Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da Linah, abinda yayi mugun daukar hankalin Hajiya har tayiwa Papa da taslima magana.

  Suka nuna mata zamani ne, tayi hakuri ta haɗa da addu'a.

  Bata kuma cewa kome ba dan ko tayi magana laifinta zasu gani ita kuma bata son haka.

Bayan an gama musu baiko ne, ya tafi yayi Umrah da iyalan VC zasu dawo suka dawo tare..
#Mai_Dambu..

Ranar:10/August/ 2020/ Insha Allah zan gama free Pages! Wannan karon abin da sauki babu tsawallawa, domin dubi da halin da muke ciki! Na sakawa book din 150? ta bank idan kuma VIP ne 300? ne, sannan kamar yadda muka yi Bahaushiya akwai Alhubbi Dayyi'b, shima kudin shi 150? ne bank idan VIP ne 300?.
Ga masu katin waya, 200₦ne idan VIP ne 400? ne... Ba yabon kai ba.
    Nasan bana wasa da zuciyarku! Kuma zan cigaba da faranta muku! Bana kawo muku Uzuri kuyi hakuri Update sai lokaci kaza! Alhamdulillah True me sayan na gari mai da kudi gida.

            _Hmm! Abu daya muke so ai ko daga jin sunan kasan akwai gwarama_  
8/30/20, 9:24 PM - Ummi Tandama: https://my.w.tt/pMO2BU43s8
💞💞💞

*_ABU D'AYA_*

                     (MUKE SO)
                                     💝💝💝

8️⃣

           Duk yadda Mamawo suka so Halwani ya sauka a gidan su fir yaki amincewa, dan ya nuna musu uzuri ne dashi kuma iya kwana biyu ne dashi,dole suka hakura dan sun fahimci yana da tsayuwa akan ra'ayin shi.

       Dan haka bayan ya wuce gombe su kuma suka nufi Abeokuta, inda suka isa har kauyen ijebowode, wato asalin wannan dutsen yana fidda wani irin ruwa mai kama da ruwan d'iwa wato (ruwan maruru) sannan dutsen is sacrifice evil spirit.

          Suna zuwa aka saka Linah ta cire kayanta daga ita sai Inner wear dinta, wannan mummunar ruwan d'iwar aka dibo aka fara zuba mata a jiki tare kiran sunan Halwani, abin da ya basu tsoro tunda suke a tarihin dutsen bai tab'a kara ba sai da suka kira shi na uku, dutsen yayi bindiga kamar zai tarwatse akansu.

                 Kallon madubin yayi yaga yadda Halwani ke cikin wani irin haske, babu yadda zasu yi su kama kurwan shi a damke yadda. Sai abinda Linah tayi dashi.

            Dan haka suka shiga shirya mata wani irin siddabaru wanda zai zauna a jikinta har sai ta rike Halwani.

         A garin bincike suka tono abinda aka sanya na hana shi zama da mata, shima suka lalata shi.

       Sannan Baba ya basu tabbacin kar su yarda aja al'amarin bikin da wani lokaci ayi shi da gaggawa.

            Wannan abun yayiwa Alaja Femi dad'i, kuma tayi alƙawarin kamar yadda tayi mulkin ta haka ma yarta zata yi.

              ---
Gombe.
Tun safe da ya isa garin, gidan shi ya wuce wanda yake g.r.a,

       Sai da ya shirya tsaf, sannan ya nufi Unguwar Jeka da fari, gidan Iyaye Omar, nan yaje ya same su suka gaisa da Hajiya Mama.

        Shiru ne ya ratsa tsakanin su kafin ya tattaro duk wata damar da yake da ita yace.

"Dama Hajiya akan Yumnah ce, nazo nan. Tun kafin Umar ya rasu ya bani ita na riketa amana, toh gaskiya bana jin dadin yadda nake yawan ganin Umar mafarkina yana son naje na dauki Yumnah, shi yasa nazo na gaya muku ku sani zanje na dauketa zan kaita Saudiya gurin iyayena."

