Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kyauta na musamman kince Sheena gashi Kema."

    Shiru nayi ina sauraron hudubarta,

   Yana gama zana min jikina, wanda sai da yayi min Alluran kashe zafi sannan ya zana min, yana gamawa ya goge jinin da ya fita, sannan ya kalle Sheena yace
"Yarinyar tana da juriya! Duk da ana kashe zafin amma kana ji."

       Murmushin gefen baki tayi sannan tace.
"Ka duba kwayar idanun ta? A fusace take, dan haka babu abinda zai sanyata ta tsorata."

       Haka tayi ta ziga ni, Ni ba zigar su, ke tasiri a raina ba, tsanar Halwani yake kara samun mafaka a zuciyata.

   .matukar zan tuna sabida shi aka kawo ni nan sai naji rai ya kuma b'aci, dan haka har ya gama zan tashi na ce mishi ya zana min Halwani a saman hannuna sabida ina Son idan na ga sunan ya tuna min sabida shi aka kawo Ni nan.

         Zai min allura nace mishi bana bukatar shi, yayi min haka. Idan naji zafin Engeen din sai na tuna ashe bai kai zafin lalata min rayuwa da aka yi ba, sabida shi. Dan haka mutumin ya cigaba da zanen yana gamawa na mike tare da saka kayana, na kalleta.

            Tare da cewa.
"Sai me?!"

          Dariya tayi sannan tace.
"Ina son mace mai jarumta irinki, sabida ta haka zan fahimci ya take."

          "Ba jarumta bace! Zafin da yafi na wuta kona ce! Ciwo ce da ba zata tab'a cikowa ba, buri ne na wanda aka zalunta, muradi ce na ɗaukar Fansa.

    Indai akan namiji za a lalata min gobe na, ya kike tunanin zan kasance!

Indai akan namiji za a azabtar dani, ya kike tunani zan tashi, sabida namiji maza nawa suka yi kokarin rab'ata,

   Sabida shi nake wulakance, taya raina zai min dad'i idan ban lalata mishi jin dadin shi ba, idan ban lalata mishi kwanciyar hankalin shi ba.

    Sai naga ya zubda hawayen bakin ciki  kamar yadda yaja min , nayi kukan zuci sai yayi kukan da bana hawaye ba.

          Halwani ya gama da rayuwata, saboda shi nake wannan rayuwar, bazan yafe mishi ba.

    Sabida shi nake rayuwa mara inganci, kin san yadda ake kirana , sunan aka kira ya tabbata akai na.

     Sheena kin san yadda suka lalata min rayuwa kuwa,

              Dole na koya kuma na iya, na nuna musu bariki iyawa ce.
          Dole na amsa sunan da suka jefe ni dashi, sun kirani karuwa Baby Y! So nake duk inda na shiga sunan ya zame min tambarin.

    So nake duk Inda na ratsa, ace ga Baby Y! So nake duk namijin da muka yi deal dashi yau, gobe idan yazo yaji na fi karfin shi.

        Zaki iya koya min, yadda duk namijin da ya zauna kusa da ni yau! Gobe sai yaji na dawamma dashe har karshen rayuwar shi.

        Sheena ki koya min yadda zan rama abinda aka min a kanshi."

    Rike ni tayi sabida kukan da nake, gaba daya ina cikin damuwa mara iya ka, janye jikina nayi tare da cire kayan jikina, hatta bra da pant.

      "Ban isa bane? Ko ban amsa sunar mace bane? Shin me ake bukata da zan ja hankalin maza! Me ya rage min? Me kike ganin rage da bazan amsa sunan Ƙaruwar ba?!"

    "Kina dashi! Kina da su, kina da kome! Abu  abubuwa dayawa ake bukata,Salo! Iya magana! Sarrafa jiki.

                Ilimi da wayewa! Dole ki nemi Ilimi, Emily da Anna suna dab da shiga jami'a anan bangkok, Kema ya zame miki dole kiyi karatun!

   Wayewa kuwa a hankali zaki fahimci haka, salo da sarafa jiki kuwa! Kirsa da makirci, sai uwa uba, magana da sassar jiki wato body language, idan kika iya wannan a duniyar karuwanci sai kin buga abinda ranku yake so.

