Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kafad'arshi, kwallar tausayin shi ya sani na tashi da gudu, na fada kanshi tare da rungume shi, ina kuka mai cin rai.

                        Hannunshi mai lafiyan yasaka tare da matse ni, yana cewa.
"Baby Yumnah! Ina sonki!"

          Hade bakin shi nayi tare da jin hawaye na zuba daga idanuna , sake sunkuyar da kanshi yayi sabida yafi ni tsayi sosai.
              Danne shi nayi tare da rungume shi ina sumbatar shi, domin daukata yayi yana juya ni, kamar babu ciwo a hannun shi.

     Dake ba wani nauyi ne dani ba, kuma ban cika cin abinci mai nauyi ba.

                    A hankali yake tafiya dani kamar bai da Ciwo a hannun shi.
                        Sai da muka bar yankin Black lion, Yana murmushi duk sun gudu, bai tsaya dani ba.

       Motar shi aka bude mishi ya shiga, kwantar da kaina nayi a kirjin shi ina sauke ajiyar zuciya tare da jan majina.

     Murmushi yayi yana wasa da gashin kaina.

          Kuka nake son Yi Amma babu halin haka, sabida yadda yake shafa bayana, da hannu ɗaya.

             Can bakin ruwa muka je, aka zo da wata ƙatuwar jirgin ruwa, nan ya riko ni muka wuce tafiya muka yi a jirgin ruwan har har Portugal, inda muka isa the Azores islands.

        Ƙaramin gari ne mai dauke da ababen bude ido, musamman gadajen su.

       A wani hotel ya kai mu,  tunda muka shiga yake min wani irin kallo, har na zauna. Buɗe min hannu yayi na shige ina sauke ajiyar zuciya.

     By now, Ina Jin shi sosai a raina. Dan zan iya cewa shine first love dina, Dan haka na cire wata sha'awa na shiga jikin shi sosai.
            Wani irin farin ciki nake ji, lokacin da muka shiga wanda, yana rike da k'uguna, yana fada min wasu words masu matukar armashi, ni kuma ina mai da gashin kanshi baya, tare da sake murmushi.

                 " Me kike so? Me kike buƙata? Fada min."
     Murmushi nayi, ina mai da gashin kanshi baya, tare da cewa.

"Bayan Hajiya kaine mutum na biyu da ka dauki rayuwata da daraja, sai Sheena, da kuma. Khuwailah."

         Shafa fuskana yayi tare da murmushi yace min.
"Halwani da?!"

Rintsa idanuna nayi cikin jin haushi na shiga ƙoƙarin kwace kaina, dawo dani yayi cikin ruwan wanka yace
"Fushi kika yi? Daga ranar da mamanki tace ita ta bada ke domin Halwani na ga fushin ki, domin sunanshi kika fi kira a cikin wannan dare.

             Duk abinda muke da zaran yazo miki rai kike Mantawa da duniya ta, Baby kina son Halwani"

Dariya nayi sosai sannan na mike cikin ko in kula nace.
"Ka kyauta min."

   Daga haka na bar mishi ban daki, nutso yayi cikin ruwa yana murmushi, yasan baby Yumnah Yarinya ce, amma ya fahimci son da takewa halwani.

     Ina cikin shiryawa ya iso bakin mirror ya rungume ni, daura kaina nayi a kirjinshi. Ina sauke ajiyar zuciya.

                         "Asood! Mai yasa kake son wasa da zuciya ta? Ko dan ka ganni yarinaya ce? Me yasa baka tunanin ciwon da nake ji a rayuwata! Me yasa baka tausaya min, ka daina min batun wani mutum, kai na sani ba shi ba."
           "Ok zoki min tausa."

        Sake towel din shi yayi, tare da kwanciya, bin shi nayi  na haura saman shi, ina mishi tausa cikin damuwa nake yi..
      
              ---
Zan iya cewa, Zein ya kawo ni nan dan na huta ne, bawai dan ya nime wani abu a jikina na ba, kawai shakatawa muke, har muka shafe sati Uku a nan sannan ya dauke ni zuwa US, dan akwai wani abun da zai yi tare da gargadi wa Anthony.

