Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zaka 蓷auka mai cikakken hankali ce Allah Al-hakkamu kenan.
Murmushi ta saki jin ya ri茩e hannunta dake cikin nasa, juyawa tayi ta kalli Dr hawaye da dariya na kwance mata tace "You see ba? I'm lucky wallahi he loves me I'm so happy" ta fa蓷a kuka na 茩wance mata kamar wacce ta tuna wani abu kuma ta mi茩e tsaye tana kallon Dr kafin tace "let's go" fita yay tana biye dashi a baya har office 蓷insa zama yay kana ta zauna tana fa蓷in "i need your help Dr but kada Dad yaji please" jinjina mata yay kafin yace "what the you want?" Shiru tayi tana tunani sai kuma tace "Ina son a sawa wannan mara lafiyar fuskar wani" idanunsa ya ware yace "fuskar wa kikeso asa masa to?" Ya fa蓷a cikin harshen turanci "bani da photon sa amma dai ina da photon a idanuna da zuciyata" Wayarsa ya 蓷auka yace "ok bari na kira arteries muga" tana zaune yay waya not too long wani mutum ya shigo 蓷auke da kayan drawing ajjiye komai yay a hankali Meema take masa bayanin komai tana fa蓷a yana zanawa Murmushi tayi tana jin wani mugun da蓷i na ratsa Zuciyarta ta sauri Dr ya mi茩e tsaye idanunsa akan zanan cikin 蓷aga murya yace "wannan ai photon tsuhun 蓷an majalisa ne (Members federal house of Representatives) Hon Bukar Bello..

A hankali yake sakkowa daga strains 蓷in benen yana sanye da wata 蓷anyar shadda fara dal da ita 蓷inkin babbar riga da jamper, ya 蓷ura wata half jaddara a saman sumar kansa wacce tayi kwance lubb da ita, 茩afarsa sanye cikin wani Black half shoe na Gucci mai tsananin kyau.
Yana tafe yana ma茩ala Rolex 蓷insa na A.lange & S貌hne yay wani irin mahaukacin kyau idan kaga Akeem zaka 蓷auka wani Balarabe ne fuskarsa tai wani fresh ga wata haiba da zallar nutsuwa fuskar nan babu yabo babu fallasa as usual yana tafe yana lumshe idanunsa tare da motsa bakinsa.
Abbu dake downstairs yace "Akeem yau dai ka makara kamar ka manta yau Friday" caraf Didi ta amshe zan can tana fa蓷in "yoooo Allah na tuba zuciya ce babu alkairi, mugun abu yay masa yawa fa蓷a yake nema dani saboda an fa蓷a masa ni sallamammiya ce irinsa to ba'a gantale nake ba, wallahi Bukari ina fa蓷a maka kaji tsoran ka nemawa 蓷an ka magani gani kuke ina wasa amma billahi wannan yaron ba lafiya ce dashi ba" Murmushi Abbu yay yace "Didi kunfi kusa da mijin naki fa" wani zaro ido tayi tace "wa 蓷in? To wallahi li'ilafi 茩urash banda a ido aka haifi Audil wallahi da cewa zanyi ba jinin ka bane, saboda tsabar maita ka kalli yadda yake jajir dashi kamar wannan yaron na yama sunan Film 蓷in..." Ta fa蓷a tana kallon Afaf wacce ta fito daga part 蓷insu da sauri Afaf tace "Shuria khana, na Film 蓷in maheyk" tafa hannu Didi tayi tace "Yawwa Shimam irin albarka shifa kai Muhammadur Rasulullah s.a.w wlh mugun halinsu 蓷aya" A hankali Akeem ya gama sakkowa tsittt wajan ya 蓷auka sai muryar Didi ta fara fa蓷in "Astagafirullah satali saboda Annabi albarkacin juma'a" Murmushi kawai Abbu yay a hankali yay gaba Akeem ya fara masa baya kamar wasu abokai kai tsaye mota suka nufa gaba 蓷aya kuma back seat suka shiga driver yaja sun 蓷an fara tafiya Abbu ya kalli Akeem yace "Ina son sanya Akeela makaranta what's your opinion?" Ta蓳e baki yay ba tare da yace komai ba ganin hakan yasa Abbu fa蓷in "Abdul-hakeem" marai-raice fuska yay kamar zai kuka yace "for God sake Abbu mene nawa ni" da mamaki Abbu yace "Akeem! what wrong with you? 瞥ar uwar taka jikinka itace Meye ruwanka cikin lamuranta Are You at of your sense?" Ha蓷e fuska Akeem yay ba tare da yace komai ba a yanzu haushin yadda Abbu yake son fifita shi da village gal 蓷in nan ya keji cikin damuwa Abbu yace "ashe zaka iya wula茩anta jinin 蓷an uwana jinin Baffanka har haka Abdul-hakeem? Akeela is your sister kamar Aleema da Afaf mene yasa kake haka ne?" 苼ata rai yay yana sauke numfashi kafin yace "Abbu ni kawai i hate her ne" wani sassanyan numfashi Abbu ya sauke yana mai jin da蓷in hakan a ransa shi ka蓷ai yasan mene zuciyarsa ke fa蓷a masa a haka suka 茩arasa babban masallacin juma'a dake nan nasarawa gra.

