Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mata wasi-wasi, dan dole ta bar duk wani abinda take ta kama shaidanci.

    Sai karuwancin shima wani shiri aka yi akanta, sosai wanda banda Allah babu wanda ya isa ya lalata wannan shirin. Da wannan abin tabar garin China.

     Bata wuce gida ba, Thailand din ta tawo,

Mun fito daga cikin wata mall ni da Zein, ya Kai ni na sayayya zamu shiga mota na hangota, da tsananin mamaki na watsar da kayan na kwala mata kira.
"Mommy!!"

Da gudu na nufeta, Kowa sai da ya juya inda na nufa, ina zuwa matar ta sanya hannu ta daki kirjina, kamar wacce aka cillani sama, take na zube a kasa ina amai.

      Yunkurin mik'ewa nayi na kasa sai da Zein yazo da sauri ya d'aga ni, cikin fitar numfashi da hawaye nace mishi.
"Don Allah kai Ni gareta Mommy nace, zasu tafi su barni."

                    Da sauri ya nufi yaran shi da suke bin mu da wasu dirka-dirkan bike.

        Amsar hular kwanon yayi ya mika min, sannan ya hau na bi bayan shi, tare da rungume shi, na daura kaina a kafad'arshi, da gudu ya finciki bike din, tare da bin bayan su.

   Dama Ni tazo gani, taga irin rayuwar da nake, sai taga babu kaskanci sai samu zalla, dan ko Zein da ta gani sai da ranta ya b'aci.

     Sai da muka yi tafiya sosai har muka haye Babban titin da zai kaita Airport, sannan yasha gaban so, dole ta tsaya.

Sauka muka yi, sanye nake da Thig high boots, wato takalmin har gwiwata, sakamakon kayan da nasaka riga da wata skirt na jeans iya cinyata, sai karamar rigar wace take yage wato Crazy, sannan na daura mata wata jacky akai, wanda ya zama kamar top,

       Riko hannuna yayi muka isa har inda take ya bude min motar na shiga, sannan ya cewa driven sauka akan hanya.

        Babu musu ya sauka akan hanya, shi kuma ya janye machine din akan titin.

                     Kallonta nayi, kwalla na zuba min.
"Na kasa fahimtar ki? Wancar matar tace min kece kika sayar dani! Wai haka ne? Kuma duk sabida Halwani."

                 Murmushi tayi sannan ta tsuke fuska kafin ta fara Magana.
"Eh sabida shine! Ina masifar kishin sa, ina mugun son shi, zan iya kashewa ko na b'atar da mutane akan shi, ki godewa Allah dake batar dake nayi.

       Mahaifin ki shi ya raba ni dashi, sannan ke kuma kika zo zaki dauke min, nahaife ki da tsanarki na rayu da bakin cikinki, taya ma zan iya hakuri na bar miki mutumin da kullum nake mafarkin samun shi.

        Mutumin da nake matukar so! Shine kika rabani da shi, Yumnah kawoki nayi dan na miki tambarin! Kuma nayi nasarar haka.

      Ki godewa Allah da kika kasance mai farin jini, gashi Allah ya kuma baki wani namijin, domin Allah ki bar min halwani, nasan wancan zai kula dake."

           Wasu irin zazzafan kwalla ne suka shiga wasan tsere a fuskana, tare da kura mata ido!

Lashe fatar bakina nayi, tare da janye rigar jikina na nuna mata nace.
"Sabida shi kika lalata min rayuwa? Sabida shi kika kawo Ni nan?  Sabida shi kika min tambari? Mutumin da kika tsana! Mutumin da baki kauna, yau shi Mommy kike gaya min kina mutuwar son shi!

    Shi Mommy kike gaya min zaki aikata kome domin shi, ke wacce irin Uwace mai mugun son kanta, ban tab'a ganin wacce ta fiki son Kai ba. Ban tab'a ganin wacce tafiki hauka ba.

      Namiji zaki iya haduwa da shi kuma ki  rabu dashi, amma Ni kuma har abada bazaki tab'a samun damar rabuwa dani ba.

      Mommy Kece kika kawo ni nan! Kika ajiye ni nan, toh shi Kenan. Mommy zan zauna a inda kika ajiye ni, zan kuma cigaba da rayuwata dama nan ya dace dani ba ko ina ba."

