Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da haka, idan kuma nayi wanda ya dace bazan tab'a burgeki ba.

Matukar zan suturta mijina, bana bukatar taimakon kowa sai na Allah, dan haka shi suturana ne, Ni kuma garkuwar shi ce, Allah ya baki hakuri."

"Girma ya dai fadi, ace akan d'anka sai surukarka ta tuna maka, Yumnah tashi ki bar falon."
Inji Aunty Safiyyah, da take cike da Mamie da Linah,, mikewa tayi ta wanke Mamie tass da masifa da fada, sannan ta juya gurin Linah tayi mata wankin babban bargo.

Sannan ta dauki yaron ta, tabar falon, tare da jan tsaki.

Haka sauka bar falon, tare dani. Muka bar falon.

--- Linah bata da hankali, haka rayuwar mu take tafiya, har na gama wanka, mun tafi yawon arba'in, har da tazoje na, dan yaki natafi Ni daya.

Haka muka tafi har akko, daga nan muka zo muka wuce Yola.

Bayan mun dawo ne, yace na koma na shiga mishi gangancin, tare da cewa, kana da mata ina ni zan iya daukar laluran ka.

Ranshi ya b'aci sosai, dan fir naki komawa, har ya kasa hakuri, yayiwa Hajiya magana, itama ta min magana, shine na shiga hada kayana, ina kuka tare da jin zafin rashin hakurin shi.

Ina gamawa ban wani mishi magana ba, dan yasan ina kule d komawar, na shiga daukar kayanmu zan fita dashi, ya amsa ya fidda duka.

---
Tunda muka shiga gidan, naga basaja. Kutt melesi, naga tsagwaron munafunci, Wai nice linah take nuna min luff luff.

Hidimar ranar dai sai da na taka mata birki, domin har yarana aka zo, dauka na hana.

Kamar zata yi kuka, shima bai min dole ba, dan yasan kwayar da na mishi kafin mu zo.

Ina daki, ta kawo abinci na galla mata harara nace.
"Zo ki dauki kayan ki, bazan ci ba."

Dariya tayi tare da dauka, taba fita taje ta gaya Mishi, dake yana da abu a ranshi, ya bata hakuri. Yace ta kyaleni, yau rigima nake ji.
Tana shiga d'akinta ta gayawa Mamie, dama ga hawan jini ya kamata so take ta karasa mishi tsohuwa.

Bayan sallar isha, na fito zan dafa abinda zanci, kawai na same su, a zauna suna hirar wani banzan fim, kamar na batsa ne..kauda kaina nayi na wuce kitchen.

Ban fito ba sai da nayi Jollop din cus-cus.

Sai fruit da na hada sannan na fito, a hankali ina jin shi yana waya, dan bata falon.

"Ki koma ki kawo min nawa."
Tura mishi baki nayi na koma na zubo Mishi, har zan wuce naji muryanta, abin dariya wani jahilin gown ta saka, wai dan na saka short ankar gown shine itama taje ta saka nata.

Dariya ne ya kwace min, duk da bani da kiba, ita da ta saka sai naga ta koma wata iri na daban.

Dan haka na fashe da dariya, na zauna muka fara cin abincin tare, kamar zata yi kuka, tace mishi.
"Honey! Amma yanzun nace maka ga white rice and vegetables sauce, shine Kawai dan a kure ni kake cin abincin matar so, Thanks."

Ta juya zata koma, sama ta targade da step.

Aikuwa ta fasa ihu, da sauri ya mike tare da dubata.

Ban wani damu can ba, kawai dai na jajjanta.

Kunshe dariya nake, sabida bawani buguwa bane, amma take yanka ihu, sabida kawai kafarta.

Nima dai kasa hakuri nake, sai dariya nake, ina gani ya kira wani a waya, can muna zaune aka kira shi harara na yayi tare da nuna min hanyar daki na sako hijab.

ITAMA haurawa sama yayi ya dauko mata hijab, da gayya na fito.
Nazo na tsaya, ina ganin an kama kafar ta danna ihu, aikuwa na fashe da dariya, a fusace ta danna min zagi, ina ganin ana matse kafar tare da lugwaigwaitawa, ciwon da bai kai ayi mishi wannan jinyar ba.

