Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yanayin, ya shirya zuwa kasar Afrika ta Kudu, asalin tafiyar dani ce, amma ganin naki kula shi, shine ya maida martani akan tafiya da matar shi, wallahi ban ji kome ba,

Haka suka tafi, ina zaune zaman shiru ya ishe ni. Wato a duniya Allah ya tsara kome nashi a bayyane yake.

Idan na duba sai naga ga kudin nan da kome ya bar min, amma abin takaici, babu wani farin ciki a raina. Sannan idan na kuma dubawa kome yana min cikin jin dadi matsalar uwar shi da matar shine ya hanani sukuni.

Tafiyar su da kwana biyu, Mamie tazo, tayi min tijara, da ta ishe ni da mita na shiga daki na rufe kofar abuna,

Haka na zauna nayi ta jin ciwon abinda ya gaya min, amma ban tab'a jin a raina na rama ba.

..... Buɗe Whatsp nayi a hankali sako suka fara shigo min, naga sakon shi, kamar bazan bude ba na buɗe.

Hotunar shi ne da matar shi, wasu ma kusan babu wani abu arziki a jikin su.

Abin ya bani haushi, dan haka na kirashi tmyaji dauka, sai nayi blocking mutanen da suke viem din Whatsp dina na daura shi a Status Dina.

Sannan nace.
"Don wacce ta shirya yin Wuf da Mijina ga dama ya same ki, ki dauki number shi."

Ina gama haka na kashe wayar abuna, ashe yayi ta niman kamar zai yi hauka dan hotunar da ta turo min duk na daura a kai.

Sai da Rahbeel yazo kawai ya same ni da maganar banza nace mishi.
"Malam dakata min! Abinda ake min kaji ma tab'a kawo karan dan uwanka, dake a gantale kuka same ni Bari ya turo ka kayi min maganar banzar.

..... Ya duba wayar shi, nima shi ya turo min, tunda yana son na daura ai shikenan, inda baya so maybe da bai turo min ba."

Ina gama fada mishi haka na wuce kitchen, Ina Jin Yana waya dashi. Karshe dai gaya mishi cewa.. ai yana zargin matar shi ce ta turo dan ta bani haushi, Ni kuma nayi musu ma mahaukata na daura a Status.

Dan haka ya binciki matar shi, aikuwa yana dubawa yagani, ko ya ta manta ta goge ne oho.

Aikuwa da suka fara Bala'i babu shiri ya suka dawo.

......ranar juma'a ina kallon wani korea film, Naga an shigo musu da kaya, cigaba nayi da kallona Anuam tana kan ruwan cikina, Anum tana cikin abin kwanciyar ta.

Sau daya da na kalleta, na kauda kaina tare da cigaba da cin pop corn Dina,.ya shigo fuskar nan a murtuke. Ko kallon inda yake ban yi ba, dariya suka bani amma na matsa, sai da suka fara haurawa step, akayi wani abin dariya na kwashe da mugun dariya, har da hanysilowa a a kujera, sam na manta da Anuam,

Kawai yarinyar ta fado badan na kai hannuna ba da tashi kasa.

Sake baki suka yi, Ni kuwa na cigaba da dariya na.
.bayan sun haura nace.
"Baku ga kome ba, zamu gauraya da juna."

...... Da dare ina cikin sakawa yarana kayan kwanciyar su ya shigo. Kallona yayi tare da zama.

Ban ce mishi cikanka ba, na gama saka musu pampes, na kwantar dasu.

Ban daki na shiga tare da cire kayana, kawai ya shigo min.
Ban damu ba, na cigaba da abinda nake. Ina gab da gamawa ya tawo ya rungume ni ta baya.

Juyawa nayi na zari towel ɗina na fita, haka shima ya biyo ni, hmm.
Namiji babu kunya, tsakanin shi da Allah, yazo niman biyan buƙatar kai da kai.

Banza nayi dashi, yana matsa min nan fashe da kuka, tare da cewa.
"Uncle! Kai da kake da karfin nunawa min kai namijin duniya ba, kana da karfi da zaka iya gwadamin."

