Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wani mugun wani.

        A nan take gaya min yadda ake yi dasu, akwai wata kungiyar da Jacob yake ciki, mai suna Black COBRA! Kungiya ce ta Mafiya! Wanda reshenta ke Las Vegas dake Ƙasar Amurika, wannan ƙungiyar babu makasa irinsu.

                 Zasu iya kashe mutum su badda gawar shi ba tare da Duniya ta sani ba, zasu iya kashe mutum ba tare da an fahimci kome ba.

    Su din suna shan jini! Da cin namar mutum.

     Basu da kirki ko kadan zasu iya yin komai domin cikar Muradin su.

       Sannan suna da yaran su a cikin wannan gidan idan yarinya tayi musu, toh basu da matsala zasu sake miki kudi, tare da daukar ki ana fita dake duk wani gurin aikin su.

  Sai dai daga ranar da aka fara fita dake, toh babu makawa kin shiga harkokin su, kuma mutanen da suke gaba dasu zasu koma kanki. Domin za a nemi kashe shi, farautar rayuwarki za ayi tayi har sai an kashe ki.

        Sannan akwai adadin lokutan da wasu yan matan suke guduwa kafin lokacin ya cika an cin masu, karku manta muna wata duniya ce da ran dan adam ba a bakin komai bane, a kashe shi a sha jinin shi ba wani abu bane, dan haka yau naga abubuwan da suka kuma zaburar da zuciyata, akan abinda aka min.

        Dole nayi rayuwa a nan, kodan nayi nesa da masu son ganin bayana, dole na rayu a nan dole anan kawai zanyi zuciya na zama yar kaina, sai dai zinar ce tayi tsauri da yawa,

            Kallon ta nayi sabida rike hannuna da tayi tace.
"Zobenki yana da kyau da alamu daga babban gida kika fito, ko kuma iyayen ki suna da arziki?! Sai dai Kinga nan gidan da wannan yankin baki d'aya.

    Babu zaren sadarwa balle kiyi waya, sai dai in Jacob ne ya saya miki layin da zaki yi waya, sannan zaki yi magana da mutanen da suke zuwa gurinki.

   Ki sani nan din ba gurine da zaki fita ta sauki ba, dan babu wanda ya isa ya cin miki,"

     Jana tayi zuwa wani shashi can kasa, ba kome ake yi a wannan gurin ba, sai Tattoos.

       Jan kujera tayi sannan ta cire min rigar wankan jikina ta juyar da bayana tace mishi.....
_Hadaddiyar maganin mata da na gyaran nono! Hips da Bombom, tare da na Infection! Sai ni'ima, dahuwar amare da sauran idan ana bukata a tuntube ni cikin rahusa! Uwargida karki manta Infection yayi kaka gida a jikinki dan haka ki gwada zaki yi bayani, Akwai turaren zamani na humra! Turaren kaya dana daki karki bari a baki labarin shi!_
*VIP 300, ta bank! Katin mtn 400 Vip! Idan kuma katin mtn ne singul grp 200! Idan ta bank ne 150ne 08130269641/0472282105 GTBNK, Ramlat Abdulrahman Manga*

#Mai_DambuABU D'AYA

                      (MUKE SO?)

Mai_Dambu



_Sunan littafina Abu daya muke so! Ba Kwai cikin k'aya ba, wata ta turo min kudi wai akwai cikin Ƙaya take so, Please sister idan kinga wannan posting ki min magana! Ni Yar Manga ce ita Marubuciyar Kwai cikin Ƙaya kuma Matar Abdul take! A kiyaye sunayen mu! Nawa mai Dambu nake idan kin gan sakona ki duba Pagen akwai Number na ki min magana na dawo miki da kudinki_
Ba kare bin damo👌



    Dai-daiton laifin mace ko namiji ɗaya ne! Amma sau da dama sai ka samu namiji laifin shi bata k'ona kamar ta mace! Laifin shi baya iya zame mishi tambari kamar na mace! Dukda Abu daya suka aikata amma sai ka samu namiji ya shiga rigar aro har ya rufe nashi! A yayin da zanen kaddara ta shata layinta babu wanda iya isa gogeta sai Rabbi....... Kuskuren daga Tambarin ce....
ABU D'AYA MUKE SO....