   Zaki rama abinda aka miki a tsanake, zaki lalatawa wanda aka cutar dake sabida shi, sai kin zame mishi alkakai... A fagen yarda da namiji bazan koya miki kome ba, sabida ai anyi muku, babu irin namijin da zai baki wahala.

                    Ki yarda dani Bazan iya bari a cutar dake ba, amma wannan itace damar da kike da ita, kwashi kayanki ki saka, domin daga nan zuwa lokacin da zaki fara aiki. Ke din yar koyo ce babu wanda zai takura ki har sai kin iya."

     Haka tayi ta nuna min abubuwa da zan kiyayye, da wanda zan yi da kuma yadda zan kula da lafiyata. Sannan tace kar na yarda wata mace ta rena ni domin yin haka koma baya ce a rayuwata.

             A haka muka gama yawo a cikin gurin shakatawar, kafin muka nufi inda kaya suke ta saya min wata sport wear, wandon 3qrt ce! Sai rigar mai dogon hannu da da zip. A hankali bata ja min.

       Sannan muka fita bayan ta mikawa masu kula da kofar ID card dinta, muka fita.

              Muna fita ta tare taxi,  inda aka kai mu wata unguwa na talakawa ne, sosai. Tana zuwa ta mikawa mata mata kudi, tare da abincin da ta tsaya ta saya, sannan ta juya muka bar unguwar, tana shiga motar ta fashe da kuka.

              Shiru nayi, sabida na fahimci tana son yin kukan me zai sani na dakatar da ita, kawai naji ba dad'i ne, idan nayi kuka ita ke rarrashina haduwar yau, gashi itama tana kuka.

           Juyawa nayi na kalleta sannan na fara magana.
"Ban san meke damunki ba, amma kiyi hakuri ki daina kukan nan"

          "Tunda ta kawo ni, bata tab'a gaya min suwaye iyayena ba! Tun ina da shekara tara ta kawo ni gurin Jacob. Har yau bata tab'a min magana ba.

  Bawai dan bata magana ba, sai dan kawai nicee bazata min ba. Gashi ina kara girma suwaye dangi na? Yaushe zan hadu dasu."

          Shiru nayi kwalla na zuba min daga idanuna. Tabbas ƙaddarar rayuwata sai da ta kawo ni inda ban san kowa ba sai Allah.

        Wani layi aka kai mu, masu manyan gidaje, dogaye masu tsayi.

                   Bayan tabiya kudin ta kalle shi sannan tace.
"Bakuwa muka yi, sunanta Baby Y da fatan babu matsala!"

    Murmushi yayi mata, sannan ya zagayo inda take, ya Kira mata ido.
            "Sai yaushe zamu yi aure? Yau shekara biyar kenan! Ban damu ba kawai ni kece damuwata. Ina sonki shi yasa na bar duniyata nazo gurinki, na rabu da jin daɗina na dawo gurin ki, amma kin ki saurarona."
Juyawa tayi tare riko hannuna muka shige lifte din gidan, har nan ya biyo mu, matseta yayi na kauda kaina, daga gare su.

   Kuka tasaka mishi tare da dukar kirjinshi, shafa bayanta yayi tayi har tayi shiru, sannan muka isa d'akinta,  muna zuwa  shiga, na sake baki  ina kallon haduwar da falon yayi cikin mamaki,

     Sai da takai ni, wani daki mai shegen kyau. Da tsaruwa tare da. Haka ta nuna min inda zan kwanta, tafita can sai gata da da Noodle. Da pizza ta Mika min, dake ina tsaye a jikin window. Kallon yadda mutane ke gudanar da rayuwar su. Kazamce.

                Dafa Ni tayi tace.
"Abincinki."

     Amsa nayi ina kallon lokaci, sam na manta da sallah, dafe goshina nayi cikin damuwa. Na amshi abincin sannan na wuce ban daki , alola nayi sannan na fito zan gabatar da Sallah kallonta nayi cikin jin kunya nace mata.
" Ta ina rana ke fitowa!"

   Nuna min tayi, a hankali na fara sallah. Sai da na sauke nauyin da yake kaina, sannan naci abincin kadan cikin jin dadi domin na rabu da wancan mugun kwamacalar da nake ci,

    Shi yasa a satin da nazo nayi ta kashi, dakyar suka samin allura da ruwa ya dakatar da shi.