           Kallon wuya ta tayi idanunta ya sauka a wata sarkan bracelets da wata abin hannu na zallar gold.

     "Da alamu wancan yana sake miki kudi, karki manta hakkin Haihuwar ki da nayi, maza ki but ni."

                   Idanuna ne suke rawa bakina ya gaza furta kome, ciro abin wuyar da na hannun na mika mata, kallon su tayi a wulakance, sannan ta fauce tace min.
"Maza ki tura min, kudi."
          "Bani da ta yadda zan tura miki, amma ga wannan card din kizo ki amsa a gurin mai tsaron gidan."

        A hankali na juya zan fita tace min.
" Da fatan kina jin dadin karuwancin"

                  Wani irin kuka ne ya taso min, na had'iye sannan na juya gareta nace.
"Gaskiya ina jin daɗin shi, tunda ina da kudin da Ni kaina ban isa naga yawarsu ba.

       Tunda fita kawai ana iya ajiye mahaukar kudi, ai kinsan a cikin karuwan akwai masu aji akwai wanda namiji zai ci su ya bar kansu bayan ya make su, kinci darajar kece kika haife ni da na gaya miki Yadda maza ke cina a tsanake, kije kuma Duniya ce zaki girbi abinda kike so.

         Halwani kuwa, na rantse miki da Allah baki da rabo a jikin shi koda kuwa tsafi kike da jinin jikin ki, domin yana da uwar da tafi wacce ta haife shi.

         Mommy gamu ga duniya, Allah ya cika mana burin mu akan abinda muka saka kanmu.

        Kamar yadda kika shigo Bangkok haka wata rana zan zo miki kamar walkiya, kije kawai nagode, kudin da kika tambaya kuma, bani account ɗin ki, nayi ta turo miki kuɗin kwanciya da akayi dani.

      Mommy ke karuwa ce, nima kuma karuwa ce, dan haka zaki iya tafiya. Zamu hadu a gaban Ubangiji shi zai fiddawa kowa hakkin shi."
Ina fadar haka na juya ko gabana bana gani, kafana dakyar nake d'aga shi, ina cikin tafiyar naji an fincikoni.
            Faduwa nayi a jikin shi na sake wata irin kuka, wanda yake fita daga cikin zuciyata.

              Wani irin tashin hankali nake ji kamar zan mutu, ciwo nake ji a raina, na rasa ta inda yake, ji nake kamar kowa ya tsane ni, waya yayi aka zo suka dauke mu.

   Muna shiga gidan shi na wuce inda nake boye kwalbar guyana, na bude na kafa kaina sai da nashanye yana kallona, na kuma d'aga wani na shanye tass, sannan na ajiye, zuwa gabanshi nayi tare da cire kayan jikina.

   Cikin wani irin feelings me mugun karfi, na durkusa a gaban shi, ina niman hada fuskar mu.
      Janye na shi yayi yana ce min.
"Kinga ki nutsu."
  
"Amma dak Kai ko? Muje ka shiga karka tausaya min, kashiga nima naji yadda kowacce mace taje ji.

       Ina bukatar joystick din ka, don Allah Zein, Muje kayi min karka ce a'a."

        Daukan yayi muka wuce dakin shi, daga nan ya shiga lallubata. Hannun shi naji yana sanyawa a hole dina, tare da wasa da clitoris dina, wani irin ajiyar zuciya nake saukewa tare da mika.

                Jin yadda nake wet ya Sanya shi, bude legs Dina tare da saka harshen shi yana lasar gurin tare da cizon gurin.

     Wani irin iska naja mai mugun dad'i, dan bayan Halwani ban kuma jin daɗin romance irin na yau ba, kama zanin gadon nake, ina wani irin mika kamar sneak, Jin soft and smooth tongue din shi yana tsotse ni, sai da ya sani jin kamar zan kurma ihu.

        Hannun shi Yasaka yana ƙoƙarin ganin ya bude kofar, amma kamar wanda aka sanya wani abu aka toshe sai yar karamin rami,

             Ga baki daya, length din shi ya wata irin cika, sai harbawa takee, tare da da tsirta da ruwan dadi.

    D'agowa yayi yaga yadda nake zubda kwalla, a hankali ya ci-gaba da lasar gurin, kafin ya d'ago ya fara sucking breast Dina, d'aya yana kuma murza daya.