    Cikin rashin damuwa tace mishi.
"Toh yayi kyau, Allah ya bada sa'a karka kawo min ita nan dan bana son ganinta."

   Murmushi yayi sannan yace.
"Ba Damuwa indai kun amince wannan mai sauki ne"

        Sun jima suna dan tab'a hira kafin yayi mata Alkhairi ya tafi abinshi.
   
              Unguwa low-cost  ya nufa inda gidan mu yake, yazo yaya buga kofar gidan, tura kofar yayi dan bai ga Alamun  kowa a bakin  get ba.
   Gidan ya lalace sosai, daga nesa ya hango Mommy da Kawayenta, tana ganinshi ta mike tsaye.

           Fad'adda murmushin tayi tare da tawowa inda yake, tsuke fuska yayi sosai alamun babu wasa a fuskar shi.

Ya sanyata nutsuwa, ba tare da ya kalleta ba yace mata.

"Ina alkawarin mu?!"

     "Amma!"

"Shekara sha biyu muka yi dake? Kuma yarjejeniyar tana nan ko ba fidda miji shi ne?"

Ya kafa mata golder eyes d'inshi Wanda suke kara mishi kyau, sunkuyar da kai tayi. Can kamar wacce aka tsikara ta kalle shi cikin rashin mutunci tace.

"Y'ata ce ko zaka amsheta da karfi ne?"

  Murmushi yayi sannan ya soka hannun shi cikin wandon shi domin kananun kaya ya saka, karkace kai yayi sannan yace.

"Bayan ciniki muka yi dake! Ai kasuwanci ba karya bane? Kin sayar min na saya, toh meye ne matsalarki da kece kika haifeta?

                Kuma karki manta da saka hannun lawyer na, tare da Mataimakin commission yan sanda, munyi musayan abu na baki zunzurutun kudin da kamfanin da yake hannun omar. Ni kuma kin sallama min Baby."

             Kura mishi Ido tayi, dan a tunanin ta bazai iya magana akan abinda ya faru ba, tayi tsammanin zai iya Mantawa ne.

  Cikin borin kunya tace.
"Na fasa!"

Bai saurare ta ba ya fidda wayar shi ya shiga niman wani layi can yace.

"Uncle Ibrahim! Don Allah motar yan sanda guda biyu d'aya na mopol daya na yan sanda inda hali ka haɗa min da na D.S.S"

   Jin haka ya sanyata kallon shi da sauri, cikin rashin gaskiya tace mishi.
"Toh ai abin bai kai ga haka ba, ina duniya da gaskiya ai kai me iya aure na ne, sannan mu rike Yumnah a gaban mu!"

        Wani irin kazamin kallo yayi mata, kamar wanda yaga mugun abu yace.
"Ni Ahmad! Na aureki ai ko mata sun kare bazan tab'a kallon ki a matsayin mace ba, kawai my dear bani Baby Yumnah mu yi gaba."

           A hankali na turo get din Gidan, hangota da nayi da wani ya sanya ni kauda kaina dan yanzun sai ta iya kirana tayi gwanjona a gaban su, ɗan takan iya ce musu, idan akwai abinda zai rage musu zafi su ajiye mata kudi su shiga daki dani.

    Sai dai dukda sukan biya ta, haka zasu gama damuwar su karshe su buge da Barci.

           "Hey Baby!" Da sauri na juya, Uncle Halwani. Rike bakina nayi kuka ne zan yi ko farin ciki, da gudu na isa gare shi, bude min hannun shi yayi.

Na faɗa kirjinshi, wani irin kallo yayi mata, bayan ya saka hannunshi ya rungume bayana.

                 Rutsa idanun tayi cikin bakin ciki, sannan tace.

"Ke bitch vulgar, fita a jikin shi kafin na sab'a miki."

    Da sauri na fara kokarin fita a jikin shi, kwantar da kaina yayi, ya kalleta, sannan yace.
"Baby Yumnah! Jeki ki ɗauko hijab din ki, zamu tafi."

