Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta zama kamar ba nashi ba ya wani irin narkar da ita ba zaka ta蓳a cewa muryar Akeem bace yace "ba shi bane" wani irin fa蓷uwar gaban Akeela yay cikin ranta take fa蓷in "Na shiga uku ko aljanin dake zuwa cikin dare ne" a fili kuma Mi茩ewa tsaye tayi jikinta na wani irin rawa da 蓳ari hawaye ya wanke mata fuska tsoro ya kamata tace "dan Allah kayi hqr" wani irin taune lips 蓷insa Akeem yayi yana 茩ara narkar da murya yace "Hqr? Bake kika kira mu yanzu ba muna cikin bacci?" Girgiza kai tayi ta 茩an茩ame Jikinta waje guda tana yarfar da hannayenta tace "I'm just kidding ka tafi ban sakewa" matsawa yay suka samu very close da juna a hankali kuma ya wani irin kama hannunta ya 蓷ura bakinsa saman kunanta yace "zan tafi amma in one condition" kai ta 蓷aga yace "kullum kina zuwa cikin nan at this time Kada kina kunna light kada ki fa蓷awa kowa idan ba haka ba zan sace ki zuwa duniyar mu ta Aljanu" ya fa蓷a yana sauke numfashi domin ba 茩aramin tsayi maganar yay masa ba kai ta 蓷aga masa tunawa da maganar Ummi kuma yasa ta bu蓷e baki tace "Allah zanna zuwa dan Allah kada ka sace ni" wani irin cute smile yay yana shafa Sajansa a hankali kuma ya jata yace "Uhm bari kiji irin gaisuwar aljanu tunda baki biya gaisar da mutane ba" yana fa蓷in hakan ya jata zuwa jikinsa yace "kina bu蓷e ido ko kikai making any sounds zai tafi duniyar mu dake ohhh yahhh hold me tight and close your eyes zan miki wani abu" kai ta 蓷aga masa a hankali kuma ta ma茩ale sa tana sauke numfashi a gigice ta 蓷aga kanta jin yayi...


*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃し馃従鈥嶁檧锔� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HU茒U馃敟*

BA茦AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*
2/3/22, 18:50 - Buhainat: Littafin na na ku蓷i akan 300 vip 500 ki biya ki karanta duk wanda ya karanta bai biya ba ban yafe ba馃え


2锔忊儯1锔忊儯-2锔忊儯2锔忊儯
Sama da ita tare da 蓷ura ta akan canter 蓷in kitchen 蓷in, tsoro duk ya kama Akeela domin ta gama yarda cewa shi 蓷in aljani ne kamar yadda ya fa蓷a mata daga Farko.

A wani irin maraitaccen numfashi Akeem yaja kana ya sauke a hankali yana wani irin sauke Ajjiyar,
Tsigar jikinsa na wani irin mi茩ewa tare da zubewa, kyarma da 蓳ari jikin Akeela ya fara ta wani kulle idanunta domin gani take by mistake idan ta bu蓷e idanunta zai iya saceta like what he said!
Akeem kuwa wani irin lumshe idanunsa yay a hankali kuma ya 茩ara kusanta fuskar shi zuwa gare ta, idanunsa ya bu蓷e tare da sauke su akan jajayen la蓳蓳anta da suke wani irin rawa yana tunanin how soft and sweet it will be, "uhm" ya sauke wani irin numfashi mai zafin gaske.
Cikin nutsuwa kuma ya ware bakinsa tare da zare tattausan tongue 蓷insa yana wani irin ka蓷a shi, kamar zai manna shi a hancinta da kuma sauri ya zame fuskarsa daga nata kamar wal茩iya haka ya fice daga kitchen 蓷in yana ya motsa fuskarshi.

