Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zuwa yayi kaina zai sumbace ni, yayi sam bana ran shi, abinda yazo mishi  ya nisanci inda nake in da hali ya rabu dani.

     Dan ko sunana baya son ji. Tsaki yaja tare da barin dakin.
.....
     Mamie Hajiya duguli me duwawun roba, tana can tana gayawa Aunty Safiyyah magana tare da cin zarafin ta.

       Hadi da sharri kala kala, kai har da mugun fata, ba yanzun tana ganin daga zuwanta ta sami ciki ba, har tana falli, Insha Allah abinda zata haifa sai ya lalace.

      Ya zama mara amfani a duniya,  sai taga mugayen ƙaddara a rayuwar yaran ta da zata haifa.

Tunda Mamie take shirmen ta bata taba cin galabar sanyata a damuwa ba, sai wannan karon domin tsoro ya shige Aunty Safiyyah, har ta zauna tayi ta kuka kaman idanunta zasu fita.

Ina ruwan cikin jikinta da kishinsu da har shima ya sami na shi rabon, tayi kuka ranar kamar ranata zai fita.
    
         Dole ta kira Auntynta tana gaya mata abinda Mamie ta gaya mata, itama hankalinta ya tashi babu b'ata lokaci, ta kira Papa tace mishi ya dawo musu da yar uwa kar matan shi ta kashe musu ita, tunda haka ne gwara su rabu da juna, bata son hayaniya da tashin hankali.

Maza ya dawo musu da yar uwa ko kuma su tako har Saudiyyar dakansu.
          Duk da yana yana gurin aiki, sabida suna meeting akan aikin hajji da za ayi, kawai bai san lokacin da ya dauki excuse ya dawo gida ba, ya same ta kwance, duk da cikin karami ne sosai, amma ya same ta, tayi rubda ciki, tana kuka. D'agota yayi yana tambayar ta.
"Baki je asibitin bane? Don Allah meye ya faru? Auntynki ta kirani tana gaya min wai na sakoki kawai kar a kashe musu ke! Don Allah gaya min meke faruwa ne!"..

   Janye jikin ta tayi sannan tace.
"Ina ganin kawai zamu rabu ne! Kaga babu amfanin zama irin wanda muke yi nan da Aunty Turai, har ya kai da mugun fata. Ni a tunanina tunda Abu daya muke so! Bai dace mu....."
Paid Before read... Kuyi hakuri lalaci ya kawo min hari🤔😠
8/30/20, 9:37 PM - Ummi Tandama: 4️⃣8️⃣" so gwara mu hakura da juna, tun ba a kai ga asarar rayuka ba, dan kome tayi min gidan, mijinta ne. Kuma tana da damar yin amfani da haka don Allah ka sallame ni kawai dan ban ga amfanin zama cikin wannan yanayin. Don Allah,"

Rokon shi take tana kuka, sosai duk ya gigice tare da tsare ta idanu. Ya rasa abinda zai iya fada mata, idanun shi sunyi wani irin ja. Kamar zasu kama da wuta.

Ya mike cikin zafin rai, ya nufi hanyar kofar fita.
"Ni dai karka kuma ja min tashin hankali, kawai ka barni da wanda nake ji, wallahi kana fita zan bar maka gidan ka baki daya."

Yadda ta karshe maganar cikin Kuka sosai ya kuma kashe mishi jiki, asibitin da basu koma ba kenan dakyar ya lallabata, sannan ya fita, falon Mamie ya isa tana ganin shi a hargitse tasha jinin jikinta.

Zama yayi yana huci tare da daura daya akan daya, sai da ya gama rarrashin zuciyarshi, kafin yace mata.
"A iya shekarun da nayi da ke, ban tab'a kin abinda kike so ba, koda kuwa yafi kome muni! Ina ƙoƙarina da burina na kyautata miki yadda zaki gamsu da cewa nayi miki adalci!"

Murmushi yayi sannan ya mike zai fita, har ya kai hannu shi kan marikin kofar, kawai.
"Ni Abubakar Ahmad Nafada na saki Matana Basira Muhammad Nafada saki!"

