Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sauri ta rungume ni, kuka ne ya kwace mata, nima kukan nake yi, kowa a falon sai da ya zubda hawayen.

          Sosai taji dad'i gani na, goge kwallar tayi bayan ta kalli Uncle tace mishi.
"Nagode sosai! Ba dan kai ba bansan ya baby zata zama ba, Alhamdulillah luk at yadda ta koma big girl, ga kyau ga dukkan abinda ake noma na cikakkiyar mace, uwa uba nutsuwa da nasaba.

              Gaskiya Ahmad nagode, ina ma Da Omar yana raye, yaga yadda Queen din shi ta zama baby girl"

Aikuwa ta kuma saka kuka, nima kuka nake b'cos zaka. Dauka Mommy pretend take ba, yadda take nuna damuwarta.

Bai zauna ba murmushi yayi sannan ya dauke kwallar idanun shi, yace.
"Gata nan, idan hutunsu ya kare zan zo na maida ta Riyadh, I hope Babu Matsala"

         Girgiza kai nayi cikin sauri na juya ina kallon shi nace.
"Bazan kuma zuwa gidan ku ba! Su da suke zagina zasu kashe ni! Kawai ka barni a gurin Mommy na, Kai ma mugunta kake min, bazan zauna a gurin ku ba, gwara ma da Hajiya ce zan zauna a duk inda take, amma ban da kai. Kuma bazan tab'a yafe maka ba"

Na koma bayan Mommy na boya, bau tab'a Jin kunyar da tozarci irin na yau ba, domin nima kamar wacce aka matse min bakina na shiga gaya mishi magana da cin fuska, zufa ce sosai yake diga mishi, ga tulin kunyar da ta masa dabaibayi.

        Cikin borin kunya Mommy ta juya zata mare ni, ya dakatar da ita. Ya kuma bata hakuri yace.
" Bata yi karya ba, gaskiya kawai take fada, Insha Allah ba ita ba wani ma bazan mishi haka ba.

Tunda yace bazata koma ba, ba damuwa Insha Allah duk karshen wata kiji sakona, kafin nan kuma ina son nayi magana dake privetly."

   Ba musu tabi bayan shi kamar ta taka rawa take ji, domin burinta ya kusan cika, yau gani ga Uncle muna fada.

  Bayan fitar ta, Kawayenta suka buga shewa tare da tafawa, suna kallona.

         Ummi ta kalle ni sannan taja hannuna, muka shiga wani dakin, kallona tayi cikin takaici tace.
"Shi da kike gudu! Shine sulkenki! Shi da kike tozartawa shine garkuwan ki! Shi da kika wulakanta shine! Suturanki! Kin zata kome ya wuce ne, yanzun zaki yi kuka sai kin nemi shi idanun a rufe, kingan shi mata dubu basu ki ya kwanta dasu ba,

    Kin zo kina gaya mishi magana son ranki Mutumin da duk abinda yayi an sanya shine!

Ba zaku gane meke faruwa ba, domin koda zaki sani lokaci ya kure miki!"
Tana gama fad'ar haka ta barni tsaye, kamar wacce aka farkar daga barci naji kome, koda na fito naji Mommy na Bala'i.

            "Wai aurenta zai yi zai je ya nemi dangin Ubanta, kuma duk abinda nake bai gani ba, hmm dani Ake maganar,, a.mu zuba mu gani waye zai yi nasara!

   A hankali na fito ina raba idanuna, kallona tayi lokaci guda ta sake min murmushi, sannan ta gabatar min da Kawayenta, da sunayen su.

           Komawa dakin tace mai suka ci-gaba da kulla duk wata abinda suka san zai kai su ga nasara, Hajiya Larai nazone sai ga Bilal, ko kunya bai ji ba ya sunkuce ta a kafada, yana fadin.

"Duk abinda zaki yi wallahi bazan daina binki ba, kiyi hakuri muje mu sassanta kanmu, ina dalili kin hanani harba kunamata inda ya dace, bayan kina raye."

"Wallahi sai ka sake ni! Bazaka mai dani me yoyon fitsari ba, haka kawai ka sani a gaba da jaraba."

        "Hajiya kece kika fita dad'i kamar jaraba! Idan ban makale miki ba waye zan makalewa."

Yana sakata a mota tana fitowa a guje, abin haushi abin dariya.

Dan shima doguwar rigar ce a jikin shi, babu wando ko boxes d'inshi bai saka ba, sosai suka yita faɗa, kafin yayi nasaran cutasa cikin mota, suka bar gidane.

