Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bata kisa, haka zaman mu ya kasance da Mommy Ina Cin Ubana sosai.

     Ko wata biyu ba ayi da rasuwar Abbana ba, Mommy ta tsiro da wani irin hali na daban.

     Bata zaman gida, haka zan wuni da yunwa wani lokacin na kwana, yan uwan Abbana sun zo dauka na taki basu ni.

              A hankali rayuwar ta mike, idan ka gani sai ka dauka ban kai shekara tara zuwa goma ba, sabida karancin abin gina jiki.

    Makaranta kan tun Abbana tun Abbana yana raye.

             ---
     Tokyo...

Kwance yake, idanun shi lumshe karar alarm clock ne ya sanya shi bude idanun shi, kyakyawan idanun shi sauke akan Hoton Yumnah tana murmushi rungume da wani katon Teddy din Panda,  yalwatattacen gashin kanta ya sha kitson kalaba, wanda aka jera mishi beat, tana murmushin ranar birth day ɗinta ne.

            Kafa mata ido yayi, yana murmushi sannan ya tashi zaune. Wani murmushi yayi wanda dimple Point d'inshi da yake guri uku sai da suka lob'a.

     Wata kumatun shi, sai wanda yake a habb'arshi. Lashe bakin shi yayi wanda suka kasance light pink, ziro kyakyawan leg din shi yayi kasa, tare da sanya room slipes. Fari tass.

    Sai kayan jikin shi, suma farare tass suma masu tsantsi,  kasancewar yadin silky ne, gaban rigar a buɗe take, dan bai sanya botirin rigar ba.

             Ban daki ya shiga, ruwa ya tara a Jacuzzi,  a hankali ya zuba turaren wanka, a hankali ya shiga cire kayan jikin shi, sannan ya shiga ruwan.

                 Giant body d'inshi ne ya bayana, wanda ya buɗe sakamakon d'aga karfe, ga dai yanayin shi, mai sanyi ne amma kana ganin shi kasan akwai alamun karfi a tare dashi.

              Lumshe idanun shi yayi, can ya ware idanunsa akan kofar ban daki, b'ata fuskar shi yayi tare da tsare kofar da manyan idanun shi.

         Knocking din kofar ban dakin akayi, ya sanya shi gyaran muryan shi yayi.

          Wanka yayi sannan ya fito bayan ya wanke jikinshi, ya dauko bathtube d'inshi ya saka, tare da daura gashin kanshi da wata karamin towel.

                        Kamshin showel gel din da yayi wanka dashi ya cika ban dakin, har zuwa cikin bedroom dinshi.

                       A sanyayye yake tafiya, kamar ba namiji ba.
  "Mr Halwani!"

       A kaikace ya kalleta ba tare da yace mata kome ba, yaje gaban mirror yaja stool d'inshi, hand drie ya jona, ajiyewa yayi sannan ya warware towel d'inshi ya shiga busar da gashin kansh.

               "Wai meye nufinki dani? Yau wata biyu da auren mu, amma ko...."
Kashe hand drie yayi, tare da mik'ewa ya wuce closet d'inshi ya danna yar tap din jikin kofar, buɗewa closet din yayi, ya shiga niman inner wear din shi, boxes d'inshi da singlet dinshi, a hankali ya fidda su tare da wata dark blue American suit.

                Ciro su yayi a hankali ya ajiye su a saman india bed d'inshi, Wanda aka yi shi da zallar whiter woods.

        Komawa yayi gaban mirror ya shiga shafa, lotion na Mai sanyin kamshi na kamfanin lux, kuma dama da showel gel din shi yayi wanka.

                   Roll on da body spray ya fesa, sannan ya shiga sanya kayanshi, d'ago kai yayi ya kalleta sannan yace.
"Please out!"
      Ba musu ta fita, Binta yayi da ido tausayinta ne ya kama shi.
   Zama yayi a bakin gadon tare da zuba tagumi yana nazarin abinda yake hanashi zaman lafiya da matar shi.

          A yanzun wannan auren shi na biyar kenan, kuma duk case daya ne.

          Hawayen bakin ciki ne ya sauko mishi, kallon hoton Yumnah yayi a hankali ya nemi b'acin ran shi yayi duk ya rasa su.