    
St. John, wato Virginia island nan ya kai ni, cikin wani irin kulawa yake nuna min guraren shakatawa, a hankali har muka yi sati biyu anan sannan ya wuce dani.

     Thailand, tunda muka iso nake jin kewar shi, har gida ya ajiye ni ya tafi.

             Bayan ya cika min aljuhun da kudi na fitan hankalin. Sannan ya tafi.

      Still dai na cigaba da gwagwarmaya, tare da wayewa karatu kuwa, ina yin shi sosai.

        Tun ina rike watannin zuwa na, har na watsar na dai san ina matukar jin dadin rayuwa ta, na manta da Mommy Dan Bata da amfani.

         ...... Wata dan wahalar da kai, sai gashi Mommy ta kuma dawowa nima na, anan ta ci mugun wahala domin kuwa ta kwaso mugun nufinta, ta haɗu da zauna gari banza suka yi wuf da kayanta dakyar ta tsira da kayan ta da kudinta, ina na sani Ita dai nima na take, ta halaka ni sabida ita ta halicce ni.

      Lokacin da ta koma Nigeria ta sami Hajiya zakiya da fada akan me zata sayar dani inda zan yi arziki, nan Hajiya zakiya tace nan ne bata isa ba, dan bata san kome akan gidan da ta kai Ni ba, amma tabbas wanda nake hannu shi tasan shi mutum ne mai connection da manyan mutane.

          Haka ya kuma tunzura zuciyarta, domin kuwa basu kawo haka zan koma ba, Mommy ta riga Hajiya zakiya zuwa lokacin da suka zo, gidan Jacob wulakanci yayi musu, dan Mommy ta zo wai ya bashi ni mu tafi, shi kuma ya sa aka kawo ni.

   Tunda na shiga sanye nake da riga da wanda na jeans na suke rigar a cikin wandon, na shiga kaina na gyara shi zuwa kafad'ana, kallo daya suka min kowacce sai da zuciyarta ya shiga beating, sabida makerin budurci Yana Kara bayyanar da sura tare da kara min kyau.

            Ina shiga yan gidan da na zauna suka yi ta bani wahala, sai mamaki suke domin ina tare da masu tsaron lafiyata.

    Cikin tangamemiyar falon shi na shiga, na sami shi daure da towel, rungume juna muka yi tare da daura mishi light kiss a kumatu, sannan na zauna a kusa dashi ina kashe mishi ido nace mishi.
"Hi! Jay ya kake. Kwana biyu baka fito gurin motsa jiki ba."

           "Ina zan fita, bayan kin san munyi sabon kyankyasa, na watsar da tsofin hannu, kece dai Kamar kinyi min wani abu, Bama jin zan iya rabuwa dake domin kuwa ina ganin samu a tare dake, kin gane wancan matar da na kusada ita."

             Janyo kwalbar giya nayi, tun bayan tafiyar Asood nake sha, duk da bawai dan dad'i bane sai dan yana gyara fatar mutum kuma yana kuma towo da normal bakin gashin kan mutum, shi yasa nake sha amma ba kamar da can danake sabon shiga ba.

    Kuma giyar ba kowacce nake dankarawa cikina ba, mai tsada nake sha kofi daya a duk karshen wata.
Yau kuma ɗan bakin ciki zan sha, nace.
" Jay! Da kudi da Maciji da makiyi idan ka same su karka Barsu a raye, ita wancan matar hanyar arziki ta kawo ni dan haka na santa, idan da hali ma, kyauta ya dace a mata, dan ban din ita ba, da yau bashin da kaci domin gyara gurin shakatwarka da yanzun ana nan ana wulakanta ka, akai.

    Ita kuma na kusada ita, nan santa ba, ban tab'a ganin ta ba, sai yau a ina ka samo ta, amma kasan babu wanda zai dauketa ko a gwanjo ne balle kuma a zahirance ai ba ready maid bace balle nayi tsammanin zata yi karko.

       Ina son zan tafi, akwai Prince Naik yazo daga Chill zamu fita, ko akwai wata matsala?!"