              ---
Bayan tafiyar Uncle gidan kakanina ya nufa, bayan sun gaisa da Mama wacce girma ya cimma ta sosai, sabida halin rashin lafiya da take fama dashi, nan ya gaya mata abinda ya kawo shi, tayi kuka sosai sannan ta rike shi gobe idan an daura auren Hassanah ya kawo ni.

      Uncle ya sami kanin Abba Uncle Sadam! Sunyi magana sosai, karshe dai a ranar har kumo suka je, inda aka bashi aurena.

    Basu dawo ba, sai dare.

           ---
Ina zaune muna hira da Mommy, take ce min bari ta shiga daki tazo wanda zai aureta yana shigowa,  kallonta nayi sannan nace mata.
"Kuma Mommy idan kika yi auren zaki haifa min beautiful babys ne?!"

    Dariya tayi sannan tace.
"Eh mana! Yumnah! Zan haifi yara masu kyau, amma ba masu ƙarfin nasara irinki ba! Zan haifi yara wanda ba zasu min iyaka da samu na ba.

     Zan haifi yara masu karamin nasara wanda Daukakar su bazata dakushe min tawa ba, yaran da basu da wani irin yanayi irinki, masu kazar kazar, Yumnah munyi tarayya a son abu guda! Bari na baki labarin wata mata."

.....

Matar ta taso gidan su sunyi faffutikar kore talauci a cikin su, kasancewar iyayenta matsiyata ne na bugawa a jarida, Dukda sun fito kabilu ne amma masu riko da Musulunci sosai.

     Sun haifi yara biyar mata hudu namiji ɗaya, amma haka suka kasance abinda zasu ci sai Uban nan yaje yayi kwadugo, a hankali yaran suka girma, har ta kai babban yar shi tayi cikin shege garin zubarwa ta mutu,

      Dan haka sai tsoron tozarci yasa Mahaifinsu ya daina hulda da jama'a, kafin wani lokaci hawan jini ya sanya shi a gaba, ciwon da bai wuce sati ba yace ga garin ku.

                      Satin shi uku da mutuwa Uwar su itama tabi bayan shi..
  Tun daga ranar sai ya zamana yan mata uku da namijin da suka rage basu da wani abinda zasu rike kan su, da ya wuce su fara bin maza! Shi Na mijin yana bin abokan shi kwata yana aikin fawa, dukda yana samu amma bai kai musu.

Yan mata biyun a cikin Yaren mutanen nan akwai hassanah da hussainah, sai gambon su.

         Sosai yan matan suka lalata rayuwar su, amma a haka suka yi karatu da gumin jikin su da ake biyan su bayan an kwanta dasu.

           Bayan sun gama matakin Secondry ne Hassanah ta sami admissoin a Bauchi a.t.b.u,  a can kaddarar rayuwarta ya sauya, domin ta haɗu da wasu maza biyu, wanda taji tana masifar son dayan su.

Kafin ta gaya mishi, abokin shi ya gaya mata yana sonta inda wanda take so ya rako shi, ta nuna bata son shi, shi kuma ya nace sai ya aureta.

     Dukda dangin shi sun ki, amma Abokin da take so shi ya bashi goyan baya, ya kuma roki iyayen su tsaya mishi, dakyar Hassanah bata kaunar wanda yake sonta amma ganin yadda Abokin shi ke musu barin kudi ya sanyata hakuri da wanda ta samu.

      Sosai take jin haushin wanda yake sonta. Dake al'amarin Ubangiji ne haka suka yi auren.

   Tunda daga ranar ta sanya ido akan wanda take so inda ta shiga ta fita ta raba shi da duk macen da zai aura idan anyi auren ma bata barin shi hakan.

                A na cikin haka ta samu ciki wanda taso zubda shi yaki fita,  har ta haifi yar ta mace, wanda itace ta kuma sauya mata ƙaddarata, ta hanyar nisanta ta da burinta!

   Duk yadda taso raba yar da mutane abin ya ci tura, domin takai wanda yake so shi yake sonta yarta.

     Yumnah shin uwar tayi laifi idan ta kashe yarta ko ta salwantar da rayuwarta?! Karki manta uwar zata iya kome dan ta sami cikon burinta!"

    Zubawa Mommy ido nayi, sam ban gane kome ba, illa kawai matar tana son wani shi kuma yana son yarta kasancewar shi abokin mijinta, abokin baban Yarta.

         Shiru nayi ina kallon ta saboda tunanina da hangen nesa na bai bani damar hango kome ba.