Ta zauna tana ihun ta bugu, aikuwa me sauri da yake yana son cin kudi. Sai da ya buge kafar.
Nayi dariya dan karamin al'amari yaja babban al'amari.

Sai da aka kusan karya ƙafan sannan aka nad'e mata, tayi kuka har ta more, tare da tsine min.

Haka ya dauketa ya kai ta sama, ina biye dasu ina dariya ƙasa-kasa, ina kallon ta, sai na fashe da dariya.

Abin ya ishe ta ta kalle shi.
"Ahmad! Don Allah kaga alamun hauka a jikina, da Yumnah take min dariya"

"Rabu da ita bata da lafiya ne! A mata uzuri."
Cikin dariya irinta niman tsokana nace.
"Wefififi dariyar mara Hakori,, Baby Linah yau kece Uncle ya dauke ki like su baby Anuam!"

"Honey! Kajita ko!"
Ta faɗa cikin kuka.

Abin dariya kwafa yayi ni kuwa nayi ta tsokanar su, yana kaita d'akinta, ya biyo ni da sauri na juya.

"Ki tsaya wallahi zan dauke ki ba, dan kika fadi."

Dariya ya bani, nace mishi.
"Ware! Ni bazan yi faduwar kishi ba, sai dai na soyayya, nuna min mazantar ka, idan ka isa ka kamani"

Tunda ya fahimci renin hankali ne kawai nake ji, bai san lokacin da ya ci birki ba, tare da lekoni, yana dafe keyar shi, alamun zan kama ki.
Gwalo na mishi sannan nace mishi.
"Karka damu angon Linah, kayi karko kamar bishiyar kuka, takada maka hankalin, ai lafiyarta lau, zuwan me dauri ya goutar da kafar, Allah ina gaya maka, da fari babu wani abu a kafarta, kuskuren da ta tafka wanda shine zai ta bibiyarta, har karshen rayuwata."

Da sauri ya sauko, na shige dakin da gudu zan rufe ya banke kofar.
Tare da cafko ni.
"Gaya min meye ke damunki."

"Ni kuma! Wallahi babu kome, kawai dai na fahimci me maganin bana gaskiya bane, domin babu ciwo a kafarta.

Ita kuma ka kasa fahimtar kome, ganin idan tayi maka haka zai sa ka bata lokacinka da zamu kare shi a tare."

"Taya kika fahimci haƙa?!"
Dariya nayi tare da washe baki nace.
"Malam! Jeka kaga abin mamaki, ka koma dakin bayan nan da minti talatin kace mata sai da safe!"

Ina fadar haka na shige abuna, abincin da ban ci ba kenan, shima haka ina kwance, sai juyi nake, yarana suna ta barci, kewar mijina nake sosai, a bukace nake dashi.

Kamar yadda nayi mishi bayani haka kuwa ya faru, dan sai da ya samu ta kwanta, sannan ya mike zai fita, tace bata san zancen ba, abun ya bashi mamaki.....
#Mai_Dambujeee
: ?.Ganin zata b'ata mishi, ya dakai zai fita ta fashe da wani wawan kuka.  Zuba mata ido yayi cikin mamaki.

"Zaka tafi! Waye nake dashi da zai taimaka min? Ba damuwa ai matar so ce, Ni kuma matar cushe, kaje Allah yana tare dani" ta faɗa mishi hakan tare da yarfe hannunta sabida yanzun kafar yaƙe bada citta.

           Dawowa yayi tare da zama, ya kasa magana, kuka tare tan ririta ciwon tare da sauke wata irin ihu sabida zafi.

           Ganin haka ya zaune tare da ita, yana me jin tausayinta, ni kuma yana jin ba dad'in abinda na fada a kanta, sabida ganin yadda kafar ya kumbura.

        ......
Tun ina saka ran zuwan shi, har na hakura, wani barci ya dauke ni.
"Waye ya ce miki kome ka fahimta zai zama gaskiya? Waye ya gaya miki cewa zata barshi ya dawo? Baki da hankali, karki kuma gaya mishi wani abinda kika fahimta akan makircinta.