Shiru yayi kamar ruwa ya cinye shi dan bai tab'a kusantar irin wannan yanayin ba, sabida shi mutum ne da baya son ji saki koda kuwa da wasa aka yi batun saki hankalin shi zai tashi.

"Na sake ki saki biyu!" Wani irin iska yaja, ba kome yake tunawa ba, sai ranar da aka kawo mishi ita, tare da wasu abubuwan da bazai tab'a goguwa ba, sunkuyar da kai yayi cikin baƙin ciki da damuwa, ya juya ya fita, dan fasa ihu tayi tare da sake wani irin kuka.

Ihu take tana fasa duk wani abu da yake gurin, tare da kiran shi ya dawo, Wallahi ta tuba.

Bai kulata ba, kiran Sarinah yayi ya gaya mata kome, tayi kuka sosai, sannan tace mishi.
"Papa don Allah kayi hakuri! Insha Allah zata gyara karka rabamu da mahaifiyar, ka horata amma karka raba mu da ita Insha Allah bazata kuma ba."

Sosai take rokon shi take tana kuka, shi dakyar yace mata zai duba.
Mutuwar Auren Mamie ya girgiza kowa, Amma ban da Rahbeel, dan yace bata ga kome ba kuma bazai roki Papa ba, Allah ya kara.

.......
Kwana Khuwailah biyar aka sallamota bayan tasha wankin ciki, sannan suka dawo gida, tausayi ta bani domin shima mijinta tarewa yayi a gidan yana kula da matar shi, dukda wulakancin da yake sha a hannun Hajiya bai dame shi ba, burin shi kawai yaji da kanshi dadi. Hajiya kuma ta hana.

Soyayya suke zubawa a bayan idanun Hajiya, domin kuwa hana su kebewa, dan tace sai ya zama namiji a gidan shi zata bashi jikarta.

Shi kuma yace ba zai zama Na mijin ba, sai dai mace.

.... A hankali tsakanina da Uncle Halwani ya munana, gashi yazo zai yi dogon hutun, ba tare da nasan laifina ba yayi fushi dani, dukda a gida daya muke, amma yana iya fin kwana uku ban sanya shi a ido ba, ga rashin mutunci da yake min, baya kaunar na isa gare shi yayi ta faɗa yana hantara na.

Muna cikin wannan yanayin sai ga Kafaya, tunda ta ganni. A dakin da ke son ta mallake shi, hankalinta yayi kazamin tashi, daga cikin abubuwan da Aunty Hidiya ta koya min har da, b'oyewa kishiya da duniya halin da muke ciki, kuma nayi nasarar haka, shi zai iya gwadawa a gabanta baya yina.

Amma sau tari bana tab'a jin zafi a gabanta, sai a bayan idanun ta nayi kuka, koda tazo taji abinda ya faru da Mamie bata wani nuna damuwar ba, sai ma makalewa mijin da take.

Ina kwance ya shigo min.
"Baki san yadda ake kula da mutanen gidan bane, fito ki daura mana girki"

Yana gama fadar haka ya juya zai fita, nace.
"Uncle Halwani!" Juyowa yayi kamar zai rike ni da duka, sunkuyar da kai nayi tare da mik'ewa nazo gaban shi. Cikin wani irin kuka, na kamo hannun shi na saka a fuskana.
"Don Allah! Kayi hakuri kana hurting dina tare da kaurace min, Uncle idan laifi nayi zan baka hakuri.

Uncle wallahi kayi hakuri, don Allah ka yafe min, don Allah ka yafe min kaji."

Ji yayi baki daya ta kashe mishi jikin shi, tare da juya baya ya fito daga dakin.

Zama nayi tare da fashewa da kuka, dan ji nayi kamar zan zuciyata zata fashe.
"Toh ashawo! Fito ki dafa mana abincin, kice bayan yawon Duniya da kika yi sai da aka likawa mijina sauran garda...."

"Hhhh! Sauran mijinki dai! Kije ki tambaye shi sau nawa yana lashe g... Duba ki tambayi shi sau nawa yana zuba legs dina a shoulder d'inshi yana sucking dina, mijinki da yake cina sama da goma a cikin dare daya.