        Tashi tayi tare da mika min wata yar takarda, sannan tace.
"Nasan daga yau bazamu sake haduwa ba, karki karanta wannan takardan sai ranar da kika ga bana inda kike, ki ajiyeta a jikinki, zai Miki amfani"

  Har ta kai bakin kofar dakinta, tace.

" Ana fansar da muradi dana fanshi muradina da kaunar da nake miki! Da na daukaka darajar ki sama da kowacce Y'a a duniya da na nuna miki gata! Sai dai kashe alkalamin kaddarar mu ta sauya SOYAYYA uwa da y'a zuwa k'iyayyar uwa da Y'a munyi tarayya a Kaunar Abu daya muke so! Ko baki so shi yau na watan wata rana zaki so shi.

An tabbatar min zaki iya sadaukar da rayuwarki  domin shi, Yumnah! Idan nice na haife ki! Nayi renon cikinki cikin wuya da dad'i!

       Ki sadaukar min da rayuwarki! Ki sadaukar min da abinda kike matukar jin zaki iya hakura dashi Domin Ni! Nan Gaba zaki samu abinda yafi karfin wanda kika bani! Amma ki barin shi"

    Dawowa gabana yayi tare da zuba gwiwarta a kasa tana kuka,
"Ina son shi kaunar shi!

         Ki bar min shi, mana! Ki bar min shi mana! Ki hakura dashi mana, duk duniya babu namijin da nake so sama dashi, Yumnah daga gobe zan iya rasa rayuwata don Allah ki rabu dashi haka zai sanya na fasa auran wancan. Kije ki kwanta zan kuma tuntubar ki da maganar!"

Kaina ya kunce! Sam ban fahimci kome ba, na rasa madafar kome, ban san meye Mommy take so na bar mata ba, tunanina ya tsaya cak, bani da wata katabus. Kawai Binta da ido nake, waye haka Mommy take haukar son shi? Waye ya samu nasarar samun kaunar Mommy haka, wani jarumin ne haka da ya sunkuce zuciyar ta haka, Innalillahi wa'inna ilaihi rajioun Allah.

      Meke faruwa dani ne, daga wancan matsalar zuwa wata matsalar. Daga wannan zuwa wannan meye nayi ne haka da nake fuskarta tarin damuwa haka, meye nawa a cikin labarin da Mommy ta bani, dafa kafad'ana tayi cikin kuka tace.
"Dole sai da amincewar ki, kome nawa zai dai-daita zuwa nan da gobe, kafin daurin auren. Ki bani amsar da ya dace, ki ceto rayuwar Mahaifiyarki karta fada mugun hali, ki ceci farin cikin mahaifiyar ki, karta rasa wanda take so, ki taimakawa rayuwarta.

Yumnah son da nake miki, ya tallaka ne akan yadda kike ji, nasan na barki a rude da kuma mamaki mara iyaka, bani da choice be sai dole da amincewar ki.

  Yumnah kina son ganina Ina aikata zina ne? Ko kina son a dinga miki gorin abinda nake aikatawa ne? Yumnah ashe akwai ranar da zan tsaya ina rokonki akan abinda nake da Tabbacin zaki iya cewa Mommy na bar miki kome, rayuwata da taki fansa ce, Yumnah abinda zaki fada kenan fa, zanen kaddarata zata sauya.

    Kome na zai sauya, ki amince min karki ce a'a kinji Yumnah, nice da na haife ki, ki amsa min karki min shiru, ki amince min mana kice na amince rayuwata fansa ce akan taki Kawai."

Mommy ta birkita min brain, na kasa fahimtar kome kukanta yana kuma birkita min lissafi, ji nake kamar zan iya rasata any time, Gani nake kamar ban mata adalci ba, idan ban amsa mata bukatar ta ba, innalillahi wa'inna ilaihi rajioun, rike kaina nayi tare da fashewa da kuka, ina kallonta ji nake kaina zan yi bindiga, sabida kalmomin ta ne ke wasan tsare a cikin kunne na da brain Dina, ji nake kamar bani da wata amfani idan ban amsa mata ba.