3️⃣0️⃣ Last free page
"Ka zana mata dragon a bayanta, gefen hannunta kuma ka zana mata spider."
Zama nayi tare da zuba mata ido, ta cigaba da cewa.
"Nan gurin wuyar ki za a zana miki kunama! Itace tambarin mu na asali Kinga wuya."

  Murmushi tayi sannan tace.
"Kiga k'ugunki! Kamar na wata babbar mace!

   Idan kika goge nan da wata biyu sai kin bani kyauta na musamman kince Sheena gashi Kema."

    Shiru nayi ina sauraron hudubarta,

   Yana gama zana min jikina, wanda sai da yayi min Alluran kashe zafi sannan ya zana min, yana gamawa ya goge jinin da ya fita, sannan ya kalle Sheena yace
"Yarinyar tana da juriya! Duk da ana kashe zafin amma kana ji."

       Murmushin gefen baki tayi sannan tace.
"Ka duba kwayar idanun ta? A fusace take, dan haka babu abinda zai sanyata ta tsorata."

       Haka tayi ta ziga ni, Ni ba zigar su, ke tasiri a raina ba, tsanar Halwani yake kara samun mafaka a zuciyata.

   .matukar zan tuna sabida shi aka kawo ni nan sai naji rai ya kuma b'aci, dan haka har ya gama zan tashi na ce mishi ya zana min Halwani a saman hannuna sabida ina Son idan na ga sunan ya tuna min sabida shi aka kawo Ni nan.

         Zai min allura nace mishi bana bukatar shi, yayi min haka. Idan naji zafin Engeen din sai na tuna ashe bai kai zafin lalata min rayuwa da aka yi ba, sabida shi. Dan haka mutumin ya cigaba da zanen yana gamawa na mike tare da saka kayana, na kalleta.

            Tare da cewa.
"Sai me?!"

          Dariya tayi sannan tace.
"Ina son mace mai jarumta irinki, sabida ta haka zan fahimci ya take."

          "Ba jarumta bace! Zafin da yafi na wuta kona ce! Ciwo ce da ba zata tab'a cikowa ba, buri ne na wanda aka zalunta, muradi ce na ɗaukar Fansa.

    Indai akan namiji za a lalata min gobe na, ya kike tunanin zan kasance!

Indai akan namiji za a azabtar dani, ya kike tunani zan tashi, sabida namiji maza nawa suka yi kokarin rab'ata,

   Sabida shi nake wulakance, taya raina zai min dad'i idan ban lalata mishi jin dadin shi ba, idan ban lalata mishi kwanciyar hankalin shi ba.

    Sai naga ya zubda hawayen bakin ciki  kamar yadda yaja min , nayi kukan zuci sai yayi kukan da bana hawaye ba.

          Halwani ya gama da rayuwata, saboda shi nake wannan rayuwar, bazan yafe mishi ba.

    Sabida shi nake rayuwa mara inganci, kin san yadda ake kirana , sunan aka kira ya tabbata akai na.

     Sheena kin san yadda suka lalata min rayuwa kuwa,

              Dole na koya kuma na iya, na nuna musu bariki iyawa ce.
          Dole na amsa sunan da suka jefe ni dashi, sun kirani karuwa Baby Y! So nake duk inda na shiga sunan ya zame min tambarin.

    So nake duk Inda na ratsa, ace ga Baby Y! So nake duk namijin da muka yi deal dashi yau, gobe idan yazo yaji na fi karfin shi.

        Zaki iya koya min, yadda duk namijin da ya zauna kusa da ni yau! Gobe sai yaji na dawamma dashe har karshen rayuwar shi.

        Sheena ki koya min yadda zan rama abinda aka min a kanshi."

    Rike ni tayi sabida kukan da nake, gaba daya ina cikin damuwa mara iya ka, janye jikina nayi tare da cire kayan jikina, hatta bra da pant.

      "Ban isa bane? Ko ban amsa sunar mace bane? Shin me ake bukata da zan ja hankalin maza! Me ya rage min? Me kike ganin rage da bazan amsa sunan Ƙaruwar ba?!"

    "Kina dashi! Kina da su, kina da kome! Abu  abubuwa dayawa ake bukata,Salo! Iya magana! Sarrafa jiki.

                Ilimi da wayewa! Dole ki nemi Ilimi, Emily da Anna suna dab da shiga jami'a anan bangkok, Kema ya zame miki dole kiyi karatun!