           A sanyayye ya shirya tsaf, sannan ya sanya turaren pure oud wood ya saka wanda ya gauraya dakin da kamshin sa me dadin.

    Sannan ya dauko wata takalmi ta kamfanin Channel, ya saka tare da Black sack, sai agogon shi na silver wanda kwalbar da ta rufe saman agogon ta kwalbar diamond ce, a hankali ya dauki yar karamar briefcase din shi, ya fito a sannu yake takawa, baka ce ya kai 46 years ba, har zai fita ya koma bakin side bed din shi, ya dauki yar memo da yayi yar Rubutu a jiki, ya cire shafin da yayi rubutun ya fito a hankali yana sauka daga step....
#Mai_Dambu...
8/3💞💞

*_ABU D'AYA_*

                     (MUKE SO)
                                     💝💝💝

     

This page is for You Min Sayeed ne Noor! Uwar dakin Mommy da Hajiya Larai...😜

           😍 Nabilah Hayatu special Greet to you! Ya za ayi da halin Mommy!🤣
https://my.w.tt/gVdJICUTp8
4️⃣
  Sound's din Shoe din shi da yake bada wani taf-taf- har ya iso kasa, kallon dinning room din yayi tare da kawar da kan shi daga kallon dinning room din.

         "Mr Halwani!"
Kallonta yayi bayan ya shigo tsakiyar falon gidan, wanda yake zagaye da wasu Italian fashion cushi.
             "Please! Ka saurare ni! Idan bazaka mu rayu a igiya d'aya ba Why not ka sallame ni! Ga abinci can daga daga Sarinah!" Ta faɗa mishi,

      Nufar Dinnig room din yayi, abin tausayi ita taja mishi kujeran, ya zauna bayan ya ajiye briefcase din shi, sannan ya gyara hannun rigarshi.

                    Da kanta tayi serving din shi, inda ta zuba mishi honey chick, tare da Chinese chips sai green tea Wanda ta zuba mishi apple honey, gefe guda kuma toast bread ne, da fry sauce egg.

              Ta had'a mishi, a hankali ta ajiye mishi normal spoon da fork, sai tissue paper da ta ajiye mishi.

    Duk sai yaji ba dad'i, b'cos tana hidima dashi ba tare da tasan halin da yake ciki ba, ko wanda zai jefata.

              Takardan da ya fito da ita, wanda ba kome ne a cikin shi ba sai kalman saki, damke takardan yayi.

        Ya fara cin abincin, yana kallon yadda take siyayya mishi orange juice Wanda ta d'iga mishi alvera, Hannun shi ya kai zai dauki cup din tariga shi dauka.

   Sake mata yayi, a hankali ya ajiye mata takardan nan, sannan ya amshi ruwan ya kurba. Kafin ya mike da sauri. A sannu ya motsa da lips d'in shi yace.
"Am sorry Mayah!"

             Daga haka ya saka kai ya fita a gidan, a hankali ta warware divorce paper din, abinda idanunta ya hango mata shine.
        *Am sorry! Mayah Malik, na sake ki saki biyu*

                          Ahmad Halwani Nafada.
                  Hawaye ne ya zubo Mata daga idanunta, karar da yaji wayar ta yayi ne ya sanyata duba wayar.

       Text message ne, tana dubawa taga abin mamaki, zuzzurutun kudin da ya turo mata, is too much wato dan karta zarge shi da son kai shine ya mata irin wannan sallamar

           Dakin ta da yake sama tashi Allah ya gani dama auren biyayya ne, domin tana da wanda take so, aka sanyata auren  Halwani.

                          Tattara kayan ta tayi, sannan ta kira Sarinah ta gaya mata, abinda ya faru.
           
                 ---
"Mommy!!!" Kira nake mata amma bata ji ni ba, sabida rayuwar da ta zab'awa kanta,

         Halin Mommy ya sabunta kanshi dan ta koma mara tsoron Allah,

  Haka na gama ihu bata fito ba, sai da suka gama sab'awa Allah sannan ta fito, tazo ta zuba min duka a gadon baya kana ta tura min wani bushashen ruwan semo.

          A yanzun da jikina ya saba da duka, ban ji kome ba burina na ci na koshi.