Shirun da taji ne yasa ta wani irin kwa蓳e fuska tana langwa蓳ar da kanta gefe kamar wata 茩aramar yarinya kana ganinta kasan ba wani wayyo gareta ba, turo bakinta tayi cikin wata kasalalliyyar muryarta tace "Na bu蓷e ido na ko?" Shiru babu amsa 茩ara tura bakinta tayi tana shirin yin kuka sai kuma tace "to baka mgn ne?" Nan ma shiru, da wani irin sauri ta bu蓷e idanunta domin a tunaninta ya 蓷auke ta ne, wata sassanyar Ajjiyar zuciya ta sauke ganinta still cikin kitchen 蓷in,
Sauka tayi a hankali tana fa蓷in "Uhm kai aljani shine ka tafi ko baka fa蓷an ba?" Ta fa蓷a tana murgu蓷a bakinta tea 蓷inta ta kalla ganin ya jima dayin sanyi sai kawai ta juye sa a Wajan sink ta wanke mug 蓷in, fita tayi zuwa Parlo 茩irjinta na bugawa gani take kamar ko'ina tayi Aljanin yana nan, duhu ne a parlon shiyasa ta fara tafiya a hankali tana lalubar hanya, tazo shigewa tayi tuntube da 茩afarta gaba 蓷aya tayi baya ta gama tunanin za'a tare ta kamar ranar nan amma ina sai da taje 茩asa wata 茩aramar 茩ara ta saki tare da runtse idanunta ta shiga yarfe hannunta tana ri茩e waist 蓷inta, sosai taji zafin fa蓷uwar sharrr haka hawaye kuma ya wanke mata fuska, idanunta ta bu蓷e da 茩yar sosai tayi mamakin ganin Parlo yay wani irin haske, motsin da taji a bayanta ne kuma yasa ta juya a zaune ta ganshi saman kujera hannunsu ri茩e da robber yana shan ice cream, gefensa kuma plate ne wanda yaci yam balls ga kuma kwalin inabi, yana zaune sanye da Cable-knit vest wacce ta wani kama shi sosai six packs 蓷insa suka bayyana,
Sai wani camouflage-print cargo trousers dake jikinsa, ya mi茩ar da 茩afarsa akan table idanunsa a lumshe yana ka蓷a 茩afarsa a hankali looking damn sexcy irin mur蓷a蓷蓷un mazan nan.
Wani kalar zare idanu Akeela tayi tana dafe 茩irji, jikinta na rawa ta mi茩e bakinta na fa蓷in "uhm da.." kasa magana tayi saboda narkakkun idanunsa daya bu蓷e tare da watsa mata su, kafin yay mata magana tuni hawaye ya gama wanke mata fuska, wani irin mahaukacin tsoransa ta keji, haka kawai yanzu itama bata son sa bata 茩aunarsa kamar yadda shima ba yayi.
Gently ya zame idanunsa daga kanta yana wani irin ta蓳e bakinsa a hankali ya mi茩e ya shiga kwashe kayan da yay amfani dasu ya mai da saman table 蓷in, duk abinda yake yana jin idanunta a jikinsa hakan yasa ya wani irin jan siririn tsaki tare da fa蓷in "Witch aljanar dare" bisa ga mamakinta sai yaji tace "ai dai kama haka ne" wani kalar zare ido yay for the frist time tunda yake da mace ta bashi bad reply haka, macan ma 拼ar 茩auye wacce ya tsana baya ko 茩aunar bu蓷e idanunsa ya ganta, hannunsa ya zuba cikin aljanu yana binta da kallon tsana kallo wanda yake nuni da a koda yaushe ma zai iya samun matsala idan yaci gaba da tsayawa a inda take, _鈥淚 hate you鈥漘 ya fa蓷a yana tsartar da yawo kana ya juya cike da jarumta ya fara takawa zuwa upstairs, wani irin fashewa da kuka Akeela tayi wato baya sonta ya tsaneta "wallahi nima na tsane ka" kalmar ta ya sauka har tsakiyar kunansa amma ko tsayawa bai ba ya shige cikin part 蓷insa yana wani irine shafa sumar kansa shi ka蓷ai yasan Meke yawo a ransa dama zuciyarsa.
