Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Wannan yanayin yana d'aga min hankali, gashi na sha bawa Zein daman nikam yayi Disvirgin dina, amma ya kasa, ni kuma bana son amfani da vibret machine, dan zai iya kasara lafiyata.

Dan haka mik'ewa nayi zuwa shashin da likitan mu yake nayi mishi bayanin bana gamsu, nan. Ya rubuta min magani na fito.

Da fari maganin yana min aiki sosai, dan sai naga mace da namiji suna cin juna bai wani dame ni ba, ko wata biyu ban yi ba kawai jini na yaki maganin dan matuƙar nasha zan iya niman namiji ma, komawa nayi na mishi bayani.

Cikin damuwa yake gaya min ai dan ban san da namiji bane, duk abinda ake min wasa ne, kuma ban tab'a jin J din namijin a mara na bane, da zan ji shi kuma ya tab'o min da G spot dina har na samu na zubda ruwan da take cike dam a gurin toh da na huta.

Gyad'a kai kawai nake, ina dawowa na gayawa Zein abinda yace min ya matukar bani mamaki.
"Toh kiyi azumi mana"
Shiru nayi dan wallahi ba azumin ce matsalar ba, shima zai iya ksrya min ita.

Kawai nace mishi toh ne, amma bana jin zan iya, domin ganin wahalar azumin nake, dan haka na ajiye azumin a m gefe, jarabta ma na ajiyeta a gefe.

...... Bayan sati Uku, ina kwance naji anata magana kasa kasa, bude ido nayi cikin gajiya na zubawa dakin kallo yadda aka Kawata shi. A hankali na sauka daga ni sai Haf vest, da gashina kamar kuncen hauka. Wasu manyan Balloon na gani masu nuna alamun Happy birth day.

Wannan yanayin yana cikin burina, bude kofar nayi naga basu nan sai takarda da Zein ya ajiye min.

"Ki shirya muna jiranki!"

Ban daki na koma nayi wanka tare da gyara jikina, na zubawa kaina ido, ina kallon kirjina, da kayan da na saka, red gown ne mai tsagu har cinyata, sai kirjin ma nada tsagu zuwa cikina bai kai cibiya na ba,

Sai takalmina da na saka, na gyara gashina sosai, fuskana kuwa na zuba mishi makeup ne mai matukar kyau.

..... A hankali nake tafiya jikina na kad'awa, kome nawa yana kuma bayana a cikin shekaru goma sha biyar, na zama cikakkiyar wayayya, zan iya sarrafa da namiji amma har yau ko Zein bai iya sarrafa ni domin karfin sha'awata tana hanani gamsuwa dashi.

Kuma babban matsalata ya shiga cikin jikina yaki, ina fita naga wata ƙatuwar cake, ga su Sheena sun zagaye shi, ina zuwa suka fara min wakar, cikin jin dadi na amshi wukar na yanka sannan na saka mishi a bakin shi kafin na bi sauran nan muka yi ta hira, tare da tattaunawa.

Har dare, muna tashi na wuce nayi wanka tare da Alola nayi sallah, wai a haka an sami cigaba ne, nake hada sallar idan dare yayi zan kwanta.

Ya dawo ya same ni, ina bude kyaututtukan da suka bani, ajiye kayan nayi nazo na rungume shi, dauka na yayi tare da jangina da bango tare da matsa Bom ² na, mun jima a haka kafin na sauka, daga jikin shi.
Muka cigaba da bude kayan., Muna hira wanda duk kusan labari yake bani,

Tunda muka gama na kwanta a jikin shi anan ya saka hannun shi a cikin rigana, yana wasa da tsayayyun nonuwana,.

Wanda suke matukar daukar hankalin shi.

"Baby, ina son na koma, idan na koma bazan wuce wata biyar ba zan dawo na dauke ki. Mu bar nan!"

Mik'ewa nayi na kalle shi, sannan na koma na Kwanta a jikin shi ina sauke ajiyar zuciya, sabida ba zai faru ba, domin Emily tayi kokarin haka amma suka kashe saurayin ita kuma aka kaita wancan wulakantaccen dakin kare nan yayi ta cizonta har ta mutu, sannan aka fidda mana gawarta bayan karen ya gama yin jima'i da ita, ture hannun shi nayi sannan nace mishi.
"Kar na kuma ganin hannunka a jikina, domin anan rayuwata yake"

"A'a ba anan kike ba, ina jin a jikina zaki bar nan da Izinin Ubangiji, kawai ki bani hadin kai."