Wai! Toh tambaye shi, yadda yake min ihu idan yana buga min wutsiyar shi, karuwanci nawa na maza ne, wasu nasu kazamtar ko hada kafada dasu baza kayi ba, zanci namiji na kwana lafiya, mace kan Allah ya min tsari da ita."

"Kan Bala'i! Waye kike gayawa magana?!"
Ta daka min tsawa, komawa nayi bakin gadon na zauna tare da Crossing leg, ina kad'awa na kalli cikin idanun ta, nace.
"Dake nake! Ko kina da abinda zaki min ne?!" Na tambayeta fuskana a hade.

"Hmm! Zaki mai maita a gaban wanda ya kawo ki."

"Maza jeki mahaukaciya!"
"Ni kika zaga?"
"An zage ki! Kiyi abinda kika ga zaki yi bitch kawai, mai fuska biyu."

Kan Uba, da gudu ta fita tana ihu da korototo, sam banji kome a raina ba, har suka shigo su uku, kallona yayi yadda na hade fuska ina mishi kallon, ina jiran hukuncinka,

"Wai meke faruwa?"
Ya tambaya tare da zuba min ido, nuna mishi matar shi nayi, sannan na cigaba da abinda nake a wayata.

Nan tashiga yanko mishi karya idan tayi nace.
"Karya ne ku fadi gaskiya dai! Matar Halwani"

Kan Uba haushi ne ya kuma kamata, yadda nake ƙaryata ta, tana gama magana nace.

"Yar lukuta! Karya kike duk abinda kika fada anya kin san Allah kuwa? Makaryaciya Kawai"
. Tasowa tayi zata buge ni, na fashe da dariya, ina rike da k'uguna nace.

"Kingan shi ko shi bai isa ya taba ni ba balle ke Haihuwar asara, wacce take yunkurin kashe mijinta."

"Zaki min shiru ko sai na ballaki;" dariya nayi sannan nace.
"Sai dai ballawar soyayya bata kiyayya ba!"

Rigima ta sako min nima kuwa na gwada mata nima yar dambe ce, yana janta Ni kuwa ina mata gwalo, tare da mata alamun bata da kai da hannu na.

Wai zoku ga hauka, tsakaninta da Allah, take ihu, tare da Bala'i, karshe Mamie fita tayi ta nufi gidan Mamie bata san Itama tana fama da kanta ne.

Ina zaune sai gashi nan ya shigo, tare da zare idanu.
"Ba zaki je kiyi mana girki ba! Idan na barki da Matana ai zata iya miki mugun duka."
. takaici ya sani kauda kaina, nace.
"Bazan yi girkin ba!" Na fada mishi kai tsaye, tare da b'ata rai, masifa take min har su Mamie suka shigo suka samu yana min.

Suma suka shiga min, babu kunya na zauna na zuba musu rashin mutunci son raina, da duka isheni na ciro bindiga. Tsoron Bala'i yasasu suka fita shikan kasa fita yayi ya tawo gabana yana fadin.
"Bani kafin na sab'a miki!"

"Karka matso kusada ni! Ka tsaya dan zan harbeka!"

Tawowa yayi ina ja da baya, kafin,
"Bani nace!"
Danna kunamar nayi, cikin wani irin zafin nama ya kauce alburushin ta sami bangon Dakin, buge hannuna yayi tare da murda min baya, ya Hadani da bango.
"Harbina zaki yi? Eyye ba tambayarki nake ba." Kwance rikon da yayi min bai da karfi tare da ture shi, na fashe da kuka.
Na saka kai zan fita da sauri ya dawo dani.
"Ina zaki? Kin renani ko? Ina magana kin mai dani mahaukaci."
Kokarin kwace kaina nake amma ya matse ni da bango sai fada yake min, dakyar ya kyale ni ya fita.

Karshe ina jin alamun fitar su, basu dawo ba sai da naje gidan Hajiya naci abincina a can, sannan na dawo, ina shiga falona na same shi, ta rike Baby j d'inshi tana bidiri dashi.