Yana shigewa Akeela itama ta nufi part 蓷in su, gaba 蓷ayansu babu wanda ya kwanta bacci kasancewar kamar kusan halinsu 蓷aya, Sallah suka shigayi har aka yi Subhi, fitowa yayi cikin Muslim thobe jallabiya, yana sakkowa Abbu ya sakko idannunsa a 蓷an kumbure kamar wanda yay kuka nan kowa masirar soyayya ce ta sanya shi a gaba, kallo guda Akeen yaywa Abbunsa ya 蓷auke kai, a haka suka nufi masjid bayan an idar suka dawo a tare, uffan Abbu bai ce ya nufi part 蓷insa, Akeem kuma ya nufi 蓷akin karatu, yana shiga Amani na shigowa wajansa ta 茩arasa tana fa蓷in.
"Sabahul khair Abbie" kallonta yay kamar bazai magana ba sai kuma yace "Sabahul khair Dr" murmushi domin lokaci zuwa lokaci sunan da yake kiranta dashi kenan Dr, ganin yaja idanunsa ya rufe yasa bata sake magana ba, a hankali aka bu蓷e 茩ofar Afaf ce a gaba sai Aleema sai kuma Akeela daga baya,
Zama duk suka yi bayan sun yi sallama, Aleema ce ta saci kallonsa sai kuma tace "Mrng Hero" shiru yay musu ganin haka yasa Afaf 蓷in "Sabahul khair" babu wanda ya amsa daga cikin su, shiru yay musu sai da ya gaji dan kansa sannan yace "hadda first 茩ari baya" a hankali Aleema ta fara tana gamawa Afaf tayi hakama Amani tayi, 1 by 1 ya shigayi musu karatu bayan ya gama na qur'an ya 蓷auki Umdatul ahkam Leema ce tace "Hero ba kayiwa Akeela nata karatun ba" idanunsa ya 蓷aga ya kalleta ganin yadda yanayinsa ya sauya yasa tai saurin 茩asa da kanta kallonsa ya bayar kan karatun yaci gaba dayi musu, bayan ya gama a takaice yace "out" mi茩ewa sukai gaba 蓷aya har Akeela 茩afarsa ya da sauri kuma ya 蓷auke ganin Amani tayo baya, taune bakinsa yay hakan yasa dole yace "keee" gaba 蓷ayansu tsayawa sukai domin basu gane dawa yake ba,
Akeela da tasan tayi laifi tayi saurin gaba zata fita idanunsa yana a rufe yace "uhm kina fita..." Fita sukai gaba 蓷aya suka ja 茩ofar Akeela kuma ta tsaya kanta a 茩asa jikinta ya shiga rawa da kuma 蓳ari, gently ya mi茩e daga inda yake,
Kana ya goya hannunsa a bayansa ya fara tafiya cike da kamewa irin nashi, a gabanta yaja ya tsaya, yana binta da kallo babban hijab ne har 茩asa a jikinta wanda yay masifar yi mata kyau, baka ganin komai a jikinta sai 茩yakkyawar fuskarta wacce hijab 蓷in ya 蓷an zagaye,
Hannunsu ya zame daga bayansa a hankali ya mi茩a hannunsa tare da amsar littafan hannunta ba tare da yace mata komai ba, ya jata zuwa ciki zaunar da ita yay shima ya zauna, Kallonta ya shigayi ganin yadda take ta motsa jikinta da bakinta kamar mai shirin cewa wani abu ko kuma take neman wani abu.