     Tab'e baki yayi sannan yace.
"Yaushe zaki zo mu huta?!"

"Kai ja can, koda miliyan ai wallahi bazan kwanta da kai ba, balle kuma a kyauta, Allah ya yaye min wannan bala'in."

          Dariya yayi tare da kaiwa nonona hannu ban damu ba, na tabo namar wandon shi, tare da wasa da ita sannan nai mishi sallama, sannan na mike zan bar falon.
"Ni kika ce baki sani ba?!"

     Banza nayi da ita har na kai bakin kofa tace.
"Allah ya tsine miki albarka!"
   Cak naji kamar bana duniyar baki daya, juyawa nayi sannan na tako gabanta,  kamar zanyi magana, idanuna sun yi jajjur. Wayar Jacob na dauka tare da kiran Sheena, munyi magana da ita kudi kawai nake bukata,

         Ina tsaye sai Zarya nake, a falon naki kallonta, can muna zaune Sheena ta kawo min jakunan kudin, gabanta na kawo na dire shi.

              Sannan na ciro karamar bindiga da Asood ya bar min na tako gabanta, nace.
"Gasu nan! Mommy. Kije dasu su kara miki lafiya da nisan kwana, ki kuma dawowa idan sun kare,

             Ni sabida su nake raye, ke kuma saboda kazamar burinki kike raye, amma ba damuwa.

   Mommy har kullum ina kuma kai karar ki Gurin Allah, shi zai bi min hakkina, tsinuwar ki kuma nayi Imani da Allah baza bini ba."

  Cikin zafin rai ta taso, tana fadin.
"Waye zai bi"
Cikin zafin kai nace mata.
"Oho"
Kifa min mari tayi, aikuwaasu tsaron lafiyata suka taso, d'aga musu e nayi cikin murmushi nace musu.
"Uwata ce!"

Ba ita ba, hatta Paul da shine yake tare da Andrew, masu tsarona tare da Jacob, Kai har hajiya Zakiya basu kawo a ransu zan iya ce musu Mahaifiyata ce ba, har ita kanta.

             "Kinyi asarar!  Yarinya mai ilmi da sanin ya kamata kika lalata rayuwarta, sannan kin zo kina mata diban albarka, yo ba gwara ni ba duk da abinda nake bai dace ba, amma na raba Y'ata da mijinta tunda na fahimci Bazan iya rabuwa dashi ba, kuma na bata dama ta koma gaban dangin Ubanta, amma kefa gwara ni ina dasu da yawa, har huɗu, amma nake ita daya ce gare ki.

  Baki da wata bayan ita, amma kin gurbata mata rayuwa, tsine mata kika yi fa, kika kuma dake ta, za a rama mata tace a barki domin kece kika haifeta.

          Wallahi Ni, na sauke hakkin  Yarana kafin na fada wa wannan kazamar rayuwar, amma kefa Ya ɗaya kin kasa fahimtar kome akanta.

    Wannan wacce irin masifa kika daura kanki Hassanah, meye duniya zata kare ki dashi idan Yumnah ta gurbata, taya muna kallon rani zamu bata jikinmu da kashi dan mun ga hadiri.

       Why Sanah? Why?!"

           "Hajiya kyaleta, tayi nisa. Halwanin da take akan shi ai har ta mutu sai ya gadama yazo kan gawarta, dan haka sai anjima. Zamu hadu a fadar Allah, sarkin sarakuna, shugaban shuwagabannin, Alkalin alkalai.

        Lauyar lauyoyi, sarkin da babu wanda yafi shi iya hukuncin adalci, Mommy tun aduniya ake hisabi kafin aji lahira."

  Daga haka na dauki hand bag Dina na fita, ban san ya akayi kuka na yaki zuwa ba, kawai ajiyar zuciya nake saukewa tare da lumshe idanuna, tunda muka shiga nace su mai dani gidan Asood ina kewar shi, dakin shi da muke kwana na shiga, na zube a saman gadon, tagumi nayi ina taro rayuwata tun daga farko har karshe.