A can gida kuwa su Akeem na fita Akeela ta fito a sanyaye kamar wata munafuka tana sanye da wata ha蓷a蓷蓷iyar open abaya blue black ta 蓷ura wata hula mai gashi a kanta, cikin nutsuwa ta 茩arasa shigowa ciki ganinta yasa Ummi fa蓷in "Daughter kin fito?" 茦asa tayi da kanta tana wasa da yatsun hannunta Mi茩ewa Mami tayi tare da barin main Parlo 蓷in gaba 蓷aya ta蓳e baki Didi tayi tace "to ita dai rayuwar guda nawa take? Ban dai gantalewa da son zuciya irin na mutum, idan ka ri茩e 蓷an wani baka san wazai kula da naka ba fisabilillahi mugun abu 茩arara" Murmushi Ummi tayi tace "have a sit daughter" Afaf ce ta kama hannunta tana fa蓷in "Ummi wallahi tsoran Hamma Akeem take kamar ranta" ta蓳e baki Aleema tayi tace "ba dole ba, mutum sai fa蓷a da miskilanci wallahi gabana har fa蓷uwa yake idan na jisa kai wallahi munyi missed Hamma Adnan Allah ya dube mu" Ummi dake Mi茩ewa domin ha蓷a lunch tace "Za kuyi bayani bari yazo" da sauri Didi tace "Tsila (Akeela) ke dai babu ruwanki da shiga tsabgar wannan mutumin kada kuma ki biyewa su Shimam wallahi shawara nake baki bani da mugun abu ko ka蓷an" ita dai Akeela da idanu kawai take kallonsu kafin tai magana taji 茩amshin turarensa da kuma zazza茩ar muryarsa yay sallama cikin parlon Abbu na bayansa da sauri ta kulle idanunta 茩irjinta na wani irin bugawa, babu wanda ya kalla cikin parlon part 蓷in Mami ya nufa tana zaune a Parlon ta watching TV Akeem yay sallama Murmushi tayi tace "wlcm Hero" shigowa yay tare da zama saman sofa yana 蓷an lumshe idanunsa kafin a hankali yace " Ma'ul khair Mami" Murmushi tayi tace "yawwa yaya aiki?" Yana lumshe idanunsa yace "Allahamdulillah Mami" kafin Mami tayi magana Amani ta shigo tare da fa蓷awa jikinsa tana fa蓷in "Abbie na" satar kallon Mami yay yaga basu take kallo ba da sauri ya rungume Amani yana bata peak a goshinta yace "little na" dariya tayi tace "Abbie na kayi kyau kamar new Aunty" ware idanunsa yay irin bai gane ba 蓷in nan tace "Abbie Anuty Akeela tana da kyau" ha蓷e fuska yay yace "賱丕兀乇賷丿丕賱卮賵卮乇丞" (ban son surutu). Shiru tayi masa domin tasan halin Abbien nata mi茩ewa yay Mami tace "Uba da 拼ar duk babu kunya ka daure dai kayi wani Auran a samu more children's" shafa fuskarsa yay tare da 蓷aukan Amani ya fita, ita ka蓷ai ce a parlon duk sun tafi taya Ummi shirya Lunch can nesa da ita ya zauna domin yunwa ya keji shiyasa ba zai iya komawa part 蓷insa ba, bu蓷e ido tayi a hankali tare da sauke ganinta a kan 茩wantaccen sajansa wanda yay mata masifar kyau bata ta蓳a ganinsa da manyan kaya ba kenan sai Friday Friday yake sawa? Ta tambaya a ranta, wani irin sahihin kyau yay kamar Balarabe Amani dake jikinsa ta zame tace "Abbie ka ganta tana da dimples irin nawa da naka Allah" Murya can 茩asa dai-dai kunan Amani yace 貙兀賳鬲" 廿噩賱爻 賲毓鬲夭賱丕" Wato _Ke! Zauna dai-dai_ jin abinda yace tayi shiru tare da komawa ta zauna tana jan gemunsa.
Fitowa Abbu daga part 蓷insa idanunsa akan Akeela ganin Akeem zaune a parlo abinda bai ta蓳a ba kenan yasa kawai ya nufi dinning room gently Akeem ya mi茩e da sauri Amani ta zame hannunta ta nufi wajan Akeela ogan kuwa tunda ya zauna bai kalleta ba, tana jin Ummi na kiranta kasa tashi tayi domin jinta take wani uncontactable a cikin su.
Bayan sun kammala yin lunch 蓷in Akeem ya haura sama Abbu kamar yay ihu ya keji domin tun safe bai samu damar yin magana da Akeela ba bare yaga 拼ar shagwa蓳ar data saba yi masa.
Da daddare bayan sallar Issh膩 duk suna zaune a parlo iya yaran Aleema, Afaf da kuma Akeela Amani tuni tayi bacci ya jima da shigowa amma gaba 蓷aya basu san ya shigo ba hankalinsu na kan film 蓷in This is fate da ake na karan da firita, gyaran murya yay yana zuba hannayensa a cikin hannun jallabiyar jikinsa da sauri gaba 蓷aya suka juya tare da kallonsa a kusan tare da Afaf da Aleema suka shiga fa蓷in "lailatan Sa ida" wato barka da dare ha蓷e fuska Akeem yay cikin wata tsawa yace "duk Shegiyar dana 茩ara gani da Wannan kayan uhm" ya fa蓷a yana duban 茩ananun kayan dake jikinsu bakin Aleema na rawa tace "Ayyah Hero banmu 茩ara sawa" wata tsawa ya daka mata yace "ku 蓳ace min da gani" Akeela tafi kuwa firgita jikinta na wani irin 蓳ari ta mi茩e zata gudu da wani irin sauri yasa hannunsa ya ri茩e wist 蓷inta tare da wani irin juyo da ita ya ha蓷ata da.....