         Domin zai iya ƙaryata ki, daga lokacin da rashin yarda ya shiga tsakanin ku, toh duk abinda kika gaya mishi kallon makaryaciya zai miki, idan ya shigo da safe ki ƙaryata kanki, kuma kice kishinsa ne ya saki fadar haka.

       Karki kuma samun kanki da ita, ba zata iya hakuri ba. Idan ya shigo kice mishi ya zauna yayi jinyarta, sannan Kiyi duk abinda ya dace, Insha Allah santsin takalminta zai kwashe ta."

   

      A hankali na bude idanu na, sakamakon tafiyar muryana Umma Zuljah. Anum ce ta fara kuka na tashi na zauna, sannan na dauki yar kofin shan ruwan su na bata, tana sha na sanyata a bakin nono, maganar yana dawo min kunne. Hawaye ne ya shiga sauka a idanu na.
.zubda kima yake, yanzun taya zance mishi karya nake,
"Ba lallai sai kin ce karya ba! Zaki iya ce mishi, Kuskuren Fahimta ne"

          Juyawa nayi ban ganta, kowa ba, da sauri na Kwantar da Yarinyar nayi kwanciya ta.

Murmushi Zuljah tayi tare da shafa kan Yumnah, hankali barci ya dauke ta.

...... Da safe kafin ya sauko na gyara gidan, na kuma yiwa yarana wanka na shirya su, tare da yin abin karyawa.

Ina kwance a falon yaran suna cikin gadon su, wajen karfe goma ya sauko.

      Ban kalli inda yake ba, kawai na mike tare da cewa.
"Ina kwana Daddy! Ya mai jikin?"
Kunya ce ta kama shi, domin kawai yana jin ba dad'i, zama yayi a inda yaran shi suke,

        "Lafiya! Ya kwanan su Anum.?!"
"Alhamdulillah!"
A sace ya kalle ni, sannan ya mai da hankalin shi kan yaran yace.
"Jiya.."
Kafin ya karasa ni na tare shi tare da bashi hakuri.
"Kayi hakuri da abinda na gaya maka, kuskuren fahimtar."
Ina gaya mishi haka na bar falon, zuwa kitchen na kuka steaming din abincin sabida ya huce.

        Ina tsaye naji hannun shi a k'uguna, murmushi nayi, sabida ban kawo zai biyo ni ba.

   "Baby! Kiyi hakuri, wallahi." Juyawa nayi tare da rufe mishi baki, da hannuna.
"Tun fil azal na yarda da kai, me yasa kake son rushe Yardan da ai ko nice babu lafiya dole ka bani lokaci domin lura da lafiya ta. Dan haka ka cigaba da kula da ita, har sai ta warke."

     Sake baki yayi yana kallon na, na cigaba da cewa.
"Ciwo ya wuce hakan, bai dace muna fidda kishin mu akan dan karamin dalili ba, wallahi babu komai."

    Haka na juye abincin, na kai mishi falon, na kuma dawowa na rike hannun shi muka isa falon.

Sannan na zubawa matar shi na wuce zan kai mata.
"Don Allah karki bari wani abu ya shiga tsakanin ku!"
Ya fada min haka, ban damu ba. Na gyada mishi Kai.
.da sallam na shiga dakin, tana waya har da shewa, tana fadin.

"Na hana shi sukuni ai, dan anan ya kwana, ita kuma ta kwana da yaranta, muga karshen rawan kai, tunda tayi arba'in ya hanani sakat, shine kawo masu gyara, masu aiki a duba dakin Baby.

        A duba ban dakin Baby, a duba store babu abinda ake bukata, mace ce fa? Nima kuma mace ce, wallahi tunda na dawo bai tab'a."

  Katse kiran tayi, tare da zuba min harara.
"Ga abin karyawa! Ya jikinki? Allah ya baki lafiya."

Har na ajiye zan fita, tace min.
"Munafuka kin rasa shi kenan!"

Juyawa nayi tare da kallonta, nace.
"Nifa a kasa nake! Kuma sai maso zan barshi ya hauro,  sannan kuma zan iya sashi a daki, wuni guda Ashhhhhha, ba burina ba kenan!

      Amma matukar kika bani damar na nuna miki, wasan yadda ake saka miji a daki, hmm.