Gyara zama yay kafin yay magana kawai yaji ta fashe da kuka tana fa蓷in "dan Allah kayi hqr wlh bazan sake ba kaji" Kallonta yay baice komai ba, lumshe idanunsa yay yana jin yadda kukanta ke wani irin dukan kansa, wani gajeren tsaki yaja a hankali kuma yace "keee dan Allah Shiru" ya fa蓷a a kaushashe cike da nutsuwa, da sauri tayi shiru tare da sanya hannunta ta dafe Mararta tana jin wani irin fitsari na taho mata, 茩ara ha蓷e fuskarshi yay babu alamun wasa yace "I'm i ur mate?" Girgiza masa kai tayi tana 茩ara matse Mararta jinjina kai yay yace "uhm nine maye? Ko kin ta蓳a gani ina kallonki ina bin duk inda kike?" Cikin kwa蓳e fuska tace "A'a" gyara 茩afarsa yay a hankali ya mi茩ar da ita yace "Good,kinga kenan ke mayyar ce kin nace a gidan mutane, ga kallon masifa har tsoro nake ki kallan cos da ciwon ciki nake kwana duk kin shanye min jinin jikina, kullum kina lura dani cikin dare dana fito kike fitowa haka ne?" Kai ta 蓷aga masa alamar "eh" ha蓷e fuska yay sosai yana wani sauke numfashi domin kwana nan ciwon kai Yarinyar keson bashi, shi sam bai saba da duguwar Magana kamar haka ba, cikin 茩asa da Murya yace "baki da bakine?" Girgiza masa kai tayi tace "Ina dashi" yace "muga" kallonsa tayi 茩urr 蓷auke idanunsa yay a hankali kuma ta ware la蓳蓳anta kafin kuma daga baya 茩aramin bakinta ya bayyana, fafaran white teeths 蓷inta sai haske suke wani 茩amshi na fita, ta蓳e baki yay wani irin ya motsa fuska kafin da sauri ya toshe hancinsa yace "uhm ana brush" kuka ta saka masa tace "wlh kullum sai nayi sau biyu ko sai uku" bai 茩ara ce mata komai ba sai wani irin ha蓷e fuska yay ya dawo asalin Akeem 蓷insa kafin ta ankara ya sanya hannunsa ya wani kama lip's 蓷inta tare da wani irin murza su, runtse idanunta tayi saboda wata azaba daya shige azabar kuma da yay mata yawa ne yasa kawai ta wani sakar masa fitsari ji kake shaaaa akan 茩afafuwansa..


*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃し馃従鈥嶁檧锔� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HU茒U馃敟*

BA茦AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA
2/3/22, 18:50 - Buhainat: 2锔忊儯3锔忊儯-2锔忊儯4锔忊儯
Da wani irin sauri Akeem ya zame 茩afafuwansa da Zallar mamakin rashin hankali da kuma tarin wawta ko 茩uruciyar Akeela yake binta da wani irin hargitsastsan kallo, kasa magana yay sai Mi茩ewa da yay zuciyarsa na wani irin zafi da tiririn ba茩in ciki, cikin tafiyar nan nasa mai cike da nutsuwa yake tafiya sai da yaje bakin 茩ofa ya tsaya cak yana cije bakinsa can 茩asan zuciyarta ya lalubar kalmar "Make sure kin wanke" yana fa蓷in hakan ya fice daga cikin part 蓷in karatun, a can main Parlo ya samu Didi tana ha蓷a tea sai uwar madara take laftawa, kamar zai shige sai kuma ya nemi waje ya zauna saman kujera yana binta da kallo ta蓳e baki tayi sai kuma tace "Ina kwana? Nace ina ni nan da kake kallo na ba gantalalliya bace bani da girman kai ko ka蓷an,a toh! Ita dai rayuwar guda nawa take Meye a ciki dan na gaisheka ina nan wata rana zaka saman" a karon farko daya 蓷an saki fuskarsa cikin wata kamilalliyar Murya yace "Granny" wata Amintacciyar soyayya ce tsakanin Akeem da Didi ka kaf jikokin ta babu wanda take bala'in so kamar sa, kiran sunanta da yay a yanzu kuma ya sanya ta wani irin washe baki baki tana fa蓷in "daman ina sane nace haka yanzu dai ba gashi kayi magana ba, Audil laifiyarka 蓷aya kuwa? Ya naga kana zu茩ewa kai 蓷aya kamar wanda akaiwa shayi, a'a fisabilillahi babu ruwana da son zuciya irin na iyayenka maza fa蓷a min me kake so" shiru yay mata sai Kallonta kawai da yake a zahiri kuma zuciyarsa da tunaninsa na wani waje nada ban, gyara zama Akeem yay looking so worried yace "Granny kina manta suger naki ko?" Mami dake fitowa