     Haka nayita tura abincin, har na samu ya shiga cikina, murdawa cikina yayi, saboda yunwar da take cina,

  Wani wahalallaliyar gatsa nayi, aikuwa ta buge min bakina, tana faɗin.
             "Yar banza ne zuciyar mage! Sai na rabaki da duniya.".  Komawa gefe nayi ina ajiyar zuciya, idan da sabo ai na saba da abinda take min.

     Ni bana makarantan boko ba, Ni ba Arabic ba, gani nan zaune sai yadda tayi dani. 

    Wani matashin saurayi ne ya fito falon, sanye da gajeren wando, yazo ya kalle ni.

       Tsoron shi ya sani, kame jikina ina sunkuyar da kaina.

"Baby! Har ka fito?!" Tace mishi,
     Bai bata amsa ba ya tako inda nake, durkusawa yayi a gaba, ya shafa fuskana. Sannan yace.
"Yan mata! Ya sunan wannan abin?!"
          Cikin jin haushi tace mishi.
"Baby! Meye na tambayana, Kawai ka shirya yau zamu je...."

     A zafaffe ya juya mata, ita kanta sai da ta tsorata, mik'ewa yayi, sannan yace mata.
"Yarinyar tayi min? Da na ganta tun dazun da babu abinda zai shiga tsakani na dake.

           Haka meye sunanta?! Nace ba wani shirme na tambaya ba."

  "Baby Yumnah!"
Ta bashi amsa a takaice, tana b'ata rai.

                  D'ago ni yayi sannan ya zaunar dani a saman cinyar shi, duk na gama razana.

"Shekarunta nawa?!"
        "But Baby?!"
Cikin tsawa ya dakatar da ita, shiru tayi tana zare idanu,
"Shekarunta?!"
"Goma da watanni!" Ta faɗa mishi kamar zata yi kuka.

"Hmm!"
Ƴace, sannan ya mik'e, ya ajiye ni tare da komawa d'akinta, d'aga hannunta tayi zata rufe ni da duka, daga dakin ya buga mata tsawa, dole ta ajiye hannun, yana fitowa ya kalleta, bayan ya saka  wata sarka me hoton ƙatuwar kunama!
     
          "Ki sani! ITACE sa'arki ! Matuƙar kika tunzura akanta kome naki lalacewa zai yi, duk da kinyi ƙoƙarin rufe bakinta, amma haka ba zai samu ba, dan zata yi magana wata ranar, sannan matukar kina son mu dai-daita ki ajiye k'iyayyar da kike mata.

      Inba haka ba, zaki rasa abubuwa da yawa, dan akwai..."

     Riko hannuna yayi muka fitar daga gidan, wata mota mai shegen kyau ya saka ni, muka fita daga gidan,  wani gidan cin abinci ya kaini, yasa aka zuba min abinci, takura kaina nayi a gefe dakyar ya bani da hannun shi naci.

    Rabona da cin abincin mai dadi har na manta, haka na dinga karb'a kamar mayunwancin dama da yunwar, sai da na koshi ya kaini gurin wanke kai aka wanke min kaina, ya fita tass kwarkwata da amodari duk ya fidda min su, samnan aka gyara min kan muka dawo gida.

       Tunda ya shigo dani, gidan ya sanyata ta haɗa min ruwan wanka, kafin naje nayi da kaina, da na gama ina fitowa naga kayan da ya ware min nasaka.

               Shigowar Uncle Amar ya sama min yanci, domin Mommy tana jin tsoron shi, sannan kuma da kanshi yake kaini makaranta.

     Zanje na dawo ya kuma bani abinci.

                    Abin yana masifar mata ciwo, dan koda ya tafi Mexico sai da ya bar min masu kula da ni.

        Dan haka bata da ikon takura min, domin akwai abinda ban sani ba, kawai zuwan Uncle Amar yasa ni, fahimtar daga Mommy har Hajiya Laraih suna masifar tsoron shi, bayan tafiyar Uncle Amar, mommy tayi samarika da yawa, wanda suna gani nan zasu ɗaukar wa kansu dawainiyyar kula dani, sabida farin jinin da Allah yayi min.

             --
"Utta! Ka sanya baki Amar ya rabu da Yumnah, bana son Yana kulata Ni Inda hali ma a sanya mata bakin jini da kin mutane."

           Kallonta Samar yayi wanda suke kallon shi a cikin wata ruwan wutarsu da take ci.