     Haukacewa zaki yi, domin ina da cikinki!"
.ina gama fadar haka na juya na fita tare da barta tana ihu da kunduma min zagi, bai dame ni ba, dan nasan wannan jazamun ne, shiga karuwa wuta in ba ta tuba ba.

.ina sauka ya cilla min harara, sannan ya mike yana rike da Mug me cike da coffee.
"Kin kyauta"

    Ban kuma shi ba, amma naji haushi sosai, ai ko ba kome ya saurari abinda zance mishi.

Kawai sai nake jin bai min adalci ba, kwalla ne ya cika min ido, na goge sannan na kwashe inda ya b'ata, na gyara tare da kwashe yarana zuwa daki, ina shiga wani irin kuka ya kwace min.

           Har na fara dana sanin biyo shi da nayi, gashi daga jiya zuwa yau, ina kallon bakin ciki iya ganin idona.

  Hada kwanciya nayi, barci ya dauke ni.
             ...... Koda ya shiga ya same ta tana rike da kafarta, tana kuka sosai.
"Wai meye haka ne? Yaushe zan samu kwanciyar hankali a gidana, yaushe zan ga abinda zai sani farin ciki ne? Toh meye tayi miki."

        Cikin wani tsumammen kuka tace mishi.
" Nagode! Dake baka kaunata, shine kazo kana min ihu, bayan ta ja min kafana."

"A'ah kafaya, na san wacece Yumnah, wallahi bazata ja miki kafa ba, kawai kunyi musayan kalamai marasa fa'ida, shine gaskiyar Magana,"

        "Nice nayi maka karya? Thanks you so much. Bari na koma gidan Ubana, tunda bani da yancin da amfani a rayuwar ka. Ka cigaba da lashe pussy dinta, kaci yadda zai maka Kyau."

          Takaici ya sa shi fita a d'akin,  tare da mata kashedin karta bar gidan, dan zata bari baki daya kenan.

            Yana shiga dakin, ya gan yadda na saka yaran a gaba cikin barci, wanda ya nuna zallar damuwa da kukar da nayi.

         A hankali yazo ya zauna tare da zubawa yaran shi ido, duk Sahib ya fisu kama dashi. Murmushi yayi, sannan ya dawo kusa da ni, ya zauna tare da janye rigar jikina.

               Idanun shi ne, ya sauka akan kirjina, dake nasaka pink bra, mai net yana hango dark brown nipples dina.

        A hankali ya janye rigar ya rufa min, iska ya fesar, tare da had'iye yawun. Yana shafa kanshi, janye rigar ya kuma a karo na biyu, tare da shafa cikina.

    Da sauri na bude idanuna, na zuba mishi, wani b'ata rai yayi. Tare da gaya min maganar da ta sani fashewa da kuka.

       "Na lura sabida ban kawo miki abinda kika fi kaudi akai bane yasa kike b'ata min rai, tunda kin san dadin miji. Dan haka gyara na daka miki yadda zaki daina jin haushina da mata."

Sake baki nayi, cikin bakin ciki. Na saka hannuna na ture shi.
Tare da ce mishi.
"Ni kake gayawa Magana? Akan ka mai dani yar iska, Alhamdulillah bana son ganinka, fitar min a d'akina, ko na maka rashin mutunci. Sahoron namiji hotiho wanda bai da Alkibla, kaje bana son ganinka."
Ni kaina kalman sun min tsauri, amma babu yadda zan iya dole sai na rama yaji yadda ya bata min rai.

            Kama hannuna yayi tare da murda shi baya, yana huci
"Ni ne hotiho? Ni ne sahoron namiji? Bari na koya miki yadda gobe zaki san me zaki gaya min, wato na aure ki na kwanta da ke, bari ki rena min ajawali."

         "Uncle Halwani karka min haka! Wallahi ban san lokacin da na gaya maka haka ba, don Allah karka min haka."
  Yadda nake kuka ina rokon shi bai sanya yaji abinda nake gaya mishi ba, kawai abinda yake iya ji hotiho da sahorami,. Dan haka ya farke rigar jikina har ƙasa.

             Rike shi nayi, tare da dagewa na ture shi zan sauka a gadon, ya sake kamo ni, da karfin tsiya ya murde Ni, bai bani damar yadda zan motsa ba,  matukar fusace ya shege ni, wani irin zafi naji lokaci guda na gatsara mishi cizo.