tace "茩ilan yanzu tunda kai ne ta saurare ka" Mami ta fa蓷a tana zama akan sofa tana sanye cikin wata atamfar Daimond mai kyau, shi dai Akeem bai 茩ara cewa komai sai bakinsa daya bu蓷e yace "Mrng Mami" "Mrng how are you ba zaka aiki bane?" Mi茩ewa yay watching his rolex yana fa蓷in "zani" yana fa蓷in hakan ya haura upstairs, Akeela tsaye tayi jikinta duk ya ji茩e da fitsari wanda ita kanta ba zata iya cewa ga lokacin da fitsarin ya kwance mata ba, samun kanta kawai tayi dayinsa, jikinta sai rawa yake saboda sanyin dake busa ta, a hankali ta 蓷auki moper, ta shiga mopping wajan bayan ta gama ne ta 茩ara wankesa da ruwa tass kana ta mai da komai ta fito, A Parlo Akeela ta tsaya kanta a 茩asa kafin ta bu蓷e bakinta da 茩yar tace "Mami, Didi ina kwana" washe baki Didi tayi tace "Lafiya lou Tsila Allah dai yasa ki wanye lafiya, yarinya mai hankali ban ta蓳a ganin 茩yak茩yawa kamarki ba yasin har wata kama kuke da Audil, a toh kiyi tayin azkar dai baki san da masu ba茩in halin da kike zaune ba, wannan rayuwar ta sauya abin gudu ba茩in ciki a zuciyar kowa, Ni dai babu ruwana fisabilillahi shi dai 蓷a na kowa ne" sarai Mami tasan cewa da ita Didi take amma tayi banza tama 蓷auke kanta ko kallon Akeela ba tayi ba, Allah yana gani Zuciyarta kawai take kaiwa nesa har take zama cikin gida 蓷aya da Yarinyar da tayi sanadin ran 蓷an ta, jiki a sanyaye Akeela ta shige part 蓷insu tana shiga ta samu su Afaf na shiryawa zama tayi tana kallonsu cike da sha'awa wasu irin hawaye Masu zafi ne suka shiga sakko mata da sauri tayi 茩asa da kanta tana share hawayen da bayan hannunta, Aleema data 蓷auki school bag 蓷inta ta kalli Akeela tace "what's up? Mene yasa kike kuka Hero ne?" Idanunta ta 蓷aga ta kalli Aleema sai kawai ta fa蓷a Jikinta kamar 茩aramar yarinya tana kuka mai cin rai, kallon juna sukai Afaf ce ta samu damar fa蓷in "Bana fa蓷a miki ki dai nayi masa kuka ba? Mene yasa kike son nuna masa 茩uruciyar ki da kuma shagwa蓳ar ki a fili har haka, wallahi kika sake Hero ya gane abinda baki so kin shiga uku" ri茩e Aleema tayi sosai tana fa蓷in "Nima a sani makaranta ko zan daina saman gidan nan, I'm tried ni wajan Baffa zan koma" zama Aleema tayi kasancewar ita ce babba cikin lallashi tace "makaranta kike so?" Kai ta 蓷aga tana tura baki gama Murmushi tayi tace "Meye qualification 蓷in ki?" Shiru tayi musu still kanta yana 茩asa kafin tace "Ina jiran exam 蓷ina ta fito ne, zan shiga ss" gaba 蓷aya suka ha蓷a baki wajan fa蓷in "Ss? how old are you Akeela?" Idanunta ta rufe tace "17yrs" dry sukai sosai Afaf tace "wonderful shall never end, wlh ban 蓷auka kin kai haka ba" hararar Afaf Aleema tayi tace "Age is just a number amma girman jikinki yay yawa a secondary school at this time ya dace ace kina University ne, kiyi Abbu magana he can handle everything me Zaki karanta ne?" Kanta a 茩asa tana matse hannunta tare da 茩an茩ame Jikinta tace "Medicine" hannu Afaf ta ha蓷e alamar "good" sai kuma tace "let's go we getting late Aleema" sallama sukaiwa Akeela tare da fita daga part 蓷in, suna fita Akeela ta nufi bathroom ta ha蓷a warm water sosai tai wanka ta gasa jikinta, fitowa tayi jikinta na zubar da ruwa cream da robe ta shafa jikinta gudun tashin ciwonta saboda ha蓷uwar hadari, wata abaya mai nauyi ta sanya ta 蓷aure gashinta da ribbon a hankali ta kwanta saman bed ta rufe jikinta da duvet,a hankali taja idanunta ta rufe da kuma sauri ta bu蓷e saboda Aljanin daya fa蓷o mata wani irin Murmushi tayi domin ita wlh Aljanin ya fiye mata Akeem sau dubue bata tunanin kome Akeem zai yi zata iya yafe masa abinda yay mata, da ace ta yafe masa Gwamma ya rasa farin cikinsa baki 蓷aya, da wannan tunanin wani irin baccin gajiya ya 蓷auke ta.