馃槀 nifa na rasa gane kan bawan Allan nan Akeem what de you nufinka eh? Remain 1 page free pages ya 茩are 馃し馃従鈥嶁檧锔�.




*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃し馃従鈥嶁檧锔� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HU茒U馃敟*

BA茦AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*
2/2/22, 08:53 - Buhainat: *馃寛TSINTACCIYA馃寛*

FITATTU HU茒U馃敟

_Will Akeem ever fall for Akeela? The way she has fallen for him??_

http://wa.me/+2348119237616

EPISODE1锔忊儯3锔忊儯
Jikin bango da sauri kuma ya saketa jin foot steps alamar wani zaizo, kama hannunta yayi ba tare daya kalli fuskarta ba ya fara janta zuwa upstairs Akeela tsoran da yay mata yawa ne yasa ko magana ta kasa,
Jikinta ya 蓷auki 蓳ari sanin bata da wani mataimakin sai Allah yasa tabi bayansa babu gardama amma tuni hawaye ya fara bin kyakykyawar fuskarta,
Da wani irin 茩arfi cike da Zallar mugunta yake janta zuwa samansa, suna isa bakin 茩ofa ya sanya fararan hannunsa masu 蓷auke da wasu kwantaccen gashin dogwaye luff dasu, cikin nutsuwa ya mur蓷a handle 蓷in 茩ofar tare da turawa tsayawa yay bakin 茩ofar still bakinsa na motsawa alamar tasbihi yake, idanunsa ya bu蓷e sosai tare da saukewa a saman la蓳蓳anta wanda suke jajirrr dasu sunyi pink yirrrr dasu, da sauri kuma ya 蓷auke idanunsa yana ta蓳e fuskarsa shiga cikin parlon nasa yayi, Akeela kanta a 茩asa ta ri茩e bakin buhhh 蓷inta wacce ta tsaya mata iya cinyoyinta gaba 蓷aya fararan dogayen 茩afafu wanta ana ganinsu, wani ajjiyar zuciya ta sauke tana 茩ara 茩am茩ame Jikinta bakinta na rawa sosai, ba tare da tunanin komai ba taji ya sanya hannunsa tare da fisgarta zuwa cikin parlon nasa, maida 茩ofar yay ya rufe binta yay da kallo from head to toe kafin a hankali ya shige zuwa ciki,
Kai tsaye wajan fridge 蓷insa ya nufa a hankali ya dur茩usa tare da sanya hannunsa ya bu蓷e fridge 蓷in power horse ya 蓷auka tare da ice cream da cake wanda cinsu ya zame masa kamar masifa.
Saman doguwar kujera yaje ya zauna tare da zube kayan hannunsa a kan center table, cikin nutsuwa ya sanya hannunsa ya zame jallabiyar jikinsa nan da nan mur蓷a蓷蓷an jikinsa ya bayyana, ko ina na jikinsa a mur蓷e yake Musamman Physique chest 蓷insa ga wasu manyan nonuwa da yake dasu nipples 蓷in nan sunyi yirrr dasu, tsakiyar 茩irjinsa duk gashi ne wanda sukai masa kyau mati茩a.