    Kura mata ido nayi, cikin kuka nace...... Tirkashi 🙄🤔 Mommy take shirin aikatawa ne🤷🤦
          Yau ina da wani uzuri shi yasa banyi posting da wuri ba, ga shi nan jimlar yawan harufan dubu biyu da dari biyar cif. Shine baki daya inda na tsaya a zata yi magana 2.500, sauran kuma 🤣😜🤭 Tallar ce dai😜

_Ina kuke my dear Friends, ga dama ta samu! Shin kina fama da cutar sanyi ne? Kina fama da matsalar rashin gamsuwa da miji! Shin ko kina fama da rashin kulawa namiji yana hawa kanki kamar wanda aka sace taya ya har ya gama ya sauka, ko five minutes baya yi, har yayi realising! Shin nonuwarki sun baje ga oga hankalin shi yana kan tantsan tsantsan, wato beautiful breasts. ko kina fama da rashin duwawa ne! Har kunyar saka wando kike a Weekend gudun kar oga ya hango babu Ukwu! Alhamdulillah dama ta samu domin nazo muku da ingantattun maganin mata masu kyau! Ina amare masu shirin shiga daga cikin! Akwai kyakyawan hadin amare! Wai-wai-wai inji ciroki Uwargida ga hadin mugunta! Sunan shi kenan! Kai ina yar lukuta yar duma duma, kince Baki son Qibar toh muna da hadin Slimming my dear Kisha kin tsiyaye, wai- na manta da su Aunty kyakyara-kya wato lange-lange ba hips ba bom-bom, gashi ko nonuwar babu, don Allah zoki gwada, shin kinsan hadin aji garau? Kinsan hadin yaukin Alkhairi? Malama Ni ba bazawara bace! Matar aure ce nake miki wannan tallar, tasty one! Trust all! wannan kayan babban kifi babban Gora! Ina sayar da kayan mata masu inganci a duk inda kuke a fadin Nigeria zai isa gare ki! DON ALLAH Idan kin san ba saya zaki yi ba, karki min Magana dan ina ganin shirme ne zan share ki ingantaccen maganin Sanyi 5k! Hadaddiyar maganin matsi 3k maganin bombom 5k! Hadin Nono ya cika yayi Kyau 5k! Hhhh ko kinsan wannan hadaddiyar hadin muguntar shima 5k ne! Hmm wata miyar sai a makota! Hmm Hadin Amare 16k nifa ban miki alkawarin mijinki zai baki gida da mota ba, amma nayi miki alkawarin zaki zama matar so😍 hadin hips 5k, ingantaccen hadin kazar amare 5k mata musu abin duniya kafin kifara magani na, dole magance cutar Infection Idan kina dashi toh ga dama nan ta samu, ina bada maganin Infection Wanda Zaki gwada na tsawon 10days Insha Allah,hmm akwai karya gado chaiiiii, ina ruwan bidiri wadari, 4k kudin shi, hmm har naji kunya Ni tabizaro 🤭🤣 karki manta maganin rage kiba 5k ne na kara kiba ma 5k_*
Acct: 0472282105
    Ramlat Abdulrahman Manga Gtbnk
Ranar:10/August/ 2020/ Insha Allah zan gama free Pages! Wannan karon abin da sauki babu tsawallawa, domin dubi da halin da muke ciki! Na sakawa book din 150? ta bank idan kuma VIP ne 300? ne, sannan kamar yadda muka yi Bahaushiya akwai Alhubbi Dayyi'b, shima kudin shi 150? ne bank idan VIP ne 300?.
Ga masu katin waya, 200₦ne idan VIP ne 400? ne... Ba yabon kai ba.Acct: 0472282105
    Ramlat Abdulrahman Manga Gtbnk! 08130269641 ta nan zaku tura min evidence dinku! Acc No: 3051894647
Hajara Ahmad Hussain
Polaris Bank ga book din Alhubbi Dayyi'b zasu biya ta nan ne

    Nasan bana wasa da zuciyarku! Kuma zan cigaba da faranta muku! Bana kawo muku Uzuri kuyi hakuri Update sai lokaci kaza! Alhamdulillah Trust me sayan na gari mai da kudi gida.


*_ABU D'AYA_*

                           (MUKE SO)
                           💝💝💝

_Barka da Sallah_

2️⃣5️⃣

Bakina na rawa na kura mata ido, nauyi bakina yayi cikin tashin hankali, ban san ya akayi ba, kuka ne ya kwace min sosai nace.
"Mommy! Me kike so haka da bazan iya sadaukar Miki ba!

   Me kike bukata haka da bazan bar miki ba."

       Kallon na tayi tana hango iya kafin gaskiyar da ke cikin ƙwayar idanuna.

             _Kada ki sake tasan darajar abinda kike nima! Matukar tasan akan shi kike bata wahala bazata amince ba. Nime amincewar ta ba tare da tasan me kike nufi ba_

      Riko hannun na tayi cikin tashin hankali, domin tasan tana gaya mata kudirinta, shi kenan zata iya bijire mata.