Kamar zanyi kuka na mike na bar shi a falo, daki na shiga na dauki giya na fara sha, sai da na kusan shanye wa ya shigo, kwacewa yayi tare da rungume ni.

"Zaki iya!"
"Bazan iya ba! Anan rayuwata take!"
Ina fadar haka amma hannuna yana cikin wandon shi ina ƙoƙarin ciwo J din shi, kamar zan yi hauka nake jin wani feelings.

Tura ni gadon yayi tare da shafa nonona, sannan ya fara musu wasu mahaukaciya sucking, ina lumshe idanuna, tare da mika mishi sosai, kamar maye, haka ya biye min,

Yau kam yaso shiga amma wani irin, abu kamar wanda aka jona shi da lantarki, zuɓewa yayi kamar zai suma, nima barci yayi gaba dani.

---
Duk abinda aka ce kudirar Ubangiji tashigo cikin alamarin toh bawa bai isa yaja da wannan abin ba. Yau matar Halwani ta tashi da mugun ciwon ciki, dan haka suka nufi asibiti da ita.

Abin mamaki suna zuwa aka ce akawo kayan Haihuwa, ta kusan sauka, iko ta saka tana fadin ita bata da kome, sharri suka mata, bata rufe baki ba kuwa Allah ya bata ikon sake wata irin ajiyar zuciya wanda yake tare da katon nishi, aikuwa sai ga yarinya ta fado kamar wacce aka bantaro ta.

Shiru bakin Kafaya ya mutu, dan bata zaci da gaske cikin haihuwa ne da ita, me ya faru. Tasan idan tayi ciki, zuba yake ya tafi ga Dodonsu. Ya akayi haka ya faru.

Kuka take bawai kukan farin ciki ba, kukan bakin ciki na sanin cewa aikin su ya lalace, domin duk inda Yumnah take ta kusan bayyana, ko kallon yarinyar da ake ta gyara ta bata yi ba, sai itace ma ake ce mata ai tayi wani irin budewa na ban tsoro, dan haka zasu mata dinki, tsabar bakin ciki bata yi magana ba, kawai nodding kanta tayi , dan idan tai magana abinda ke cikin ranta zai fito fili.

Bayan sun mata alluran kashe zafi , sannan suka dinketa tsaf, gaba da baya. Sannan suka mika mata Babyn da Babanta ya kawo kayan, wanda ya saya a cikin asibitin.

.kin karbar Yarinyar tayi, sabida bakin ciki ya cika mata zuciyar ta.

A hankali ta d'ago kanta tace musu.
"Ku Kai ta gurin Babanta, bazan iya amsar ta ba jiri nake ji"

Ana fito mishi da ita, ya amsheta cikin wani irin kukan farin ciki, ya sumbaci goshinta, ya tuna ranar da aka haifi Yumnah, an zo za abawa Omar ya riga shi amsarta, yau gashi. Shi daya yake amsar babyn shi.

Kwallar da take sauka a idanun shi ya tab'a goshinta buɗe idanunta tayi, sannan ta kuma rufewa, huduba yayi mata da sunan Yumnah, ba tare da riketa suka shiga dakin da Aka kai Linah dan hutawa.


Tana ganin shi ta kumshe idanun ta, yayi juyin duniyar nan amma fir taki kula shi, har ya kira su Hajiya yayi musu albishiri da haihuwar.

Ai dan murna kamar su zo a ranan,. Yana gama waya dasy ya kira iyayenta ya gaya musu.

Mahaifinta yayi murna sosai, saba'nin mahaifiyarta da ta kira kafaya, tayi mata zagin kare dangi tare da yin mata alkawarin ba zata kuma shiga matan kome ba.

Wannan abun ya dame ta Sosai, shi yasa koda aka sallame su taki magana, sai da yazo yayi mata magana ta fito ko kallon yar bata yi ba,

Haka yayi ta kiran Abokan aikin shi yana gaya musu, tare Sarinah, itama sai gata tazo, Abinda ya bata mamaki yadda Linah ta shiga daki taki kulata.