Cake 蓷in ya 蓳are a hankali yay Bismillahi tare da bu蓷e bakinsa ya sanya, za茩i da kuma da蓷in cake 蓷in ya haddasa masa lumshewar idanunsa yana sauke ajjiyar zuciya, baya yay tare da jingina da jikin sofar gently kuma ya mi茩a hannunsa ya 蓷auki remote ya kunna channel 蓷in N.c.c ya fara kallon Labarai gyara zama yay sosai ganin an nuna zaman majalisa wanda ake a babban zauren Majalisar Dinkin Duniya da ke birnin New York a 茩asar Amurka KENA BETANCUR POOL/AFP.
Idanunsa ya bu蓷e sosai ya zubawa zauran idanu wanda ake taron cikinsa wato United Nations.
Shugaban zauran Akeem ya kalla mai suna Abdul-茩hadir Azeem (Chief of Staff) fuskar mutumin babu walwala kana kallonsa kasan ba kirki zai ba, a hankali kuma aka nuno shugaban lafiya wanda yake fa蓷in.
"June 19th was officially designated as World Sickle Cell Awareness Day,The international awareness day is observed annually with the goal to increase public knowledge and an understanding of sickle cell disease, and the challenges experienced by patients and their families and caregivers, kowa ya san cewa wannan rana a ita ake Wannan taron kuma ake tattaunawa da masu ciwon skila tare da family nasu, while mun ware manyan likitoci guda mace 蓷aya namiji 蓷aya wanda za suyi muhimman bayani akan wannan ciwo na sikila, mutum na farko shine Dr Abdul-hakeem Bukar Bello, sai kuma Dr Meema Ahmed Adil President's daughter, wanda za'ai taron ne a babban asibitin dake Nigeria a garin Kano wata Asibitin Murtala Muhammad, Wannan zaure na United Nations ya ware adadin ku蓷a蓷en kimanin 100.25m domin taimakawa masu wannan ciwon" shiru yay saboda tafin da aka 蓷auka.
A hankali Akeela ta bu蓷e idanunta tare da sauke idanunta akan cineme ta kalli mutumin dake bayani, she's was shock da taji labarin domin kaf Duniyar nan ta 蓷auka cewa ita 蓷aya kawai take da wannan wahalalliyar ciwon.
Samun kanta tayi da son jin ragowar zan can, ana August gashi ance june kenan da sauran lokaci sai wata shekarar ma, cos already time ya shige.
A hankali Akeem ya 蓷auki ice cream 蓷in ya fara sha, a ransa yana ta tunanin Wacece Dr Meema ganin irin wannan sabgar bai damesa ba yasa kawai ya cire tunanin hakan a ransa.
Shi ya riga daya mance da itama gaba 蓷aya a 蓷akin, hakan yasa yaci gaba dayin abinda ya shafe sa, a lokacin kuma tunanin 茩auyen ne a ransu ya 蓷auki niyyar a wannan weekend 蓷in zai je yaga Meke going.