      
                  Ina barin gurin, ya tako gabanta, yana kallon cikin idanun ta. Yace,

"Kika kirata da Kariya? Mara da'a akwai wacce tafi ki ne? Hmm! Yarinyar da bata wuce ayi mata wanka ba kike jifa da mugayen kalamai! Ke kika sani."

    Ba tare da ya damu ba, ya juya gurin motar shi ya fidda wasu kwalaye, yazo ya zuba mata su a gaba, dai-dai fitowa na, rab'ewa nayi na fara bin bango, ganin ina kallonta ya sashi tawowa, ya rike hannu na muka jefa har gaban motar.

          Buɗe min gaba yayi sannan yace min.
"Shiga ina zuwa!"

Gurin Mommy ya koma ya kalleta Sannan yace.
"Bazan miki dole ki gyara ba shi yasa tun kafin nazo nayi miki guduwammar condom, Dan nasan kin fini sanin  essential din shi, Kinga kenan. Nawa taimakon kenan tunda abinda kika zab'a kenan."

Yana gama fad'ar haka ya juya, har ya d'aga kafar shi yace.
"Ki ajiye duk wani rashin hankalinki ina sane da kome."

     "Tunda ka sani, toh ka dakatar dani mana!"
     Ta faɗa cikin d'aga murya take fada, ga wani ruwa bala'in da take ji, har tana haki.

           Tana ji tana gani ya tafi dani, kallon shi nayi tare da sauke ajiyar zuciya, na kauda kai dakyar na iya bude baki nace.
"Uncle Ina ka tafi Long time?"
Sannan na fashe da kuka.
  Bai ce min kome ba, shi kam mamaki girman da nayi yake.

   Just 12yrs amma kalli yadda nayi wawan girma, ai dole haka ta faru, tunda wasu kartin banza suna taba ni.

   Amma dan girman kashi ina dashi.

               Waya yayi, sannan muka nufi airport nan gombe. Muna isa wanda suka yi waya da Uncle yazo, mika mishi ki yayi, shi kuma ya mikawa Uncle trunk bag.

    "Muje ko!" Ya ce min tare da mikawa mutumin hannu, muka shiga airport. Tunda nake yau ne na shiga jirgin sama.

           Ganin na tsorata ya riko ni yana murmushi, a hankali yace.
"Relax! Ina da jirgina na kaina, ya kenan bazaki shiga ba kenan?"

     Shiru nayi tare da boye kaina a kafad'arshi, a hankali ya shigar dani har VIP, muka zauna.

      ---
Lagos muka je, aka min passport,tare da visa.
  Washi gari muka bar Naija,
**
     Riyadh Saudi Arabia...
Min isa da dare, tunda muka shiga garin wani irin nutsuwa ya saukar min, ina manne da Uncle duk inda Yasaka kafar shi ina jin bayan shi, muna isa muka sami Rahbeel, yazo daukar mu.

"Broh Baby Yumnah ce haka?"
Murmushi Uncle yayi, tare da shafa kanshi yace.
"Am so surprised da na ganta, tayi irin wannan girman koda yake girman dan mutum ba wuya."

    "Wallahi kuwa! Na tuna ranar da kazo mana da hotonta da dan gibinta."

            Sunkuyar da kai nayi, ban ce kome ba.
"Baki iya gaisuwa bane?!"
"Am sorry,Ina wuni?"

"Zan amsa ba, tunsai da Uncle dinki ya roken min ke!"
        Dariya Uncle yayi, sannan ya cigaba da abinda yake na cire layin shi, na naija.

Yana sakawa sai ga kiran Linah, a hankali ya dauka.
"Hmm!"
Ƴace mata,
"Baby! Ka sauka lafiya?!"
Murmushi yayi sannan yace.
"Sunan Daughter nace? Baby Yumnah. Dan haka just keep saying baby!"