Numfashi Utta ya sauke, sannan ya kalli Mommy, ƴace.
"Gaki ga Amar!"

         Murmushin mugunta Amar ya sake sannan yace.
"Zan rabu da ita! Amma karku yi tunanin da ita ne! A'a sai dai dole sai ta biya min abinda na bada, domin na ciyar da yarinyar da kudina, wanda kuma kowa yasan na meye"

          "Toh indai haka ne ka kasheta kawai, Ni na amince"
Ta faɗa,

"Zan kasheta ba! Sabida kuwa kina son nayi haka ne dan tafiki farin jini, sannan tafiki Jama'a kowa yazo gareki yana iya juya miki baya!

     Madam Sanah! A shekara goma da watanni, yarinya ta firgita ki ok! Na fahimce ki, kawai kiyi hakuri ki share batun cutar da ita dan yin haka shi zai kuma nisantaki ga abinda kike muradi.

      Dan haka kiyi duk abinda zaki yi Babu abinda zai sami Baby Yumnah"

  Yana fad'ar haka ya b'acewa gani su, takaici ne ya kamata.
  Ta shiga mita ita sai ta kashe ni, matukar na hanata rawan gaban hantsi.

         ....
Ina barci kamar a mafarki naji kukan mage, buɗe ido nayi dan ina masifar tsoron mage.

         Hango wata Black cat nayi, idanunta jajjur kamar jini ya kwanta mata a ciki, tsoro ne ya kamani naja da baya. Gurnanin take a hankali tana tawowa kusa dani.

        Kuka na saka tare da niman ceto, dariya naga mage tana yi tare da mik'ewa tana tafiya a tsaye,  tun ina da baya. Har na dungura. Da mugun gudu na tashi na haye kan stool.

     Tana iso ni, na fasa ihun....
Mai_Dambu
8/

Zaku iya danna wannan link domin sauraron Littafin BAHAUSHIYA... Karku manta Comments da Subscribe nagode 🤝
         A channel dina Mai suna BAHWA HAUSA Novel....


💞💞💞

*_ABU D'AYA_*

                     (MUKE SO)
                                     💝💝💝

     
_Wannan Pagen na kune! Masoyan Abu daya muke so! Ku more kayanku_


https://my.w.tt/nXdHHgqZq8

5️⃣
Wani irin jumping magen taya na fasa wata irin karar, tun kafin ta iso kaina wani haske wanda ya sanyani sumewa a gurin ya bayyana tare da b'atar da magen, anan na kasance har gari ya waye.

    Koda na farka sai na dauke shi a matsayin nightmare, but am scared to what happen yesterday, sabida abin yana yawan dawo min brain Dina.

            Lokacin da na tafi school, sai na fahimci yara suna guduna, gashi Auntynmu wai bata son ganina, sai ta korani end last sit na Class  Ni daya nake zama a gurin.

                 Am hurt Sosai da abinda yake faruwa dani, b'cos ta kai har ana shirin korana a makarantar, Uncle Amar yazo ban San me ya faru ba, kawai ya dai yi fada sosai.

              ---
"Hajiya Larai! Meye kike ganin zai yi da Baby Yumnah?"
    Mommy ta tambayeta, Dariya tayi sannan tace.
"Kinga surukina Yana zuwa idan zaki iya ganin mu toh idan bazaki iya ba, Idan na samu lokaci zan zo."

                      Shigowar Bilal da wani matashin saurayi wanda bazasu wuce sa'anin ba, yazo ya zauna a kusa da Mommy.

         Zai yi magana Mommy ta sakala hannunta a cikin trouse din shi, ta shiga wasa da  Ass din shi.

          Kafin wani lokaci, manyan Maguzawan sun haukata falon da ihun dadi, musamman Hajiya Larai da take jin abin har tsakiyar kanta, sai da matasan nan suka Zungure su tare da raruke su..

        Kallon Abokin Bilal Mommy tayi sannan tace.
"Wallahi ban gaji ba da jin Hajiya babban ka ba, Yar muli-muli mai kan tocila mai kan rodi maka min, ka tashi dan banji kome ba."

      Matsalar Mommy ta Kai Matukar namiji bai mata ba, toh wallahi bata gajiya dashi, dan haka koda ya fara, wani tunani ne ya diro mata.