A can downstairs kuwa Abbu ne kwance a bedroom 蓷insa Mami na gefensa tayi shiru tunani fal a ranta, abu biyu ne ya shige mata ga rashin Adnan ga kuma matsalar mijinta, a koda yaushe suka zo kwanciya 5mins yay masa yawa wajan kawowa, tana da ishasshiyyar lafiya a lokacin da shi burinsa ya cika ya samu gamsuwa a lokacin ne ita kuma masifar sha'awar ta zata motsa, ta rasa da waye zatai sharing damuwar ta, ita ka蓷ai take fuskantar Wannan problems 蓷in na rashin gamsuwa ko hadda sauran mata kamar ta.
Kuka ta fashe da shi da sauri Abbu ya bu蓷e idanunsa tare da mi茩ewa yace "Mami" bata kallesa ba kuma batai shiru ba ganin hakan yasa yace "please dan Allah stop cry Meke damun ki? What happened to you Khadijertou?" Cikin kuka tace "what should i do? Eh? Jina nake kamar zan mutu You older than me, bu茩atarka na biya shikenan, You doesn't care about me ya nake I'm ok ko mene, na samu nutsuwa ko yaya? Kullum cikin ciwo nake me kake so nayi eh?"
Kallonta yay yama kasa Magana daman yasan wannan zan can ne baki ya bu蓷e zai magana tace "look! Abbu baka sona is Okey, amma kana son nabi maza ne? Abinda banyi da 茩uruciya ta ba sai yanzu, idan problem 蓷in daga nine I'm ready to accept it kuma na gyara na nemi magani, amma zama haka ba zai yiwu ba, I'm so horny bana iya bacci wallahi billahi ni da ace ka ra蓳eni gwamma na zauna hakan nayi managing kai na hakan nan, amma ace 2mint da kwanciya mutum ya samu gamsuwa ni kuma ko ohhho! wacce kalar azalce haka ta hauni" kuka ta fashe dashi sosai tana ri茩e cikinta dake matsananci ciwo zuwa Mararta.
Kasa magana yay sai mi茩ewa yay kawai tare kama hannunta ya jawota tare da bata side hug.


Akeelah
Hawaye ne ya sakko daga cikin idanunta zuwa saman fuskarta cikin tausayin kanta ta 茩ara ware idanunta akan t.v tana jin bayanin da ake, a hankali shugaban lafiyar yace "zamu sakko da wannan taron wanda zamu gabatar soon, saboda yawan mace mace da kuma tarin masu sikila da muke dasu yasa dole a gabatar cikin wata mai kamawa in sha Allah period zamu sanar da mouth, day, time"
Jiki a sanyaye ta mi茩e a hankali kuma ta zare hular kanta tare da wani irin baza gashin kanta ya sakko har waist 蓷inta ta zama kamar wata 拼ar India she look like Maheyk.
Jikinta yana wani irin Ka蓷awa ta 茩an茩ame Jikinta waje guda walking slowly ta nufi inda Akeem yake zaune ya shagala da shan ice cream 蓷insa yana danna system 蓷insa hankali kwance ba zato ba tsammani yaji Akeela tayi wani irin..



Dan Allah dan Annabi, dan darajar iyayenki da kimar da suke dashi a wajanki kiji tsoran Allah idan kin siyi littafi na kada ki fitar, ku蓷in karantawa kika biya bana mallaka ba, idan taimako kike sonyi zaki iya biya ba ya zama mallakin ki a sakarwa kowa as free ki samu lada馃槏馃憦馃徎 ha茩茩in mutum masifa ne sosai wallahi.