Jikin shine yayi sanyi, duk yadda yaso na bashi hadin kai amma fir naki, karshe haka ya janyo ni jikin shi tare matse ni, da mugun karfi.

"Kace min yanzun ka fara amfani da ƙarfin ka gurina, amma a can kuma kamar tsoron.."

Hada bakin mu yayi, cikin mugun haushi, cire baki na nayi da karfin tsiya.
...
"Wallahi ka rabu dani, idan kuma min, Allah na bar gidanka kenan."

"Wai me yasa duk abinda zai fito bakin ki, babu alkhairi daga kice zaki bar gidan sai kice zaki yi kisa, ba zaki bani hakkina bane."

"Ai hakkin me? Naga dai tsabar rashin tsoron Allah nan ka turmushe yar cikinka bayan ka mata fyade."

"Yumnah!".
"Shiiii! Kayi min shiru ka tafi dakin matar, yadda ka shimfid'a min mari, kaje na Barka da Allah, dan wallahi ban yafe ba."

Wannan kalmar yayi mugun b'ata mishi rai, dan haka ya mike yana gyara zaman wandon shi.

Dake Allah ya daura min tsokana, nace mishi.
"Malam! Ka gyara zaman wandon ka, naga kamar Ragon ka yana waje."

Cikin jin haushi ya juya zai min magana, kawai yaja zip din shi take yaja da fatar Ragon shi.
(🤣🤣🤣🤭🙆🏻‍♀?)
Wani irin kara ya saka tare da juya kai, yana wani hada kafar shi, me zanyi banda dariya.

Ciki ciki yace min
"Don Allah zoki cire min, wallahi na matse fatar gurin."

Me zanyi ban da dariya kasa tashi nayi, dakyar nazo na saka hannuna, na shiga jan zip din, tare da jin yadda take harbawa, ina cirewa da karfi na juya zan koma ya rike ni gam yana sauke ajiyar zuciya.

Kwace kaina zanyi, muka ji an bude kofar, nasan Matar shi ce dan haka nayi maza na saka hannuna cikin wandon shi tare da tab'o mishi kayan aiki.

A gigice, ya sake kara yana k'amk'ame ni.

D'agowa nayi ina murmushi, dan ya manta da ita.
"Ahmad amma kasan bani da lafiya ko? Kazo gurin karuwar yarinyar nan, ka manta dani."

Cire hannun nayi na koma bakin gadona na kame, sannan nace.
"Wallahi idan baki bar min d'akina na, in na fara zane ki, sai kin gane baki da hankali maza ficce min a daki na."

Ban rufe baki ba, tayi waje sannan shima da yake tsaye zip din wandon a bude nace.
"Malam! Don Allah idan zaka fita ka rufe min d'akina sannan kayi ƙoƙarin rufe alkalinka, da yake buɗe da sauri ya rufe, tare da saka kai ya fita."

Washi gari.
Ina fitowa na same shi a falon yana kallon sunnah tv, kauda kai nayi na wuce kitchen na dafa ruwan zafin tv sai dankalin turawa da na saya da kwai.

Ina gamawa na fito, zan wuce daki yace.
"Ina nawa?!"

"Ka cewa matar ka ta sauko ta girka maka."
Nayi wucewa na, daki.

Dan dole na sauko daga fushin da nake, tunda nice a ƙasar shi.

Sai dai tun ranar da ya bini da karfi bai kuma nima na ba, shima wai dan ran shi baya buƙata ba ne, a'a kawai wani abu Mamie ta gaya mishi akan kaddi ya nime ni, idan yayi haka kuwa toh bata yafe ba.

Ina zaune a gidan, amma cikin rayuwar aure na babu dad'i bawai daga gare shi bane, a'a daga nice.

Tun wani fita da nayi, naje gidan Mama Hussaina, ina dawowa na samu dakin a birkice, na zauna na gyaran amma na dawo na sami Mamie a gidan.

.... A hankali na fara jin wani irin yanayi a cikin dakin idan na kwanta zanji kamar za a falla min gadona, tare da jijjigani.