   Wayewa kuwa a hankali zaki fahimci haka, salo da sarafa jiki kuwa! Kirsa da makirci, sai uwa uba, magana da sassar jiki wato body language, idan kika iya wannan a duniyar karuwanci sai kin buga abinda ranku yake so.

   Zaki rama abinda aka miki a tsanake, zaki lalatawa wanda aka cutar dake sabida shi, sai kin zame mishi alkakai... A fagen yarda da namiji bazan koya miki kome ba, sabida ai anyi muku, babu irin namijin da zai baki wahala.

                    Ki yarda dani Bazan iya bari a cutar dake ba, amma wannan itace damar da kike da ita, kwashi kayanki ki saka, domin daga nan zuwa lokacin da zaki fara aiki. Ke din yar koyo ce babu wanda zai takura ki har sai kin iya."

     Haka tayi ta nuna min abubuwa da zan kiyayye, da wanda zan yi da kuma yadda zan kula da lafiyata. Sannan tace kar na yarda wata mace ta rena ni domin yin haka koma baya ce a rayuwata.

             A haka muka gama yawo a cikin gurin shakatawar, kafin muka nufi inda kaya suke ta saya min wata sport wear, wandon 3qrt ce! Sai rigar mai dogon hannu da da zip. A hankali bata ja min.

       Sannan muka fita bayan ta mikawa masu kula da kofar ID card dinta, muka fita.

              Muna fita ta tare taxi,  inda aka kai mu wata unguwa na talakawa ne, sosai. Tana zuwa ta mikawa mata mata kudi, tare da abincin da ta tsaya ta saya, sannan ta juya muka bar unguwar, tana shiga motar ta fashe da kuka.

              Shiru nayi, sabida na fahimci tana son yin kukan me zai sani na dakatar da ita, kawai naji ba dad'i ne, idan nayi kuka ita ke rarrashina haduwar yau, gashi itama tana kuka.

           Juyawa nayi na kalleta sannan na fara magana.
"Ban san meke damunki ba, amma kiyi hakuri ki daina kukan nan"

          "Tunda ta kawo ni, bata tab'a gaya min suwaye iyayena ba! Tun ina da shekara tara ta kawo ni gurin Jacob. Har yau bata tab'a min magana ba.

  Bawai dan bata magana ba, sai dan kawai nicee bazata min ba. Gashi ina kara girma suwaye dangi na? Yaushe zan hadu dasu."

          Shiru nayi kwalla na zuba min daga idanuna. Tabbas ƙaddarar rayuwata sai da ta kawo ni inda ban san kowa ba sai Allah.

        Wani layi aka kai mu, masu manyan gidaje, dogaye masu tsayi.

                   Bayan tabiya kudin ta kalle shi sannan tace.
"Bakuwa muka yi, sunanta Baby Y da fatan babu matsala!"

    Murmushi yayi mata, sannan ya zagayo inda take, ya Kira mata ido.
            "Sai yaushe zamu yi aure? Yau shekara biyar kenan! Ban damu ba kawai ni kece damuwata. Ina sonki shi yasa na bar duniyata nazo gurinki, na rabu da jin daɗina na dawo gurin ki, amma kin ki saurarona."
Juyawa tayi tare riko hannuna muka shige lifte din gidan, har nan ya biyo mu, matseta yayi na kauda kaina, daga gare su.

   Kuka tasaka mishi tare da dukar kirjinshi, shafa bayanta yayi tayi har tayi shiru, sannan muka isa d'akinta,  muna zuwa  shiga, na sake baki  ina kallon haduwar da falon yayi cikin mamaki,

     Sai da takai ni, wani daki mai shegen kyau. Da tsaruwa tare da. Haka ta nuna min inda zan kwanta, tafita can sai gata da da Noodle. Da pizza ta Mika min, dake ina tsaye a jikin window. Kallon yadda mutane ke gudanar da rayuwar su. Kazamce.

                Dafa Ni tayi tace.
"Abincinki."

     Amsa nayi ina kallon lokaci, sam na manta da sallah, dafe goshina nayi cikin damuwa. Na amshi abincin sannan na wuce ban daki , alola nayi sannan na fito zan gabatar da Sallah kallonta nayi cikin jin kunya nace mata.
" Ta ina rana ke fitowa!"