Yarinya na kuka take kashe kasa tace bazata bata nono ba, abin yayiwa Sarinah ciwo, sai da tayi kuka, karshe sai mai da yarinyar asibiti aka yi suka rubuta mata madara, halwani bai ce mata kome ba.

Cikanki bai ce mata, dan ya kira mahaifiyar ta ta gaya mishi maganar banza, shi kuma ya katse kiran.

Kullum Sarinah tana hanya, sai da akayi kwana biyar sannan ta kawo mishi abinda ake na al'adar Hausa fulani..
Paid Before ready...
a: Sai maganin Gyaran na mata zaku iya tuntubana ta wannan Number! Idan Baki shirya ba karki min magana! Da Manyan mata nake abu na 08130269641

       ABU D'AYA.....muke so..
150 singul group! VIP 300 ta bank.Acct: 0472282105 GTBNK Ramlat Abdulrahman Manga
        200 singul grp! VIP 400 katin MTN..
          Zaku iya tura shaidan biya ta wannan Number Zahran Addah Ramla +2347035133148 only Whatsp.
    
_ Idan kuma Alhubbih dayyia'n
Shima zaku iya biya ta Number! UmNass_
Acc No: 3051894647
Hajara Ahmad Hussain
Polaris Bank ga book din Alhubbi Dayyia'n zasu biya ta nan ne

3️⃣6️⃣"kayi hakuri Allah ya bayyana mana Yumnah dan nima nafi maka sha'awarta akan wannan tinkiyar, ace ka haifi abu da kanka amma ka wulakanta shi, sabida cutan kai."

       Haka tayi ta magana shi dai bai ce kome ba,.kawai yana jinta ne.

               Tunda Sarinah ta kai mata kayan uku, tana waya da hannu ta nunawa Sarinah inda zata ajiye mata, sannan ta cigaba da waya wannan abin yayiwa Sarinah ciwo dan haka tunda tafita daga dakin ta kwashe yaranta suka bar gidan.

                  Ana gobe Suna, su Hajiya suka iso, duk da ganin su bai sanya Linah Kafaya sauya halinta da tsarin ta ba, dan haka da Hajiya taji abinda ke faruwa, tace.
"Ai ba sabon abu bane, dan tarihi ce ta maimaita kanta, dan haka bata yarinyar."

"Babu inda za akai min yarinya ta."
Ta faɗa cikin rashin mutunci, bai wani damu, ba haka Hajiya bata nuna abin ya dameta ba, sai bayan anyi suna zasu koma tayi mata nasiha amma a banza dan bayan tafiyar su Hajiya shi yake renon Yarinyar, dan dama Mamie Bata samu zuwa ba.

              ....... Watan yarinyar uku ya koma aiki bayan ya dauki Nanny, Idan ya dawo kuma ya cigaba da kula da ita, sam baki daya Linah bata da lokacin Baby Yumnah, Domin bata kuma jin tsanar yar ba sai da ya fada mata sunan Yumnah ya saka nan tayi dirinta da masifarka babu wanda ya bi takan ta.

                          ....... Shirya yarinyar yake kamar kullum idan yayi mata wanka zai sanya mata pampes, anan ya ciro wata tap din shi wanda ya ƙasance na shi zai bawa Yumnah lokacin da ta cika shekaru sha huɗu, ya manta ya kai mata zoben tap din, sakata yayi a caji, ya cigaba da abinda yake. Sannan ya dauki Baby Yana jijjiga ta.

... Bayan awa daya tayi barci, dan haka ya kwanta a restchair, Yana baya da kujeran yana dan jijjigata.

                 Hango tap din yayi tana haske da daukewa, shareta yayi ya cigaba da jijjiga Yarshi can da yaga abin ya dame shi ya dauki yarinyar ya sanyata a gadonta, zai juya kafaya tashigo a fusace, duba agogon dakin yayi ya ganta tana ajiyar zuciya, tare da cira.

   Bai mata magana ba, ya wuce zai dauko tap din, Tasha gabanshi.
."mafarki nayi kai da munafukin kaninka da wancan tsohuwar tare da annamimiyar kanwarka, wai suna murnan kayi aure? Da gaske ne mafarkina gaskiya ce?!"