   Babu kome a cikin shi sai ikon Allah da yadda nayita tsallake Rijiya Da Baya, tun ba yau ba Mommy take son tsine min na lalace, toh yanzun kan tayi hankalinta ya kwanta, murmushi nayi kawai, sai a lokacin hawaye ya samu damar fita daga idanuna.

   Dake nacewa su Paul karsu ce ina nan, kawai zan huta na kwana biyu, dan haka nayi zama na a nan gidan, karatuna ma ta online muke yi, sosai nake jin kewar Hajiya da Khuwailah...
Paid before read...


: Sai maganin Gyaran na mata zaku iya tuntubana ta wannan Number! Idan Baki shirya ba karki min magana! Da Manyan mata nake abu na 08130269641

       ABU D'AYA.....muke so..
150 singul group! VIP 300 ta bank.Acct: 0472282105 GTBNK Ramlat Abdulrahman Manga
        200 singul grp! VIP 400 katin MTN..
          Zaku iya tura shaidan biya ta wannan Number Zahran Addah Ramla +2347035133148 only Whatsp.
    
_ Idan kuma Alhubbih dayyia'n
Shima zaku iya biya ta Number! UmNass_
Acc No: 3051894647
Hajara Ahmad Hussain
Polaris Bank ga book din Alhubbi Dayyia'n zasu biya ta nan ne

3️⃣5️⃣
Sam bana jin dadin rayuwata kawai ina raye ne saboda haka Ubangiji ya tsara min bawai dan na fada cikin wannan yanayin bane, a'a kawai na barwa  Allah ikon shi ne, na san shi ya halicce ni ya halicci Mommy.

  Dan haka nasan shi zai bi min hakkina, kawai.

        ..... Tun daga ranar na kuma zama wata irin tantiriyar karuwa, mara kunya da mutunci. Babu ruwana da ko waye, zan kaftawa Uban kowa rashin mutunci, kuma na kwana lafiya.

     Wani zuwa da Asood yayi yazo ya same ni na lalace da fitina, sai da muka yi fada har ya mare ni, na d'aga hannu na rama, kura min ido yayi, cikin kasuwa kuma daga ranar na breaking soyayyan mu.

     Kamar zai haukace amma fir naki kula dan iska.

Bai fasa bina yana rarrashina ba, dan dama yasan kudi ba matsalata bace, sutura kuwa, ko boutique sai haka, dan haka bai wani dame ni mu shirya ba.

         Maciya kuwa na same su, ba laifi kamar hauka ina samun su kuwa.

        ---
Tokyo..
Tunda suka bar Riyadh yake ganin take takenta nason lalata musu zaman su ja kwana biyu, dan yana samun kulawa kafin su dawo, dan haka shima ya kwayance mata, dole ta hakura. Dan matukar tayi mishi tsiya zai shiga mata rashin mutunci ta hanyar gaya mata cewa.

      Ai shi bai mata dole ba ta zauna dashi idan bazata iya ba zata iya tafiya zai nemi mace kamar Yumnah ta zauna ta kula da Lafiyar shi tunda bawai lafiya ce dashi ba!

    Ganin yadda yake cabba mata magana yasata jin sanyi, tare da jin bakin ciki a ranta, amma tayi shiru tare da zuba mishi ido.

       A hankali yake samun sauki Jaraba ce kawai irinta Halwani amma ba wata ciwon azo a gani bane.

    Kawai ya hanata sukuni ne, ko nace hana rai hutu, damuwar shi Yumnah, ta ina zata fito. Shine matsalar shi.

                ---
Shiru nayi bayan na gama shanye ruwan giyana tare da lumshe idanuna, wani irin feelings nake ji, a hankali na lallubi wayar da take kusada ni, na shiga niman Asood, cikin yan mintuna sai gashi.

    Tanbele nake mishi tare da gaya mishi magana, daukana yayi muka fita daga gidan, tunda muka shigo gidan ya kwantar dani, a hankali nake sauke ajiyar zuciya.

           Shafa bayan yake ciki tausayawa, domin rayuwar da nake bata dace dani ba, kawai karfi da yaji aka mai dani haka.