              Rungume shi nayi ina me cusa hannuna cikin gashin kanshi tare a da bude mishi legs Dina Sosai,  na kasa magana sai.
"Hmm! Ashhhhh!"
Kamar yayi hauka haka yake ji amma tsoron ya shiga cikin gidan dadin ya hana shi sukuni,

    A hankali ya d'ago tare da goga min abin akan samar g dina, Yana sauke wats irin ruwa, shi kan shi nishi dadi yake,  nima kuma da gabaki daya na gama kawowa so nake ya shiga naji yadda yake, amma abin yaci tura.
  A hankali yake goga min, yana kuma murza min nppls dina, kafin wani lokaci har mun kawo, rungume ni yayi ina jin zubar ruwan a jikina, tare da sauke ajiyar zuciyarshi. Ni kuma gabaki daya na jika inda nake kwance.
    Wani irin amai ne ya taso min, tare da kwararawa a gefe, sannan na koma jikin shi sai barci, gyara min gashin kaina yayi tare da rungume ni.

"Yumnah! Wannan kazamar rayuwar bata dace damu ba, akwai wata sirrin boye a tare dake, shi yasa Ubangiji yaki bani damar keta alfarmarki.

            Akwai abinda Ubangiji ya ajiye a rayuwar ki shi yasa ban isa na miki kome ba, bani da ikon miki kome, Yumnah ina matukar kaunarki, ina sonki koda kuwa zan rasa numfashina sai na rabaki da wannan duniyar mai cike da kazamta da kaskanci.

           Yumnah ke sunanki mai daraja ce, albarka ce ke. Duk wanda ya mu'amalar ce ki gobe sai ya dawo domin ki.

      Yumnah kece haskena, kece farin cikina, kece rayuwata, ke e darajata, ina son ki zame min sirrina, mai rufar asirina.

      Ina son ki zame min kariya a gare ni, bana son ki zamewa kowa Inuwar Gajimare."

    Haka yayita sambatu, har barci yayi gaba dani.
.....
Juya abin wuyar da hannunta, cikin mamaki yaushe yarinyar tayi arziki haka, dan motsawa tayi taga tarkada, tana buɗe shi taga ashe takardan sayan abin wuyar ce.
      Yau aka sayeta da abin hannun, lokaci guda mood dinta ya sauya tare da jin wani irin kishin yar ta, taya namiji zai kashe zunzurutun kudi haka.
"Wacce irin gindine da ita da tasamu wannan kyautar?

Me take musu suke bata irin wannan kyautar, lallai Utta yayi gaskiya da yace, yarinyar ita kanta kadara ce, Domin arziki ce ita dint.

         Dole tayi wani abu, domin kuwa bata kaunar Yumnah ta tsere mata, amma me yasa Hajiya Zakiya tayi mata haka, taya zata sayar da Yumnah inda zata yi daraja.

            Bata san cewa a sa'a taga Yumnah ba, domin baka isa tunkarar inda take ba, sabida arzikin da take damawa Jacob, Gani yake da zaran wani abu ya sameta, rushewa zai yi daga sama har kasa, shi yasa ya bata masu tsaron lafiayrta, fitar da suka yi da Zein, sabida Shima da nashi masu tsaron lafiyar shine.

    Da ita daya ce ta mata wannan turewar Allah sai dai ta farka ta ganta A lahira.

       .....
Bayan wasu lokuta....
Buɗe ido nayi naganni  cikin jikin Zein, kallon face din shi nake ciki kulawa. A hankali.
_Da alamun kina jin dadin karuwanci!_
Wannan kalmar ta tsaya min a wuya, kallon shi nayi zan sauka a gadon ya rike ni, dama tuntuni ya tashi, kallona kawai yake, yana jin yadda nake shafa fuskar shi.
           Kuka na saka mishi, tare da niman kwace kaina, dawo dani yayi jikin shi, yana calming dina nayi shiru,  kwantar da kaina nayi a kirjin shi ina sauke ajiyar zuciya.
"Koda ban tambaye ki ba nasan itace Mommy dinki da kike mafarki da ita!"

   D'ago kai nayi ina kallon shi nace.
"Eh itace! Tayi kome dan ta lalata min rayuwa! Kuma tayi nasara.,"

    Shafa baya yayi, cikin wani irin yanayi, shafa kirjin shi nake cikin wani irin kuka, ina tuna maganar Mommy wanda nake jin su kamar wuta.