Yadda take maganar da Bala'i sai da ya bashi dariya, wuceta yayi tare da ɗaukar tap din zai duba, tasaka hannu zata kwace ya buge hannunta, yana gargad'in ta.

         "Sai ka gaya min wacce shegiyar ce take son shiga tsakanin mu?! Wallahi sai ka gaya min wacce me karar kwanar ce zata aureka?!"

Rigima sosai har Baby Yumnah tana son tashi, abinda ya bashi haushi ya koreta daga dakin, ya kuma manta da batun tap din.

          ---
A hankali na tashi akan abin sallah, ina kallon wayata. Sakon Asood ne yana bani hakuri akan abinda yace min, na cire ni a wannan harkan.

Tab'e bakina nayi, tare da shiryawa cikin wata riga da wando.  Masu dan fadi. Sai kaina da na yane shi da yar karamar dan kwali, na fita daga dakin.
Na sanya Oxfords shoe, na fito da sauri ina duba agogona...

             A bakin kofa na ganshi, haushi ya bani, domin na razana rab'a gefen shi nayi ya mai dani dakin ya saka key.

         Nad'e hannun nayi a kirjina, kamar zan yi kuka.
    "Don Allah kiyi hakuri"

    "Da akayi me?" Na tambaye shi,
"Nasani na takura miki! Amma iya gaskiyar kenan"

       Girgiza kai nayi sannan nace.
"Ok zaka iya tafiya nagode,"

      Saka hannu nayi zan fita, ya dawo da, wani irin kallo nayiwa hannun shi dole ya janye daga jikina, Yana gani na fita daga cikin gidan ina mai jan tsaki.

             ...... Da yana da zuciya da ya rabu dani, Ni ina son shi but. Babu amfanin son Bai da rana, wallahi bana jin dadin mu'amala da maza irin shi, amma tilas na kaucewa abinda zai cutar da lafiyar shi, dan haka na tsiro da wulakancin sosai.

      Ina isa gida tausar mu na wuce, na cire kayana. Tunda na shiga na sami wani mutum sai kallona yake, kamar zai cinye ni, ina tafiya naji ya daki bom² dina, ban damu ba, na since kyalen dake k'uguna, na shiga cikin ruwan dake tsakiyar filin, biyo ni yayi tare da rungume ni, juyawa nayi na kalli yar Ayabar.

       A raina nace.
"Wannan tsoka ba laifi! Zata yi dadin tsiya"
      Shafa fuskana yayi sannan yace..
"Baby! Zaki raka ni, Canada!"
Kallon shi nayi dan banji a raina na bishi ko ina ba, kawai bai kwanta min bane.

      "Babu inda zani"
Kallona yayi cikin nutsuwa sannan yace..
"Zan baki makudan kudade, kawai ki bini"

"Kai kune ne matsalar ka, Ni basu ne a gabana ba, dan ba talauci bane ya kawo ni Thailand ba."

      "Na sani! Kawai muje!"
"Uban me zan maka idan muka je can!"
Kamar zai yi kuka ya fara bani labarin da ya kusan sanya ni, fasa ihu a cikin ruwan, dake Allah ya soni da arziki nice zai kaiwa karen shi da bai samun nutsuwa sai ya kwanta da mace, Dan adam.
   
   Tsabar jarabar shi idan ya rufawa karyar yar uwanshi sai ya karya mata k'ugu, kudi ya zuba yana niman yarinyar da tafi kowacce kyau sabida karen nada ra'ayi baya yarda da kowacce mace sai mai kyau.

   Wani irin tsoron Allah ne ya shige ni, da sauri na fita daga cikin ruwan ban kuma ko kallon inda yake ba, na bar gurin baki daya.

                         Cikin gaggawa na bar gidan shakatawar, na nufi gidan Zein, Ina isa na zube a jikinshi. Rungume ni yayi yaji ina sauke ajiyar zuciya.

  "Me nene? Waye ya tsorataki? Me ya faru?"
Duk lokaci guda yayi min wannan tambayar, kuka na saka, tare da boye kaina a jikin shi ina kuka, a yau naji tsanar da nakewa Mommy yafi na kullum.

