi akan TV yace "kema ba dauko ki naiba itada kanta zata dawo itama "

faseelat tai shiru, shiko dama yana dauko amira daga school yakaita gidan umma dansu karasamun jindadin shakatawa,

da dadaddare sunsha buduri abinsu itakam Aisha sam bacci be dauketa ba,wanshekare aka kawowa Aisha magunguna kala kala kuma duk an rubuta banda me keshiya 😁 ta rungumi abinta tafara amfani dasu,

Da fahad yazo gaida mommy bemata maganar Aisha ba itama batai masa ba, har yagama abinda zeyi ya tafi ,

Har akayi 3days wanda cikin kwana ukkun ba karamar shakuwa suka kara yi ba,

Aisha tagaji da hakuri kullum tana duban ya tambayeta amma ko maganar ta bayayi, tasha gayunta ta sauko zata fita,

mommy dake zaune tana kallo tace "ina zaki haka?"

Aisha tace "nide mommy komawa zanyi yaya fushi yake dani "

mommy tace "ke haryanzu baki dawo rakiyar fahad ba ko? To Allah yakiyaye yabada saa "

Aisha ta juya tafita, mommy tace "nide narasa gane wane irin so Aisha kewa fahad sekace asiri bataji bata gani "

itakam faseelat so biyu tana mishi maganar dauko Aisha seyace zata dawo seta bar maganar don sosai takejin dadin zaman nasu su biyu wanka atare cin abinci tare kallo tare shiga kitchen tare aikin gida tare komi tare tanajin dadin zaman,

karfe 5:15 sungama tsotsar juna a main palo,dadin soyayya sede taga fahad yatashi ya kunna waka, yakure volume din sosai wakar me shegen dadi dasaka shauki wakar abdul d one *ambaton zuciya* batada wani kida sede kalaman love rawarta bata wuce juyi da girgiza ba, ya juyo wurin faseelat yana wakar asannu kamar shikeyi, faseelat tasaki murmushi ta bude ido tana kallonshi "sunanki zuci ke ambato ako da yaushe ta saba babu zato kiyimin nadin sarki a soyayya"yawani dafe heart,

Seta tashi tana zuwa gunshi "sunanka zuci ke ambato akoda yaushe tasa ba kulawa ta zamto sila nace sarki asoyayya"

Taisa wurinshi yasa hannu yazagayeta suna jujjuyawa kadan atare suna kallon juna suke ta bin Wakar ,cikeda shaukin juna,

*fans zan turomuku wakar kuji dadinku πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌ*

Suna cikin haka Aisha ta shigo gidan ta kitchen ganin abinda sukeyi yasa zuciyarta kusan bugawa yana rungume da faseelat ta baya kanshi a kan wuyanta yana fada mata dadadan kalaman itako tanata wangalewa,

Aisha ta haye sama tafada kan bed tafasa kuka zuciyar ta na matsanancin ciwo,

sarai faseelat ta ganta amma shi gogan be ganta ba,

Seda suka rausaya sosai sannan faseelat takashe wakar tace suje suyi wanka, suna wanka take fadamishi "anty fa tadawo "

yace "yaushe? "

tace "dazun tashigo naga wucewarta "

Yace "yayi kyau"sukabar zancen,

da daddare 8:15 sun zauna dining Aisha bata fito ba, faseelat tace bari taje takirata, tana shiga dakinta taga Aisha mimmike akan bed tana ta nishi har kirjinta na dagawa bakinta bude tana neman numfashi,

Da gudu takoma wurin fahad ko sauka daga kan step batai ba cikin tashin hankali tace "hero anty zata mutu kayi sauri kazo "

jin abinda take cewa hankalinshi yatashi da gudu yashiga dakinta, tanata nishi zuciyarshi na harbawa ya haye gadon ya medata jikinshi idonshi jawur ,cikeda tashin hankali yake cewa "Aisha! Aisha!!Dan Allah karkitafi kibarni"