Sai na sauka sai naji an kwashe da dariya, a hankali na fara ramewa, gashi da ina jin muryan Umma Zuljah, yanzun kuwa bana jinta.

Bana kaunar dare yayi, domin yana yi bani ba barci, da safe kuwa ina idar da sallah zan dukufa da karatun Alqur'ani, shine nake samun nutsuwa.

Yau ina karatun naji shigowar Mamie.
"Ke wato kin dogara da taurin kai ko? Hmm! Dole ki bar min D'ana!"

"Ai waye dakin naki? Halwani! Wai toh yayi kyau, Hajiya Mamie gurguwa!" Ina gama fadar haka na juya abuna na cigaba da abinda nake.

. Tunda na maida hankali na, addu'o'in da saukar Alqur'ani, ai ba sai na nemi taimakon wanin Allah ba, Insha Allah Ubangiji yana sane dani.

Ko sati Uku banyi ba na daina jin kome a dakin, kawai sai kukan duji, wato Owl, bana barci sai na tsiro sallar dare.

Alhamdulillah, dan naga fa'idar haka, take na daina jin kome, sai me kwata kwata.

Na rasa gane kan mijina, idan ya shigo zai fita da sauri yace na fito falo yayi magana dani.

Na zata samun guri ne, sai da na fahimci ko dakin shi bayan son na shiga, idan kuma na fita unguwa zai bani kudin abin hawa.

Nayi tambayan duniyar nan meye na mishi dan wasa wasa, mun shafe wata kusan goma bai rabe ni ba, dan yarana suna niman shekara daya kenan, ina buƙatar mijina babu halin hakan.

Idan na tambaye shi sai yace min babu!

Kai karshe dai haka na zuba mishi ido, da naga zan cutu na mishi magana akan hakkina sai ce min yayi.
"Idan bazaki iya hakuri ba, zaki iya tafiya Allah ya bamu Alkhairi."

Fidda idanu nayi waje, ban san lokacin da mike tare da mika mishi hannu ba nace.
"Bani?!"

"Kinga bani son Damuwa me zan baki?" Ya tambaye ni tare da tsare ni da ido.

"Sakina!!"
Na fada a hankali, zuba min ido yayi a rikice, dan bai tab'a kawowa zan tambaya ba.

"Kinga ni?!"
"Halwani! Don Allah ka rabu dani kawai sallame ni, tunda ban maka kome ba, hakkina a lissafi na, ten months Kenan ko? Don Allah karka sani na fara abinda zai sani kuka har karshen Rayuwata."

Riko ni yayi muka fita, zuwa daki na, tare da ɗaukar yaran bayan ya umarce nie, na shiryar.

Muna fita ya sauke ajiyar zuciya, abin tausayi, d'akina da Ni kaina ne aka hada mana mugun Sharri, na karya dayawa abin da suka saka, wannan ne dai bazai tab'a iya kusantar inda nake ba, ko da kuwa dakin shi na shiga matukar a cikin gidan nake.

Shine ya kawo ni gidan su, a dakin shi na cikin shashin Hajiya ya ajiye yaran da suka yi barci.

Janyo ni jikinshi yayi tare da sauke ajiyar zuciya, kuka ne ya taso min, sabida yadda yake sauke numfashi, birkitani yayi samar shi, muna kallon juna, Hajiya ma bata san mun dawo gidan ba.

Cire hijab din da yake jikina yayi, yana kallon wuyana yadda na koma.

Shafa wuyar yayi cikin rauni yace.
"Kiyi hakuri!"

Kifa kaina nayi a kirjin shi.
Batun gaskiya, daga ni har Linah bamu fahimci, halin shi ba, tunda ta dawo da tana da hankali da ta rabu dashi, domin babu abinda ya haɗa su a dangane da rayuwar auren su.

Banda hoton da suka yi a can Afrika ta Kudu, toh babu abinda ya kuma, hada su dan kullum ta nime shi ce mata yake bai warke ba, tsabar baya son ta takura shi har magani, rage karfin sha'awa yake sha, duk yadda taso yayi wani abu, haka zai share ta.