             A hankali yake gaya min wasu manyan kalmomin masu matukar burgewa da jin tausayi. Gaya min kalmomin yaƙe, tare da shafa bayana, ya kuma shafa fuskana, a hankali yana hura min iskar bakin shi.

      Shafa kaina yayi zuwa domin wuyana sannan ya sauke bakin shi akan nawa, wani irin passionate kiss mukewa Juna, tunda nake baya ga Halwani ban kuma yin dogon kiss da wani namijin ba sai Zein.

        Harshena ya ke tsotsewa tare da sanya hannun shi akasata yana min wata irin fingering, sake bude mishi nayi, sabida nice a saman shi, wata irin sha'awar shi nake jira,  a raina. Wasa yake da G dina.

          Kallon cikin idanuna yayi yaga yadda nake cike da wutar sha'awa kamar zan kona kaina, cire bakin shi yayi, tare da tattara min gashina baya, ya kifa kan shi a boons dina, Yana musu wani irin sucking a haukace, ga J din shi ta mike sambal, sai harbina take......
Paid before read.....
a: Sai maganin Gyaran na mata zaku iya tuntubana ta wannan Number! Idan Baki shirya ba karki min magana! Da Manyan mata nake abu na 08130269641

       ABU D'AYA.....muke so..
150 singul group! VIP 300 ta bank.Acct: 0472282105 GTBNK Ramlat Abdulrahman Manga
        200 singul grp! VIP 400 katin MTN..
          Zaku iya tura shaidan biya ta wannan Number Zahran Addah Ramla +2347035133148 only Whatsp.
    
_ Idan kuma Alhubbih dayyia'n
Shima zaku iya biya ta Number! UmNass_
Acc No: 3051894647
Hajara Ahmad Hussain
Polaris Bank ga book din Alhubbi Dayyia'n zasu biya ta nan ne

3️⃣4️⃣
Riyadh..
Bayan wata uku.
Kwance yake yayi rubda ciki, marar shi ta gama ciki da ruwan sha'awa,  tunda yayi mafarkin yana kwanciya da Yumnah, yaji ya farka marar shi ta cika, ji yaƙe kamar zata yi bindiga, motsin kafaya yayi ta shigo dakine, ba tare da wata wata ba, ya cafkota zuwa gadon
  
   Firgice ta sauke ajiyar zuciya, tana kallon shi, kamar zata fasa kuka tace mishi.
"Ahmad! Bari na gyara jikina, kaji don Allah."

   Girgiza mata kai yayi tare da yaga rigar jikinta, manyan nonuwarta suka bayyana, ajiyar zuciya ya sauke lokaci guda, ya fara romance da ita, tare da murza  boons dinta son ranshi, shafa ta ko ina nata yake.

   Sai da ya kunnata sannan ya ciro zabgaggiyar J shi ya danna mata, yana kiranta.
"OHHHH! BABY YUMNAH!  YUMMY YOU ARE MY special delicious, wowwww!"

   Ƙamar yadda ya gani a dream d'in shi, haka yake gani a zahiri

Tsotsar nppls Dina yake tare da sauke ajiyar zuciya, sauka nayi tare da kama J d'inshi na fara lasartae, kamar zan cinye ta. Kuka ne ya kwace mishi tare da danna kaina, ina lasar shi tare da bugawa a fuskana, sai dai duk yadda yaso, ta cinye shi Kafaya ta kasa, dan rabin shi ce a ciki, a mafarkin shi kuwa Yumnah ya cinye shi tas ya shige da J din shi cikinta, har yana tausaya mata.

             Ga wani dumin dadi a jikinta,  sannan hade da wasu irin ruwan dadi yake bulbulowa a g dinta, ƙamar yayi hauka yake jin shi dan ba haka yake cikin na mafarkin shi ba.

         Haka yayi ta having sex da ita. A mafarkin shi kasa motsawa yayi sabida ta shanye shi baki daya ita ke motsa shi, ji yayi kamar zai yi. Mutu a mafarkin sabida yadda take cin shi bana wasa bane, ta iya kome.