Aisha batasan inda kanta yake ba gabadaya ya haukace yakasa yin komi faseelat ta ruga ta dauko wayar shi takira doctor faith,

takoma dakin tana ta hawaye, ba dadewa sega doctor, tasamu fahad ya aje aishar don yariketa gam,

seda tafara mata allurar bacci datakashe ciwo sannan tafara dubata zuciyarta ce kemata ciwo sosai kuma jinin ta ya hau yakai 210 ,ta rubuta magunguna,
fahad na gefen gadon yanata kallonta, faith ta ajiye takardar kusadashi tace "sir madam takamu da ciwon zuciya harma yayi tsanani kuma jininta yahau har yakai 210 ,dole akula da abinda ze bata mata rai akiyayeshi sannan in akwai abinda ke damunta yakamata a magance matsalar ta hanyar yi mata abinda takeso,ga drugs nan zasu temaka amma bazasuyi komi ba inba a kiyaye abinda nafada ba Allah yabata lpy"ta fita,

Fahad nata kallon Aisha dake kwance tana bacci yanajin mugun tausayinta da sonta,

Faseelat daketa hawaye taje wurinshi ta zauna kusadashi tana kallonta itama ,

Aisha bata tashiba se daf da asuba ta bude ido zuciyarta na cigaba da zafi ,fahad da yayi kwanan zaune faseelat ma agefen gadon ta bingire shi yamedata daki ya kwantar daita shikam be runtsa ba ya hau gadon yadora kanta saman cinya yana shafa kanta yace "sannu Aisha Allah yabaki lpy "

tai shiru hawaye suka cika mata ido sede taji Sun zubo, yasa hannu ya sharemata gwanin tausayi yace "Dan Allah Aisha kikara hakuri da rayuwa nasan kina matukar sona da kishina amma rayuwarki is more important than that I beg you for the sake of Allah ki rage kishinan Aisha wlh inasonki inna rasaki bansan yadda zan da rayuwata ba "

aisha tai shiru don bata wani jindadin kalamanshi,

ana kiran sallar farko faseelat tatashi ta nufo dakinta, tasamu fahad nata rarrashinta,

faseelat ta matsa tace "sannu anty Allah yabaki lpy "

aisha tai shiru, faseelat ta kalli fahad tace "bari nahada mata tea akabata tareda magani tunda ta farka "Tai sauri tajuya,

yabita da kallo shide yanajin dadin yadda take nunason Aisha da amira da yadda tadamu dasu,

Tahada tea tadawo ta ajiye tafita fahad shi yayiwa Aisha wanka da brush yabata tea da magani ya kwantar daita yanata fada mata Kalamai ,har gari yawaye likita tazo takara dubata tace jinin yadan sauka kadan,

shi yake jinyarta kokadan befadawa mommy ba itama Aisha bata fada ba, faseelat tabarmishi kwana har lokacin da aisha zata warke amma ita ke komai agidan, sosai fahad yake kula da Aisha yana nunamata tsantsar soyayya har agaban faseelat, tanajin haushi amma tasan mijinta na sonta wannan yasa bata damuwa sosai,

Itama aisha da yake ta tsumu fahad da ya kusanceta seda yayi ta ihu don bakaramin dadi yaji ba sede bakamar faseelat ba, hakan ko yakara wa Aisha himma da kuma lpy,


yau faseelat ta amshi girki dontabasu 5days aitayi kokari, shikanshi a kagare yake domin yayi missing ta dage ta gyara kanta don tanajin ihunshi da yayi tawa Aisha wannan yasa takara bada himma, dasuka hadu agado yi yayi kamar ze cinyeta danyarta domin dadin da yaji takara yayi sambatu yayi ihu sosai, Aisha dakyar tayi bacci segaf asuba tayishi,

wanshekare girkinta itama ta tsuma kanta yayi ta ihu itama faseelat

Please Login or Register in order to submit comment