Ko kallo basu ishani ba na wuce dakina, iya rayuwa ina ganin shi ganin idona, Hajiya da Khuwailah haka zasu sakani a gaba da tambayar meke damuna nace musu Babu.

Kawai nakance su tayani da Addu'a sosai, wannan kalmar yana sanya Hajiya jin cewa akwai matsala.

.....

Bayan wata biyu

A hankali rayuwar da muke faffutikar ganin cewa mun gina jikinmu da ran mu, akan shi kullum tafiya take tare da karewa.

Burin a gamun mugun rigima da Uncle kara darsuwa yake a ransu, a hankali kome ke kara rumcabewa.

Takai har sun fara shirin komawa Japan babu ni a cikin tafiyar, ban saka a kai ba inji Barawon hula, kawai ina zaune sai cilla min passport dina yayi.

Tare da rufeni da fada wai na kai karar shi, gurin Hajiya da Papa, rike hannunsa nayi ina gaya mishi ban san da wannan batun ba, ya ture ni tare da barin d'akina, ina kwance.

Ya shigo, kome ya faru yace min naje gurin Mamie yana zuwa, dan haka kamar bazani ba, na mike sai na tafi dan jikina ya gama mutuwa ga wani zazzaɓin da nake ji.

Ina zuwa na samu basa nan, ina zaune kamar wacce aka ingiza zuwa dakin na shiga ina lekawa.

Juyawa nayi tare da kashe wutar dakin, zan fita kawai naga mutum da wani mask a fuskar shi, tsoro ne ya kamani. Cikin wani irin Fad'uwar gaba.
"Waye kai?!"

Rike min wuya yayi tare da shigowa dakin, ya turani saman gadon, ya rufe kofar rub har da key.
Da sauri na tashi tare da fasa ihu, amma babu wanda zai jini, yaki magana.

Tsare tsare, muke a dakin kamar zan haukace, nazo bakin kofar ina bugawa, yana zuwa ya kamo jelar gashina, ya rike da karfi.
"Don Allah! Karka min haka! Ni matar aure ce! Karka rusa min yarda na da mijina, kaji karka manta kaima kana da baya."

Turani yayi saman gadon, tare da daure hannuna ta baya, sannan ya kifani, sai da ya gama matse ni, kamar yadda yayi mishi, sannan ya d'ago da karfin tsiya ya shiga tura min, wani irin kuka nake da bala'in azaba.

Juyar dani, tsakanin shi da Allah, yake tura min. Tun ina ihu ina rokon shi har na daina kuka, sai hawaye dake zuba daga idanuna. Sai da yaji shi ya mai dani cikakkiyar mace, sannan ya janye daga kaina. Ya saka kayan shi yabar ni a wulakance....😭😭😭🤦
Barci ya cika min idanuna 🤦
8/30/20, 9:38 PM - Ummi Tandama: 4️⃣9️⃣ Yana fita suka yi clashing dasu Mamie tare da matar Halwani, sannan kuma da gudu ya bangaje, ya shiga tsakanin motaccin gidan, dai-dai fitowar Halwani daga cikin gidan Hajiya, zai nufi su Mamie yaga sun tsaya cak suna kallon gurin motar.

      Tambayar su yayi da lafiya?, Nuna mishi hanyar da mutumin ya shiga tayi, tare da gaya mishi yanzun ya fito daga cikin gidan su.

   Yana isa gurin mutumin yana ficcewa da gudu, ya bar gidan baki d'aya.
"Tashi tunda bai jima ka ciwo ba, dama akwai wani a gidan ne?!"

         Shiru yayi tare da d'agowa da gudu ya nufi cikin gidan a guje, baki daya ya gigice. Sai sheka min kira yake, suma biyo baya shi suka yi, koda suka shigo sun same shi a falo yana kwala min kira.

        Da sauri Mamie ta nufi, d'akinta da ta hango shi a buɗe.

          Tana isa kofar ta hango mugun abu, idanuna a kafe, ina kallon sama, duk ya keta min kayan jikina.