A hankali ya danna mata sai da ta fasa ihu, tare da rike shi sabida ya tab'o mata G spot ɗinta  ji Tayi kamar zata sheka lahira, sabida wani irin dad'i mai mugun shiga rai da jiki, sake danna mata yayi ta sake wata irin ruwa daga clitoris dinta Mai mugun dadi, bai fasa ba sai da ta juye musu. A jiki, rungume shi tayi tana kuka, tare da fadin.
"Don Allah karka rabu dani wallahi kana da mugun dad'i. Yaushe zan amince kayi min kishiya Allah kashe koma wacece zanyi. Please Ahmad karka rabu dani"
       A hankali yake cinyeta tass sannan ya koma gefe bayan yayi juyen bakin mai, wata irin zazzaɓi ne ya rufe shi, wanda ya sanya shi rufewa da bargor.

           Sannan ta shiga tayi wanka ta haɗa mishi, tare da taimakon ta yayi wanka, sannan ya dawo ya samu har ya fita, dakyar ya gyara gadon, sannan ya kwanta jikin shi narawan sanyi.

                          .........

---
     Rungume ni Zein Yayi bayan mun fito wanka, shafa min mai yayi tare da taimaka min na saka kayana, sannan na kwanta, ina sauke ajiyar zuciya.

    Kallon shi nake, ina kisma abinda Mommy tayi min azahirin gaskiya shi nake kallo amma a zuciyata abinda Mommy tayi min nake kuma hangowa, wata irin wutar tsanata nake ji a raina.

  Tabbas tayi da Yar halak,kuma sai na mata wanda tayi min.
.....

                     A hankali Zein Asood yake taimaka min da kulawa tare da sanya ni a makarantar, ranar da muka je aka min interview, Suka bani ajie Sha daya, dan dama itace dasu.

        Kullum zai je ya dauko ni, ya kai ni gurin Sheenae, zamu yi hira sosai, har nake gaya mata abinda Mommy tace min.

Sai da tayi kuka sosai, dan bakin ciki, murmushi nayi sannan nace.
"Wallahi bar min asarar kwalla ni bai same ni ba, Dan wata rana sai labari."

       Sosai nake jin dadin karatu, gashi kwanakin da Zein zai yi har ya gama, zai koma Saudia.

    Ranar da nake taya shi tattara kayan shi nayi kuka, dan ban zaci ina son shi ba, sai da muka gama hada kayan nayita kuka, abin dariya ya bashi sabida yadda yake hango yarinta na, sai da cikin shi ya kusan cika da dariya.
Haka yayi ta rarrashina, har nayi shiru.

           A haka na rakashi har airport, tunda na dawo na hada kayana dan yace min zai jima kafin ya kuma zuwa.

             Ina hada kayana na kawai naga wata ƙatuwar jaka, ya rubuta min.
*Just for you Y&Z*
Ina buɗewa kudine da sarkokin masu daraja a cikin kwalayen su, kuka ce ta kwance min tare da kaiwa jakar duka, a hankali nake ciro kayan ciki har da iPad da waya.

         Sai laptop, shima a hankali na janyo kayan na fito dashi nasaka a motar da ya bar min, aka kawo ni gidan Sheenah, na sameta a gida.

   Bank muka je aka zuba kudin sannan ta bar min set biyu na abin wuyar itama na bata wani mai shegen kyau.

         ......
A hankali na kuma cigaba da harka na, tunda itace abinda Uwar da ta haife ni take son nayi kenan.

   Haduwa da maza daban daban, ya sani kara gogewa, sosai na kuma samun ilimin akan jima'i, na kuma fahimtar mutane,

Na kuma fahimtar jikina itace Jarina, Kyaan fuskana ita ce arziki na, samu na daga halittar jikina ne,

       Da sauri na fito ina dariya daga dakin hutu na wuce, gurin tausa, kallon kartin mazan da suke wasa da yan mata a ruwa nake,.kawai naji ina kewar Zein.

          "Hi beauty!"
Bud'e idanuna nayi akan wani kyakyawan saurayi, mai sanye da wandon kakin sojoji, lumshe idanuna nayi abuna.

     Dan ina da mugun kishi bana kaunar naga wanda yafi ni kyau, duk maganar da yake ban kula shi ba, ina jin Paul nace mishi bazata kula ka ba.

                  Rufe min ido aka yi ta baya kamshin Oud ya Sanya Ni fahimtar Zein.

Wani irin Ihu da nayi sai da Sheena tafito na buga tsalle na rungume shi muka fada cikin ruwa.

Nutsuwa muka yi har cikin karkashin ruwan, muna sumbatar juna, kamar zamu cinye juna.