     Akuwa ya fara faɗin.
"Wayyo Allah na! Wayyo marata, na shiga uku, kai Artin karka cinye ni mana, barni haƙa wallahi bazan moru ba."

    Daukarta yayi cak ya hadata da bango, ya cigaba da mata yadda zai birta mata lissafi.

      Kuka take shar-shar tana rokon shi ya cigaba da murzata, sai da yayi mata abinda ake kira da wulakancin sannan ya mai da ita saman kujeran falon ya kwanta a kirjinta. Yana mai da numfashin sa.

               Koda suka yi wanka kitsawa suka yi tare da barin gidan.
              ---
A yanzu ina kyautata zaton ko duniya Ni daya ce bata so, ina ganin kamar nice bani da sa'a, domin hatta dangin Ubana sun manta dani. A hankali lokacin mu da rayuwar mu ya karewa burace-burace yana kara yawaita.

Marasa tsoron Allah suna kara dulmiyar da mutanen kirki.
   
Bayan shekara biyu wanda ya bani damar cika shekaru goma sha biyu zuwa sha uku, alamun girma da suka fara bayyana min sun sani kame kaina, dan na fahimci a yanzun bani da gata sai na Allah.

              Matsalar da nake fuskarta a gurin mutane shine na zagina yar mace ko yar karuwa, haka bai dame ni ba, sai kuma matsala na biyu, shine yan iskan Mommy, hari suke kawo min,

   Bani da kawa bani da aboki, daga Ni sai halina. Dangi sun manta dani, bana da wata farin ciki.
 
A makaranta kuwa yara korana suke a kusada su, wai ni dodo ce.
Haka ya kuma karawa Mommy farin ciki tunda babu wanda yake dani.
               ---
"Halwani! Wannan itace amanar da na baka! Halwani ka tashi a barcin da kake yi kaje gurin Yumnah bata da majingina sai Allah, Halwani katafi Yumnah tana zubda hawaye! Kaje karka bari su shiga cikin rayuwarta.

   Na bar maka amanar Yumnah!!!!"

  A firgice ya tashi zufa na karyo mishi, sosai.  Bai tab'a jin abinda ya dame shi ba irin yau. Muryan Omar yaji cikin kuka yana niman yaje ga Yumnah, toh meye yayi mishi iyaka da ita, kamar wanda aka ankarar dashi abinda ya manta,  sauka yayi daga gadon ya nufi ban daki yayi wanka sannan ya fito zuwa closet din shi ya ciciro kayan shi.

          Tunawa yayi kusan shekaru biyu kenan, da bai je Riyad ba. Amma ya zame mishi wajibi yaje yayi Umrah sannan ya nufi Gombe.

                   Tsaf ya gama large germent bag ya dauka ya cika kayan shi a ciki, sannan ya sanya ya shirya cikin shawl lopel suit, yana gama shiryawa ya dauki overall ya daura akai kasancewar ana Kakar sanyi a Tokyo.

Ya rufe da hular overall din, takalmin D&G Yasaka, kamshin turaren shi na designer, ya fesa a hankali ya dauko jakar shi ya fito daga d'akin yana tafiya tare da lashe lip shi.

      Yana fitowa, mai mishi girki yana fitowa shima.
"Sir!"

         Kallon mutumin yayi kamar bazai magana ba, kafin yace.
"Nan da sati biyu zan dawo!"
"Ok!"
   D'aga haka ya saka kai yafita a hankali, kome na shi me sanyi ne. Har inda motar shi yake, da sauri driven yazo ya bud'e mishi tare da amsar jakar shi. Ya saka a bayan motar, sannan ya shiga shima bayan Halwani ya shiga motar.

            Basu b'ata lokaci ba, suka nufi airport, koda yaje biyan VIP yayi sannan ya koma gefe yana danna laptop din shi.

      Wata matashiyar budurwa ce tazo ta zauna a kusa da shi, tare da zuba mishi tace.
"Hi! Am Linah Barrak"

         Bai d'ago ba balle yasan tana yi dashi.
"Wow! I like your emotions."

  Bai d'ago ba kuma bai ji a ranshi yace wani abu ba. Haka tayi ta surutu, tsayawar wata ma'aikaciyar jirgine ya sanya shi cire earpie daga kunnen shi.