      Kamar zata yi kuka, tace.
"But ai sunan lover ne."

,"Hmm!"
Ƴace mata, haka tayi ta mishi surutu, har ta gaji ta kashe kiran, kallon Rahbeel yayi cikin nutsuwa, shafa kanshi yayi tare da lashe lip din shi.

"Yarinyar nan ta cika surutu?"

"Ai na tausaya mata? Tunda rumi-rumi nan da wata uku zaka iya zaka korata gidan su, tunda macen bakar aljanun ta aureka!"
  Shiru yayi tare da kwanta da kwnshi.

Har suka isa guda bai yi magana ba, shashin Hajiya suka nufa,  da ita.
"Wallahi ban isa ba, bazaki fara cinye min abinci ba sannan kuma ki gudu gurin uwaki, ba Taslima kore min wannan zabiyar."
Ta nuna Khuwailah da sandarta, fuskar mage Khuwailah tayi dai-dai shigowar mu.

   "Ya Halwani! Barka da zuwa?"
Leka bayan shi tayi, tana murmushi tace.
"Babyn Uncle? Ko ya-ya!"

   Zuɓewa yayi a kujera yana kallon Hajiya da Auntyn shi.
"Hajiya mun same ku lafiya? Auntynmu!"

  "Baka da kirki, shine baka je gurin su Ya Ibrahim ba!"
Ta faɗa a cikin sababi,. Gorar ruwa ya dauka a gaban Hajiya ya kurba. Sannan ya kalli Hajiya.
"Hajiya ai kinsan abinda ya kai Ni!"

  "Kai kyaleta da son jan rigima da nayi magana akan jikar Oduduwa ince hanani magana suka yi, sai kai dan kai kayi abinda ya dace, ina lura da ita tunda nace mata, kuka hanya da  Yumnah take bata rai, ni ban iya bakin ciki ba.

  Kowa rabon shi yake ci, wani baya cin arzikin wani, banda rashin hankali irin na taslima da Turai ai da d'a da dukiya ba a musu mugunta, tun ranar da ka gaya min zaka daukota naji ina son kayi aikin alkhairi komi kashin da, ke Khuwailah kaita dakina ta zauna, dama ina niman yan tayin kwana, dan idan dare yayi zan so a bani glass din na da sanda na.

     Insha Allah, zaki zamewa kowa Alkhairi ba iya wanda ya dauko ki, ba...

------------------------------------------------------
*_Ina kuke my dear Friends, ga dama ta samu! Shin kina fama da cutar sanyi ne? Kina fama da matsalar rashin gamsuwa da miji! Shin ko kina fama da rashin kulawa namiji yana hawa kanki kamar wanda aka sace taya ya har ya gama ya sauka, ko five minutes baya yi, har yayi realising! Shin nonuwarki sun baje ga oga hankalin shi yana kan tantsan tsantsan, wato beautiful breasts. ko kina fama da rashin duwawa ne! Har kunyar saka wando kike a Weekend gudun kar oga ya hango babu Ukwu! Alhamdulillah dama ta samu domin nazo muku da ingantattun maganin mata masu kyau! Ina amare masu shirin shiga daga cikin! Akwai kyakyawan hadin amare! Wai-wai-wai inji ciroki Uwargida ga hadin mugunta! Sunan shi kenan! Kai ina yar lukuta yar duma duma, kince Baki son Qibar toh muna da hadin Slimming my dear Kisha kin tsiyaye, wai- na manta da su Aunty kyakyara-kya wato lange-lange ba hips ba bom-bom, gashi ko nonuwar babu, don Allah zoki gwada, shin kinsan hadin aji garau? Kinsan hadin yaukin Alkhairi? Malama Ni ba bazawara bace! Matar aure ce nake miki wannan tallar, tasty one! Trust all! wannan kayan babban kifi babban Gora! Ina sayar da kayan mata masu inganci a duk inda kuke a fadin Nigeria zai isa gare ki! DON ALLAH Idan kin san ba saya zaki yi ba, karki min Magana dan ina ganin shirme ne zan share ki_*
Acct: 0472282105
    Ramlat Abdulrahman Manga Gtbnk
Ranar:10/August/ 2020/ Insha Allah zan gama free Pages! Wannan karon abin da sauki babu tsawallawa, domin dubi da halin da muke ciki! Na sakawa book din 150? ta bank idan kuma VIP ne 300? ne, sannan kamar yadda muka yi Bahaushiya akwai Alhubbi Dayyi'b, shima kudin shi 150? ne bank idan VIP ne 300?.
Ga masu katin waya, 200₦ne idan VIP ne 400? ne... Ba yabon kai ba.Acct: 0472282105
    Ramlat Abdulrahman Manga Gtbnk! 08130269641 ta nan zaku tura min evidence dinku!
    Nasan bana wasa da zuciyarku! Kuma zan cigaba da faranta muku! Bana kawo muku Uzuri kuyi hakuri Update sai lokaci kaza! Alhamdulillah Trust me sayan na gari mai da kudi gida.