"Baby ki amince kawai! Kice kin amince kawai!"

   "Mommy Taya zan amince da abinda ban san shi ba, Ni wallahi ba zan iya amincewa ba."

"Lallai zaki mutu!"
Ta faɗa min da karfi.
Ja da baya nayi cikin tsoro da firgici. Bakina yana rawa na ambaci sunanta.

"Mommy!!"

           "Shut up! Ki amince ko kema na rufe babinki!" Ta faɗa min da mugun karfi,

     A tsorace, nayi baya ina girgiza mata kai.
"Toh meye na miji kuma Mommy! Yaushe zaki sauya?! Mommy kina tuna rayuwar lahira kuwa? Anya kina da imani kuwa? Ni ban yarda kece kika haife Ni ba."

          Dariya ta sake min sannan tace.
"Ban san shi ba! Domin mun samu a gurin Madusa! Kuma ya bamu sa'a, zamu cigaba da b'atar da marasa imanin cikinku, har hatta irinku masu son sanin abinda ke boye."

        Zuba mata ido nayi ina kallon ikon Allah, wani irin yanayi na tashin hankali nake gani a kwaryan idanun ta, wasu irin kalmai take fada masu matukar firgici, domin gidan ma girgiza yake, Ni kaina ina son nayi Addu'o'in da na iya nakasa, sabida bakina yana rufe, amma zuciyata tana ambaton Allah.

    Wani irin iska me mugun karfi ne ya taso a cikin gidan, kafin wani lokaci wutar gidan ta dauke, koda ta kawo sai tsintar kaina nayi a cikin wasu irin bakaken mutane, har da ita, a cikin su.

                  Can kuma aka watsa min wani ruwa mai mugun wari, daga nan ban kuma sanin inda kaina yake ba.

               ---
"Saddam! Wallahi kunki ne, amma Allah ya gani ina son a daura auren na koma da ita dan bazan iya barinta a hannun wani namiji ba.

   Hassanah ba wani iya kulawa zata yi da ita ba, sannan Ni ina tsoron kar wani abu ya faru da ita, yarinyar tayi karama da damuwa, kawai ku daura min aure da ita na tafi da abu na, ina yaso daga baya ayi bikin amma zan tafi da ita."

         Shiru Saddam yayi, sannan ya bude baki yace.
"Amma ai naga zaka iya hakuri zuwa nan da wata shekara."

"Wa?! Ni?! Toh wallahi na rantse maka da Allah sati Uku kawai zan iya jira idan kuwa kuna don ayi abin kunya toh bayan ta haife muku jikokin gaba da fatiha kwa daura auren, dan wallahi tunda na biya sadaki rabin aure ya dauru."

  Da mamaki Saddam ya kalle shi kafin yace .
"Kasan mai kace kuwa? Yanzun sai ka iya far mata? Yar cikin ka ce fa?"

         Tsaki yayi cikin damuwa da mutuwar jiki, wani irin yanayi ya shiga wanda motar hannun shi ta kusan kwacewa, sai da Saddam yace mishi.
"Kayi a hankali kar maye kaunar yar cikin ka ya sanya ka zuba mu a rami,"

  Kamar ya fashe da kuka ya kalli Saddam! A hankali ya bude bakin shi yace.
"Ina jin tsoro! Bari na sauka ka amshi tukin."

  Sauka yayi a gefen hanya sannan ya fita dakyar, kamar zai fadi kasa, sai da Saddam ya rike shi.
         Girgiza kai yayi bayan ya shiga bayan motar,  lallubar wayar shi yayi wanda hoton Yumnah ce akai tana barci, shafa hoton yayi kwalla na cika mishi ido, a hankali ya shiga gurin kira.

   Ya shiga niman layin Mommy Bata d'auka ba. Kiran Hajiya yayi cikin tashin hankali yace.
"Hajiya zuciyata zata buga! Sun ce sai nan da sati Uku zasu daura mana aure da ita!

    Hajiya kafin wannan kwanakin idan kaddarata ta sauya fa? Hajiya su bani ita, don Allah kizo ki saka baki a bani ita, haka ne kwanciyar hankali na, in ba haka ba zaku ga abin Kunya!"

        Sambatu yayi ta mata, ga baki daya baya cikin nutsuwar shi, domin kamar wanda zazzaɓi ya lullube shi. Dakyar suka isa gidan Kakan Yumnah.