....

Ni kuma ina kallon shima matsayin wanda bai san kimata ba, baya ga Linah Mahaifiyarshi yana kunna mishi wuta, da cewa kar ya Kuskura wani abu ya Hadani dashi, a cikin wannan yanayin ne suka yi tsubacce tsubaccen su, suka saka min a dakina...
#Mai_Dambu......
. Janye kayan jikina yake, a hankali na d'ago zan kalle shi. Hura min iskar bakin shi yayi, sannan ya sake min murmushi,

                  A sannu ya rabani da kome nawa, ya kuma kara rungume ni tare da saka hannun shi, inda yayi missing yana wasa tare da kada gurin, k'amk'ame shi nayi sabida wani irin abun da ya sauko min lokaci guda.

          Kamar zan yi kuka nace mishi.
"Uncle bari don Allah!"

     Juya ni yayi tare da hada bakina, da nashi ya shiga cinyawa. Jarab's hannun shi na kan Kirjina yana murzawa tare da lailaya bakin.

.... Ina jin shi a sannu ya samu ya shige yar ƙaramar kofar, cikin wani irin dad'i ya sake ƙara, sannan ya zuba legs dina a shoulder d'inshi.

        Wani mugun having sex taya min slowly, ƙamar bazai daina,  rike zanin gadon nayi cikin jin dadi, yaushe rabo. Yana yi yana kuma kara danna min har yana tab'o last speed ɗina.

  .... Ƙamar zan zauce sosai yake gurzata tare da buga min wutsiyar shi, me shegen dadin tsiya.

                     Sai da hada min zafin kai domin yan ranin da ya shiga tsakanin mu ya raba, sannan ya kuma sauka a kaina yana sauke ajiyar zuciya.

   Tashi muka yi zuwa ban daki, muka yi wanka, sannan muka dawo wani irin Barci nake ji tare da jin kamshin turaren umma Zuljah.

      Tunda na fara barcin ban ganta ba, har asuba. Ina manne a jikin shi kiran sallah farko ne ya  d'aga mu.

   Shafa ni yake a hankali yana lasar wuyana, zuwa kirjina.

      Rike kanshi nayi, a hankali nace mishi.
"Uncle! Asuba tayi karka rasa sallah."

             Gyara kwanciya ta yayi tare da d'agani daga jikin shi ya zaro, big bom d'inshi, ya fara fara goga min penis din shi, ina sauke ajiyar zuciya, tare da k'amk'ame shi.

   D'agani yayi a hankali yayi ta tura min har sai da ya shige ciki, sannan na shiga juyawa a hankali tare da motsawa aikuwa a sannu yana yi yana zuba min duka a bom² ɗina,

Kasa magana nayi ina shafa kwantaccen gargasar kirjin shi, idanuna ya rufe sosai kewar mijina kara tsuma ni yake, ji nake kamar na barshi ya cinye ni dukka.

Juya ni yayi tare da tashi a kaina, ya kuma umarce ni na mishi goho, Zanyi magana ya matse nonuwa na, dole na mishi. Yana ganin haka ya shiga buga min penis din shi a gefe da gefen bom bom duka, sai da ya gama a hankali ya shiga buga min wutsiya.

...... rufe bakina nayi dan muna gidan Hajiya wallahi da na buga ihun dadi.

Yau mun gurji juna domin wani style ɗin ma ban tab'a ganin shi, ba sai yau.

sai da muka kusan makara sannan ya kyaleni muka yi wanka, tare alola shi ya saka jallabiyar shi ya fita.

Nima na saka nawa tare da tadda sallah.

Ina idarwa nayi addu'o'in niman tsari tare da niman Allah ya kawo mana fahimtar juna.

Ina cikin wannan Addu'ar tace min.
"Ai kullum yana amsar addu'ar.
Me yasa baki da godiyar Allah? Kina da mugun son kai.