*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃し馃従鈥嶁檧锔� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HU茒U馃敟*

BA茦AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*
2/2/22, 08:54 - Buhainat: *馃寛TSINTACCIYA馃寛*

FITATTU HU茒U馃敟

http://wa.me/+2348119237616

EPISODE1锔忊儯4锔忊儯-1锔忊儯5锔忊儯
Fa蓷awa jikinsa tare da sakin wata gigitacciyyar 茩ara wacce ta sanya Akeem saurin ware narkakkun idanunsa tare da sauke ganinsa a kanta, wani irin mur蓷ewa jikinta yake tamkar ba mutum ba, ga wani rawa ha蓷i da kyarma da 蓳ari da naman jikinta ya shigayi kana ganin Akeela kasan she's not on her right sense, irin something is fishy 蓷in nan.
Gajiyayyun idanunsa kawai ya sauke akanta yayinda zuciyarsa ta shiga wani irin masifafan harbawa fuskarsa babu walwala ko ka蓷an, ba茩in ciki da haushin yadda ta fa蓷a masa jiki yafi masa komai ciwo, cikin 蓳acin rai bai ba duba condition 蓷in da take ciki ba ya wani irin Mi茩ewa tsaye da sauri tare da sanya hannunsa ya fisgota ha蓷i da mannata jikin bangon parlon nasa, idanunsa na wani irin ruwan zallar bala'i ya mannata da jikin bangon tare da sanya hannunsa a wuyanta ya sha茩eta yadda Jikinta ke rawa haka nasa ke rawa, yama kasa magana saboda tsananin 蓳acin rai, cikin tsananin 蓳acin rai ya bu蓷e bakinsa cikin wata kakkausar murya yace "you're mad jakaness, jikina sa'anki? Eh? I'll killed you village gal" ya fa蓷a jijiyoyin kansa sun fito sunyi ra蓷a ra蓷a idanunsa yay Wani mahaukacin jaaa gaba 蓷aya ya fita a hayyacinsa ba zaka 蓷auka mai hankali bane saboda yadda yake huci kamar kumurcin Maciji.
Cikin wata iriyar Murya mai tsanani taushi da kuma amsa kowa Akeela ta bu蓷e bakinta tare da fa蓷in "mune zaka kashe ko ita? Duk abinda zakai a yanzu mu zakaiwa domin ita 蓷in bata da wani laifi mune ne muka ziyarce ka" wani irin kallo yay mata har zuwa lokacin idanunta a lumshe suke suna zubar da 茩walla, girgiza kai yay yana wani irin taune bakinsa cikin ransa yake fa蓷in "za'a rina gayyar aljanu kawai" 蓷ago idanunta yay wanda sukai wani irin bala'in jaaa kafin a hankali Murya babu wasa yace "open your eyes" girgiza masa kai tayi zaka 蓷auka tasan abinda ta keyi kafin tace "i can't" cije baki yay yana wani 茩ara sha茩e mata wuya cikin 蓷aga murya yace "Open your eyes" da sauri itama ta sake girgiza masa kai tace "ban mu iyawa" kafin Akeem yay magana Didi wacce ta shigo tayi saurin fa蓷in "tsinannu gantalallu, to ubanwa kuka ajjiyewa a Jikinta? Wallahi Ii''ilafi 茩urash, tub! tub! tub! To basai kuci kanku ba Allah kurwarta 蓷aci gareta" ta fa蓷a tana ri茩e zani dake neman fa蓷uwa a hankali Abbu ya shigo sai Mami kana Ummi ta shigo sanye da hijab idanunta akan Akeem kasa magana tayi dan she can't believe ace wai Akeem yayma Akeela haka.
Cikin 蓳acin rai Abbu yace "Well-done Abdul-hakeem Bukar Bello, Well-done" ya fa蓷a yana 茩arasawa wajan da sauri Akeem ya saki wuyan Akeela tayi wani luuu zata fa蓷i cikin zafin nama Abbu ya rungome ta a jikinsa yana 茩ara kwantar da ita cike da 蓳acin rai a kuma karon farko na rayuwarsa ya kalli Akeem yace "what nonsense! Eh? Kasheta zakai eh Dr nace mekai mata da harta suma haka eh?" Shiru Akeem yay kansa a 茩asa idanunsa a lumshe wani irin ba茩in ciki da kuma tarin tsanar Akeela ya 茩ara nunkuwa cikin zuciyarsa, a karo na farko na rayuwarsa ta dalilinta a yanzu ta sanya mahaifinsa yana 蓷aga masa murya a all his life har kawo yanzu bari wannan bata ha蓷a shi da Abbu ba amma yanzu da girmansa da komai har 拼ar ajjiye akan Wannan yarinyar mai kama da TSINTACCIYA a idanunsa mahaifin zai masa fa蓷a,