         A hankali yake shafa cikina da yake hade da baya, kamar babu kome, yadda yake murza cikin yasani jin amai kafin wani lokaci na dan karkace ina kwarawa, sannan na koma na cigaba da barcina.

          Cire kayan shi yayi ya shiga wanka, yana fitowa ya shigo cikin comfort din ya kwanta a baya, ganin kayan jikina yana takura mishi yasa shi cire min, ya zamana fatar mu tana haduwa da juna, abinda ya haifar da wata  bukata na musamman daga gare shi.

        ..... Haka ya share ni yayi barcin shi. Sanyin alfijir ya farka dani, kamshin Zein nake jin saukar numfashinsa akan kirjina ya sani duban shi, Tabbas shine.

Haushi ya bani na ture kanshi,  cikin magagin barci ya farka, ya zuba min rikitattun idanun shi, wanda suke cike da barci.

     "Tashi a jikina malam."
   Babu yadda ya iya dani, dole ya tashi ni kuma na wuce ban daki nayi wanka, sannan nazo na shirya zan fita, dan har yau ina jin haushinsa, tasowa yayi cikin bani hakuri, na share shi sai da ya buga min tsawa kamar zai dake ni sannan na koma gadon na kwanta ina kuka.

        Rarrashina ya ci-gaba da yi har nayi shiru, sannan ya janyo ni muka kwanta, na kwana biyu banji shi a jikina ba, ban san lokacin da na barshi ya gama jagwalgwalani ba, yayi abinda zai iya ya bar sauran.

    Ina kwance a kirjin shi, muna hira dan har gari ya Waye, a hankali yake min hira tun ina amsawa har na daina, kafin wani lokaci barci yayi gaba dani.

               Gyara min kwanciya yayi muka cigaba da Barci mu.

     Mun shirya muka kuma dinkewa sama da da, domin a yanzun bana boye mishi gaskiya na da karyana...

              ---
Kwance Hajiya Larai take jikin bilal, jikinta yana rabin nashi, wasa yake da gashin kanta, ita kuma tana wasa da sandar girman shi sai nishi yake kamar zai sume, tare da k'amk'ame ta, yana watsar da damuwar shi ya zuba mata ido...



"Hajiya Ashnah bata nan ne?!"
Cike da mamaki yake kallon shi dan bata kawo zai mata tambayar nan ba, tunda an shafar dashi tuni an Ashnah.

"Bata nan!" Ta bashi amsa a takaice, haka suka cigaba da shaidancin su, sannan suka yi wanka.
---
Shaidancin su Mommy yayi yawa, dan haka suke kara dulmiyar da wanda basu ji ba, basu gani ba, takai idan suka ga mace ko namiji idan yayi musu toh ba tare da dogon bincike ba zasu turashi cikin kungiyar su.

Kuma har ila yau, bata fasa kudirinta akai na ba, duk ta inda tasan za ayi mata abinda zai haukata ni ko na mace da wani abina tana yi, shi.

Cikin Lokaci ƙalilan sai na koma kamar sakarya, haka Zein yake hakuri dani, yanzun zanyi abin masu hankali zuwa anjima zan kauce nayi na kananun yara, wani lokaci idan na zauna nayi ta kuka.

Kawai ji nake kamar ban kyautawa rayuwata ba, ji nake kamar nayi kuskure Mantawa da nayi da Allah shi yasa ya manta da ni, da zaran na yunkuri zanyi Sallah toh nan ne gizo ke saka.


---
Mika mata hannuna nake, tana kuma kusanto ni, tare da fadin..
"Miko min hannunki mu tafi! Wannan rayuwar bata kamace ki ba, zo mu tafi"

Koda na mika mata har muna tab'a juna, sai ji nayi an jani baya sosai. A hankali tazarar dake tsakanin mu ya kara yawa.

Nisar da babu a tsakanin mu yayi yawa sosai, tana kirana ina kiranta da "Hajiya dauke ni mu tafi"

Ina wasu irin halittu masu kama da kiranye sun yanyame ni, sai da suka yi wani irin tafiya dani, sannan suka juyo gareta, kasa mata kome suka yi. Suna ihu, mai mugun firgitarwa, dan dole suka juya kaina.