            _Hmm! Abu daya muke so ai ko daga jin sunan kasan akwai gwarama_  

#Mai_Dambu....
https://my.w.tt/gyVr9Bt4t8
💞💞💞

*_ABU D'AYA_*

                     (MUKE SO)
                                     💝💝💝

9️⃣
Bayan Khuwailah ta shige dani daki ne, Ya mike zuwa part din shi a fisge yace.
"Thank you!"

Tsaki tayi sannan kauda kanta, tana masifa, akan Aunty Taslimah.

       ---
Bayan mun bar gidan, Mommy ta nufi gidan Hajiya Larai, tana kuka.
"Yanzun Larai abinda Ahmad yayi min ya kyauta min kenan? Burina nisanta shi da Yumnah amma kullum sai niman ya nisanta da ita yake.

   Wallahi idan ina raye dole na dakatar da wannan tsiyar, kuma sai na juya su san raina na."

     Zuba mata ido Hajiya Larai tayi, tana murmushi, sannan tace mata.
"Kin manta zab'i kika bashi? Tunda yaki amincewa da bukatar ki, Toh zaki salwantar da Rayuwarta?

        Nawa ya baki darajar ta, miliyan dari uku! Tare da ajiye miki takardun shaida mallakar kamfanin shi na matsar mai? Sannan ya kuma bar miki dukiyar shi na hannunki, duk ya bar miki sabida Baby Yumnah.

   Me kike nima? Kuma, ya bar miki abubuwa sabida ki bashi rikon yar tunda ke baki jin maganar  mutane."

Kuka ta saka Sosai, tana kallon ta ta rasa me zata ce.

         "Ya zanyi toh?!" Dole wata rana zata nime ki! Lokacin sai kiyi amfani da damarki. Amma a yanzun kika ce zaki yi magana toh ba makawa zaki yi biyu babu."

     Tashi Hajiya Larai tayi tazo inda take ta shigs rarrashinta.

       ***
"Femi! Kin san dole zamu yi traditional wedding ko? Dan haka tunda Baba yace kar aja lokacin. Yayi tsawo any time za a iya samu change of destiny."

        Gyad'a kai Femi tayi sannan tace.
"Adesua! Kwanan nan za'a yi bikin."
Ta gayawa Yayarta! Sun cigaba da kulle-kullen su.

           ---
Zuwa na da kwana biyu, wasu Jikonki Hajiya suka zo daga Gombe suma, Babbar cikin su mai suna Dilshad.

Da kad'an ta girme ni, sai lokacin na lura da yadda suka yi mugun kama da Khuwailah,  tunda nazo nice kawo abin sha, nice kawo abinci.

     Su uku ne yan matan, Deenah, Dilshad sai sarwat.

     Yaran basu da mutunci har Khuwailah Basu bari, ba ga gorin da Dilshad take min na Uwata karuwa ce.