8:15 dai-dai Akeem ya shiga sakkowa daga kan strains 蓷in benen sanye yake da wata ha蓷a蓷蓷iyar Maroon 蓷in Single Breasted suit ya sanya white necktie Yana tafe watching his rolex submariner saboda ganin time yana ja ga meeting da yake dashi, 茩afafuwansa da suke sanye da Lace-up Boot shoe, sumar kansa sai she茩i yake, yana fitowa ya samu Abbu yana breakfast 茩arasawa yay idanunsa a lumshe yaja kujera yana 蓷an sauke numfashi da 茩yar ya bu蓷e bakinsa yace "Mrng Abbu" Abbu da idanunsa har yanzu suke a kumbure saboda rashin bacci ya 蓷aga idanunsa yana 蓷an sakin murmushi 茩arfin hankali yace "how are y Dr?" Yana Mi茩ewa tare da fa蓷in "Allahamdulillah" Mami dake itace da girgi tace "breakfast?" Walking slowly yace "Inni sa'im" da Mamaki Abbu ya ajjiye spoon 蓷in hannunsa yace "ba jiya kayi Azumin ba yau kuma na mene?" Caraf Didi tace "Yaro ne masifa na cinshi a jiki ba dole yay azumi ba, gashi nan sai zu茩ewa yake kamar sabon shayi" Akeem dai baice komai ba ya fice daga cikin gidan yana fita driver ya tashi tare da bu蓷e masa Sabuwar motarsa wata 茩arama black da ita mai 茩irar Bugatti Veyron a back seat ya zauna bakinsa yana motsi yana tasbihi a ransa, a haka driver yaja suka fice daga cikin gidan. Abbu yana gama breakfast ya mi茩e kallon Mami yay yace "Ina Akeela?" Ta蓳e baki tayi tace "Ajjiyar ta ka bani ne?" Girgiza kai kawai yay ya fita daga cikin Parlon kai tsaye part 蓷insu Afaf ya shiga, a hankali ya mur蓷a handle 蓷in 茩ofar tare da shiga yana jin wani masifar da蓷i a ransa, a kwance ya sameta ta na蓷e Jikinta waje guda tana bacci Peafucally, da sauri jikinsa har rawa yake ya nufi inda take kwance, zama yay bakin bed 蓷in yana fa蓷in "Babyn Abbunta Ohhh yahh tashi mu gaisa" ya wani jaa duvet 蓷in 茩asa samar kanta ya fara cin karo ta wani wargatse gaba 蓷aya ya rufe mata fuska, wata kalar ajjiyar zuciya Abbu yaja yana jin wani irin fitinannan Abu na fisgar sa, a hankali ya 茩arasa janye duvet har zuwa 茩asa 蓷an ran茩wafawa yay dai-dai fuskarta yana shafa gashinta cikin 茩asa da Murya yana wani irin lumshe idanunsa yace "Akeela baby wake up" yaja hancinta yana sakin Murmushi, wani irin juyawa tayi gaba 蓷aya tayi 茩asa zata fa蓷a da sauri ya jawota tare da 蓷urata bisa cinyarsa yace "Babyn Abbunta bacci ko, please wake up kiyi min Murmushi" a hankali ta wani kwa蓳e fuska tare da sakin kuka wani irin rungome ta yay sosai a jikinsa yana jijjiga ta kamar Zuciyarta zata tsage haka yake jin bugawar da take masa, zame ribbon 蓷in yay gaba 蓷aya ya tura hannunsa cikin sumar kanta yace "Uhm Abbu ne ko? Sorry yi bacci abinki, shiru Akeela na" ya 蓷an bubbuga bayanta a hankali take sauke ajjiyar zuciya tana wani irin bacci Peafucally cike da kwanciyar hankali, gently ya kwantar da ita ganin bata da niyyar tashi, Mi茩ewa yay bayan ya gama gyara mata kwanciya ji yay jikinsa yay weak ko