Ban tab'a ganin bawan mace irin Ahmad ba, kuma duk abinda zaki mishi bai tab'a bashi haushi ba kin san me Yasaka yake shanye dabi'ar ki? Sabida ke har yanzun yarinya ce wacce bata mai sha takwas ba, balle ashirin.

Mahaifiyarsa ta sako shi gaba da fitina, matar shi ta hana shi sukuni, ke inda zai fake, kin nuna baki san zancen ba, toh ya kwanta dake, harija! Shine Matsalar? Yayi ta kwanciya dake kawai kina jin dadin shi. Amma shi baki san meye yake damun shi ba.
Hotunan shi kika daura a manjaarki, amma tsabar kunyar ki ya dawo da matar shi bayan ya zane ta a can. Ya dawo gare ki, amma kika san ya mishi dariya, taya zan zo gare ki? Bayan baki dauki mijin da daraja ba.

...... Ki tambayi Amrah? Ita tayi imani da Sadeeq ɗinta kika samu, toh wallahi sai dai ki shafawa kanki lafiya meye burinki me kike so?!"
Ta buga min tsawa.

Cikin kuka na fara bata labarin abinda yake min, sannan dake na shahara, nace mata.
"Abinda yake bani haushi yaki ya bani Hakuri! Shi yasa naki kula shi."

Mik'ewa tayi zata bar gurin, na rike hannunta cikin kuka.
Durkusawa tayi! Takaici kamar ta rufe ni da duka, sannan tace.
"Idan namiji na niman ki, da zaran ya miki laifi hakuri yake fara baki, idan namiji ya kawo ki gidan shi, toh duk abinda yayi miki dole kece zaki bashi hakuri wawuya kawai, sakarya sai ya baki hakuri zaki fahimci yana sonki!

Ke da kika dawo dashi daga wata duniyar sha-sha-sha, sakarya, me mike bukata yayi miki, kin san asarar da kika sanya shi yayi kawai sabida ke! Aiko wannan ya isheki nunawa ga abinda zaki mishi a gaban mutanen da basu kaunarki suji kamar zasu mutu! Maza ki hada kayan ki, ki koma dakin ki, har kina niman sakin ki.
Kin zo d'agawa yar tsohuwa hankali, idan baki koma dakin ki ba wallahi Mahaifiyarki tana can tana hada miki aiki, wadannan mata uku ki nuna musu kema Allah yana tare dake, nasaka Yayan ki Rabi'u ya cire aikin da aka miki, daga yau karki kuma Barin dakin ki a bude ko kitchen zaki shiga.

Yara kuwa babu abinda suka isa musu, dan suma da tasu baiwan Allah ya halicce su.

Ki bar su, a ko ina zasu yi wasan su. Babu wanda ya isa tab'a yar dollin su,

Kinga ki ajiye yarantaka, ki rungume mijinki, wallahi a shirye yake ya miki abinda baki tab'a tsammanin ba.

Mahaifiyar ki, tana shiri akan ki, dakin ki shine inda bata isa ta cutar dake ba.

Kin samu namijin da kike juya shi son ran ki, mijinki yana da hakuri, kema ban rena hakurinki ba. Tunda kin iya sarrafa kishin ki, daga ni har Amrah mun tsani kishiya, kuma ina gaya miki da Sadeeq ne,(🙄😲🙆🏻‍♀️?) ko Ashraf da kin gayawa mutanen garin ku dan wallahi zane ki zasu yi, kina ba sai munje dani da ba.

Ga Aryaan Sultan, mijin Nimrah, kin isa ki mishi wannan shirmen, sakarya. Toh maza ki hada kayan ki, kafin ciwon sukarin Hajiya ya tashi ku bar gidan nan ta kofar baya Insha Allah kina gyara musu zama.

Zan baki abinda koda mata dubu ya kwanta dasu, dole wajenki zai dawo, keda zaki samu abin da zaki gayawa matar shi tunda ta dawo, babu abinda ya shiga tsakanin su na aure dake ke din holoko ce kina ihu yaci Amanar ki.

Maza ki buɗe idanunki kar na kuma jin wannan maganar ta mutu, ga wannan haɗin dilke ce, daga Sudan na tawo miki dashi.