   Nuna min tayi, a hankali na fara sallah. Sai da na sauke nauyin da yake kaina, sannan naci abincin kadan cikin jin dadi domin na rabu da wancan mugun kwamacalar da nake ci,

    Shi yasa a satin da nazo nayi ta kashi, dakyar suka samin allura da ruwa ya dakatar da shi.

          Mik'ewa nayi ina kallon hannuna, inda yake rubuce da Halwani, raina b'aci yayi sosai. Ina tsaye a jikin window har dare ya raba, sai da Sheena ta leko, tana gani na a tsaye jan hannuna tayi tare da zaunar dani, ta durkusa a gabana.

      "Ki rage tunani! Yarinya ce ke! Idan kika bari ciwo ta kamaki, zaki wahala, kuma nan gari ne da baki da kowa sai Ni, Kinga babu ke babu damuwa.

    Matukar zaki na tuna bayan, bazaki tab'a cin nasara abinda yake gabanki ba.

   Tuna baya yana dakyau, dan tamkar rufe wasu rufaffun shafukan da aka manta dasu ne.

            Fuskantar gaba, dai dai yake da bude sabon shafin rayuwa ce, bazan hanaki fushi ba dan haka yana kuma bunkasa fansar da zuciyarka take tanadin dauka ce.

      Amma kiyi hakuri ki kwanta kema ki huta jikinki su huta, dan daga gobe zamu fara bitar abinda kike son cimma."

            Goge kwallar da suke sauka daki-daki daga cikin idanuna nayi, sannan na kwanta. nan ta shiga bani labarin ban dariya, tare da barkwance.

     A hankali barci ya dauke ni, tana ganin na fara fidda numfashin alamun barcin yayi nisa, ta shafa gashin kaina tare da gyara min kwanciya ta. Sannan ta kashe hasken dakin tafita.

         Bayan fitar ta, barcin yayi nauyi nan na shiga mafarkin ana bina da gudu, sosai nayi gudun, har nazo bakin wata rami, dole na tsaya a gurin ina zare idanuna.

                        "Dole ki bar shi, dole ki mutu doleeeeeee!"

ihu na shiga yankawa wanda ya sanya Sheena Shigowa dakin da gudu, jikinta na makale ina sauke ajiyar zuciya.
"Baby! Mafarki ko?!"
   Gyada mata kai nayi, d'ago ni tayi muka wuce d'akinta, anan muka kwana.

Da asuba na dawo d'akina nayi sallah, a kasa na kwanta.

    Karfe bakwai saura ta tashe ni nayi wanka, sannan ta kawo min break fast.

        Ina idarwa, ta bani wasu fararen  kaya, riga da wando, kamar na jiya. Wata yar karamar gyale na rufe kaina, sannan na fito mika min wata yar karamar haka tayi, sannan tace..
"Muje!"
     A hankali na bi bayanta muka fito har inda saurayinta ya ajiye mu jiya, yana nan yana jiran mu.

      Tunda muka shiga suke hira, har muka isa gidan shalatawar, tun daga bakin kofa ake gaishe ta, har muka isa cikin gidan.

             Gurin sauya kayan mu muka je, yau ma kusan rabin tsirara na fito, sannan ta kai ni gurin wata mata, a nan za a fara koya min yadda zan na juya jikina.

             Girgiza kai nayi kawai, matar tayi tana gaya min muhimmancin sarafa jikina a cikin harkan, tare da nuna min yadda zanyi tafiya.

                 Murmushi nake kawai idan tasani na kwanta tana min tausa, wani shegen tausan da idan baka yi da gaske ba sai kayi barci.

........
      A hankali kwanaki suke tafiya, suna kuma nuna min yadda zan iya kome da kaina, har zukar shisha  duk ana koya min koda zan hadu da wanda yake sha.

               Wannan cin abincin koya min ake wai kar naje nayi abinda zai sanya musu lalacewar harka, rashin kunya kuwa, ko gindin akuya sai haka.

              Sannan tafiya, shima koya min ake yadda duk inda na shiga ba zasu ji kunya ba. Dake ina jin turanci, haka ya kuma karawa Jacob jin daɗin da farin ciki.