"Yumnah! Ki karanta musu ayatul kursiyu!"

A firgice na farka, ina kuma mai-maita sunan ayatul kursiyu, kai nane ya sara, kafin wani lokaci na fara manta da abinda ta gaya min.

Ban daki na shiga, a hankali na furta addu'ar shiga ban daki, dakyar na fito kamar zan mutu saboda yadda ake shake min wuya.
Ban san lokacin da na fara karanto ayatul kursiyun ba, tun ina yi a zuciyata har ya sauka akan harshena, kawai jin wani irin mangara ba tare da nasan wanda yayi min haka ba, na zube a gurin..

--
"Ki fita harkan Yumnah, babu ruwan ki da ita, meye matsalar ki da ita da kike shige mata, meye damuwarki da ita, toh zamu han....."

Buɗe idanunta tayi taganta a kan abin sallar ta, a hankali ta karanto addu'o'in sosai, sannan ta mike zuwa ban daki tayi alola tazo ta fara sallah.

Tunda ta idar take addu'o'in sosai, tana idarwa ta dauki Alkur'ani, ta shiga karantawa, sai da tayi nisa, har gari ya fara wayewa.

Mafarkin da tai da Yumnah ya tsaya mata arai, dan haka bata yi kasa a gwiwa ba, ta kira dan uwanta wanda ya kasance babban malami ne. A garin Gombe, dan har yana da tsangayar almajirai.

Bayan sun gaisa take gaya mishi abinda yake faruwa, murmushi yayi sannan yace.
"Kiyi hakuri! Nan da la'asar zan kira ki, kinsan yau Jumma'a, Insha Allah kome zai zo karshe."

Godiya tayi sosai sannan ta cigaba da addu'a, tana cikin nazarin abin wayarta tayi kara, tana dubawa taga Halwani, gaisawa suka yi, sannan yake gaya mata abinda ya gani jiya a mafarkin shi tare da gargad'in da aka mishi. Murmushi tayi sannan tace mishi a cigaba da addu'a.

---
Tokyo..
Kwana biyu nan bai san me yasa Linah take damun shi da jaraba ba, dan yanzun watan su shida da dawowa kenan, amma kamar zata cinye mishi J din shi da zaran ta ganta a wando kamar zata sanya hannu ta dauke shi, idan bai yi da gaske ba wani lokacin haye shi take ta fara niman turawa G ɗinta sai yayi mata fada, gashi tayi wani kazamin kiba.


Dan haka bai wani damu kanshi da ita ba, kawai dai yafi damuwa da cinye shi da take don yi ne.
** A hankali kwanakin sun rub'anya kanshi, lokacin tafiya yake, kome kara tabarbarewa yake.

A bangaren su Hajiya sun dage da Addu'a sosai, sadaka saukar Alqur'ani. Alkhairi ta kara akan da, haka kawai zata bada kudi a sayi abinci zuwa gidan marayu tare da gajiyayyu.


---
Tsotsar bakina yake, tare da tura hannun shi, mun jima a haka kawai nasihar Hajiya ya fado min.
_Duk halin da zaki shiga karki yarda ki rasa kimarki na Y'a mace._

Ji nayi kamar yanzun take gaya min kwace kaina nayi tare da ture shi, kaina na wani irin sarawa. Dakyar na shiga ban daki nayi wanka sororo Zein yayi dan Nice na nime shi yanzun kuma na kwace kaina.

Bai damu ba, har nazo na Kwanta can gefen shi, nan yazo ya kwanta a bayana ina jin shi ban damu ba.

.... Washi gari naje inda muke aikin mu sam bana jin dadin kome, kallon shi nake yadda yake kallona nima, kuma ba shine matsalata ba, tunanin gida ce matsala.

A yanzun ina dab da cika shekara daya da zuwana kasar, babbar matsalar da nake tunanin ina dashi itace Ciwon mara, duk yadda namiji ya kai da jagwalgwalani sai naji ban gamsu ba.



Please Login or Register in order to submit comment