       Dan haka ya rike hannuna muka fita, yawo har inda tunda nazo thailand ban tab'a zuwa ba sai gani a gurin, wani tsibiri ne a  cikin tekun su, anan muka zauna har na tsawon sati Daya, kuma gurin akwai Wadatacce network, gashi babu iskar masana'antu wato hayakin da yake fita daga irin su generator da sauran su.

   Natural ne babu wani sarki a gurin.

                     Ina saman jikin shi, muna sana'ar mu, zare Igiyar rigar jikina tayi, tare da shafa cikina yana fad'in.
"Wannan cikin zai yi kyau da ɗaukar babyna."

       "Hmm! Shi yasa har yau ka kasa shiga cikin gurin ba."

  Na fadi haka ina kara zame hannun rigana, tare da hade bakin mu naki bashi damar, kare kan shi.
       Ban san lokacin da yayi cilli da kome ba, kawai lashe ni yake yana kuma tsantsar duk inda yayi karo sashi.

          Sai da naji shi, G Dina me na kuma rud'ew, ina kara d'aga mishi, har ya gama kashe ni, amma ban wani ji yadda nake so ba, Ni kuma ina da wani irin yanayi bana kaunar abinda Anna ta gaya min wait tana amfani da hannunta.

      Gani nake ni Idan ba namiji ba, babu wanda zai iya daukar wannan kasadar, domin nafi son naji zandariyar shi ta shiga cikina tayi linkayar da nake so nan zanji yadda kowa keji, shi kuma tunda ya kusan mutuwa yake tsoron kuma tura min Ayabar shi.

   Haka na ya gama jagulani ya barni a nan yadda ya same ni, ban daki ya shiga, yayi wanka sannan yace.
"Baby bari naje na dawo!"

Gyada mishi kai nayi, yana fita. Na zauna ina nazarin rayuwar da nake aikatawa, sa'o'i na suna makaranta, na addini da na zamani, taya haka ta faru dani ban sani ba.

   Taya na fada wannan kaddarar ba tare da na ankara ba, kullum zina nake aikatawa, tare da maza ba iyaka, idan sai sun shiga jikina ne zai zama cewa zina ce, ai ina fitar da ruwan maniyyi, daga G na.

             "Mommy kin lalata min rayuwa na! Allah sai ya bi min hakkina." Shine abinda na fada, a hankali ina share kwallar da ke bin fuskana.
 
---
           Gombe..
     "Hassanah! Maganar ya gaskiya zan gaya miki, ki rabu da hurimin Yumnah.

  Matuƙar kika shiga rayuwar ta zaki mutu, bawai ki mutu a binne ki ba, rayuwarki zata zama abin yayatawa mara kyauwun fa'ida.
    Yarinyar ta fara dawowa hankalinta sakamakon addu'o'in da Kakar Halwani tasaka ana yi. Ko koma ki cigaba da kasuwanci ki, karki yarda ku saka kanki a rayuwar Yumnah, dan bola zai fiki daraja!"

     Cikin razana tace..
"Utta! Da bakin ka fa, kace na rabu da Yumnah?!"

"Eh Ni na gaya miki gaskiya sabida ke bazamu lalata kungiyar mu ba, domin kina kawo mana barazana a cikin wannan halin."

     Gyad'a kai tayi sosai, sannan tace.
"Lallai bahaushe yayi gaskiya da yace, idan farauta ta kika hatta kunkuru tsarewa karanka zai yi nagode Utta. Amma bazan kashe burina akanta ba sai inda karfina ya kare, sannan zan bar kungiyar ku tunda kun kasa biya min bukatar da zata sani samun nasara ba."

   "A'a Hassanah, ba haka bane zamu jaraba mu gani dan bamu kaunar ki fita ki barmu."

   Daga haka suka kuma shirya aka cigaba da kullaya mugun nufi akan Yumnah.
  
         ---
Linah ta hana Halwani sukuni, gashi yana tsaka da wani al'amari ne, amma ta fitine rayuwar shi, dan haka sai ya daina zaman gida, sam ya manta da tap din nan sai yau da ya nutsu yana wani aiki ya duba tare da jonawa a cikin motar shi.