          Mik'ewa nayi ina kallon hannuna, inda yake rubuce da Halwani, raina b'aci yayi sosai. Ina tsaye a jikin window har dare ya raba, sai da Sheena ta leko, tana gani na a tsaye jan hannuna tayi tare da zaunar dani, ta durkusa a gabana.

      "Ki rage tunani! Yarinya ce ke! Idan kika bari ciwo ta kamaki, zaki wahala, kuma nan gari ne da baki da kowa sai Ni, Kinga babu ke babu damuwa.

    Matukar zaki na tuna bayan, bazaki tab'a cin nasara abinda yake gabanki ba.

   Tuna baya yana dakyau, dan tamkar rufe wasu rufaffun shafukan da aka manta dasu ne.

            Fuskantar gaba, dai dai yake da bude sabon shafin rayuwa ce, bazan hanaki fushi ba dan haka yana kuma bunkasa fansar da zuciyarka take tanadin dauka ce.

      Amma kiyi hakuri ki kwanta kema ki huta jikinki su huta, dan daga gobe zamu fara bitar abinda kike son cimma."

            Goge kwallar da suke sauka daki-daki daga cikin idanuna nayi, sannan na kwanta. nan ta shiga bani labarin ban dariya, tare da barkwance.

     A hankali barci ya dauke ni, tana ganin na fara fidda numfashin alamun barcin yayi nisa, ta shafa gashin kaina tare da gyara min kwanciya ta. Sannan ta kashe hasken dakin tafita.

         Bayan fitar ta, barcin yayi nauyi nan na shiga mafarkin ana bina da gudu, sosai nayi gudun, har nazo bakin wata rami, dole na tsaya a gurin ina zare idanuna.

                        "Dole ki bar shi, dole ki mutu doleeeeeee!"

ihu na shiga yankawa wanda ya sanya Sheena Shigowa dakin da gudu, jikinta na makale ina sauke ajiyar zuciya.
"Baby! Mafarki ko?!"
   Gyada mata kai nayi, d'ago ni tayi muka wuce d'akinta, anan muka kwana.

Da asuba na dawo d'akina nayi sallah, a kasa na kwanta.

    Karfe bakwai saura ta tashe ni nayi wanka, sannan ta kawo min break fast.

        Ina idarwa, ta bani wasu fararen  kaya, riga da wando, kamar na jiya. Wata yar karamar gyale na rufe kaina, sannan na fito mika min wata yar karamar haka tayi, sannan tace..
"Muje!"
     A hankali na bi bayanta muka fito har inda saurayinta ya ajiye mu jiya, yana nan yana jiran mu.

      Tunda muka shiga suke hira, har muka isa gidan shalatawar, tun daga bakin kofa ake gaishe ta, har muka isa cikin gidan.

             Gurin sauya kayan mu muka je, yau ma kusan rabin tsirara na fito, sannan ta kai ni gurin wata mata, a nan za a fara koya min yadda zan na juya jikina.

             Girgiza kai nayi kawai, matar tayi tana gaya min muhimmancin sarafa jikina a cikin harkan, tare da nuna min yadda zanyi tafiya.

                 Murmushi nake kawai idan tasani na kwanta tana min tausa, wani shegen tausan da idan baka yi da gaske ba sai kayi barci.

........
      A hankali kwanaki suke tafiya, suna kuma nuna min yadda zan iya kome da kaina, har zukar shisha  duk ana koya min koda zan hadu da wanda yake sha.

               Wannan cin abincin koya min ake wai kar naje nayi abinda zai sanya musu lalacewar harka, rashin kunya kuwa, ko gindin akuya sai haka.

              Sannan tafiya, shima koya min ake yadda duk inda na shiga ba zasu ji kunya ba. Dake ina jin turanci, haka ya kuma karawa Jacob jin daɗin da farin ciki.

          Gashi duk abinda aka koya min rubuta shi nake, idan muka dawo da Sheena zan zauna nayi ta haddace shi har sai na iya, a ranar da aka fara bani daya daga cikin masu tsaron kofar aka ce na gwada sanya shi barci na minti arba'in. Suna buƙatar ganin kwarewata.