         Haka zan gudu bayan gidan gurin Swimming pool na zauna nayi ta kuka.   Abinda suke so kenan su kuma suyi ta dariya.

    Ina zaune yau legs Dina Yana cikin ruwa, nayi kuka har tears Dina sun bushe, kawai naji kamshin turaren Designer, sunkuyar da kai nayi. Dan naji yana magana kamar bazai yi ba.

                 Ganin bai karaso inda nake bane ya bani damar juyawa na kalle shi, yana can baranda din shi hannun shi daya riƙe da waya daya kuma rike da glass cup, Yana shan drink.

                Jin Abu yana bin jikina, ban damu ba sake haurawa yayi jikina, da sauri na duba, kawai naga lazard, wani irin ihu na sake gashi ban iya ruwa ba, kawai na afka cikin ruwan, take na nitse, ihun da yayi ne ya san yashi juyowa inada nake kawai ya hango ni na nitse a ruwan hannuna yana sama ina niman wanda zan kama.

           Bai san lokacin da wayar da glass cup din suka fadi ba, shi kanshi. Baya tunanin ya fahimci abinda ya tsallaka,

               Yana zuwa cikin ruwan ya faɗa da mugun sauri, riko bayan rigana yayi tare da d'ago sama, naja wani irin breath. Take na sarke da tari, kawo ni bakin swimming din yayi ya ajiyer ni, sannan ya fito.

            Matse cikina yayi sosai, kafin ya samu na fara fidda ruwa ta hanci ta baki, kallona yayi yana mamakin toh me ya sani fadawa cikin ruwan.

            hango kadangaren roban da ake ta control din shi ya koma inda aka turo shi yayi yana tafiya yana kauce hanya, tashi yayi yabi. Bayan kadangaren.

  Dilshad da DEENAH sai Sarwat, sune suka min wannan abun, ran shi bai tab'a ɓaci ba irinta yau ba,

    Suna ganin shi suka gudu, dawowa yayi ya dauke ni, ya kai Ni cikin gidan Hajiya, kowa na falo ana tattaunawa batun bikin shi da zasu yi.

   Yana shiga dani duk suka mik'e, dakin Hajiya ya kai ni, sannan ya dawo. Ba tare da ya damu da tambayar da suke mishi ba, ya ciro wayar Chajin lanter ya shiga tsulawa Dilshad wacce itace shugaban su.

      Ihu take yana kuma kara mata.
   Dake baya tab'a laifi a idanunta tace.
"Kara mata yar banza me bakin zuciya! Da alamu tayiwa Yumnah, wani abu ne. Kara mata ai ba ita daya bace ga sauran munafukan nan suma had'a dasu."

. Sai da ya zane su, sannan ya zauna ya basu labarin abinda ya faru, daga Hajiya har Aunty Taslima wacce bata cika damuwa dani ba sai da takusan kuka, tare da shigowa dakin ta ganin kwance da kayan da ruwa ya jika.

     Tasani dole sai da na tashi na sauya kayana, sannan ta bani maganin zazzaɓi tare da rufe Ni da Duvet cover.
    
Kallon shi Mommy tayi cikin jin haushi, dan yaran Uwarsu kawarta ce, Kuma itace ta bata Khuwailah, dan haihuwa ya tsaya mata tun bayan su Mah Naz da Mah liqa, bata kuma haihuwa ba.

    Da tace tana sha'awan karamar yarinya shine suka bata Khuwailah wacce take bin Dilshad,

             Sai Deena da Sarwat yan biyu ne,

              "Meye dan sun jefa mata kadangaren roba, ince wasa suke mata. Ko ita bata san wasa bane, wallahi ka shiga hankalin ka ko na sab'a maka, dubi irin dukan da kayiwa yarinya sai kace ka samu sa'anka"

        Cike da mamaki ya kalli  Mommy bai ce mata kome ba, ya mike har zai fita ta kuma ce mishi.
"Wato ga mahaukaciya?!"