               A cikin dakin da ake saukar baki aka kwantar da shi, sakamakon zazzaɓin da yaci karfin shi.

                  Hankalin Mama ya tashi dole aka ɗauki shi zuwa asibitin da Dr Bello yake aiki.
  
Akan shi aka kwana, domin zazzaɓin ya buge shi kuma an samu ba wani abun da yake da munshi ba sai faduwar gaba da tashin hankali.

          Dr Bello ya kira Papa da Hajiya ya gaya musu, dan haka suka ce mishi, ya kula dashi sosai zuwa gobe aga abinda Allah ya kudira.

              ---
Riyadh.

  Lokacin da labarin halin da Halwani yake ciki yaje kunnen Mamie da Linah, cewa Mamie tayi.
"Hmm! Zasu kashe min miji da tsafin su na fulani, wallahi bazan yarda ba, kawai a dawo min da mijina ko na kashe mutu, wallahi wani abu ya same shi."

     Mamie ta kasa magana a lokacin hada kayan tayi, tare da taimakon Linah tayi tana kuma zigata.
    Sai cika take tana batsewa, ita kanta kalmar da take amfani dashi manyan kalmomi ne, sai gashi lokaci guda ta birkita mata lissafi, karshe ta je har gurin Hajiya ta kafta mata rashin mutunci. Abinda yayi wa Hajiya ciwo sosai, domin tayi gaya mata magana masu zafi har da ce mata.
   
    "Idan ke kina iko da Abubakar! Toh nice na haife Ahmad, kije can kiyita rike d'anki, ki bar min D'ana, idan kuma kina da zuciya daga yau ki cire Ahmad a cikin jikokinki"

     Wannan kalaman sunyi wa Hajiya zafi, amma bata d'ago kai ta kalleta ba, asalima sunkuyar da kanta tayi, ta cigaba da abinda take yi na azkr.

    Sai dai idanun ta sunyi jajjur, har jikinta yana rawa amma bata damu tayi magana ba, har suka fita, kuma ta hana Tasllmah magana, dan azauna lafiya.

        Amma ranar sunyi kuka kamar zasu yi ya-ya, Hajiya tacewa Taslima.
"Bazan bar mata shi ba! Insha Allah tayi kuka da shaidaniyar da take zugata.

     Idan na bar Ahmad, ya zanyi bayan na gama dawainiyya dashi, dan hakkinta na Uwa nake d'aga mata ido akan shi bata san yasan abinda tayi Mishi bane.

   Taslima, wai na bar mata Ahmad! Kiji min wani abun dariya"

   Hajiya ta kwana jimamin halin da Mamie ta sanyata Ciki amma bata nunawa Ambassador ba, dan bata son shiga tsakanin mata da miji, karshe su shirya ta koma tsohuwar kawai.
            A daren itama suka shirya kayan su, jirgin karfe biyar na Asuba zasu bi, dan hankalin su yaki kwanciya da ce musu yana lafiya.

             Haka ma bangaren su Mamie ai kwana suka yi, ana shirya kayan su.
     
            Hatta Sarinah, sai da Mamie ta d'aga mata hankali nta hanyar gaya mata, ai Halwani ya suma garin mai da yar karuwa jikar Fulanin daji bararoji.

            Aka san yadda aka gigita mata lissafi, sannan suka kashe wayar, su Hajiya sun hadu a cikin jirgi, amma kowa yana ganin dan uwan shi, bai ce kome ba.

                   .........
Koda suka iso Abuja, motar gidan su Linah ce tazo ta dauke su, Hajiya tace baza ba, damuwar ta jikanta.

         Dan haka a safiyar aka nuna masu jirgi Tare Da Taslima, sun isa gombe karfe tara na safe, duk yadda aka so kaita gidanta, fir yaki tace a kanta asibitin,.  Dakyar ta yarda aka kaita gidan Ibrahim, tayi wanka tare da cin abinci, zuwa karfe biyu suka fito.

   Koda suka shiga dakin da yake yana zaune, yana ganinta ya shiga raba idanun shi, kamar wanda yayi mata karya.

             A hankali yace mata..
"Matar karfen dake aka zo! D'azun su Mamie suka kirani, wai suna nan zuwa, nace da sunyi zaman su a gidana da yake maitama, nima zan zo tunda baki sauki.

                     Shigowar Saddam hankalin shi tashe, kallon Halwani yayi cikin damuwa kafin ya kalli Hajiya yace musu yana zuwa.
                 Office din Dr

Please Login or Register in order to submit comment