       Kallon fuskana yayi yadda nake fidda gumi, gashi ina rike fatar kirjin shi da hakorina, kuma har lokacin jikina yana rawa, abinda ya faru a dakin Mamie ne ya kuma dawo min, a hankali ya kai bakin shi kunne na.
"Ya hakuri! Sake min fatar jikina, bazan kuma miki kome ba, zan janye daga jikinki."

     Cire hakori na nayi daga kirjin shi na kuma fashe da kuka, dan hade bakin mu yayi, yana kallon fuskana yadda jikina yake rawa har a lokacin,. Sai da ya samu nutsuwa sannan ya janye daga kaina, sautin kuka na, ya cika dakin, yaran ma kuka suke amma naki kula su.
Na koma gefen gadon na dunkule, ina kuka me mugun cin rai.
. Kasa magana yayi ya tashi ya shiga ban daki ya haɗa min ruwan wanka, yana zuwa zai tab'a ni na dakatar dashi, a hankali na sauko daga gadon, na fara bin bango, har na shiga ban daki, sai da nayi wanka sosai tare da gaza jikina.

            Sanan na fito, na saka kayana. Zan fita a dakin.
"Don Allah! Yaran nan baki ji sun."

   "Idan da kasan dasu bazaka zo min, kamar yadda dabobi suke zuwa matan su ba."

"Yumnah!"
Ya daka min tsawa, kallon shi nayi.
"Ko zaka kuma ne kazo ka sake shiga, yara ne bazan basu nonuwana ba, dan bazaka kashe ni ka tara a gefe ba, sannan ka barni da wahala ba."

Ina fadar haka na bar dakin, abuna, daya dakin na Kwanta, kafin nan wani zazzaɓin me zafi ya rufe ni.

       Haka ya duba madara su ya haɗa musu, ya basu..bayan ya gama basu yayi ta jijjiga su har suka yi barci, sannan ya shigo dakin ya zauna yana kallona.

         Shiru yayi ya rasa meye na jin zafin, bayan gaskiya ya fara gaya mishi, tunda abinda Linah tayi iyaka ce, amma bai ji zafinta ba sai marainiya.

            Wanka ya shiga, sannan ya dawo ya kwanta a bayana daga shi sai towel.

         Sanyin ruwan shi da dumin jikina ya gauraya guri guda, tare da haifar mishi da sabuwar jarabar shi.

       A hankali yake goga min fuskar shi a baya na, har na farka da ciwon kai, tashi zaune nayi a hankali na sauka a gadon na fita mishi a d'akin, ina shiga d'akina na saka key tare da barin shi jikin kofar.

    Hmm. A cikin kwana biyu na hada mishi zafin kai, zai shigo ina shirya yaran da zaran yayi min magana, zan tashi na bar mishi yaran shi, na kama wani aikin na daban, idan kuma girki nake ya shigo zan bar girkin.

Tunda ya fahimci, fushi sosai nayi sai ya daina takura min da bani hakuri ya kuma shiga tayani wasu abubuwan,  tsakanin shi da matar shi kawai ya lek'ata ya fito.

Ina zaune na saka Alqur'ani a gaba ina kuka, ya shigo ya zauna tare da yiwa yaran shi wasa, a hankali Yasaka hannu ya amshi Alqur'anin ya rufe.
Sauke numfashi yayi sannan ya fara magana.
"Nasan nan kyauta ba! Amma ina ganin cewa tunda nine babba ya kamata na samu mutuntawa ki ya-ya ne.

Nasan ban kyauta ba, amma bai dace a gaya min magana kai tsaye haka ba, yin amfani da damar da Allah ya baki ai cutarwa ce. Naji nayi Kuskure shi kenan"

Wato hakuri ne bazai bada ba, amma ya amshi laifin shi, murmushin takaici nayi sannan na mike tare da isa bakin kofar.

"Don Allah! Zoka fitar min a daki, idan kuma kaki Wallahi zan bar gidan."