Wannan kuma turaren tsuguno ce, yana gyara gaban mace.
Wannan kuma kuma, nasha ne zaki sha mamaki domin duk lokacin da zai bata a tare dake, ba zaki gaji dashi ba, kuma shima bazai gaji dake ba.

Kina son kiga aikin maganin? Toh hausawa sunce idan kana da kyau kara da wanka, ki bashi wannan hadin na musamman, ke da kanki zaki fahimci yadda dimbin Alkhairin yake.

Idan kuka koma, karki yi amfani dasu, jibi zai yi tafiya zuwa abuja sai ki fara aiki dashi.

Ke da kanki zaki gaya min yadda abin yake. Fatan Alkhairi,
Naga su Anum da Anuam, sun fara takawa. Idan Sarinah tazo ki barta ta kwashe su, sabida wasu dalilai nan da kwana biyu zaki fahimci haka., Tsakaninki da Mahaifiyar shi, girmamawa idan taki kuma ki gyara mata zama.

Nima zan tayaki, kishiyarki kuwa, kece dai-dai da ita, bazan koya miki kome ba, dan kin iya hauka ne ya hanaki fahimtar hanyar da zaki kwaci mijinki."


Daga haka tayi tafiyar ta, ga kayan da tabar min a gabana, haka na kwashe tare da zubawa a kakar kayan mu, yana shigowa.

Na kalle shi cikin damuwa nace.
"Uncle mu koma gida!"

Wani irin kallo yayi min, ai kuwa na b'are baki zan fasa kuka.
Yayi maza ya saka hannun shi, daukar yaran yayi yaje ya sakasu a mota, sannan yazo ya dauki jakar kayan mu, ya kai Motar.

Kallon shi nayi lokacin da ya dawo duba ko akwai wani abu, da ya rage, mika mishi hannu nayi bayan na d'age kafana daya, yana zuwa ya rungume ni.

"Babyn Uncle! Gaya min har kin hakura mu koma "

Kara tsayi nayi tare da cewa.."kayi hakuri Uncle"
"Don Allah a canza min suna mana Uncle sai kace ba shalelenki ba"
. Haka muka fito, hannun mu sarke da juna.

Tunda muka shiga motar, yake bina da kallo, sai wani basarwa nake.

.... Tunda muka dawo, dake bata san meye ya faru ba, sai muka fara cin karo da sabon Matsala, na cin fuska da cin mutunci.

Daga Mamie, a cikin kwana biyu da ya gama min ya tafi abuja haka na shiga gyaran jikina, har me lalle na saka aka kawo min ana gobe zai dawo.

Tazo tayi min, na bata Alkhairi dan koni lallen yayi min, balle ita.

.... Muna cikin lallen ta sauko daga sama, tana fadin.
"Hhh! Toh kaga jarababbiya, daga miji yana hanya har an fara tarar shi da lalle, toh fa, koda yake mijin da ba a san darajar shi ba, shine ake gyara jiki sabida shi."

Dariya nayi sannan nace mata.
"Eh toh! Gashi nan dai, dukda kullum idan yazo sai yaci ya koshi, wasu matan tsabar mijin su baya yin su, ko kallon basu ishe su ba, balle akai ga kwanciyar aure.

Namiji ma kenan yake kyamar ta, balle kuma mata yan uwanta, tirr"

Wayyo Allah na, zoku ga hauka, kamar zata dake ni, haka ta gama haukarta ta juya, tana kuka.
Me lalle ta kalle ni, yar karama amma nasa Tuleliya kuka(🤭🤣🤣🤣😒) aikuwa tace min.
"Maman Yan biyu! Kin yarda da kanki fa, kiga yadda take kuka? Tsabar maganar ya dame ta."

Dake bana son damuwa nace mata..
"Gama ki tafi."

Tana gama min ta tafi, na cigaba da gyara jikina, kayan dilken nan, ko har wani kamshin nake idan na cire kayana, sosai na kula da jikina, shan fruit kuwa, ba laifi.



Please Login or Register in order to submit comment