  Sai da muka yi kusan mintinan goma sha biyar kafin muka fito, kallon shi nayi, hannuna a kafad'arshi, ya fiddani. Sauke ni yayi muka fito zuwa inda zan canza kayana.

              Tare hanya sojan nan yayi tare da hana shi hanya yace.
"Yarinyar tayi min! Ina sonta zaka dauke ta!"

      Banza yayi da sojan har muka fita, bai kula shi ba.
         ....
Tunda ya dauke ni bamu isa ko ina ba, sai gidan shi da yake can wata tsibirin. Anan muka yadda zango, tunda muka shiga gidan muke kiss Juna kamar zamu had'iye juna.

                Sai da muka yi kwana biyar sannan ya dawo dani, dake ta ruwa muke tafiya a jirgin ruwa, kawai aka shiga sake mishi wuta, dakyar muka tsallaka.

  Nan ma dai dakyar masu tsaron lafiyar, suka shiga kare mu ana musayar wuta.

      Koda muka isa garin, nan ma mun samu ana musayar wuta da Yan Panda bloody da yan Black lion, kuma dukkan su akaina ake wannan haukar.

             Ban tab'a ganin abinda ya fi karfina ba, sai da naga jini na zuba a jikin Zein, lokacin na fashe da wani irin kuka,  a cikin wannan halin aka zo aka tafi dashi. Ni kuma Jacob ya dauke ni da yan kungiyar su.

             Ihu nake ya kainie gurin Zein, girgiza kai yayi yana amsa wayar shi kafin wani lokaci jikin shi yayi sanyi.

             Kallon shi nake kamar raina zai fita, nace.
"Ya mutu?!"

Sunkuyar da kai yayi, ihu na sake kafin nabi kasa na kwanta ban kuma fahimtar kome ba, sai bayan kwana uku. Na ganni a wani daki kamar na asibiti.

           Kallon wanny sojar nayi, ina tashi na dauki wani abu na kwala mishi ya tare, sannan ya kifa min.mari sai da na fado a gadon.

         Sake mik'ewa nayi ya kuma kifa min wani mari akeyata. Sai da na Suma.

     Ina bud'e idanuna, ja gani a zaune akan wani kujera ya daure ni.
Sanye yake da wata red suit Yana buga snooka, sosai yake game ɗin shi.
"Anthony general! Mr Bill Trump, U.S command of Army! Number aiki 2071, kiran kirji 4.3, tsawon jiki 5.6, nauyi 78.kgrm, karfin Joystick 4.1, Kenan zaka kwana kana cin mace ba tare da ka gaji ba'"

Juyawa yayi yana tafi, sannan yace.
"Gaskiya Zein bai kyauta min ba, koda yake ku tayi murna Ya gaya mata waye ni

                    Ya mutu ai, kuma Ni zan cigaba"

      "Karya ne bai mutu ba,  yana raye wallahi na sanni Kai ne dai zaka mutu, amma shi kan bana jin ya mutu ko zai mutu!"

         Maka min sandar yayi akan gwiwata, na fashe da wani irin kuka mai haɗe da kuka.

        Goge fuskan shi tayi da sandar yayi sannan yace.
"Wato ke izza! Ke mai girman kai. Bari nayi maganin rashin kunyar ki"

                  Cikin wani irin kuka, n kalle shi na kasa kuka, ina jin shi ya sanya yaran shi suka tube ni bayan sun kunci ni, haka ya kifa ni zai bi ta bayana, girgiza kaina nake ina kuka mai cike da ihu yana fadin.
"Mahaifiyar ki! Ita ta sanya ni nayi miki wannan izayar, kawai ni mace bata ga....."

          Gabaki daya naji inda muke ya dauki karar harbi, wani abinda ƙungiyar mafiya suke dashi duk kashe kashen da zasu yi gwamnati bata isa tayi magana ba.

   Domin wasu tallafinta da gwamnati take samu, daga irin kungiyoyin ne, dan haka ko da zasu kashe kansu babu wanda ya isa yayi magana.

     Harbin suke dakyar ya gudu ya barni a gurin, faduwa nayi can gefe tare da kame kaina, nayi kuka har nayi dana sanin zuwa na duniya.

              "Yumnah!!!"

    Mik'ewa nayi tare da lekawa, na hangota shi hannun shi daure zuwa

Please Login or Register in order to submit comment