Cikin faduwar gaba ta sake salati tare da tafa hannunta, tace.
"Yanzun abinda kuka aikata min kenan a gadona na sunnah, ki gayyato kwato yazo ya daddage ya lalata ki, dan tsiya baki tashi.
Tanbadewar ki ba, sai a d'akina.

  Yarinyar nan kin cuce ni, yar banza karamar karuwa kawai."

   Janyo ni yayi zata bugani da kasa, yayi maza ya tare ni, cikin suturtamin jikina, wani irin bakin ciki ne ya kama shi, ya zubawa. Gadon ido yana jin kamar ya fasa ihu ko zai ji wutar kishin da yake cin zuciyar shi da ruhin shi. Cikin rawan murya yace.

"Mamie wani laifi nayi haka? Matar aurena! Aka hakewa haka? Kotu sai ta rabamu da wanda yayi min wannan tambarin!"

   
Wani kallon banza tayi Mishi kafin ta ja tsaki, ta shiga ruwan Bala'i wanda ya fito da Aunty Safiyyah, tana jin ana kiran karuwa ta karaso ganin halin da nake ciki sai da wayar hannunta ya fado ya tarwatse,

"Innalillahi wa'inna ilahin rajioun! Meye haka, mu wucce asibiti," ta fada da sauri.

Wani irin tsawa Mamie ta daka Mishi da cewa.
"Ajiye ƙaruwar banza!"
Kafaya kan kasa magana tayi tana kallon abinda yafi karfinta, godiya take da ba mijinta bane yayi wannan aikin, domin har ta koma ga Allah ta kade har ganyenta.

"Zaka ajiye ta ko sai na mare ka? Ajiyeta kafin na!"
Ta faɗa.

"Ina ganin kamar baki da hurumin dakatar dashi akan matar shi, don Allah ki daina biyewa zuciyarki tana sanyaki shirme haka,

Wannan abinda kike kamar baki zauna a makaranta addini ba, taya matar shi tana cikin mugun hali kice ya ajiye ta a wani gari aka tab'a haka."

Cikin hargowa tace.
"A garin tsohonki! D'anki ko d'ana munafuka annamimiya, zaki fita daga nan ko sai miki mugun duka;"

Sannan ta koma kan Halwani ta rufe shi da masifa ya ajiye ni, fir yaki karshe tayi ta kifa mishi mari, har Allah ya kawo Papa.

Idanun shi sunyi jajjur, banda Mahaifiyar shi ce da wata ce tuni ya mata rashin mutunci, Shigowar Papa ya tambayi Ba'asai yaji abinda ke faruwa, bai ce kome ba. Amma jikin shi kawai zaka kalla kaga yadda yake rawa idanunsa shima sunyi jajjur.

Rike hannun Mamie yayi ya kaita har bakin kofar gidan, yace.
"Na roke da Allah ki fita a cikin Iyalina, idan na kuma ganinki zan sanya a kama min ke! Sha-sha-sha, mara zuciya da kan gado, kije nace bana sonki! Baki fahimci babu aure a tsakanin mu bane, baki daya babu aure a tsakanin mu.

Sakin farko nace duk abinda ya faru a bakin aurenki! Na biyu kuwa kema kin san shi, Sabida Yaranki na barki kika zauna bawai dan ina da Ra'ayin haka ba.

Na zata zaki fahimci rayuwar da kika zab'awa kanki kafin kiyi aure ashe ana girma ne ana kuma shiga dawa, jeki nagode zaki je inda sai an wulakantaki sama da yadda kika mana!"

Yana gama fadar haka yaja kofar gidan ya rufe, tare da yin kashedi ga masu kula da kofar gidan duk lokacin da ya ganta a bakin aikin su.

Yana da shiga ya umarci Uncle, aka fito dani suka nufi asibiti ko ta kan Kafaya bai bi ba.

Fada sosai, Likitocin da Nurse suka yi akan yadda aka kawo ni, tare da tausaya min, wani irin yanayi kowa yake ji, lokacin da aka shiga dani.