A sanyayye ya juyo tare da ce matar,
"Afuwa"
Yadda yayi maganar sai da jikinta yayi mugun sanyi, dan ta hango b'acin rai amma bata wani damu ba, idan tayi dubi da cewa ai shima da yayi aure da wuri maybe da yana da yar shi ko dan shi kamar Yumnah.

       Amma bai sanya mata jin kome ba, sai ma jin haushin abinda yayi mata, kasancewar yaran Baban su d'an Hajiya ne.

Kuma bata shiri da uwar Yaran saboda bata da kirki, shi yasa suma yaran suka fice mata akai dama dama, khuwailah itama sabida girman gaban su ce.

             .....
Dani da Khuwailah makarantar daya, dan sati na Daya yaje ya min duk wani abinda ake bukata, kuma Allah ya taimake ni, ina ja sosai. Sai dai rashin magana da kuma rashin yarda da kowa.

    ..... Gidan VC sun turo da list din abinda ake bukata, tare da duk wani abinda yace.
Sannan suka bukatar shi da yaje su ganshi idan yayi musu toh, sannan zai je gurin Dangin Mahaifinta da suke sokoto, sai dangin Mahaifiyarta da suke Ijebowade.

         Kamar ya fasa ihu, haka ya fara ji, dan yaso yayi gardama. Amma Mamie tasan yashi a gaba sai da suka shirya da Yaron CP suka je, aka gabatar dashi, sannan ya dawo.

    After few weeks, aka kuma niman shi akan a wani wata ya dace ayi bikin su, nan ya samu mamie da batun ita kuma ta sami Papa, shi kuma ya sami Hajiyar shi  magana.

"Lokacin da kuka kulla kunyi shawara dani? Ai kuje can kuyi abinku, Allah ya tabbatar da Alkhairi."

      Shiru suka yi, dan sun san Hajiya ba dad'i ne da ita ba, dan haka suka gama bata hakuri sannan.
"Kisaka nan da sati biyu."

    Godiya suka yi, fada ne ya kaure a dakin da muke, kuma ba kome bane, kawai zagina suke yar karuwa, shine na tashi zan fita suka tare ni, gudun kar naje na gayawa Uncle ni kuma ba nufina ba kenan, ina son na bar dakin ne.

  Shine suka rufe ni da mugun duka, dake yana falon, da sauri ya shigo dakin ya same ni kwance, ina amai.

         Rufe dakin yayi sai da yayi musu ligiligi, sannan ya fito. Aikuwa Mamie ta wanka mishi mari har sau biyu.

Sannan ta riko ni zata fidda ni daga gidan, Hajiya tace mata.
"Wallahi kika kika fidda yarinyar nan waje! Na rantse da zattin Ubangiji kin bar gidan nan har na koma ga Mahaliccina.

      Yumnah tazo gidan nan kenan, idan kinga tabar gidan mutuwa ko aure sune zasu fiddata. Kai kuma Ahmad maza tattara musu passport din su, su bar garin nan dan zan iya musu abinda zasu damu da kansu."

       Ran Aunty Taslima ya b'aci dan ta rasa wata irin k'iyayya ce haka Dilshad suke nuna min, karshe barin Part din Hajiya suka yi inda suka koma na Mamie.

        Dan Dilshad zata cigaba da karatu anan, yayinda Sarwat da Deena zasu koma gida.

         ---
Abinda gidan Amarya suka bukata, sun hada da, rake a kori kura daya! Buhun gishiri, a kori kura daya, sai  a kori kura na maltina, sai Doya  a kori kura daya, sai lemo mota ɗaya sai abarba mota ɗaya.

             Buhun shinkafa mota ɗaya, sai kayan na gani ina so da aka hada musu Dr Bello da Aunty Mara sune suka tsaya a kan sha anin.

            Tare da matar Dr Bello mamarsu Dilshad, Aunty Munirah.

Da farko a gidan Hajiya suke, tayi tawa hajiya Iskanci, shine ta kira Abubakar

Please Login or Register in order to submit comment