          Gashi duk abinda aka koya min rubuta shi nake, idan muka dawo da Sheena zan zauna nayi ta haddace shi har sai na iya, a ranar da aka fara bani daya daga cikin masu tsaron kofar aka ce na gwada sanya shi barci na minti arba'in. Suna buƙatar ganin kwarewata.

   Shin na iya ko ban iya ba, kawai abinda ake bukata kenan, na sanya shi barci ta hanyar tausa, wanda zai yarda da shi kanshi na iya, ko ban iya ba, idan na sanya shi kuma zan gwada saka Jacob Shima. Amma tukun na amince da harkan ko Ya-ya?

             Gashina da yake sake na kama tare da tattarawa, baya sannan na kunce towel din jikina, na kalle shi na kuma kalli Jacob.

             Ido cikin ido, nace mishi.
".......
Alhamdulillah ....... Anan na kawo last free Page🤭🤦😜

   Sai maganin Gyaran na mata zaku iya tuntubana ta wannan Number! Idan Baki shirya ba karki min magana! Da Manyan mata nake abu na 08130269641

       ABU D'AYA.....muke so..
150 singul group! VIP 300 ta bank.Acct: 0472282105 GTBNK Ramlat Abdulrahman Manga
        200 singul grp! VIP 400 katin MTN..
          Zaku iya tura shaidan biya ta wannan Number Zahran Addah Ramla +2347035133148 only Whatsp.
    
_ Idan kuma Alhubbih dayyia'n
Shima zaku iya biya ta Number! UmNass_
Acc No: 3051894647
Hajara Ahmad Hussain
Polaris Bank ga book din Alhubbi Dayyia'n zasu biya ta nan ne

    Nasan bana wasa da zuciyarku! Kuma zan cigaba da faranta muku! Bana kawo muku Uzuri kuyi hakuri Update sai lokaci kaza! Alhamdulillah Trust me sayan na gari mai da kudi gida.

#Mai_Dambu....https://youtu.be/FM4S6L9oryk
Sai maganin Gyaran na mata zaku iya tuntubana ta wannan Number! Idan Baki shirya ba karki min magana! Da Manyan mata nake abu na 08130269641

       ABU D'AYA.....muke so..
150 singul group! VIP 300 ta bank.Acct: 0472282105 GTBNK Ramlat Abdulrahman Manga
        200 singul grp! VIP 400 katin MTN..
          Zaku iya tura shaidan biya ta wannan Number Zahran Addah Ramla +2347035133148 only Whatsp.
    
_ Idan kuma Alhubbih dayyia'n
Shima zaku iya biya ta Number! UmNass_
Acc No: 3051894647
Hajara Ahmad Hussain
Polaris Bank ga book din Alhubbi Dayyia'n zasu biya ta nan.... prize din iri daya ce, idan kuka biya ku tura shaidan ta gurin Zahrah+2347035133148..

3️⃣1️⃣ Dama gashi na kare kamar kudin guziri, dan haka na samu damar dannewa kan shi na zauna sosai, a hankali nake shafe mishi jikin shi da oil, Ina ban duk inda gajiya take ina matsata a hankali da hikima, kamar yadda florance ta nuna min.

             Sosai nake bin jikin shi da tausa, har ya nemi juyawa na sauka, tare da  zare dan kamfen shi na cigaba da diga mishi man i na matsa shi, har kan hikimar shi wacce ta mike sambal.

     Kamota nayi ina shafe ta tare da wasa da ita, banza sai ji nayi yana cewa,"ohhhhch!"
     
Raina ne ya kuma b'aci sosai, zuciyata tana raya min sabida Halwani nake wannan badakalar, gyada kai nake kawai, ina wasa da double two din shi, cikin salo da koya.

        A hankali nake matse shi, ina wasa da duk wata sassa na jikin shi, kuma anki a bashi damar ya tab'a ni, sai da na lugwaigwaita shi sosai, har ya fara zubda wata irin ruwa alamun ya kawo, a lokacin na zaren zaren bikini na jikina na sannan durkusa tare da riko hakimar shi, na sanya a kirjina yana gogawa cikin wani irin sauri, ko minti sha biyar ba ayi ba, sai ga  Organ water din shi a fuskana.

       Mik'ewa nayi na isa cikin swimming pool din na Wanke jikina, na fito ina tsane gashin kaina.
            Da sauri Jacob ya iso, tare da daukana sama, makale shi nayi cikin wani irin sauri ya hade bakin mu.