Yana tashi mik'ewa ya haɗa da yaran shi zai fita, kauda kaina nayi sannan nace mishi.
"Idan ka fita dasu Wallahi bazan kuma basu nono ba! In kuma kana ganin karya nake maka shi kenan"

"Ke wacece da zaki saka min doka? Nazo nayi magana tare da amsar laifina, shine zaki wulakanta ni? Ke har kin isa gaya min magana son ranki."

Rike k'uguna nayi, cikin fitsara, zan bude baki naji Linah ta bude kofar ta, sabida karar muryan shi, sake hannuna nayi. Kasa kasa nace.
"Ni budurwan da ka samu cike tam, da yan matanc...."

Kifa min mari yayi bayan ya gyarawa, Anuam zama.

Rufe kofar nayi tare da saka key.
Na dauka na wurga a bayan mirror dina, na koma bakin gadon na zauna, na shiga gaya mishi maganar da tayi min, tare da tuna mishi abubuwan da yayi min.

Idanuna sun rufe sosai, na gaya mishi Magana, da kuma nuna mishi hanyar da ya bullo yake bukatar mu zuba toh bismillah, ranar daga nie har shi babu wanda ya saka wani abu a cikin shi.

Dakyar ya ciro, key din ya fita.

Ga baki daya ya koma jikin matar shi, ina fahimtar zasu mai dani jakar su na daina girki, sai iya cikina, dake bata da kunya na gama girki na kashe gas, naji Anum tana kuka na fita dubata kawai matar nan tazo ta juye. Zata haura Ni kuma na zo zan dauki abincina.

Na ganta dashi da gudu, na haura tare da kamo gashin kanta, wanda tayi kari dashi, wallahi ina cike da yar iska, kawai na sauko wurgota kasa, tare da kwashe abincin na watsa mata a fuskarta.

"Bari kiji ko shi ba tsoron shi nake ji ba, dan Ubanki Fuck You!"

Na labta mata kafana a cikinta, dama na gama kai makura a hakurina.

Ihun da tayi tare da sake ajiyar zuciya, ya sani wurga mata filet din na koma d'akina.

Baya gidan, yana can gurin Hajiya ya kai mata kara na, ita kuma tace karya ne sune suka min abu na rama, ya dawo da haushin kin sauraron shi da tayi, yazo ya samu matar shi kwance a sume.

Shine ya dauketa suka je asibiti, har dare ban ji duriyar su ba, haka na shige nayi kwanciya ta, da asubar fari, naji yana buga kofar tare da yi kamar zai b'alla kofar.

Buɗe mishi nayi yana shiga ya rike wuyana, yana gaya min magana, ture hannun shi nayi cikin kuka nace.
"Eh na dake ta! Kuma wallahi ta kuma min Iskanci har asibitin zan bita na kuma lilisata."

Zare belt din shi yayi yana nadewa.
" Wallahi Ahmad ka Kuskura ka sanya shi a jikina, sai na kasheta!"
.yadda nayi maganar babu tsoro ya sa shi ja da Baya, musamman da idanuna suka yi wani irin juyewa cikin tsawa nace.

"Dake ni ka gani! Wallahi bazata kuma numfashi ba,, na rantse maka, kana d'aga hannunka a kaina. Sai dai wata ba ita ba.

Na rantse ka gwada ni ka gani, ba dai gidanka bane. Zan fita bar maka, kaji abinda na kasa baka."

Ina gama fadar haka na juya Closet dina, na fara kwashe kayan mu.

Kuma wallahi ba komai bane kawai makircinta ne. Shi ya haura tare da zama, ni kuma koda nayi mishi bayani ba fahimta zai yi ba, dan duka kan nayi mata ta suma.

Amma shirya wannan aikin Ba kowa bane sai Mamie....
Kuyi hakuri Nagode 🤝 sosai jiki alhamdulillah Nagode
#Mai_Dambujeee
Na kasa fahimtar halin Mahaifiyarshi da matar shi, hala so yake nayi ta korototo a gari, kawai sai na saka musu ido,

Suka cigaba da min Iskanci, idan ma gadama, sai na wuni a d'akina sai dare na fito.

Haka zan gansu, suna abinda ransu yayi musu, amma bana tab'a ganin cewa zai b'ata min rai bawai dan bana jin zafin bane kawai ajiye su nayi a gefe.

Muna cikin wannan

Please Login or Register in order to submit comment