   Shin na iya ko ban iya ba, kawai abinda ake bukata kenan, na sanya shi barci ta hanyar tausa, wanda zai yarda da shi kanshi na iya, ko ban iya ba, idan na sanya shi kuma zan gwada saka Jacob Shima. Amma tukun na amince da harkan ko Ya-ya?

             Gashina da yake sake na kama tare da tattarawa, baya sannan na kunce towel din jikina, na kalle shi na kuma kalli Jacob.

             Ido cikin ido, nace mishi.
".......
Alhamdulillah ....... Anan na kawo last free Page🤭🤦😜

   Sai maganin Gyaran na mata zaku iya tuntubana ta wannan Number! Idan Baki shirya ba karki min magana! Da Manyan mata nake abu na 08130269641

       ABU D'AYA.....muke so..
150 singul group! VIP 300 ta bank.Acct: 0472282105 GTBNK Ramlat Abdulrahman Manga
        200 singul grp! VIP 400 katin MTN..
          Zaku iya tura shaidan biya ta wannan Number Zahran Addah Ramla +2347035133148 only Whatsp.
    
_ Idan kuma Alhubbih dayyia'n
Shima zaku iya biya ta Number! UmNass_
Acc No: 3051894647
Hajara Ahmad Hussain
Polaris Bank ga book din Alhubbi Dayyia'n zasu biya ta nan ne

    Nasan bana wasa da zuciyarku! Kuma zan cigaba da faranta muku! Bana kawo muku Uzuri kuyi hakuri Update sai lokaci kaza! Alhamdulillah Trust me sayan na gari mai da kudi gida.

#Mai_Dambu....ABU D'AYA

                      (MUKE SO?)

Mai_Dambu

Kaji a ranka idan an muzanta sunanka Ya zaka ji? Toh haka kusakuran rayuwa suke? Duk da zuciyarmu a bude take! Amma bai hana mu jin ciwo da zaran an taka mu! Duk da idanun mu a rufe yake bai hana mu fahimtar wake tare damu! Har ila yau sau daya ake kuskure! Duk wani Kuskuren da zai biyo baya mukan kirashi da Son zuciya? ganganci! Rashin adalci! Don Allah mu fahimci azabarin labarin....
ABU D'AYA MUKE SO💞

2️⃣9️⃣
Idan nace zan baki labarin bude wannan hadaddiyar kungiyar zaki sha mamaki? Domin kuwa an budeta ne! Shekaru masu yawa. Karkashin jagorancin mahaifin  Jacob.

       Da fari karuwanci kawai ake a cikin wannan kungiyar, tare da koyawa kananun yara shaidanci, a  tafiyar farko yaran da ake dauka basu fi yan an shekara bakwai ba, su ake kawowa dasu ake kome.
Amma da tafiya tayi nisa, sai aka shiga niman manya a wannan shashin,. A ka'idar dokar kasuwancin kasar nan da zaran kin kai shekaru sha shida an daina yayin ki.

    Kome kyan da kike dashi kome kan halittar ki kuwa! Zasu sallame ki, kije ki cigaba da wata sana'ar.

       Domin ana sallamar wasu wasu na shigowa. Sau dayawa idan aka sallame wasu zasu bar kasar zuwa wata kasan dan cigaba da sana'arsu.

    Kinga wannan gurin shakatawan idan baka da arziki baka isa ka shigo ba, domin kuwa ba a biyan kudin juyawar da za ayi da tsabar kudi, transfer ake yi sabida bamu daukar kudi a hannu gudun barayi.

          Yan mata Kinga wancan Chinese din, mai kudi ne a kasar China! Kuma yana cikin jerin masu kudin kasar, yana da kudi na fitar hankali!

                Kinga yarinyar da take kusa dashi, sunanta Angita! Yar kabilar talegu ce na kasar India, itama kawota akayi, a yanzun haka tana da wasu mahaukatar kudi da manyan motoccin alfarma, itama lokacin da tazo kamar yadda kike haka take.

   Amma daga nan tana iya yin abinda ba kowa yake yi ba, tana kula da iyayenta, sosai.

   Sai wancan Yarinyar, sunanta Emily! Yar kasar Poland ce, aka kawota nan, wancan dan kasar Faransar shine yake kula da duk wani abinda take so! Sabida itace ke mishi tausa, hatta kwanciya da ita yana yi kome ma.