             *YUMNAH*
  Ya gani, a rubuce, tsabar rawan jiki har wayar tana faduwa, ya tareta, sannan ya shiga dubawa, location din, da.

   A gidayance ya shiga kiran wani abokin aikin shi dake ƙasar thailand ya gaya mishi gashi nan zuwa.

      Sannan ya nima mishi yarinyar nan a duk inda take a cikin kasar.
                          Cikin awa biyu, sai ga kiran Abokin aikin shi yana gaya mishi..
"Fitar yarinyar nan daga inda take mai sauki ce! Amma fitar ta daga thailand, shine babban matsalar, domin sai da ayi daya cikin biyu, ko su kasheta ko kuma su kashe ku dukkanku.

   Sabida tana karshenin wasu yan mafiya ne.

    Sannan ita kanta yarinyar tayi wani irin shiga karuwancin sosai yadda babu wanda zai iya fidda ita sai Allah, amma zaka iya zuwa muga yadda haduwar ku zai zama."

   Wasu irin hawaye ne suke zuba daga cikin idanun shi masu mugun zafi, Yarinyar da ya gama tanadinta itace wasu mazan suka yiwa kwaf daya.
"Shi kenan! Ina hanya!"
Ya kashe kiran hawaye na zubda daga idanun shi.

       Ranar haka ya wuni a sukurkuce, magana ma baya iya yi, kawai hango kankatar Baby yake da yadda maza zasu hau kanta su sauka, duk sai yaji ya tsani kanshi da duk wanda yayi Mu'amala da ita, gani yake shi ya fara koya mata, har takai da haka.
   Tunda sau biyu yana ƙoƙarin mata fyade tana sha.

      "Innalillahi wa'inna ilaihi rajioun Allah, na tuba baby ko a kan titi maza ke kwana dake ni ina sonki a hakan zan aureki na zauna dake.

   Baby Ina kaunarki a haka," sambatu yake sosai, sabida tashin hankalin da ya shiga.

        ......
Bayan wasu awowi mutumin ya turo mishi da address din inda take tare da bashi duk wasu bayanan da yake bukata, sannan yayi mishi fatan nasara.

    Hajiya kawai ya iya kira, sai gurin aikin shi, da ya dauki hutun.

                 Ko Linah bai gaya mata ba dan yasan mahaukaciya ce, dama tana ihun ya gaya mata aure zai yi tayi mafarkin yayi aure.

           ---
Dake na kwana biyu bana nan yau Gidan Jacob naje, Ina shiga na same su, suna nan ana bude wasu kananun yara, kauda kaina nayi, tare da shiga falon.

Zama nayi na kalle shi, cikin mamakin ganinshi da nayi cikin tashin hankali nace mishi.
"Jay lafiya!"

     Cike da takaici ya fara kora min bayani.
"Emily ce ta faɗa hannun wani mutum, yanzun haka gawarta tana can Florida, wai ya biyata kudi na fitan hankali shine ta bishi, yaje ya kaita gurin wasu karannukar shi suka yita kwanciya da ita, yau sati Uku kenan. Ban san da abin ba, sai dazun da aka kirani daga asibitin da take kafin ta mutu.

    Take gaya min wai ashe kece aka nima ki kalli shine abin ya faɗa kanta, wallahi karki ji yadda ake gaya min wai har cinye gabanta suka yi, dan da suka gama saduwa da ita suka ga bazata iya tashi ba, shine kawai yayi musu alluran da zasu iya cizon kowa, sukayi ta cizonta tare da cin naman gabanta."

  A tsorace nake binshi da ido saboda tsoron Allah yana kuma samun matsuguni a zuciya, wani irin kuka ne ya kwace min, gashi dama Zein ya tafi.
 
Guduwa nayi, domin ban gama jin sauran bayanin shi ba,, kwana na biyar ko waje ban leko ba, kuma a ka'idar aikinmu kullum muna waje, idan bamu tafi Club ba zamu tafi bakin hanya haka za azo ana daukar mu.

  Wai ganin Ni nafi sauran matan shiga zuciyarshi, shi yasa ba a damuwa da nafi kuma duk bayan sati biyu Zein na biyan shi wasu irin mahaukatan kudi domin kawai kar nabi wasu

Please Login or Register in order to submit comment