fitar ba zai iya ba, a hankali yay waje yana fesar da iska, a Parlo ya samu Mami da kallo kawai ta bisa har ya shige part 蓷insa, Mi茩ewa tayi tabi bayansa tana zuwa yace "ya akai?" Murmushi tayi tace "uhm har yanzu baka samu min mafita ba ko? U doesn't care about me and my fellings ko na rayuwa kona mutu duk problem 蓷ina ne ko?" Kallonta yay sosai kana ya 蓷auke kai baice mata komai ba, ganin haka yasa tace "Dakai nake magana ba, Abbakar" with much surprise Abbu ya kalli Mami kana yace "Abbakar?" Hannunta ta watsa irin kai ta shafa kafin tace "Eh Abbakar ba sunanka bane?" Zama yay tare da har蓷e 茩afa yana 蓷an Ka蓷awa kamar yadda Akeem yake yace "haka Ubana ya ra蓷an, just go to the point" idanunta nan yay jajir kafin tace "wallahi billahi azim na gaji ji nake kamar zan mutu, ana aure dan jin da蓷i amma ni musiba ya zame min,bana da kwanciyar hankali, infact ban ta蓳a samu wani lokaci ko wata rana dana samu farin ciki dakai ba, ci, sha, suttura, ku蓷i, babu abinda na rasa amma wannan ba sune abinda nake so ba" ta fa蓷a tana share hawayenta Mi茩ewa Abbu yay kamar wani matashin saurayi har zuwa inda take hannunsa ya 蓷ago ha蓳arta kafin yace "what the you want Khadijertou?" Fuskarta ta 茩wance tana fa蓷in "i want you, only you ina son kasancewa dakai amma ka茩i yadda kaje kaji matsalar ka da har baka iya da蓷ewa da iyalanka, ina maka uzuri ina 蓷auka shekaru ne,amma na fahimci ko wanda ya fika shekaru abinda zai sai ya fika, mene yasa idan ba zaka iya ka sauwa茩e min kawai banyi tsofar da zan rasa mijin aure ba, ka barni da zunufi guda 蓷aya mana, Uhm kasan me nake a duk sanda bu茩ata tazo min? Da kaina nake biya kai na bu茩ata ina kuka da hawaye na, ko iya Wannan ya isa ya kaini wuta, balle kuma ace ina bin maza dan Allah Abbu ka tausaya min ka samu magani or divorce me" zubewa tayi a wajan tana kuka da wani 茩arfi kuma tace "i need my divorce paper Abbu wlh na gaji, na rasa 蓷ana gashi ina son rasa raina haba" kasa magana Abbu yay key car 蓷insa kawai ya 蓷auka tare da ficewa daga cikin gidan ko babbar riga bai sanya ba, domin shi a yanzu gani yake kamar damuwarta da sau茩i akan nashi damuwar.

A hankali Akeem yake sakkowa fitowa daga cikin Elevator yana tafe yana sauraran abinda p.a yake cewa a hankali ya sauke Ajjiyar zuciya, kafin ya kalli p.a da sauri p.a ya sauke idanuna 茩asa saboda wani irin jaa da idanun Akeem sukai ga yadda jijiyoyin kansa suka tashi, shafa kansa kawai yay tare da zuba hannunsa cikin aljihun wandonsa yana tafiya cike da kamewa da haiba ga wata zallar nutsuwa, amma duk wanda ya kalli Akeem yasan cewa ya 蓷an fa蓷a ga wani haske da kwarjini daya 茩ara amma ramarsa na son fallasa shi.
P.a ne yace "Sir wasi茩ar gaggawa muka samu daga 茦auyen Wudil, akan barazanar da ake musu na filayansu, yanzu har

Please Login or Register in order to submit comment