            Alfah itama yar kasar Amurka ce, aka satota zuwa nan, itama wancan dan kasar Sweden, shi yake kula da ita, ita ke ji da duk wata abinda yake bukata, Karki manta, zasu fita dake club ko kuma wani gurin duk a cikin kudin aikin ne, da aka saye ki. Sannan suma idan kika iya saki jiki kika mu'amale su, basu da hankali sake miki kudi zasu yi.

                    Wancan sunanta Anna, ITAMA yar kasar nan ce, wanda yake kula da ita dan kasar Germany ne, Kinga su kowacce da irin wanda yake kula da ita.

                 Hey Guys! Ga bakuwar mu nan Sunanta zata gaya muku!"

           Kallon su nayi, domin suna cikin ruwan  swimming pool, a Sanya ye na d'aga musu hannu sannan nace musu.
"Baby Y!"

    Dariya suka saka min sannan suka ci-gaba da abinda suke, kallona matar tai,

       Kallona tayi sannan tace.
"Yawwa! Kinga nan gurin! Idan baka mallaki miliyoyin naira ba, baka isa ka shigo nan ba.

    Sabida wannan gurin, a kowani tausa ana yin shi ne! A miliyan 20M, idan zai fita dake har ki kwana a hannun shi 50m, sabida ai gurin bai miki kama da inda mara karfi zai zauna ba.

       Ki saki jiki ki kwashi arziki baki da matsala babu wanda zai miki wani abu domin kuwa kowa tasa ta fishe shi ce.

                      Wannan gurin idan bakonki yabar kasar zaki iya zuwa idan yayi miki, idan bai miki ba zaki iya zama abinki har ranar da zai dawo.

    Kina da kyau? Kyan da kike dashi yasanya Jacob ya ki.miki kome.
        Sannan ina kyautata zaton kece zaki zamewa wajen shakatawar  mu zai yi albarka.

   Domin akwai wasu larabawa da suke buƙatar irin ki, ke arziki zaki yi.

     Domin duk cikin jinsin mutane yan kasar ku sunfi amfani a gurin maza fararar fata."

   Bayani take min tare da nuna min kayan gurin, tare da duk inda ake, ake gudanar da aikin.

   Wajen saka kaya takai ni, idan zaku unguwa da wanda kakewa tausa, anan zaka zo ka dauki kayan da zaka saka, duk a cikin kudin shi.

"Baby! Idan kika kwantar da hankalinki! Kafin shekara guda, closet dinki dai kin rasa inda zaki saka kaya, kingan su kama daga namu nan har na turawa, kai har da na kasarku, babu abinda babu. Babu ne babu..."

   Gurin cin abinci ta kai ni, aka nuna min kome sannan ta zuba min ido tace.
"Zab'i yana gare ki!, Idan zaki iya mutuwa da cutar da baki sani ba, toh ga hanya idan kuma zaki amince gobe ki fara aiki, toh gamu nan dai.

        Amma ki sani babu wani damar da kike dashi, domin kuwa Jacob yana da manyan jami'an tsaron. Koda kin yi yunkurin guduwa kashe ki zasu yi basu da tausayi balle imani, basu da jin kai.

      A fusace suke domin suna yi fushi da fushin wsni,.

    Iya abinda zan ce kenan amma.ki sani dole kiyi wannan aikin domin kuwa, domin ko kin koma gurin Shi a wulakance zasu wurgaki dakin da kare shi yake . Zai yi."

            Shiru nayi ina jinta,, kamar zan yi kuka nace.

"Ni banzan iya karuwanci ba, Ni mareniya ce, bani da kowa sai Allah, kuma Ubangijin mu ya haramta mana zina, abinda zan yi dai-dai yake da aikata zina babu wata sana'ar ce?!"

     Zuba min ido tayi na wasu lokuta, kafin ta sauke ajiyar zuciya, tace.
"Kasashe irinsu England! Kudin shigar su, daga kwallon kafa ce, haka kasar American kudin shigar su daga makamai ne da alkama, kasar india kudi shigar su daga sanar Film ne! Toh mu nan Thailand kudin shigar mu daga karuwanci ne!