"What!! Dama duk abinda nake da kai dama baka jina?!" Sai lokacin ya kalleta, bayan ya amshi takardun da matar ta bashi, a sannu ya tattara kome nashi ya zuba a jaka sannan ya bar Linah a gurin.

  Da gudu ta tashi tare da nufar shi tana cewa.
"Hey! Ina maka magana kana share ni, who are you! Kasan ni wacece? Babana shine Vice president, na kasar nigeria. And Kai waye?!"

Ta tambaye shi a shagwaɓe, kamar zata yi kuka, Hoton Baby Yumnah ce tazo a Kan idanun shi, yadda take tsulla mishi shagwaɓa juyawa yayi ya kalleta.

"Ahmad Halwani Nafada!"
Tsayawa tayi tare da sosa kanta kafin tace.
"Please! Can i said Halwani!"
           
Murmushi yayi tare da wucewa abinshi, dan baya jin zai iya jurewa surutunta, Baby Yumnah ce kad'ai take iya hana shi sukuni  da surutunta, amma idan yaga wasu nayi har samun shi yake.

      Abin da yake bashi mamaki da mutane, shine yadda basu gajiya da surutu. Shi kuwa surutu samun rayuwar shi take. Shi yasa yayiwa Allah godiya da bai sanya shi a cikin jerin maganannun mutane ba. Kai ina Allah ya rufa mishi asiri da wannan aikin ciwon kai.

            "Excuse me Sir Halwani!" Dan yayi mata nisa, da gudu ta iso inda yake, tana hakki.
"But ina zaka daga nan?"

          Juyawa yayi tare da d'aga mata kafad'arshi. Lasar fatar bakin shi yayi tare da furta mata.
"Riyad!"

             "Please ko zamu yi exchange phone number." Ta faɗa mishi kamar zata yi kuka,

Kallon ta yayi sannan yace.
"No way!"
Yayi gaba abin shi, kamar zata yi kuka tace.
"Please sir!"
Bai kulata ba yayi gaba abinshi dan yau Ya jinjinawa kanshi yadda ya tsawaita magana. Tunda ba dabi'ar shi bace.

            Har ya shiga jirgin da zai kai su Abu Dhabi, bin bayan shi tayi da gudu dan itama vip ta biya.

        Abin haushi tana shiga taga baya cikin inda take tsammani, tura baki tayi cikin shagwaɓa kamar zata yi kuka ta zauna a inda  Number ta yake.

    Tana juya bayanta ta hango shi hard'e yayi Crossing leg din shi, yana karanta magazine. Dariya tayi sannan ta mike taje inda yake magana tayiwa mutumin yake kusa da shi, suka yi exchange ticket.

       Zama tayi sannan ta kalle shi tace.
"Alhamdulillah! Kasan yadda naji da ban ganka ba."

    Nan tashiga mishi surutu, Allah ya taimaka ya sanya earpie a kunnen shi, har ta gama surutun ta. Bai jita ba.

               .....
A Dubai suka rabuwa, kamar zata yi hauka dan yaki bata Number shi.

          ** Karfe biyar na safe ya isa garin riyad, kanin shi Shurahbeel shine yaje ya dauke shi, Shurahbeel abokin haihuwar Sarinah ne.

    Tunda yaga Shurahbeel wanda suke kirashi da Rahbeel, yana dariya kasa kasa ya fahimci, Allah ne kawai zai kwace shi a hannu Hajiya hari kakar su.

              Bai kula shi ba, dan shi har yanzun me yasa Hajiya hari bata mutu ba, koda yake tace bazata mutu ba sai taga dan jikar ta...
Mai_Dambu: *https://my.w.tt/LLDv2musr8*

💞💞💞

*_ABU D'AYA_*

                     (MUKE SO)
                                     💝💝💝

     _Hmm! Uwa ce Mommy kawai sunyi ifsani ga madubiya D'aya ce shi yasa hakan yake faru_

6️⃣
Sarinah da Shurahbeel sune suke bin bayan Halwani sai, sai wasu yan biyun mah liqah da Mau Naz, sai yar autan su mai suna Khuwailah. Wacce bata wuce sa'ar Yumnah ba.

           Tun daga bakin kofar gidan ya lura

Please Login or Register in order to submit comment