Ummi dake tsaye tace "Akeem" a hankali ya 蓷aga idanunsa wanda sukai jajirr ya kalleta kamar bazai magana ba sai kuma yace "Ummi..," wata tsawa ta daka mai wacce tunda yake bata ta蓳a yi masa irinta ba kafin tace "shut up! Akeem this is not how I train you 拼ar Uwarka jininka? Eh Akeem? Where is your heart da har zaka sanya hannunka ka sha茩e wuyan yarinya nan, U hate her is your problem amma baka da ikon da zaka sanya hannunka a kanta idan har ba kuskure ta aikata ba, ko dan ciwonta ai ka daga mata haba, bata zo nan daka a wula茩anta ta ba, baka san Wacece ita ba ko Do you know what gal has been through? Ka ban mamaki baici ace kayiwa jinin Baffa haka ba, da kasan waye Baffa da bakaiwa abinda ya haifa haka ba wallahi zan baka mamaki" Mami wacce ke tsaye ranta duk ya 蓳aci domin har cikin ranta take jin fa蓷an da akewa Akeem wai kuma akan wannan Yarinyar cikin jin haushi tace "haba Ummi it was a mistake wanda kowa nayi kunsan Akeem ba mai shiga sabgar mata bane, inside of ku tambayi dalilin zuwan ta part 蓷insa sai ku hau yaro da fa蓷a" da sauri Didi tace "A toh! Yau ni naga ruwan masifa ai she daman indo ba 茩aunar yaron nan kike ba? Kai ma da laifinka wallahi idan nace ka kaf fa蓷in gidan nan nine kawai ke sonka to daman idan bani ba wazai so ka ai nice dolenka" Kai Akeem ya 蓷aga tare da kallon Abbu a hankali kuma ya kalli Ummi da sauri kuma ya nufi saman sofa ya 蓷auki car key 蓷insa ya nufi fita waje, cikin sauri Ummi tace "Akeem where are you going ina ne zaka nine kayiwa zuciya?" Ko tsayawa bai ba bare ta sanya ran cewa zai dawo, hankalin Abbu ne ya tashi domin yana masifar son Akeem kamar ransa, ya rasa Adnan bazai saken da zai rasa Akeem ba salati Didi ta fasa tace "Huuuu! Jama'a mun shiga uku wanne irin gantalallan Bukari ya samu ne? Anya ba'a sauya maka shi a asibiti ba wannan ba茩ar zuciya har ina, to wallahi sai dai kaci kanka tass" wani irin Mi茩a Akeela tayi a jikin Abbu bakinta na motsawa a hankali kuma tace "Abbu Hamma Akeemmm kada ya fita" da sauri Didi tazo tana dungure mata kai tace "Annamimiyya mai zubin munafukan farko ashe kina ji kikai shiru waike salammiya" yanayin Akeela yasa Ummi saurin cewa "Abbu anya ba mutanan 蓳oye bane kuwa?" Kafin Abbu yay magana Akeela ta fasa wata gigitacciyyar 茩ara tare da zabura ta nufi waje da gudu, cikin sauri Abbu ya mara mata baya yana fa蓷in "Akeela! Akeela!!" Ganin yadda take gudun kamar barewa Abbu bai san lokacin da yace "Babyna, Babyn Abbunta Stop" daga Ummi har Mami babu wanda yasan me yake nufi, cikin zafin nama kuma Akeela tai waje gaba 蓷aya kasancewar 茩ofar a bu蓷e take saboda ficewar Akeem daga cikin gidan.
Kai tsaye gate ta nufa shima yana bu蓷e gaba 蓷aya ta fice daga cikin estate 蓷in tana sharara uban gudu, daga ita sai Nightgown gashinta duk

Please Login or Register in order to submit comment