Jikin kowa sai da yayi masifar sanyi, haka likitocin mata suka tsaya a kaina, suna yin aikin suna zubda kwalla, sabida rashin tausayin da aka gwada min, suna gamawa babbar su wacce sunan ta ya kasance.
.Dr ramzia! Ta fito, nan tayi ta faɗa tare da gaya musu irin abinda ya faru a jikina.
"Yarinyar nan tana fama da karin angurya amma dan rashin Imani, sai da aka samu wanda yayi nasarar lalata mata rayuwa,

Fisabilillahi, gabaki daya kamar ya rasa nutsuwar shi, dan haka zamu mata aiki mu cire karin idan ta warke, amma kau saka idanu akanta."
Fada sosai take har ta koma ciki.
Muhawara ce ta sarke a tsakanin likitocin, wasu suna cewa a barni na warke wasu na cewa zafin zai min yawa gwara ayi me yiwa, karshe aka suka fito da takardan saka hannu.

......
Cikin ikon Allah suka fito dani, tare da kaini dakin hutu, komawan Da Papa suka yi aka tawo da Khuwailah da Hajiya, kuka Hajiya take sosai, domin tana ganin yadda na koma a kwance ta sanya su a gaba, da tambaya sai da suka gaya mata gaskiya.

"Har wani ya shigo cikin gidan nan ya keta hadin matar aure? Hmm! Toh Allah ya kyauta, dole ka tafi da ita dan nan gaba kasheta zasu yi, tunda sun fara da haka!"

Bakin shi na rawa yace.
"Naje da ita! A wannan yanayin me zanyi da ita kuma kawai."

Juyawa tayi sabida ta fusata ainun ta kiftawa Papa Mari, sai da Uncle ya razana, kamar an watsa mishi ruwan zafi yace.
"Zan tafi da ita!"

Murmushi tayi, tare da goge kwallar da suka ciko mata ido.
"Da marinka nayi bazaka amsa min a dadin rai ba, amma da nayi ikona akan mahaifinka, cikin damuwa ka amince.

..ban mari mahaifinka dan na tozarta shi ba, sai dai nasan idan na isa dashi ba sai kace yayi ba, wannan yanayin da yarinyar take ciki dole kai zaka amshi ragamar, domin kuwa babu inda zaka ajiye mana ita ba.

.ai gidanka biyu ne a can sai ka ajiyeta a d'ayan gidan, ita kuma wancan mahaukaciyar ka kai ta nata gidan, kar naji kar na gani, ka haɗa su, kowacce ta zauna a gidan ta. Sai kaima.Habu yaushe ka sake Matarka har uku?

Me yasa da zaka saketa baka gaya min ba, sai d'azun nan take gaya min, wato babu wanda zai yi shawara dani sai dai ku zartas da Hukuncin, toh bari na gaya maka,

Ba zata bar gidan ba, domin taci wannan gidan dan haka ta koma BQ da zama har zuwa lokacin da zata gama iddarta."

. Sosai Hajiya ta surfe kowa, shigowar Aunty Safiyyah da Khuwailah, ya sata yin shiru, sannan ta haɗa su tayi musu nasiha sannan tace a rufe zancen da haka, kar a kuma tayarwa.

Sai da na kwana na wuni, kafin na iya bude ido na, abinda ya faru, yana dawowa cikin kwanya na.

Fashewa da kuka nayi tare da niman mik'ewa, ya mai dani kwancen. Fuskar shi ya sako dai-dai tawa yace.
"Ki nutsu! Akwai ciwo a jikinki ki, idan kika yi wani shirme zai warware ne,sannan wanda yayi miki wancan abu zai dawo dan haka ki nutsu."

Kamar wacce aka sanyawa wuka na nutsu, tare da zare idanu na, abin tausayi.

Koda nurse suka shigo, taimaka min suka yi aka kaini ban daki, bana iya tsayawa. Ruwan zafi suka hada min, tare da sani na shiga, ina saka hannuna, naji zafi fashe musu nayi da kuka. Fir naki shiga suka yiwa Hajiya magana itama baki ko kallonta ina kuka da karfi.

Magana yayi musu, suka fita. Tun da na ganshi, wasu irin kwalla ne ke zuba, nad'e hannun rigarshi yayi cikin nutsuwa ya tawo.


Please Login or Register in order to submit comment