     Sai gidajen rawa, zo muje na nuna miki shashin nishad'i wanda ya zame miki dole ki shiga gurin,"

          A hankali nake binta, har wani kofa ta bude a karkashin kasa, asalin inda ake kutumar Uba kenan!

     Domin muna shiga naga mata a saman dandamali daga su sai pant, suna rawa don't think that manyan ne no...no  duk yara ne,  sosai masu karancin shekaru.

     Wanda suka dace ace muna makaranta. Shagali kawai ake yi a dragon club. Dayawa yan matan  suna da tambarin dragon kuma duk gurin Jacob ne,

              Yarinya karama zaki ganta a gaban namiji ko maza tana rawa, su kuma suna cakumota.

"Baby! Idan da akwai wata sana'ar da na cire ki a wanna gidan, na kai ki can mu bamu da wata sana'ar da tafi wanna! Sannan zamu je can!"

        Wani Shashine mai dauke da asibiti ga yan mata nan wanda ake musu alluran a cikin five good weeks Halittar jikinsu zai fito dan dole, ga shashin da idan mace tayi ciki za a cire mata. Idan ma bata son mahaifar za a cire mata.

      Ga shashin da ake gyara nono da duwawu, sannan akwai shashin da ake sayar da jarirai idan an abarki kin haihu!

    Idan kuma kika yi taurin kai, an kai ni har shashin da aka ajiye karen mai suna Nico!

    An wurga mishi wata yarinya ce, yake zabga mata cizo idan tayi motsi, ganin tayi luff ya Sanya kanshi a gabanta yana lasheta.

       Amai na fara ji aka fitar dani, hoton yarinyar yana raina, domin kafin a fitar dani ina hango lokacin da masu kula da karen suka kifata, sannan ya hau bayanta ya fara having s**x da ita.

    Dafa Ni tayi ganin ina amai sosai, tare da niman yadda zan yi.
           Rike Ni tayi tana murmushi, tace.
"Muje na nuna miki shashin yan lesbian!"

         Idanuna sunyi jajjur, a hankali nake binta, ashe kazantar da na gani mai sauki ce, domin naje naga yadda mata suke cinye kansu, kasa daurewa nayi na fara amai, sabida kyamar su.

            Da yadda suke gudanar da kome! Ana take gaya min.

"Kinga su nan sun kware a harkan, kuma har porn video suke! A duniya suna cikin manyan yan matan da suka fi kudi domin kuwa Kinga su kowacce kasashen Turai take zuwa ana yi da ita, ko kuma ki ga an kawo jirgi daga wata babban mace ta turo a dauke ta. Bari na kai ki shashin maza."

           A hankali ta jani zuwa wani shashin, maza ne ake buga musu iska ta bayan su, anan naga wani dan daudu, yadda yake magana yana farr da idanu, tare da juya jikin shi sai da na dara, wanda tabona da nayi dariya har na manta, suma mazan gurin yarana ne kananu ake koya musu shaidananci.

              Haka ta zaga dani, tsabar sun kware mace bata gaban su su din horarru ne! A fagen kuma makasa ne!

               Kallona tayi sannan tace.
"Muje na nuna miki shashin da ake disvirgin din Mace!"

           Nan ma kai ni wani shashi tayi ina kallon gurin ga yan mata ajere masu kananun shekarun nan dai, daukar yarinya za ayi a kwantar da ita tare da daure mata hannu da kafada, sannan wani kartetten kato, ya buɗe ta da karfi da yaji. Ana gamawa a kunceta a mai da ita gurin wani ya cigaba da budeta har sai ta zama mace sosai, sannan ake sauketa.

                Wannan abin ya sanya ni jin bana tsoron kowa, bana jin kuma zan yarda a kuma sani nayi kuka a kan hakkina.

          Dole na tara dukiya! Na nunawa duniya nima horarriyya ce!

     Katse min tunanina tayi ta Hanyar jana tace.
"Kinsan mun kware a kome! Toh hatta naman mutane muna sayarwa! Zo muje, inda ake wannan sana'ar yaran da suka mutu ba a san dangin su ba kuma babu wasu shaidu da zai isar dasu ga Iyayen su, shine Jacob ya bud'e Gurin sayar da naman su.

      Tun da muka tunkari gurin na fara amai sabida karnin jinin dan adam, ga

Please Login or Register in order to submit comment