                Kamar yadda ake kiran ƙungiyar mu da spider haka na shiga mishi wani irin mahaukacin kisses, Wanda ya San yashi. Gigicewa, ban kyale shi ba sai da muka koma cikin swimming pool, anan  na kusan cinye hakimar dan banza, kafin na kyale shi na fito. Kallona yayi cikin gajiya da yadda na biyar dashi yace.
"Ki shirya yau zamu shiga club! Ina da baki."

        Murmushi nayi cikin wani irin yanki da yanga, na d'aga mishi kofin Apple juice, Ina kurb'an, tare da cewa.
"You Are welcome!"
              Daurewa nake kawai ina pretending! Amma Kuka nake ji na taso min, dan haka nacewa Sheena.
Bari naje ban daki, ina shiga na jingina bayana da kofar na fashe da wani irin kuka, mara sauti.
  Bayan na kunna ruwan ban dakin, kuka nake tare da zama dabbas a kasa, ina rike kaina.

"Innalillahi wa'inna ilaihi rajioun! Yau na shiga masifar da tafi karfina, Hajiya kina ina! Ya Allah na tuba!"

Kuka nake kamar raina zai fita sai da nayi kukan ya ishe ni, sannan na mike tare da shiryawa na nufi gurin wanke fuska, ina zuwa na wanke tare da gyarawa na fito.

            Ina fita Sheena ta kai ni gurin gyaran jiki, tunda muka shiga aka fara gyara min jikin tare da sanya min farcen kati, aka kuma gyara min gashina, sannan aka kara min wata gashin yadda ya kuma tsayi sosai.

                  Ina fitowa, ta kai ni gurin wanka, anan ne nayi wanka ya kai sau uku, sannan aka zuba min wata turaren wanka nayi ina fitowa daga ruwan duk abinda na tab'a kamshin turaren yake, a cikin yan minti ta shafe min jikina, tare da kiran mai kwalliya,.

           Ina zaune ya min kwalliya, aka shafa min bronze har kafada na da cinyoyina, sai gashi ina wani irin sheki,  suna gamawa, ciro wata karamar bra tayi tare da mika min  nasanya hannu na amsa, sannan na saka, ina d'aga kirjina ya taso sama, nonuwar sun kuma cikowa da wani irin girma kamar balloon, koya nayi motsi sai sunyi shaking.

                   Short gown, suka ciro aka mika min nasaka a hankali, sannan na tsaya suka gyara min zip, sannan na zauna suka kuma gyara min fuska,  tare da shafa min red lips stick.

        D'an kunne na, da purse dina da shoe din na, red ne. Amma kayan jikina Black ce.

           Suna gama shirya ni na mike, sheenah tace.
"Tawa kin hadu, iya haɗuwa. Dole ki Basu kala"

     Murmushi nayi sannan na fara taku a hankali, cikin nutsuwa, ina yi ina kallonta murmushi ne akan fuskana, amma zafin da yake cikin raina Allah kadai yasan yawan shi.

                      A hankali take nuna min yadda zan yi da jan aji, magana ma sai na gadama, shi yasa na dauki abun daraja,

       Idan na tuna yadda na sha azaba a hannun kartin maza kafin na kawo zuwa yanzun sai naji kamar na dauki wuka nayi ta yanka namar jikina, ina kallon jinin na zuba a kasa, babu abinda yake kuma kara min bakin ciki irin yadda karfi da yaji.

   Na maida kaina karya! Ina cikin wannan tunanin ta riko hannuna har zuwa inda Jacob yake, yayi wani fiki-fiki da kananun idanun shi kamar na  Wabera, sai uwar sanko kamar an tsinewa shege.

     Haka ya shirya cikin wasu Mayun suit, sannan ya mika min hannun shi, na sakala nawa, sannan muka fito zuwa inda motar shi yake, ina rike da hannun shi, wannan itace mafi girman al'adar jacob ya fita zuwa wata club wanda yasan  ana samun baki, daga kashe waje, zuwa shakatawa.

    
         Tunda muka shiga motar yake matsa cinyata, ina jinshi nayi banza dashi. Har muka isa dragon lalace.
       
Muna shiga aka fara hasko nake, kasancewar rigar jikina, yanayin ta tana da tsagu a kirjin, kuma

Please Login or Register in order to submit comment